Showing 6001 words to 9000 words out of 168002 words

Chapter 3 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

641

?asa ta ce "Wannan karon ma ni na kashe shi ko?" Ta yi magana tana tsare Jamila da ido.

Jamila ta ce "A'a ni ban ce ba, kawai labari fa take bayarwa"

Nana ta gyaWa kai cikin gargaWi ta ce "Jamila ina son hawainiyar matar nan ta kiyayi rama ta, idan ta ci gaba da ?o?arin cin iyaka ta, za ta faWo cikin wutar da za ta ?ona ta da ita da amfanin gonarta, wannan sa?ona ne a gare ta." Saroro Jamila ta yi cikin tsoro, jin yadda Nana take magana kamar an sha?e ta.
Ayshacool
Kamar kuma wadda ta razana a cikin bacci, jikin Nana ya Wan yi girgiza sannan ta ce "Jamila yau wainar fulawa nake sha'awa, zan sai fulawa ki sai mana manja, mu soya mana" da yake sun saba yin haka.
Jamila kawai ta jinjina mata cikin tsoro.

Da daddare Jamila ta samu Nana tana shirin kwanciya bacci ta ce
"Nana wai Hajiya Sa'an wani abun ta yi miki ne, ki ke cewa na yi mata kashedi?"

Cikin rashin fahimta Nana ta ce "Wace ce Hajiya Sa'a?"

"Wadda ku ka haWu a gidan rasuwa"

Nana ta ce "A'a wani abin ta ce na yi mata?"

"A'a to ai ke ce ki ke cewa na ce ta kiyaye ki, kuma babbar mace kamar wannan shi yasa na tambaye ki"

Nana ta waro ido ta ce "Ni babu abin da ta yi mini, ni fa ko magana ban yi mata ba, me ta yi mini zan ce ta kiyaye ni?" Sai a lokacin Jamila ta fahimci kamar Nana ba ta san ta yi maganar ba sai ta ?yale ta.

Ranar da aka bawa Nana albashi, kamar ta taka rawa, ganin ta mallaki dubu ashirin ta ta, ta kanta. Ga dubu ashirin da Alhaji Zailani ya ce a bata, baban Haidar kuma ya ce a bata dubu goma, sai da ta tashi da dubu hamsin. Iya salarynta ta yi murna da shi, wanda aka ce Alhaji Zailani ya bata kuwa, ji ta yi tana ?yan?yamin su.

Da murna ta nufo gida, tana tunanin wace bajintar yakamata ta yi a gida, yadda kowa zai amfana.
Amma tana zuwa Baba ya turke ta da bala'i "Wai Asma'u ba za ki ?u?uta a samu komai a hannunki ba? ?anin uban yaron nan ya kira ni a waya, yana idan ba zan dawo da kuWin ba, hukuma ce za ta raba mu, ba ki da asara ko a jikin ki ko?"

Nana ta saka hannu a aljihun rigarta, kasancewar kuWin dubu goma goma ne, ta ciro uku ta bawa Baba ta ce "Baba wannan ne kawai a hannuna, nima yau aka biya ni albashi".

"Yauwwa ko ke fa, ba zan taSa su ba kiran su zan yi su zo su karSi abin su, duk da koma me aka yi mini ke ce sila, da kin ha?ura kin kwantar da hankalinki shikenan, amma mugun halinki ya sanya ki ke ta yi wa yaron nan wula?anci, yanzu kalli halin da ki ka jefa mu" Nana ta daina mamakin ?arfin hali da son kai irin na Baba, sai dai ta yi shiru ya gama surutansa ta tashi ta tafi.

Abu kamar wasa, ?aramar magana ta juye zuwa ga babba, domin kuwa Saleh cewa ya yi ba zai karSi dubu talatin ba, dan ko kwatan abin da ya kashe ba a ba shi ba. Dan haka ya kai Baba police station.

Haka aka turo jami'an tsaro, suka tisa ?eyar Baba zuwa gurin 'yan sanda. Sai Gaddafi aka nemo, ya bi bayan su.

Gaddafi ya kalli Saleh, ya ce "Yanzu kai Saleh saboda rashin ta ido, ka rasa wanda za ka kawo gurin 'yan sanda sai mahaifina, saboda rashin kara, ko dan zaman amanar da muka yi a ikko, ga yayanka na auren ?anwata."

Saleh ya ce "Ka ga malam, a batun kuWi babu wata kara, yarinyar nan ba ?aunata take yi ba, har tana neman hallaka ni, ban aure ta ba zan bar muku kuWina ne?"

Duk yadda a ka yi da Saleh a yi sulhu, amma ya ?i yarda, sai da aka yi yarjejeniya, cewar nan da kwanaki uku za su kawo kuWinsa gaba Waya a ba shi".

Ranar yau na Waya daga cikin ranakun da Nana, ba za ta iya mantawa da su ba, domin bayan dawowarta gida, Baba ya din ga yi mata bala'i tamkar zai tsine mata, har da cewar ya yi dana sanin haihuwar su da Wan uwanta, ya yi dana sanin haWuwa da mahaifiyar su har ya aureta ta haife su".

Gaddafi ya ce "Dan Allah Baba ka yi ha?uri ka yi shiru haka mana, sai Waga murya ka ke yi duk ma?wabta su na jin ka, kuma ka na ta cewa ta nemo kuWi a biya, ka san dai ba wata sana'a take yi ba, idan kuma ba hanyar banza ka ke son ta shiga ba"

Cikin takaici Baba ya ce "Ka bar ni Gaddafi, ban taSa haifar Wan da yake neman ya yi ajalina ba kamar Nana, da me zan ji ne? Ba ta tausayina ko kaWan duk wata hanya da zan bi na aurar da ita, ta nutsu nima na nutsu ta ?i, a dalilinta a ka kai ni station a ke nema a rufe ni. Lokacin da aka haife ki babu farin cikin da ban yi ba, na so ki, amma kina neman ki kashe ni. To wallahi idan kuWin nan ba su samu ba a ka rufe ni, sai kin bar gidan nan, kuma kwana ki bakwai na baki ki fito da wani mijin, ko ki koma gurin uwarki ki bar mini gida"

Ayshercool
08081012143
Ayshacool
*AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA 08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*


*Maganin sanyi*
*5k*


*Maganin ciwon Qoda 10k*



*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k*


*MAGANIN MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*


*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono 8k*



*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
*Maganin Rage Tumbi 7k*



*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*



*MAGANIN CIWON SUGAR CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*


*08162859027*
*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*

*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*

*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*

CHAPTER 23




Cikin maWaukakin sauti Nana take kuka "Baba ka kashe ni ka huta, idan ma ba ka kashe ni ba, ni zan kashe kaina wai ya ake so na yi ne?"
Gane nufin Nana da Gaddafi ya yi, yadda take harin rijiyar gidan da take buWe,? cikin tsananin zafin nama ya rigata isa gaban rijiyar, ya rufe ta, tana ?arsowa ta yi karo da Gaddafi ta faWi ?asa.

Ya kalli Baba ya ce "Yakamata ka din ga ha?uri, ka din ga tausasa lafuzanka, ka san ba ta da cikakkiyar lafiya idan ta kashe kanta, kai fa abin zai dama fiye da kowa. Kuma maganar kuWin nan, ka bar komai a hannuna ko ba duka ba za a samo wasu, a ba shi ka daina cewa ta fita ta nemo kuWi a biya. Ka daina biye shawarar da ake baka ta banza, mai baka shawarar ba za ta bari ka yi wa yaranta haka ba"

Ya dur?usa ya Waga Nana, kawai ya ji tausayinta ya kama shi. Matsaloli sun yi wa rayuwar ta yawa.
Duk da uban nauyin da ta yi, tamkar ta haWiyi dutse, haka ya Waga ta ya kai ta Wakin su, ya kwantar da ita.

Har ya yin?ura zai tashi, Nana ta dan?o rigarsa, ya kalle ta, idanunta a rufe, sai ruwan hawaye da yake zuba ta gefen idonta.

"Ka ?arawa ja wa tsohon nan kunne, idan ba haka ba nan gaba kan sa nan zan cilla a rijiya, ya iya bakinsa"

Gaddafi ya ce "Wane tsohon? Baban ka ke nufi?"

Ta tashi zaune, ba tare da ta buWe idonta ba ta ri?e hannayensa. A take ya ji kamar an jona masa shocking, jikinsa tamkar za a fizge naman jikinsa, ga shi ya kasa motsi, ya kuma kasa magana.

Ta yi murmushi ta ce "Ina fatan yanzu ka gane mai baka sa?on? Ina ?yale ku ne saboda ku ne abu ma fi soyuwa ga uwar gijiyata, amma aka ci gaba da matsa mata zan yi gagarumar Sarna."

A hankali ta saki Gaddafi ta silale a gurin ta koma ta kwanta. Tamkar korarrare Gaddafi ya fita cikin tashin hankali, babu wanda ya tsaya yi wa magana ya fice daga gidan. Tun da Gaddafi yake bai taSa shiga bala'i irin wannan ba. Har a lokacin da ya fita, da ?yar yake iya sarrafa jikinsa tamkar zai fita hayyacinsa.

Washegari da safe tamkar babu abin da ya faru,? Nana ta shirya ta gaida Baba za ta fita amma ya yi mata banza, jikinta babu ?wari ta tafi gidan Alhaji Zailani.
Inda Allah ya taimake ta, tun da wannan abin ya faru, bai ?ara yin?urin far mata ba.

A hankali take bubbuga gate Win, duk da ba ta da tabbacin ma, ana iya jin bugun nata. A yadda take jin duniyar ta yi mata zafi, ji take tamkar ta nemi guri ta kwanta a nan ?ofar gidan.
Ayshacool
Aka buWe gate Win, tana Waga kai suka yi ido huWu. Dumm! Gabanta ya yi mummunar faWuwa, babu shiri ta sunkuyar da kanta, ita ba ta shiga ba, ita kuma ba ta koma ba.
Kawai ya mayar da ?ofar zai rufe, babu shiri ta tura ta shiga, ta kalle shi tana son ta yi magana, amma ya yi mata wani irin kwarjini da babu wani Wan Adam da ya taSa yi mata. ?o?arin gane kamaninsa take yi, amma babu dama rawaninsa ya rufe ko ina na fuskarsa sai idanunsa kawai.

Ta kama hanya ta nufi cikin gidan, sai da ta je tsakiyar harabar gidan, sai ga wasu irin murguza-murguzan karnuka da ba 'yan Nigeria ba, tun da ta zo gidan, ba ta taSa ganin su ba sai dai ta jiyo haushin su. Sai da daddare ake sakin su, da safe kuma a mayar da su keji. Da guda Waya ne karen aka ?aro biyu. Yau kuma Sule bai samu ya mayar da su da wuri ba har ta zo.

A gigice ta kurma wani irin gigitaccen ihu, ta watsar da takalmanta ta zura da gudu ta yo baya, aikuwa karnukan suka rufa mata baya su na wani irin haushi da zubar da yawu mai ban tsoro. Yana tsaye yana kallonsu, kafin ta ?araso gurin da yake har ta fara fita daga hayyacinta.
Cukuikuye shi ta yi tana ihu, ta daina ganin komai, sai su biyu a cikin sahara, sai kuma jin sautin haushin karnukan.

?aisar ne ya bayyana, ya yi wata irin girgiza, ya zama wani irin narkeken kare shi ma, haushi Waya ya yi sai da gurin ya yi amsa kuwwa a take karnukan suka gudu, kamar barewar da ta ji kukan zaki.

Ya girgiza jikinsa ya koma yadda yake, ya mi?a wa Buzun hannu ya ce "Ko da wasa, idan ka sake yin?urin razana ta, ko wani abu na cutarwa a gare ta, zan shafe tarihinka a duniya".

Nana ta buWe idanunta da kyar, ta kalli yadda buzun nan, ya rikiWe ya koma tsohon nan mai kama da ?aisar. Sai dai ko motsi ta kasa.

Wata irin dariya tsohon ya din ga SaSSakawa, gurin ya din ga amsa kuwwa da hargowa.
"Kai Wan samari, ka sake nazarin kalaman da ka faWa, bayan tsawon shekaru mun sake haWuwa, mun kuma haWu a gaSar da ta dace ?aisar" ya yi maganar yana ci gaba da dariya.

A hankali ya Wago Nana daga jikinsa da ta riga ta suma, ya kalli harabar gidan duk wannan kururwar da ta yi, babu wanda ya fito.

Ya sanya yatsunsa biyu, manuniya da na kusa da shi ya daki goshin Nana sau uku.

A hankali ta motsa ta Waga kanta, a falon cikin gidan ta ganta. Hajiya Amina ta ce "Ohh sannu Nana, haka ki ke tsoron kare? Laifin masu gadi ne da ba su mayar da su sun rufe ba, sannu ba ki ji ciwo ba ko?"

Nana ta jinjina kai hawaye na zubowa daga idanunta. Alhaji Zailani ya fito falo, sai baza ?amshi yake cikin dakkakiyar shadda.
Ya tsaya a falon ya kalli inda Nana take ya ce "Lafiya kuma take kuka?"

"Wallahi karnuka aka bari ba a kulle ba, suka biyo ta shi ne har da kakunta, yanzu suka shigo tare da Yusuf"

Ya girgiza kai ya ce "Laifin masu gadi ne ai, bari na fita sai na dawo"

Nana ta ?ura masa ido, tana son tuna wani abu a kansa, amma ta kasa, ta ci gaba da kallonsa har ya fice.

Da ?yar ta iya jan ?afafunta, ta tafi Wakin Haidar. Ta shiga banWaki domin wanke fuskarta, ta tsaya ta zuba wa fuskarta ido a jikin mudubi.
Ta yi shiru tana tuna tun daga tashinta daga bacci yau da safe, zuwa yadda ta zo gidan nan, daga lokacin da karnukan nan suka biyo ta, tunanin ta ya hargitse gaba Waya, ta kasa bambance mene ne ya faru a zahiri, menene ya faru ba a zahiri ba, kuma Hajiya Amina ta ce mata, tare suka shigo da Yusuf to ta yaya?
?angaren kanta Waya ya sara, da sai da ta dafe kan nata. "Wai ko ni ma dai ba mutum ba ce ba? Ko kuma dai ?aisar ya fara nasarar raba ni da hankalina ne?" Ta furta a hankali cikin tsoro da sheshshe?ar kuka.

Jin ana bubbuga ?ofar banWakin, ya sanya ta sauri ta wanke fuskarta ta fito. Haidar ta gani a tsaye yana mutsutsuka idanunsa. Ta kama shi ta wanke masa baki, ta yi masa wanka.

*
Alhaji Zailani ne a zaune a cikin motarsa, gefensa kuma doctor Sharif ne a ciki a zaune.

"Sharif"

"Na'am Alhaji" ya yi maganar cikin girmamawa.

"A wannan karon ma, taimakon da ka saba nake so ka yi mini"

Doctor Sharif ya ce "Babu abin da zaka nema, na kasa yi maka shi, ka faWi ko mene ne"

"Yaushe ne EDD Win Shukura?"
Ayshacool
Mama kuwa tun da Baba ya zo mata da maganar nan, ta kasa zaune ta kasa tsaye, ta rasa abun da yake yi mata daWi. Wani abu mai masifar zafi ya tsaya mata tun daga ?irjinta zuwa bakinta. Tana ganin ya za ayi a ce, ga su Jamila a zaune, Nana ta samu hamsha?in mai kuWi haka.
Ana yin sallar magariba Baba ya fita masallaci, ita ma ta yafa mayafinta ta fice.

*

Jamila ce a zaune a gaban Hajiya Sa'a, fuskar ta Wauke da matsanancin tsoro take kallonta.
Ta dafa kafaWar Jamila ta ce "Kin tabatta ta sha maganin da aka ba ta a kunun ayar?"

"Ta ce mini ta sha, amma ba a gabana ta sha ba"

"Shikenan kar ki damu, ki kwantar da hankalinki. Za mu ci gaba da ?o?ari har zuwa lokacin da zamu samu abin da muke so. Abin da nake so da ke shi ne ki zamo mai ri?e mana sirri, za ki samu kuWi Jamila, irin wanda ba ki taSa zaton ri?e su, ba za ki yi rayuwar ?unci da talauci irin na gidanku ba. Nana ita kawai muke bu?ata idan ba haka ba, ba zaki zama abin da nake hangen ki zama ba" ta yi maganar cikin bawa Jamila ?warin gwiwa.

Mama ce zaune a cikin wata rumfa, tare da wani mutum, ta tattara masa hankalinta gaba Waya.

"Ai na gaya miki Rabi, muddin ba ki yi da gaske ba, wallahi ki na ji kina gani, sai dai ke da yaranki ku yi mata biyayya. Tasirin taurarinta ba za su bari na yaranki su haska ba."

Cikin damuwa ta ce "Ai na ga alama, 'yar shegiya kwatsam mutum ya fito wai aurenta zai yi, a zuwa Waya ba ka ga uban kuWin da ya bawa ubanta ba, bai gaya mini nawa ba ne ba, amma wallahi na san da yawa. Kalli aikin raino take yi, amma albashin dubu talatin aka bata, ta bawa ubanta. Wallahi ko buWe ido ba na ?aunar na yi na ganta. Ni dai dan Allah ka wargaza maganar nan, kar a yi auren nan. Duk da na ji tana cewa uban ba ta so"

Ya yi murmushi ya ce "Ta kwana gidan sau?i, yau zan kwana aikin, da ni da almajiraina, za a yi farra?u mai zafi. Ki zube kuWi kawai abin da yake hannunki a fara"

Haka ta buWe jakarta, ta ciro kuWi ta ajiye masa.

****
Tinkis-tinkis yake tafiya, kamar wani bujimin sa, ya nufi motar da zai hau ya fita, sai dai yana ?arasawa Nana ta mi?e tsaye. Sai da ya Wan tsorata da ganinta.

Ya ce "Lafiya dai ko?"

Ta mi?e tsaye ta ce "Wani dalilin ne ya sanya ka je ka samu mahaifina, ka ce masa zaka aure ni?"

Yayi dariya tare da shafa tumbinsa ya ce "Dalilin da yasa ki ka ?i amincewa da bu?ata ta, ya sanya na biyo ta in da dolen ki ki yarda. Amma na yi mamakin yadda ?wa?walwar ki take aiki da har ki ka yi saurin gano ni ne. Sai daga baya na gane ba iya taurarinki nake bu?ata ba. Ina bu?atar aljanin da yake tare da ke ma. Kuma wannan ?wa?walwar ta ki ma ina bu?atar ta"

Cike da ?warin gwiwa Nana ta ce "Ni na yi maka kala da wadda za ta auri fasi?i ne? Mazinaci baya auren kowa face 'yar uwassa mazinaciya, ni ba irin ka ba ce ba, kuma Ubangiji mai adalci ne, ba zai yi mini wannan jarrabawar ba"

Ya sake yin dariya ya ce "Akwai abin da ba a kuskurewa ?addara. Nima zinar da nake yi ta neman duniya ce, kafin na mutu zan tuba. Kuma tun da baban ki uban kwaWayi ne da son abin duniya, zan ta ba shi abin da yake so, domin bu?ata ta biya. Tun da ke ba ki da wayo, ba ki san inda duniyar ta sanya a gaba ba." Ya buWe motarsa ya shiga ya zauna, Nana ta bi shi da kallo cikin Wacin rai.
Ya sauke gilashin motar ya kalle ta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login