Showing 147001 words to 150000 words out of 168002 words

Chapter 50 - Buzu Book One Complete Hausa Novel

27 Oct 2025

677

kusa da mu, dan Allah kar ka tafi ka bar mu"
Ya kama hannayenta ya ri?e a cikin nasa, sai dai bai yi magana ba. Sai da aka jima sosai yana murza yatsun ta a hankali sannan ya ce "Ma vie"
"Na'am"
"Gangar jikina ta kasa samun nutsuwa, rayukanmu su na kewar juna, ki kula mini da rayuwata da ke jikin ki, da jikin Wa na, ina ?aunarku Nana"
Ri?e Sayyid ta yi, tana kuka tana "Dan Allah Sayyid kar ka tafi ka bar mu, mu na bu?atar ka a rayuwarmu, dan Allah Sayyid, dan Allah"
Nene ta yi shiru tana kallon yadda Nana ta ri?e ta tana kuka.
Da yake sheshshe?ar Nanan ta jiyo, ta taho Wakin tana zuwa ta tarar da Nana tana nema ta danne jaririn. Bayan ta Wauke shi ne, Nana ta ri?e mata riga.
Nene ta zuba wa Sarautar Allah ido, Nana ta buWe idanunta a hankali ta ga yadda ta ri?e Nene gam. A hankali ta cika ta tana sunkuyar da kai. Sai dai ta Waga kanta tana kallon Wakin, tana jin ?amshin turaren Sayyid a hancinta.
Nene ba ta ce mata komai ba, ta goya Muhsin ta fice da shi daga Wakin.
Nana ta lallaSa, ta tafi gurin da kayanta suke, ta bubbuWe jakar kayan shafe-shafensa, da take ta adanawa tana kallon su tana jin daWi. Sai dai a wannan karon hawaye take yi, tare da jin zuciyarta tamkar za ta buga. Ta zazzage kayan ta din ga bin su da kallo, ta Wago Azurfarsa da ya ba ta, ta ce ya yi mata yawa, ya ce ta Waure da zare ta yi sar?a da shi.
A hankali ta furta "Da mutuwa ka yi na san Allah ne ya karSe ka babu yadda na iya, da aurenmu ne ya ?are shi ma na san wannan ?addara ce, ba a kaina a ka fara ba. Amma ban san a wani hali ma ka ke ba, duk a inda ka ke ina fatan Ubangiji Allah ya sanya ka na cikin aminci da kwanciyar hankali Sayyid.


Yana zaune a kujerar da ke cikin Wakin, da abu a cikin kofin yana sha a hankali.
Murmushi ya gaza barin fuskar Sultan, ya zauna a kusa da shi yana murmushi ya ce "Alhamdillah, sau?i yana samuwa Imam, ya jikin naka?"
Ya kalli Sultan ya mayar da hankali ya ci gaba da shan shayin da ke cikin kofin hannunsa ba tare da ya furta komai ba.
Cikin damuwa Sultan ya ce "Har yanzu ba ka gane ni ba Imam?"
Har yanzun dai bai yi magana ba, bai kuma fasa shan shayinsa ba.
Sultan ya ri?o hannunsa guda Waya cikin nasa, ya ce "Imam ka kalli Abbanka mana, ka yi magana ko hankalina zai kwanta"
Ya waiwaya ya kalli dattijon.
Cikin murna Sultan ya ce "Ka na jin abin da nake faWa?" Ya yi shiru yana ci gaba da kallonsa, bai yi magana ba.
"Ka yi mini magana ka ce wani abu mana"
A hankali ya zame hannunsa daga na dattijon, ya tashi daga kan kujerar ya koma gadonsa na marasa lafiya ya kwanta.
Sultan ya yi shiru yana kallonsa, sai dai ya rasa abin da yake yi masa daWi. Kar a ce ?wa?walwar Wan sa ta taSu. A yadda ala?arsa da Wan sa take, ba ?aramin abu ne zai sanya ya yi masa haka ba.
Kwanciyarsa ke da wuya, ya fara jijjiga, a rikice Sultan ya nufe shi. Sai dai ya fara kururuwa yana faWin "Wuta zafi"
Matawalle ne ya shigo Wakin da sauri, suka rufu a kansa, Sultan ya din ga tofa masa Addu'a. Har ya daina jijjigar.
Abdou ya kalli Sultan ya ce "Abubuwa fa kamar ?ara rikicewa suke yi, mene ne abin yi yanzu. Ina tsoron a bi diddigi a gano halin da yake ciki fa"

"A fita da shi waje kawai, wata?ila a dace a can, ni na kasa gane kan abubuwan da ake yi masa a nan"

"A wannan yanayin, da ihun da yake yi"

"Abduou" Sultan ya kira sunansa cikin Waga murya.

Abduou ya risunar da kai ya ce "Za a shirya duk abin da yakamata, za a yi abin da ka ce".

Jamila ce take ta juyi a kan katifarta, tana jiran reply Win Abba, saboda chatting suke yi. Sai dai shiru bai yi reply ba har ta gaji ta yi bacci.
Da safe sai gurin sha Waya ta tashi daga bacci, da yake? tana fashin salla.
Ta duba wayar, ta tarar da tarin messages Win sa da kiran waya, ta share ta je ta yi wanka ta shirya.
Daga tsakar gida ta ce "Mama ni na wuce"

"Ba za ki tsaya ki karya kumallo ba?"

"Zan ci a can, sai na dawo"

Suwaiba na tsakar gida, tana goge kaushi, ta ce "Jamila"

"Yes" Jamila ta amsa.

"Nana fa na gaishe ki, ba ki ga jaririnta ba"

Jamila ta ce "Ai dama ke da Nanan, kan ku ba ?alau ba, shi yasa ke kaWai take kawowa ziyara a mafarki." Sai kuma ta Wan yi shiru cikin damuwa ta ce "Allah sarki Nana, ko ta na wani halin yanzu oho" ta Wan ja numfashi ta sauke ta fita, tana ci gaba da tunanin Nana.

A falon Hajiya Sa'a ta tarar da Abba yana zaune yana Video game. Tana shigowa ya yi murmushi ya tashi zaune ya ce "Sannu da zuwa"
Ta murguWa masa baki ta nufi bedroom Win Hajiya Sa'a.
"To ai ba ta nan" ya yi maganar yana mi?ewa ya bi bayanta.
"Me na yi miki ne ki ke hararata? Na tura miki sa?o duk ba reply"
Ta kalle shi ta ce "Ba jiya na yi ta jiranka da daddare ba, ka ?i kula ni"

"Eyya, bacci ne ya kwashe ni, ki yi ha?uri"

"Ba wani nan, da budurwarka ka ke chatting ka share ni"
Ya waro ido ya ce "Wallahi ba ni da wata budurwa bayan ke, kema kin san ba na iya kula 'yan mata kema da ?yar ai na gaya miki ina son ki" sai kuma ta tuntsure da dariya ya taya ta shi ma.
Za ta yi magana kawai Hajiya Sa'a ta shigo falon, ta gan su a zaune a kan dining suna hira har da dariya, alhalin a gabanta basar da juna suke yi.

?an saroro Hajiya Sa'a ta yi tana kallon su, Jamila cike da bariki ta ce "Mummy sannu da zuwa" "Yauwwa" ta amsa a ta?aice. Abba ma kam kasa magana ya yi gaba Waya.

Ya yi wa Jamila sallama ya fita, sai dai Hajiya Sa'a ta yi kicin-kicin ta ?i sakar wa Jamila fuska gaba Waya.

Jamila kuwa ta din ga ?issimawa a ranta, muddin abin da take zargi ya zama gaskiya game da Hajiya Sa'a za ta ba ta mamaki ba kaWan ba.

*
Kwanci tashi asarar mai rai, Nana ta kwana arba'in cif da haihuwa.
Sai da Nene ta kwana goma sha biyar, ba ta fita gurin sana'arta, saboda jegon Nana sai dai yaranta su je, sai bayan kwana sati biyun sannan ta fara fita, shi ma da wuri take dawowa.
Ranar da Nana ta kwana arba'in, ta saka Nana ta shirya suka je gidan su Hajara.
Sun yi murna sosai da sosai da ganin Nana, duk da ta rame, amma yanayin ta akwai nutsuwa a tattare da ita.
Auwwalu ya Wauki Muhsin ya ce "Ohh Allah ka bamu mu ma Wan kyakykywan jariri, ka ga Wa kamar na larabawa"
Hajara ta amsa da "Amin dai"

Nene ta ce "Ka ga fitsararru, babu ko kunyar idona?"

Auwwalu ya ce "To ai addu'a muka yi. Ban da rashin kara ma, a ?a'ida fa Wan nan, sunana na ya kamata a saka masa"

Nene ta ce "Saboda kai Win waye?"

Nana ta yi murmushi ta ce "Yaya Auwwal, ai sunanka ne da shi, la?anin ne kawai ba Waya ba"

Ya yi murmushi ya ce "Kuma fa haka ne" sosai suka karrama su Nana. Da suka tashi tafiya ma, sai da suka kuma bawa Jaririn kyautar kuWi da kaya, a so samu Nana ba ta so suka karSa ba, amma Nene ta amshe.
Da suka dawo kuma ta zagaya da Nana gidajen ma?wabta, suka gaggaisa.
Tun da suka doshi wani gida, Nana ta din ga jin gabanta na faWuwa, kamar ta cewa Nene ba za ta shiga ba, amma ta kasa. Ta din ga addu'a tare da fatan Allah ya rufa mata asiri ya sanya ba wani abin ne zai faru da ita ba, ko ?aisar ne zai dawo ya hana ta sukuni a ?asar da ba ta da kowa ba.
Ko da su ka shiga cikin gidan, sai Nana ta fara jin sanyi, yana ratsa ta a hankali.
Aka shimfiWa su tabarma, da ?yar Nana suka gaisa da mutanen gidan, ta nemi guri ta zauna. Sai ta daina gane abin da Nene suke faWa ma. Ta din ga jiyo muryar su Nene can nesa da ita, hakan ya tabattar mata da gidan akwai wani abu.
Wani irin sauti ta din ga ji, a cikin kunnunwanta, kamar gurnani kamar nishi.
Ta daina ganin su Nene gaba Waya, sai wata mata da ta fito ta tunkaro ta. Ga matar babba da ita amma jikinta Wauke da zaren mahaifa daga cibiyarta dogon zaren har kan wani ba?in ?warangwal da yake bin ta, hannun ?warangwal Win kuma mahaifa ce yake lasa da jini da komai a jiki.
Jikin Nana ya hau tsuma, ta din ga kallon matar da ?warangwal Win, tana son yin addu'a ta kasa.
"Nana" ta ji muryar Nene ta kira sunanta.
Sai ta buWe ido ta kalli Nene.
"Tashi mu tafi yamma ta yi"
Nana ba ta motsa ba, ta ga matar da ta gani yanzu tare da ?warangwal ta nufo ta.
Matar gidan ta ce "Kar ki kuskura ki taSa ta, yi ha?uri dan Allah ba ta da cikakkiyar lafiya ne" ta yi maganar tana kallon Nana.
Sai dai matar ba ta tsaya ba, ta yi kan Nana gadan-gadan. Wani irin azababben ?arf ya zo wa da Nana, ta ji zuciyarta na tafasa jira take matar kawai ta ?araso gare ta, ta illata ta.
Amma Nene ta dan?i hannun Nana, ta hana matar ?arasawa gurin Nana ta ce "Ke Ashura, meye haka ne? Ba ki ga ba?uwa ba ce?"
Matar cikin wata irin harWaWiyar magana da zubar da yawu ta ce "Magana zan yi mata, ta saka wannan ?warangwal Win ya daina bina" gaba Waya suka kalli Nana. ?aya matar ta ce "Wani ?warangwal Win, rabonta da magana ma fa ta fi sati biyu"

Kawai matar ta saka kuka, lallai sai ta je gurin Nana, ta cewa ?warangwal ya daina bin ta.
Nene ta ja hannun Nana suka yi waje. Sai dai ta ji jikin Nana tamkar gawa saboda sanyin da ya yi.
Su na zuwa gidan Nana ta nemi guri ta zauna, ba ta cewa Nene uffan ba.
Can bayan magariba, sai ga? matar da su ka je gidanta ta zo, Nene ta ce "Gaji lafiya kuwa?"

"Dan Allah Nene ki taimaka mini, ko 'yar nan taki za ta zo mu je gurin Ashura, sai ihu take tana burgima tun da ku ka tafi"

"Ta zo ta yi mata me?"

Gaji ta ce "A'a ban sani ba ko akwai wani taimako...
"Taimakon me?" Nene ta katse ta.

"Kin san dai Ashura ba hankali ne da ita ba, wata?ila almatsutsan haukanta ne kawai ya tashi take wannan abubuwan, ki tafi babu inda Nana za ta zo"
Gaji ta fita jiki a sanyaye, dan idan ta matsa sai Nene ta balbale ta da masifa.
Nene ta ajiyewa Nana nonon ra?umi, da abincin dare, amma ta ?i ci saboda sanyin da take ji.
Nana ta haWa kanta gwiwa, tana jin yadda jikinta yake tsuma ta ce "Sayyid sanyi nake ji"

"Ke Nana" Nana ta Wago ido ta kalli Nene. "Ba za ki ci abincin ba ne?"

"Na ?oshi, amma dan Allah Nene mara lafiyar can ta can gidan, ta faWi wani abu a kaina ne?"

Nene ta ce "Za ki ba ta magani ne?" Sai Nana ta yi turus tana kallon Nene, gabanta yana tsananta faWuwa.
"Ba ta ce komai a kan ki ba, amma idan kin amince za ki yi magana da aljanin nata, ko ki bata magani kamar yadda ake so ki yi, sai mu je"
Gaban Nana ya faWi, ta bi Nene da kallo cike da mamakin, yaya aka yi Nene ta san wannan maganar, alhalin ko da wasa ba ta taSa gaya mata ba.

"Nana mamaki ki ke yi? Ai ba a banza na yarda na karSe ki muke zaune a cikin gidan nan ba da ni da ke.
Tun zuwanku na ga abubuwan da na gani a tattare da ke.
Na ga inuwar rauhanin aljani a tattare da ke, kuma da alama ko dai kin gamu da ba?in aljani a hanya, ko kuma kin yi rayuwa da shi, saboda akwai warinsa a tattare da ke, saboda yana ta'amalli da jini, har ma warin nasa yana ?o?arin danne, ?amshin rauhanin da yake tattare da ke. Sannan akwai alamu na ala?a mai ?arfi a tsakanin wannan rauhani da Aljanin da yake tattare da ke. Jiri ne ya fara Wibar Nana, cikin wani yanayi mai kama da fitar hayyaci ta ce "Nene, wace ce ke? Ya aka yi ki ka san abin da ban gaya miki ba? Ki gaya mini ke wace ce?"
Nana, masu iya magana suka ce mugu shi ya san makwantar mugu. Ni na yi harkar bori da bayar da magani, ni ba?in aljani ma na gada daga gurin mahaifina. Ya azabtar da ni ya hana ni aure, na ?i bayar da magani ya shanye mini ?afafuwa, na daina al'ada na fara hauka tuburan. Sai da na bayar da magani, bayan wasu shekaru, na gaji na ce zan ajiye, saboda kullum cikin larura nake, ga shi ya sanya na saka a yi ta zubar masa da jini. Ya sake burkita ni, ya hana ni aure, na koma ciwon hauka yau na kuturce gobe na daina gani, anjima na kasa tafiya. Ya buWe mini ido nake ganinsu muraran a siffofi na ban tsoro, nake jin maganganun su a cikin kunnuwana. Ya Wauke ni ya kai ni can wata uwa duniya ya yasar da ni, na yi ta gararamba sannan ya gaji ya dawo da ni. Ko ya saka na yi ta zubar da jini babu ?a??autawa.
Duk inda muka je neman magani, sai a ce sai dai na ha?ura na ci gaba da bayar da magani.
Da ?yar wani mai magani ya raba ni da shi, ta hanyar yin amfani da wani aljanin. Ya kafa sharuWWa sai da aka yi masa yanka, da sauran abubuwa dai na sharuWWa sannan Allah ya raba ni da shi. Bayan mun rabun ma, da ?yar na samu na yi aure, shi ma dai kusan kullum cikin rigima da miji, na zo babu haihuwa, sai rigima sai dai ya dage ya ?i rabuwa da ni. Sai daga baya Allah ya bani haihuwar Wa namiji, daga nan ban sake haihuwa ba. Yarona yana can ?asarku Nigeria. Mijina kuma Allah ya yi masa rasuwa, ni kuma na ci gaba da sabgogina ban sake wani auren ba, duk da wasu lokutan haryanzu abubuwan na taSa ni."
Nana tana Libraryn ?aisar, daga can nesa take jiyo maganar Nene.
Kai tsaye gurin mudubin nan ta nufa, cike da fatan ta sake ganin ko fuskar Sayyid ne, amma ta tarar da mudubin wayam, sai ma ba?i ?irin da ya yi.
Ta daWe a tsaye ta zura wa mudubin idanun amma babu alamar wani abu zai bayyana a mudubin ta gani.
Ta hango littafin da ta fara karantawa a yashe a ?asa, inda ta yasar da shi, hakan ya tabattar mata da ?aisar ba ya cikin Wakin karatun nasa na wani lokaci.
Ta sanya hannu ta Wauki littafin, ta nutsu ta ci gaba da karantawa.
"Idan ka bari tsoro ya Warsu a cikin zuciyarka, to tabbas ba za ka iya cimma abin da ka ke hari ba. Tun da kawar da mahaifinka bai yi maka wahala ba, wannan ma ba zai gagare ka ba, ka kashe su Waya bayan Waya, ka yi mulki cike da izza ka tara sojoji da runduna da za ta razana duniya".
Ire-iren waWannan kalamai na ziga da kambamawa, ya sanya matashin saurayin jin kansa na daWa kumbura, tare da ji a ransa zai aikata komai domin cimma burinsa.
Ana tsaka da jimamin mutuwar shugaba a garin, ya ci gaba da tattara sojojin sa na ?ar?ashin ?asa, da shirya hanyoyin da zai bi gurin kawar da dukkanin wanda ka iya kawo masa tangarWa.
Ganin babu abin da ake yi a farkon littafin, ban da tsagwaron zalunci, zubar da jini da rashin tausayi ko imani, tsananin ?iyayya da kisan kai a tsakanin 'yan uwa, duk don kowa yana kwaWayin Warewa gadon mulki.
Ga bautarwa ta fitar hankali ga na ?asa ba tare da afuwa ko sassauci ba, sai Nana ta ji gaba Waya littafin ya ishe ta, ba ya yi mata daWin karantawa, har ma gara na tarihin Buda a kan wannan.

A hankali ta buWe idonta, da ya yi mata nauyi, ta ga gari ya yi haske, ta shafa gefenta ta ji babu Muhsin, kawai ta yi zaton ko Nene ce ta goya shi, dan idan Nene na nan, tsakaninta da Muhsin shayarwa ne kawai, ita take yi masa komai kamar ita ta haife shi. Tana Waga kai ta ga wannan mahaukaciyar, ri?e da Muhsin a hannunta, gefenta ga wannan ?warangwal Win ba?i ?irin da shi kamar an gasa shi da wuta.
Ihu Nana ta saka a cike da matu?ar razana, ba wai dan ta ga ?warangwal Win ba, sai ganin Wan ta a hannun mahaukaciya ga aljani a bayanta yana ta lasar jinin jikin mahaifar da ke Wauke da zaren cibi.

Ayshercool
08081012143
Nece ce ta fito hankali a tashe, ta shiga Wakin da Nana take ciki, ta tarar da Ashura a tsaye rungume da jaririn Nana.
A matu?ar fusace ta ?arasa ta karSe Muhsin, ta ajiye shi a kan katifa, ta ce? "Uban me ya shigo da ke ki ka Wauke shi?"

Cikin tsoro ta girgiza kai ta ce "Babu komai"

"Uban me ki ka yi masa?"

"Wallahi ban yi masa komai ba"

Nene ta sha?e ta, ta ce "Ki gaya mini me ki ka yi masa?"

Cikin kuka ta ce "Wallahi ba abin da na yi masa"

"To me yasa ki ka shigo?"

"Wallahi son shi kawai nake yi"

"?an ki ne da za ki ce son shi ki ke yi, wani abin za ki yi masa kenan" cikin kuka ta ce "A'a Nene"

Nene ta ce "Wallahi na sake ganinki a gidan nan, sai na yi miki shegen duka, babu ke babu jaririn nan"

Nana ta saka hannu ta ture Nene, ta ce "Dan Allah ki yi ha?uri ki daina dukanta, ai ta ce babu abin da ta yi masa"

Nene ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login