Showing 63001 words to 66000 words out of 165545 words

Chapter 22 - Gudu Da Waiwaye Book 1 Hausa Novel Complete

17 Dec 2024

381

da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN😁👉🏻📻




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*😭🙏🏻*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*🙏🏽

https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo


*_GDW_*



*(21)*



...........Napep ɗin daya ɗakko Ahmad na tsayawa a ƙofar gidan ruwan na ƙara ƙarfi, ɗari biyu ya miƙa masa, baiko tsaya amsar canji ba yace yatafi kawai.
Kusan tare da mijin Kausar da shima ya iso yanzu suka shiga, sama-sama suka gaisa yanama Ahmad barka da dawowa kowa ya shige ɗaki saboda saukar ruwan mai ƙarfi.
Rumana da tun ɗazun tai shirin barcinta, harta gaji da jiransa ta ɗauki wani novel tana karantawa, zaune take saman gado ta jingina da fuskar gadon fitilar da batir yay sanyi na a kusa da ita gab yanda zataga rubutun.
Ajiye buk ɗin tai tana masa sannu.
Kallonta yay yana amsawa ya janye idanunsa, ƙoƙarin cire doguwar rigar jikinsa yayi yana faɗin, “Kina ganin ruwa amma bazaki rufe ƙofaba?�?.
Kanta a ƙasa saboda ganin zai cire riga tace, “kayi haƙuri Yaya, dan karna rufene kuma barci ya ɗaukeni kazo kaita bugawa banjiba�?.
Baice komaiba sai ƙoƙarin rufe ƙofar da yakeyi, hasken fitilar ɗakin bai wani wadata ba, dan haka ya ɗauka wayarsa ya kunna fitilarta, sosai Umm-Ruman ta kuma takura, amma ta lura shi ko a jikinsa.
Ganin yanda ta takura kantane ya sakashi buɗe jakkar kayansa ya ɗauki farar t-shart ya saka, duk da yasan idan zai kwanta saiya cire saboda hakan ya zamar masa sabo.
Sai a lokacin Rumana taɗan samu sukuni, dukda ba iya kallonsa taiba daret tadai samu zarrar miƙewa ta kawo masa ruwan sha.
Amsa yay yasha, dan ɗan gudun shigowa gida da yay maƙogwaronsa harya bushe, kallo ƙasa-ƙasa ya bita dashi, ta canja kayanta ta saka doguwar riga mara nauyi ta barci har ƙasa, sai ƙamshi ne mai daɗi ke fita daga jikinta.
Dan duk yanda Yaya Raheenatu da Sakina suka koya mata bata mantaba, sun tabbatar mata koda wasa karta bar jikinta babu ƙamshi musamman da daddare idan Ahmad na gari, hakan ne data tuna ya sakata bayan fitarsa taje tai wanka duk da tana kallon su Kausar na gulmarta bata kulasuba, tazo ta shafa mai sama-sama saboda zafin hadari daya ɗaure garin, tabi lungu da saƙo na jikinta da khumra sannan ta zira doguwar riga tai zaman jiransa tana karatu......
“Yaya zaka ƙara cin abincine?�?.
Tai maganar tana durƙushe a gefensa.
Bai bata amsaba, sai hannunsa daya miƙa ya kamo nata ya miƙar da ita, batai masa musuba, saboda tun fil azal babu wannan wasar tsakaninsu, kusa da shi ya zaunar da ita har jikinsu na gogar juna, hakan ya saka Rumana ɗan takure jikinta.
Abinda Iya ta bashi ya miƙa mata, “Gashi inji iya kisha�?.
Sai da ta kallesa, ganin shima ita yake kallo tai ƙasa da nata idon tana amsar robar dake cikin baƙar leda, ta cire ledar tana jujuya goran a hannu, Ahmad ya katse tunaninta da faɗin tace, “Kisha ɗaya bisa huɗu�?. Daga haka ya miƙe tsaye.
Rumana nason tambayar minene amma tanajin tsoro, sai kawai ta buɗe goran ta miƙe ta ɗakko kofi ta zuba, yanda abun ke zuba a kofin da kauri sai taga kamar zuma, sai dai wannan ƙamshin kayan yaji yake tunma kanta kai bakinta, ganin yayi dai-dai da yanda iyan tacene yasata rufewa takai kofin bakinta, sosai zaƙi taji, dan haka mamaki ya isheta, amma da yake dama can ita sha zumamuce wajen ƙwaɗayin abu mai zaƙi saita shanye kayanta harda suɗe kofi😂.
Shi dai Ahmad tuni ya haye gadon yana kwance yana danna wayarsa, sai dai rabin hankalinsa naga kallon Rumana.
Tashi tai ta ɗauraye hannunta da kofin cikin roba sannan tasha ruwa, ta gyara labulen da iska ke ɗagawa ta dawo cikin ɗakin sosai tana ɗaukar tabarma danta shinfiɗa a ƙasa, tunda taga Ahmad ya hau gadon, itama kuma a ranta tanaji ya cancanta ta barmasa ya kwanta kodan daɗewar da yay bai hauba, dukda itama ba hawan takeba, dan tunda ya tafi a ƙasa suke kwana dasu Salima, sun fara kwana a gadon tare, amma randa yaya Maryam tazo taita musu faɗa akan hakan da sukai ai tsageranci ne, gadon da yayansu ke kwana zasu hau su jeru suna malelekuwa akai? Karta sake ganin haka, su dinga kwanciya a ƙasa.
Tun daga wannan ranar basu sake hawaba, sai dai bata gajiya da gyaransa kowacce safiya........
“Ruman! wai tunanin mikike ana magana ma baƙyaji?�?.
Firgigit Umm-Rumana ta dawo hayyacinta jin maganar Yaya Ahmad dab da ita babu zato.
Ta kallesa tana ɗan yin baya da sauke ajiyar zuciya, sai kuma yanda ya kira sunan natane ya tsaya mata a rai, gashi ya tsatstsareta da waɗannan idanun nasa masu kama da ƙwai ga shegen haske kamar ba namijiba.
Duk saita nema daburcewa ma, tasan dukansu gidansu suna kamane da juna, amma dole wani ya ɗara wani ƙyau, to lallai ta fannin ido kowa yasan Ahmad ya zarta kowa, akwai idanu masha ALLAH, gasu da haske da cikar gashi, amma idan ransa ya ɓaci tuni suke komawa jajur tamkar bashiba, shiyyasa mafi yawan lokuta ta idanu ake gane ɓacin ransa ko damuwarsa........
Jin hannunsa tai kan nata, ta sake kallonsa a ɗan tsorace, tabarmar hannun nata ya amsa ya ajiye kawai, ya nuna mata gadon alamar ta kwanta yana faɗin, “Bansan tunanin mikikeba haka nikam?�?.
Murya a sanyaye Rumana tace, “Babu komai fa�?.
Bai tanka mataba, taje ta hau gadon daga can gefe inda ta saba kwanciya, ita duk zatonta shine zai kwanta a ƙasan.
Dan haka lokacin da zai cire riga ta rufe idanunta tana gyara kwanciya.
Ahmad ya kammala kimtsawa lokacin ruwan na sake ƙarfi sosai ya haye gadon abinsa, zai kai haƙarkarinsa ne yaji abu a wajen, buk ɗin da Rumana ke karantawane, dan haka ya janyosa yana kwanciya da ƙyau, samun kansa yay da haska wayarsa yana duba buk ɗin.
Abinda ya karanta a shafin data tsaya ɗinne ya sakashi juyawa ya ɗan kalli bayanta data juya masa, wanda tunda ya hawo gadon gabanta ke luguden daka, dan sam batai zaton yau ɗin a guri ɗaya zasu kwanta ba.
Ɗauke kansa kawai yay yana girgiza kai, yaɗan ƙara karantawa, yanzu kam sosai ya zubama bayanta idanu, yace, “Juyonan�?..
Gaban Rumana ya sake ƙarfin gudu, tasan dai da ita yake, kuma bazai maimaita abinda ya faɗaba tunda yasan tajisa sarai, kamar mai tsohon ciki haka taita motsi da ƙyar harta juyo tana fuskantarsa, sai dai ta kasa kallonsa sam.
Littafin ya miƙa mata tare da wayarsa, “Amshi karanto min wajen nan har zuwa ƙarshen shafin�?.
Babu shiri Rumana ta waro nata manyan idanun itama a kansa tana ɗora hannunta saman baki kamar wadda ta faɗi abu ba daidaiba.
“Malama karki cinyeni da waɗannan idanun, oya amsa�?.
Amsar tai jiki na ɓari, sai dai tasan abinda yake buƙatar yana da nauyi a gareta, dan sun taɓa karanta buk ɗin dasu Fa'iza, maimaitawa kawai takeyi, inda kuma yakeson ta karanta sam ɗanba sauƙine, dan kuwa daren farkon ma'auratan littafinne, duk da marubuciyar bawai ta buɗe komai bane, salon soyayyar wajenne dole ta tsuma ma'abocin karatu, tareda jin kunya ga irinta da batasan komai dangane da hakanba......
“Kina ɓatamin lokaci fa�? yay maganar gab da ita ba tareda tasan ya matso ba ma.
Kallonsa taɗanyi, tai azamar janye idonta saboda kusancin da suka samu dab sosai.
Cikin ɗan rawar murya da marairaiceta tace, “Yaya kayi haƙuri dan ALLAH....�?
Ahmad ya katseta da faɗi, “Laifin mi kikaimin, karatu kawai nace kiyi�?.
Haɗiye busashshen yawun daya kasa wuce mata tun ɗazun tai da ƙyar, cikin haɗo kalmomin bakinta da ƙyar tace, “Ai a..i ka ra tunne ban iya a fili ba�?.
“Uhyimm, tom saiki fara koya da ga yau, kina ɓatamin lokaci�?.
Idanun Rumana cike da ƙwalla ta fara ɗan karanto masa, yayin da taje layi kusan na biyar a shafi ai ina saita kasa, dan kuwa dai da kunya wlhy.
Ahmad da idanunsa ke a lumshe yana saurarenta ya buɗesu jin tayi shiru,
“Yaya dai? Cigaba mana�?.
“Yaya dan ALLAH kayi haƙuri, na tuba bazan sakeba�?.
Kamar zaiyi murmushi amma sai ya dake, idonsa a kanta yace, “To wayace kinyi laifi? Nidai karatu kawai nake buƙatar ji, inba hakaba kuma ni na karanta miki nawa labarin�?.
Rumana da sam bata fahimci inda ya dosa ba ta miƙa masa buk ɗin jiki na tsuma tace, “Eh yaya dan ALLAH to gashi�?.
Baiyi musuba ya amsa buk ɗin, sai dai juyawa yay ya ajiye a bayansa ya juyo gareta yana amsar wayarsa ya kashe fitilar, hakan ya saka Rumana saurin shirin juyawa amma sai ya dakatar da ita da faɗin, “Waya gaya miki ni a littafi zan karanta? piratical ne aini nawa�?. Yay maganar yana jawota jikinsa gaba ɗayanta.
“Tashin hankali, wanda ba'a sa maka rana�? inji Rumana da dukkan illahirin jikinta ke amsa kuwwar karkarwar tsoro, firgici, harma da gigita mai gauraye da tsuriya🤣.
Ya matseta sosai cikin jikinsa yana lumshe idanunsa, yayinda hancinsa ya sauka saman dokin wuyanta yana magana cikin wata irin murya da Umm-Rumana bata taɓa sanin yanada itaba.
“Ashe kin girma ban saniba Ruman?�?.
“Wlhy Yaya ban girma ba�?.
Cewar Rumana murya na rawa alamar tahowar kuka.
Sake matseta yay da ƙyau, ya maido fusakarsa kan tata yana haɗa hancinsu waje guda, a hankali ya sake furta, “Ga zahiri na gani kuwa, tunda kin iya karatun littatafai irin waɗannan?�?.
“Yaya na rantse ba nawa bane, su Salima ne sukazo dashi, shine na ɗauka ina dubawa ganin baka dawoba�?.
“Kinga da ki fara ɓata lokacin karantawar gara ni na karantar dake ai ko?�?.
Nanma ya sake faɗa muryarsa na sake shigewa cikin maƙoshi, ga ruwa kuma anata zabgawa tamkar da bakin ƙwarya.
Komai ya ɓacema Rumana, tambayar kanta take anya kuwa Yah Ahmad ne wannan kokuwa wani daban?.........
Saukar laɓɓansa saman nata babu zato ko tsammani ya ida rikitar da guntun tunanin nata, daga nan kuma komai ya canja salo, magiya, kuka, roƙo, ban haƙuri, babu wanda Rumana batayiba, amma sam Ahmad baimasan tanaiba, dan kuwa tuni yama rasa jinsa da ganinsa shi, abinda duk yazo masa a rai kawai yake gudanarwa da iya basira da ƙwarewar da ALLAH yay masa wadda shi kansa baimasan yanada itaba sai yau ya keyi🤨😆🚶🏻‍♀�?.

Lallai Umm-Rumana taga daren alkairi na haƙiƙa, dan Ahmad baije da wasaba, sosai ya nuna gwarzantakarsa a zahiri ba tareda tunawa da wadda yake a filin dagarba, gashi ya hanata dukkan damar da zatai kukan da wani zaiji, dukda ma ruwan da ake zubawar kuwa bazai bar wani jin nata ba.
Haɗiyar zuciya kawai take a jikinsa dan zuwa yanzu kukanma ya gagara zuwa da hawaye, shi kansa yayi laushin da ko hannu ya kasa ɗagawa domin lallashinta, ya dai turata jikinsane tamkar zai maidata ciki, idonsa na zubarda hawayen da shi kansa baisan dalilinsu ba, kawai saukarsu yakeji akan kumatunsa.
A haka wahalallen barci ya sace Umm-Ruman dake ta sauke tagwayen ajiyar zuciya har lokacin, yaja kusan awa ɗaya bai iya taɓukama kansa abun ƙwarai ba balle ita da yakejin illahirin jikinta ya ɗauki zafin zazzaɓi, haka ya daure ya janyeta a jikinsa tare da bargon ya sakko daga gadon yana layi na rashin ƙwarin jiki saboda faruwar sabon al'amari da gaɓɓansa basu taɓa fuskantaba a rayuwarsa.
Ya ɗauki filas ɗin shayinsu kozai samu ruwan zafi, sai dai wayam, dan ɗazun dashi Rumana tai masa amfani, tsaye yay yana nazarin mafita, dan kuwa dai ya zame masa tilas taimakama Rumana tun a daran kodan yanayin gidan da suke ciki, basai da asuba yace zaita faɗi tashiba ana ƙare musu kallon ƙurilla.
Dole ya ɗauki shawarar zuciyarsa ta ƙarshe ya kunna risho ya saka ruwa a tukunya ya ɗora.
Babbar roban Rumanan daba fitama take da itaba sai zatai wanki ya ɗauka ya ajiye a tsakar ɗakin, sai da ruwan yay zafine sannan ya juyesa ya sake ɗora wani ya nufi gadon.
Har yanzu ajiyar zuciya kawai Rumana ke saukewa cikin wahalallen barcin daya ɗauketa, ya janye bargon da take ciki yana ƙoƙarin ɗagota, amma koda ta buɗe ido saita fashe masa da kuka saboda azabar da illahirin jikinta ke mata.
Yatsansa ya ɗora saman bakinta yana faɗin, “Shiiii�? dole tai shirun kuwa tana haɗiye kukan da ƙyar.
Sosai yay mata gashin datasha kuka kuma taji daɗinsa, sannan ya nuna mata yanda zatai wankan tsarki dukda bashida haufi akan ta iya tunda suna zuwa islamiyya.
Kafin ta kammala ya koma gaban gadon ya kunna fitilar wayarsa ya haska zanin gadon, bawani ɓaci yay sosaiba, amma dukda haka yasan za'a iya ganewa, dan haka ya yayesa gaba ɗaya, dirowarsu ya buɗe ya ciro ɗayan da dama guda biyune kacal zanin gadon, ɗaya mai tsada ɗaya mai ƙaramin kuɗi, shiya shinfiɗa, dai-dai Rumana daketa hawaye ta kammala tsarkale jikinta, da kansa yazo ya taimaka mata ta fito a roba, sai faman kare ƙirjinta take da hannu wai karya gani😜.
Ya maida mata rigarta yana zaunar da ita saman gadon, sai mutsu-mutsu take saboda zafin da takeji zaman neman gagararta yakeyi, lura da hakan da Ahmad yayine ya sakashi faɗin, “Sorry�?.
Banza tai masa, shiko ya dubo paracetamol a kayansa yazo ya zauna gefenta riƙe da kofin ruwan daya ɗebo ya bata, dayake bata da matsala da shan maganin saita amsa tasha, ya taimaka mata ta kwanta ya lulluɓeta.
Shima tsaftace jikinsa yayi a ɗakin, ya buɗe ɗakin ya watsa ruwan dan har lokacin ruwa ake makawa sosai, goge duk inda suka jiƙa yay tsaf, ya maida komai inda ya ɗakko sannan yasaka abin salla yay nafila raka'a biyu yana miƙama UBANGIJI sinƙi-sinƙin godiya, ya daɗe yana zubama ALLAH kirari da doguwar addu'a ga Rumana harma da iyayensu da suka kasance sanadin komai.
Kafin shima yasha paracetamol ɗin daƙyar dan wani zazzaɓine ke neman rufesa shima ɗin, cikin barci Umm-Rumana tajisa cikin jikinta dake zafi zau da zazzaɓi, da yake shima nasan ya ɗau zafi sai baiji natanba sosai, haka ya kuma maƙalƙaleta yana gyara musu bargo............✍�?






*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*😭👏🏼*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*🙏🏽

https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo


*_GDW_*



*(22)*



...............Da asuba Ahmad ne ya fara farkawa, ya buɗe idanunsa da ƙyar saboda nauyin da sukai masa na rashin samun isashshen barci, Umm-Ruman na kanannaɗe a jikinsa, sai dai su duka zazzaɓin ya sauka.
Wayarsa ya lalubo ƙasan filo ya kunna fitilar, gaba ɗaya ɗakin ya gauraye da haske, ya shafa kan Rumana dake lafe saman ƙirjinsa a hankali, komai na daren jiyane ya shiga dawo masa, ya sauke sassanyan numfashi yana faɗin, “ALLAH yay miki Albarka�? akan laɓɓansa.
Cikin rashin son ya tasheta ya ƙoƙarin zameta daga jikinsa, tako sake riƙeshi dan sanyin da takeji bataso ta rabu da koma miye ta maƙalƙale.
Murmushi ya sauke a hankali tareda busa mata hucinsa cikin kunne, ɗan sautin hucinne ya sakata motsawa kaɗa.
Ganinfa da gaske ba tashin zatai ba sai ya kai bakinsa saman kunnenta ya fara magana, “Ruman kibar Yayanki ya tashi lokacin salla yayi�?.
Sarai Umm-Ruman taji maganar Ahmad cikin kunnenta, dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login