Showing 195001 words to 198000 words out of 275313 words

Chapter 66 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel

tace "Toh fita" ba musu ya juya ya fita ya kullo mata kofarta, ta cije yatsa, murya can kasa tace "Dole ma kawai abun nan ya tabbata, in sha Allahu sae auren nan ya tabbata kwanan nan ba da dadewa ba" tana fadin haka ta shige dakinta xata kira Salima. Kaka nata goge gogen windown dakinta sae da taga yyi fess ta juyo tana kallon Baffa dake xaune parlon tare da Abba tace "Idan na barsa ban karasa ba sae shaidan ya mantar da ni, kunga haka kuma bbu kyau, tunda bbu me taimakona sae Allah, 'ya yanku dama sae dai su shigo su xagi iyayena su fita" tana kai wa nan ta xauna tace "Wata kullalliyar kuma ku ka kulla xa a sanar min yanxu?" Baffa yyi dariya yace "Aa bbu, shawara muka xo nema..." Tace "To ina jin ku" Baffa yace "Ya kika ga idan aka ce xa a nema ma Shuraim auren Heedayah gun iyayenta?" Kaka tayi shiru tana kallonsu kamar ranan ta fara ganinsu, can tayi mitsi mitsi da ido tana kallon Ac dake dakin kamar me naxari tace "Waye kuma Shureen?" Duk suka yi shiru suna kallonta, tace "Aa ba batun wasa ba, don Allah ku sanar min waye Shureen din?" Nan ma bbu wanda yace komai, a fusace tace "To ni nasan wani Shureen ne? ba sai ayi min bayani ba duk kun wani min shiru, idan baxa a sanar min waye shi ba ku fita ku bani waje in ci gaba da tsaftace dakina ni dai" Baffa yace "Aliyu" kaka ta hade rai tace "Ban gane Shureen ba sai wani Aliyu, ko dai wiwi ku ka sha kafin ku shigo min, nifa kar a dinga damuna, ku min bayani filla filla yanda xan fahimta, idan kuwa kunbiya kunbiya za ku min ku fita" Baffa ya nuna Abba yace "Shuraim din Ahmad...." Kaka ta bude baki a hankali tace "Shureen din Ahmad kuma??? Ashe da gaske shi din ne ku ke nufi xuciyata taki amincewa..... To wiwi ku ka dirka halan ku ka ga hada Deedayah da Shureen ya dace" Abba dai TV kawai yake kallo, kaka ta mike tsam tace "Toh wllh bbu ruwana da wnn konanniyar shawarar taku duk kauri, a rasa wanda xa a ace xa a ba Deedayah sae Shureen, yaron da har yau uban da ya haifesa bai san xuciyarsa ba balle mu karere, to wai ma ina Deedayah xata kai gantsamemen Mutumin nan, anya kuna tsoron Allah kuwa Amadu, snn ko kakanninku ba a masu auren dole ba balle Deedayah.... To ba ruwana, Shureen kuma da tuntuni nayi masa mata yar gidan Rakiya ai maganar na nan bata mutu ba lkci kawai ake jira, ashe kuma dai kwadayayyu ne ban sani ba, daga ganin ubanta gwamna ne sai ku fara kokarin makala mata d'an ku da bashi da tarbiya bashi da kirki" A tare Abba da Baffa suka kalleta, Baffa yace "Subhanallah" Kaka ta zare masa ido tace "Ehh din, ba kwadayin bane ke dawainiya da ku xaka ce min Subhanallahi.... Mutumin da ko xo bai ta6a hadasa da Deedayah ba balle tafi xaku wani ce a aura masa ita, duk fa ina lura da komai ni ba Mahaukaciya bace, takama da ya dinga nuna mata cewar gidan ubansa take duk ina lura, to meye kuma daga ganin uban yarinya babban mutum ne sai a nemi makala mata sangamemen mutum, to ya xata yi da shi fisabilillahi jama'ah??" Mikewa Abba yyi yace "Sae da safe" tace "Allah ya tashe mu lfya" daga haka yyi ficewarsa daga parlon, Baffa yace "Haba kaka...." Kaka ta tsuke fuska tace "Kai... Kai ma sae da safe na sallame ka" mikewa yyi ya nufi kofa tace "Ko kun mance ni yar gaskiya ce, Kai ni ko da ma suna son junansu baxan yarda wnn katon ya aureta ba, ya xata yi da shi mutum gantsameme haka gashi soja yaje ya hallaka yar mutane mu shiga uku, balle ma bashi da hali kwata kwata wllh, yaushe rabon ya xo yyi min gaisuwar mutunci har na manta, to ni nasan inda Amadu yaje ya samo sa ya xama d'an sa duk da shi ma Amadun haka yake ai" Ranan Monday Ammin Heedayah da Abbanta suka koma Abuja leaving Heedayah with Mami don Mami tace masu sun yi resuming boko, Ammi felt as if kara rabata xa ayi da Heedayah but ko kadan bata nuna haka ba ta danne xuciyarta sosai, amma har ranta ta so su tafi da Heedayah a sata a wani makarantar a can Abuja, she had no other alternative then to leave her behind suka wuce da Abbanta. Heedayah na hada abubuwan da xata koma makaranta da shi don gobe xa su koma da yamma, Farida ma na dakin amma tana kwance tana danna wayarta, Heedayah ta karasa kulle jakarta tana kallon Farida tace "In dafa Indomie din da ke?" Farida dake kallon screen din wayarta tace "Noo" Heedayah bata ce komai ba ta juya ta fita dakin, karfe sha daya saura ne na safe, su biyu kawai ne gidan don Mami ta fita office amma tace ba dadewa xata yi ba daga can ma xata yi masu shopping, Heedayah ta gama dafa Indomien tana xuba masu a different plate ita da Farida duk da tace baxata ci ba amma har ita ta dafa, taji kamshin turare ya cika hancinta, juyowa tayi da sauri suka yi ido hudu bata san lkcn da ta saki tukunyar hannunta ba a rikice, sauran Indomien ciki ya xube kan gas, ya karasa cikin kitchen din da sauri ya janyeta daga wajen yace "Are you okay" Jikinta ya dau rawa tace "Noo" gaba daya ta rude, kallonta kawai yake, can ya daure fuska yace "Dodon ki ne ni?" Da sauri ta girgixa masa kai, yace "Toh meye kika xubar da Indomie daga ganina" kamar xata yi kuka tace "Tsorata nayi" ya dau plate din Indomie da ta fara xubawa ya mika mata, amsa tayi bata yrda ta kallesa ba, yace "Ina farida?" Tace "Tana sama" Farida ce ta shigo kitchen din waya kare kunnenta a dai dai lkcn, dakatawa tayi da farko bayan sun hada ido da Shuraim, Can ta mika ma Heedayah wayar tace "Mami wants to talk to you" Karba Heedayah tayi ta kai kunne a hankali tace "Ina ji Mami" Mami tace "Ku shirya yanxu, Shuraim is on his way, xai ajiye ku gidan Baffa ku yi ma kaka sallama sai ya maido ku gida" Heedayah tace "Toh" Mami ta katse wayar, Heedayah ta mika ma Farida ta amsa ta fice daga kitchen din, Heedayah bata yrda ta hada ido da Shuraim ba ta ajiye Indomien xata fita yace "Dauka ki wuce ki ci" dauka tayi ta nufi kofa ta fita ya bi bayanta, daki ta kai ta ajiye don taji ya ma fita ranta gaba daya, Ganin Farida a kwance tace "Ke baxa ki ba" Farida tace "Ehh" Shiru tayi tana kallonta, can tace "Toh ai Mami cewa tayi ni da ke" Farida tace "Na kirata yanxu nace baxan iya xuwa ba so kiyi tafiyar ki, I am having cramps" Heedayah ta bata fuska tace "Toh ni kadai xan je?" Farida tace "Ga dai wanda ya xo tafiya da ke kice ke kadai, I tot u will like following him ai" Heedayah bata tanka ta ba ta sa Hijab dinta ta fita, Ganin Shuraim baya parlor ta karasa waje, cikin mota ta samesa xaune waya kare kunnensa, ganinta ya katse wayar yana kallonta yace "Ina faridan?" Heedayah bata kallesa ba tace "She said she is not going" yace "Har kin ci abincin?" Tace "Uhm" bude front seat tayi ta shiga ta kulle, tada motar yyi suka bar layin sai da suka dau hanya yace "Let me ask you" Heedayah ta d'an yi shiru sai taji kamar ba da ita yake ba, can ta juya suka hada ido ta dauke idonta da sauri, yace "Tsoron me kike min?" Ta ki cewa komai, yace "What if kika ganmu gida daya, daki daya, ya xa ki yi ranan?" Lkci daya ta d'an xaro ido, sai kuma tace "Ae hakan ma baxai ta6a faruwa ba" Wani murmushi yyi bai ce komai ba, ta kallesa tana imagining dama ashe ya iya murmushi, can yace "Haka kike gani?" 6ata fuska tayi tace "Eh mana ta ya xamu ganmu daki daya?" Yace "Xan nuna maki ta taya ranan" Sosai taji gabanta ya fadi, hakan yasa bata kuma ce masa komai ba, shi ma bai ce komai ba har suka isa gidan Baffa, ta bude motar ta sauka ta wuce ciki ya jinginar da kansa da kujeran motar ya bi ta da kallo. kaka tace "Ya naga ranki a bace kamar wani ya cuce ki, sannan waye ya kawo ki?" Kin cewa komai Heedayah tayi tana xaune kan kujera aka bude kofar dakin Shuraim ya shigo, kaka tace "Waye wnn kuma, me ya hada tafiyarki da shi ni Patuu" Heedayah taki cewa komai, Kaka tace "Aniyar Amadu da Umaru dai ya bi su, meye kuma na hadaki da Shureen ya kawo ki wajena, akwai wani abinda ya hadaku da shine ban sani ba" Shuraim yace "Xa ki sani kwanan nan" Kaka tace "Ni dai ba ruwana, ni ban ma ta6a ganin inda aka bar Soja cikin gari yyi ta gantali ba a aikasa daji yaje yayi yaki da 'yan ta'adda ba" Shuraim yyi murmushi ya shafa kansa yace "Ke ma ai 'yar ta'adda ce dole in tsaya kusa don in dinga maganin ki" Shiru kaka tayi tana kallonsa, can ta xauna saman kujera tana matsar kwalla, yana kallon Heedayah yace "Meet me at the car" daga haka ya juya yyi ficewarsa ta bi sa da harara da murguda baki, kaka dai na xaune tana ta matsar kwalla ance mata yar ta'adda, Cikin dubara Heedayah ta dau wayarta ta fice daga dakin, duk ranan basu yi magana da Khaleel ba, da yake da wayar Farida take kiransa kuma ganin duk yau Farida bata sake mata ba yasa bata ma tambayeta wayar nata ba.... Can dakinsu Zainab ta shiga ta rufe snn tayi dialing number sa, sai da ya kusa katsewa ya daga, murya can kasa tace "Ya Khaleel" Jin muryarta yace "Yau kin mance ni, ina ta tunanin ki.... let me call you back" daga haka ya katse wayar ya sake kiranta, tana dagawa yace "Tell me first, me Ummi ta fi so?" Heedayah ta wara ido tace "Wai Mamin mu?" Yyi kasa da murya yace "Nima Mamina ce ai ko?" Dariya Heedayah tayi tace "Sure, Mami tana son Apples sosai, with grapes, and tana son hanta gasasshe...."


Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....



Hello salaamu alaikum everyone! Good day to you.
Have u ever wondered how desserts are made?
Do u want to start a dessert business but don’t know where to start from?
Or are you a new bride looking for other ways to amaze your husband 😂and Woow your guests ? Worry no more because
Yakudima bakery has bring u an intensive online dessert class where u will be learning 8 amazing desserts recipes! Not only that, you will also be taught:
*Profit analysis
*Ways to handle desserts
*Dessert marketing.
This class is all you need to start up a profitable side hustle 🤣.This class entails everything u need to know. I promise it’s going to be very detailed with clear and explanatory videos.
Registration is on and the fee is just N3000 Naira.
Class starts on 27th august,2021.
And always remember ,After a long stressful day , all u need is a DESSERT because STRESSED is just DESSERTS spelled backwards 🙃see you in class💕

WhatsApp 08135358038
Call 📞 08135358038
IG: najaatu Yakudima


Khaleel yace "Ohk..." Tace "Why do u ask" ya buda ido sosai yace "Nothing, I only want to know.... yau din xa ki wuce schl?" Tace "Aa sai gobe, na xo yi ma Kaka sallama" yace "Ke da wa?" Tace "Ni da ya Shureen" yyi shiru, sai kuma a hankali yace "Me yasa kike son bin sa, why not Junaid?" Tace "Ya Junaid ya tafi aiki ai shi" Yace "Shi Shuraim din baya aiki?" Tace "Da safe yake dawowa, he is a military Dr" Khaleel yace "Uhn I see...." Tace "Xaka xo ne anjima?" Yace "Probably" tace "Probably? Baxa ka xo ba bayan gobe xan wuce schl" kamar xata yi kuka ta kare maganar, yace "Xan xo" a hankali tace "Toh sai ka xo" yace "In sha Allah" yyi kasa da murya yace "Tell me Heedayah, who is ur first love?" Dariya tayi tace "Yar yarinya da ni? I don't love" Yace "Uhm ko?" Tace "Ehh mana, baka gan ni yar karama ba" yace "How old are you?" Tace "Soon xan yi clocking 17..." Shiru yyi, can yace "Can u marry someone 2 times ur age?" Dariya tayi tace "Aa nima ban sani ba" Yace "Uhm to shkkn, sai na xo anjima, ana kirana yanxu a waya" duk sai bata ji dadi xai katse wayar ba, a hankali tace "Ohk bye" yace "Take care of ur self pls" tace "And you too" ya gyada mata kai kamar tana ganinsa yana murmushi, daga haka ya katse wayar. K'in fita Heedayah tayi daga dakin su Zainab don ta sa a ranta baxata bi Shuraim ba, she is finding it hard to withstand the sight of him, daga karshe kawai ta tafi dakin mum din Zainab ta gaisheta ta koma dakinsu Zainab ta sa makulli tayi Kwanciyarta hankali kwance. Da yamma tana dakin Hajiya Hauwa tare da Zainab da dawowarta makaranta kenan kaka ta leko dakin tana kallon Heedayah, tayi kasa da murya tace "Wllh naji dadin yanda kika tafi kika boye abinki ya gama jiransa kamar debabbe ya wuce, kawai mutum ba tsoron Allah naga kamar sai wani makale maki yake, ni dai ba ruwana, ga abinci can na ajiye maki a daki" Hajiya Hauwa tayi dariya tace "Ta ma ci abinci a nan" Kaka tace "Atoh, idan ya kama anjima ni da kaina sai in mayar da ita gida, waye kuma Shureen Allah na tuba, d'an banxan yaro me mugun hali" daga haka tayi ficewarta, sai kusan Magrib Heedayah ta shigo dakin kaka, Xaune ta tadda kaka da junaid kaka na masa hira, Ta wara ido ganinsa ta tafi ta xauna kasa tana kallonsa tace "Yaya... " Kaka tace "Ai yanxu xan tafi in kira ki dama, wai Rakiya tace ya xo ya tafi da ke gida, kinsan shima ya lalace yanxu baya gaida mutane" Junaid dai murmushi kawai yyi yana shafa kansa, kaka tace "Kuma naga duk ya rame kamar yana tare da damuwa na tambayesa meye ya ki gaya min, to ya sani ko ina da abinda xan masa in taimaka masa??" Junaid dai bai ce komai ba, Heedayah ta mike ta dau jakarta, Junaid ya mike shi ma yace "Toh sae da safe kaka" sabulu kwara uku da soyayyen nama a leda daban ta ba Heedayah tace "Babu komai a dakin, duk an bar ni a gantale nace su bar ni in fara sana'a ko ta Maggi ce da manja sun ki gashi ni basu dauke min lalurorina ba" Dariya Heedayah tayi, Junaid ya fiddo dubu ukun aljihunsa ya mika ma kaka yace "Ba kudi wajena kaka, gobe xan shigo in sha Allah" Kaka ta amsa tana wani murmushi tace "Allah yyi maka albarka, gobe ka dawo mu yi magana da kai, tunda ita Rakiya bata gane kana da damuwa ba ni na gane, idan ma baka xo goben ba sai in iya biyo ka har gida" da sauri yace "Aa xan xo kaka" tace "Toh ina saurarenka, bari in je Hauwa ta sama mana canji in ba Deedayah ko dari biyu ne ta siyi abu a hanya" Junaid yace "Aa xan bata a madadin ki" Kaka tace "Toh Allah yyi maka albarka" daga haka suka fita dakin tare da Heedayah da tayi mata sai da safe ta bi bayansa, a hankali Junaid ke driving, can yayi kasa da murya without looking at Heedayah yace "Tell me.... a ina kika san Khaleel din nan Heedayah?" Heedayah ta d'an yi shiru, sae kuma tace "Ban san sa ba, shine dai kawai yace min ya san ni, but his voice sounds familiar, na ta6a jin muryarsa" Junaid yace "A ina kika ta6a jin muryar tasa?" Ta d'an yi shiru sai kuma tace "When I was unsighted" Junaid ya kalleta da mamaki yace "Where precisely?" Ta buda masa hannu alamar bata sani ba, yace "No, ki tuna inda kika ta6a jin muryar tasa now" Heedayah tayi shiru, sai kuma tace "But I seriously can't remember, I have tried hard" Yace "You just have to, when u where unsighted ai ba fita kike ba, you are home always to a ina kika san muryar tasa" Bayan wani lkci ta girgixa kai tace "I can't remember" Bai kuma ce mata komai ba har suka isa gida, ta ga motar Khaleel a waje, a tare suka shiga parlon da Junaid, Junaid ya ba Khaleel hannu suka gaisa ya gaida Mami dake parlon ita ma snn ya wuce sama, Heedayah ta gaida Mami ta gaishesa ita ma ta wuce sama. Mikewa Khaleel yyi sbda kiran wayarsa da Zayyad ke ta yi tun shigowarsa parlorn not less then 15mins ago yana kallon Mami yace "Let me answer a phone call" Mami tace "Alright dear" kofa ya nufa ya fita ya tafi can kan daya daga kujerun dake ajiye a compound din with round table ya xauna, snn ya daga kiran yyi shiru, Zayyad yace "Khaleel why are u behaving anyhow this days, I really don't want u to get into problem, I get u are newly in love now, but ka dinga controlling kanka pls, Nobody is stopping you from loving" Khaleel dake ta sauraronsa yace "Wnn shine dalilin kiran da kake ta yi min haka Zayyad?" Zayyad yace "No!! me yasa Oga Arne ke kiranka baka daga kiransa? First u spoilt the show of kidnapping Alhaji Ahmad, secondly...." Khaleel ya dakatar da shi calmly yace "Wnn ya fi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login