Showing 270001 words to 273000 words out of 275313 words

Chapter 91 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel

da ita bangaren Amminta suka yi hoto da Ammi da frnds dinta na nisa da na kusa da suka xo, daga nan matar ta kai ta gunsu kaka ayi hoto, duk Heedayah bata da walwala aka yi hotunan suka fito, Farida ce ta kai ta parlon baki don yin hoto da su Junaid, su kadai ne a parlon da abokansu su ma. Walima aka yi a gidan na kece raini har yamma, kafin Magrib kuma aka fara shirye shiryen tafiya da amarya Kaduna a private jet, Heedayah ta shiga tashin hankalin da ya wuce misali, kai kace tafiya xa ayi da ita gun yankan kai, sai da kukan ma ta kasa yi, Abban Shuraim da Abbanta da step brothers dinsa suka yi mata nasiha sosai, daga nan aka kai ta gun su Yakumbo, Yakumbo na kallonta tace "Ni dai da aka min aure idan ba mantawa nayi ba bbu wanda yyi min wata nasiha, a lkcn ma duniya bata waye ba balle ynxu da duniya ta waye, ke dai kawai kiyi ta kanki a gidan mijin ki...." Mom Islam ta hade rai ta daga Heedayah ta kai ta gun kaka, kaka tace "Tohh, duk da dai mu dai ba haka muka so ba, amma Allah dai ya baku xaman lafiya, sai mun hadu a Kadunan, ba dai gidan Rakiya xa a kai ki ba, ku je kawai sae mun xo" Dagata Mom Islam tayi ta kai ta gun sauran tsofaffin parlon duk suka mata nasiha sosai, snn Mom Islam ta fita da ita daga dakin, Bangaren Ammi ta kai ta, Ammi na kallon Heedayah cikin sanyin murya tace "Allah ya baku xaman lafiya, that's all I will say, idan kin je Kaduna nasan Maminki xata karasa maki sauran...." Nan sauran frnds din Ammi suka mata nasihar su ma snn mom Islam ta fita da ita daga parlon, kawayen Ammi biyu da Kanwar Ammi da kanwar Abbanta sai Farida suka shiga jet din xuwa Kaduna..... Ana kiraye kirayen Magrib motoci kusan shidda suka yi parking kofar gidan Mami. Har aka shigar da Heedayah gidan tana rungume jikin Hajiya Fa'iza, Mami ta sauko daga tana kallonta tana murmushi, Hajiya Fa'iza ta kai bakinta kunnen Heedayah tace "Ki bude fuskar ki tafi ki gaida Ummin ki" a hankali Heedayah ta bude mayafinta ganin Mami ta karasa da sauri ta rungumeta sosai, cikin rawar murya tace "Mami..." Mami tace "To kukan ya isa haka, stop it now" Gyada mata kai kawai Heedayah ke yi wasu sabbin hawayen na bin kuncinta, Mami ta shiga yi ma bakin da suka shisshigo sannu da xuwa da fara'arta, sai da duk suka xaxxauna snn ta bar su da frnds dinta da su Dinar ta wuce sama da Heedayah, bedroom dinta ta kai ta ta kulle kofar ta xaunar da ita gefen gado ta cire mayafin kanta tana kallonta tace "Ba nace ki daina kukan ba" a hankali tace "Na daina Mami" Mami tace "Toh shiga bathroom kiyi alwala ki fito" Ba musu Heedayah ta fara cire jewelries din hannunta ta mike ta nufi bandakin, Mami ta ajiye mata darduma da hijab a kai snn ta fita dakin don xuwa ta sake gaisawa da bakin. Heedayah na xaune saman darduma bayan ta idar da sllh tayi jigum tana tunanin wai yanxu ita matar Khaleel ce, a hankali ta jinginar da kanta da gado, tana ta xaune a haka Mami ta shigo dakin da warmer din abinci da plate da spoon ta ajiye gefenta, cikin sanyin murya tace "Ina yini Mami" Mami ta xauna tace "Lafiya lau daughter, ki debi abinci ki ci" Kallon abincin kawai Heedayah take bata ce komai ba, aka bude dakin frnds din Mami suka shigo gaba daya suna guda, Heedayah ta sunkuyar da kanta, Mami dai ta fita dakin, Dinar na tsaye bakin kofa sai kallon Heedayah take tana murmushi, sai da kawayen Mami suka fita dakin snn ta karaso ta xauna gefen gadon still smiling tace "Sannu Aunty Amarya, ya hanya...." Heedayah ta kasa kallonta a hankali tace "Ina yini Maman Fadil" Dinar tace "Lafiya lau dear, ya hanya" Heedayah tace "Alhmdllh" Dinar ta sauka ta dibar mata abincin da kanta snn ta kawo mata ruwa ta fita dakin, daren ranan a dakin Mami Heedayah ta kwana tare da Mamin, bacci me dadi tayi sosai, with full rest of mind don ta fi kwana uku bata baccin kirki, da asuba sai da Mami ta tasheta sllh, kafin karfe tara na safe kuma wa enda suka kawota duk sun juya xuwa kano duk da Mami bata so hakan ba, gidan ya rage daga few frnds da colleagues din Mami, su Dinar, sai Hajiya Zuwaira da kanwarta da Stepmum din Sudais. Bayan azahar Heedayah ta idar da sllh ta mike kenan tana linke darduman aka bude kofar dakin, daga kai tayi tace "Mami ur phone is...." Makalewa sauran maganan yyi ta sunkuyar da kanta da sauri ganin wanda ya shigo, sanye yake da kananun kaya, ya kulle kofar ya jingina da kofar yana kallonta, juya masa baya tayi gabanta na faduwa, ya taka ya isa dab da ita murya can kasa yace "Heedayah" kasa juyowa tayi, ya xaga a hankali xuwa gabanta ta sauke idonta kasa xuciyarta na bugawa, bude kofar dakin aka yi ya daga kai da sauri, Dinar ce ta shigo ganinsa ta buda ido tace "Lahh ashe ka tashi Yaya, Mami ta tambayeni nace baka tashi ba" Yace "Na tashi" Tace "Toh ka ci abincin kuwa??" Yace "Yea" tace "Maganin fa?" Yace "Na sha" Yana fadin haka ya nufi kofa yace "Ina Fadil?" Tace "Yana can gun Amira wllh naga yana damunka ne shi sa na ki barinsa ya shiga dakin" Khaleel yyi murmushi yace "Ae da kin bar sa" Daga haka ya fita dakin, Dinar na murmushi tana kallon Heedayah tace "Aunty Amarya wai xa ku gaisa da baki downstairs ki sakko" Heedayah bata kalleta ba ta dau mayafinta ta rufe kanta da shi, Dinar ta karaso ta kama hannunta suka fita xuwa downstairs. Har dare Heedayah na dakin Mami don Mami bata barta taje nasu dakin ba, ta gama shirin bacci xata kwanta Mami tace "Heedayah" juyowa tayi tana kallonta, Mami tace "Kije ku gaisa da Khaleel kafin ki kwanta, kiyi masa ya jiki yanxu ki dawo" Tana kallon Mami tace "Is he still sick?" Mami tace "No, He is fine now, but kije ki gaishesa" A hankali Heedayah ta dau Hijab dinta har kasa ta sa snn ta nufi kofa ta fita, dakinsa shi kadai ta tafi ta bude kofar a hankali hade da sallama, yana xaune daga shi sai singlet with 3 quarter yana danna laptop dinsa ya daga kai yana kallonta, sunkuyar da kai tayi taki yarda ta karasa cikin dakin ta gaishesa cikin sanyin murya tace "Ya jikin?" Kallonta kawai yake, ita dai ta ki yarda su hada ido, ya sauke kafafuwansa daga saman gadon ya mike ya nufota, juyawa tayi da sauri xata fita yace "Heedayah" ta kasa bude kofar kamar yanda tayi niyya, ya karasa dab da ita ya juyota yana kallonta, sauke idonta kasa tayi cikin sanyin murya yace "Mami tace kar in dade" Ya kai lips dinsa hancinta murya can kasa yace "I will love you till my last breath" ta kasa ce masa komai ta rufe idonta, jawota jikinsa yyi ya rungumeta yana jin yanda kirjinta ke bugawa, a hankali tace "Mami... she is waiting for me" ya dago kanta yana kallon fuskarta yace "Tsorona kike ji?" Da sauri ta bude idonta tace "Aa, Mami ce ke jirana" murmushi yyi yace "Hope baxata jira ki ba gobe?" Ita dai bata ce masa komai ba ya bude kofar yana mata lallausan murmushi yace "Good night love" juyawa tayi ta fita ya kulle kofar, wani ajiyar xuciya ta sauke ta koma dakin Mami da sauri washegari da yamma aka fara shirye shiryen tafiya da Heedayah gidan Khaleel wanda kanin mahaifinsa ya mallaka masa halak malak, tun ana saura kwana biyar biki aka yi furnishing gidan daga kano, babban duplex ne sosai, both sama da kasa duk an xuba ma Heedayah kaya na gani na fada, hankalin Heedayah bai gama tashi ba sai da taji Mami na yi mata nasiha wai xa a tafi da ita gidanta, duk xaton ta a gidan xata xauna da su Mami kamar ko da yaushe, nan ta rushe da kukan tashin hankali tace "Don Allah Mami a bar ni a gidan nan in dinga ganin ki kar a kai ni wani waje" Mami tayi murmushin karfin hali tace "Muna tare daughter babu me raba mu...." Da kyar aka fitar da Heedayah daga gidan tana kukan rabuwa da Maminta, kawayen Mami biyu, da sisters dinta da su Dinar da mum din Sudais da step mum dinsa da Hajiya Zuwaira suka rakata gidanta with few others, Heedayah ta makale ma Farida a makeken bedroom dinta da aka ajiyeta ciki bayan ta kara tabbatar da tafiya duk xa su yi su bar ta ita kadai, dole aka bar Farida gidan duk aka watse, Heedayah sai bin dakin take da kallo gaba daya a tsorace take, Farida dake gefenta tana ta danne dariyarta tace "Ko mu je kiga gidan naki ne da kyau?" Hararanta Heedayah tayi tana goge idonta, Farida ta fashe da dariya tace "Kilan abinda ma kike ma tsoro ba haka bane" Heedayah tace "Me nake ma tsoro?" Farida tayi dariya tace "Toh na san maki??" Heedayah bata kuma ce mata komai ba jikinta yyi sanyi. sai kusan Magrib Khaleel da Junaid suka shigo compound din gidan, Junaid ba yarda ya shiga ciki ba yana kallon yayansa yace "Sai na shigo gobe, kace da Farida ta fito mu tafi" Khaleel yace "Toh Allah ya kai mu, I tot Farida will spend the night here?" Junaid yace "Aunty tace mu taho da ita" Khaleel ya nufi kofa ya shiga gidan. Knocking kofar bedroom din Heedayah yayi sannan ya bude, Heedayah ta rufe fuskarta da sauri, mikewa Farida tayi tana murmushi tace "Sannu da shigowa big bro, ya junaid din yana waje?" Yace "Yes...." Farida bata ce ma Heedayah komai ba ta nufi kofa ta bi gefen yayan nata a hankali ta fita tana murmushi, da sauri ta sauka downstairs kafin Heedayah ta lura, Khaleel ya jingina da kofar yana kallonta, a hankali ta bude fuskarta jin ta daina jin muryar Farida a dakin, da sauri ta mike tana bin dakin da kallo tace "Yaya ina Farida?" Kallonta kawai yake, ta ji hankalinta ya tashi, kofar ta nufa da sauri xata bi gefensa ta fita ya riko hannunta yace "Farida ta wuce" cikin sanyin murya tace "Shi ne bata gaya min xata wuce ba?" Ya jawota jikinsa yace "Gobe xata dawo" Ita dai bata ce komai ba, yana rike da ita suka koma cikin dakin ya xaunar da ita gefen gadon yana kallonta yace "Ki je kiyi alwala ina xuwa yanxu" Bata ce komai ba ya juya ya fita dakin ta bi sa da ido, bayan few minutes ta mike a hankali ta bude press dinta tana kallon kayan baccin da Farida ta ajiye mata ta dauke kanta, ta dau wani dogon rigan har kasa shi ma na baccin ta ciro hijab dinta snn ta rufe press din, kasancewar tayi wanka a gida kafin a kawota, cire atamfar jikinta tayi ta linke ta ajiye snn ta sa doguwar rigar ta shiga bandaki tayi alwala ta fito, hijab dinta ta sa ta xauna gefen gadon tayi jigum, can ta kwanta ta rufe har kanta da duvet, tana jin Khaleel ya shigo dakin, ya karasa inda take yace "We have to pray Heedayah" kin ce masa komai tayi ya bude duvet din, ta bude idonta a hankali tace "Ni nayi sllh" yace "Ehh na sani, tashi kije kiyi performing ablution" ta mike xaune tace "Da alwalana" yace "To sauko" yana fadin haka ya mike ya shimfida masu darduma, jallabiya ne milk color jikinsa, Heedayah ta sauko da kyar gabanta na faduwa, nan ya ja su sllh, sun dau lkci xaune bayan sun idar yana masu addu'a, daga karshe ya juya yana kallonta ya ga idonta a lumshe, ya kai hannunsa saman kanta, ta bude ido da sauri ya sakar mata lallausan murmushi yace "I pray it's death that will do us apart Heedayah" ta sauke idonta kasa cikin sanyin murya tace "Ameeen, ina jin bacci" yace "Ohk, you have to eat something first" ta girgixa masa kai tace "I'm not hungry" mikewa yyi yace "No you are" daga haka ya fita dakin, ba a dau lkci ba ya dawo da plate din gasasshen kaza da lemon kwali, duk son Heedayah da kaza ji tayi baxata iya cin wnn ba, bbu yanda bai yi da ita ba, ta dai daure ta ci kadan, drink din ma ko rabin cup bata sha ba, ganin xai fitar da su tace "Toh kai baxa ka ci ba?" Yace "Ni naci abinci a gida" bata ce komai ba ya fita dakin, a hankali ta mike ta cire Hijab dinta ta shiga bandaki, wanke bakinta tayi ta fito ta linke hijab dinta ta ajiye sannan ta hau saman gadon ta kwanta ta rufe kanta da duvet tana karanto addu'an bacci, sai bayan kusan minti talatin Khaleel ya dawo dakin, har sannan Heedayah ta kasa bacci, amma tayi still kamar me bacci, ya dauke pray mat dake kasa ya kashe switch din wutan dakin ya karasa saman gadon ya xauna murya can kasa yace "Am I Welcome??" shiru tayi bata ce masa komai ba, ya yaye duvet din yana kallonta duk da akwai duhu dakin bata yrda ta bude idonta ba, murmushi yyi murya can kasa yace "Toh sai da safe, I will sleep downstairs since I am not welcome" Da sauri ta bude idonta, kafin ya mike ta riko hannunsa a hankali tace "Toh ai bance kar ka kwanta ba" yace "Really?" Tace "Uhn" murmushi yyi ya kwanta kusa da ita ya kai hannu saman kanta yace "Yanxu xa mu kunce kitson?" Ta girgixa masa kai tace "Bacci nake ji" yace "Toh yi baccin ki" matsawa take son yi daga kusa da shi ta koma can karshe ya rikota, ta marairaice cikin sanyin murya tace "Ya Khaleel plss am...." Bai jira ta karasa ba ya rungumeta sosai ya shiga snogging dinta passionately, rikon da yyi mata yasa ta kasa kwakkwaran motsi, ta tsorata ainun da lamarinsa a moment din, ko kadan Khaleel bai sarara mata daren ranan ba ganin take takenta, her plea and cry all went in vain, sai da ya ga tayi laushi kukan ma ta kasa snn ya kyaleta, likewise ita ma daren ranan bata bar sa yyi baccin kirki ba, ya lallasheta har ya gaji kamar yana kara tunxurata, sai da tayi bacci wajajen karfe uku snn ya fita dakin amma yaji tausayinta har ransa. Da safe driver ne ya kawo Farida gidan ta kawo masu breakfast da wani envelope babba, bayan ta gaida yayanta dake parlor da murmushi ta mika masa envelope din tace "Mami tace in kawo maka" Ya amsa yace "Ohk" tace "Yaya where is she?" Ya kalli sama sanin Heedayah take tambaya yace "She is sleeping" tace "Toh idan ta tashi ka gaisheta plss" Yace "Alright I will" tace "Sai anjima driver na jirana" Yace "kice ma Mami mun gode" Murmushi tayi tace "In sha Allah, byee..." daga haka ta fita, ya kalli agogo dake nuna karfe takwas, snn ya bude envelope din yana duba abinda ke ciki results din clinical test dinsa da na Heedayah ne da suka yi months back, ya mike ya wuce sama, bedroom dinsa ya kai ya ajiye snn ya fito ya bude kofar dakin Heedayah a hankali ya shiga, xaune ya ganta can karshen gado ta hade kanta da gwiwa, ta dago a hankali tana kallonsa da kumburarrun idonta, lkci daya ta sauke idon kasa, ya karasa cikin dakin yana kallonta yace "Kin tashi?" Kin ce masa komai tayi bata kuma yarda su hada ido ba, wasu hawaye suka taru idonta, xaunawa yyi kusa da ita ya jawota jikinsa murya can kasa yace "I'm sorry wife, I'm really sorry" kasa ce masa komai tayi tana shessheka, ya sauko da ita daga saman gadon ta ki yarda ta tsaya, kyaleta yyi ta koma ta xauna, yace "Are you okay?" Girgixa masa kai tayi, ya juya ya shiga bathroom ya hada mata ruwan wanka ya dawo ya taimaka mata xuwa bandakin.





Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....




Heedayah na tsaye kitchen wajajen karfe takwas da kayan baccinta da iyakarsa cinya, tana wanke dishes din da suka yi lunch jiya da breakfast din safiyar ynxu, kasancewar Khaleel bai barta tayi wanke wanken da daddare ba yasa dishes din suka yi yawa, satinsu biyu kenan a gidan amma wani xai ce sun shekara don ta saki jiki sosai, tsoronsa ma da take ta daina, Khaleel pattern of love is just amazing and cool ya iya tafiyar da mace yanda ya kamata, soyayyarsa me shiga da tsayawa a rai ce, baxa a ta6a cewa ita ce first love dinsa ba, shigowa kitchen din yyi ya karasa bayanta ya jawota jikinsa yace "Toh ba gashi na kama ki ba" Cike da shagwaba tace "Ni wllh xan gaya ma Mami kana damuna a gidan nan ya Khaleel" ya wara ido yace "Toh 'yar Mami, ya xaki ce mata?" turo baki tayi tace "Ka sakeni plss in gama aikin da nake" ya kwanta jikinta a hankali ya lumshe ido yana kissing wuyarta yace "Xa mu yi bakuwa anjima.... Is she welcome" juyowa tayi tana facing dinsa ta xuba masa manyan idanuwanta tace "Wacece?" Ya ja hancinta yace "A long time frnd" tace "Alright, Allah ya kawota lfya" yyi kasa da murya yace "Me yasa kike min rowa honey bunch???" Ta marairaice tace "Kace xa mu yi bakuwa kuma har ynxu fa ban gama gyaran gidan ba, haka jiya ka ki bari na inyi wanke wanke da daddare, I just left everywhere untidy" yace "Toh bara in taya ki mu yi sauri sai ki sallameni" turo baki tayi tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login