Showing 198001 words to 201000 words out of 275313 words

Chapter 67 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel

karfin ku yi kidnapping dinsa when I am alive and breathing" Zayyad yace "See you, ka dai san some big leaders gat our back Khaleel, you like it or not dole ne sai an yi kidnapping wnn mutumin kafin xabe ya gabato" Khaleel yace "Then we shall see" Zayyad yace "Duk wnn ma ba shi ne ba, coz they are still planning on it, the main issue in here is that why... ka ki fitowa operation shekaranjiya bayan san sanar da kai, meeting din ma kuma da aka kira baka xo ba" Khaleel yace "Na ce masu I need rest, and seriously I need that rest, ko basu yadda da abinda nace masu bane...." Zayyad yace "What nonsense, rest din sati nawa, wllh Brainiac ka bi a hankali suna watching every movement dinka without you knowing, ni kaina I just noticed ba wai gaya min aka yi ba, ka ma san bbu wanda xai gaya min, and you know what... da matsalar iya kai xai tsaya ma da sauki, they are seeing it as bakinmu daya da kai, to ni yaushe rabon mu hadu yanxu, 24/7 kana kwance gida daga waya da yarinya sai xuwa wajen yarinya, ni damuwata a nan wani riba kake ga xaka ci dating that teenager da ko hannunta naga baka rikewa, meye mamorarta? ka xo ga manyan babes a gari in jonaku amma ka ki ka makale ma yarinyar da there is nothing to write home about, sannan mind you, wllh gidan wnn innocent barristern da kake xuwa xa su iya tracing su je can kuma kasan abinda xai iya faruwa" lkci daya jikin Khaleel da yyi shiru yana sauraron Zayyad yyi sanyi, Zayyad yace "And nima kana ja min matsala ne da damuwa gunsu, suna ganin komai da kake yi har da hadin bakina nasan komai, Oga Manga Vow to have ur legs shoot yanda xaka xauna waje daya tare da su" Khaleel dai bai ce masa komai ba, Zayyad yyi kasa da murya yace "Wllh Khaleel tun da ka koma gefe ka wani yi isolating kanka abubuwa suka daina tafiya smoothly, operations are always not successful this days, sae ynxu su kansu suke sanin you mean a lot, don Allah ka tsayar da hankalin ka gu daya, no one is stopping you from dating that little girl da ka haifa a haihuwar kaji amma ka daina wasa da sana'arka, snn kar ka xama butulu Oga Arne bai yi deserving haka daga gare ka ba, Kuma ka fa san irin yanda yake sonka yake ji da kai" Ganin Heedayah na tahowa da tray me dauke da drink da ruwa Khaleel ya katse wayar ya sa a flight mode cikin few seconds, ta karaso ta ajiye tray din a table tana kallonsa a hankali tace "Are you okay?" Ya kirkiri murmushi ya shafa beard dinsa yace "Sure" Xaunawa tayi tace "Mami tace in kawo maka ruwa" yyi kasa da murya yace "Thank you" shiru ne ya biyo baya, ta bude drink din ta debar masa a glass cup, a hankali ta ji yace "Wani class kike yanxu Heedayah?" Tace "Ss1 3rd term xamu fara yanxu, sai in shiga ss2 a nan xan rubuta waec" Shiru yyi yana kallonta, can yace "You know what Heedayah?" Ta girgixa masa kai, a hankali yace "I have left a lot of me because of you.... Saboda ke naji I might just have to give up on many things...." Ta katse sa tace "Like?" Yyi shiru, can yace "My personality, who I am.. and so on, I don't know how that is going to be.... But promise me Heedayah, no matter any circumstance, no matter the up and downs, no matter the situation kar ki guje ni don Allah" Kallonsa ta dinga yi ko kiftawa bbu, ya ci gaba cikin sanyin murya yace "I don't know why I am having this feeling kamar xaki gujeni soon, very soon xa ki gujeni Heedayah" Lkci daya jikin Heedayah yyi sanyi tace "Me yasa kake tunanin haka, me ka min da xan guje ka? Meyasa kake ga xan guje ka?" Ya lumshe ido ya bude a sanyaye yace "sbda wani dalili da ya kamata ki gujeni din, you just have to leave me for that reason, but plss don't Heedayah, idan kika gujeni I don't know what will become of me, don't forget I have nobody, I know nobody, and I don't know the love of family" ta girgixa masa kai in an assuring state tace "Ni baxan guje ka ba sai dai in kai xaka gujeni" yace "Make me that promise Heedayah" shiru tayi tana kallonsa gaba daya jikinta yyi sanyi ne, ta sauke idonta kasa, bayan few seconds tace "I promise" Murya can kasa yace "Nagode Heedayah" ta sakar masa murmushi bata ce komai ba, yace "Yaushe ake xuwa maku visiting a schl?" Tace "Anytime if we are free ana barin mu" yace "Alright, may be next week xan wuce Holland, I need rest, much rest" tayi shiru sai kuma tace "Yaushe xaka dawo?" Yace "Tunda kina makaranta sai idan kun yi hutu, that is after ur waec" a sanyaye tace "You will be away for almost a year?" Ya gyada mata kai, ta sauke idonta kasa tace "But I am going to miss you" yace "I will too, but I have to go so you will concentrate on ur studies, ranan da aka gama waec xa ki gan ni idan Allah ya yrda" Bata iya ta ce masa komai ba, kamar yanda yyi shiru shi ma a ransa kuwa yana tunanin idan yyi nisa da Nigeria for that period of time oganninsa xa su basa breathing space, he will have rest of mind, yasan ko da Heedayah na makaranta xai ce sai ya xo ya gaida Mami don har ransa yake jin matar, he can't resist coming to her, kuma kamar yanda Zayyad yace yasan ba wani abu me wahala bane gun su Manga suyi tracing dinsa din su gano gidan, kiran da Zayyad ke tayi masa duk da wayar a total silent yake ya sa yyi ma Heedayah sallama, ita dai bata iya tace masa komai ba, ya sa hannu a aljihunsa ya ciro kudi me yawa without thinking twice ya kamo hannunta ya saka kudin, ta wani xaro ido yace "This is my own sweat not Haram Heedayah, it's all I have got (Halal)" gaba daya yyi confusing dinta kafin kuma tace komai yace "Till after a year in sha Allah Heedayah, do not try to forget me even for a second during the year Heedayah, I will think of you till the last day of 365 days to come in sha Allah, kice ma Mami na tafi, I appreciate her love and kindness toward me, kuma ta dinga saka ni a addu'arta don bani da me yi min" Daga haka ya sake hannunta ya nufi gate, ta bi sa da ido ko kiftawa bbu, hawaye ne ya gangaro idonta.... Mumy ce tare da Salima da Sadiya a gun Mutumin da Salima tace xata kai su, a wani d'an karamin kauye a garin Kaduna Mutumin yake, tafiyar kusan awa uku ne kuma ya kai su gun Mutumin, mata biyar suka tarar a gabansu, duk manyan mata, suna xaune suna jiran turn din shigarsu, Mumy tace "Na samu labarin yau Heedayah ta koma makaranta gaba daya, kun ga kuma idan ta tafi nasan sai candy xata dawo gida, yau da safe ina jin Barrister da d'an uwansa suna tattaunawa a waya amma bai san I was eavesdropping ba, wai tunda uwarsu ta nuna bata son auren toh baxa a sake tada maganar ba, ni yanxu duk ba wnn ba, ku fada min ya xa ayi da wnn tsohuwar dake neman kawo mana cikas?" Salima tace "Ita wnn tana da wani alkibla ne dama, tsohuwar da ko dubu biyar kika ajiye gabanta xata canxa xance, duk ba wnn ba matsalar ina ga fa daga Shuraim xai fito, don banga alamar yana son yarinyar nan ba, baya yinta ko kadan, abinda kawai ya kamata ayi shine a daura masa mugun sonta ynda xai birkice ma Ubannin nasa da ita kanta Kakar yace shi dai sai Heedayah, kinsan duk da suna 'yar tsama ta fi sonsa cikin jikokinta idan kuwa taga ya birkice kinsan dole ta amince bbu bata lkci, snn tunda Barrister yace a bar xancen kinsan baya magana biyu, wllh ya bar batun auren kenan har abada, don haka idan Shuraim yaji mahaukacin son yarinyar na neman yi masa illa to wllh lkcn da xai je gun uban yarinyar da kansa a Abuja yace shi ita yake so ma baxai sani ba, kuma uban yarinyar baxai ta6a cewa Aa ba sbda hallacin da Barrister yyi masa, xai kuma so hada wnn auren ko don ya nuna appreciation... Toh daga baya ana auren sai a warware sihirin Shuraim ya dawo dai dai ya fara cin uban yarinyar cikin ruwan sanyi" Mumy ta dinga mata wani shegen kallo tace "Idan kuma bai daina son nata ba fa?" Sadiya tace "Matsalar ki kenan dama, tunda aka iya sa ya so ta don abubuwa su tafi dai dai ai bbu abinda xai sa a kasa warware son, asiri ne fa Maryam..." Salima tace "Rabu da ita mana, ae rashin daukan shawarar ne ke cutarta, ga dai abu cikin sauki ayi a wuce wajen, in dai ba tsinanne ne uban yarinyar ba ai baxai hana Shuraim yar sa ba bayan halaccin da uban Shuraim din yyi masa, ni kinga Yaya duk abinda muka ce maki kawai kice to, don ke baki da wani shawara da tunanin kirki sae rudewa kamar tsohuwa" Mumy dai tayi shiru, can tace "Toh ai fa yanxu yarinyar ta koma makaranta nace maku" Sadiya tace "Baxata gama bane, mu dai ba dai kawai shiri kawai xa mu fara ba, kamar gobe ne xaki ga har ta gama fa" Mumy tace "Balle ma naji Barrister na cewa ta kusa xana waec" Salima tace "Yauwa to kinga" A haka suka yi ta tattaunawa har layi ya xo kansu suka shiga gun Mutumin a 'yar bukkarsa. Kaka ce xaune parlon Baffa dake ta kallonta da mamaki, ta ci gaba da abinda take cewa hankalinta kwance "Shine nace in xo in sanar maku kada ku ce na raina ku" Baffa yace "Haba Kaka yaushe suka koma har xa ki bi su" kaka tace "Toh wai ce maka nayi xuwa xan yi in ja6e masu, magana fa mai muhimmanci ne xai kai ni, karewa ma da wnn yaro Junaid xa mu, shi xai rakani kuma mu dawo tare, a motarsa ma xamu tafi" Baffa dai ya rasa abun cewa, Kaka tace "Ni bance lallai ku bani ko sisi ba junaid xai kai ni ya dawo da ni kuma wllh wllh kwana biyu kacal xan yi" Baffa yace "Toh shkkn, Allah ya kiyaye hanya" ta mike tace "Ameen" daga haka ta nufi kofa yace "Xan tura ma Junaid din kudi da xai baki" Ko tankasa bata yi ba ta kara gaba. Shiru Mami tayi tana kallon Heedayah da take ta kokarin ganin hawayen dake kawowa idonta bai sakko ba, a hankali Mami tace "Ina yace maki xai tafi?" Heedayah tayi kasa da murya tace "Holland" Mami tace "Toh Allah ubangiji ya tsare sa ya basa abinda ya je nema can din, amma da ya tsaya ai mu yi sallama" cikin sanyin murya Heedayah tace "Yace ki dinga yi masa addu'a bashi da me yi masa" Mami bata ce komai ba sai dai gabanta faduwa yake ta rasa dalili, Heedayah ta mika ma Mami kudin da ya bata dake cikin Hijab tace "He gave me this, and I couldn't say no" Mami ta dinga kallon kudin tace "You shouldn't have collect it" tace "Kiyi hakuri Mami, he didn't allow me to say anything" Mami tayi shiru... Dubu talatin ne kudin da Khaleel ya bata sai dai kalmar da ya fada mata a yayin bata kudin ya tsaya mata sosai "It's all the Halal he have got, it's his own sweat not Haram... How is that??" Washegari before leaving for Lagos don a can xai yi boarding flight da xai bar kasar Khaleel ya dauko daya daga many sims dinsa da yake amfani da shi only if the need arises, ya dau number Mahaifin Heedayah da suka yi exchanging daga wayarsa ya shiga rubuta masa text kamar haka..... After sending the text ya kashe wayar ya cire sim card din ya balle ya jefar nan kasan lafiyayyen dakinsa ya dau jakarsa ya fita dakin.


1 year few days later....


*Abu me sauki ne gareni inyi briefing labari in datse in tafi karshe in huta kowa ma ya hutu, imagine Imaan and Capt Ahmad Junaid cikin sauki na datse labarin na tafi end sbda immature comments then, don haka Heedayah ma hakan ba wani wahala xai bani ba, duk da a farko I vow not to make the book short, ba dai wanda xata aura kadae ne Aim din wasu ba, you pple will see soon and that's all* 👍🏻



Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....


Hello salaamu alaikum everyone! Good day to you.
Have u ever wondered how desserts are made?
Do u want to start a dessert business but don’t know where to start from?
Or are you a new bride looking for other ways to amaze your husband 😂and Woow your guests ? Worry no more because
Yakudima bakery has bring u an intensive online dessert class where u will be learning 8 amazing desserts recipes! Not only that, you will also be taught:
*Profit analysis
*Ways to handle desserts
*Dessert marketing.
This class is all you need to start up a profitable side hustle 🤣.This class entails everything u need to know. I promise it’s going to be very detailed with clear and explanatory videos.
Registration is on and the fee is just N3000 Naira.
Class starts on 27th august,2021.
And always remember ,After a long stressful day , all u need is a DESSERT because STRESSED is just DESSERTS spelled backwards 🙃see you in class💕

WhatsApp 08135358038
Call 📞 08135358038
IG: najaatu Yakudima



Heedayah tayi kamar bata ji abinda kaka ke ce mata ba xata bi wata kawarta dake jan ta su tafi su yi hoto da family dinta, Ammi dake kallonta da mamaki tace "Are you deaf Heedayah? Ba magana kaka ke maki ba??" Heedayah ta juyo da sauri kamar a lkcn ta ji tace "Ohh ban sani ba..." Sai kuma ta kalli kaka da ta saki baki tana kallonta tace "Na'am kaka...." Ammi na kallon classmate din Heedayah tace "Let her finish snapping here xata je kin ji yan mata, ki jira sai ku tafi" yarinyar na murmushi tace "Ohk Ma" Kaka na kallon Heedayah tace "Idan xaki fita hanyar kawaye ki fita tun wuri bbu ruwanki da su, meye yarinya xata yi ta makale maki tun shigowar mu nan, to cewa nayi shi Shureen baxa kije ku yi hoton tare ba, tunda har Allah ya kawosa shi ma ai sai kiyi hoton da shi ba don halin sa ba, ai ya ma kyauta tunda daga legas ya taho duk da bakin halinsa" Heedayah dai bata ce komai ba ta juya ta d'an kalli direction din da Shuraim ke tsaye sanye da uniform dinsa holding both hands dinsa ta bayansa yana bin kayatattcen makarantar dake dauke da manyan mutane da suka xo murnan Candy din 'ya yansu da idanuwansa, kowa na wajen mai kudin kansa ne, sae dai duk attention ya fi karkata gun Heedayah da Family dinta, Heedayah ta d'an kalli Ammi dake kallonta fuska daure, a hankali ta mika ma Mami dake wajen tare da su Dinar da stepmum dinta jakar hannunta ta nufesa tana tafiya kamar bata son yi tana dage doguwar readymade din rigarta sbda jan kasa da yake, duk wanda ya kalli Heedayah sae ya sake kallonta don koman jikinta is unique, camera man na biye da ita har suka isa gun Shuraim, Farida dake tsaye ta bi ta da ido, ba tare da tace masa komai ba ta tsaya daga side dinsa leaving much distance between them tana gyara graduation cap dinta bbu ko d'an murmushi fuskarta, sai gyara kayanta take kamar munafuka, ya d'an kalleta ya dauke kai, Mumy dake wajen da Sadiya dai sai kallonsu suke, murya can kasa Sadiya tace "Lallai kam yar gwamna, dubi gwalagwalai ni Halimatu" Mumy dai ta kasa cewa komai ta hadiye abu da kyar, a hankali Shuraim ya dawo kusa da Heedayah yana kallon camera man din, kamshin turarensa ya cikata, ita dai bata yarda ta kallesa ba, nan mai hoton ya kashe masu hoto har biyar, ko second daya bata kara a wajen ba ta koma gun su Mami da sauri, gaba daya attention din mutanen wajen na kan su Heedayah sbda presence din Abbanta da ke da mukamin gwamna a yanxu, sojoji ne da police men ta ko ina a wajen sai wajen ya dawo kamar Heedayah kadai ce ke candy, Mumy dai na rakube gefe da kawarta tana tsoron xuwa kusa da su kaka ta sha disgi, kaka kam taje gun Mahaifin Heedayah dake wajen xagaye da sojoji ya fi a kirga sai wani daga kafada take a wajen kamar boss, Kuma bbu me hanata xuwa kusa da shi tun tsige wani soja da tayi farkon shigowarsu wajen, presence din Sudais wajen kadai ya sa Heedayah ta saki ranta don tun fara occasion din bata da walwala gaba daya a sanyaye take, but seeing Sudais after 2 years kawai sai ta d'an sake, Abbanta da su Abba ne suka fara barin wajen ana kan daukan hotuna, Sadiya ta kalli Mumy tace "Haba Maryam kije ku dau hoton ke ma mana, gashi kinga ana to hotuna, kin sa na rakoki kuma kin ki sakin jiki" Mumy tayi kasa da murya tace "Wllh tsoron kar tsohuwar can ta disga ni nake Sadiya" a d'an fusace Sadiya tace "Don Allah ki tafi ni dai, kin sa duk munyi tsamo tsamo a nan kamar wasu marasa gaskiya,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login