Showing 138001 words to 141000 words out of 275313 words
Chapter 47 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel
fita dakin. Har karfe dayan dare Heedayah bata yi bacci ba, amma bbu wanda xai ce ba bacci take ba, ita da Farida da Zainab sai Aisha ne a dakin, Mumy ta kwashi su Rabi'ah sun wuce gida tun karfe goma saura wai baxa su kwana gidan ba, a kashe wutan dakin yake almost an hour ynxu, kowa na dakin taji alamar yyi bacci, Heedayah ta sauka saman gadon a hankali ta nufi kofa ta bude very careful not to make any sound that will wake anyone sannan ta fita, bbu kowa parlon ta karasa tsakar gida taga har sannan murhu na ta ci ga manyan tukwane ana dafa kayan miya, sai da ta tsaya tayi naxarin inda xata bi snn ta xaga ta nemo dai dai windown bandakin su Zainab a bayan gidan, wayar na nan inda ta jefar amma screen din yyi raga raga ba na wasa ba, shi kansa wayar ya gurgurje, a hankali ta duka kamar xata yi kuka ta dau wayar tana jujjuyawa, har ranta taji ta tsani Shuraim din nan, meye xai wani sa mata ido, Ina ruwansa da ita wai ma, dudduba wayar tayi taga yana yi, ta turo baki ta xagayo gaban gidan ta shiga ciki ta koma can dakin da suke, a hankali ta bude press din su Zainab ta durkusa ta saka wayar a can kasan kaya sannan ta hau gado ta kwanta. Washegari juma'ah xa ayi dinner, Da rana duk 'yan matan suka shirya cikin daya daga ankon bikin, ana ta shagali a gidan, abinci iri iri aka girka ranan sae kace ranan ne yinin bikin, Duk Heedayah ta xo wucewa sai Mumy ta bi ta da kallo kmr idanuwanta xa su yi magana, duk inda ta bi idonta na kanta haka ma kawarta Sadiya, nan ko ita ta kagu a kare biki ta san na yi, ko kiris bata kaunar duk abinda xae sa Heedayah farin ciki, barin gashi ta ganta fes fes alamar hankalinta a kwance yake, ba komai ya kara tsaya mata a rai ba sai irin kyan da Heedayah ke da shi, wnn idan ta jera da su Rabi'ah sae a dauketa sau goma ba a daukesu sau daya ba, Mumy ta sauke ajiyar xuciya tana ci gaba da rabon abincin da take. Heedayah ta shiga daki dauko mayafinta xa su je dauko bak'i a bakin titi ita da Aisha kamar yanda Hajiya Hauwa ta umarcesu, Zainab ce kadai dakin duk kowa ya fita har ynxu tana make up, Zainab ta juya ganin Heedayah tace "Ke kika ajiye waya kasan kaya, yana ta vibrating??" Heedayah ta xaro ido a tsorace ta nufeta ta duka kusa da ita tace "Da gaske? How did you hear it?" Zainab tace "Kawai Ina son daukan takalmina kasan press din yanxun nan na ji vibration din sai na duba naga waya, and nasan Farida na tare da wayarta ynxun nn ta fita" Heedayah ta fara kalle kallen dakin, a hankali tace "Ke da wa ku ka ji vibration din plss?" Zainab tace "Just me, yanxu ma fa aka kira" Heedayah ta marairaice tace "Toh don Allah don't tell anybody about this Zainab, not even Farida" Zainab ta gyada mata kai tace "I am giving you my words" Fiddo wayar Heedayah tayi tana dubawa, Zainab tace "But saurayin ki ne ya baki waya kike boyewa" Heedayah ta girgixa kai tace "Ba saurayina bane" Zainab tayi murmushi tace "Toh sai ki kira" Heedayah xata yi magana wayar ya fara vibrate kuma... Kallon Zainab tayi da sauri, Zainab tayi tagumi tana murmushi tace "Pick..." Tana fadin haka ta tashi ta kulle kofar dakin ta sa makulli, Heedayah ta daga kiran ta kai kunne, she could hear him suspire but still bai ce komai ba, a hnkli tace "Hello..." Cikin cool voice dinsa yace "Who was he Heedayah?" Heedayah tace "Yayanmu ne" Yace "Really?" Ta gyada masa kai kamar yana ganinta, yace "Hope he didn't suspect you" a hankali tace "He did" yace "And how did it went?" Tace "Ni ba mu hadu da shi ba har ynxu" yace "Yaushe xa ki bar gidan??" tace "Kilan anjima da daddare" yace "Wa xai maida ki?" Tace "Daga wajen dinner xamu wuce gida" yace "Ke da wa?" Tace "Farida" ya d'an yi shiru snn yace "Ohk, where is the venue for the dinner?" Tace "Ban sani ba sai na tambaya" Yace "Do ask plss, Kar ki katse kiran kawai ki ajiye idan kin tambaya ki dawo" ta kalli Zainab da ke ta kallonta don tana jin komai da suke cewa, Heedayah ta cire wayar a kunne tace "Ina ne venue din dinner din?" Zainab ta gaya mata, Heedayah ta maida wayar kunne ta gaya masa, yace "Who did u ask?" Tace "My sis" yace "Ur sis??? Kuna tare ne?" Tace "Yess" yyi kasa da murya yace "Why?? You shouldn't have..." Sai kuma yyi shiru, can yace "Will call back later keep the phone close to you" daga hka ya katse kiran, Heedayah ta kalli screen din sannan ta kalli Zainab, Zainab tace "Waye shi? And why is he bothered because you are talking in front of me" Heedayah ta kirkiri murmushi tace "Sbda ya ga ina tsoro..." Zainab tayi shiru, sae kuma ta kalli Heedayah tace "But he shouldn't be bothered, idan yana son ki ya xo gidanku mana, why is he making it confidential??" da sauri Heedayah tace "Noo he isn't, and wllh ba saurayina bane, beside Mami will punish me if she gets to find out, kawai dai...." Zainab tace "Uhn kawai dai me?" A hankali Heedayah tace "Ba saurayina bane wllh" Farida ta d'an yi murmushi bata ce komai ba, kamo hannunta Heedayah tayi tace "But promise me that you are saying nothing to anybody Zainab" Zainab tace "Trust me" Heedayah ta jira har Zainab ta gama kwalliyar sannan suka fita dakin. Da yamma ana ta shirye shiryen tafi wajen dinner da xa a fara bayan Magrib, Su Heedayah suka sa ankon lace dinsu tare da su Zainab duk suka yi kyau sosai, Su Rabi'ah dama wanda ya fi wnn tsada Mumy ta siya masu ga jaka da takalmi duk sababbi, Har sannan Farida ta ki yrda ta shiga harkan Heedayah a gidan, hakan ya d'an fara damun Heedayah don basu ta6a haka ba tunda suke amma dae bata ce mata komai ba, kuma bata da intention din ce mata dama. Ana ta kwalliyan tafiya dinner wajajen karfe shidda, mai make up aka kawo gidan tayi ma yan matan make up, Heedayah dai tace baxata yi ba, ana gamawa Zainab kwalliya aka hau yi ma Aisha, Heedayah ta bi Zainab gun madubi a hankali tace "I want to talk to you Zainab" Zainab tace "Ohk" Fita Heedayah tayi Farida ta bi ta da kallo, Zainab ta bi bayan Heedayah, Heedayah ta kamo hannunta a hankali tace "Plss can I get spare gate pass?" Zainab tace "For who?" Shiru Heedayah tayi tana kallonta, Zainab ta d'an yi murmushi tace "Ohk I get, but aiki ne babba fa, kinsan gate pass din ba shi da yawa, but let me try...." Daga haka ta wuce dakin da amaren suke ana shirya su cikin hadaddun kayan dinner dinsu, cikin dubara Zainab ta jawo jakar Aunty Safiyya dake gefenta ta bude, gate pass biyu ya rage da xata ba wasu schl frnds dinta, Zainab ta xare daya ta mayar mata da jakar ta fita da sauri, ta mika ma Heedayah dake tsaye tana jiranta tace "It was easy but not funny" Heedayah tayi murmushinta me kyau tace "Thanks Zainab" daga haka ta sa gate pass din a jakarta, tana jin wayarta ya fara vibrate ta fita parlor da sauri ta xaga ta dauka kafin ya katse, sallama yyi mata tace "How will you collect it?" Yace "Ohk kin samu?" Tace "Ehh" yace "We will meet there, but ki ajiye wayar kusa dake plss" tace "Toh, ana jirana" daga haka ta katse wayar ta mayar cikin jaka, har ta fara tafiya ta ji ance "Heedayah" gabanta ya wani irin faduwa ta juya da sauri ganin ba kowa sai ta kalli sama, Sudais ta gani bakin windon dakinsa tsaye yana kallonta, Kasa cewa komai tayi xuciyarta sai bugawa yake ta marairaice xata yi kuka, da sauri xata bar wajen yace "Jiran ni a nan, kar ki je ko ina" bata iya ta ce komai ba ta tsaya hawaye na sakko mata, bayan kusan minti uku sai ga shi, har ya iso inda take bata yadda ta kallesa ba xuciyarta sai bugawa yake, yana facing dinta ce "Ke da wa kike waya?" Kamar jira take ta fashe masa da kuka ta ki cewa komai, ya hade rai yace "Ni ban ce ki min kuka ba answer my question now" Cikin rawar murya tace "A frnd" yace "Frnd?" Where did you know him from" hawaye kawai take ta ki cewa komai, yace "I asked where did you know him from" Ta kuma fashe masa da kuka tana kallonsa, yace "Schl??" ta gyada masa kai, yyi shiru yana kallonta, can yace "Ur classmate?" Ta girgixa masa kai, yace "Toh waye?" Ta ki cewa komai, strictly yace "Answer me now Heedayah" Cikin rawar murya tace "A hanya na san sa" yace "Mami ce ta baki waya?" Murya can kasa tace "Shi ya bani" yace "Amma Mami ta sani?" Ta girgixa masa kai, da mamaki yake kallonta, can yace "Farida fa?" Nan ma ta girgixa masa kai, ya fi second talatin yana kallonta with surprise, can yace "Bani wayar to" ba musu ta bude jakar ta fiddo wayar ta mika masa, yana kallonta yace "Why Heedayah, Don't you know u are too young for this, idan kika gama secondary school babu wanda xai hanaki waya da wani, seriously bana son in sake ganin haka, face ur studies, in a year time after ur secondary schl you can speak to anyone... provided Mami ta sani kuma ta amince da hakan" cikin sanyin murya tace "To Yaya" Yace "Shi a ina yake?" Ta girgixa masa kai tace "Nima ban sani ba" Yyi shiru yana kallonta, can ya kara duba wayar yana kallon hotonsa duk da wayar ta fashe sosai, but he still can see him a little, mika mata wayar yyi yace "Bude min" tace "Ban san password din ba" Da mamaki yace "Baki sani ba? Haka ya baki wayar?" Ta gyada masa kai, yace "Me yasa bai bude maki ba" tace "Nima ban sani ba" yace "Baki ce masa ya bude maki ba?" Tace "Nace masa amma bai bude ba" yace "Toh xai kira kuma xan yi warning dinsa, bbu ke bbu shi, idan kuwa kika sake kulasa sai na hada ki da Mami and even Abba" Hawaye ya kawo idonta tana girgixa masa kai cikin tashin hankali tace "Don Allah kar ka gaya mata wllh dukana xata yi, don Allah Yaya kayi hkuru" yace "Toh naji, but karki sake kulasa anywhere, and hope bai san gidanku ba" Ta d'an kallesa sai kuma da sauri tace "Aa bai sani ba" Yace "Good, I will warn him if he should call, I don't think mutumin kirki ne da baxai ki baki password ba, and plss bbu ruwanki da maxa sai kin gama secondary schl Cutie, is that clear?" a hankali tace "Toh Yaya" yace "You can go" a hankali ta fara tafiya har ta d'an yi nisa sai kuma ta juyo da sauri tace "Yaya don Allah har Yaya Shureen kar ka gaya ma" Murmushi yayi yace "Baxan gaya masa ba" ta marairaice tace "Plsss" yace "I promise" juyawa tayi ta ci gaba da tafiya ta koma cikin gida. kaka ta gama shirinta tsaf ita ma cikin wani lace dake ta walkiya ta kima uban dankwali a kai ga katon mayafinta da ta amsa gun Safiyya da dai daya dayar jakarta na gado da xa a iya xura jariri a ciki, takalmin kafarta ma me d'an tudu ne, Heedayah na hango kaka duk da tashin hankalin da take ciki sai da ta nemi kujera ta xauna ta dinga kyalkyala dariya Zainab da Nafisa na taya ta, kaka ta nufi gun Umma dake ba frnds dinta pass tace "Dama kada a kuskura a raba ma tsofaffi fass din nan, kar su je su cika mana waje a shiga uku, kuma wani motar xa mu hau da Ta salla? Ta kirani tace kila tana hanya" Umma ta kalleta daga sama har kasa snn ta kauda kai tace "To ai motocin ake jira, kowa ma motar yake jira" Kaka tace "Toh a ajiye mana daya da Heedayah da Zainab da Farida" tana fadin haka ta koma canxa jaka ganin kowa da sabon jaka yake yawo ita kadai ce me tsohon jaka, Sudais ne ya bita dakin bayan Ummarsa taje ta samesa a dakinsa ta lallabasa yaje yyi mata magana duk da baya son fitowa sbda mata da suka cika gidan, ganinsa Kaka tace "Kai baxa ka bane Sudess, gashi kowa na ta shiryawa, shi dama Shureen bakin hali baxai bari yaje ba, barin yanxu kuma da yake tunanin ya xama soja" yace "To me xan je inyi" tace "Oho" yana kallonta daga sama har kasa yace "Duk kwalliyar xaman gida ne kika yi hka Hajjaju" Kaka na nemo sabon jakarta a kwallayenta na daki tace "Wani xaman gida, ga can an je kawo motoci xa mu dinner, Ta salla ma kila a can xa mu hadu" Sudais yace "Ynxu ke fisabilillahi godai godai idan ance ki tafi dinner sai ki tafi?" Ta mike tana kallonsa baki bude.... yana kallonta da kyau yace "Idan ma xaki tube kayan nan ki tube ki saka na xaman gida, don bbu wanda xai kai ki wani dinner, Abba da Baffa sunce bbu inda xa ki yanxun nan suka kirani, idan kuma basu isa da ke bane sai mu ji, meye kuma dinner tsofe tsofe da ke xa ki ce sai kin je cikin jikokin ki" yana fadin hka ya fita dakin ba tare da ya jira cewarta ba, yana fita su Umma da kawayenta na shigowa da manyan kuloli dakin. Bayan Magrib duk aka watse gidan xuwa wajen dinner, Ko kadan kaka bata wani tada hankali ba ganin duk namomin bikin gobe da kaji su Umma suka kawo dakinta a manyan kuloli har ma da cartoons din malt da lemu iri iri, ga ganda da aka soya da naman saniya, sae cewa take kuyi maxa kada ku makara bbu ddi. Har suka isa gun dinner Heedayah bata da walwala, bayan sun sauka motar su Farida da Nafisa sun shiga cikin event center din Zainab tayi kasa da murya tana kallon Heedayah tace "Kin samu kin basa gate pass din?" Hawaye ya kawo idon Heedayah a hankali tace "Ya Sudais ya amshi wayar" Da mamaki Zainab ke kallonta, can tace "Ya aka yi ya gani?" Heedayah tace "He caught me at the backyard" Zainab tace "To yanxu ya xa ayi? And baki da number tasa ko?" Heedayah ta gyada mata kai a hankali, Zainab tayi shiru don ita ma bata ji dadi ba, can ta d'an yi tsaki tace "Ya Sudais din nan na da matsala wllh, duk ya bi ya takura mutum, mu ma fa haka yake mana har duka ya ta6a yi ma Nafisa wai sai mun gama waec, amma ga su Rabi'ah su yi ta waya da samari kala kala Ya Shuraim baya ce masu komai wllh, a gabansa ma suna iya daukan phone call he won't even look at them" Dallaro su aka yi da fitilar mota lkci daya kuma aka kashe, duk suka kalli motar dake parke daga opposite dinsu....
Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻♀️🤷🏻♀️
it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....
*Masu bukatar cream that is tested and trusted ga dama ta xo maku....*
*Whitening lotion 4500*
*Shower gel 3500*
*Tone lotion 3500*
You can contact 08038103096....
Kallon Zainab Heedayah tayi, Zainab tace "Ko shi ne?" Heedayah ta dinga kallon motar, can tace "Aa ba da motar nan nake ganinsa ba" Zainab tace "To ki je ki duba" Karasawa Heedayah tayi gun motar, taga an sauke Windshield din motar, sosai gabanta ya fadi bayan sun yi ido hudu da shi, sanye yake da wandon sojoji da polon su, ya dauke kai daga kallonta ya kara haska ma Zainab fitila, Kamar ana tilasta Heedayah tayi kasa da murya tace "Ina yini" bata jira ya amsa ba ta bar wajen tana turo baki, Zainab sai kallonta take har ta iso, Heedayah tace "Ke ake kira" Zainab ta xaro ido tace "Ni kuma? Waye ke kirana?" Heedayah tace "Oho ki je ki gani" karasawa Zainab tayi tana d'ari d'ari, Shuraim ya sakar mata murmushi, ta buda ido sosai ganinsa tace "Lahh ashe ya Shuraim ne, kai ma dinner din ka xo?" Ya hade rai yace "Dinner kuma? No, not at all" tace "To me kaxo yi nan?" Yace "Yanxu xan wuce wajen aiki, na ajiye wasu ne" Zainab tace "Ohk Ina yini Ya Shuraim" yace "Lafiya lau, me yasa ita kadai ta xo gun motar sbda taga anyi flash din fitila maimakon ku biyu?" Zainab tace "Ohh ni ce nace taje ta ga wa ke haska mu" Yace "Wato ita ce fitsararriya, da wani ne haka xata xo ta tsaya masa a mota tana kallonsa ko?" Zainab tace "Aa fa Yaya, ni nayi insisting taje ta ga waye da gaske" kallonta ya tsaya yi, can yace "Then... Don't do that again, Ina Farida?" Zainab tace "Sun shiga ciki" yace "Ke ina pass din naku?" Zainab tace "Gashi a jaka, nata na wajenta" yace "Ohk, till after the dinner kar ku fito waje" Zainab tace "Dama ai baxa mu fito ba Yaya" Yace "Good" tace "Yanxu xaka wuce?" Yace "Ehh" tace "Toh Allah ya kiyaye" Heedayah dai na can tsaye nesa da su sai turo baki tayi, can kuma sai ta tabe bakin, wani abu kamar kwandala taga ya gangaro inda take, ta dinga kallon d'an abun me shige da ring da ya kwanta a gabanta bayan ya gama bouncing, Daga kai tayi ta kalli direction din da abun ya taho, suka yi ido hudu da Khaleel jikin wata farar