Showing 243001 words to 246000 words out of 275313 words
Chapter 82 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel
"Aa nuna min" tace "Aa forget that" Shiru yyi yana kallonta, tace "And don't you want a girl that can cook all sort of varieties" Yana mata wani kallo yace "As if you can cook varieties" tace "Ni daban warce xaka so daban, nasan I don't have much cooking skills, but you will need a girl that can cook many type of food" Shuraim ya tabe baki yace "Ko ruwan xafin da xata hada min shayi kadai ta iya tafasawa ta isheni a hakan, I have never been a foodie" Dariya Heedayah tayi sosai, sai kuma tayi shiru, kallonta ya dinga yi, a hankali tace "Ya Shureen you know what?" A hankali ya matsa kusa da ita yana kallon lips dinta yace "Repeat the name again" Xaro ido tayi ta matsa daga kusa da shi tayi dariya tace "Yaya" Jin bai ce komai ba tace "Why haven't you ever thought of dating Farida? She is pretty, nice, good hearted, even her flaws are lovely, all the qualities i mentioned above tana da su, and beside all this... she loves you wholeheartedly, she's been admiring you from day one, tun jiya take min xancen ka shi sa na hada ka da ita yau a waya, I am telling you Yaya Shureen you won't regret it, she's a wife material wllh..." kallonta kawai Shuraim yake ko kiftawa baya yi, tana kallonsa a hankali tace "Kayi shiru Ya shureen" Dauke idonsa yyi kafin yace "Me yasa kike mata sha'awana?" Tace "Sbda every lady will love to have you, ka ga na farko you are handsome, sannan kana da hali me kyau duk da baka sakewa da mutane kuma baka da yawan magana, but I know you are not bad, you are just being who u are, most important of all u are religious, kana respecting Mum dinka sosai.... Ur flaws are odd and unique...." Shuraim yace "Toh me yasa ke baki yi ma kanki sha'awar inyi dating din ki ba sai ita" Dariya tayi sosai ta girgixa kai tace "Kai yayana ne bbu wnn tsakaninmu, kaga kai da Ya junaid da ya Sudais I can never imagine dating you 3, sannan ma ni ina da wanda nake so da aure" Yace "Wa kenan?" Tace "Khaleel" Ya gyada mata kai bai ce komai ba, bayan few seconds tace "I have never asked for a favor from you, ni bamu wani saba ba ma balle in tambaya, so plss do me this favor, wllh Farida na sonka sosai, na dade da sanin haka, Ina son in hada ku pls..." Shuraim yace "Toh kamar yanda kema kike da wanda kike so, nima haka nake da warce nake so" Heedayah tayi shiru lkci daya jikinta yyi sanyi, a hankali tace "Wacece ita ya Shureen?" yace "When the time comes idan baki riga ni aure ba xan kai ki wajenta" Daga haka ya mike yace "Sai da safe" Ta mike ita ma kamar xata yi kuka tace "You are rejecting my frnd ya Shureen??" Ya juya yana kallonta yace "Kema ki hakura da saurayin da kike so in hada ki da wani da ya dade yana son ki, in har kin yarda da hakan wllh wllh xan amshi soyayyar kawarki, I will date her" da wani irin mamaki take kallonsa, ya sauka stairs din yyi wucewarsa ta bi sa da ido har ta daina ganinsa. A hankali ta sauka ta koma cikin gida, Tana komawa dakinta cire kayan jikinta tayi ta shiga bandaki tayi wanka ta dauro alwala snn ta fito, bayan tayi sllh tayi shirin kwanciya ta kashe wutan dakin ta hau saman gado ta dau wayar Ammi, missed calls din Farida ta gani uku sai na Khaleel guda daya, kallon agogo tayi taga tara har ya wuce, shiru tayi tana tunanin abinda Shuraim ya gaya mata, can ta shiga contact din Ammi tayi dialing Shuraim taga bbu numbersa a wayar, mikewa tayi ta sa Hijab dinta ta fita dakin, bangarensu kaka ta nufa ta bude kofar parlon da sallama ta shiga, suna xaune sun cika parlon da hayaniya, ta xauna ta gaishesu gaba daya, kaka na mata wani kallo tace "Sai yanxu garin ki ya waye Deedaya? Tun safe sai yanxu xa ki shigo gaishe mu?" Heedayah tace "Toh na shigo kuna bacci" Tana fadin haka ta dau wayar kaka bata sake sauraron surutan da suke mata ba, ta shiga call log ta duba number din Shuraim cikin kankanin lkci ta kwashe a kanta ta ajiye wayar ta mike tace "Sai da safen ku" Daga haka ta fice daga parlon ta kulle masu kofa, tana komawa dakinta ta dau wayar Ammi, miss call din Farida ta sake gani, ta saka number Shuraim a wayar snn tayi dialing, har ya gama ring bai daga ba, sake kira tayi no answer, ta tsura ma wayar ido, can ta kira Farida kawai, Farida na dagawa tace "Wayar na wajen Ammi ko?" Heedayah tace "Aa na bar shi a daki ne?" Farida tace "ke kina ina?" Heedayah tace "Ina parlor, ya Mami fa" Farida tace "Tayi bacci, Ya Shuraim din ya tafi?" Heedayah ta d'an yi murmushi don dama ta san kiran da take ta yi mata kenan, Farida tace "Hello" Heedayah tace "Tun daxu ya wuce dama kawai xuwa yyi in kira ki a waya ku gaisa, bayan kun gaisa kuma ya wuce" Farida tace "Me yasa ya gaisa da ni to?" Heedayah tace "Uhn nima dai ban sani ba" Farida tayi shiru, Heedayah tace "Yace in basa number ki nace sai ya biya kuma ya ki biya" Farida tace "Nawa xai biya?" Dariya Heedayah tayi tace "Kudi me yawa na yankar masa shine ya ki" Farida tace "How much" Heedayah ta wara ido tace "Just 100k" Farida tace "Uhm, to turo account number" Dariya Heedayah tayi tace "Xa ki biya masa?" Farida tace "Ehh" Heedayah tace "Hm to xan turo gobe, yanxu xan maida ma Ammi wayarta" Farida tace "Toh don Allah send it tomorrow, I will call in sha Allah" Heedayah tace "Allah ya kai mu, byee" Daga haka ta katse wayar, lkci daya jikinta yyi sanyi, is she suppose to pull Farida's leg this much, tausayinta ya cika Heedayah, a hankali ta ajiye wayar don dama bata son su ci gaba da magana tana bata hope ne yasa tace xata kai ma Ammi waya, bayan wasu mintuna ta dau wayar ta shiga Kiran Khaleel, har ya gama ringing bai daga ba, ta sake kira bai daga ba, ajiye wayar tayi a gefenta ta kwanta ta lumshe ido, tunani iri iri ta dinga yi kafin bacci ya dauketa, can cikin bacci taji vibration din wayar ta bude ido a hankali ta jawo wayar tana kallon screen din....
Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻♀️🤷🏻♀️
it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....
Kallon agogon jikin wayar dake nuna karfe sha daya da rabi tayi ta daga kiran ta kai kunne ba tare da tace komai ba, sallama ta ji yyi ta amsa snn tace "Ya hanya?" Yace "Alhmdllh" Shiru tayi daga haka, yace "I missed your calls" Ta turo baki tace "Eh ni ban gane maganganun da ka min daxu ba" Yace "Au haba?" Tace "Ehh mana" Yace "Then isn't it better to forget it?" Tace "Noo, sai ka gaya min me yasa xaka wani ce kai kana da budurwa bayan baka da ita, ance maka Faridar bata da class ne? Ai dai bata ta6a nuna maka tana sonka ba, kuma ynxu kana nufin na xubar da class dinta na gaya maka kenan da xaka wani ce A'a?" Yace "Tare muke yawo da ke da kika san banda budurwa?" Tace "Ko ba tare muke yawo ba ni dai nasan baka kula mata, to me ma kke ce masu idan ka kulasu" murmushi yyi yace "Accept my frnd and I will accept ur frnd also, isn't the equation balanced?" Ta marairaice tace "Amma dai kasan ni ina da wanda nake so and I made a lot promise to him..." Shuraim yace "Really?" Tace "Eh" Yace "What sort of promise?" Tace "That's between I and him" Yace "Fine, nima I made lot of promises to my girl..." Shiru tayi bata ce komai ba, lkci daya taji wani haushinsa, calmly yace "Can I go off ur line now?" Bluntly tace "Noo, ba mu gama magana ba" Yace "Ohk Ina jinki gobe da safe xan fita aiki" Kamar xata yi kuka tace "Don Allah ya Shuraim kar ka mana haka, tell me is there anything wrong with Farida da kake tunanin you won't love her?" Yace "Look, kema kiyi tunani, there is nothing wrong with my frnd dat will stop you from loving him, idan har da gaske kina son Farida you can sacrifice ur so called love for her, in har kika yi hakan wllh I am giving you my words gobe ma sai in kai maganarta gun Abbana" Kasa cewa komai Heedayah tayi mamaki ya cikata, jin ta kasa cewa komai yace "You just think about it, sai da safe" tace "Wait, waye mutumin da kake cewa" yace "Idan kince in kawo maki shi sae in kawo maki shi" Ta wani hade rai tace "Ka kawosa in masa me? Why don't you want to understand ina da wanda nake so??" Yace "Fine, Kar ki sake kawo min maganar Farida nima" Daga haka ya katse wayarsa, ta6e baki tayi ta jefar da wayar tana tunanin maganganunsa, can ta kara ta6e baki a ranta tace "Lallai ma" d'an tsaki tayi ta kwanta, bayan kusan minti biyar ta sake jawo wayar, number Khaleel ta kuma kira bai daga ba har ya katse ta ajiye wayar ta lumshe ido tana karanto addu'ar bacci a xuciyar ta. Washegari da safe Heedayah ta gama duk abinda xata yi har karfe tara Khaleel bai kirata ba, daukar wayar tayi ta dialing numbersa amma har ya katse bai daga ba, lkci daya jikinta yyi sanyi, tana ta xaune dakin aka kira Ammi a wayar, mikewa tayi a hankali ta fita xuwa bangaren Ammi, da yake tun asuba ta fito ta gaisheta da Abbanta da step mum dinta, mika mata wayar kawai tayi tace "Ammi ana kiran ki" Amsar wayar Ammi tayi tana duba me kiranta, can ta ajiye tace "Ohk xan kirata, kinyi breakfast din?" Heedayah ta gyada mata kai, Ammi tace "Kin je gaida su kaka?" Tace "Yanxu xan tafi" Ammi ta ci gaba da abinda take, Heedayah tace "Ammi su Ashnaah fa?" Ammi tace "Yanda baki damu da su ba su ma ba damuwa suka yi da ke ba ai" Shiru Heedayah tayi tana kallonta, can ta juya a hankali xata fita, Ammi na kallon wayarta da ya hau vibrate tace "Wa ke kira?" Heedayah ta juyo ta dawo da sauri tana kallon wayar, Ammi tace "Waye?" A hankali tace "Ammi Khaleel ne" Ammi tace "Kiran me yake maki haka ne?" Heedayah ta kasa cewa komai, Ammi tace "Tambayar ki nake" Heedayah ta sunkuyar da kanta still bata ce komai ba, Ammi tace "Dauka ki fita" Daukan wayar Heedayah tayi ta juya ta fita daga dakin, nata dakin ta koma ta xauna gefen gado ta yi dialing numbersa don tuni kiran nasa ya katse, sai da ya kusa katsewa ya daga, ta wani hade rai tace "Why ain't you picking my call tun jiya?" Yace "Na jira baki gama tadi da bakon naki ba shine na kwanta, daxu da kika kira kuma I was together with my uncle, is there any thing wrong with that?" Tace "Tadi kuma?" Yace "Ehh" Tace "Ya Shureen ne fa ya xo" Bai ce mata komai ba, tace "Toh da shi din xan yi tadin?" Calmly yace "Na sani??" Shiru tayi bata ce komai ba, bayan few seconds yace "Xan fita yanxu, later..." Bata ce masa komai ba still taji ya katse wayar, sosai gabanta ya fadi ta dinga kallon screen din, ta fi minti goma xaune a haka kafin ta ajiye wayar, lkci daya ta ji jikinta yyi sanyi sosai, ta kasa ma fita daga dakin, knocking aka yi bakin kofar dakin ta kalli kofar kamar baxata tashi ba sai kuma ta mike ta isa kofar ta bude, Amina ce tsaye bakin kofar ta gaisheta snn tace "Hajiya tace ki kai mata wayarta yanxu" Heedayah ta juya ta koma daki ta dau wayar ta tafi ta kai ma Ammi, Ammi na amsar wayar Heedayah bata yarda sun hada ido ba ta juya ta fita daga dakin, dakinta ta koma ta fada kan gado ta fara kukan da bata san dalilinsa ba, tayi me isarta ta hakura tayi shiru, tana ta kwance dakin aka bude kofar, Kaka ce ta shigo Amina da tayi mata jagora ta juya ta bar bakin kofar, kaka na washe baki tana bin dakin da kallo tace "Ba shakka, ke kuma nan ne bangaren ki kenan, wnn makeken daki haka kamar parlon gidan Amadu, ashe kina nan kusa kusa da uwarki mu kuma an ke6e mu can gefe tunda cin arxiki ne, to ae dai ya fi babu wai d'an agwai da bak'in d'a...." Heedayah ta mike xaune a hankali tace "Ina kwana kaka" Kaka tace "Aa ba ruwana, meye kuma ina kwana, da ban kwana ba xaki gan ni? baki san inda nake bane da xaki wani gaisheni da na shigo dakin ki? ke dai ba kinga na xo gidan ubanki ina ta xama ba dole ki tsiro wani shakiyanci daban, amma baxan biye ta taki ba tunda ba ke kika rokeni in xauna ba" Heedayah dai bata ce komai ba, Kaka ta mika mata wayar hannunta tace "Tun daxu Farida ke son magana da ke, gashi nan kiyi mata flashing don nima ba katin gareni ba, dubu biyar ce jiya Babanki yace ya sa min, gwara inyi ta cancana kayana Ina jin muryar 'ya yana da jikokina" Heedayah tace "Toh na ji" Kaka tace "Idan kun gama ki maido min da wayata yanxun nan" Daga haka ta fita, Heedayah ta duba balance din Kaka taga kusan dubu sha biyar ce a ciki, Kiran Farida ta shiga yi, yana fara ringing Farida ta daga, Heedayah tace "How are you doing Farida?" farida tace "Am fine dear, na kira wayar Ammi baya wajen ki koh?" Heedayah tace "Eh na mayar mata tun daxu, and kilan bata kusa ne" Farida tace "Ohk, kin fasa turowa ne in sa maki?" Heedayah tayi murmushi tace "Ki bari da daddare xan turo maki" Farida tace "Uhn but tell me, why did he even ask of me all of a sudden" Heedayah tace "Kawai yana son gu gaisa ne" Farida tayi shiru, lkci daya jikin Heedayah yyi sanyi tace "Bari idan na gama abinda nake xan kira ki ynxu" Farida tace "Ohkk" daga haka Heedayah ta katse wayar, ta fi minti talatin a ynda take, damuwarta biyu a lkcn, na farko abinda Khaleel yyi mata har da kashe mata waya, na biyu kuma hope da ta fara sa ma Heedayah alhalin Shuraim din isn't even interested, gashi Farida har ta fara farin ciki, can dai ta mike jiki ba kwari ta fita dakin, bangaren Ammi ta koma, a hankali ta lallaba ta isa gun wayar Ammi ta dauka ta kwashe number Khaleel a wayar kaka ta fita da sauri ta koma dakinta. Kiransa ta shiga yi bayan ya daga tace "Shine ka kashe min waya?" Yace "To save you from struggling for words, ya gida ya kike?" Kin cewa komai tayi, yace "don't you want to say anything?" Ta fashe masa da kuka, lkci daya ya rikice yace "Kuka kuma Heedayah? to ki yi hakuri don Allah, I am really sorry" Cikin rawar murya tace "Sbda na damu da kai ma shine xaka wani katse min waya, kuma nake ta kira ka ki dauka" Ya kwantar da murya yace "Wllh bana kusa, kiyi hakuri...." Jin tayi shiru yace "Kin hakura?" Tace "Nima ban sani ba" yace "Wahala xaki bani ko?" Ta turo masa baki, yyi kasa da murya yace "For the love you are having for me kiyi hakuri pls" A hankali tace "Nayi..." Yyi murmushi yace "Good gal, ya su mama?" Tace "Suna lafiya" murya can kasa yace "But kar ki sake ce min kinyi bako plss, that hurts..." Shiru tayi bata ce komai ba, bayan few seconds yace "Gobe xan bar gombe, am tired" Da sauri tace "Da gaske?" Yace "In sha Allah" tace "Kai da wa?" Yace "Driver...." Tace "Toh plss just drop at kano pls" yace "Kano?" Tace "Yes plss" yace "Why?" Tace "Ka xo ka gaida Abbana da Ammina" Yace "That's idan Mami ta amince, and ita ma tace gobe xata shigo kano tana da case" Da sauri tace "Xata amince ai, plss tell her you will drop there too" Murmushi yyi yace "Ohk Allah ya sa.... You know what karfe nawa xan kira ki ynxu xa mu d'an fita ne" Tace "Ina xa ka?" Yace "Gidan Gwaggwo na" tace "Toh xan kira ka anjima" yace "Alright dear" a hankali tace "Take care of ur self" yace "In sha Allah" daga haka ta katse wayar, tana ta kallon wayar kafin ta nemo number Shuraim, Har xata kirasa sai kuma ta fasa ta ajiye wayar. Yau ma da daddare Amina ta kwankwasa kofa ta sanar mata tayi bako, Heedayah dake kwance tana waya da Khaleel a hankali tace "Ya Khaleel wai Ammina tana kirana" yace "Ohk, should I wait for you or I should go to bed?" Tace "Aa ba dadewa xanyi ba ynxu xan dawo, idan na dawo xan kiraka" yace "Ohk then" katse wayar tayi ta ajiye ta dau hijab dinta ta sa ta fita, visitors palor ta tafi, xaune ta samesa tana kallonsa ta karasa cikin parlon ta xauna tace "Ina yini ya shureen" ya d'an daga kai ya kalleta yace "Looks like da gangan kike 6ata min suna" Tace "To ya xan ce maka?" calmly yace "Aliyu" murmushi tayi tace "Ni dai ya Shureen na sani" ya gyada mata kai bai ce mata komai ba, kallon ledan dake gefensa tayi tace "Wayana ka kawo min" yace "Ehh" ta mike ta dau ledan ta fiddo kwalin ciki, wara ido