Showing 225001 words to 228000 words out of 275313 words

Chapter 76 - Heedayah Book One Complete Hausa Novel

alamar bata sani ba hawaye na sauka idonta, Dinar tace "Oh My God, I don't understand this" Amira dai ba bakin magana, Dinar ta mike daga karshe ta kamo hannunta tace "Mu koma parlon" Xaune suka tadda Mami a position dinta a parlon, Abba na kallonta ganin yanda tayi wani sanyi har sannan tana hawaye sosai yace "Are you okay Rahinah?" Mami ta gyada masa kai cike da karfin hali tace "Sure" Abba na kallon Zayyad yace "Go on pls..." Zayyad yace "Tun daga primary school har junior Secondary position din Khaleel was always first, kuma har ya gama jss3 ba a ta6a fita operation da shi ba, iyaka dai ana training tare da shi a cikin gida every weekend, tun yana shekara sha biyar ya xama perfect wajen operating din bindiga ko wani iri ne, a sannan Arne Oganmu na yanxu kadai ne yyi supporting xuwan Khaleel makaranta don oga Saminu na ganin xuwansa makaranta baxai sa ya samu skills din sana'ar ba, snn a ko da yaushe xai iya bijire mana ko ya tona mana asiri wataran in har yana mingling da innocent souls, Oga Bala aka sa ya kai maganar Khaleel wajen mutumin da ke bamu asirin dake taimakon mu samun nasara da ci gaba a harkar yyi duba kan Khaleel, nan ya sanar cewar a barsa yyi karatun, karatunsa na da amfani garemu sosai a gaba snn xa a samu ci gaba ba na wasa ba idan ana tare da Khaleel, amma xai yi aiki a kan lamarin don ya ga Khaleel na da taurin kai kuma bashi da tsoro, wnn shine dalilin da yasa Oga Saminu ya samu kwarin gwiwan ci gaba da biya ma Khaleel kudin makaranta, a hakan kuma yana kara basa training don kullum sai ya yanke masa amount da xai dawo da shi gida daga makaranta ta ko wani mean, makaranta ce me tsada yake xuwa a time din, tun da suka fara haka da Oga Saminu ba ayi ranan da Khaleel xai dawo ba tare da exact amount din da Oga Saminu ya yankar masa ba, he was doing it perfectly don ba a ta6a kamasa ba, first operation din da aka fara fita da Khaleel yana Ss1, gidan daya daga classmate dinsa wanda mahaifinsa shahararren me kudi ne aka sa Khaleel yyi leading xuwa gidan, kissan farko da kuma aka fara yi gaban Khaleel kenan, don nan take Oga Saminu ya kashe yaron ganin ya gane Khaleel duk da masks dake sanye fuskarsa.... Khaleel ya dauke idonsa da suka sauya launi daga kallon Zayyad, kamar yanda duk occupant din parlon ke kallon Zayyad din, Mami dai sauraronsa kawai take tana goge hawayen da ya ki yanke mata da tissue, Abba ya kalleta don sai yaga wnn kukan da take ya wuce na tausayi, Shuraim ma ya kasa gane kan kukan Mami, this is isn't something that rarely happen a duniya, hakan na faruwa sosai a duniya, Zayyad ya sauke ajiyar xuciya yace "I think Khaleel xai ci gaba daga inda na tsaya, don nasan shi kansa bai mance operation din farko da ya fita ba" Abba na kallon Khaleel da yyi nisa tunanin da yake shi bai taba tunanin haka labarinsa yake daga farko ba, bai ta6a imagining cewar rabasa aka yi da iyayensa, xuciyarsa ya ji yana masa xafi sosai, ya lumshe ido ya bude, a hankali Abba yace "Go on Khaleel" Junaid ya tafi gun Mami daga inda yake tsaye ya d'an duka bayanta ya dafa kujeran da take xaune murya can kasa da damuwa yace "Are you okay Mami?" Mami ta gyada masa kai a hankali still wiping away her tears tace "Sure" mikewa yyi ya koma inda yake tsaye yana duban Khaleel, Har a lkcn nan Farida da Heedayah na bakin stairs a tsaye, jikin Heedayah yyi sanyi ba kadan ba sai kallon Khaleel take, a hankali ta xauna nan bakin stairs din xuciyarta gaba daya babu dadi, bayan few seconds jin Khaleel yyi shiru Abba yace "Muna sauraronka Khaleel" Ya sauke kansa kasa hawayen dake makale idonsa ya sauko, daga Dinar har Amira kallonsa suke ko wannensu gabanta na faduwa, Cikin sanyin murya Khaleel yace "Ban ta6a sha'awar sana'ar da ubannin gida na ke yi ba, na taso cikin mutanen da babu tsoron Allah, babu imani babu tausayi a tare da su, it took me sometimes kafin in gane babu hadina da Oga Arne coz he always act just as a father to me, a nan naji ina son sanin su waye iyayena bayan na gano Ogana ba ubana bane, na damu ina son sanin mahaifana, amma no one is wishing to say even a little to me about them, kullum da tunanin babata nake kwana nake tashi bayan na mallaki hankalina, na kan dade ina naxarin me yasa ta yarda tayi abandoning dina ga mutanen da basu da tsoron Allah...." Ya rufe fuskarsa da tafin hannunsa hawaye masu xafi na xubo masa, Mami couldn't control herself anymore ta sakar masu kuka a parlon sai dai bata ce komai ba, Abba dai sai kallonta yake, Heedayah ta hade kanta da gwiwa ganin ta kasa hadiye nata kukan ta fashe da kuka sosai tana jin tausayin Khaleel har ranta, Khaleel ya fi minti daya bai ce komai ba, Abba yace "Ka ci gaba Khaleel" Cikin raunin murya Khaleel yace "But I am still wishing to meet with her some days, that's my biggest wish in life now, ni nasan dalilin tunaninta, da irin rayuwar da na tsinci kai na bbu me fada min gaskiya ko me hanani mugun abinda nake yi yasa ciwon xuciya ya kama ni, su kuma wa enda suka kashe mahaifina..." Girgixa kai kawai yyi ya d'an yi murmushin karfin hali, bayan few seconds cikin sanyin murya yace "I don't want to say all what I passed through being a full time thug, duk da kasancewata mai laifi sosai wajen Ubangijina ban yada addinina ba, I valued it above everything till today, bana barin lkcn sllh ya wuceni, bana kuma wasa da tashin dare da axumi, snn ni din me tausayi ne ga victims dinmu kowa ya sani, ban ta6a kissa ba, duk sanda aka yi kuma sai hankalina ya tashi amma hakan baxai sa in ki fita operation da su ba washegari coz sai da ni suke ganin dai dai a komansu, a lkcn ma fashi ake ba kidnapping ba, a kullum addu'ata shine Allah ya kawo karshen rayuwata da mutanen nan, sau da yawa na kan yi attempting guduwa but bana iya kwana biyu xan dawo garesu ba, dalilin da har ynxu na rasa ganewa, sai in ji without being part of them kamar baxan iya xaman duniyar ba, I was sponsored by them to the university where I studied Architecture, a nan ne kuma na samu nayi karatun addini don i was free from them, sai dai duk weekend akwai operation da ni, after my degree, daya daga oganmu ya dage sai na koma nayi criminology don course din xai kara taimakon mu wajen harkar mu which I did, everything was moving smoothly for us until 5 years ago na dawo daga Uk na tafi inda ake ajiye kidnapped victims a daji, usually idan ina nan dama responsibility din feeding din victims dinmu ni ake ba ma, a ranan na shiga inda victims din suke ina basu bread a nan na ga Heedayah, bayan na fita nake tambayar colleagues dina daga inda aka yi kidnapping dinta seeing that she is blind, sai suke ce min she wasn't kidnapped, Oga Salahu ne xai siyar ma wasu yan siyasa part din yara, an siyar da na daya saura su biyu a ranan ma xa a kashe wata cikinsu, ba sabon abu bane wnn gun oganninmu na kashe yara, sau da yawa such cases kan tsaya min a rai ya dameni, had it been I had the opportunity da xan kwashe duka su biyu a lkcn amma sai na dauke Heedayah kadai sbda ailment dinta na fitar da ita bakin gari na ajiyeta nayi wucewata sbda hakan kadai xan iya yi mata, ya d'an yi shiru snn ya ci gaba kansa a kasa, bayan shekara biyu na sake haduwa da Heedayah.... Abba ya sauke wani ajiyar xuciya bayan few seconds yace "Yanxu a ina ku ke da xama gaba daya in particular?" Khaleel ya kalli Zayyad snn yace "Kowa na da gidansa, sai idan akwai wani operation ne ake haduwa a wani gida" Abba yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Abba ya kalli Zayyad yace "Yanxu shi wannan mutumi ya daukesa daga gun mahaifiyarsa bayan ya kashe mahaifinsa yana nan?" Zayyad ya girgixa kai yace "Duk sun rasu, Oga Saminu ya mutu 7 years ago, Oga Salahu an harbesa a wani operation that same year...." Abba yace "Yanxu ku nawa ku ka rage a harkar?" Zayyad yace "Muna da yawa, ogannimu a yanxu uku ne xuwa hudu" Abba ya girgixa kai yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Shuraim dai kansa na kasa yana naxarin labarin Khaleel, Mami kuma ta dafa kanta da yyi mata nauyi, cikin sanyin murya Khaleel yace "Meeting with Heedayah sai na samu courage din dinga bijire masu, naji bana shakkansu, nake ji kuma xan iya barinsu, ko ma me xai faru ya faru, da suka ga hakan shine suka yi blackmailing dina suka yi kidnapping Mami, and they ordered me to act as though nine na sa ayi kidnapping dinta don sun san hakan kadai ne xai rabani da ita da duk wani ahalinta, idan banyi yanda suka ce ba nasan xa su yi harming dinta shi yasa nayi haka" Shuraim na kallonsa yace "Ya Address din gidan da ku ke xaune gaba daya?" Khaleel ya d'an yi shiru sai kuma ya gaya masa, Abba ya kalli Zayyad yace "Kai kuma me ya shigar da kai harkan?" Zayyad yace "Ina almajiranci suka daukeni suka sa ni a harkan" Girgixa kai kawai Abba yyi, shiru ne ya biyo baya a parlon, can Mami ta mike tayi excusing kanta ta koma sama ba a dau lkci ba sai gata ta dawo, cikin dashewar murya tace "I have a story to tell...." kowa na parlon kallonta yake, Abba yace "Muna sauraronki Barrister" Mami tayi shiru wasu sabbin hawayen suka xubo idonta ta goge da tissue snn cikin sanyin murya tace "Shekaru talatin da uku da suka wuce...... Muna xaune tare da Mai gidana na farko Alhaji Usman misalin karfe tara na dare ya dawo daga wani business dinsa da yayi a kudu yana cin abinci, shekaranmu biyar da aure a lkcn, d'an mu daya, hira muke yana cin abinci muka ji kamar karan harbi a tsakar gida, mikewa yyi bai kai ga isa bakin kofa ba aka turo kofa wasu mutane su biyar suka shigo ko wannensu fuskarsa a rufe, na tsorata sosai na jawo d'ana na rungume jikina ina salati, Mai gidana bai ce masu uffan ba ya tafi daki da sauri ya dauko masu jakar kudin da ya dawo da shi daga tafiyarsa ya dire masu yace su yi hakuri gashi nan su dauka su tafi, daya daga cikinsu ya buge kansa da bindiga, su uku suka shige daki, biyu kuma na daga bakin kofa sai da suka juya dakin gaba daya suka kwashe duk zinarina da wasu kudaden da suka gani snn suka fito, daga ni har me gidana dake duke kusa da mu bbu wanda yace masu komai, daya daga cikinsu ya xo ya samesa yace motarsa fa? Me gidana yace shi baya hawa mota bai rufe baki ba Mutumin nan ya harbesa a kai.... Kowa na parlon kallon Mami yake da mamaki, sai a snn Junaid ya shiga naxarin labarin Khaleel sosai ya dinga kallonsa, wnn labarin da Mami ke badawa ynxu ya san da shi shekaru masu yawa, kanninsa ne kawai basu sani ba, Khaleel sai kallon Mami yake ko kiftawa bbu, hawaye na sauka idon Mami a sanyaye tace "A nan take d'an sa dake jikina ganin abinda suka ma mahaifinsa ya mike ya tafi daki da gudu ya dauko bindigan wasan sa har biyu ya fito a guje yana nuna masu... Ganin haka daya daga cikinsu xai harbesa aka hanasa, wnn ranan shine rana na karshe na ganin mijina da d'a na, har lahira suka kashe min miji suka kuma tafi da d'a na Aliyu..." Mikewa Abba yyi yana kallon Mami with shock, Shuraim ma couldn't stop looking at her with shock, Kuka sosai Mami take ta sakko kasa tace "Ni na san so... da tausayin da nake yi ma wnn bawan Allah a cikin kankanin lkci da haduwarmu ba a banxa bane... there is something I couldn't understand, he behaves like my blood, Ina kuma jin sa har raina...." Zayyad banda xare ido bbu abinda yake, Mami ta ajiye hotuna biyu tana kallon Zayyad da ya mike da sauri ya dau hoton yana kallo snn ya kalli Khaleel yace "Wallahi shine wnn, shi aka kawo cikinmu shekaru masu yawa da suka wuce" Mikewa Shuraim yyi, Abba yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Hawaye ya kawo idon Junaid da ya kasa daina kallon Khaleel dake ta kallon Mami kamar wanda aka dasa a wajen.....




Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....



A hankali Khaleel ya bude idonsa ya shiga bin inda yake kwance da kallo, Shuraim ne xaune kan kujera daga gefensa yana danna waya, Shuraim ya daga kai yana kallonsa yace "How are you feeling?" Mikewa xaune Khaleel yyi yana sake bin dakin da yyi masa kama da ward din asibiti da kallo, Shuraim ya mike tsaye yace "You need something?" Khaleel yace "Why am I here?" Shuraim dai kallonsa yake bai ce komai ba, aka bude kofar ward din Junaid ya shigo, ganin Khaleel xaune ya nufesa yace "Ya jikin?" Khaleel yyi shiru duk da yana jin ciwo sosai a kirjinsa amma kokarin son ya tuno abinda ya faru yake but he couldn't arrive at anything, can kuma ya kalli agogo dake nuna tara saura ya kalli window ya gane tara na dare ne, sake kallonsu Junaid yyi a hankali yace "Why am i here?" Junaid ya kwantar da murya yace "You were sick..." Zayyad ne ya shigo ward din da sallama, Khaleel sae kallonsa yake har ya nufo gadon da yake xaune, Zayyad yace "Are you better now?" Khaleel yace "I think so, but me ya faru?" Zayyad yace "Idan ka ganka kwance asibiti ae ba sai ka tambayi me ya faru ba, you just have to understand that cutarka ce ta tashi" Khaleel yace "Na sani amma.... baya tashi without cause" yana kallonsa ya fadi haka, Zayyad yyi murmushi yace "Ka samu lfya, shi yasa kke questioning din mu haka, you've been unconscious tun sha biyu na rana har xuwa tara na dare, do you mind a cup of tea?" A hankali Khaleel yace "Meaning I've missed Juma'at prayer?" Zayyad ya gyada masa kai yace "Kayi a asibiti" Junaid ya karasa gun flask da cup dake ajiye ward din ya shiga hada ma Khaleel shayi, walking slowly Shuraim ya nufi kofa ya fita daga ward din, ba a kuma dau lkci ba sai gashi ya dawo tare da wani likita.... Khaleel bai iya ya sha shayin da Junaid ya hada masa mara xafi ba duk da yana jin yunwa, sosai kuma yake jin xuciyarsa na masa axaba kawai daurewa yake don idan ana sabo da ciwo ya ci ace ya saba da wnn ciwon, duk effort dinsa na son tuna abinda ya faru ya kasa tuna komai, iyaka dai ya tuna shi da Zayyad sun fita daga gida da safe kuma gidansu Junaid suka tafi, Zayyad ya ajiye masa kfruit salad a gabansa ganin ya ki shan shayin, a hankali Khaleel yace "Anjima xan sha, I am not feeling okay" Dauke Fruit din Zayyad yyi, Khaleel ya koma ya kwanta bayan ya sha magungunan da likitan da ya fita ya basa, nan da nan kuma bacci ya daukesa, sai kusan sha daya na dare Shuraim ya bar asibitin, Junaid da Zayyad kuma suka kwana tare da Khaleel. Karfe sha daya na safe Khaleel ya sake farkawa tun bayan tashin da yyi da asuba yyi wanka, sllhn ma a daki yyi duk da yyi niyyar fita masallaci amma ya kasa, bin ward din ya dinga yi da kallo ganin mutane sun kusa shidda a dakin, Ya mike xaune da kyar, Abba ya nufesa yace "Ya jikin Khaleel?" Yace "Na ji sauki, Ina kwana?" Abba yace "Lfya lau, no pains?" Khaleel ya gyada masa kai, Baffan Junaid ma ya karaso yyi masa sannu, Abba ya fita ward din tare da sauran mutanen dake ciki, bayan few minutes Khaleel na kallon Junaid yace "Zayyad fa?" Junaid xai yi magana aka bude kofar ward din Mami ta shigo tare da Heedayah da su Dinar rike da basket din abinci, Kallonta kawai Khaleel ke yi, without blinking, Mami tunda ta kallesa sau daya bata sake barin sun hada ido ba, ta karaso ta tsaya daga kusa da window, shi dai kallonta kawai yake, Heedayah ta nufesa ta tsaya daga gefen gadon tana kallonsa a hankali tace "Ya jikin ya Khaleel?" Sai a snn ya kalleta, ya d'an yi murmushi yace "Naji sauki" Su Dinar da Farida ma duk suka gaishesa ko wacce ta kasa karasowa kusa da gadon da yake, ya amsa ba tare da ya yrda ya kallesu ba, Kallon Mami ya kuma yi, cikin sanyin murya tace "How are you feeling now?" A hankali yace "Na ji sauki, Ina kwana" Tace "Lfya lau, Allah ya baka lafiya" daga haka ta nufi kofa ta fita daga ward din, Shi dai Khaleel kallonta yake har ta fita, Can ya juya ya kalli su Dinar, juyawa duk suka yi kamar hadin baki suka fita daga ward din gaba daya, Heedayah ta bi su da kallo haka ma Junaid, mikewa Junaid yyi ya bi bayansu, Heedayah ta juyo a hankali ta kalli Khaleel, hawaye ta gani makale idonsa, da damuwa tace "No kaga baka da lafiya plss, do not stress ur self" Cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login