Showing 30001 words to 33000 words out of 157081 words
"Nace Ni ce mishi ina nimansa!" "Ba shi ba na farkon da kika faɗa?" Na tambaye ta, "ai ke?"
"Don't mess wrong person, kira sunana da girmamwa idan ba haka ba wallahi na zaki ganshi ba domin Mijinki yana ƙarƙashin ikona ne, idan kin shirya girmama ni ina jiranki!" Na kashe wayar, bayan kamar minti talatin sai ga kiranta. "Ikhlas ki cewa Mijinki ina son gabanshi!" "Har yau dai babu girmamawa a kalamanki, idan kin shirya ganinshi tow!" Na kashe wayar bayan minti goma sai gashi ta kira cikin sanyi murya ta ce min. "Fulani Babba, ina son ayi min iso da Mai Martaba, Alfarma nake nima!" "Mai martaba yana hutawa idan ya tashi zan isar da sakonki!" Na kashe wayar, mijina ne kafin ta shigo idan ta shigo mijinta amma bata isa ta min aikan yan tasha ba.
A daren ranar da ya shigo, ina wance a jikinshi na d'ago kai ina kallonsh na ce mishi.."Allah ya baka nasara, yaushe zaka je ka ga amaryanka?" "Me ya kawo wannan zancen?" "Ita amaryanka tana son ganinka, ayi min alfarma ni da baby a ake a ganta mana!" Shafa cikina yayi yana faɗin. "Babu inda zanje zan tura mata Faruq." "Haba takawa me yasa kake haka ne!" "Saboda na gaya miki gaskiya bana son Yarinyar, nan a public ta fito tana min barazana idan ban aureta ba zata kashe kanta, me zan yi da ita? Ita ba ƙaddara ta ba ce shigowa tayi ƙaddara ta idan kina son zaman lafiya kada ki kara kawo min zancen wasu matan kawai ina gabanki ne kawai a gabanki nake a gabanki zan cigaba da zama ina kallonki a matsayin mace! Duk ta mace ki kyaleta a wurin bukatar kansu suka sani ba nawa no mutuncina ba."
"Idan da bata yi haka zata samu damar amincewarka Malam kada na ga nan da wata tara ka dirka mata ciki domin haihuwa a jininka take!" "Hmm!" "Kawai Malam ka fadi gaskiya." Jan bakina yayi ya rike daga nan na yin shiru, Allah ni kaina nasan cusawa kaina fitina nake, washi gari na kira Faruq muke magana ya ce min. "Yar iskar yarinyar yadda kika san na bindige ta, nan wani dan banza yazo ya d'aga mishi murya, yana nan baya iya magana an toshe dan iska sai ita ce zata mishi barazana, ni dai ya hanani ne da na karyata."
"Kai da na kira mu yi magana zaka biyewa Mai Martaba ku zama abu ɗaya yayi maka kyau, yanzu me take bukata?" "Biki take son tayi ya ce ba zai yi biki ba amma ta nace, Allah yasa ya fasa." "Faruq dama haka kake da mugun hali ban sani ba? Gara ka hakura ayi bikin nan kawai!" Shiru yayi na ce mishi, "ya je za ayi kome yadda take so!" Ranshi bai yi dad'i ba, haka ya fita ko mai babbar daki ban gayawa ba na haɗa duk wani abinda take bukata, na kira ta tana dauka na ce mata.."Mai Martaba ba zai samu zuwa ba!" "Kenan haka za ayi auren ban tab'a ganinshi a kofar gidanmu ba?" Ba mamaki don ba shi ya bukaci haka ba, abinda na san zan yi na gaya miki, tunda ya ce baya bukata ki bishi kawai a wuce!" "Akan me zan bari? Ke ba ayi bikin ki bane lokacin aurenku? Ai har budar kai aka yi da hawan daba!" Murmushi nayi na ce mata. "Wannan shine Aurenshi na farko a cikin gidan sarauta, gaya min taya ba za a samu tazara ba? Yadda kika nime alfarma na dawo miki da kayanki ba zai zo ba." Na kashe wayar, daga haka na share number ta, bayan mintina sai ga kiran Iram. "Ki sani duk abinda kike Allah yana ganinki, ki bar shi ya zo tunda ance baya jin ko maganar mai Babbar daki sai naki da nasu Abba da Maluma tare da Umma!"
"Kin san meye? Matsalar inda aka samu shine na wanke t*t* na bashi ya sha ne, ke da kanshi yake zuba Nuttella yana lasar tare da ciwon clit dina kin ga kuwa ai bashi ba jin maganar kowa sai nawa da na Iyayena." Daga nan na kashe wayar, ai kuwa suka yi ta kirana sako cin mutunci da tashin hankali, bayan sallah isha ya shigo. "Me yasa kika kashe wayarki?" "Matarka ta ishe ni akan ka ki zuwa!" Na fada ina gyara zamana, amsar wayar yayi ya kunna sako suka cigaba da shigowa, kiran Alhaji Mamman Abba yayari yayi ya ce mishi.."Baba Mamman na fasa auren Yarinyar nan!" "Akan me?" "Na fasa nace!" Bikin saura kwanaki ya ce ya fasa, hauka ce. Lallai Yaya da niman rigima yake yana fadar haka ya kashe wayar bakiɗaya. Da asuban fari ana idar da sallah sai ga Abbana da Baba Mamman, a gaban Mai Babbar daki, yadda suka bata labarin abinda ya ce bata yi mamaki ba. Ta ce musu. "Ai shi namiji ba ayi mishi dole, sannan duk abinda ya ce ta ce ita ba zata fasa biki ba. Gaya min tun a waje ta nuna bai isa ba a cikin gidan waye zai isa da ita? Don Allah ku kyale shi kada ku mishi dole!" Ai fa hankalinsu Abba ya tashi, ana haka ya shigo don ya je can gidansa ganin Ijlal da Yaranta, yana shigowa suka saka shi a gaba da ban hakuri mika musu wayar yayi bayan ya bude sakonni, shiru Parlour ya dauka suka shiga rarrashinsa ya ce musu. "Wallahi sai ita da iyayenta da yan uwanta sun zo sun bawa Fulani Babba hakuri, matata zata ci mutuncin ta? Matata fa uwar Yarana zata tozarta a waya sannan ba a number daya na number sama da goma suma Yaran nasaka an kama su don Ubansu idan Zainaba sa'arsu ce." Anan kowa ya goyi bayansa musamman mai babbar daki fa ta kara hakikan cewa. "Tun yanzu ka sake ta rena maka mata har abada ba zaka ta taɓa ganin girmanta ba, dole ne auren ke kika roka ya aure ki kece kuma mai niman fitina kira min zainaba Jakadiya!" Ina zaune kuwa Jakadiya Iyaami ta shigo, muka fita tare na gaishe shi sannan na koma can na zauna ina jin mai babbar daki, ta tambaye ni Atow ni dai ban ina wani boye-boye ba kai tsaye na gaya musu yadda muka yi da ita, mai babbar daki ta rufe ni da fada akan me da ta kira ban bata wayar ba. Anan Abba ya ce min. "Me yasa kika kira ta daga baya? Tunda ya ce ba zai je ba sai ki manta batun wato kina son ki lalata auren don kawai mugun kishinki na banza? Kin bani mamaki don kin samu mijin Allah ya baki shine ita kike mata bakin cikin shigowa, ai ina asane da kece kika yi sanadin da ya sake Nadiyyah, idan kina son mu zauna lafiya ki kyale shi yayi auren nan wallahi wani abu ya fito bayan nan sai na miki abinda baki zata ba, aure kuma da kike son lalatawa tow Bismillah gani ga ke ga auren!" Abba ya fada min yana mai mikewa ya bar parlourn.
[8/26, 5:37 PM] Ramlat Manga41: 11
Bin bayan Abba nayi da idanun, rike hannuna Yaya yayi yana murza min yatsuna. "Kada ki damu!" Murmushi nayi nace mishi. "Ka je ka ganta, ka ce mata ni Fulani Babba na ce ka zo, Allah ya bata sa'a ta shigo ba dai Abba yana bayanta ba, ta shigo gidan!" Na fada a zuciye ina mai barin parlourn, kamar yadda nace mishi haka mai babbar daki ta Umarce shi da ya je kuma ya gaya mata ni ce na aiko shi. Ai kuwa bayan sallah isha ya shigo ya shirya tsaf kallo daya nayi mishi na ce mishi. "Baka saka turare ba?" "Idan kika saka min naki ma ai ba laifi!" Haka na mike na dauko har da humra na shafa mishi, na rako shi parlourn ya tafi a hankali na dawo daki,na fashe da kuka mai ciwo da cin rai. Ni Abba ya ke zargi da xan lalata auren da yake Jagaba akai? Ni Abba yake nunwa bai damu da ni ba, ya fifita yar abokinsa a kai.
***
Lokacin da Malam Junaid ya koma gida, ya basu labarin abinda ya aikata da kuma barazanar da yayiwa Zainab din sai ga Maluma ta mike tana faɗin. "Idan ka kashe min y'a sai na tsaya a gaban kuliya da kai, me tayi maka da zafi ne ka tsane ta haka? Dama kasan zaka hada auren ka dawo kana mata zagon kasa ka yi hadin auren nan? Me Zainaba tayi da zafi ne?"
Hajjah da take daki ta fito tana tambayar me ya faru Umma ta gaya mata tafa hannunta ta fara tana faɗin. "Junaidu ka zama munafuki, akan me zaka lalata rayuwar yarinayr da babu ruwanta me takwara yayi maka haka ka tsane ta haka? Ka haɗa auren bai maka ba, yanzu ka koma kana son kashe ta kasan masifar da mace me ciki take shiga idan Mijinta ya dauko aure? Anya Junaidu kai ka haifi Yarinyar nan? Gaskiya idan da kai ka haife ta babu yadda za ayi kayi ta mata haka, amma Allah zai saka mata gaskiya ba kyauta ba, ba ka mata adalci ba. Zalunci karara."
Shi dai bai ce kome ba, amma tabbas yasan abin da yayi bai kyauta ba, amma burinsa na ita Zainab din ta kara samun wani abu zai ja baya idan bai tsaya mata ba, Allah kaɗai yasan abinda yake zuciyarshi, bai ki ko Zainab zata rasa kome nata har da shi da sauran dangi matuƙar zata samu tsayawa dakatarta kamar yadda mai babbar daki ta tsaya mutanen fada suke tare da ita, haka yake so ta samu damar shi yasa ya wanke wannan hanyar da nuna mata shi baya tare da ita, kafin ta san kudirinsa ya san kome ya tafi yadda ya dace. Don haka duk abinda za ayi kome ma yasan shiri ne, itama Ikram yasan akwai wasu a bayanta, shi kuma zai bata damar shiga din ta yadda zata yi danasanin aikata haka."
Amma a yanzu kowa haushinsa yake ji tunda ya tsaya a auren, yadda yake son Zainab a cikin Yaransa baya jin zai iya karyata, gara ya mata aikin da ko bayan ransa zata mora, amma ya ce zai barta da mai babbar daki kafin ta isa inda take bukata ya isa an sha azaba.
***
A lokacin da Yaya ya iso wurin Ikram ita a tunanin ta yazo ne, tana tsaye a gaban inda yake zaune sauke glass Faruq yayi yana zaune yana latsa wayarshi. "Barka da hutawa!" Banza ya mata ta cigaba da surutu da cewa ko zata shigo ne!" Faruq ya ce mata. "A'a idan kina so dai ki tsaya a wurin da kike!" Don yadda baya kaunarta tana shiga motar zai iya sakawa a kona motar tsaf, haka kuwa ta tsaya can ta jingina a jikin motar tana bashi labarin shirinta,faruq ya bude motar ya ciro kudi mai yawa a cikin ledar viva ya mika mata, sannan yayi waya yana faɗin. "Tom a kawo daya motar Fulani Babba roll Royce maza ." Da mamaki take kallonsu, ta daya gefen Faruq ya buɗe mishi kofa ya fita a hankali, ya tsaya a gefenshi yana mai jiran masu kawo motar. Ita kan mamaki ya kamata, bayan kamar minti goma sai ta motar da convoy dinsa, buɗe mishi motar aka yi ya shiga a nutse ya kalli Faruq. Shi kuma ya juya gare ta ya ce mata.. "duk abinda zaku yi ku yi, amma yana son na gaya miki zuwan nan da yayi saboda Fulani Babba ce ta mishi dole ya zo, na biyu kuma ki gayawa iyayenki abinda kika aikata su zo su bawa Fulani Babba hakuri ko kuma maganar auren ya lalace! Zabi yana gare ki, idan kin so zaman lafiya zaki iya yin kome idan da gaske ba aiko ki aka yi ba, batun biki ya ce kada ayi kin ce zaki yi haka ya nuna wani yana bayanki kenan, sai cin mutuncin Fulani Babba da kika yi!"
Daga haka ya wuce ya shiga mota, bayan sun bar wurin tana tsaye wata mota ta zo ta ja wanda suka zo da Ita. Ta cewa masu jan motar.."ina zaku da ita?" "Ai zamu kaita wurin yan bola jari ne Babban mai tsaron mai martaba ya ce motar ta samu matsala ba zata kara amfani ba, za a je a kaita wurin yan gwangwan." Shiru tayi kafin ta ce akanta. "Wato don na tab'a motar ya fita ba zai kara amfani da shi ba." Ta fashe da dariya, tana faɗin. "Tabbas naga wurin zama"
***
A ranar bai shigo ba sai washi gari nima dama ban jira shi ba, nayi barcina da Isma ta.
Washi gari kuwa sai ga Yayunta da Mahaifiyarsu da kannen Alhaji Saddam sun zo bani hakuri. Kamar nayi kuka haka suka zo bani hakuri ba kananan Yara ba manya fa, suka yi ta bani hakuri da rokon nayi hakuri, Mai Babbar daki ta amsa musu da cewa. "Tun bata shigo ba ta watsar da mutuncinta, mu gidan nan ba ƙananan mutane ba, taya matar da zata shigo a matsayin matar sarki zata nime wulakanta ta cikin gidan? Anya ta shirya zama lafiya?" Murmushi tayi Mahaifiyar Ikram Hajiya Jamilah ta ce mata. "Ki yi hakuri, kiyi hakuri ka haifi Dan yau ne baka haifi halinsa ba, da na san zata yi haka da ban yarda ta fara maganar auren nan ba, a yi hakuri itama Ikhlas tayi hakuri!" Haka suka yi ta bani hakuri, a hankali na ce mata. "Ya wuce Umma!" Daga haka na sunkuyar da kaina kasa, mai babbar daki ta ce idan gaba tayi ba zata dauka ba, kai naga tashin hankali kuma ban yi mamaki ba, Jakadiya Iyaami ta ce mata. "Allah ya taushi Mai Babbar daki, tunda Fulani Babba ta hakura ayi hakuri a kiyayye gaba mace da ci a Zamanin da ai ba a mata kishi domin yanayin zuciyarta da yake kusa kada ayi abinda zai d'aga mata hankali!" Sai hankalinsu ya kara tashi Jakadiya Iyaami ta ce. "Dakyar Malam Junaid ya taushi zuciyar mai Martaba domin ya ce ya fasa, ya dirka akan Fulani Babba da cewa idan ta sake auren nan ya lalace zai yi fushi da ita, yarinyar nan ta bawa Mijinta baki kai, samun mace mai tarbiyya ai duniya ce, ka samu yar da tasan darajar iyayenta da Mijinta da Dangin miji ai sai an tona." "Jakadiya!" "Na'am Uwar dakina, mai kike so?" "Ki yi shiru kin ji!" "Ai gaskiya fa sai an fade ta, ina gidan nan shekaru saba'in daidai , tun ina yar shekaru takwas nake gidan nan ai sai dai mu bada labari meye ne bamu gani ba? Ke dai ayi sha'ani amma tarbiyyarki da ta su ai ba daya ba ce." Ya fada tana barin parlourn. "Umma ya wuce, Allah ya bamu zaman lafiya!" At least Mai Babbar daki da shi kansa da Jakadiya sun yi min abinda Abba ya gaza min, bayan tafiyarsu na sunkuyar da kaina kasa hawaye ne yake zuba min. "Ba kin ce kin gama kuka ba You move indeed?" "Ummi dole nayi kuka, ko waye aka yiwa haka dole ya damu Abba fa shi ya haife ni yake bada gudummawar saka ni a damuwa idan ba Abba ba waye zai min haka a wanye lafiya?"
"Allah ya miki albarka, Allah ya sauke ki lafiya?" Ta cigaba da min addu'a ina amsa har Jakadiya ta iso ta cigaba da amsawa itama.
Yaya ya shigo bayan isha, ya zauna yana magana da mai babbar daki, ganin maganar mai muhimmanci ne sai ka zauna a daki saboda yanzu idan na zauna bana son tashi, wurin awa biyu suka dauka sannan ya shigo ya tsaya a kofar dakin. "Sannu My Queen!" "Yawwa" nace mishi, ina mika mishi hannu, murmushi yayi ya zo ya zauna a gefena. "My lady naji wai idan kika zauna baki iya tashi ko?" "Haka ne amma ai ina kokartawa." "Ko zamu je asibiti ne?" "A'a wallahi!" Na fada ina rike hannunshi cikin nawa. Ya jima a dakina nadin ya min sallama ya tafi.
Kwanaki da suka zo hidimar bikin aka yi kamar yadda ya ce, daurin aure za ayi ranar Juma'a kuwa aka daura auren, a ranar aka kawo ta can gidan Alhaji Mamman Abba yayari, sannan daga nan suka yi yar biki ranar asabar, aka kai amarya gidan mijinta, wanda aka gama gyaran lokacin da aka yi jeran yan jere sun nuna mata ko ina don bakar hauka ta ce ita sai dai a kai ta inda ya nuna min nawa ne,karshe da zasu tashi hankali ya kira Abba ya ce shi fa ba zai iya ba ya fasa wannan lamarin kamar auren dole Ango na botsarewa, amma ana lallaba shi a wannan karon Abba da kanshi ya kira Fadil ya gaya mishi abinda yake faruwa, haukar da ya mata a gidan yasa yayi lakwas ya mata zagin da sai da tayi kuka inda ya kirata da barauniya da bata da kayan kanta sai na wani mai abin kunya da ba zata iya niman mijinta ba sai na kanwar kawata, yadda ya ci mutuncinta sai da taji kamar ta mutu don bakin ciki da takaici haka yasa ya hakura da duk iskancin da take ji, aka yi kome lafiya, sai dai yadda ta shigo gidan sai tayi waje da kowa in sha Allah ita da Aojanah ba zata tab'a barin kowa a gidan ba.
A ranar lahadi Nadiyyah ta dawo, itama fa nata hidimar Faruq ya mata jagora ita da danginta, Allah yasa kowa a kai inda aka mishi kofar shiga da fita a bangaren wanda