Showing 21001 words to 24000 words out of 157081 words
borinta ba sai yau dama haka take da bori!" Murmushi Maluma tayi tana faɗin. "Zata hakura haka take da rikicin banza, idan ta nutsu zaki ga ita da kanta tana jin kunyarsa abinda tayi.
Wurin karfe uku na farka, ban yi Dhur ba ina tashi naji ni sakatau sai heavy heart da nake ji, a hankali na wuce ban daki nayi alola da wanka nazo nayi sallah, ina idarwa ba da jimawa ba, aka yi sallah Asr. Ina zaune a wurin na tashi nayi sabon tsarki da alola nazo nayi sallah, sannan ba cigaba da addu'a, ina gamawa na dauki ƙaramar Alqur'anina na fara karatu, wato ni fa nawa kishin ashe mai sauki ne tunda ba a kamo ni ana daure ni ba.
. Bayan Maluma tayi min nasiha ta gama, ta bar gidan ina zaune sai ga Aneesah, da Ijlal wacce fuskantar tayi Jajjur, domin tunda taji Ikram ne Mijinta zai aura yarinyar nan ta nufi gidan Aneesah ta ajiye yar sannan ta nufi gidansu Ikram tayi sa'a kuwa Ikram din ta wasu yan iskan kawayenta, ba nan tayi kansu da mota ba, bayan ta gama ta fita da wani gora tayi kan Ikram d shi ta labta mata biyu masu kyau koma kan kawayen ta rufe su da duka, ana suka gudu Ikram kan ai kasa guduwa ai kuwa ta je ta rufe ta da duka, dambe sosai amma duk da haka Ijlal ta mata dukar da sai da aka zo aka yi ta raba su da kyar Ijlal ta ce mata.. "Ba dai gidan Salmanu Faris ba, Allah ya baki sa'a sai na ga bayanki, munafuka Annamimiya Ashe mijina kike so! Kike ta sani ina aikata mugun abu wallahi zaki san kin tab'a ni ina jiranki sai na ga bayanki! Owo karuwa wacce ta rasa matayi sai mijin mata hudu, wacce tayi kwantai ta rasa mijin aure ta makalewa mijin wasu, wallahi zaki san Allah da girma yaƙe zaki zo sai na ga bayanki, ke idan ban ci Ubanki ba karya nake, zaku ga abinda ya hana mata gemu ya bawa maza!" Ta fada motarta ta mai nufar kan Ikram da gudu ta shige gidan, wannan dukar da wulakantatta da aka yi a unguwa ya mata ciwo sai da tayi kuka ta rantse da Allah sai ta ga bayan Ijlal, don haka ta kira Salmanu Faris a waya amma bai dauka ba dama haka yake mata ba zai tab'a ɗauka ba, duk kiran da zata yi mishi baya dauka, duk yadda taso janyo hankalinsa tun kafin yau amma abu ya ci tura, shi din ba sa'an wasan yara ba ne duk haukar da kike ji na Salmanu Faris ya wuce saninta, koda ake maganar auren mutumin nan ko sau daya bai kira ya ce mata ashe haka ne abu ake shiryawa. Duk draman da aka yi kafin yau bawan Allah nan bai tako ta zo mara ba, ita har Mamaki take me ta gani a jikinsa.? Ijlal ce sanadiyyar fara kaunarshi, ita take gaya musu he best husband a gado idan yana kwanciya da mace sai ya mantar da ita duk wani abinda take ciki, ita take suranta musu waye shi da kuma yadda yake jiyar da mace dad'i a shimfida, ita kuma ta ji kaf duniya sai ta ji irin wannan daɗin.
Tura mishi sako tayi ta ce mishi.. _Matarka ta zo har gida ta min duka kamar ta karya min kafa ka ya yadda ta tsinka min kitson kaina, don Allah dubi fuskana _
Amsa daya ta turo mata wnada sai da ta ji yafi dukar da Ijlal tayi mata, ya ce mata. *Allah ya mata albarka da abinda tayi!* Cikin gidansu ta shiga ta wuce ɗakinta, ita da yake ta saka a ranta ba irin fadar da Hajiya Jamilah bata mata ba, amma yarinayr nan ta kafe.
..... Kallonsu Mai Babbar daki tayi ta ce musu. "Daga ina haka?" "Gidan wancan yar iskan yarinyar?" "Wacce kenan?" "Yarinayr Babansu Amirah zai aure." Nan mai babbar daki ta hada rai ta ce mata.."ba a aure aka auro ki? Ko kin manta kema akan wata aka kawo ki? Yanzu da kika je me kika aikata?" Sunkuyar da kai tayi tana wasa da hannun Yarta. "Yanzu da wani abu ya faru fa? Mai yasa baku da hakuri da kawaici ne?" Kamar zata yi kuka ta ce mata. "Da ciwo mutumin da ka yarda da shi ka wayi gari wai mijinka yake so, Mai Babbar daki lamarin nan akwai cin amana Gara da na mata shegen duka." "Sannu jikar iliya dan mai karfi, yanzu meye ribarki kin je kina fada a titi baki da class ?" Shiru Mai Babbar daki tayi ta ce mata. "Ki wuce gidanki kafin Mijinki yaji labarin haukar da kika yi!" "Allah ya huci zuciyarki!" Ta mike tare da ɗaukar yarta ta bar gidan tana jin wani irin nishadi.
"Ke yaushe zaki girma ne? Yanzu ke ba zaki bata shawarar tayi hakuri ba sai ki biye mata ku yi ta abin kunya a gari! Ki wuce gidanki bana son magana ko tausayin kanki bakya ji." "Ni fa ban san cewa fada zata yi ba, Allah ya gani wallahi ban sani ba ki yarda da ni!" A hankali na fito zuwa parlourn kallo daya nayi mata. Ta ce min, "Ya kike ashe Ya Faris zai yi aure?" Murmushi nayi mata na ce mata.."ai mijin mata huɗu ne, idan ya kara haka zai saka a tabbatar shi din Basarake ne, sauran mu kuma mu taya shi da addu'a." Duk da daurewa nake amma tabbas abin da ciwo. " A daina pretending a fito a nuna kishi!" Murmushi nayi mata na ce mata. "I'm not jealousy type, i'm always humble lady, duk wacce zata zo bayan Zainab Junaid Gobir zata zo, mu Gobirawa ba a samu da tsoro ko shakka ba, Allah ya kawo ta tunda ai ba da ni zata yi kishi ba, kuma ba ni za ayiwa kishiyar ba balle na ji haushi ko tashin hankali ba.". "Me kike so Fulani Babba?" Sailuba ta tambaye ni. "Madara nake so mai sanyi!" "Za a kawo miki" ta fada tana mai juyawa kitchen din ni kuma na koma parlourn, na zauna a kasa ina murmushin takaici da bakin ciki, domin sai yanzu na samu sassauci a zuciyata ko ba kome naji sauki sosai da Ijlal ta mata barin mahaukaciya. Amma na bayyana nawa kishin in sha Allah na gama akan Salmanu Faris. Ina zaune Mai Babbar daki sai fada take mata, tana gaya mata illar biyewa Ijlal tana abin da bai da ce ba. Madaran Sailuba ta kawo min na sha sa nan na cigaba da jin fadar mai babbar daki har ta gama Aneesah ta juyo kaina tana faɗin. "Malama ki fadi abinda yake ranku fuskarku ta nuna damuwarki!" Murmushi nayi na ce mata. "Aiki ya same ki idan har damuwr da yake kan fuska ta kike son gani ya fito fili lallai akwai aiki ja." Duk yadda ta so na yi wani motsi da zai nuna yadda nake jin zafin dan uwanta ni kuwa naki sai murmushi Mai Babbar daki take tana kallona har Aneesah ta bar gidan. "Allah ya kara miki hakuri da lafiya yadda kika boye abinda yake ranki Ubangiji yasa duk inda aka shiga aka fita ya fitar dake." "Amin Ya Allah!" Har itama mai babbar daki nayi alƙawarin ba zan kara fushi ko rashin hankali ba, duk abinda zai faru ai ya jima da faruwa a wurina ne ba zai zama sabo ba, amma ai an jima ana ruwa yana shanyewa sannan babu abinda za a fasa.
Wurin karfe tara na dare Maluma ce ta kirani, muke hira ganin yadda nake hira da ita zuciya sake sai tayi ta min nasiha da bani hakuri, murmushi nayi nace mata. "Maluma ya wuce in sha Allah!" "Na gode sosai, Allah ya miki albarka, don Allah kada na ji labarin kin tashi maganar nan!" Shigowa yayi da sallama na mata sallama sannan na amsa ina mai murmushi, kallonshi nake a hankali kafin na ji wani irin kunci ya mamaye ilahirin zuciyata, a hankali na fara kiran Allah, ina mai dauke kaina daga gare shi, bai yi kasa a gwiwa ba ya iso har gabana ya durkusa tare da zuba hannunshi akan cinyata, na ji yanayin ka ga kuma tashin hankali a idanunsa, na ga roko da ban hakuri a cikin idanunsa izuwa yanzu na hango damuwa mai yawan gaske a cikin idanunsa. "Ikhlas!" Ina jin shi amma ban juya ba, sake kiran sunana yayi a sanyayye ya ce min. "Nayi miki laifi ɗaya,amma sauran laifuffukan zargi ne ba gaskiya ba ne!" Ya fada yana rike yatsun hannuna dukkan biyu yana murzawa. "Akwai ranar da na ga kin ga sako a wayata amma kika yi kamar baki gani ba, me yasa a lokacin baki min mganaa ba!" A hankali na d'ago kumburarrun idanuna na zuba mishi, murmushin yake da yafi kuka ciwo nayi tare da zare hannuna a cikin nashi yayi maza ya kara rikewa gam. "I feel you're pain, me too I'm in pain kada ki juya min ba, me yasa a ranar baki tambaye ni wacece ba." A hankali na tattro duk wani nutsuwata na zuba mishi idanu kafin na samu damar sarrafa abinda yake raina gudun kada na dura mishi ashar. Na ce mishi. "Shi namiji, mijin mata huɗu ne gaya min taya zan ce maka wacece bayan ba hurimina ba ne? And kukan da ka ga nayi ba nayi don na damu da kai ba ne, nayi don na taya kaina bakin ciki. Iya wannan nayi sauran abin ya tsaya anan kada ka zata ina hauka ne akanka, kawai nayi ne don kada hawan jini ya kama ni, but I'm not jealous type!" Sumbtar hannuna yayi ya ce min. " Kina nufin ba zaki yi fushi ba idan kika ji nayi aure?" Murmushi nayi na ce mishi. "Duk abinda zaka yi matukar bai kaucewa tafarkin addinin Muslunci, you are welcome dear."
"Zainaba bakya kishina ne?" "Ai kishi ya kare daga yau sai na niman kudi ni yznu cikin jikina na ke jira na fara niman mafita wa rayuwata." "Zainab!" " Na'am Malam Salmanu!" "Na gode da kika ce bakya kishina haka ya nuna min bakya kaunata. Amma ina son na gaya miki wallahi bana sonta, kuma na gaya musu bana kaunarta." Aikuwa na kada baki nace mishi. "Kayyasa ba shi zai hana an jima ana baka ita zaka wanke zariyar wandonka ka tafi da namar wandonka kana rawa akanta da gabanta ba, kai ai mace ko ta bishiya ce aka baka." Rufe min baki yayi ya a gaskiya ya ce min. "Na rantse da Allah, ke daya ce macen da nake bukata, daga ranar da kika bar gidana na fahimci kowacce mace tana da nata amma naki rayuwar ba zan iya mantawa ba, sannan Zainab Junaid Gobir na miki alƙawarin har abada ba zan tab'a haɗa shimfida da ita." Dariya ya bani ina kallon yadda yake shirin shirga ni. Salamunu faransa da yaba ganin mace na shi zai kasa hakuri da ita. "Ai ni tunda ka iya hada shirgi da ijlal na cire maka hula, kada ka wani cika ni da surutu da daɗin baki ba ruwana jeka babu namijin da zai ajiye mace ya ce ba zai rab'e ba, sannu Sufi kafi waliyyi."
Duk yadda yaso na bashi damar yayi magana naki, Allah na tuba mai zai gaya min wnada ban gani a cikin idanunsa ba, ina saboda jaraba hatta ijlal sai da ya haɗa shimfid'a da ita, da ya ishe ni da magana na gyara kwanciyata, na lumshe udanuna, Isma ta zo gefena ta kanta a gaban cikina. "Baki yarda xan iya kome a kanki ba?" "Banda mace Yaya na san ka na san waye kai, na san how kake jin hungry akan mace idan ka ganta balle kuma ita da bata taɓa haihuwa ko ta samu ciki ta zama rajab ba, duba ka gani na zama kamar wata monster saboda kai, duba Nadiyyah yadda ta koma saboda kai. Ai albarkan haihuwar da take tare da kai ya rugurguza mana kome, angon mata biyu ga Nadiyyah ga Ikram." A hankali ya dauko abu a rigarshi ya saka min a hannun, ya ce min. "Ki bincika shafin google ki samo amsar wannan magani ba wai don ki yarda da ni ba, sai dai na gaya miki i'm changeq because of you, ka haske ce a rayuwata a lokacin da na tsinci kaina cikin duhu." Yadda yayi maganar tare da barin dakin ya sani bin shi da idanu, sai naji zuciyata tayi wani Irin nauyi kamar akwai gaskiya da yake son gaya min, amma na kasa bashi amsa, wayata na dauko na bude datana na dauki hoton kwalin maganin. Na fara searching a can ya sauko min sakamakon magabin, abinda na gani na side effects. Ya sani kashe wayar wai yanzu me ma yasa na damu har da duba wayar? Kawai don na yarda Yaya baya Cheating dina? Bayan na san maza akan abinda suke so basu hakura akan yi wannan harkan namar wandonsa ma ba zata tab'a yarda ta zauna haka ba. Sai dai idan ba Yaya da na sani ba ne.
Haka na ajiye kwalin a cikin lock gadon, na cigaba da kwanciyata. Bakiɗaya sai zuciyata take shiga wani irin kunci da rud'ani, naji baki daya na tsani yaya da Abbana, idan yaya Mijina ne Abba mahaifina ne amma da shi ake haɗa min duk wani masifa, fisabiilillahi kamar yar tsuntuwa. Haka na cigaba da kwanciya....
[8/26, 5:37 PM] Ramlat Manga41: 08
Ashe ina nan cikin takaicin Yaya shi kuma yana can ana kwasar drama da Ijlal, kai Jama'a, sai da ya haukace mata ya ce ta fita bar mishi gidansa ya gama gajiya da halinta, haka yasa ya nutsu ita fa abin ya zo mata bazata ga Nadiyyah zata dawo ga Ikram da ta gama sanin sirrinta, sai take ganin kamar na a mata adalci ba. Shi kanshi yasa yadda suke tare da Ikram, duk hanyar da ta san zata cutar da Ikram sai tabi.
Haka lamarin ya kasance mai babbar daki sai nasiha ban hakuri da lallashi ba wanda bata yi, a cikin satin nan aka kai kayan aure daga gidan Alhaji Mamman Abba yayari, muna zaune mai babbar daki ta kawo min kayan fadar kishi sati guda wai nawa ita ta yi min sannan shi kuma ya daura min Naira Miliyan uku na sayi chocolate, waya nayiwa Umma na gaya mata abinda aka yi sai ga ta da yan uwana mata, suka zo suka gani aka kira Mutanen Maradi aka gaya musu, wow sai lokacin nasan ni yar dangi ce, Ijlal Aneesah ta kai mata nata da miliyan ɗaya, hauka zata fara Aneesah ta ce mata. "Ban da rashin hankali irin naki, an gaya miki kin fi ikhlas zafin kishi ne? Ranar har tsokanarta nayi wai ko zata fusata ta ce ita bata da lokacin kishi, Malama idan zaki kwashi arziki ajiye kishi ki rungume mijinki domin na ji Ikhlas za a sauya mata kayan daki da kitchen, kema sai ki shigar da naki batun." "Allah haka kike gani?" "Haka ne mana ki san yadda zaki samu arzikin a jikinsa domin kema ki fara kwasar arziki ai duk kayan da yake cikin akwatin nan a Shagonta aka saya haka ya sa na fahimci murna take yi." Ai tun daga nan Ijlal ta mai da shi Atm Alhamdulillahi Allah ya bamu mijin da ba ruwansa kamar bai san ciwon kudin ba.
--
Ina zaune da yamma ina cin apple ya shigo, kallo daya nayi mishi na ce. "Barka da zuwa!" "Yawwa!" Ya zauna yana kallon yadda na fada kaɗan. "Sannu Maman twins!" Murmushi nayi ina wasa da apple din. "Gashi nan kina ta fama da kanki baki yi min maganar haihuwa ba har yanzu anya Allah zai barni kuwa?" Murmushi nayi nace mishi. "Yaya wai naga kana fama da aikin gida ne!" Matsowa yayi kusa da ni, "don you know i miss you?" A duk lokacin da Yaya yayi min irin wannan maganar tabbas yana bukatata ne, mikewa Isma tayi tare da barin dakin tana wani kad'a bindinta. "Kin ga hatta magenki tasan da gaske nake, na jima ban ziyarci wata y'a mace ba. Ko zaki raka ni ne?" Kallonshi nayi da kyau kafin na ce mishi. "Ummi!" Saka min hannu yayi a baki, "Ummi ba matsala ba ce kawai Yes nake bukata daga gare ki!" "Yaya!" "Na'am!" "Am sorry amma Ni!" Rike hannuna yayi yana girgiza min kai. "Wallahi rabona da ke yau wata bakwai, idan na cigaba da haka zan fada sharrin zina!" Ya fada yana matso ni, "Ina jin kunyar Mai Babbar daki." "Fita zata yi yanzu nan Yayanta Bai da lafiya ni na je da safe!" Gyada mishi kai nayi, "Zainab bari na leka Yaya Yarima bai da lafiya!" "Tow Ummi Allah ya bashi lafiya ya dawo dake lafiya,a gaishe shi da kyau." "Zasu ji!" Ta fita tana murmushi. Shi kenan dama fadar na lokaci guda ne har an shirya.
Tana fita ya matso kusa sosai, ya saka hannu ya cire hular kaina kalabar da mai kitso tayi min ranar ya kalla ya ce min. " Duk kin zama wata iri, ba gayu but ina son haka." Ya kara matsowa yana shinshina wuyata. Yana faɗin. "Kamshin nan dai har yau!" Murmushi a hankali ya cire min rigar jikina doguwa ce iya karta gwiwa, yayi murmushi yana kallon boons dina. "Baby I miss my friend!" Ya fada yana shafa su, wato ni dai ban san yadda aka yi ba, amma Yaya ka ya kashe ni da kauna, hannunsa na wani wurin bakinsa na aiki a wani wurin, Anya ba zan kara haukacewa akan Yaya ba, jin yadda yake wani grab dina