Showing 126001 words to 129000 words out of 185502 words

Chapter 43 - Matar Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

20 Dec 2024

493

yasan in ya barta tsaf zata tashi har yaranshi daga bacci barre kuma Hafsat.

Kuka na hawaye da majina babu wanda ba tayi ba, ta yageshi ta cijeshi ta mintsene shi duk da ya k'yaleta, duk yanda yake tausaya mata ba laifi dai sha'aninshi yasha sosai, shi kan shi ya tabbata data matsu, saida ya zo gab da zai kawo ya wani damk'eta ya shiga jijjigata, yana saki ya fad'a kanta inda ita kuma ta shiga sauke numfashi kamar tayi gudu had'e da shashek'ar kuka.

Kallonta yake sai gumin kanshi zuwa fuskarshi dake d'iga a jikinta na wahalar da yasha sanda ya shiga yanayin kawo da curarren ruwan dake mararshi, yatsanshi yasa yana zagaya labb'anta a hankali kuma yana cire jikinshi daga na ta jikin, rintse ido take kamar za'a d'auki ranta tana k'amk'ameshi gam, yana cirewa gaba d'aya a tare suka saki wani irin numfashi, ita na wani sabon rad'ad'in da ta ji ya ratsata kamar wacce aka watsawa barkono, shi kuma jin wani iska daya bugeshi sakamakon fitowa daga duniyar d'umi.

Yunk'urawa tayi zata tashi zaune ya mayar da ita, d'aukar towel d'inshi yayi ya d'aura kafin ya tsuguna gabanta, hannunta ya rik'o yana kallon fuskarta, kawar da kanta tayi tana shashek'ar kuka, cikin muryar rarrashi yace "Haba yan matan tsohonta, ki kalleni mana."

Da k'arfi ta juyo dan ta d'an jujjuya masa baki, sai kuma ta kasa kawai ta shiga sauke numfashi kamar mai cutar asma, cikin rarrashi yace "Shikenan kinji, ya isa haka yi hak'uri."

Fashewa tayi da kuka da sauri ya rufe mata baki hankali tashe yana "Shiiiiii! Ryam kar kiyi kuka mana, girma ne fa Allah ya baki da ba kowace mace yake ba wa ba, kada kiyi wa Allah butulci mana ta hanyar zubar da hawayenki, kamata yayi kiyi godiya da Allah ya nuna miki ranar nan, Ryam karki manta fa mata dayawa basa samun gatan da zasu ga ranar nan da idonsu, wasu kuma ba mazajensu dake halilinsu bane suke karb'ar wannan abun mai daraja, kinga ke kuma..."

Bai k'arasa fad'a ba ta kalleshi da wani yanayi daya sa gabanshi fad'uwa yaji yarinyar ta bashi tsoro.

Dafe gaban goshinshi yayi yana d'an murmushi cikin k'arfin hali yace "Ki yarda dani Ryam gaskiya nake fad'a miki."

Cikin shashek'ar kuka ta sake d'auke kanta daga kallonshi tana yatqina fuskarta.

Mik'ewa yayi yana tallabarta yace "Muje na taimaka miki to kinji."

Kumburo baki tayi amma ba tace k'ala ba har suka shiga ban d'akin, komai dama ya tanada dan haka yana zuwa hannunshi ya d'an fara sakawa a ruwan dake cikin baho, jin zafin ba zai cutar da ita ba yasa shi sakata a nutse, zunbur tayi tana rik'o hannunshi zata tashi a matuk'ar gigice, da sauri ya rik'e ya mayar da ita ta zauna mutsu mutsu ta shiga yi tana girgiza kai alamar rad'ad'i amma ta kasa magana.

Durk'usawa yayi yace "Kinga yi hak'uri, idan ba haka ba fa jikinki zaiyi ta ciwo ne."

Rintse ido tayi wasu k'walla suka d'aso mata tana cije baki sosai, sake rik'e hannunshi tayi gam ta k'i saki, kallonta yake yana jin k'aunarta na sake shiga zuciyarshi, wani basaraken murmushi ya saki a ranshi yace " *Hak'ik'a tawakallin da nayi ne Allah ya musanya min da alkairi akan abinda nake zargi, tabbas wannan shi ne sakamakon da ubangiji yai min*."

Sakin murmushi ya sake yi yana kallonta ido rufe cikin sanyayyar murya yace " *Ina sonki Maryam*."

Bud'a ido tayi a hankali ta sauke a kan shi, saida ta ja majina ta d'auke idonta a tsaurare tana kawar da kai, cike da rashin jin dad'in yanayin da yake kallonta ya raunana murya yace "Dan Allah mana ki min magana Ryam."

Kallonshi tayi a zuciyarta tace "Kai ne mutum na farko da nake shakkar cizgawa, amma yanzu kai ma lokaci yayi da zaka d'and'ani *sarautar Mimi* ka ji idan da dad'i."

Kamar zaiyi kuka ya sake fad'in " *Mahmi*, kada ki yanke min wannan hukuncin yanzu, ki gafarceni kinji."

Sunkuyar da kai tayi tana cije baki dan sosai take jin zafi a k'asanta, kallonta yayi ya kalli ruwan da take zaune ciki, zunbur ya mik'e yana fad'in "Oh subhanallah!"

Bud'a idonta tayi ta kalli kanta a cikin bahon sai taga yanda zuwan suka canza, a rud'e ta kalleshi ta fashe da kuka amma ta k'i magana, sunkuyawa yayi ya rufe mata baki da yatsarshi yace "Shiru."

Tsaf ta had'iye kukanta sai kallonshi da take tana shashek'a, tana kallo ya bud'e wurin magudanar ruwan suka tafi kafin ya zuba mata wasu masu zafi amma ba sosai ba, kyab'e fuska tayi tana kallonshi da ta je tayi kuka saiyaharareta, ganin su ma ruwan sun canza kala ya sak茅 gasgata lallai fa tayi k'ari, amma sai bai fad'a mata ba kawai ya taimaka mata ta fito ya aje mata buta yace tayi wanka, har zai fita a ban d'akin sai kuma ya tsaya ya kalli kan ta.

Cike da tuhuma yace "Ban tab'a ganinki da kitso ba, yanzu da kan haka zakiyi wankan tsarki? Taya ruwa zai samu kowane silin gashinki?"

Wani irin turo baki tayi gaba ta rufe ido irin fa ba ruwankan nan, cike da gargad'i yace "Dani kike?"

Bud'e idon tayi ta girgiza kai alamar a'a, k'wafa yayi ya juya ya fita ita kuma ta fara wankan tana mitar "Ba dai ni ka ma haka ba? Gobe kaf a gidajen jarida sai na buga labarinka, malam ba tausayi bare imani."

Tana gama wankan ta fito tana tafiya kamar wacce ta haihu, kayanta ta d'auka ta mayar ta nufi k'ofar fita dan bata ganshi a d'akin ba, had'ewa sukayi a bakin kofar ya kamo hannunta ya dawo da ita, zai zaunar da ita bakin gado tayi tsaye k'erere ta nuna mishi k'ofa da idonta alamar fa fita take so tayi.

Ba tare daya kalli fuskarta ba yace "Kin dawo gidanki kenan."

Da sauri ta juya ta kalleshi yana tattare zanin gadon, kawar da kai tayi ganin yanda zanin ya b'aci tana cije leb'e.

Har ya gama abinda ya ke ya shiga ban d'aki, kuka ta shiga rerawa kmaar wata marainiya tana jin abun duniya duk ya dameta, yana fitowa tsaye ya sameta kamar ta had'iyi tab'arya, yanda take ta share hawaye yasa shi kallonta da kyau yace "Wai ke ba kya gajiya da kuka ne?"

Ko kallonshi ba tayi ba bare ta kulashi, ban d'aki ya sake shiga da kayan baccin daya cire mata ita kuma ta zauna bakin gadon dan k'arfin halin ne take, dafe k'ugu tayi tana girgiza kai ta rintse ido, da sauri ta mik'e sakamakon tunawa da yanda abun ya ratsata da farkon nan, gaba d'aya tsigar jikinta ta ji tana tashi saboda tuna wannan abun al'ajabi, Anya kuwa sheikh ne mai shekarun nan? Ita ai ta d'auka zuwa yanzu irin sojan tayi la'asar d'in nan kad'an take iya zungura.

Zafin daya k'ara tsikararta yasa ta kuma cije fuska tana matsa k'ugunta, yana fitowa tayi saurin sakin fuskarta kamar babu abinda ke damunta.

Daga nan zaune take jin jikinta na wani gab-gab-gab yana rawa, d'an tab'a wuyanta tayi taji masifaffen zafi zazzab'i ya sauko mata, d'ora kanta tayi a cinyarta tayi lak'was abinta, gaba d'aya yanayin jikinta bata jin dad'inshi, abubuwa take ji kawai sabi da bata saba da su ba, fitowarshi daga ban d'akin yasa ta d'ago kanta a hankali amma bata kalleshi ba, gabanta ya durk'usa yana rik'o hannayenta yana kallon fuskarta, cikin rarrashi da tausayi yace "Ryam, ki yi magana kinji, ki ce wani abu dan Allah."

Wani huk-huk-huk ta fara yi tana tuk'ak'o amai, da sauri ta mik'e zata nufi hanyar ban d'aki kawai rawar da jikinta keyi da rashin kuzari suka zubar da ita a k'asa warwas tare da dannowar amai, da sauri ya mik'e ya matsa kanta yana furta "Subhanallah! Ryam sannu kinji."

A galabaice ta kalleshi duk da bata son yi mishi magana da k'yar ta iya bud'a baki tace "Ka cire min abinda ka saka min a ciki."

Da mamaki ya kalleta sai kuma ya saki murmushi yana durk'usawa yace "Ba abinda na saka miki Ryam, watak'ila dan ina tsoho ne shiyasa na k'arar da k'arfi na a yau d'in nan."

Kamata yayi zasu shiga ban d'aki amma ya kula k'afafunta sai hard'ewa suke, d'aukarta yayi suka shiga ta kurkure bakinta suka fito, tana kallo ya tsaftace wurin data b'ata kafin ya d'auki wayarshi, saida ya fita a d'akin kafin ya amsa.

Kafin Rakiya ta zo gidan mintunan da aka d'auka sai Mimi ta k'arasa gigicewa ta fita hayyacinta, abu ga farar fata lokaci d'aya ta zube tayi fiyat da ita, zazzab'i sosai take ji yana taunar k'asusuwan jikinta ga kuma rad'ad'in da k'asanta keyi har yanzu, ko da Rakiya ta zo Mimi bata san tana kan ta ba tsabar raki da kuma wahala, banda muryar sheikh dake kayar mata da gaba ba abinda kunnuwanta ke ji.

Mimi dai da ba allura take so ba, tunda aka kira Rakiya daga asibiti shi da Rakiya dake gaggawa ko ta tafi gidanta ita ma haka sukayi ta rarrashi amma ina, kuma ta k'i magana saidai ta girgiza kai kawai tana share hawaye dan tayi niyya daga yau har gobe sheikh ba zaiji muryarta ba, k'arshe dai Rakiya ce ta kalli sheikh cikin rad'a tace "Sheikh kawai ka rik'e mana ita a mata allurar bacci, dan ba zata tsaya a mata d'inkin nan ba."

Saida ya je inda take zaune akan gadon ya zauna shi ma, jawota yayi a jikinshi ya rumgume, tana ganin Rakiya tana gyara tsinin allura ta nemi zillewa a jikinshi, tsam ya matseta a jikinshi hakan ya hanata damar motsawa sai yan k'afafunta kawai sa茂 kuma gunjin kuka, bata d'ago daga jikinshi ba bacci yayi awan gaba da ita, gyara mata kwanciya yayi kafin ya fita ya d'akin ya zauna falo kan kujera, kan shi sadde k'asa yana tunanin yanda yar mitsitsiyar yarinyar nan ta shayar da shi ruwan mamaki, murmushi kawai yake saki tare da cin burika na kyautata mata da kuma fanshe mata ranar ta.

Fitowar Rakiya daga d'akin ta sashi mik'ewa ya tarbeta, da kulawa ya tambayeta "Ya take?"

Fara'a ta masa tace "Da sauk'i, na mata d'inki sannan na k'ara mata ruwa."

Ajiyar zuciya ya sauke yace "Nagode Rakiya, kiyi hak'uri na saki latin zuwa ga iyalinki kema."

Murmushi tayi tace "Ba komai sheikh aikinmu Kenan."

Kallon d'akin yayi yace "Ba komai dai yanzu ko?"

A ladabce tace "E sheikh, zuwa safe zan sake zuwa da kaina na dubata."

Tana tafiya shi ma fita yayi ya siyo kaji ya dawo, alwala ya d'auro ya shinfid'a sallaya ya kabbara sallah, raka'a hud'u yayi masu tsayin gaske a jowace sujada yana godiya ga Allah daya masa wannan kyauta tare da neman gafara akan zargin yarinya da yayi, abun ne shi ma yafi k'arfinshi, so ne ya rufe mishi ido sai kishi yayi tasiri a zuciyarshi, abinda ya faru a ranar dole ya firgita nutsuwarshi ya jefa zuciyarshi a hali na wasi-wasi, bai san gaibu ba bare yasan gaskiya, dan haka kishi ya dinga d'awainiya da shi ya dinga jin kamar wani ya rigashi.

*04:00* k'arar agogo tasa ta motsawa dan baccin ya saki idonta, da k'yar ta bud'a idonta da suka mata nauyi ta kalli rufin d'akin, dake harda allurar kashe jiki ta mata sai lokacin ta ji wani azababben ciwo ya taso mata na zafin d'inki da kuma musababbin d'inkin, yunk'urawa tayi ta tashi zaune tana sakin hawayen da ita kanta bata so suka taho mata ba, sauke idonta tayi akan sheikh dake gefenta zaune akan sallaya.

Da sauri ya taso ya durk'usa yana fad'in "Ryam kin farka? Sannu kinji."

K'asa tayi da idonta ta kasa kallonshi kuma ba tace komai ba, rik'o hannunta yayi tare da kai d'aya hannun a wiyanta, jikinta da zafi har yanzu sosai tab'a goshinta yayi shi ma dai da zafi alamar ciwon kai, wani huci yayi na rashin jin dad'in halin daya sa yar mutane a ciki, sai ya tuna sanda ta shigo d'in nan tana bashi labarin daya tabbatar k'irk'irarshi tayi.

Mik'ewa yayi yana fad'in "Bari na taimaka miki ki shiga ban d'aki kiyi alwala, lokacin sallah subah tayi."

Hannayenshi ya kai zai kamo na ta ta mak'ale kafad'a alamar um um, turo baki tayi gaba kan ta sadde, cikin rarrashi yace "Haba mana Ryam, muje ko?"

Sake mak'ale kafad'a tayi alamar dai um um, tsaye yayi yana kallonta yana sauke numfashi, nufa hanyar fita yayi yace "Bari to na kawo miki abu ki ci sa茂 ki sha magani."

Tana kallo har ya fita a d'akin, jim kad'an ya dawo d'auke da faranti k'arami, ajewa yayi kusanta ya zauna yana d'an yago naman kazar yace "Yawwa to bud'a bakin."

Sake mak'ale kafad'a tayi har da fad'in "Um um."

Waro ido yayi yace "Shi ma ba zaki ci ba?"

Zuba mishi ido tayi tana kallo, cikin rarrashi yace "Kinga Ryam kiyi sauri ki ci, idan kika gama akwai abinda zan baki kinji."

Kallon da take masa sai ya fara jin ya tsargu dan kamar macijiyar daka kashewa miji ce a gaban idonta, sunkuyar da kan shi yayi yace "Fad'a min me kike so? Ya kike so nayi Ryam? Har yanzu ban ji muryarki ba, kina tunanin hakan abu mai sauk'i ne a gareni?"

Shiru ta masa hakan yasa shi d'ago kai ya kalleta, da sauri ta sauke na ta idon k'asa tana kallon farantin kazar (uwata ba'a wulakanta kazi fa馃槦) kofin madar daya zubo ya d'auka zai kai bakinta shi ma ta kawar da kai, kamar zai fashe da kuka ya kalleta yace "A'a, wai ya kike so dani ne? Ryam kin k'i ci kin k'i sha kuma kin k'i magana."

Bud'e baki tayi da iya k'arfinta ta fashe da kuka, hankali tashe ya aje kofin hannunshi ya tallabo fuskarta yana fad'in "...



*Alhamdulillah*
06/08/2021 脿 11:57 - Mme Ishaq馃拑馃グ: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*MATAR MUTUM*
_(K'abarinsa)_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�

*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA*


_GA DUKA_

*'YAN AMANA TA*


馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃

鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


*42*



Bud'e bakinta tayi da iya k'arfinta ta fashe da kuka, hankali tashe ya aje kofin hannunshi ya tallabo fuskarta yana fad'in "" A'a Mimi, me na miki kuma daga magana? Kinga idan ba zaki sha ba to shikenan, amma daina kukan kinji."

Hannaye duka biyu ta rattab'a a fuska tana murzar ido tana ci gaba da kukanta, zaune yayi da kyau kusanta ya jawota ya d'ora kanta a k'irjinshi yana shafa kanta yana fad'in "Shikenan to, haba yan matan tsohonta, so kike ace raguwa ce ke a miki dariya?"

Wata irin shashek'a ta shiga yi da gangan kamar zata had'e zuciya, sake tallabo fuskarta yayi ya marairaice yace "Haba Ryam, so kike sai kin nunawa duniya yau sheikh Abdul Waheed ya zo gareki? Ki daina mana kinji, ya isa haka kar kanki yayi ciwo fa."

A tak'aice dai yanda sheikh yaga wannan dare haka ya wayi gari, rarrashin duniya ba wanda bai mata ba amma ina ta k'i ji, kuma gashu ba lokacin jawo aya ko hadisi bane bare ya tab'osu ko ta saurara, a daddafe yayi sallah ya dawo kan ta ya zauna yana kallonta, idonta sun kumbura sunyi ja har fuskarta ta canza.

Wani dogon numfashi ya sauke yana jin tausayinta na k'ara tsumashi, kukan da take sam bai d'aukeshi na tab'ara ba saina hak'ik'anin gaskiya, kukan shagwab'ar ya mishi yanda yake buk'ata, ya so a ce iya su kad'ai ne a gidan nan da sai ya nuna mata k'arshen zalamarta, zai biye mata ya riritata ya goyata a bayanshi ya mata dokin wuya yanda dole tayi shiru, da zai aje komai na shi ne ya shiga faranta mata rai har sai yaga hak'orinta sun bayyana da sunan dariya.

Tsaf take k'are masa kallo daga rufe fuskarta daa tayi da hannaye tana murzawa wai ita me kuka, sai yanzu ne ta kula ashe fa ustazun nan d'an gaye ne, askin fa kad'an ne ya banbantashi da irin na yan zamani, kawai dai shi ya aske duguzar ne sosai yanda ba'a barta a doron kan ba, amma har wani gyaran fuska yanda gemun ya masa sai ta ga ya birgeta yau kam, ga jallabiyar data fito da surarshi sosai.

Hannayen na ta daya kamo yasa ta rintse ido tana shashek'a, cikin sanyin murya yace "Ryam, zaki sha chocolat?"

Girgiza kai tayi alamar a'a, d'an jim yayi yana kallon gefe alamar tunani sai kuma yace "Zaki sha madara?"

Sake girgiza kai tayi alamar a'a, da sauri yace "Zaki sha ice cream?"

Girgiza kai ta sake yi alamar a'a, d'orawa yayi da "To fad'a min me kike so?"

K'ura masa ido tayi da k'yar ta bud'i bakinta murya can k'asa tace "Gidanmu nake so."

Tsura mata ido shi ma yayi, a take a shiga tunanin ta ya zai kaita gidansu a halin da take cikin nan? Kowa yasan ya zo wa wannan yar yarinyar? A gaskiya yana jin kunya kula ba zai iya ba, shi fa Hafsat ma baya so ta samesu a halin nan, gashi kuma ba zai iya kaita wajen Hajia ba dan kamar akwai cin fuska ma, duk da uwa take gareshi amma ai 'yarta yake aure, haihuwa kuma ba wasa bace, tun suna kawaici suna kawar da kai wata rana shaid'an da zai fara zugasu da saka musu tunani marar kyau.

Rik'o hannayenta yayi da kyau yana kallon fuskarta yace "Ryam, ba zamu je gidanku ba gaskiya, amma idan kina so zamu je wani wuri, na tabbata zai k'ayatar dake, kina so?"

Zuba mishi ido tayi kamar bata gane yarenshi, lumshe ido yayi alamar rok'o yace "Dan Allah Ryam."

Rufe idonta tayi alamar ba ma zata kula shi ba kenan, mik'ewa yayi tsaye ya daddage ya daka mata tsawar data saka ta zabura ta bud'a ido sanda yake fad'in "Dake nake magana malama kina min shiru."

Kyab'e baki tayi zata fashe da kuka ya nunota da yatsa ya sunkuyo daf da ita yace "Kika min kukan nan saina kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login