Showing 123001 words to 126000 words out of 185502 words

Chapter 42 - Matar Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

20 Dec 2024

526

ai."

Murmushi tayi tace "Allah sarki, zamu je gida na bata hak'uri ai."

Munzeer ne ya fito daga wata k'ofar da Mimi dai a iya saninta bata san ina k'ofar zata kai mutum ba ya kalli Aisha dake tsaye daf da Hafsat yace "Abie ya ce ki je."

Da sauri ta gyara tsayuwarta ta kalli Hafsat tace "Amie..."

Nuna mata k'ofar tayi tace "Wuce kije." Juyawa tayi jiki a mace tana share k'walla, shigewa tayi d'akin hakan yasa Mimi kyab'e baki a ranta tana fad'in "Old man shi ma ya iya tsanani haka?"

Jim kad'an Asma'u ta fito da ledar kayansu tana d'auka da k'yar, saida ta zo gaban Mimi tace "To tashi mu tafi Kabiru na jiranmu."

Mik'ewa tayi a kasalance tana rik'e gyalenta a hannun, saida safe suka ma Hafsat ta amsa musu kafin suka nufi hanyar fita, suna daf da k'ofa muryar Aisha suka ji tace "Aunty Mimi inji Abie wai kije."

Cak ta tsaya ta juyo da sauri dan da gaske jikinta ya d'auki rawa, sai kuma ta kasa tambayar Aisha sai kawai ta shiga takawa ganin Aisha ta juya ta koma d'akin, gyalenta a hannu ta kasa sab'ashi a kafad'a haka ta shiga inda taji k'afarta ta taka wani basaraken carpet mai laushin gaske.

Waro idonta tayi tana kallon d'akin tana lumshe ido, a hankali ta furta "Old man *d'an duniya*, ashe mbc ce a d'akinshi shiyasa baya buk'atar tashar dan kallo."

D'asss! Wani fad'uwar gaba mai lasisi ya sake ziyartarta sakamakon ganinshi zaune akan kujera ya hakimce fuskarshi a had'e cikin doguwar riga fara tas, yanda ta ga Aisha ta durk'usa ita ma saita durk'usa tana kallon k'afarshi daya d'ora kan d'ayar jawur da ita gwanin kyau.

Kallon Aisha yayi dake ta share hawaye saboda fad'an daya mata ya mata nuni da yatsa ta fita, mik'ewa tayi tana fad'in "Nagode Abie."

Mimi na ganin fitarta ta juyo ta kalleshi fuska a tamke, wani sakaran murmushi ta saki tana washe baki tace " *Tsohon yan matanshi*, ashe ka dawo, sannu da zuwa, ban fad'a maka ba ai Hajia ce ta aikemu, daga nan sai muka d'an lek'a gida mukayi sallah, sheikh kasan wani abu? Wata marar kunyar k'awata take ce min wai matar tsoho, ni kuma nace e tabbas mijina tsoho ne amma adali ne kuma mai hak'uri da yafiya, saida na rufe ido ma na ce mata ni ta bar ni da abuna ina sonka a haka, kuma fa ita ma...hum bari dai na fara kawo maka ruwa kasha akwai labarai fa bayan tafiyarka duk suka faru."

Mik'ewa tayi tsaye tana aje gyalenya akan kujerar da yake zaune ya zuba mata ido yana kallo, gyara rigarta ta shiga yi tana fad'in "Da aunty Hafsat ta fad'a min kana son miyar hanji, ni kuma gwana ce a wajen iya girkasu, bari na kawo maka ruwa mai sanyi saina d'ora maka."

Juyawa tayi zata fita ya mik'e tsaye ya rik'o hannunta gam, a hankali ya shiga takawa da ita zuwa uwar d'akinta dan a b'angarenta uwata

Sosai jikinta ya d'auki kakkarwa ta shiga rarraba ido, bakinta ya mutu dan bata san me zai mata ba, d'akin da suka shiga sak irin na Hafsat har kayan ma iri d'aya ne da tsarinsu, amma dake a rikice take sai bata kula ba ta shiga tsatsareshi da ido sanda yake rufe d'akin da makulli.



*Sheikh uwata* 馃槶



*Alhamdulillah*
06/08/2021 脿 11:57 - Mme Ishaq馃拑馃グ: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*MATAR MUTUM*
_(K'abarinsa)_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�

*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA*


_GA DUKA_

*'YAN AMANA TA*


馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃

鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


*40*



Wajen drower kaya ya nufa ya bud'e ya d'auko wata doguwar rigar bacci da hijab, ajewa yayi kan gadon ya juyo ya kalleta fuskar nan har yanzu a tamke, ba alamar wasa a tare da shi ya nuna mata ban d'aki yace "Je kiyi wanka ki fito."

Da sauri jikinta na b'ari tace "Nayi wanka d'azu fa kaf..."

Yanda ya sake k'ura mata ido sai kawai ta nufi hanyar ban d'akin da sauri, zaune yayi bakin gadon yana kallon k'ofar data shiga, tunda ta shiga ita ma take k'arewa ban d'akin kallo, jiki a sab'ule ta cire kayanta ta shiga yin wankan saidai sam bata da k'arfi a jikinta, tana gamawa kayanta ta mayar ta fito a d'arare.

Yana ganinta ya d'aga kai ya kalleta yace "Kinyi alwala ne?"

Girgiza kai tayi sai kallonshi take a tsorace dan ya canza mata kamar ba mai kiranta a wayan nan ba yana mata hira, fuska a d'aure yace "Je kiyi alwala."

Juyawa tayi tana fad'in "To." Ta koma ban d'akin, jim kad'an ta fito ta sameshi ya shinfid'a sallaya guda biyu, nuna mata kayan nan yayi yace "Ki canza waccen kayan ki zo muyi sallah."

Had'e yawu tayi tace "Sheikh gida zani."

Juyowa yayi ya sauke idonshi a kan ta yace "Daga yanzu har zuwa safiya karki sake min gardama akan abinda na sakaki."

Zaro ido tayi ta kyab'e fuska zatayi kuka tace "Safiya? Sheikh Hajia fa..."

Nunata yayi da yatsa sai tayi shiru kawai, d'aukar kayan tayi saida ta zunbula hijab d'in kafin ta cire kayan jikinta ta saka rigar, yanda ya umarceta haka tayi ta tsaya bayanshi daga gefe suka kabbara sallah, raka'a biyu sukayi kafin su sallame ya juyo ya kalleta, d'ora hannunshi yayi a kan ta yana karanta addu'ar "Allahuma ina as'aluka khairuha wa khairu ma jabaltaha alaihi, wa'a'uzu bika min sharriha wa sharri ma jabaltaha alaihi."

D'auke hannunshi yayi ya mik'e tsaye tana kallo ya bud'e d'akin ya fita, gyara zamanta tayi ta had'a kai da gwiwa tana jiran tsammani, amma fa har ga Allah a can k'asar zuciyarta dukan tara tara take mata.

*Yana* fita falon Hafsat ya sake komawa, abun mamaki sai bai samu kowa a wurin ba, d'akinta ya nufa da sallama a bakinshi, kallonshi tayi ba tare data daina ninke kayanta ba ta amsa da "Wa'alaika."

Zaune yayi gefenta yana kallon fuskarta yace "Bacci zakiyi ne?"

Da k'yar ta k'ak'aro murmushi tayi tace "Bacci zanyi sheikh, gajiya fa ke tare da mu."

Kamo hannunta yayi ya zaunar da ita akan cinyarshi, hannunta d'aya ya rik'e yana wasa da yatsunta cikin sigar tuhuma yace "Hafsy me yake damunki?"

Kallonshi tayi da mamaki tace "Ban gane ba sheikh?"

D'auke idonshi yayi a kan ta yace "E, me yake damunki?"

Girgiza kai tayi tace "Ba abinda ke damuna."

Girgiza shi ma yayi yace "Ba gaskiya bane, kuma ina so yanzu abinda zaki fad'a min ya zama gaskiya."

Kallon fuskarta yayi yace "Me yake damunki?"

Shiru tayi tana kallon hannayensu dake had'e yana ta wasa da su, kamar ba zatayi magana ba sai kuma ta d'ora kanta a k'irjinshi ta fashe da sanyayyan kuka tana fad'in "Zuciyata ce, laifin zuciyata ce, zafi nake ji wani lokacin da b'acin rai, dan Allah ka min addu'a na daina jin haka sheikh, kaga bana so na d'aga maka hankali, ina so na d'auki Mimi a matsayin yar uwa ba kishiya ba."

Hannunshi dake rik'e da na ta ta d'ago ta d'ora a k'asan mamanta daidai zuciyarta tana fad'in "Ka min addu'a Dan Allah sheikh."

Wani numfashi ya sauke tare da d'ora hannunshi a kan ta yana shafa gashinta dake reras da kitso k'anana, murya a sanyaye cikin son kwantar da hankali yace "Hafsat ta wa, nasan me kike ji a zuciyarki kuma nasan ba dad'i, kiyi hak'uri kinji kiyi ta ambaton ubangijinki, Sawwama, aure na da Mimi kima da daraja da kuma soyayyarki ya k'ara min, wallahi Hafsat ina sonki har zuciyata, a duniyar nan bana tunanin akwai wani abu da nake girmama lamarinshi sama da naki, dan haka ki kwantar da hankalinki Mangana, auren nan ba zan tab'a yarda ya zama sila na tashin hankalinki ba, 'ya ko 'yar wacece a garin nan ba zata tayar miki da hankali ba kuma ta ci gaba da zama a gidan nan."

Yanda yayi maganar da sigar bala'i da masifa yasa ta sakin murmushi dan har ranta ta ji dad'i tare da jin kanta ya girmama tace "Me zaka mata to?"

Kumatunta ya shafa yace "Gidansu zan turata mana."

Murmushi tayi tace "A'a ni dai bana so."

D'ago hab'arta yayi suka kalli juna yace "Har zuciyata nake fad'a miki maganar nan Hafsyna, wallahi kin ji na rantse duk wacce ta b'ata ranki dole ta samu hukunci mai tsanani a gareni, ke ko ni na b'ata miki saina hukunta kaina bare kuma wani."

Sumbatar kuncinshi tayi cikin jin dad'i tace "Nagode mijina, ina alfahari da kai."

Shi ma sumbatarta yayi yace "Ni ma ina alfahari dake, matar da babu kamarta a duk duniya, matar da zata shiga aljanna ba tare da hisabi ba, matar data zama silar tsayuwar sheikh Abdul Waheed, matar data haifawa Abdul Waheed farin cikinshi, Hafsat ke fa kin riga da kin gama zama komai a rayuwata, fatana kawai Allah ya barmu tare har tsufanmu."

Gyara zamanta tayi a jikinshi ta rumgume shi k'am tana jin wani sanyi na ratsata na kukan da ta samu da kuma maganganun adalin mijinta, shafa jikinta ya dinga yi yana rera mata baitin wak'ar hausa mai dad'in gaske da saka zuciya tsuma wak'ar da tayi shura wak'ar jaruma, tun tana sakin murmushi na jin dad'i tana ji kamar shi ya rerata dominta har bacci ya fara d'ibarta a nan, saida ya tabbatar bacci ya kwasheta ya gyara mata kwanciyarta ya ja mata bargo, ac ya kunna mata ya tofa mata addu'a sannan ya kashe wutar d'akin ya fita cike da tausayi da k'aunar Hafsat d'in.

Yana shiga a zaunen nan take har yanzu kan ta a gwiwa, tana jin an bud'e k'ofar ta mik'e tana kallonshi a marairaice tace "Yawwa yallab'ai, dan Allah ka taimaka ka mayar dani gida, kaga fa Asma'u na jirana mu tafi gida."

A dak'ile ya ce mata "Ta tafi gida."

Binshi tayi da kallo sanda ya fad'a ban d'aki, k'ofar ta nufa da niyyar satar hanya ta fita sai gani tayi babu makulli a jikin k'ofar, wanu iska ta furzo da tunanin yaushe ya zage shi bata sani ba, tsaye tayi bakin k'ofar ta rik'e k'ugu tana jijjiga jiranshi kawai take ya fito tayi burususuwa a k'asa tayi birgima dan ya bud'e mata k'ofar.

Ya jima a ciki sosai kafin ya bud'o k'ofar, tar ta sauke idonta tana kallon k'ofar a tsaurare dan kar ma ya ga damarta, saidai yanda ya fito daga ban d'akin ya haddasa mata bugawar k'irji a sanda bata tsammani ba, babu kaya a jikin sheikh sai d'aurin k'ugu kawai na towel kalar yelow mai haske. Da saurin da bata san tayi ba ta durk'ushe k'asa tana bubbuga yatsunta akan cinyarta, bata ji takon tafiyarshi ba sai k'afafunshi ta gani masu kama dana yara kusa da ita, hannu ya zura ta bayanta ya kashe hasken d'akin kafin yasa hannayenshi ya tallabota.

Cire mata hijabin ya fara shirin yi da iya k'arfinta ta bud'e baki zatayi kuka yasa hannunshi ya rufe bakin, cikin kid'ima da rud'ewa duk da ya rufe mata baki tace "Sheikh tsoro nake ji, kaga kai babba ne ko? Dan Allah ka bud'e min k'ofa na fita."

Cire mata hijabin yayi yana kallon idonta dake zubar da hawaye, cikin dakusashiyar murya k'asan mak'oshi yace "Ryam na kula ba kya jin magana, ba kya gane yarena a sauk'ak'e, kin raina ni kin raina girmana, watak'ila sanin da kika ma wasu yasa kike ganin duk d'aya muke, amma yanzu zan tabbatar miki ba haka bane abun, ba wai a shekaru abun yake ba, zan sa ki yarda dani kamar yanda ni ma na yarda da kai na."

Takawa yayi da ita zuwa gadon yana neman kwantar da ita ta bank'are tana girgiza kai, yanda yayi wani bake-bake a gabanta ita tasan ba dan Allah yasa ya zama malami ba to da d'an boxing ne shi, dan wani murdadd'en jiki ne dashi b'oye a bayan manyan kayan nan, da k'arfi ya zaunar da ita ya tsaya gabanta k'ik'am yace "Ryam *wacece ke* da zaki dinga ja na a k'asa ba ko takalmi a k'afarki? Me yasa kike yin duk abubuwan nan? Saboda ki hassalani ne?"

Da sauri ta girgiza kai ta janye hannunshi a bakinta cikin kuka tace "Zan fad'a maka, kaga dai ai ranar nan a gabanka komai ya faru ko? To shiyasa nake yin haka a gabanka saboda ina nasan dole kai ma zaka zargeni."

Rik'e hannunshi tayi jim tace "Ka yafe min kaji, ba zan k'ara ba wallahi zan dinga jin maganarka, ka barni na tafi yanzu kaga dai kafin zuciyata ta fashe."

Mik'ar da ita yayi tsaye, sunkuyawa yayi cak ya d'auketa gaba d'ayanta, wutsil wutsil ta shiga yi da k'afafu tana zazzaro ido tana fad'in "Baban Aisha ka saukeni, Baban Aisha kaga dai baban k'awata ne ko? Saukeni dan Allah."

Saida ya zagaya da ita ta d'aya b'angaren ya kalli fuskarta yana murmushi yace "Wannan haukan na ki yana birgeni."

Kwantar da ita yayi tare da mata rumfa ya lalubo bakinta yasa a na shi ya fara tsutsa.

Kaucewa take tana zillewa amma sheikh yayi ram da bakinta ya k'i saki, haurawa yayi kan gadon ya fara shirin cire mata riga, k'arfi tasa tana son mik'ewa dan abun ya fara fitar da ita a hayyacinta, ba tare daya cire bakinshi a nata ba yace "Shiiiiiii."

Girgiza kai tayi tana so tayi magana amma ba dama, tsaf ya rabata da rigar ta zama daga ita sai pant d'inta dan bras na tare da atamfarta data cire, jin yana sab'ule mata pant yasa tayi kukan kura ta tureshi amma jim ya lik'e a jikinta.

Shafa k'irjinta ya fara yi a hankali yana lailayasu cikin salo...wasa sosai yayi da ita har ya gama kashe mata jiki lak'was, banda hawaye da motsa bakinta babu abinda take iya wa, tsohon data raina take ganin ba zai iya da ita ba, sai gashi ya kahe馃榿 mata jiki da mahaukatan salo, ba ma dai k'irjinta daya fi sha musu kai da linda da tsutsa, k'ura mishi ido kawai tayi tana kallo tana addu'a a zuciyarta kar ya zubar mata da mutumci.

Bud'a k'afarta yayi yana rik'e da sojanshi da hannu yana saitawa a hanya sannan yana kallon fuskarta yana furta "Allahuma jannibna shaid'an wa jannibin shaid'ani ma razak'tana."

Rintse ido tayi tana girgiza kai cikin rarrabe kalamai da tsananin firgici ta fara fad'in "Sheikh kar...kayi...ban...tab'a..."

Yanda ya danna kanshi cike da son ya banbanta mata tsakaninta da kuma wasu mazan yasa Mimi fito da muryarta iya k'arfinta tace "Ahhhh..."

Rufe ya rufe mata baki da tafin hannunshi tare da zaro idonshi yana gigicewa, shiru yayi, jim yayi yana rarraba ido tsakanin fuskarta, shiru yayi a dole yana so ya tantance abinda ya ji gaskiya ne, saiya kasa motsawa saboda jin shi a wani k'aramin wurin da zai iya rantsewa da Allah wurin ya ma hallitarshi kad'an.

Tsurawa fuskarta ido yayi yana sake k'walalo idonshi saboda tuna waccen ranar, yanda take magiya take rantsuwa wa mahaifinta kan cewa bata aikata ba, da kuma tuna ranar da k'awarta tace gaba kad'an shi ne zai fad'a musu wacece Mimi, da kuma tuna kalamanta na yanzun da take fad'in "Sheikh...kar...kayi...ban...tab'a..."

Da wani irin firgici ya shiga d'an mammarin kumatunta yana fad'in "Ke Mimi! Mimi fad'i ina jin ki, me ye baki tab'a yi ba? Fad'a min kinji."

Cije leb'enta tayi tana luuuuu? Da idonta dake son rufewa dan azabar da take ji, kallon fuskarshi tayi da kallo irin na jin haushi da tsana, bata tab'a jin haushinshi kamar na yau ba, bata tab'a jin tsoronshi kamar yanzu ba. Cikin shashek'ar kuka tana kallon k'wayar idonshi tace "Na ce...maka... Ban tab'a yi ba... *na tsaneka* Abdul."


Lumshe ido yayi da sauri yana dantse harshenshi, wani masifaffen tausayin yarinyar ne ya ratsa duka ilahirin jikinshi, saiya samu kanshi da kasa aiwatar da komai, gashi dai a cikin jikinta amma sai yake so ya fito dan kar ya ji mata ciwo, amma kuma tsoron fitowar yake dan gani yake kamar tsagata zaiyi yanda ya tabbata ya k'ara 'yar mutane wajen shigar nan, to ya zaiyi kenan?



_Fan's ku bawa sheikh shawara, ya fito ko ya ci gaba ne?_




*Alhamdulillah*
06/08/2021 脿 11:57 - Mme Ishaq馃拑馃グ: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*MATAR MUTUM*
_(K'abarinsa)_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�

*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA*


_GA DUKA_

*'YAN AMANA TA*


馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃

鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_


*41*



Numfashi ya sauke yana ci gaba da kallon fuskarta, hannu yasa ya fara shafa gaban goshinta zuwa gashinta yana hura mata iskan bakinshi, kallonshi take kam ba ko k'yabtawa cike da jin haushi, tana ji ina ma zata iya magana da k'arfi tace ya daina bari gemunshin nan yana tab'a mata fuska, muryarshi ce ta katse mata hassalarta cikin rad'a yace "Ryam kiyi hak'uri kinji ki yafe min, ni mai zunubi ne kuma babban mai laifi a gareki, ki yafe min kinji, duk yanda na kai ga son rashin tab'a lafiyarki ya zama dole na d'aukeki na kaiki mataki babba, ina so na kaiki muk'amin da kowace mace ke alfahari tana rik'e da kambunshi a gidanta, kiyi hak'uri kinji yan matana, ki juri wannan rad'ad'in iya na yau ne kawai."

Yana fad'a ya had'a goshinsu wuri d'aya ya sake lalubo bakinta, kakkaucewa take dan bata so amma saida ya had'a bakinsu, yana fara hak'arta ta sake zabura ta fashe da kuka tana babbuga damtsenshi, k'in cire bakinshi yayi sai ma ya shiga neman harshenta ido rufe dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login