Showing 144001 words to 147000 words out of 185502 words
tace "Na daina aunty, karki damu."
Murmushi ta mata ta mik'e tana fad'in "Saida safe, zan shiga na kwana."
Da fara'a ta amsa da "Saida safe aunty."
Da kallo ta bita har ta fita a d'akin, ajiyar zuciya ta sauke a hankali tana jin lallai Allah ya had'ata da yer uwar data rasa, tana jin k'aunar Hafsat d'in har ranta kuma zata ci gaba da girmamata iya iyawarta.
Hafsat na ganin falon ba kowa kawai ta girgiza kai ta k'ara gaban table d'in ta tattara kwanukan sannan ta zauna ta k'arasa cinye na ta, saida ta ji ta k'oshi tasha ruwa ta mik'e da plate din ta kai madafa sannan ta wuce d'akinta.
Ta jima zaune a falon tana tunanin shin zata kama ma Aisha ne su zama abokan fad'an juna? Ko kuma dai ta nuna mata na gaba yayi gaba, ta nuna mata lallai fa ita d'in matar ubanta ce? Da wannan shawarar ta mik'e ta fita a falon, shiru babu alamar kowa kamar ba kowa a gidan, table ta wuce kai tsaye ta d'ibi abincin da zata iya ci ta koma falonta ta zauna, yaghourt ta d'auko da ruwa ta zauna ta dinga cin abincinta cikin nutsuwa, dan tun shekaran jiya da suka wuni gidan can sunyi waya da Rakiya ta fad'a mata ta dinga ci tana k'oshi hakan zai sa d'inkinta ya warke da wuri, tas ta cinye abinta ta sha yaghourt din nan kafin ta sha ruwa, d'auke kayan tayi ta mayar sannan ta dawo kai tsaye ta wuce d'akin baccinta, cire kayanta tayi ta shiga wanka.
Saida ta fara zama a ruwan d'umi har ta laluba ta ji d'inkinta yana warkewa kafin tayi wankanta ta fito, bata shafa mai ba dan tana da jin zafi, humra ta shafe jikinta da ita sannan ta d'ora da shafa turarenta na kullum mukhallat, riga mai dogayen hannaye da wando dogo ta saka na bacci masu taushi ta haye gado bayan ta kashe wuta taja bargo ta tofe jikinta da addu'a.
*11:00* daidai ya gama da karatun da sukeyi tare da su Anas ya shigo gidan bayan sunyi waya da mahaifin Anas d'in kan maganar aurensu da Aisha, yana shigowa ma ya rufe kowace k'ofa dan yasan kowa ya kwanta yanzun, k'ofar shiga d'akin Hafsat ya fara bud'ewa, yanda ya sameta tana bacci a wannan lokacin ya d'an bashi mamaki, sai kuma ya share kawai ya k'arasa a hankali, kusanta ya sunkuya ya sumbaci kuncinta tare da shafa kanta, k'ara gyara mata rufar yayi sannan ya kalli Munzeer dake gefenta shi ma yayi bacci, murmushi yayi ya shafa kan yaron sannan ya juya ya fita. Duka d'akunan yaran ya duba saidai dukansu babu wanda yake bacci, Aisha na karatun Alqur'ani sai Heezam dake ta cakular na'ura kasancewarshi mai son zama mahaddacin hadisai, sai Aswan kuma da littafinshi na islamiya, babu wanda ya ma magana a cikinsu saidai ya rufe k'ofar kawai ya yi gaba.
D'akin Ryam ya wuce yana sakin murmushi saboda yarda da yayi lallai yarinta na damunta, a zuciyarshi kawai yake fad'in "Ban da abun Ryam ta ya zaki daina girki a gidan mijinki?"
Yana bud'a k'ofar ya ga shiru falon ya rufe ya nufi d'akin baccin, yanda yake takawa cikin sand'a kamar marar gaskiya, yana bud'e k'ofar ya hangeta da alama tayi nisa a bacci, ajiyar zuciya ya sauke ya lumshe ido, k'arasawa yayi ya zauna bakin gadon yana kallon fuskarta, yanda ta kumburo baki fuskarta tayi fes babu d'igon kwalli sai ta masa kyau, shafa lallausan gashin kan ta yayi mai sulb'in gaske, d'an rank'wafawa yayi ya sumbaci goshinta sannan ya rad'a mata a kunne "Ina sonki Ryam."
Motsawa tayi kamar zata farka sai kuma ta sake lumshe ido, jim kad'an baccin ya sake figarta yayi gaba da ita, ganin yanda tayi kamar wata jaririya yasa shi sakin murmushi yana mik'ewa tsaye, doguwar rigarshi kalar ruwan k'asa ya cire tare da sibglet d'in shi, haurawa yayi kan gadon daga shi sai dogon wando yaja bargon ya shige ciki, jawota yayi jikinshi ya rumgumeta tsam.
Kamar zaiyi bacci sai kuma ya zura hannunshi a rigarta ya fara shafa k'irjinta, lumshe ido yayi saboda abunda ke tsarga masa har kwanyar kanshi, a hankali ya fara fita hayyacinshi yana sauke wani marayan numfashi mai fitar da sautin gurnani, sosai ya fara rikitata a cikin baccinta, neman rabata da rigar ya neme yi hakan yasa ta farkawa a tsorace tana rarraba ido, suna had'a ido ta sake jawo bargon ta zuba mishi ido, jawoya ya sake yi jijinshi yana son sumbatarta a baki, zillewa tayi ta kawar da kanta a ladabce tace "Abdul."
A k'asan mak'oshi ya amsa da "Ummm!"
Saida ya kwantar da ita ya d'ora harshenshi a kan mamanta yana zagayawa da shi ya kalli fuskarta yace "Uhum."
Marairaicewa tayi tace "Ka daina."
Da shanyayyun idonshi ya kalleta yace "Saboda me? Ina so na raya dare na Ryam."
Cikin shagwab'a ta b'oye fuskarta cikin bargon tace "Ban warke ba fa har yanzu."
Tsam ya kalleta yace "Da gaske?"
D'aga kai tayi alamar eh, yatsina fuska yayi yace "Amma ke kika fad'a min kinji sauk'i."
Turo baki tayi kamar zatayi kuka tace "Gaskiya ban warke ba."
Shafa cikinta yayi daya d'an taso saboda k'oshin da tayi har yayi sama da hannun zuwa nonuwanta, shafawa ya dinga yi tare da saka d'aya a bakinshi yana tsutsa a sanyaye, shiru ta masa tana saurarenshi jikinta har kakkarwa yake na tsoron abinda yake mata, dan ba zata tab'a mantawa da daren ranar laraba ba, dare na daya shiga tarihin rayuwarta, dare ne da sheikh Abdul Waheed ya kafa mata tarihi da ba zai gogu ba, ya bata wahalar da ita kanta tasan tayi juriya sosai data sauk'ak'a masa hukunci, dan haka a yanzu dai da wuri ba zata bari ya sak茅 saka mata wannan al'amari ba da a ranar ya kwana a cikinta ba, dan abu ne da kad'an ya rage ta ji shi a cikin bakinta, abu ne da idan ya zungurota har amai ke neman b'allowa ya taho mata.
Wasa tayi nisa sosai sheikh yana neman gangarawa dan ya rabata da komai na jikinta haka shi ma, yana neman hanya madaidaiciya tare da d'orawa da addu'ar neman kariya kawai Mimi ta fashe da kuka ka rantse da Allah cizonta yayi, dakatawa yayi yana kallonta da jajayen idonshi ya fizgo kalamai kamar haka "La..fiy...ya?"
Girgiza kai tayi tace "Kayi hak'uri sheikh kar kayi, wallahi akwai ciwo."
Rintse idonshi yayi jim leb'enshi na k'asa a cije gam, ya d'an jima kafin ya bud'e ya kalleta ya had'a goshinsu har numfashinsu na gauraya yace "Ryam...ina cikin wani hali, dan Allah ki barni nayi...kinji, na kai matakin da ba zan..."
Sai kuma ya had'a bakinshi da na ta da sauri yana tsutsa tare da ci gaba da saita hanyarshi, hannayenta tasa duka biyu ta rufe gabanta duk da k'azantar da take ji sharkaf a gaban na ta, a rikice ta nemi tashi zaune tana wani kukan na shagwab'a tana fad'in "Abdul wallahi ciwo zan ji, ban warke ba har yanzu."
Kwantar da ita yayi da k'arfi ya kai hannunshi k'asanta yana fad'in "Bari na ji to."
K'asa yayi da kan shi ya janye hannayenta ya d'an bud'e k'afafunta...馃槑 (gyara kimtsi).
Sosai take kuka da hawayenta har da majina, salon da yake mata ya girmi shekarunta bare kuma tunaninta, a nutse ya dinga kashe mata da bakinshi, ko ina ya kai hannunshi kuma ya kai bakinshi, tun jikinta na yin lak'was dan sanyin har ta fara zabura tana jin kamar zata mayar mishi da raddin abinda yake mata, hakan yasa ta yin kuka dan ba zata iya sakin jikinta ta dinga mishi abinda yake mata ba. Wannan kukan data fara ne kad'ai yasa shi sarara mata ya barta haka bayan shi kanshi ya d'an samu nutsuwa, shafa bayanta ya fara yi yana fad'in "Shiiiiiii!"
A hankali gumin da yayi ya fara tsanewa saboda acn dake kunne, sai kuma bacci daya fara neman d'aukarshi, da sauri ya jayeta daga jikinshi ya sauka a kan gadon, bakin k'ofar ban d'aki ya k'arasa ya d'auki towel ya d'auka a k'ugu sannan ya dawo ya d'auketa cak yayi ban d'akin da ita.
*Alhamdulillah*
06/08/2021 脿 11:58 - Mme Ishaq馃拑馃グ: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*MATAR MUTUM*
_(K'abarinsa)_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*SADAUKARWA*
_GA DUKA_
*'YAN AMANA TA*
馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃
鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
*48*
Tunda tayi sallah asuba ta shiga madafa ta fara da dafa dankalin turawa, kafin su dahu ta fara yankan albasa da tamatir ta jajjaga tarugu ta aje gefe, k'wai ta buga adadin da zai isheta ta ajiye gefe shi ma, dankalinta na gama silala ta juyeshi ya rage zafi kafin ta fara b'are bayan, tana gama b'arewa ta yankashi k'anana ta aje gefe guda, k'wanta data buga ta gyarashi ta d'auki abun suyarta (frying pan, casserole) ta d'ora a wuta, tana d'aukar zafi ta zuba mai kad'an ko da yayi zafi ta d'auki k'wanta ta zuba, yana fara soyuwa daga k'asa ta d'auki dankalin nan ta zuba tasa cokalin katako ta juyeshi da kyau suka had'e tare da k'wan, saida ya soyu ta juyeshi a kwano mai rik'e zafi sannan ta ci gaba da soyawa, cikin d'an lokaci ta gama ta bud'a fridge ta d'auki zobon da Hafsat ke ajiyewa dafaffe kuma tattacce, zubawa kawai tayi a roba ta d'auki markadadden citta da na'a na'a da flavour ta saka, kokonbre ta d'auko ta wanke ta yankashi ta saka a blender ta markad'a ta tace a ciki kafin ta d'auki zuma ta saka kamar yanda Hafsat ta fad'a mata zuma suka fi aiki da ita, tana gamawa tasa a fridgr ta rufe sannan ta d'auki kular abincin ta kai akan table, madafar ta koma ta gyara komai kamar ba tayi aiki ba sannan ta wuce d'akinta dan har lokacin bata jin motsin kowa a gidan.
*08:05* fitowarta daidai da fitowar Hafsat falon, suna had'a ido suka sakarwa juna murmushi inda Mimin tace "Aunty ina kwana?"
Da fara'a sosai ta amsa da "Lafiya lau Mimi, antashi lafiya?"
"Lafiya lau, ya k'arfin jiki?"
Ta fad'a suna k'arasawa falon gaba d'aya, da sakin fuska ta amsa da "Alhamdulillah, ina d'aki ai ina jin motsi nayi tunanin ke ce, ban lek'o bane saboda ina d'aukin zan je asibiti ganin Khadija."
Da yar dariyarta tace "Hakane aunty, dama abun kari na had'a."
Saida ta aje jakarta kan kujera tace "Sannunki da k'ok'ari Mimi."
Kallon k'ofar d'akunan yaran tayi tace "Ina su Munzeer ne? Ko basu tashi ba."
Kallonta Hafsat tayi tace "Suna shirin islamiya ne, yanzu zaki gansu nan."
K'ofar falon sheikh Hafsat ta kalla tace "Bari na duba yallab'ai na fad'a mishi na shirya."
Jinjina kai tayi alamar to ta bita da kallo har ta shige, zaune tayi tana murmushi da mamakin yanda Hafsat d'in ke kula da jikinta kamar bata haifi Aswan ba ma bare kuma Aisha, dan masha'Allah yanda yaran sukayi jikin girma Heezam kan shi sai ya d'auki uwar ta shi idan aka shiga halin rintsi. Kuma ba komai bane ya kawo haka sai hutu da jin dad'i, sannan da gado, dan yanda ta ga Hafsat doguwa shi kanshi sheikh dogo haka Asas da ita kan ta Hajiarsu, da ma dayawa a cikin danginsu ya nuna dama can mutanen tsayi ne su d'in.
Da sallama ta shiga falonshi tana sauke idonta akan kujerar da ta san ya fi zama a kai a wannan lokacin, a sanyaye ya amsa sallamarta tare da rufe littafi mai tsarkin dake hannunshi, saida ta k'arasa kujerar kusa da shi ta zauna tana sunkuyar da kanta tace "Barka da safiya yallab'ai."
Da fara'a yana kallon fuskarta yace "Barka matar sheikh, kin tashi lafiya?"
Da murmushi tace "Lafiya lau, ya himma?"
Saida ya muskuta zai mik'e tsaye yace "Angode Allah, har kin shirya?"
"Um." Ta fad'a a tak'aice tana kallonshi, mik'ewa yayi yana yar gajeruwar mik'a yace "Bari na gaggauta na shirya sai mu tafi, kinsan yau asabar babu aiki."
Mik'ewa tayi ita ma tace "Idan muka dawo kenan ba zaka fita ba?"
Saida ya nufi shiga d'akin na shi yace "E to gani dai, sai yanda kuka zab'a mana."
Jin haka yasa ta yin jim kamar mai tunani, sai kawai tace "In kuwa hakane zaman gida ya kamace ka gaskiya."
Murmushi yayi yace "Yanda kike so haka za'ayi yar aljanna."
Shigewa yayi ita ma ta fita a falon dan bashi damar shiryawa a tsanake, tana zuwa ta samu Mimi zaune ta saki murmushi, haka kawai har zuciyarta ta ji ta bata tausayi, ba dan komai ba sai dan yanda ta ga yarinyar bata wani damu da kulawa da mijin na ta ba, kawai babu ruwanta da shi bare al'amuranshi, k'arasowa tayi ta zauna kusanta dan tana zzune ne kan kujera zaman mutum biyu, murmushi suka sakarwa juna inda Hafsat d'in tace "Sheikh na magana."
Da sauri ta kalleta sai kuma ta mik'e tana fad'ad'a murmushinta tace "To." Nufa d'akin tayi da saurinta ita tsakani da Allah shi ne ke kiranta, da kallo Hafsat ta bita sai kuma ta ji wata suka a zuciyarta, d'auke idonta kawai tayi a kan ta tana fad'in "Allah kasa na fi k'arfin zuciyata."
Fitowar yaran a d'akinsu yasa ta juyawa tanz kallonsu, kowanensu cikin kayan makaranta sun shirya tsaf, da yake sun gaisheta tun safe sai kawai tace "Ku hanzarta ku ci abinci ku wuce lokaci ya kusa."
Gurin table d'in suka nufa suna aje kayan karatunsu, mik'ewa tayi ta fara zuba musu da kan ta dan yau asabar mai aiki bata zuwa, ita kanta ta yaba ta kuma fara amanna cewa Mimi k'arshe ce a fanin girki da kwalliya. Yaran kansu suna fara cin abincin saida suka yaba musamman ma Aswan, ita ma zaunawa tayi ta fara cin nata kafin sheikh ya fito su wuce.
*Mimi* kam na shiga ban d'aki ta ji motsinshi yana wanka, d'an k'wank'wasa k'ofar tayi tare da fad'in "Kana magana ne?"
Shiru yayi yana rarraba ido sai kuma yayi gyaran murya, turo baki tayi ta bubbuga k'afafu ta sake fad'in "To ni kayi magana ko na ji me kake so."
Kashe panpon yayi tare da takowa ya zo ya bud'e k'ofar, jin motsin yasa ta zubawa k'ofar ido tana kallo, yana bud'ewa yaja k'ugunta zuwa ban d'akin da k'arfinshi, k'ara tayi lokaci d'aya kuma tayi shiru tana zazzaro ido, tabbatarwa dai babu komai a jikinshi yasa gabanta wani mummunan fad'uwa ta rintse idonta gam, had'a jikinshi yayi da na ta hakan yasa shaddar jikinta d'aukar damshin ruwan jikinshi, kallon fuskarta yayi yana kashe mata ido yace "Ya dai? Me kike nema?"
Ba tare data bud'a ido ba cikin gigicewa tace "Ni fa wallahi, ni fa cewa akayi kana kirana, ban san wanka kake ba ai da ban shigo ba, yanzu dai kayi hak'uri ka sallameni to."
Sake matseta yayi a jikinshi yace "Tunda har aka ce ina kiranki to hakane, aljanin daya fad'a miki haka bai miki k'arya ba, ina son wanda zai min wanka ne dama sai kuma ga ki."
Da sauri ta bud'a ido tana ware bakinta tace "Dama akwai aljanu a gidan nan?"
Lumshe ido yayi ya d'an jinjina kai kad'an yace "Sosai, kin tab'a ganin gidan malamin da babu aljanu?"
Da k'arfin bala'i cike da gasgatawa tayi ram da k'ugunshi da hannayenta biyu ta d'ora kanta a k'irjinshi tana kukan shagwab'a tace "Wayyo Allah, Mama kin gani ko, saida na fad'a muku a'a amma baku saurareni ba."
D'aga kai tayi ta kalleshi duk da alamunshi ya nuna yana gumtse dariyarshi ne tace "Abdul, ka rantse da Allah akwai aljanu a gidan nan?"
Bushewa yayi da dariyar daya rantse da Allah ya shekara baiyi irinta ba, shi wai ya rantse da Allah? K'yalk'yala dariya yake sosai har da sakinta yayi yana ja baya, kamar sakara ta bi shi da kallo da mamakin me yake ma dariyar? Saida yayi mai isarshi ya tsagaita yana kallonta yana girgiza kai, da k'yar ya iya fad'in "Da gaske Ryam, kina so na kira miki autansu yanzu ya zo ya gaisheki?"
Matsawa tayi daf da shi ta shiga d'an jujjuyawa tana kallon ban d'akin.
Rumgumeta yayi a jikinshi yace "Ryam ba yanzu ba fa, saida dare suke shawaginsu."
Kallonshi tayi tace "Abdul tsoro nake ji, ina tsoron marin aljani fa."
Shafa bayanta yayi da sigar rarrashi yace "Haba wa ma ya isa? Wane marar kunyar aljani ne zai mari amaryar Abdul a gidan?"
Sake lafewa tayi a k'irjinshi tace "To ka daina tsorata ni ka ji."
Jinjina kai yayi alamar to, d'agata yayi daga jikinshi yana kallon fuskarta yace "To za'a min wankan yanzu?"
Da sauri ta kalleshi ta zaro ido tace "Wa? Ni d'in?"
Da gudun tsiya ta juya ta bar ban d'akin tana rufowa tace "Ban iya ba Abdul."
Da dariya ya bita yana kallonta yana jin kamar shi ma ya shek'a da gudu, hakan yasa shi jin ina ma su kad'ai ne a gidan ai da sai yayi koyi da fiyayyen hallita da matarsa Nana Aisha, amma duk da haka ba komai zai jira ya samu wata damar zai d'abbaka wannan sunnar ita ma.
Yana fitowa a gaggauce ya shirya yace Mimi ta kawo masa abun karinsa, falon ta samesu su ma suna ta hanzarin gama na su karin, a nutse ta d'auki plate ta fara zuba soyayyen k'wan da dankalin, yanda ta zuba shi a plate d'in yayi kyau a ido ma, kafin ta d'auki robar yaji ta d'an zuba kad'an ta d'auki mayonnaise shi ma ta zuba a gefe, sai Hafsat ta samu kanta da kallonta dan ita data zuba ma yaran duk bata zuba wannan abubuwan ba, saboda bata d'auka haka ake zubawar ba ma, wani plate ta ga ta d'auka ta rufe da shi sannan ta d'auki juge d'in lemun ta d'ora a babban faranti sannan ta nufi d'akin na shi, suna ganin shigewarta suka mik'e suka ma mahaifiyarsu sallama suka bar gidan.
Da sallama a bakinta ta shigo yana tsaye yana gyara mab'ullan hannun rigarshi, aje farantin tayi