Showing 168001 words to 171000 words out of 185502 words
yace "Menene?"
Cikin shagwab'a kamar wata yarinya tace "To ni ai..ai jiya ne..."
Sai kuma ta turo baki ta k'i cewa komai, ba tare daya daina kallonta ba yace "Ke ai me? Ina jinki."
K'asa tayi da kanta sannan tace "Ai bak'ona ne ya zo jiya, kuma ina ta k'ok'arin fad'a maka amma..."
Tallabo hab'arta yayi yana kallon cikin idonta yace "Manga? Ya kike neman zo min da wata sabuwar tsirfa kuma? Ni d'in ne baki buk'ata yau a shinfid'arki?"
Da sauri ta kalleshi ita ma tace "A'a a'a! Ba haka bane wallahi, da gaske nake fad'a maka."
Da zolaya ya bita da wani kallo yace "In gani to."
Zaro ido tayi sai kuma ta ja baya tana dariya tace "Haba dai."
Hararanta yayi yace "Baki da gaskiya kenan?"
Sake marairaicewa tayi tace "Na rantse gaskiya na fad'a maka."
Jawota yayi ta fad'a jikinshi da k'arfi cikin rad'a yace "Ko gaskiya ne ai kin fi kowa sanin hanyar da kike bi kina saukeni idan na hau."
Cikin jin kunya ta sunkuyar da kai tace "Da zaka daure ka je wajen yar uwata da na ji dad'i sheikh, wallahi tausayi take bani yarinyar bata da matsala."
K'arasa cire kayan yayi kawai ya shige ban d'aki ya barta nan, girgiza kai tayi ba tace komai ba sai ma fita dan ta shirya masa wajen cin abinci, bata jima ba ta dawo haka shi ma bai jima ba ya fito, zaune yayi ya ci abincin sosai ya k'oshi kafin ya kalli agogon dake d'akin inda ya nuna masa k'arfe 10:58 na dare, nauyayyen numfashi ya sauke tare da fad'in "Bari na duba k'anwarki na ga ko tayi bacci."
Da sauri ta mik'e tana murmushi tace "To, saida safe."
Da mamaki sosai a fuskarshi yace "Wai da gaske kike?"
Jinjina kai tayi ta matse d'an k'aramin bakinta alamar e, a sanyaye ya jawota jikinshi ya rumgume yana lumshe ido, sumbatar wuyanta yayi tare da saka harshenshi ya d'an lashi wuyan na ta, tsam! Ta sake rik'e bayanshi tana mai sake lumshe idon ta, cikin kasalalliyar murya yace "Allah ya miki albarka Qawwama, zanyi kewarki."
Kamar zatayi kuka tace "Ni ma haka." A hankali ya d'agota daga jikinshi yana kallon fuskarta yace "Allah ya baki ladar abinda kikayi na alkairi."
"Ameen." Ta fad'a tana sauke numfashi, kuncinta ya sake sumbata sannan ya fita a d'akin, saida ya samu su Heezam suka d'an tattauna a tsatsaye kafin suyi sallama kowa ya nufi d'akin baccinshi shi ma ya wuce d'akin Mimi.
Da sallama ya shiga amma shiru babu amsa, saida ya k'arasa shiga cikin d'akin bacci ya fahimci har ta kwanta, saidai bai da tabbacin bacci take ko kuma idonta biyu, dawowa yayi ya kashe wutacen ya koma d'akin, cire doguwar rogarshi yayi ya aje sannan ya haura gadon ya kwanta daf da ita, zanin data dunk'ule cikinshi ya ja ya shiga shi ma yana lek'a fuskarta yace "Ryam."
Cikin magagin baccin daya fara d'ibarta ta amsa da "Uummm!"
A sanyaye yace "Bacci wai?"
D'an muskutawa tayi ta gyara kwanciyarta hakan ya bashi damar jawota gam a jikinshi, shiru tayi ba tace komai ba tana tunanin me ya tsaida shi bai shigo ba har tayi wanka ta shafa mai da turare ta saka rigar bacci ta kwanta, jin hannunshi cikin rigarta yana shafa mararta yasa ta saurin zabura ta kalleshi, shi ma kallonta yayi saboda yanda ta zabura yace "Ya dai? Yunwa kike ji ne?"
Da sauri ta girgiza kai alamar a'a, ci gaba yayi da shafa marar har ya fara haurawa zuwa sama yana shafa k'irjinta cikin lumshe ido yace "Waye shi Ryam? Me yake fad'a miki a ranar?"
Shiru tayi tana jin gaba d'aya hankalinta na neman gushewa ya barta saboda al'amarin da take ji yana ratsata, kasa magana tayi dan har ga Allah idan tana jin yanayin nan sai taji kuka ke son taho mata, cikin kunne ya sake rad'a mata "Uhum! Ina jin ki?"
Zubo da hawayen tayi cikin shashek'a tace "Abdul jaki ne wannan mutumin, ban tab'a jin ko da sha'awar kallon fusskarshi ba na minti d'aya bare har na ji k'aunarshi, na tsaneshi, na tsaneshi saboda baya da hankali."
D'ago hab'arta yayi ya kalli fuskarta a hankali ya had'a bakinshi da na ta ya shiga tsutsa, duk k'ok'arinta na son rik'e kan ta saida ta samu kan ta da matse k'afafunta tana bank'arewa tana kuma shafa kan shi da hannayenta biyu, alamar dai abun na mata dad'i kuma a shirye take data karb'eshi.
Inda a wajen Sheikh kuma ya ke sake gasgata lallai fa yarinyar na da wadatar lafiya, hakan ya saka mishi tsoron kar fa a zo ita d'in irin hallitar nan ce mai maysananciyar sha'awa, idan hakane kam dole yayi gaggawar canza sabon tsarin tafiyar da gidanshi, dan kam ba zai yarda yayi sanadiyar shiga yarinya halaka ba, haka kuma zai dage wajen k'ra inganta lafiyarshi dan ganin bai cutar da ita ba.
Cikin nutsuwa ya sab'ule mata rigarta ya shiga lailaya k'irjinta, a hankali ya kai hannunshi k'asanta ya soka a cikin pant d'inta, da sauri ya d'ago kan shi ya kalleta a d'an tsorace yace "Ryam, me kika sha? Wani abu kika sha ne?"
Mimi da idonta ke rufe ta cije leb'enta girgiza masa kai kawai tayi, da sauri ya hau ruwan cikinta ya k'arasa yin k'asa da pant d'in ya d'an wara k'afafunta, shi ma sab'ule...馃槑 ya kalli fuskarta yana mai saita kan shi izuwa duniyarta yana rad'a mata "Inna...kin, kin shirya? In shiga? Kin tabbata ba za..."
Shiru yayi yana sauke tagwayen numfashi tare da fara danna kan shi izuwa matancinta, rintse ido yayi ya cije leb'e yana addu'ar saduwa tare da addu'ar Allah sauk'ak'a mishi shi dai ya shiga hanyar nan ba tare da an ji kan su ba, cikin ikon Allah kam dake wurin a jik'e yake kuma ya tafi a hankali a hankali har ya samu hanya ya wuce.
Yana shiga ta waro idonta tana sakin k'ara da fad'in "Wayyo Allah!!! Washhhhhhh! Abdul zafi."
Lumshe ido tayi hawaye suka gangaro mata a gefen idonta, shi kan shi sauke wani numfashi yayi ya kwantar da kan shi a tsakiyar mamanta, sannu sannu ya ci gaba da gyarawa kansa zama a jikinta saida ya ji komai daidai, a hankali ya fara aikatar da ita cikin nutsuwa da fitar hayyaci da zaucewa, tun yana daurewa yana rufe bakinshi yana fito da sautin gurnaninshi har saida al'amarin yar babyn yafi k'arfin tunaninshi ya fara bud'a muryarshi yana fad'in "Wayyo Allah! Wayyo Ryam, Ryam, wayyo Allah...."
Dad'in da yake jin yana ratsashi ga ambaliyar ruwan da ke sauka mai damk'o da kauri yasa shi dagewa iya iyawarshi yayi ta caccakar yarinyarshi yana yi yana sambatu mai d'auke da muryar kuka da dariya. Mimi kuma na jin azabar ta fara mata yawa ta fara rera kuka tsakaninta da Allah tana fad'in ita fa wallahi ta gaji zai kasheta, wani k'arfi yaji kukan na ta na k'ara masa tare da ji a ran shi ashe shi ma ya cika namijin da ke wahalarwa akan gado, hakan yasa shi sake nuk'urk'usarta yana fad'a mata sannu ya kusa zuwa. Saida tayi laushin da hannu kawai take iya d'aga tana daddab'a damtsenshi tana fad'in "Ya isa, ya isa Abdul na gaji, ka daina hakanan ka ji."
Saida ya kammala k'ark'af kafin ya cire jikinshi a nata a hankali, wata rumguma ya mata kamar za'a rabashi da ita yana manna mata sumbata a baki da hanci da kumatu da goshi yana fad'in Allah ya mata albarka Allah ya faranta mata kamar yanda ta faranta masa. Sai gashi yau sheikh ko da sukayi wanka tare ya canza musu zanin gado rumgumeta yayi tsam suka shiga bacci hankali kwance a nutse ba tare da jin yau zai tashi cikin dare ba, ita ma k'am tayi a jikinshi ta lafe tana sauke ajiyar zuciya tana fad'awa kan ta "Ashe haka yake? Dama haka tsofaffin suke? Wai ya akayi ne take neman kwafsawa ta kayar da kan ta? Garin ya ya lamarin tsohon nan ke neman gagararta ne? Gaba d'aya al'amarin shi neman fin k'arfin tunaninta yake, gashi a gado ma tun tana jin dad'in abun da farko har ta fara jin rad'ad'i tana kuka da hawaye tana nuna tayi saranda, gashi wani abu da da take ji daban a game dashi abun ya fi k'arfin wasa, abu ne da zata iya kwatantashi da har ranta zata iya fansar raina dana sheikh."
Da wannan tunanin bacci ya fara yin gaba da ita kafin ya fahimci haka ya tofeta da addu'a shi ma ya rufe ido yana neman bacci ido rufe.
*Asuba ta gari*
Soyayya mai tsafta da mutumta juna ke guda a gidan na sheikh Abdul Waheed, matanshi na zaune lafiya suna girmama junansu kowace tana ba wa yar uwarta da darajarta, gashi yanzu gidan na su ya sake yin shiru babu yara, Heezam Allah yayi tafiyarsa Madina, Aswan kuma wasu lokutan sai daf da magriba yake dawowa gidan ya sake shiryawa ya tafi masallaci wani sa'in sai shiga kwana yake dawowa, daga su sai Munzeer kawai dan Khadija ma har yau tana asibiti saidai su je su ganta su dawo. Hakan yasa lokuta da dama sheikh ke titseyesu yana fad'in dan Allah su haifo masa yara mana da zasu dinga masa oyoyo, Mimi dai murmushi take yi bata magana, dan ita fa indai a gaban Hafsat ne nunawa take ita d'in wata manja-gara ce da bata san me ye aure ba, amma fa idan suka shiga daga ciki sheikh har yi yake kamar zai suma dan lamarin Mimi kam abun sai addu'a.
Duk da wata nutsuwa ta fara zuwa mata tare da wani irin sanyi kamar ba ita ba, amma kuma ranar da take jin k'arfin jikinta yana shan mamaki, dan kad'an ne a aikinta ta tsaya gabanshi ta dinga kwasar shoki tana jefa masa ita a fuska ko tana masa rawar mazaunai, tun abun na masa wani banbarak'wai har ta d'an fara bashi kunya, yanzu kuma kawai sai take birgeshi tunda dai ai shi ne ake ma ba komai bane. Tabbas akwai k'uruciya a tare da ita mai d'auke da wautar kasancewarta 'yar fari kamar yanda aka canfa, saidai a haka yake tafiya da abarsa kuma babban abun farin cikin a yanzu shi ne yanda take d'aukar kowane na shi tana sawa a kan ta, hatta makaranta daya umarceta ta dinga fita tare da Hafsat bata masa musu ba, watak'ila abubuwan da ake koyarwa suna tasiri a gareta shiyasa yanzu take sake girmama shi da kambamashi har take tutiya da ita ma matarsa ce, dan idan kwananta ya k'are a kwana biyun Hafsat babu abinda take yi ban da kula da kan ta, idan kuma kwana biyun ta ya cika haka zatayi ta masa billi tana botsarewa tana kukan shagwab'a a dole zai tafi ya barta har kwana biyu.
*Bayan wata uku*
Da sauri ya shigo d'akin dan duba me ya tsaida ita Hafsat har ta shiga islamiyya ban da ita, zaune ya sameta bakin gado ta buga tagumi, shigowarshi yasa ta d'aga kanta ta bishi da kallo, d'auke tagumin tayi ta mik'e a kasalance ta nufeshi ita ma. Sheikh daya bi gaba d'aya jikinta da kallo ganin kayan dake jikinta alamar ko shiryawa ba tayi ba, gashi kayan nan masifan birgeshi suke idan ta saka, duk wata tsohuwa da sabuwar sha'awarshi tayar masa suke yi, kasancewarta fara sai kayan kalar bak'ak'e suke karb'an fatarta, rigar hannayenta kamar na singlet suke ta kamata sosai, sai wandon da tsayinshi iya cinyarta ne kawai sai rubutun Gucci da aka zagayesu da shi, suna mata kyau sosai, suna had'ewa kawai ta fad'a jikinta ta kwanta luf cikin shagwab'a tana fad'in "Abdul bana jin dad'in jikina, dan Allah ka min addu'a ka ji."
Tallabo kan ta yayi suka kalli juna cike da kulawa yace "Me yake damunki yan matana? Shiyasa baki yi shirin islamiyya ba kenan?"
Cikin turo baki tace "Um."
Da kulawa yace "To fad'a min me kike ji?"
D'an d'aga girarta tayi sama tace "Kai! Abun fa dayawa ne."
Shi ma d'aga Girard yayi yace "Allah? To zo zauna ki fad'a min na ji."
Jan ta yayi suka zauna bakin gado yana kallonta yace "To ina jinki."
Cike da shirme da sakarci ta shiga nuna masa da hannu tana fad'in "Ka ga nan marata sai ta dinga ciwo idan na tab'a, sannan ina jin ana motsi wani lokacin kamar ana harbina."
Ta fad'a duk tana d'ora hannunshi a marar ta ta, tas ya zuba idonshi kan marar ta ta yana fad'ad'a murmushi a ran shi yana godewa Allah dan shi kam har ya harbo jirgin, d'orawa tayi da "Kuma ka ga sai kaina ya dinga min ciwo dan danan, sannan ga ciwo a tafukan k'afafuna kamar ana kunna min wuta, sannan bayana sai ya dinga min ciwo..."
D'ora kan ta tayi a cinyarshi tace "Ni wallahi ma kamar na mutu nake ji..."
Duk da ta kai k'arshen kalmar amma saida ta dakata ba tare da shiri ba, fizgota yayi da k'arfi suka kalli juna a wani yanayi na daban, yanayin rauni ne ya bayyana a tattare da shi tare da sassauta muryarshi yace "A'a Ryam! Ba yanzu ba kinji? Mutuwa dole ce ga mai rai, amma ba yanzu ba Ryam, ina sonki, ina son ki ci gaba da rayuwa har ki ga jikokinki."
Murmushi tayi ta rumgumeshi tsamtsam tana sako da hawayen da take jin su daga zuciyarta ne tana fad'in "Abdul wani abu nake ji a kan ka, a can cikin zuciyata nake jin wani muhimmin abun da bayan iyayena babu wanda nake jin kwatankwacin haka a kan shi sai kai."
D'agota yayi a jikinshi ya kalli fuskarta yace "To ki fad'a mana ki huta Ryam, ki fad'a min ki ce Abdul ina sonka."
Mak'ale kafad'a tayi tace "Ni ai ba so bane, kawai dai dan mun shak'u ne."
Dungure mata kai yayi yace "To tashi canza kaya muje asibiti a duba min ke, kafin mu dawo na wa su Hajia albishir kina da ciki."
Da k'arfi ta kalleshi ta dafe k'irjinta da taji ya buga tana zazzaro ido tace "Me? Ciki?"
Sai kuma ta mik'e a tsoraxe tana shafa mararta ta kalleshi tace "Tsohon yan matanshi ka daina min irin wannan wasan, kaga dai babu kyau tsorata musulmi ko? Ka daina dan Allah bana so."
Juyawa tayi zata nufi falo tana fad'in "Haba dan Allah, na samu ciki na kalli mutane da wane ido kuma? Shikenan sai na yi tsaye na kallesu su kalleni su kalleka su ce ni da kai dama lalatattu ne?"
Mik'ewa yayi da sauri ya rik'o yana fad'in "Mu ne lalatattun? Ko kuma dai ni da nayi cikin?"
Da sauri ta rufe ido tace "To ai haka mutane zasu fad'a, haba dan Allah ni fa yar yarinya ce, kai kuma ka ga babba ne ko?"
Da zolaya yace "Sa'an Abba ko?"
Dariya tayi ta fad'a jikinshi tana sauke numfashi tace "Abdul tsoro nake ji, bana so na samu ciki yanzu dan Allah kayi wani abu a kai."
K'am k'am ya matseta a jikinshi yace "Tsoron me kuma bayan ina tare da ke?"
Sake lafewa tayi jikinshi tana jin wata k'aunarshi na ratsata, dan gaskiya soyayyar da yake nuna mata bata tunanin da Asas ta aura zata samu kwatankwacinta, kai ita ta ga aya k'arara, tsohon nan ya bud'e mata kwanyarta ta d'auki darasin rayuwa, ita kam da za'a maida rayuwarta baya da zata sake fatan auren *babban mutum* mai addini kamar sheikh d'in ta.
Duk yanda ya so su je asibiti nunawa tayi ai babu abinda ke mata ciwo kawai ba zata je ba, k'yaleta yayi bai takura ba saidai yasan dole zata buk'aci ganin likita.
*Aish-Nas*
Duk da ba wata soyayya bace a tsakaninsu, amma dai akwai girmama juna da mutumtawa, yau ma shiryawa sukayi zuwa gidansu Anas d'in dan gaishe da mahaifiyarshi da bata da lafiya, a tartsetsiyar motar da sheikh ya bashi a matsayin kyauta ta kyautatawa tsakanin d'alibi da malami suka isa k'ofar gidan, suna zuwa tare suka fita yana rik'e da kwanukan abincin, suna kaiwa daf da k'ofar ya mik'a mata yace "Shiga zan jiraki a nan."
Da mamaki ta kalleshi duba da sau uku haka na faruwa, idan ya kawota gidan saiya tsaya ita kad'ai ke shiga, ba tare data daina mamakin ta sunkuyar da kan ta cike da ladabin da uwarta ta d'orata a kai tace "Ka gafarceni idan ka ji haushin tambayata, amma dan Allah me yasa kai baka shiga kullum sai dai ka tsaya a nan?"
Murmushi yayi ya d'an kalli gefenshi kafin ya kalleta yace "Aisha ba zan shiga gidan nan ba a yanzu, amma zan shiga wata rana."
Sake d'agowa tayi da mamaki tace "Me yasa to?"
Numfashi ya sauke ya gyara tsayuwa da kyau yace "Kin gane? Abbanmu ne ya mana iyaka da shiga gidansa, ba ni kad'ai ba duka 'ya'yanshi maza masu hankali, ke har da ma mata masu aure ya gindaya mana tsinuwa idan muka shigar masa gida ba tare da izininshi ba."
A firgice ta kalleshi tace "Subhanallah! Yaya Anas me kuka masa da zafi haka? Babu kyau irin wannan fa ko kad'an, ka fad'a min dan Allah sai na tayaku bashi hak'uri ya yafe muku."
Ba tare daya daina murmushin fuskarshi ba yace "Humaira, ba wani babban laifi bane muka aikata, k'anina dake bi min ne wata rana ya samu mahaifiyarmu da matar Abbanmu amaryar da yayi suna fad'a, shi ne ya siye fad'an har yayi gangancin dukanta, akan wannan ne ya had'amu gaba d'aya ya nesantamu da shi."
Ajiyar zuciya ya sauke yana kallonta yace "Tunda yayi auren nan komai ya canza, mahaifiyarmu ma bata da lafiya ne saboda shi, amma bamu da bakin magana, kullum cikin fatattakarmu yake da hantararmu, akan amaryar nan nunawa yake babu mai mahimmanci sama da ita."
Murmushi ya mata ya nuna mata k'ofar yace "Shiga ciki zan jiraki a nan."
Jiki a mace Aisha ke kallonshi tana jin wani abu a zuciyarta, sai take tuna sanda na su uban yayi aure da kalar iskancin da tayi amma sau d'aya kawai mahaifinta ya iya marinta, kai a dalilinta ma har yaji matar uban na ta tayi kuma a haka bai d'auki tsatsauran mataki a kan ta ba, hasalima har gaisheshi take ya amsa saidai sake mata fuska kamar baya ne ya