Showing 111001 words to 114000 words out of 218703 words

Chapter 38 - Sakayyah 2 Hausa Novel Complete

Modibbo ke ba wanda zaki aura, toh ai gashi an bakishi an aura miki an kawo mishi ke sannan ki tsaida koke-koke gulma ai tunda kin samu wanda kikace kinaso mgn ta ƙare tunda da bakinki kikacewa iyayenki Ni Modibbo nake to hike nan kuma gaki gashi”.
Tunda Hajja Nana ta fara mgnar Modibbo ke kallonta, sai dai jin kalmar da tai ta nanatawa cewa wai ke kikace Modibbo kikeso.
Sai ya rumtse idanunsa da masifan karfi wani irin abu yaji zeeerr ya tsirga masa da can maɗigar kanshi har zuwa kan babbar yatsarshi.
Wani irin amintaccen numfashi mai cike da yanayi na musamman ya fesar lokacin da yaji tana kuma cewa.
“Tunda kin samu Modibbon da kike so kuma ai sai ki bar idanunki su huta”.
Yah Salam shine abinda ya iya furta cikin ransa sai kuma kalmar Ba kince Modibbo kike soba da yake ta maimaitawa tamkar mai son haddace kalaman wani irin fitinenne tsalle zuciyarsa keyi da daurawa domin kalmar tazo mishi a bazata wani irin aminci nitsuwa salama gamida yaƙini yake ji yana rufeshi.

Ita kuwa Khausar wani irin kunya haɗi da takaicin ne yasata sakin sassayyan kukan sabida yadda Hajja Nana ta tsinkata gaban Modibbo, domin duk yayunshi sai murmushin jin dadi suke. Ummi kuwa kai kawai ta jinjina dan lamarin Hajja Nana sai shiru.

cikin sanyi Innayi ta kalli Ummi tare da cewa.
“Ai Abban Jameel yace min in Sha Allah zai mishi dukan bayanin”.
Ita dai Hajja Nana ƙwaffa tayi tare da juyawa tana dube-dube ba tare da tace ko ƙalaba.

Zakariyya kuwa cikin sanyi yace.
“Lalla Khadi mufa zamu tafi”.
Cikin sauri ta kalli Modibbo tare da cewa.
“Bismillah a buɗe fuskar amarya, taga ɗakinta”.

Haka nan shima kanshi yakejin yana son yaga fuskarta, a cikin wannan yanayi da har yanzu yake mamakin ya akayi aka aura mishi ita.
Ashshe ce ta kamo hannunsa tare da matsowa kusa da Khausar da shi ɗin kana mishi alamun buɗe.

Wani irin sassayyan numfashi ya fesar tare da sunkuyowa yaje buɗe fuskar ta.
Wani irin lumshe idanunsa yayi atake yaji bashi da buri da yawuce ganin kyakykyawan fuskanta saboda hango ƙafafunta daya sha jan lalle da yayi ganin yanda sukayi masifar kyau lalle ya amshi ƙafarta.
Ahankali ya ƙara sunkuyowa kanta tare da shaƙan daddaɗan ƙamshin da take sai kuma yasa ya tsunsa biyu ya ɗan ƙara daga Lifayan atake kyakykyawan fuskarta ya bayyana ras a gabanshi
Juyawa yayi tare da kallon Lalla Hafsat kana yai musu alamar gashi ya buɗe.
Ibraahim dake tsaye ya miƙa masa Bounch na kuɗi alamar ya mata liƙi.
Cikin nutsuwa ya karɓa kana ɗaura mata shi kan cinyata tare da ɗan kauda fuska murya can ƙasa yace.
“Ibraahim ne yace a baki”.
Ya ida maganar yanayi mata wani irin fitinennen kalo daya sa kasala rufeta.

Yayin da Asma'u keta faman yi musu video tana murmushi.
Shi kuwa a hankali ya ɗan tashi tsaye.

Lalla Hafsat ta janyo ta tare da miƙar da ita tsaye.
Tana tsayuwa akan ƙafafunta Lalla Hafsat ta bashi wasu Bounch ɗin kuɗi alamar yayi mata liƙi.
A hankali yasa hannunshi ya amsa tare da fara yaryaɗa matasu tamkar ruwan sama.

Ibrahim Asma'u kuwa sai hotuna sukeyi musu.
Rahama kuwa wani turare mai sassayan kanshi ne ta fara fesa musu mai fidda zaren furanni masu color daban daban.

Ashshe ce tayi musu alamun su fita tare da cewa.
“Allah ya baku zaman lafiya da zuriya ɗaiyiba”.
Haka yasa gaba ɗaya suka haɗa baki wurin cewa.
“Amin Amin”. Kana duk suka fito a tare.

Ita kam Khausar bata san me suke cewaba, bare tasan sun fita.
.shi kuwa Modibbo sautin Shesh-sheƙan kukanta ne ke ratsa kunneshi so bai barshi yaji mgnar suba bare fitansu, sai sautin rufe ƙofar ne da yaji ya ɗan sashi juyowa ya kalli ƙofar, tuni an rufe ƙofar bisa alamu duk sun tafi.

Su kuwa hakanne duk sun fita, Lalla Khadijah ce karshen fita falon bayan ta kashe wutan falon kana taja ƙofar ta fita ta bi bayansu.
A corridor ta samu Kalla Hafsat na jiranta suna fita sukaja ƙofar corridor suka rufe wacce bata sai ta ciki sai in da key a hannun mutum ko ƙasa pin ɗin ƙofar .

A can cikin ɗakin kuwa, wani irin maraitaccen kuka Khausar keyi mai sassayan sautin da ya fara kashe jiki da ruhi da dukkan gangan jikin Modibbo.
Yayinda kalaman Hajja Nana keyi minshi yawo akunne zuwa tsakiyar kai tamkar busan sarewa.

Wani irin fitinennen rauni hadi da kasalance sukayi mishi rudugun da yasa bai san lokacin da ya ware hannunshi tare da buɗe garen jikinsa dake baza sassayan ƙamshi, a hankali ya jawota jikinsa tare dayi mata wani irin sahihin rugguma dayi mata ƙawanya da garensa kana ya bata Kekkyawan masauƙi da ƙirjinsa haɗin dayi nata cikekken GARKUWA da hannayeshi ya matseta tsam a cikin jikinshi....

*Littafin Sakayya dai na kuɗi ne yar uwa ki biya in tura miki littafin ki karanta cikin aminci da salama ba haƙƙin kowa aka ki, 1k ne fa kacal 0661110170 Gtbank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min evidence inki ta Whatsapp no na 09097853276, in tura miki littafin Kisha karatun ki.*

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban lissafa. Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 22*

Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban lissafa. Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 ko kuma ta wannan 09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.

A hankali ya ɗan sunkuyo kanta, tare da cusa kanshi tsankanin wuyanta da kafaɗarta, wani amintaccen numfashi mai haɗe da zazzafan shauƙi ya shaƙa, sai kuma ya ƙara ruggume ta da karfi, saboda jin numfashinsa na gab da yankewa ya bar gangan jikinsa, wani irin tsuma naman jikinsa keyi tamkar wanda aka jonawa wutar nepa, lokaci ɗaya lips inshi suka fara tattarewa tare da fara rawa.

Ita kuwa Khausar, jin yadda yake fuzgar numfashi, tare da ƙwaƙumeta ne, ya ƙara ta azzara ido cike da tsoronshi cikin zuciya da jikinta, hannunta tasa bisa ƙirjinshi tana ƙoƙarin tureshi, tare da sakin Shesh-sheƙan kuka, mai nuni da tsananin tsoronta a fili.

Can cikin duniyar da ƙamshin turaren ta, ya jefa shi ya fara jiyo, Shesh-sheƙan kukanta, murya cike da tsoro rauni kana muryar na rawa tace.
“Wayyo Allah Mommy na, sun tafi sun barni ni kaɗai, ba'a barmin kowaba”. Sai kuma ta fashe da kuka jiki na rawa taci gaba da tureshi cikin muryar kukan taci gaba da cewa.
“Dan Allah ka sakeni, numfashi na zai dauke”.
Sai kuma ta fashe da raunataccen kuka mai nuni da tsananin tsoronta da kuɗawa da kuma raunin dake tabbatar da cewa daga can ƙasan zuciyarta kukan ke fitowa.

Wani irin mataccen numfashi yaja da masifan ƙarfi, kana ya samu ya fesar da numfashi a hankali yayinda jikinsa ya saki wani irin rawa tamkar mazari wanda hakan yasa baisan sanda ya saketa ba.
ita kuwa Khausar jin ya saketa ne, yasa ta naje jikinta, ta koma bakin gadon ta hau ta zauna, tare da takure kanta wuri ɗaya, kana ta kife kanta bisa guiwowinta tana mai sakin maraitaccen kuka, mai cike da raunin da dole ya haifar da tausayinta ga duk zuciyar wanda kunnensa yaji sautin kukan, cikin sassayan sauti mai cike da rauni take kukan gami da yin mgnar da har zuciyarta take faɗin.
“Yah Jameel na, cika maka wasiyarka, cikin rashin sanin cewa wata duniyar da bani da kowa za'a kawoni a wurgar dani, kamar ba'a sona, an nesantani da Mommy na da Raudat.”

Shi kuwa Modibbo zuwa yanzu, sawunshi sun fara gaza ɗaukan nauyin gangar jikinsa da hakan yasa.
Dole yaja kafafunshi da ƙyar ya jingina da jikin wodurob, yayinda ya kife kansa, da jikin durowar, tare da sa haƙoransa na dama, ya taune gefen lip inshi na ƙasa.

Kusan tsawon 21 minutes suka ɗauka a haka, amman madadin yanayin da yake ciki ya ragu sai ma ƙaruwa da yakeyi, wanda hakan ne ya tilasta mishi juyowa, ya kalli Khausar ɗin da zuwa yanzu ta koma yin kukan ƙasa-ƙasa bisa alamu bacci ne ya fara surarta a haka.

Wani irin kallo mai tafiya da dukkan nitsuwarsa Yake Binta dashi, tun daga kan yatsun ƙafanta da suka sha zanen lalle har zuwa kanta da mayafin laffayan ya zame ya ɗan sauka ƙasa.
Wani irin sheƙi da ƙamshi gashinta ke zubawa, wanda ya haddasa mishi jin wani irin miƙewar tsikar jikinai baƙi ɗaya.

Sai kuma ya ƙara ware idanunshi da suka koma kalar hazo, bisa fuskarta jin taja dogon ajiyan zuciya da ya tabbatar mishi da tayi bacci.

Ajiyan zuciya mai nauyi ya fesar tare da yin wani irin fitinennen miƙar da yasa M ɗinshi miƙe iya tsawon da Allah ya halitta masa.
Wani irin tsaki mai sanyi yaja, cike da takaicin yadda wannan abu nashi yake addabar rayuwarsa da rashin haƙuri.
A hankali yasa hannunsa ya ɗauki wayarta da Asma'u ta ajiye mata a bakin gadon.
Cikin wahaltaccen ya juya ya nufi ƙofar fita.
A bakin ƙofar yasa hannun ya kashe wutan ɗakin kana ya fara takawa a hankali domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login