Showing 138001 words to 141000 words out of 218703 words

Chapter 47 - Sakayyah 2 Hausa Novel Complete

take taje tayi al'wala hakama su Innayi.

A hankali Rahama ta tura ƙofar ɗakin Didi zaune ta hangota bisa salla cikin sanyi ta shiga tare da sallama, da mamaki Didi ke kallonta lokacin da ta zauna gefenta, cikin kula tace.
“Lfy kuwa?”.
Kai ta ɗan jujjuya murya cike da tausayi tace.
“Didi Aunty Khausar fa, naji tana ta kuka, tana kiranki”.
Cikin tsareta da Ido Didi tace.
“Toh dama ce miki nayi in kinje can ki ƙwana ne?”.
Da sauri ta jujjuya kai tare da cewa.
“Wlh nace zan dawo kuma sai tace, wai dan Allah mu kwana tare, tace zata kiraki ta gaya miki, to kuma da ta tafi dakin Yah Aleey Bata dawoba, sai ɗazu da naji tanata kuka har tana kiranki fa”.
Cikin sauri Lalla Hafsat da ta fito Bathroom da alamun itama al'wala tayi ta kalli Rahama tare da cewa.
“Toh anji tashi kije kiyi al'wala”.
Jin hakane yasa ta miƙe ta nufi ɗakinta.
Didi kuwa Gwauron numfashi ta fesar tare da ɗan yin ɓoyeyyen murmushi da hamdala ga Ubangji aranta Aleeyu ta ya zama cikekken Namiji...

Shi kuwa Modibbo jin an kuma kira na biyu ne, yasa ya ɗan ronƙofo kanta, tare da manna mata kiss a goshinta, sai kuma yasa tafin hannunshi bisa kuncinta yana ɗan shafawa cikin tausayawa da jinƙai gami da kulawa yace.
“Minha, kiyi haƙuri ki yafe Modibbonki”.
Sai lokacin Shesh-sheƙan kuka ya fara taso mata, shi kuwa a hankali yace.
“Bari inyi wonka ko, ke ma in tayaki kiyi”.
Cikin sauran ɗan rogowar ƙarfinta ta ture hannunsa tare da jan blanket ɗin ta rufe jikinta da kyau.
A hankali ya ɗan janye jikinsa gefe, tare da miƙewa zaune, kana ya ɗan buɗe rumfar gadon ya fito.

Ita kuwa Khausar idonta a buɗe amman bata ganin sosai sabida yawan kuka.
Shi kuwa Modibbo cikin mmki yake kallon jikinsa dake ɓace da jini, kai ya ɗan sunkuyar tare da jawo jallabiyarsa ya zira a jikinsa kana ya wuce Bathroom

A hankali ya shiga Bathroom ruwan zafi ya haɗa da turaruka wanka, kana yayi wonkan soso da sabulu, sai kuma ya ƙara haɗa wani ruwan sabida jin yadda ƙafafunshi ke rawa, shiga ciki yayi ya ɗan kwanta na tsawon 5 minutes kana ya fito, brush yayi tare da sake haɗa wani ruwan yayi wankan Tsarki bathrobe mai taushin dake gefenshi ya zira.
Sai kuma ya sake haɗa wani ruwa cikin bathtub tare sa turaruka kana ya fito, ana tada iƙama, jin hakane yasashi kimtsawa sauri-sauri gudu-gudu, turare ya ɗan fesa, kana ya ɗan sunkuyo kanta a hankali yace.
“Afwan Minha, kinji an tada iƙama, jirani yanzu zan dawo kinji”.
Bata kulashiba saima juya kai da tayi, hancinta ya ɗan lakace tare dacewa.
“Hmmm ɗan Didi yayi laifi ko”.
Ya ƙare maganar da juyawa ya fita.

Ita kuma a hankali ta gwada yunƙura wai zata tashi.
Sai kuma tayi saurin komawa zaune, sabida wani irin fitinennen zogi da raɗaɗin daya tsargan mata daga ƙasanta har maɗigan kanta, sai kuma ta saki sabon kuka, tare da komawa kwance.

Ana idar da salla Didi ta miƙe tare da fitowa ta nufi ɗakin Jakadiya, suna shiga tace.
“Kin haɗa kayannan ko?”. Da sauri ya Jakadiya ta miƙe tare da cewa.
“Eh tsarinma ma tun randa akayi bikin gabatardashi na jiƙamshi, da sauri Didi tace.
“Taho”. Cikin sauri Jakadiya ta ɗauki wata kwarya mai cike da haɗin wasu irin itatuwa na musamman, sai wani irin fitinennen ƙamshi tuumuwan yake zubawa, sai kuma wasu mayuka da ke kan fefeyin dake rufe da ƙwaryar sai wata babbar leda dake cike da kaya.

Kai tsaye Side ɗin su Modibbo suka nufa.
Suna shiga cikin corridor Didi ta nuna mata falon tare da cewa.
“Shiga nan, bari in kirawo Ummin Jameel.”
To tace kana ta wuce ta shiga.

Ita kuwa Didi da sallama ta shiga falon su Ummi, da sauri Ummin ta miƙa tsaye tare da kallon Didi dake ɗan murmushi, ganin yadda Ummi ta tsareta da idone yasa tace.
“Ummin Jameel ina innayi".

“Tana ciki”. Ta ƙare mgnar da nuna mata ƙofar ɗakin da innayi ke ciki.
Da sauri ta nufi can, itama Ummin Binta tayi a baya.
Cikin kulawa Innayi ke kallonta ita kuwa Didi da alamun sauri tace.
“Innayi wa zai iya ɗan taimakawa Khausar?". Murmushi Innayi tayi tare da nuna Ummin Jameel.

“Toh Ummin Jameel ke da waye zamu tafi”.
Da sauri tace.
“Bari a kira Aunty Hajara ƙanwar Maman Khausar”.
Ta ƙare mgnar da kiran Aunty Hajara ba bayani sukabi bayan Didi dan sun lura da gaggawa Didin take sonsu Hajja Nana kuwa da ido ta rakasu domin ai ita kanta tasan masarautu da tsaraɓe-tsaraɓen al'adun.

Aiko suna isa suka samu Jakadiya a falo, da sauri Didi ta amshi kwaryan ruwan nan ta miƙa Ummi tare da cewa.
“Idan kun shiga a taimaka mata ta zauna cikin ruwannan in Sha Allah lokaci ɗaya zataji sauƙin jikinta sosai.
Kai Ummi ta jinjina tare da amsar ƙwarya, ita kuwa Jakadiya cikin alamun tsananin jin daɗin tace.
“Sai tayi wanka zan shigo in shiryata.”
To kawai Ummi tace tare da juyawa suka nufi cikin ɗakin.
Suna shiga sukayi turus suka tsaya a tsakiyar ɗakin tare da juyawa suka kalli juna cikin kaɗuwa ganin babu kowa a ɗakinma bare Khausar ba ita alamarta...


*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*




By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 27*

Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Ido suka zuba kan gadon dake hargitse ga jini dake kai sai rigar baccin Khausar da suka gani gefen pillow.
Sai kuma suka kalli juna da mamaki gami da tausayin,
Ummi kama tuni hawaye ya cika mata ido a hankali tace.
“Toh ina take?.”
Da sauri Aunty Hajara ta rumtse idanunta ganin yadda beshid ɗin ya ɓaci da jini, musamman wannan farin ƙyalle mai heart dake tsakiyar gadon.

Da sauri ta jujjuya kanta sai kuma ta ta kalli ƙofar Bathroom ɗin sabida jiyo mgn can ƙasa-ƙasa da sauri tace.
“A'a Ummin Jameel kinji fa kamar mgn a cikin Bathroom dinsu”.
Sai kuma duk sukayi kasake alamun kasa kunne cikin mmki Ummin ta sauƙe numfashi tare da cewa.
“Ai kamar ma muryar Babane a ciki".

Shi kuwa Modibbo da duk saurin Didi ya rigasu, iso kuma da suka zo basu shiga cikiba iyakar Jakadiya ma falo, shiyasa basu san ya dawo ba, a zatonsu yana Masallaci kamar yadda haka al'adarsu take kafin ango ya dawo salla biyu daga cikin ƴan uwanta da dole al'adar masarautarsunce in an kawo amarya ma sai an bar mata biyu, masu maidawa iyayen yarinya tukuici in ta kawo budurcinta da kuma kai hatimin mulki da za'a mallakawa mata shaidar kasantuwarta Gimbiya kenan.

Toh koda ya dawo kawai ciɗak ya ɗagata ya nufi Bathroom da ita, yana shiga ya direta cikin ruwan ɗumin daya haɗa mata, tun kafin ya tafi.

Jin yadda zafin ruwan ke ratsata ne yasa take yayyarfa hannunta tare da sakin raunataccen kuka murya adisashe.
A hankali ya ɗan tallaɓe kanta tare da mannawa da ƙirjinsa cikin sanyi mai cike da bayyanar asalin matsayinta dake cikin zuciyarsa yace.
“Sannu kiyi haƙuri ki zauna zakiji sauƙin ciwon sosai”.
Ya ƙare mgnar da dan ƙara zaunar da ita cikin ruwan ɗumin,
wani raunataccen ƙara ta kuma saki wanda yasa har Jakadiya da Didi dake falo suka jiyota, cikin sauri Jakadiya ta kalli Didi tare da cewa.
“Inaga sun ɗagata bari mu ɗauko ƙyallen tarihinmu da zanin gadonmu”.
Kai kawai Didi ta gyaɗa mata.
Allah yasani ji take kamar ta shiga to amman ba dama tunda Ita dai surkuwa ce.

A can cikin ɗakin kuwa Ummi da Aunty Hajara kam bushewa sukayi a tsaye kamar wasu sakarkaru, suke kallon ƙofar Bathroom ɗin fuskoki cike da mamaki.

Da sauri suka juyo suka kalli ƙofar jin a buɗe Jakadiya da yanzu ta shigo, kwaryan dake hannunta ta miƙa Ummi tare da cewa.
“Gashi ta zauna ciki ammafa kada ta wuce 2 minute”.
Toh Ummi tace tare da amsa kana ta ajiye ƙwarya, sai kuma ta kalli Aunty Hajara dake ruggume da hannun.
“Inaji mafa kamar tana tare da mijinta ne a Bathroom ɗin."
Aunty Hajara ta faɗa.
Murmushi Jakadiya tayi tare da cewa.
“Ato shike nan ai ni bari in na ɗe..."
Sai kuma suka kalli ƙofar Bathroom jin kamar an buɗe, shi kuwa Modibbo jin alamun surutaine yasa ya ɗan miƙe tsaye kana ya buɗe ƙofar dan yaji surune da gaske akeyi a ɗakin.
Da sauri yayi ƙasa da kanshi ganin Ummi.
Ita kuwa Ummi cike da kunya ta miƙa mishi kwaryar nan da Jakadiya ta bata tana mai kauda kai tace.
“Gashi ta zauna ciki, Amman kada ta wuce daƙiƙu biyu”.
Cikin tsaanin kunya yayi ƙasa da kanshi tare da amsar kwaryar, ya juya cikin Bathroom ɗin da sauri ya maida ƙofar ya rufe ba tare da yace komai ba kana bai bari sun haɗa idoba.
Itama Ummi cikin kunya ta kama hannun Aunty Hajara suka fita.
Jakadiya kuwa murmushi mai cike da jin daɗi tayi, tare da shimfiɗa wani farin leda mai taushi a gefen gadon zai kuma ta ɗan jawo wannan farin ƙyalle mai zanen heart ta sanyashi cikkn ledan kana ta maida shi ta liƙe ya zama kana iya ganin duk jinin dake jikin ƙyallen sai kuma ta sa hannun ta ɗauko wani ɗan bugeggen katako mai zagaye da gold a jiki, kana an yishi da marfin glass daga saman an Rubuta MRS Aleeyu Mouleey, da manyan baƙin larabci.
Sai a ƙasan kuma aka rubuta. Lalla Khausar.
Cikin ta shimfiɗa ƙyallen tare da maida marfin glass ɗin ta rufe, sai ya zama tamkar abun aje hoto, sai kuma daga ge da gefensa da ke ɗauke da tambarin masarautar Mouley ɗin.
Cikin sauri-sauri ta naɗa beshit ɗin kana ta zaro wani fari mai ɗauke da alamun zanen masarautarsun ta shimfiɗa tare da sa rigunan pillow da blanket.
Sai kuma ta ɗaukesu tare da fitowa falo da sauri.

Tana fita Lalla Khadijah na isowa da kaskon turaren wuta,
Da sauri ta miƙa wa Didi wannan furem ɗin ƙyallen da kuma sanin gadon, cike da jin dadi Didinta amsa ita kuwa Jakadiya, amsa kaskon turaren wuta tayi ta koma ɗakin ta ajiye.
Gefen gado kana ta jawo ledan nan, ta fito da wata dandatstsiyar Alƙyabbata irin ta matan masarautar Mouley ɗin, sai kuma wata tattausar riga mai gajeren hannun, dukansu kolon tutar masarautar sune sai fararen ondis.
Turarukan data kawo tajera gefen kayan.
Sai kuma ta juya ta koma falo bayan ta ƙarasa kimtsa ɗakin.

A nan cikin Bathroom kuwa, cikin wani irin fitinennen kallo Modibbo ke kallon Khausar da ta tura lip inta na kasa tare da kwaɓe fuska, har lau hawaye na tsiyaya, cikin sanyi ya ɗan tallabo kanta da hannunsa duka biyu, manyan yatsunshi yasa tare da fara goge mata hawayen, murya cike da taushi, tausayi, gamin da jinƙai yace.
“Kiyi haƙuri ko, kin yafewa Yah Mu'allim dinki ko?”. Cikin Shesh-sheƙan sabida jin yadda zafin ruwan ke ratsa mata jiki, ga wani irin fitinennen zazzaɓi da ciwon kai da sukayi mata taron dangi, murya a disashe tace.
“Allah zai saka min”. Da sauri ya kauda kanshi gefe jin murmushi na gaba da subce mishi, ita kuwa kuka ta ɗan saki tare da cewa.
“Ai dama na gayawa Ummi haka zakayi ta cin zalina amman suka ki yarda, Allah zai saka min”.
Cikin sanyi ya ɗan tsuke fuska kana yace.
“Zo nan, zo ki shiga cikin wannan inji Ummi”.
Da sauri ta rumtse idanunta jin ya tallabota ya ɗagota, sai kuma yayi saurin ruggume ta, jin yadda ta saki wata ƙara mai cike da alamun galabaita.
A hankali ya zaunar da ita cikin kwaryar.
Da ƙarfi ta saki ƙara tare da cakumo wuyanshi ta matseshi gam a jikinta da yake rawa kar-kar sabida zafi gami da raɗaɗin da jininta ya ɗauka.

Rumtse idanunsa yayi da ƙarfi dan ba ƙaramar shaƙa tayi mishi ba, sai kuma ya fara sauƙe ajiyan zuciya jin ta fara sassauta cacumar da tayi mishi, ido ya zuba mata jin yadda take ta sauƙe ajiyan zuciya a jere a jere, sai kuma wani irin fitinennen zufa daya keto mata tako ina a jikinta.

Lumshe idanunta tayi tare da jingina kanta da ƙirjinsa.
Tana mai ci gaba da sauƙe numfashi, a hankali yace.
“Da sauƙi ko?”.
Bata kulashi ba, sai idanunta dake rufe domin duk abinda yake mata bata buɗe idanunta ba.
Sai yanzu da taji ya ɗagota cak daga cikin kwaryar da sauri ta buɗe idan, sai kuma ta rufesu ganin shima ita yake kallo, ɗan murmushin gefen baki yayi tare da cewa.
“Toh kiyi niyan wankan tsarki”.
Bata kulashi ba, shi kuwa a hankali ya koma gefen bakin bathtub din ya zauna.
A hankali ta buɗe idanunta tare da ɗan kallon ƙofar fita, sai kuma tayi saurin cewa.
“Ni ka daina kallona kuma, ka fita zanyi wanka”.
Bakinshi ya ɗan motsa bata dai ji me yaceba, ta daiga ya rufe idanunshi alamun bazai fita ba kena, ganin haka yasa tayi niyan wankan, tare da fara yin wonkan a suffatul ijjiza, kawai ruwa ta sakarwa kanta.
Daga zaune ta gama wonkan, kana tayi al'wala, a hankali ta yunƙura ta tashi tsaye ga mamakinta kaso 65 ɗari na zafin da takejin ya tafi.
Zafin da takejin ya tafi har wani tsukewa taji jikinta yayi.
Sai kuma tayi saurin da hannunta ta kare ƙirjinta ɗaya zubawa idanu, da sauri kuma ta maida hannun nata ƙasa ganin yadda ya tsura wurin ido.
Shi kuwa towel ya jawo tare, da rufe matashi kana ya dauketa suka fito.
Bisa bakin gado ya ajiyeta, sai kuma ya jawo kujerar dressin mirror d mai a fabanta ya zauna.
Tare da lakatan mai ɗin ya murza a tafin hannunsa kana a hankali ya fara shafawa ƙafarta.
Ita kuwa cikin sanyi da rawan jiki tace.
“Yunwa nakeji”.
Yana mai ci gaba da shafa mata mai ɗin yace.
“Toh acici kazar birni, ai ni ya kamata inyi kukan yunwa nida kika kwana ƙwaƙulewa".
Cikin mamaki ta zuba mishi ido tare da mgnr zuci.
“Motar sherri”.
Ga mamakinta sai ji tayi yace.
“Ni ne motar sherri”.
Da sauri ta jujjuya kai, tare dacewa.
“A'a da kaina nake”.
Hannunta ya kamo ya shafa mata mai ɗin kana ya juya ya gaban dressin mirror yana mgna cikin ranshi.
“Komai ma ki, kirani zan amsa, tunda nayi laifi”.
Da sauri ta dauki pant ɗin dake gefenta ta saka.
Sai kuma ta jawo tattausar doguwar rigar nan.
Ta zura, hannunshi yasa ya jawota tsaye, tare da ɗaukar alƙyabar nan.
Ya zira mata.
Sai kuma ya dawo ta gabanta tare dasa hannunshi kan caɓullenta ya ɗan matsa a hankali da sauri ta rumtse idanunta.
Sai kuma ta fara jujjuya kanta jin abinda yace.
“Yau ma suna miki ƙaiƙayin ne, in sosai miki”.
Murmushi ya ɗanyi ganin yadda gaba ɗaya jikinta ke karkarwa.
Turarrukan ya fesa mata kana yasa mata hulan rigar sai kuma ya jawo hulan alƙyabar ya rufe mata kanta.
Bisa sallaya ya jawota.
Ita kuwa idanunta ta rumtse da karfi sabida yadda in ta daga ƙafarta zafin ke ɗan tsargarta.

A hankali ya dawo bakin gado tare da cewa.
“kiyi salla”.
Ya ƙare mgnar yana dafe kanshi da hannun bibbiyu da shima zazzaɓin yakeji da ciwon kan da yasan rashin baccine ya jaza mishi.
A hankali ta miƙe tsaye bayan ta idar da sallan
Dai-dai lokacin kuma Jakadiya tayi sallama, ɗan tsaki yaja tare da amsa sallamar kana ya mata izinin shigowa.

A gefe ta rusuna cikin girmama ta gaidashi ba tare da ya kalleta ya amsa.
“Bisa umarnin Didi tace Lalla Mouley tazo mu tafi wurinsu Ummin Jameel".
Ta fadi tana kallon Khausar, tare da tura kaskon turaren wutan da ta shigo dashi a hannunta da kuma wata ƴar ƙaramar kwalba dake cike da turaren wutan tsuguno na musamman.
Shi kuwa Modibbo. Cikin tsuke fuska yace.
“Uhm". Ita kuwa hannun ta miƙa Khausar tare da cewa
“Ki tsuguna ki turara jikinki da turaren wutan nan, sai mu tafi.
murya na rawa Khausar tace.
“Bazan iyaba”.
Da sauri Jakadiya ta juya ta fita jin Modibbo yace.
“Kije zan kawota”.

Tana fitowa falon ta gaya musu yadda sukayi hakan ne yasa, duk suka fita Ummi da Aunty Hajara suka koma masauƙinsu, Didi da Jakadiya da Lalla Khadijah kuma suka nufi kasan.

Dai-dai lokacin kuma Lalla Hafsat da Rahama dake kitchen da kansu suka shiryawa Khausar breakfast mai rai da lfy, wanda natane ita kaɗai, sai kuma na Abualeey da Modibbo da suka shirya da ban sai kuma nasu duka.

Shi kuwa Modibbo a hankali ya miƙa tare da kallonta jin tana cewa.
“Zan faɗi".
Hankali ya jawota jikinshi ya ruggume mata tsam, cikin sanyi ya cusa kanshi a wuyanta yana mai shaƙan daddaɗan ƙamshin jikinta,
Bakin gado ya ajiye ta, kana ya dawo ya ɗauki kaskon da turaren wutan, ya ajiye gefenta ta inda zai zauna tattare jallabiyar jikinshi yayi ina ya zauna, hannunshi yasa ya kamo nata tare da jawota gaban shi, cikin karkarwa da rawan murya tace.
“Ƙafafuna rawa suke bazasu iya ɗaukata ba“.
Kanshi ya ɗan ɗago ya kalleta sai kuma ya ɗan sunkuyo turaren wutan ya danga mai ɗan yawa ya zuba a cikin kaskon, sai kuma ya jawota gaban shi sosai tare da sa hannun ya ɗan buɗa sawunta, da sauri ya yawota gaban shi sosai hannunshi ɗaya yasa ya tallabo ƙugunta, kana ya manna kanshi da cikinta yayi mata Garkuwa Da kyau dan ya lura zata iya faɗin.
Da sauri ta rumtse idanunta tare dasa hannunta ta kamo hannunshi ɗaya da taji ya zira cikin rigar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login