Showing 126001 words to 129000 words out of 218703 words
gaba, ita kuma tana biye da ita a baya.
Dai-dai lokacin Modibbo kuwa ya fito daga cikin bedroom ɗinsa yana mai zuba wani irin ni'imtaccen ƙamshi mai daɗin shaƙa tattausar jallabiya ce a jikinsa red color sai kuma al'kyabbar da ya ɗaura a samanta fara ƙal mai shara-shara.
A hankali ya zauna bisa 2 str dake fuskantar ƙofar shigowa falon, wayarshi dake kan santa table dake gabanshi ya ɗauka.
A hankali ya cire pin din wayar.
Hotonshi dana J ɗinsa dake fuskanta wayar tashi ya zubawa ido, wasu sabbin hawayene yaji suna zubo mishi wani na korar wani.
Karo na forko kenan tun bayan rasuwar Jameel da yaji, bari ya shiga WHATSAPP ɗin kan number'n J ɗinsa yaga irin hirarrakin da sukeyi in kamar ace basa tare.
WHATSAPP ɗin ya shiga bayan ya buɗe date inshi na whatsapp ɗin ido ya zubawa kan number'n J ɗinsa da shine a sama.
Cikin sauri ya shiga cikin cart ɗin nasu ganin akwai saƙon da bai buɗe ba, cikin tarin mamaki da rauni yake kallon time and date da J ɗinsa ya tura mishi saƙon.
A hankali ya motsa lips inshi tare da cewa.
“Innalillahi kenan a ranar aka ɗauke min J nane ya turo min saƙon”.
Sai kuma yayi sauri yayi playing voice note din da ya gani na tsawo 2 minute and 36 second.
Wani irin tsuma ne da kuma kuka mai sautine suka kubce mishi a tare jin kalmar forko da M Jameel ya fara yi mishi a wannan ranar.
Wani irin rauni da tawayar zuciya ne sukayi mishi gamayyar data haifar mishi da matsanancin kuka mai haɗe da raunin da zai iyasa wanda ya jishi yin kuka.
Dai-dai lokacin kuma Khausar ta tura ƙofar falonshi, bisa umarnin Hafsat dake can bayanta.
“Yah Salam”. Shine abinda ya fito kan lips ɗinta ba tare da sanintaba lokacin da taji sautin muryarsa da kuma ganin yadda yasa hannunshi duka biyu ya tallaɓe haɓarsa yanayin wani irin raunataccen kuka mai tsuma zuciya.
Cikin wani irin matsanancin rauni ta ƙarasa ciki a hankali.
Ta ajiye basket ɗin bisa table ɗin dake gefensa.
Cikin raunin murya tace.
“Har yanzu kuka kakeyiwa Yah Jameel”.
Kamar daga sama yaji sautin muryarta, wanda ya sashi ɗago kanshi tare da kallon fuskarta da fuskarshi da tayi jazir sabida tsananin kuka.
Da ƙarfi ya rumtse idanunsa tare dasa hannunsa duka biyu ya kamo hannayeta ya jawota gabanshi.
Kanshi ya manna kan cikinta tare dasa hannunsa duka biyu ya zagaye ƙugunta, tare da sakin kukan da ya zarta na forkon.
Cikin tausayi, rauni, gamida jinƙai. Khausar tasa hannunta duka biyu ruggume shi.
Tare da fashewa da kuka.
Dai-dai lokacin kuma Lalla Hafsat ta ɗan turo ƙofar da niyar shigowa.
Da sauri ta koma baya tare da jan ƙofar ta rufe sabida ganin yadda ƙanin nata ya ruggume matar tashi gam-gam.
Su kuwa cikin falon, cikin wani irin sanyin jiki Khausar ta ɗan sunkuyo kanshi hawayenta na ɗiga bisa kan fuskarshi daya tallabe da hannunta duka biyu.
Idonshi dake kwaranyar da hawaye ya buɗe a hankali.
Sai kuma ya jawota jikinshi gaba ɗaya ta faɗa kanshi.
Ruggumeta yayi tsam a jikinshi tare da cusa kanshi bisa ƙirjinta ya kife kanshi tsakanin Caɓ.....
*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*
Labarinfa yanzu ya gama jiƙa.
Yayi zaƙi shane kawai naku masu karatu. Idan har kin san baki biyaba to wlh ki biya ki karanta cikin aminci.
1k ne da kacal sis 0661110170 GTBank AISHA ALIYU GARKUWA wlh ki biya ki karanta wannan littafin yafi miki salama dan samun shi one by one.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 25*
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Tallah !! Tallah !!
Shahararriyar Marubuciyar nan Ikilima Adam (kyauta daga Allah) wacce ta nishadantar daku a littafin ta mai suna *Kanwata* *kaikajawa kanka , *Rai daya janzaki*.
yau na sake dawowa domin Domin tallata muku Littafaina mai Suna *(RUDANI )* Da kuma *Makauniyar Shari'a* littafine mai kunshe da Butulci , cin amana ,zagon Kasa , soyayya irin ta gani kasheni , aminci da saura n su basai n'a cika Ku da surutu ba Hausawa sukace Gani yakori ji.
Karku Manta *Makauniyar Shari'a* sabon littafi ne mai bibiyar Ma'anar sunan sa.
Ya zarce duk littafai na , na baya.
RUDANI littafine mai cike da Rudani da ban Al'ajabi , duk wacce kika fi buƙata zaki biya kudin sa Naira ɗari biyar kacal.
Farashin kowannen su Naira Dari biyar ne 500 kacal
Domin Karin bayani Ku tuntubeni a lambata kamar haka (09069080725 ko Kuma + 22953726162 ) wacce Bata shirya Siya ba kada mu batawa juna lokaci.
Domin aikawa da kudi kai tsaye . 3115484026 ikilima Adam first bank
Turo shaidar biya akan wannan 09069080725 sai najiku.
*LITTAFIN Sakayya dai na kuɗi ne yar uwa ki biya ki karanta cikin aminci da salama ba haƙƙin kowa a kanki 1k ne kacal kudin littafin 0661110170 Gtbank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan number 09097853276 in tura Miki littafin Sakayya ki karanta abinki one by one*
Cikin gigitaccen yanayi, yake ƙara cusa kanshi tsankanin caɓɓullenta, tare da rumtse idanunsu da masifan karfi, tare da saki wani raunataccen kuka mai cike da rauni, mai ratsa zuciya da jiki duk wanda yaji. Yayinda gaba ɗaya jikinshi ya saki wani irin karkarwa dake nuni da tsananin ƙuncin da zuciyarsa keci.
Wasu irin tagwayen numfarfashi Khausar ta rinƙa sakewa a jere a jere, tamkar zasu fito da zuciyarta waje, wani irin tsuma naman jikinta keyi, tamkar wacce ke cikin dusar ƙanƙara.
Wasu irin hawaye masu ɗumi ke kwaranyo mata babu ƙaƙkautawa.
Cikin sanyi ta gyara zamanta tare da ɗan kishinɗar da ta bawa Modibbo damar sakewa a jikinta baƙi ɗaya yayi lib.
Sai kuma yasa hannunshi ɗaya ya zagaye ƙugunta, yayinda ɗaya hannun kuma ya saƙalo wuyanta, wanda hakanne ya tilasta mata sa hannunta ɗaya bisa wuyanshi, ɗaya hannun kuma ta ɗaura bisa ƙanshi tana ɗan shafawa a hankali tare dayin ƙasa da hannun a hankali ta rumtse idanunta tana mai jin yadda sautin kukanshi ke ratsa jiki da zuciyarta kana yakeyi mata amsakuwa cikin kunnuwanta wani irin tausayinshi takeji yana huda dukkan wani sashi na jikinta yana ratsa zuciyarta.
Shi kuwa Modibbo cikin wani irin fitinennen ƙasala yake sakin sautin sassayan kukan.
Tare da ƙara lafewa a jikinta.
Ji yakeyi duk duniya babu wanda yasan yadda yakeji a ransa da ruhinsa, gani yakeyi dukkan mutanen duniya Basu san ya matsayin abota da shaƙuwarsa da amintakarsa da J ɗinsaba.
Gani yake itace kaɗai abokiyar kukanshi, domin ya sani itama J ya ɗauke ta ta musamman a rayuwarsa, wanda hakan yasa itama take nuna Kekkyawan aminci tsakaninta da J ɗinsa.
Haka nan ya tsinci kanshi da jin sauƙin da sassauci suyar da zuciyarsa keyi tunda ya lafe a jikinta.
Wani irin rauni, kasala, sanyi, mutuwar jiki, haɗida juyewar lamarine ya fara ratsashi.
A duk lokacin da yaji ɗumun numfashin ta bisa goshinsa, a hankali ya kara lafewa a jikinta.
Tare da ɗan juyo kanshi ya zamana ya kontar da kanshi tsakiyar ƙirjin nata.
A hankali ya buɗe idanunsa da sunkayi jazir.
Ita kuwa Khausar a hankali take ɗan bubbuga ƙafarɗashi da hannun hagunta, yayinda dama kuma take shafa, kanshi a hankali har zuwa ƙeyarshi, wani irin maraitaccen numfashin mai haɗe da ajiyar zuciya ya sauƙe da karfi lokacin da yaji ta dire kan yatsunta uku a tsakiyar kormin ƙeyarshi tanayi mishi wani irin abu da yafi kama da susa mai haɗe da tausa.
Yam-yam haka yaji tsikar jikinsa na miƙewa.
A hankali ya kuma buɗe idanunsa.
jin ruwan hawayenta dake ɗiga kan goshinsa.
Ita kuwa Khausar cikin tsanananin tausayinshi da jin rauni mai yawa.
Domin tasan a duniya ko Ummi bazata kai Modibbo ƙuncin zaciya akan rashin M Jameel domin, ita tana da Asma'u da Bashir zata kallesu ta danji sanyi.
Moddibo kuwa tasan bayi da kowa a duniya, domin ta sani tunda take dasu bata taɓa ganin Modibbo da wani abokiba fashe M Jameel ba, ta sani kuma bashi da madadin shi, itama ga yadda takeji a rai da zuciyarta inaga shi kuma da M Jameel ya kasance mishi abokin tagwaicinsa, amininsa, ɗan uwansa, abokin shawararsa, abokin hirarsa.
Sai kuma ta ɗan sunkuyo kanshi jin ya ɗan zaro hannunshi dake maƙale da ƙungunta, ya kifeshi kan Caɓɓullen ta na hannun dama, wanda nan yake fuskanta.
Cikin kuka da sanyi murya can ƙasan maƙoshi tace.
“A cikin alƙawuran da nayiwa Yah Jameel, harda hana hawayenka kwaranya, cemin yayi dukkan abinda naga ya saka hawaye, abune mai tsananin ciwo da ƙuna a zuciya.
Ya roƙeni da girman zatin Allah kan cewa in zame maka madadinshi.
Yace dani dan Allah kada in bari hawayen A.J dinsa su zuba.”
Wani irin sabon kuka ne ya subcewa Modibbo domin yana iya jiyo maganar tata can ƙasa sabida yadda kuka ke son danne mgnar.
Cikin sanyi ya ɗan ɗago kanshi da jajayen idanunsa dake kwaranyar da hawaye yace.
“Nima cemin yayi kada in bari ki zubda hawaye. Cemin yayi ke marainiya ce, injikan maraicinki. Kuma in maida so da shaƙuwarmu gareki, cewa yayi yana da yaƙinin zaki meye min gurbinshi a wurina.
Sai kuma ya ɗan kara jawo wuyanta tare da juyawa rigingine, goshinsu ya haɗe wuri ɗaya, cikin Shesh-sheƙan kuka yace.
“Shin da gaske zaki iya zame min madadin J ɗina”.
Ina zuwa yanzu gaba ɗaya ta gaza mgnar sai kai take gyaɗa mishi da sauri-sauri tare da sa hannunta bisa sajenshi ta fara shafawa a hankali.
Shi kuwa Modibbo wasu irin tagwayen numfarfashi masu haɗe da ajiyan zuciya ya fara sauƙewa, tamkar mai shiɗewa.
Sai kuma ya juya a kife bisa kanta, tare da jan dogon numfashi ya shaƙi ƙamshin Kulaccar sirri dake jikinta.
Wani irin fitinennen kasalane yayi mishi rubdugun da yakeji, ko kwayar idanunsu bazai iya buɗewaba.
A hankali ya kife tafukan hannunsa na dama a kan Caɓɓullen dama na hagu a kan na hagu.
Cikin wani irin yanayin da shi kanshi bazai tantanceba, yaji ya fara haɗe yatsunsa a hankali yana mai runtsesu da matsa caɓbullan.
Yah Salam wani irin fitinennen abune yaji yayi mishi tsirrrrr tun daga tsakiyar kanshi har zuwa kan babbar yatsarsa ta ƙafar dama.
Ita kuwa Khausar wani irin gigitaccen abune taji tsarga tsakiyar kwanyarta, wanda yasa ta saki wani irin mataccen sautin da yasa Modibbon jin M ɗinsa yin wani irin masifeffen motsi da tunda yake a tsawon rayuwarsa bai taɓajin yayi irin wannan zalamar ba.
Kusa a take jikinsu ya ɗauki karkarwar data sashi komawa lib a jikinta.
Domin ji yake kamar abun zai ɗagashi sama ne.
Rumtse idanunsu sukayi a tare, sai kuma suka saki numfashin a tare, wani irin fitinennen bacci ne wanda yawan kukane ya jaza musu ya diro musu lokaci guda.
A can Side din Didi kuwa, Lalla Hafsat kam ta kasa daina murmushi, ganin hakane Lalla Khadijah ke tambayar ta.
“Lfya kuwa kike naga duk jikinki a sanyaye kuma kinata murmushi ke kaɗai”.
Juyawa tayi ta kalli Ibarahim dake shigowa sai kuma ta ɗanyi kasa da murya tare da cewa.
“Ƙaninki ne Aliyu yake bani tausayi kuma shi yake sani murmushi".
Da sauri tace.
“Toh akan me?”.
A hankali ta ɗan fesar da numfashin tare da cewa.
“Yau fa wuni yayi kuka, da rana yazo wurin Didinshi yayi ta kukansa, har yasa matarsa kuka, toh yanzu kuma muna isa fa, ya ƙwaƙume baiwar Allah yana can kuma ya tasata gaba yana kukan mai cike da ban tausayi nasan itama haka zatayi ta kukan”.
A hankali tace.
“Toh me ya saki murmushi kuma”.
Cikin Yar dariya tace.
“Yoh yadda ya jawota ya ruggume ta ne kai kace ƙwace mishi ita za'ayi”.
Murmushi Lalla Khadijah tare da cewa.
“Yoh ai in ya ɗan matsetan zai ɗanji sassauci”.
Sai kuma suka kalli Ibrahim dake cewa.
“A shafa min mana! Dariyar me kukeyi? bani”.
Da sauri Lalla Hafsat tace.
“A'a hirar tamuce mata, bata maza ba".
Ta ƙare mgnar tana kallon Hakim dake biye da Ibrahim, hannunshi ya miƙa mata alamun su gaisa.
Miƙa mishi nata tayi tare da cewa.
“Sai yanzu”.
Kai ya gyaɗa mata kana ya zauna tsakaninsu nan sukaci gaba da hirarsu ta ƴan uwa, jin an kira sallan magarib ne yasa duk suka watse.
A Side din su Ummi Jameel.
Bayan sun idar sallan isha'ih ne Ummi ta kalli Asma'u da Dija tare da cewa.
“Ku dai tabbatar kun fara kimtsa kayyakinku. Kunga jibin da sassafe jirginmu zai tashi”.
Dija ce ta ɗan gyara zama tare da cewa.
“Ni kam ma, komai na a shirye yake”.
Kai Ummi ta gyada tare da kallon Asma'u da ta ɗan miƙe ƙafa tare da cewa.
“Wallahi ni na gaji, Ummi sai gobe in shirya”.
Ƙwaffa Ummi tai tare da cewa.
“Yoh kadama ki, haɗa ni dai kin san ba haɗa miki zanyi ba”.
Murmushi ta ɗan yi tare da juyawa ta kalli Hajja Nana da innayi dake zaune gefe, bisa alamu dai yau ƴan mutuncinne domin ba faɗa sai hira suke ƙus-ƙus suna dariya, bisa alamu tsohuwar ƙawancen ya dawo da zafinsa.
“Hajja Nana ke kam ai kina nan ko?”.
Hararanta tayi tare da cewa.
“Eh ina nan zama daram inma biyanki Yayan naki yayi ki kora masa ni”.
Gyara zamanta tayi tare da cewa.
“Yoh ai shi ba sai ya biya wani ya kora masa keba, ko mgn ma bazaiyi da body language ɗinsa zai miki fata-fata, dan kin dai san yayana ba kanwar lasa bane”.
Da sauri Hajja Nana tace.
“Eh wlh tabbas kuwa na sani kam, farin sanima kuwa, amman duk iyayinsa dai ya fitomin da jikata in ganta muyi sallama kafin mu tafi”.
Ta ƙare mgnar tana kallon Innayi da murmushi a fuskarta, itama innayi murmushin tayi tare da cewa.
“Eh bari muga dai me safiyar gobe zata haifar”.
Sai kuma suka ɗan yi dariya suka miƙe, suka nufi falo.
Ummi kuwa ɗakinsu Aunty Rukayya ta nufa.
Anan wurinsu Modibbo kuwa.
Wani irin sassayyan numfashi mai cike da salama aminci gami da nitsuwa Modibbo ke sauƙewa cikin ni'imtaccen baccin da yakeyi wanda bai taɓa yin irinsa ba a tsawon rayuwarsa.
Ita kuwa Khausar baccin takeyi amman har lau yatsunta na shafa sajenshi da take masifar so, a hankali hankali take shafawa, tana maijin tsantsin sajen da sulɓin yana maita daɗin shafawa.
Sai kuma ta ɗan tura kan yatsun nata, cikin ɗan kwarmin ƙeyarsa tanayin abin ne duk a cikin baccin.
Shi kuwa Modibbo can cikin baccin yake juyowa wasu irin abubuwa masu wuyar jumrewa, suna fita daga kan ƴan yatsunta, suna ratsa ƙeyarsa da sajensa yana shiga cikin jiki da zuciyarsa, a hankali farajin wani irin fitinennen yanayi na game ruhinsa, wani irin fitinennen numfashin mai cike da zallar fileeng ya fesar a lokacin da ya gama farkawa daga dogon baccin da sukayi.
A hankali ya mirgina kanshi tsakiyar ƙirjinta, sai kuma ya ɗan ɗago kanshi ya kalli fuskarta, baccin takeyi bil haƙki da gsky, yayinda ta longwaɓar da kai bisa kafaɗarta, kana ta ɗan tura baki cikin yanayin shogwaɓar da tasashi jin wani irin harbar jijiyoyin jikinshi, idonshi ya sauƙe kan busheshun hawayenta dake kwance bisa fuskarta.
Da sauri ya rumtse idanunsa jin yadda A ɗin shi yayi wani irin zalamemmem mika tare da tsuma.
da sauri ya ɗan yunƙura ya zauna, tare dasa hannunsa duka biyu ya dafe kanshi.
Lokacin ɗaya ya farajin jikinshi na tsuma ta ciki.
Mutsu-mutsun tashin sane ya tada Khausar ɗin, a hankali ta buɗe idanunta da suka ƙara zama kalar bacci, sai kuma ta lumshesu ganin idanun Modibbo cikin nata.
Hannunta na dama wanda ta tallabe kanshi dashi, ta ɗan rumtse sai kuma ɗan buɗeshi a hankali tare da miƙar dashi, sabida tsamin da yayi mata, har takeji kamar ba'a jikinta yakeba.
Cikin fesar da sassayan numfashi, ya ɗan sa hannunshi ya kamo hannun nata, sai kuma ya ɗan matse yana mai tsareta da rikitattun idanunsa da suka fara ci da wutar sha'awa, murya can ƙasa bisa lips enshi yace.
“So sorry ciwo hannu yakeyi?”.
Cikin kwaɓe fuska ta tura baki tare da gyaɗa mishi kai, dan sosai hannun ya daskare mata.
A hankali taja wani dogon numfashi tare da yarfa ɗaya hannunta tana mai furta.
“Ashhhhh zafehhh”.
Taja a hankali jin yadda yaja hannun nata.
Ya Salam gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki karkarwa a fili sabida yadda sautin da ta saki ya hargiza mishi nitsuwa.
Wani irin mayataccen kallon yake bin lips inta dashi.
Sai kuma ya ɗan fara mammatse hannun tare da naɗeshi kana ya miƙar dashi.
Ido ta zubawa hannunsa ganen yadda gaba ɗaya yake rawa.
Kusan a tare suka kallo woyoyisu dake bisa stoll ɗin dake gefensu dan ɗan karar da wayarta tayi alamun shigowar saƙo.
Da sauri ya zaro idanunsa da suka fara ƙanƙancewa.
Ganin time ɗin 10:00 dai na dare.
“Yah salam”. Ya fadi a hankali tare da miƙewa tsaye.
Sai kuma ya ɗan juyo ya kalleta tare da cewa.
“Ya akayi mukayi bacci mai tsawo haka, ƙarfe goma fa”.
Cikin miƙe hannun ta ɗan kalli shi sai kuma ta maida dubanta kan waya.
Shi kuwa Modibbo cikin mamaki yace.
“Baccin awa huɗufa mukayi”.
Sai kuma ya ɗan kalleta tare da cewa.
“Innalillahi bamuyi sallan magarib da Ishah bafa,”.
Ya ƙare mgnar yana yin wani irin fitinennen miƙar da yasa gabban jikinshi bada sautin gat-gat-gatt, tare da ƙara rura wutar fitinar dake dirominshi babu ƙaƙƙautawa.
Wani irin fitinennen harbawa tare da miƙawa A ɗinshi tayi wanda har saida ya daga gaban jallabiyar jikinsa.
Ita kuwa Khausar jin abinda ya faɗane, ya tuni mata basuyi salla ba yasa ta ɗago kanta da