Showing 183001 words to 186000 words out of 218703 words
ba ai”.
Ta ƙarashe maganar hawaye na cigaba da kwaranya daga idanunta ganin ta da Amina ke wani irin numfashi tana hura yayin da take zazzaro harshenta waje tana kaɗawa kamar yanda maciji keyi”.
Asiya kuwa ta gaza cewa komai sau wani irin kuka mai cike da ƙuna da ƙuncin zuciya da take yi tamkar ranta zai fita.
Asma'u kuwa cikin yanayin tsoro ganin abinda Amina keyi ta shiga jan hannun Khausar dake zaune tana cewa.
“Khausar mu tafi”.
Cikin dashewar murya da rauni Amina ta kalli Asma'u tare da faɗin.
“Ayyah Asma'u am ki barni in nemi yafiyarta”.
Kai Khausar ta girgiza cikin sake jin tsoron Allah da tsoron hakkin mutum tace.
“Amina wallahi na yafe miki duniya da lahira”.
Cikin sauƙe ajiyar zuciya tace.
“Toh kicewa Momynki ma ta yafemana”.
Kai Khausar ta gyaɗa tare da cewa.
“In sha Allah Momy zata yafe muku Momy kam ma bata riƙe ku ba”.
Asma'u kam.da ƙarfi taja hannun Khausar suka fita daga bedroom
Khausar kam wani irin tsoro gami da mamakine ya mamaye mata zuciya ganin yanda rayuwa ta juye dasu suna fitowa compound ɗin gidan Samira Sani da Hajiya Lami na shigawo.
Samira na ganin Khausar ta nufeta tare da fashewa da kuka kana ta rike hannunta tare da cewa.
“Khausar! kece haka?”.
Cikin sanyin jiki Khausar ta gyaɗa mata kai tare da faɗin.
“Eh nice Samira ya gida”
Ta ida maganar tana kawar da kai gefe saboda wani irin masifeffen wari da take ji Samira kuwa cikin rauni tace.
“Khausar ki yafe mana Khausar dubi yanda Allah ya dawo dani”.
Idanunta ta mayar kan cikin Khausar daya fara tashi kasancewar rigar jikinta lafaffiya ce cikin sanyi ta cigaba da cewa.
“Ayyah Khausar dubi yanda Allah ya miki gata arayuwa sabida kin bishi, mukuma dubi yanda Allah ya mayar mana da mugayen aiyukabmu damu”.
Hajiya Lami dake gefe wacce duk yanda Samira taso gudu ta barta batare data biyo taba sai da ta manne ta biyota ta fashe da wani irin dariya mai firgitarwa kana ta tafe hannu tare da faɗin.
“Iyyeee sukam ai sunbi Allah sun samu yanda suke so mu da muka bi Bokaye baga nan sakamakon mu yanda ya dawo ba Itama Hajiya Bunayya Stuliya ta ruɓe tsutsotsi na zuba ke kuma gaki nan kinata Yoyon ruwa mai ɗoyi Ni kuma gani nan gani nan dai Ni ba mai hankali ba niba mara hankali ba”.
Cikin zubda hawaye Samira tace.
“Dan Allah Momy ki daina surutan nan”.
Ta wani zare idanu tana kallon Samira tace.
“Wani irin surutai zan daina ai gaskiya nake faɗa abinda muka aikata ne yoh tunda ma Allah ya ɓallomin waɗanan sutura akwai wanda ya isa ya hanani zubasune ai nice nan mai tona asirinmu”.
Bisa alamu dai yadda take maganganu ƙwaƙwalwarta ya fara taɓuwa ne ta dawo sha tara sha tara haka hankalin ya zama tara da indagi.
Khausar kam baki ɗaya ilahirin jikinta rawa ya fara Allah ya sani tana masifar tsoron Mahaukaciya ga kuma Hajiya Lami dake nan atsaye ƙam kaman ƙiran Samudawa ga tsawo ga jiki da uban zuguda.
Asma'u kam cikin sauri taja hannunta suka fita dai-dai lokacin Haiydar da Bashir suka zo akan mashin Bashir ya goyi Asma'u kana Haiydar ya goyi Khausar suka nufi gidan Ummi.
Suna isa Falon Ummi suka gaishe da Goggonayen Asma'u ƙannen Malam Ahmad da ƴan uwan Ummu kana suka wuce bedroom ɗin Asma'u...
Suna zama dai-dai lokacin kira ya shigo wayar Khausar ahankali ta ɗaga ganin sunan Moddibo yasa tayi picking.
Daga ɗaya ɓangaren ta tsinkayo sanyayyar muryansa na cewa.
“Minha”.
Cikin sanyi ta gyara zamanta murya cike da rauni tace.
“Na'am Yah Mu'allim”.
Cike da kulawa yace.
“Lafiya kuwa ya naji kinyi sanyi”.
Kai ta girgiza tare da cewa.
“Bakomai Yah Mu'allim?”
Da damuwa yace.
“Ina kike yanzu?”.
Ahankali ta ɗan lumshe Idanunta tare da cewa.
“Ina gidan Ummi ”.
Ɗan tsuke fuska yayi kana yace.
“Minha meyesa kike son yawo ne?.
Toma tukun meyasa da zakije baki kirani kin faɗa min ba”.
Still asanyaye tace.
“Yah Mu'allim kayi haƙuri nida Asma'u muka taho kuma Haiydar ne ya kawo mu”.
Da sauri ya zare idanunsa yace.
“Ya za'a yi Haiydar ya kawo? ki akan me ya kawo ki?”.
Numfashi ta fesar tare da faɗin.
“Akan Mashin ya kawo ni”.
Cikin bada umarni yace.
“Bana so kada ki sake hawa Mashin banaso”.
Kai ta gyaɗa tace.
“Yah Mu'allim kayi haƙuri bazan sake ba”.
Ahankali ya sassauta muryansa tare da gyara zamansa acikin mota yana kallon Dr Jameel da Zakariyya yace.
“Tukunna ma yanzu menene matsalar ki naji duk kinyi sanyi”.
Muryanta na rawa irin na wanda ke gan da zubda hawaye tace.
“Yah Mu'allim Amina da Umma ce basu da lafiya sai kaga yanda suka dawo”.
Cikin rashin fahimta ya shafa sajensa tare da faɗin.
“Wacece Amina?”.
Cikin sauri tace.
“Yah Mu'allim ya za'a yi kace min wacece Amina ka manta Amina?”.
Ɗan shiru yayi sai kuma yace.
“Gaskiya na manta ta”.
Tana jinginar da kanta jikin gadon Asma'u tace.
“Wannan wacce muke zuwa makaranta tare Yah Mu'allim ya za'a yi kace baka santa ba”.
Numfashi ya fesar tare da cewa.
“Ok na tuna ta”.
Cikin sauƙe numfashi tace.
“Wallahi bata da lafiya”.
Ba yabo ba fallasa yace.
“Ayyah Allah yaye musu”.
“Ameen”
Ta amsa sai kuma tace.
“Ayyah Yah Mu'allim kayi ta musu addu'a Allah ya basu lafiya”.
Kai ya gyaɗa tare da faɗin.
“Toh Allah Ubangiji ya yaye musu ya basu lafiya”.
Ahankali ta gyara zamanta kana tace.
“Kuma inso samu ne dan Allah kasa Dr Jameel yazo ya duba su da jiki”.
Yana lumshe Idanunsa yace.
“Yanzu dai tukunna muyi Abin dake gabanmu Ni naji gaba ɗaya kinyi sanyi shine matsalata”.
Cikin tabbatarwa tace.
“Wallahi lafiya ta lau kawai dai jikin sune”.
Kai ya gyaɗa kana yace.
“Ok toh Allah ya basu lafiya in Sha Allahu za'a yi musu addu'a kuma Dr Jameel zai zo ya duba su hankalinki ya kwanta”.
Kamar yana gabanta ta gyaɗa masa kai.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa.
“Toh yanzu bari muna zuwa dan Dr Jameel ma yana son ganin Asma'u”.
Kai ta gyaɗa kana sukayi sallama.
Ba daɗewa suka isa a waya Moddibo ya kirata tare tare da sanar mata sunzo yana dakin Bashir kana Asma'u kuma ta samu Dr Jameel a mota.
Acan ɗakin Bashir kuwa cike da tarin kulawa taysayawa Moddibo ya jawota jikinshi tare dayi mata sahihin rugguma, sai kuma yasa hannunsa duka biyu ya tallabo kanta wani irin amintaccen lasa tayi lips inta duka biyu sai kuma ya fara yi mata wani irin amintaccen kiss mai saukar da nitsuwa salama da mantar da ita duk damuwar dake tare da ita.
Hannunta tasa bisa sajenshi tana ɗan jujjuya yatsunta, mirginata yayi a kan jikinshi tare da gyara kwanciyarsa bisa tattausar katifar Bashir dake zuwa amintaccen ƙamshi da watar tsabta.
Hannunshi ya cusa cikin rigartan tare da fara shafa cikinta.
Cikin tarin farin ciki ya zare harshensa daga bakinta tare da kallonta itanma shi take kallo cikin zare ido saboda jin yadda cikinta ke wutsul-wutsul, da sauri ta fara nannaɗe rigar ta tare da turashi sama cikin ya bayyana a fili, ido suka zubawa cikin baki ɗayansu, sai kuma tayi saurin kamo tattausan rafin hannunsa tana mai ɗaurawa akan dai-dai inda cikin ke wutsulniya tare da cewa.
“Yah Salam Yah Mu'allim kaji yadda yake ta motsi irin motsin da Dr Jameel yake cewa zan fara ji da zaran ya shiga wata na huɗu”.
Cikin tsananin farin ciki mara musaltuwa ya sunkuyo kan cikin tare da fara manna ma hot kiss tako wani sashin na cikin bisa alamu jin daɗin ya hanashi mgn, ita kuwa Khausar hannunta ta cusa cikin sumar kanshi tana cakuɗawa.
Sai kuma ta lunshe udanunta saboda jin sautin muryansa yana rero addu'o'in na musamman na kariya yana tofawa cikin tare dasa mishi albarka.
Murmushin takeso ciki da jin daɗi tana mai ƙara shafa sajenshi da tuni ta fara rabashi sa nitsuwarsa.
Da sauri ta buɗe idanunta jin ya naɗe rigarta har sama har caɓɓullenta sun bayyana faresa, wanda zuwa yanzu sun gama cika sunyi tamtsam-tamtsan dasu gwanin kyau.
Shyyyht taja wani irin amintaccen numfashi lokacin da taji ya manna sassayan tongue ɗinsa bisa kan caɓɓullenta na dama kana yayiwa hannunsa na hagu masauƙi a kan na hagunta.
Wani irin amintaccen kana fitinennen salon sa bazata iya ƙi ko bujurewa ba ya fara yi mata, tuni ta fara amsar saƙonninsa tare da maida masa amsar da tasa ya zare rigarta ya dire gefe kana ya zare tasa rigar cin mancewa da inda suke ya fara ida nufinsa sosai ta amshi baƙocinsa gami dayi masa kekkyawar tarbar da tashi sambatu da sanya mata albarka da yiwa J ɗinshi Addu'a.
Bayan kamar 50 minutes ne ya sahirta mata tare da jawota jikinshi yayi mata kekyawan rugguma cikin sauƙe numfashi yace.
“Kai Minha Vidaa kwaɗayi yanzu a ɗakin Bashir ma, baki barniba saida kika tsotse min ɗan ruwan jiki”.
Cike da kunya tace.
“Yah Mu'allim banda sharri fa, ba kai bane ka fara”.
Da sauri yace.
“A'a ni kawai gaisawa nayi da Babyna nasa mata albarka, ke kuma kwaɗayi irin rabonki da abin daɗinki tun a marocco, shine kakayi ta min kuka a waya to nazo na baki hankali ya kwanta ko”.
Cikin zazzafan shaƙuwa tace.
“Zan rama ai”.
Cikin yin murmushi yace.
“Ƴar al'barka matar aljanna ai uwar ƴaƴana gari na tuba kada arama”.
Cikin kwaɓe fuska tace.
“Toh Amman zaka tura Dr Jameel ya duba su Umma ko?”.
Ganin yadda duk tai sanyi ne da alamun sosai abin ya bugeta cikin sanyi ya,
rika kwantar mata da hankali har ta saki fuskarta kana cikin sanyi ta gyara zama tare da zayyane Moddibo duk abinda ke faruwa.
Kansa ya girgiza tare da cewa.
“Ai dama haka rayuwa take Minha Duk wanda ya saki Allah ya kama wani yana tare da wahala mabayyani.
Fatanmu Allah yaye musu zan sashe addu'a kuma batun asibiti yanda kika ce ɗin nan zaiyi wuya ai maganin asibiti ya musu aiki sai dai suyi na Islamic sannan kuma a dage da addu'a kana ki yafe musu domin Ubangiji yana son masu yafiya kinji Minha tunda dai Allah ya rufa min asiri basu samu damar lalatamin duniyar jin daɗinaba abu ya komai kansu ai ni sai dai ince Alhamdulillah yanzu da ace suhirinsu yaci ai da bamuji wannan daɗin da mukajiyar da juna yanzu”.
Cikin yin ƙasa da kai tace.
“Uhmmm da tuni ka sakeni dai ka koroni Nigeria na dawo da ƙafa”.
Cikin gsky da gaskiya yace.
“Wannan kuma duk rintsu duk wuya bazai taba faruwaba in sha Allah, da haka ta faru ina mai roƙon Allah gwara in mutu kiyi takabana, shima kuma in Allah ya bani dama kafin in mutu sai na roƙi alfarma na bar Miki watsiyar ko bayan raina kada ki sake aure dan bana son wani ɗa na miji yaji abinda nakeji a jikinki bana son ko wani ɗa na miji ya kallemin abinda nake gani inji daɗi kayan marmarina nawa ne ni ɗaya. Har abada babu wani mai mallakarsa, tunda J ya sadaukar min dashi, dama shi kaɗai ne a duniya na iya yakicewa abin sona na sadaukar mushi dake”.
Cikin wani irin amintaccen so ƙauna da kuma ganin wutar kishinta a ranshi da idanunsa tace.
“Ni kuwa alfarma ɗaya nakeso in zan samu”.
Da sauri yace.
“Faɗi inji in zaki samu”.
Cikin tsananin bayyanar tsananin sonshi da kishinsa murya na rawa tace.
“Ni iyakar in ina rayene kaɗai bani son inga wata ya mace ta raɓeka, ta ganka a suffar da in na ganka a haka nakejin cewa duk duniya ba macen da ta kaini dace, kana na tabbatar muddin nasan zakayiwa wata ɗiya mace abinda kakemin a duk dare da muke kasance a muhalli ɗaya na sani zan mutu wlh zuciyata zata buga na mutu”.
Wani irin amintaccen numfashi mai tafe da murmushin mai cike da tsananin farin ciki ya saki saboda fahimtar kalamanta da ganin tsananin so da kishinsa cikin kwayar idanunta, sai kuma tayi saurin kallonta jin ta saki sassayan kuka murya na rawa taci gaba da cewa.
“Amman idan har rigaka barin duniya ni na amince Yah Mu'allim kayi aure saboda nasan zamanka ba mace, zai cutar da kai sabida nasan mijina inƙarman namijine ma buƙaci, Amman indai ina raye kada ka haɗani da wata nayi alkawarin zan ɗauki dukkan buƙatar ka don mallakar ka ni ɗaya, shiyasa nakeso kayi min alkawarin bazaka haɗani da ko wacce ya maceba a fagen mallakarka”.
Cikin sanyi yasa rafin hannunsa bisa kuncinta yana share mata hawaye sai kuma ya ɗaga mata girarsa ɗaya cikin sahihiyar murya yace.
“Sai nayi nazari zan baki amsa sarkin”.
Cikin rauni tace.
“Sai kayi nazari kuma ni yanzu nakeso kayi min alkawarin”.
Cikin kauda mgnar yace.
“Da fari ki yafewa su Umma tunda basu samu damar rabaki da mijinki ba, muna nan tare zanyi ta baki abin daɗinki”.
Ya ƙare maganar cikin son kauda tunaninta da waccar mgnar alkawarin.
Kai ta gyaɗa kafin tace.
“Ai dama Ni na yafe musu Yah Mu'allim Kuma zan faɗawa Momyna ma ta yafe musu”.
Cikin son sama mata nitsuwa da sassauta zazzafan kishinta daya motso yace.
“Toh yanzu ki kwantar da hankalinki in Sha Allahu zasu samu lafiya ai babu abinda yafi ƙarfin Allah”.
Kai ta gyada tare da faɗin.
“Hakane”.
Haka dai ya cigaba da kwantar mata da hankali da kauda mgnin ta.
Acan ɓangaren Dr Zakariyya kuwa shima yana tare da Asiyansa.
Bayan Sallar la'asar Moddibo ya maida Khausar gidan Momy.
Akuma dai-dai lokacin Didi dasu Lalla Khadijah Lalla Hafsat suka tafi hakan ya bawa Khausar daman ke ɓancewa da Momynta kasancewar kowa ya watse cikin sauƙe numfashi Khausar ta kalli Momy tare da cewa.
“Momy ashe Amina da Umma basu da lafiya?”.
Zama Momy ta gyara tare da faɗin.
“Ke dai bari Khausar Rayuwar Nan abin tsoro ne jiya-jiyan nan Naseer yazo ya kwantar da Amina a ƙofar gida abakin gate fa ko ciki bai shigoba ya juya barta”.
Da sauri Khausar ta dafe ƙirjinta Momy kam cikin sanyi ta cigaba da cewa.
“Babu ma wanda yasan ya kawo ta Haiydar ne ya dawo ya ganta akwance da Ghana Masgo ɗin ta da yake tana iya magana ne shine tace shi ya kawo ta ya ajiyeta ya juya ya tafi kuma taji yana waya kan cewa yau zai koma Indi'a kuma ma ya tashi ya tafi”.
Zuwa lokacin kam hawaye sunƙi tsayawa akan kuncinta.
Cikin sauƙe numfashi Momy ta cigaba da faɗin.
“Koda Lamiɗo yaje wajen Mahaifinsa sai cewa yayi ina ruwansa tunda shi da Naseer ƴan Uwa ai shine bare a ciki, kar a wani sashi a ciki, kar kiga yanda Amina ta dawo Khausar Rayuwar Nan wanda bai ji tsoron Allah ba ya wahala Kinga dai wannan ya ishe ki ishara”.
Khausar na zubda hawaye ta gyaɗa kai tare da faɗin.
“Momy da naje duba su sunata bani hakuri tare da faɗe-faɗe abubuwan da nake faɗa Miki ina zargin Umma ita da bakinta tayi ta min faɗe-faɗe Hajiya Lami kam naga kamar ma ta haukace”.
Cikin sanyi da al'amarin Momy tace.
“Hmmm sosai ma tayi ta ife-ife daga bisani mijinta yazo ya ɗauketa yace gata ɗaya zaiyi mata ya Kaita gidan mahaukata.
daƙyar aka samu aka ɗauke ta aka fitar da ita ƴarta ma cewa tayi tana tsoronta.
Lamiɗo kuwa kullum binshi nake yakai su asibiti yaƙi ance kuma ya ɗaga Auren Asiya tun da ga jikin Mahaifiyarta da ƴar uwarta ba lafiya yace babu wanda ya isa ya hana suje can su ƙarata da zunubin su”.
Cikin jimami Khausar ta tallafe kuncinta tare da cewa.
“Kai Rayuwar Nan Allah dai yasa mu cika da imani” .
Cikin sanyi jiki Momy tace.
“Amin ya Allah, haka rayuwa take dan kayi abu a ɓoye Allah na ganin ka gashi yau yaya da kanta ta fito take ta faɗamin abubuwan da tayi ta min da bakinta, wai harda cewa ita ta kashe min Ramadan nace a'a ni karya ɓatamin gawar ɗa, dan dama tunda yayiwa wannan haɗarin garin gwaje-gwajen aga kanshi bai buga aka gane cewa yana da cutar brean Cancer.
A lokacin ma sunce ya cinye kaso biyu cikin uku kanshi shiyasa ko mgnin basu bashi ba.
Ni nasan kuma Abbanku ma ya sani kune dai bamu faɗawaba.”
Cikin zubda wa Khausar tace.
“Allah Sarki Ramadan Allah ya jiƙanshi”.
Cikin sanyi Momy tace.
“Amin ya Allah kinga
ni dai na yafe mata kema ki yafe mata”.
Tana shafa cikinta tace.
“Na yafe mata Mommy, kuma in sha Allah duk randa na haifi mai kama da Ramadan tun asibiti zan bakishi ya meye Miki madadin Ramadan ɗinmu ki raineshi”.
Murmushin jin daɗin Momy tayi tare da cewa.
“Allah ya sauƙeƙi lfy Khausar am ki raini abinki da kanki Mamana”.
Cikin kunya ta ce
“Amin ya Allah”.
Sai kuma ta kalli Momy jin tana cewa.
“Wata nawa ne yanzu”.
Kai ta ɗan sunkuyar tare da cewa.
“Wata uku ne ya shiga na huɗu”.
Kai Momy ta jinjina.
A wannan ranan haka Momy da Khausar suka yi yammacin suna hira.
Da daddare bayan an idar da Sallar Isha'i Moddibo yazo ɗaukarta.
Bayan Moddibo yazo suna hira Momy ta kalli Khausar tare da cewa.
“Khausar kawo masa abinci”.
Kai Khausar ta gyaɗa kana ta miƙe ta shiga kitchen ta kawo masa.
Gabanshi ta zauna tare da matso da warmars ɗin.
Tuƙeƙƙen tuwon shinkafa da miyar kase wanda yaji man shanu, da kifi haɗi da nama.
A plate ta zuba masa mai ɗan yawa kana ta ajiye masa agabansa tare da sa kishi sassayan kunun ayan da Momy tayiwa su Didi cika cup ɗin tayi kana ta koma bisa kujerar.
Gyara zamansa tare da cewa.
“Toh saƙƙo muci”.
Kai ta girgiza tare da shafa cikinta tace.
“Um-um ai na ƙoshi”.
Ɗan ware idanunsa yayi tare da faɗin.
“Kin tabbatar?”.
Cikin gaskiya da gaskiya tace.
“Wallahi naci Yah Mu'allim”.
Kai ya girgiza yana mai tsirawa cikinta idanu yace.
“Ban yarda ba”.
Raudat dake shigowa ta kallesa tare da cewa.
“Wallahi taci da yawa Yah Moddibo Addah Khausy yau tunda tazo sai tuwo take ta ci”.
Cikin mamaki ya kalleta tare da faɗin.
“Da gaske?”.
Daidai lokacin kuma Momy ta fito daga bedroom ɗin ta cikin shiri wanda da alamu Side ɗin Lamiɗo zata tafi, cikin yin ƙasa da Moddibo ya kalleta kana yace.
“Momy wai dagaske taci abinci?”.
Murmushi Momy tayi tare da gyaɗa masa kai tace.
“Wuuuu ai Khausar yau ko Gara nan ya barta acin abinci ai daga safe zuwa yanzu taci abinci ya kai sau bakwai”.
Cikin mamaki yace.
“Ikon Allah Momy bata cin abinci a gida fa”.
Momy na ƙoƙarin fita tace.
“Aikam haka su Didi suka faɗa amma nan kam tana ciki inaga duk yunwar data tara take sauƙewa”.
Cikin farin cikin daya kasa ɓoyewa yace.
“Alhamdulillahi”.
Bayan fitan Momy yafara cin abinci suna ɗan taɓa hira.
Suna cikin hirar Momy ta dawowa zuwa wannan lokacin already Moddibo ya gana cin abincin har Khausar ta kwashe kayan kallon Khausar yayi tare da cewa.
“Toh mu tafi dare yana yi momy zamu tafi dare yayi”.
Ya ƙare maganar yana kallon Momy.
Ɗan murmushi Momy tayi tare da faɗin.
“Toh Allah ya bamu Alkhairi”.
Kallon Khausar dake zaune yayi kana yace.
“Minha mu tafi ko?”.
Kallonsa tayi tare da faɗin.
“Ba anan zan kwana ba?”.
Yi yayi kamar bai jita ba sake langwaɓar da