Showing 162001 words to 165000 words out of 218703 words

Chapter 55 - Sakayyah 2 Hausa Novel Complete

ya ɗan murzashi ƙasa kaɗan har sai da jikinshi ya bayyana.
Da sauri tace.
“Da gaske?”.
Cikin tsareta da ido yace.
“Yess da gaske buɗe idonki ki gani”.
Cikin sanyi ta buɗe Idanunta a hankali, wani irin tsalle tayi tare da fara yarfa hannunta tana ihu.

Lokacin da ta buɗe idon,
Gaba ɗaya ta zazzaro idanunta waje tamkar zasu zubo ƙasa, sai kuma tasako ihu kana ta juya da sauri alamun zata gudu.
ya janyota tare da rungumeta ahankali yace.
“Ba jiya guduwa kika yiba, kika ƙi kwana a nan ba, kika kwana aɗakin Didi ba, toh gashi yanzu kin shigo hannuna”.
Ya ida maganar yana jawota jikinshi tare da rungumeta a jikinshi....








By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 31*

Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*


Tallah! Tallah! Tallah!
Shahararriyar Marubuciyar nan mai suna IBNATU-UMAR data rubuta ALAƘA, FANSA, RUHI BIYU ZUCIYA ƊAYA, GAGGARARU yanzu ta kawo maku littafi mai suna HANTA DA JINI, free book ne bata sai kin biya koh sisi ba, littafine dake kunshe abubuwa da dama cin amana, domestic abuse da wasu matan ke fama dashi a gidan aure, kiyayya da kuma zazzafar soyayya.
Ku danna link dinnan dan kuyi joining group din https://chat.whatsapp.com/J9OJOK93SFt7inXdfmSa3t



Ahankali ya Kai bakinsa saitin kunnenta kana yace.
“Wato dama yau ma niyyar ki guduwa za kiyi baza kizo mu kwana tare ba? Wai ayi mace tai ta gudun Mujinta bata tsoron fushin Ubangiji da tsinuwan mala'ikun Allah ta'ala”.
Tana shaƙan ƙamshin jikinsa ta ɗan turo baki tare da faɗin.
“Toh ba kai bane idan nazo kusa da kai sai kai ta damuna kai yita hanani bacci”.
Ta ƙare maganar cikin yanayin kasala
Cikin sauri ya rufe bakinta tare da cewa.
“Bakya son lada ne?“.
A hankali tace.
“Ina so mana”.
Cikin hikimar yadda yake sarrafa tunaninta yace.
“A'a bakya so tunda gashi kina gudun aikin lada, ga lada ga salama fa amman kike gudu sabida ba kyason ladane?, Kinsan jiya da kika kwana a ɗakin Didi kika gujeni kinsan Malaikun Allah kwana sukayi suna tsine miki?”.
Cikin sauri da tsoro ta zare idanunta kana tace.
“Astaghfirullah!! Astagfirullah Wa'atubu ilaik!!! Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kamar ya kuma?”.
Cikin sauƙe numfashi ya lumshe idanunsa kana yace.
“Toh ba kin guji mijinki ba ai bada Izinina kika tafi kikaje kika kwana acan ba”.
Asanyaye ta sake lafewa ajikinsa kana tace.
“Toh kayi haƙuri ka yafemin bazan ƙara ba In Sha Allahu”.
Cikin ƙara nusar da ita tsoron Allah da hakkin miji yace.
“In dai baki so Allah da Mala'ikunsa su tsine miki toh ki daina gudun Mijinki”.
Kai ta Jinjina tare da cewa.
“In sha Allahu na daina to amma kayafe min ai ko?”.
Kai ya gyaɗa kana yace.
“Bazan yafe miki ba sai naga baki sake ba”.
Cikin tabbatarwa tace.
“In sha Allahu nayi alƙawari bazan sake ba bana son fushin Ubangji”.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da lumshe idanunsa ya sake buɗe su akanta yace.
“Idan bakyason fushin Ubangji kada ki yarda da fushina minjiki ko?,Kina sane da hakki da girma da darajar miji ko?”.
Ahankali ta gyaɗa kai tare da cewa.
“Na sani”.
Yana yawo da hannunsa awuyanta yace.
“Toh meyesa kika gudu jiya?”.
Rau-rau tayi da idanu tare da faɗin.
“Na gaji ne nasan kuma idan na zauna zaka hanani bacci”.
Kai ya girgiza tare da faɗin.
“Bazan hana ki bacci ba ki kwantar da hankalin ki sannan ki nutsu ai kinsallameni da yamma dole kuma in kin gaji in barki ki huta”.
Ya ƙarashe maganar yana zama bakin gado itama ya zaunar da ita.
Akunyace ta ɗan kawar da kanta gefe tace.
“Toh ka jawo towel ɗin ka mana ka rufe”.
Ɗan murmushi yayi ganin yanda ta kawar da kanta kana ta ɗan runtse idanunta ahankali yace.
“Toh”.
Tare da jan towel ɗin ya daura saman ƙugunsa sai kuma ya daidaita nutsuwarsa tare da cewa.
“Kinci abinci?”.
Kai ta gyaɗa kana tace.
“Eh”.
Cikin ɗan ɗaure fuska ya girgiza kai tare da cewa.
“Ƙarya kike baki ci abinci ba”.
Kanta ta sunkuyar ƙasa tace.
“Allah naci Didi ta bani naci”.
Hannunsa yasa ya shafa cikinta tare da faɗin.
“Amma kaɗan kika ci ko”.
Saurin girgiza masa kai tayi tace.
“Amma nasha Tea Mai yawa”.

“Yanzu taso muje kici abinci”.
Kwaɓe fuska tayi tare da langwaɓar da kai tace.
“Allah Yah Mu'allim na ƙoshi bana jin yunwa”.
Da wata irin murya me ɗauke da kulawa tausayi jin ƙai yace.
“ *Minhaaa* bana son kina zama da yunwar nan na rasa meyesa kike yin haka?, Kinga Didi ma abun yana damunta dan jiya Abualeey da kansa yake cemin wai ko dai za muje asibiti ne saboda Didi tace masa bakyason cin abinci”.
Zamanta ta ɗan gyara tare da cewa.
“Wallahi fa ina ci kune kuke ga kamar bana ci, kuma wallahi ni lafiyata lau”.
Cikin gamsuwa da lafiyarta ƙalau yace.
“Toh shikenan”.
Haka dai yaita lallaɓanta adaren ma bai barta ba...

Washe gari da safe agarin Gembila Hajiya Bunayya ce a falon Hajiya Lami suna zaune sai Samira Sani dake gefensu cikin sauƙe numfashi Hajiya Bunayya tace.
“Na yiwa Lamiɗo maganar tafiyar mu amma yace dole sai nan da sati biyu kinga tafiyar nesa baza kace zaka saci hanya ka tafi ba”.
Kai Hajiya Lami ta jinjina tace.
“Hakane kam nima na faɗawa Alh zamu yake tambayata wai me zamuje nace ai yasan kina da ƴan Uwa acan toh sune zamuje dubawa”.
Zare ido Hajiya Bunayya tayi tace.
“Ikon Allah nima fa haka na cewa Lamiɗo kece kike da ƴan uwa acen zamu je”.
Ƴar Dariya Hajiya Lami tayi tare da faɗin.
“Toh Allah ya rufa mana asiri kar dai asirun mu ya tonu”.
Hajiya Bunayya na gyara zama zama tace.
“Nikam ma cewa nayi Goggonki ce ta rasu zamu je Ta'aziyya”.
Kai Hajiya Lami ta jinjina tare da faɗin.
“Nima kuma cewa nayi wani Baffanki ne ya rasu zamu je muyi Ta'aziyya”.
Ajiyar zuciya Hajiya Bunayya ta sauke kana tace.
“Toh shike nan dai tunda mun tambaya sunce sun barmu ai magana ya ƙare”.
Hajiya Lami na Kada kafa tace.
“Nikam ma Babansu Samira cemin yayi sai juma'a mai zuwa kinga sati ɗaya kenan ke kuma gashi yace har sai sati biyu to amma dai ba damuwa zai zo kamar yau”.
Kai Hajiya Bunayya ta gyaɗa tace.
“Hakane kam”.

Cikin sauƙe ajiyar zuciya Hajiya Lami tace.
“Ya labarin Amina kuna waya”.
Hajiya Bunayya na murmushin tace.
“Eh muna waya sosai ma?”.
Samira dake gefe wacce tunda suka fara magana kanta ke ƙasa ta ɗago ahankali tace.
“Nima ɗazu munyi waya da ita”.
Kai Hajiya Bunayya ta gyaɗa tare da cewa.
“Eh nima munyi waya da ita”.
Da damuwa Samira tace.
“Amma fa ni naji Muryanta yayi sanyi acikin kwanakin nan duka”.
Kai Hajiya Bunayya ta jinjina tace.
“Nima naji Muryanta yayi sanyi gaskiya ta canza sosai amma ina ga ciki ne”.
Cike da farin ciki Hajiya Lami tace.
“A'a Kice kwalliya ta biya kuɗin sabulu abin har ya samu?”.
Hajiya Bunayya na dariya tace.
“Gaskiya kam idan ba ciki ba sanyin nata yayi yawa kuma kona tambaye ta lafiya zata ce min eh lafiya babu komai”.
Cikin jin daɗi.
Hajiya Lami ta jinjina kai da faɗin.
“Aikam ga duk kan alamu wannan ciki ne”.
“Sosaima nima abinda nace kenan?”.
Bayan sun gama maganarsu Hajiya Bunayya ta kalli Samira data zabga tagumi tace.
“Amma ya jikin Samira abin nan har yanzu yana zuba?”.
Shiru tayi sai kuma tace.
“A'a har yanzu dai abin yana zuba sai wani abu ne yake fita min agabana guda guda”.
Hajiya Lami ta karba da cewa.
“Ai shiyasa ma na matsu mu tafi Niger ɗin nan saboda wasu yanzu guda gudan abu ke fito mata”.
Atsorace Hajiya Bunayya ta dafe ƙirjinta tace.
“Guda guda kuma to na mene?”.
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Wallahi kuwa idan wajen ya fara yi mata ƙaiƙayi kamar za tayi hauka sai ta shiga ruwan zafi da gishiri sai kiga abu na fitowa daga gabanta kamar duwatsu”
Cikin tashin hankali Hajiya Bunayya tace.
“Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un mun shiga uku wannan wani irin masiface?”.
Da damuwa Hajiya Lami tace.
“Wallahi kuwa gashi Boka Kar'uzu har yau bai dawo ba”.
Da damuwa Hajiya Bunayya tace.
“Lafiya kuwa bai taɓa tafiya yayi dadewa irin wannan bai dawo ba”.
Cikin sauƙe ajiyar zuciya da jimami Hajiya Lami tace.
“Nima dai wannan abin ya daure min kai”.
“Aikam dai dole muje Niger ɗin nan asamo mata magani”.
Cewar Hajiya Bunayya.

Kai Hajiya Lami ta jinjina da faɗin.
“Munje asibiti ma abanza likitoci sun kasa ganewa menene waɗanan abun”.
Haka Hajiya Bunayya tayi ta mamaki Amma duk da haka basu san Annabi Yafaku ba haka dai suka ci-gaba da labarinsu akan zasu tafi wajen Bokansu...

*Morocco*

Washe gari da safe
Khausar ce zaune tana riƙe da wayarta ta kira Momyn.
Acan ɓangaren Momy kuwa zaune take a Falonta yayin da Haiydar ke zaune gefenta suna hira tana ganin kiran Khausar tayi picking tare da cewa.
“Mamana na kaina sai yau kenan?”.
Aɓangaren Khausar kuwa kallon Moddibo dake kwance ya ɗaura kansa kan cinyarta yana fuskantar ta kana hannunsa na cikin rigarta yana zagaye Hudar cibiyar cike da farin ciki tace.
“Wallahi Momy na nayi kewar ku kwana nawa ba muyi waya ba?”.
Murmushi Mommy tayi tare da cewa.
“Khausar am Nima nayi missing ɗin ki nace Khausar kam ta manta Momynta ta samu Moddibon ta”.
Murmushi tayi tare da faɗin.
“Momy na isa In manta dake Momy na kina cikin raina Yah Moddibo ne ya karɓi wayana ai be bani ba sai yau ya bani shine yace wai bazai bani ba kada In kira ki inyi ta kuka ina tayar miki da hankali”.
Cikin sauƙe ajiyar zuciya Momy tace.
“Toh amma dai yanzu kin daina kuka ko?”.
Kai ta gyaɗa kamar tana gabanta tace.
“Eh Momy na daina.
Yanzuma nayi waya da Ummi da Asma'u ma harda cewa wai har yanzu ina kuka ko na bari?”.
Murmushin mai ɗan sauti Momy tayi tare da cewa.
“Dagaske kin daina ko?”.
Kai ta gyaɗa tace.
“Eh Momy na daina?”.

Zama Momy ta gyara tare da cewa.
“Kuna lafiya dai”.
Khausar na Kada ƙafa tace.
“Muna lafiya,Momy ina Haiydar?”.
Kallon Haiydar Momy tayi tare da faɗin.
“Gashi nan ma yana jinmu”.
Cikin kewarsa tace.
“Ayyah nayi kewarsa”.
Haiydar na murmushi ya gyara zamansa tare da cewa.
“Nima nayi missing naki Addah Khausi yanzu babu mai mana faɗa babu mai sharewa Momy ɗakinta Momy ita da kanta ke share ɗakinta”.
Kai ta langwaɓar tace.
“Ayyah toh Haiydar ka fara share mata mana”.
Cikin sauri yace.
“Toh ai ban iya ba Addah Khausy”.
Sake langwaɓar da kai tayi cike da tausayin Momy tace.
“Toh ka koya mana”.
Dariya Momy tayi tare da cewa.
“Toh ya za'a yi namiji yayi shara Khausar?”.
Ajiyar zuciya ta sauƙe kana tace.
“Gaskiya nikam Momy ki samu me yi miki aiki ta riƙa yi miki sharan daki, da wanke-wanke tunda Raudhat ƙarama ce baza ta iya ba”.
Kai Momy ta jinjina tace.
“Raudat baza ta iya ba amma idan an kwana biyu tana shiga dakin ki tace bari ta sharewa Addah Khausi ɗakinta kafin ta dawo”.
Dariya Khausar tayi kana tace.
“Allah sarki Raudhat ai zanzo nan kusa in Sha Allah”.
Sai kuma tace.
“Momy abawa Raudat wayar”.
Da sauri Raudhat ta karɓa wayar tare da faɗin.
“Addah Khausy yaushe zaki dawo?”.
Cike da ƙaunarta da kuma kewarta tace.
“Gobe zan dawo”.
Cikin sauri ta sunkuyar da kanta jin yanda Moddibo ya zira harshensa cikin hudar cibiyarta ɗan hararanta yayi sai kuma ya zaro harshensa yace.
“Gobe zaki dawo kike faɗa?”.
Sai kuma yayi ƙasa da murya yace.
“Raudhat ƙarya take miki baza ta dawo ba”.
Ga mamakinsa sai yaji Raudhat na cewa.
“Ayyah Malam Moddibo yaushe zaku dawo ne?”.
Karɓan wayar yayi kana yace.
“Ke dai yaushe zaki zo mana?”.
Cike da farin ciki tace.
“Momyna tace zamu zo Auren Addah Asma'u”.
Murmushi yayi yace.
“Toh shikenan sai kinzo me kike so in ajiye Miki?”.
Murmushi tayi sai kuma tayi shiru alamar tunani da sauri tace.
“Ina so ku siya min Teddy”.
Ƴar dariya yayi tare da cewa.
“Toh shikenan za'a siya miki Teddy Raudhat”.
Sai kuma ya miƙawa Khausar wayar karɓan tayi tana ƙoƙarin warware rigarta daya nannaɗe saurin riƙe hannunta yayi yace.
“Meyesa zaki rufe min abu na?”.
Ashagwaɓe ta kallesa sai kuma ta cinno baki tace.
“Abinka ko abuna?” .
Gira ɗaya ya ɗaga mata tare da cewa.
“Abuna dai?”.
Cikin sauri Momy data karɓi wayar ahannun Raudhat ta miƙawa Haiydar wayar Haiydar kuwa ahankali yace.
“Addah Khausy idan farcena ya taru Wazai yanke min?”
Da murmushi afuskarta tace.
“Allah sarki ɗan Uwana nayi missing ɗin ka yanzu toh wa zai yanke maka?”.
Kallon Momy yayi sai kuma yace.
“Zan bawa Momy ta yanke min”.
Kallonta Moddibo yayi sai kuma yasa harshensa yana lasar hudar cibiyarta da sauri tace.
“Ka bari mana”.
Haiydar dake riƙe da wayar yace.
“Me zan bari kuma?”.
Baki ta cunno tace.
“A'a Ni bada kai nake ba.

Moddibo kuwa wayar ya karɓa ya katse kiran cikin tsira mata ido yace.
“Kina magana dani kuma kina magana da Haiydar kina so ki faɗa masa abinda nake miki ko?”.
Langwaɓar da kai tayi ta shagwaɓe murya tare da faɗin.
“Toh ba kai bane ka cika neman tsokana wallahi Yah Mu'allim”.
Yana mutsu-mutsu da kansa akan cinyarta yace.
“Neman tsokana ne? Nida abuna hakkina ne fa? halal ɗina ne fa.
Kina so ki faɗa fushin Ubangji ne?”.
Saurin girgiza masa kai tayi tare da cewa.
“Toh Ni kabarni in gama waya dasu mana”.
Yana yawo da hannunsa kan maranta yace.
“Ki bari idan na fita sai ki kirasu ki sake waya dasu”
Tana lumshe idanunta ta fesar da numfashi ta motsa laɓɓanta tare da cewa.
“Kai yaushe zaka fita?,Bayan ko yaushe kana gida”.
Ware idanunsa yayi yace.
“Au kin gaji da zamana agida ne?”.
Kai ta girgiza tace.
“A'a Ni dai bance ba amma kai baka fita ko ina ma?”
Murmushi yayi yana cigaba da shafa hudar cibiyarta yace.
“Zan fara fita ma sai kinso ganina fada ta rikeni kuma idan ina damunki ba matsala zan gayawa innayi a san abinyi”.
Sai kuma ya daura harshensa ya cigaba da lasar hudar cibiyarta cikin sauƙe numfashi tace.
“Yah Mu'allim ka bari mana”.
Ta faɗa tare da manna hannunta kan sajensa tana shafawa.
Muryansa anarke yace.
“Toh nima ki bari mana Yah Mu'allima”.
Idanunta alumshe tace.
“Me nake yi?”.
“Kina shafa min saje kina cewa me zaki bari”.
Dai-dai lokacin kuma aka kira Sallar la'asar miƙewa yayi yace.
“Bari In tafi masallaci kafin ki fara cewa bana zuwa masallaci ma”.
Ware ido tayi tace.
“Na isa?, Ai duk shedar da zan bayar akan ka bazan bada shedar baka zuwa masallaci ba”.
Cikin ɗan hararanta yace.
“Bayan ma tunda kika zo sau biyu ina makara bana samun zuwa jam'i”.
Murmushi tayi tare da faɗin.
“Kaine dai ka makarar da kanka da kanka”.
Miƙewa yayi yace.
“Ni kika ce ina makarar da kaina ko?”.
Cikin ƙasa da murya tace.
“Kwaɗayinka dai ya makarar da kai”.
Ɗan ware ido yayi yace.
“Nine ma me kwadayin?”.
Cikin sauri ta nufi ƙofan Falon tana murmushi.

Ahaka dai rayuwa ya cigaba da tafiya baki ɗaya yanayin Khausar ya fara canzawa sosai Moddibo ke mamakinta yawan rawan kanta da rakaɗinta ya ragu yana mamakin ashe dama haka Aure ke nutsar da mace.
Yau kimanin satinta biyar da tarewarta a Side ɗin Moddibo

Kuma sai wannan ranan Hajiya Bunayya da Hajiya Lami suka samu tafiya Niger.
Yau suna cikin ƙasar Niger yankin Damagram suna isa Damagram bisa jagoranci wani daga cikin Mutimin Ƙasar wanda wacce tayi musu hanya zuwa wurin bokan ta haɗa su dashi yayi musu Jagoranci.

Akan mashin ya ɗauke su 3in1 sunyi tafi ta kimanin tsawon Klmt 200 sun wuce ramuka da kwazazzabu da Sahara kafin suka isa gidansa dake can cikin Sahara wajen shiru ba kowa sai wannan gidan shi kaɗai wanda yafi kama da shuri suna isa daf wajen bukka ya fito cikin rawan jiki da mamaki suka shiga ga mamaki su sai suka ga sun fito akan ruwa.
Suna shiga Boka ɗan Gillaw ya kece da wata irin dariya mai kama da haushin kare cikin wata Gaggausan murya mara daɗin amo da sauti yace.
“Hajiya Bunayya daga Ƙasar Nigeria Jahar Taraba yankin Gembila kinzo ne akan ƴar kishiyarki wacce ta kasance agola agidan mijinki kina so akashe Aurenta da Sarki Aliyu Youseep Mohammed Mouley ki kwantar da hankalin ki idan har kinbi dokokin mu da sharaɗan mu da ƙaidarmu burinki zai cika mu mutum baya zuwa wajen mu burinsa bai cika ba sai dai in bebi ƙai'ida ba”.
Cikin rawan jiki tsoro gami da farin ciki Hajiya Bunayya ta gyara zamanta tare da cewa.
“Zanbi Boka Ɗan Gillau in Sha Allah”
Cikin wata razananniyar murya Mai furgitarwa ya ɗaga mata hannun kana yace.
“Kar ki sake kiran sunan Allah anan in ba so kike aikinki yaƙi samuwa ba idan Allah kike son kibi ai banan zaki zo ba sai kije ki samu Malaman Sunnah malaman Addini kana ki tsarkake zuciyarki ki cire hassada, munafurci, Zamaba cikin aminci, Manaƙisa da shiga rayuwar mutanen da babu ruwansu dake”.
Wani yawu mai ɗaci ta haɗiye still jikinta na kyarna ta gyaɗa masa kai tare da faɗin.
“Tuba nake Ɗan Gillau nayi shiru bazan sake ba”.
Hannunsa ya ɗaga sama kana ya fara wasu irin maganganu da tsatsuba irin na matsafa sai ga wani ƙurtu jajawur ya fito wani ƙullin magani ya cire acikin shima yana naɗe cikin jan ƙalle atake idanunsa sukayi wani irin Ja cikin wata murya mai cike da tabbatarwa yace.
“Ya rantse da Shu'umi uban shu'umai shugaban su wanda babu Sheɗan abin dogoron su kina amfani dashi yanda gaya miji matsala ta ƙare buƙatar ki zata biya”.
Cikin rawan jiki ta amsa tare da cewa.
“Toh Boka baka faɗa min kuɗin ba”.
Kai ya girgiza tare da kallonta da Jajayen Idanunsa masu furgitarwa da ban tsoro yace.
“Idan kuɗi ne nasan zaki iya baki da matsala dashi amma ƙaidan aikina sai buƙata ta biya za'a biya dole sai kinje kinyi amfani da maganin idan buƙata ta biya kizo ki biya idan kuma baki zo kin biya ba mu da kanmu zamu je mu nemi hakkinmu akan ki idan kuma baki biya ba muyi maganinki”.
Kai ta gyaɗa tana kallon Hajiya Lami dake murmushin samun nasara tace.
“Baka da matsala damu Boka Ɗan Gillau zaka same mu masu cika alkawarin”.
Ƙullin magani yasa mata atsakiyar tafin hannunta na hagu yace.
“Ki kwance,da yatsun biyu na hannun hagu ki gani”.
Jiki na rawa ta gyaɗa kai tare da sun cewa kamar yanda ya faɗa garin magani ta gani da wasu ƴan ƙwallo guda uku kamar na aduwa kallonsa tayi tana jiran karin bayani.
Dariya ta kece dashi wanda yasa bukkan girgiza kana yace.
“Kinga wannan?”.
Kai ta gyaɗa tare da faɗin.
“Na gani Boka Ɗan Gillau ko me kake so in dai burina zai cika zanyi ko kwanciya kakesonyi dani”
Murtuƙe fuska yayi kana ya mata wani kallo tare da cewa.
“Ni bance ki kwanta dani ba,Ina zanyi Jima'i da bil'adama inji daɗi Ni da nake jima'i da Aljanu ko jakuna bani da lokacin yin Jima'i da bil'adama dan haka kije kisa wannan abin cikin bayanki yayi kwana uku”.
Saurin kallon abin tayi sai kuma ta maida kallonta kansa jin ya cigaba da cewa.
Idan yayi kwana uku sai ki cire ki shanyasa ya bushe sai ki haɗa da garin maganin ki ɗibi ƙasar tsakiyar gidanku ki haɗa ki watsar iska ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login