Showing 312001 words to 315000 words out of 363274 words
room nata ta zauna gaban mirror ta fara tsara kwalli ta shafa wannan ta goga wanna tayi mamaki ganin yadda tayi kyau sosai,taɓa tunanin ganin yadda su Zahra ke make up zata iya kwatatan tawa kuma har tayiwa kanta daga gani da ido kawai ba wandon jeans baki ta sanya mai stone masu shagen kwalli a jiki ta ɗauki bra tasa ta sanya t-shirt pink ta gyara gashin kanta sosai sanna ta feshe jikin ta da perfume masu bala'i kamshi da daɗi ta fito ta dawo bedroom ɗin tayi kyau sosai kamar ita tayi kanta kayan sun zauna a jikin ta sosai,sun bayyanar mata da duk wani albarkatu na jikin ta shape ɗin coca colar ta ya kara bayyana sosai,sakamakon yar kiban da ta kara hips nata sun kara cikowa kamar zasu fasa wandon ta ko ina ta haɗu sosai.
tana kokarin fita ɗaki taji wayar ta na kiran sallar issha ala'amar lokacin sallah yayi dawowa tayi ta zura katon hijabin ta har kasa saman kayan ta shinfida darduma ta tada Sallah lokacin already su bgs sun wuce masallaci.
Tana idar da sallah ta fito jikin ta sanye da hijabin ta wuce kitchen na kasa,lokacin da su bgs suka dawo tana kitchen bai lura da ita ba ya wuce sama shima Aryan ya wuce part nashi yana faɗin"saura 10mins mu fita fa"cikin sauri ta haɗa masa hot milk ɗin ta fito ta ta koma part nasu a palon su ta tsaya ta cire hijabin ta nufi bedroom nashi hannun ta rike da cup mai ɗauke da hot milk ɗin nashi.
Sallama ta masa da sanyayyar voice nata mai ratsa zuciyar mai sauraro shiru ba kowa a ɗakin wucewa tayi ta ajiye masa cup ɗin saman table tana bin ɗakin da kallo shima an canza masa komai na ɗakin komai na ɗakin su iri ɗaya har gadon su irin ɗaya mamaki tayi lokacin da taga har bed sheet nasu iri ɗaya saman gadon sa ta haye ta kwanta tare da ɗauko wayar sa dake gefen gadon,ta kunna hasken screen ɗin ta rubuta sunan Aunty farida wayar ta buɗe ta fara latse latsen a cikin wayar tana ta kasa gane komai na kan wayar duk in da ta shiga sai ta kasa fita ana haka ya fito sanye cikin wandon jeans blue da t-shirt fara tas mai laushi ya ɗaure lallausan bakin gashin kan sa a baya,daddaɗar kamshin perfume nashi ne ya daki hancin ta yasa ta ɗago kanta da sauri"subhanallah sarki ya tabbata ga Ubangiji da yayi wanna halittar"dukkan ninsu abun da suke faɗi aransu kenan kafe juna sukayi da ido sun kasa kau da kallon su daga kan juna tana yabon tsantsan kyan da Allah ya masa yayi da shima yake yaba nata tsantsan kyau ɗin sun shagala da kallon juna ringing wayar sa ne ya dawo dasu duniyar kallon juna da suka shiga mika masa wayar tayi tana sunkuyar da kai dan ji tayi kunyar sa ya kamata ansan wayar yayi ya dawo kusa da ita ya zauna da sexy voice nashi ya fara magana a nitse
"my Eshat kin yi kyau over har ban san taya zan bayyana kyan da kikayi yau ba" "yaya Prince na kai rabin ka a kyau kuwa?kasan irin haɗuwa da kayi yau kuwa?"yana kokarin sake magana Aryan ya sake kira a karo na biyu"my Eshat Aryan ba zai barni na bayyana miki irin kyau da kikayi yau ba matso muyi hoto kafin mu fita" "yaya Prince daman kana hoto ne"girgiza mata kai yayi kafin yace"bana hoto sai dai a ɗauke ni ban sani ba kamar yanda yan jarida ke ɗauka na amma da kai na ban taɓa ba saboda ke yau zanyi"murmushi tayi ta faɗo jikin sa tana faɗin"waye ya dauke mu hoton dake ɗaki na wadda na kwanta a jikin ka ina barci?" "Cameran ɗakin nan ne ya dauka ina bincike a system naga video sai na yanki dai dai wajen"ya kai karshen maganar tare da ɗaukan su hotona masu kyau kala biyar sanna ya mike ya koma dressing room nashi,jim kaɗan ya fito hannun sa rike da jaket manya guda biyu bakake masu kyan gaske yasanya ɗaya ya sanya mata ɗaya a iya cinyar sa jaket ɗin ya tsaya masa ita kuwa har ya ɗan wuce guiwar ta hannun ta ya riko suka nufi palo dakin ta suka wuce da kansa ya ɗauko ɗan karamin hijabi baki ya sanya mata tare da takalma flat shoe baki,sanna ya riko hannun ta suka fita a cikin motar suka isko Aryan da diyana suna zaune a gidan gaba suna zuba love da alama Aryan da kan sa zai yi tuki wucewa bgs yayi ya nufi nashi motar da gudu rundunar jibga jibgan sojojin sa suka nufoshi hannu ya ɗaga musu ala'mar baya bukata mazaunin driver ya shiga yayin da ita kuma ta shiga ɗayan gefen"Eshat dawo ki zauna a nan"ya faɗa yana nuna mata kan cinyarsa waro ido tayi tana faɗin"to tayaya zaka tuka motar kenan?" "Kizo ki zauna zan fara koya maki motane dan na sai miki naki motar"shiru tayi bata sake magana ba ta buɗe kofar motar ta fito ta dawo ta gefen sa ta buɗe ta shigo ta zauna a kafar sa kwanto da kansa yayi saman kafaɗar ta ya manna mata kisa a lallausan wuyar ta dogon numfashi taja tare da saukewa a hankali ta kwantar da kanta a saman faffaɗar kirjin sa tada motar yayi a nitse ya fara tuki yayi gaba sannan Aryan ya rufa masa baya tuki suke a nitse cikin kankanin lokaci suka isa wani Katafaren shopping mall sukayi parking ko ina awajen gauraye yake da hasken lantar ki wadda ko allura ka yaddar kana iya ɗaukan kayan ka saboda haske. A hankali ya zame hannun sa daga kan steering motar ya dawo da shi saman marar ta lokacin da hannun sa ya sauka kan marar ta sai da taji numfashi ya ɗauke na wucin gadi kwanto da kansa yayi saman kafaɗar ta yana shakan kamshin shampoo data wanke kanta a hankali ya fito da harshen sa waje ya fara yi mata tafiyar tsutsa a wuya yayin da hannun sa ke kan marar ta yana shafawa a hankali hankali kasa jurewa tayi ta ɗan juyo kaɗan tare da zura hannun ta cikin rigar sa ta fara shafa lallausan bakin kwantatcen gashin kirjin sa zame hannun sa yayi daga kan marar ta cikin sauri dan tana neman rikitashi ya riko nata hannun data ke shafa kirjin sa da kyar ya iya buɗe baki da sexy voice yace"give me a hot kiss sai muje ko kin ga su Aryan sun wuce sun bar mu"matso da bakin ta tayi sai tin nashi ɗan bakin ta bashi zazzafar sumbata shafa kan ta yayi yana faɗin"Allah ya miki albarka my wife" "tare da kai my Habibi"buɗe kofar motar yayi ba tare da ya sake magana ba ya fito tare da ita a jikin sa.
Sai da ya rufe kofar motar sanna ya sauke ta ya riki hannun ta suka nufi wajen kayan kwalama da ciyeciye nan suka isko Aryan da diyana suna shan ruwan guzberi da stro ɗaya wuce su sukayi suka zauna a kugeran gefen su kasa kasa hiyana tace"yaya Prince ina son ice cream ɗin can akoi daɗi ranar da mukazo da yaya Khalid ya saya min in je in anso?"kallon wajen da take nunawa yayi ice cream ne kala kala a jikin signpost nasu sai wani bature dake tsaye a wajen yana mikawa duk wanda yazo yanuna wandda yake so sai ya ɗauko ya miƙa masa"you can't go"ya faɗa a takaice miƙewa tayi ta karisa wajen zuba mata ido yayi tana tafiya yaso yaje ya ɗauko mata ganin diyana ta mike ta nufi wajen yasa ya kyaleta taje da kanta itama tare da yar uwar ta,hannu tasa ta nunawa mutumin kalar ice cream da take so yayin da itama diyana ta nuna masa a tare ya ɗauko ya miƙa musu sun sa hannu zasu ansa ya janye baya kallon juna hiyana da diyana sukayi yayin da shima bgs abun ya bashi mamaki "shi kwata kwata tun da yake zuwa shopping wajen nan bai taɓa lura da wanna mai sai da ice cream ɗin ba amma tsabar kwaɗayi irin na mata su har sun san da wajen har da wani cewa ice cream ɗin da daɗi"yayi nisa cikin tunani yana kallon su yayi dan shi kuma mai sai da ice cream yake ta wasa da hankalin hiyana da diyana shi kuwa Aryan hankalin sa ma baya wajen su yana kan wayar sa da alama wani sako mai mahimmanci yake turawa.
a kule diyana tace"kai malam idan zaka bamu ka bamu idan kuma ba zaka bamu ba shike nan"duk da bai san me diyana tace ba ya fahimci ta ɗauki zafine akan wasa da hankalin da yake musu ita dai hiyana ta kasa magana sake miko musu ice cream ɗin yayi da sauri diyana tasa hannu zata ansa a tunanin ta tun da ta masa faɗa zai basu amma sai taga akasin haka domin kuwa da sukazo ansa sake janye wa baya yayi hiyana na kokarin yin masa magana sukaga ya waro ido waje kamar zasu faɗi kasa idon nasa da gudu ya fito daga in da yake tsaye ya duƙa kasa a gaban su ya miƙa musu ice cream ɗin mamaki ne ya kama su dukkan su biyu cikin sauri hiyana ta juya karaf idon ta ya sauka kan bgs dake tsaye a bayan su fuskar nan a ɗaure kamar an aiko masa da sakon mutuwa ganin sa yasa ta gane abun da ya tayar wa da mai sai da ice cream hankali murmushi ta ɗan saki tana mai kara gidewa Allah daya bata bgs a matsayin miji jarumin namiji wadda cikakkun maza ke zubewa akan guiwowin su idan sun ganshi hannu tasa ta ansan ice cream ɗin ita kam diyana dama tuni ta ansa nata tayi wucewar ta juyawa itama hiyana tayi bayan ta ansa ice cream ɗin tana kallon bgs alama ya mata da ido akan ta bar wajen ba musu ta wuce ta bar wajen a fusace yace da mai sai da ice cream ɗin"kneel down!!"ba musu baturen yayi kneel down dan yasan wanene bgs yana ganin sa a Tv yana ganin sa a jaridu da kafafen watsa labarai nadama tare da danasanin fara sai da ice cream arayuwar sa ya farayi yau ya taɓo abun da yafi karfin sa yau ya jajibowa kansa masifar da tafi karfin family su sai Allah ne kaɗai zai iya ceton sa yau kuka ya farayi tun bgs bai fara bashi horo ba
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai ya kaimu
💋 Duk Karfin Izzata 💋
💋The talent troupe writer's 💋
By
Star Lady
godiya ta musamman gareku
Aunty Amyra kukan zuci
A'isha baita jidda
Aunty Hauwa'u maman Abba
Bilkisu
Abuja girl
Marimah
Doctor Aisha
Aunty Aisha
Amina Yusuf
Aunty Haseena
Maman Amir
Sakeenah
Rayyan beelkesu
Hafsat Abubakar
Sister Amira
Jiya kun bani comments da bazan taɓa mantawa da shi ba ina matikar godiya nasan kune masoyana na hakika masu son cigaba na ina muku fatan alkhari da fatan gamawa da duniya lafiya ina jin daɗin Addua'o'i ku a gareni Allah ya bar zumunci mai ɗorewa 💔🔐🥰
Wannan page ɗin sadaukarwa ne gare ku much kauna 🥰💔
Page 53
"Why are you cry? Bgs ya tambaye sa cikin ɓacin rai rike kafar bgs baturen yayi ya fara bashi hakuri cikin harshen turanci yana yi yana kuka sosai nan take hankalin mutane ya fara dawowa kan su cikin sauri Aryan ya ɗago kai ya kallin in da yake jiyo sautin kukan ganin abun dake faruwa yasa ya furta"Oh shet"ya faɗi hakan tare mike ya nufi wajen dai dai lokacin bgs yace wa baturen"oya I start frog jump"matsowa kusa da bgs Aryan yayi ya yin da shi kuma baturen ya fara tsallen kwaɗo yana kuka ya fara kewaye wajen kasa kasa Aryan yace"Please my blood ka kyale sa muje kafa san da su sister muka fito kuma kaga hankalin mutane ya fara dawowa kan mun pls karkayi abun da zai jawowa matan mu matsala muje kawai" wani mugun harara bgs ya wurga masa kafin yace"Ko runduna goma nake so na sojoji wadda zasu kula da matan mu minti ɗaya yayi tawa zasu zo nan amma ban ga dalilin da wani katon banza zai wulatan ta min mata na kyale sa ba"juyawa Aryan yayi ya nufi wajen Hiyana dan yasan halin bgs idan yace sai yayi abu to sai yayi ne gashi hankalin mutane ya fara dawowa kansu Hiyana ce kawai zata iya sa ya sauya ra'ayi kusa da ita ya zauna yana kallon razanannen face nata dan ta tsorata sosai bata son tashin hankali da hayaniya tayi nadaman meyasa taje ansan Ice cream ɗin ma.
kasa kasa kamar mai raɗa Aryan ya fara magana"Sister zan kira bgs in ce masa cikin ki na ciwo nasan zaizo idan yazo kice masa hakane wanna hanyace kawai zai sa mu bar wajen nan ba tare da ya hukunta mutumin nan ba"cikin tsoro tace"Yaya Aryan idan ya gane ba zai yi min duka ba? Miƙewa Aryan yayi yana faɗin"Ke dai kiyi abun da nace ai kin wuce wanna level ɗin" yana kai karshen maganar ya wuce da sauri ya koma wajen da bgs ke tsaye kasa kasa ya raɗa masa a kusa da kunne akan cewa Hiyana bata da lafiya juyawa bgs yayi ya kalleta kallo ɗaya ya kawar da kan sa ya dawo da kallon sa kan Aryan yayi shiru na ɗan mintoci kafin yace"kasa sojojin da suka bi bayan mu su tafimin da baturen nan kai kuma kar ka sake min karya dan bana so ka sani sanna ina son kasan wani abu ba a iya fatar baki kawai nake cewa ina son ku ba har rai na nake son ku in tunanin nafiku ku da kan ku sanin halin ku karya bai dace da kai ba bakayi baka saba ba karka fara yanzu kasa a wuce min da wawan mutumin nan zuwa gobe zan wai waye shi" yana kai karshen maganar ya juya ya nufi wajen da Hiyana take zaune,
murmushi Aryan yayi kafin tace"Oho dai nayi nasara tun da ka hakura bazaka hukun tashi a nan ba bukata ta biya" kallon baturen yayi sai kuka mutumin yake yana dana sanin zuwan sa duniya dan yasan bgs idan ya kama mai laifi baya masa ta daɗi lokacin guda Aryan yaji mugun tausayin mutumin ya kama shi satar kallon bgs yayi ta gefen ido yana tsaye yana kokarin kama hannun Hiyana su tafi wajen mota dawo da kallon sa kan baturen yayi hannu yasa ya ɗagasa ya sanya hannu ya goge masa hawaye yana faɗin"is okey"hannu yasa a aljihun sa ya ciro ATM ya miƙa masa cikin harshen turanci yace"ka cire kuɗin Ice cream naka sanna ka cire dala 20k na baka saboda Allah ka kama wani sa'ar ka bar wajen nan sanna daga yau karka sake gangancin mai mai ta irin wanna kuskuren da kayi yau yau dai Allah ya ceceka karka sake kuskuren haɗuwa da bgs akaro na biyu bazata maka daɗi ba"cikin sauri baturen yace cikin harshen turanci"No bana bukatar komai daga gareku na yafe kuɗin Ice cream ɗin ni taimakon da kamin ma ya isa kamin komai da har na cire rai da rayuwa gaskiya Nagode sosai da sosai"ɗaure fuska sosai Aryan yayi kafin yace"Bani Account number ka"ganin Aryan ya ɓata rai yasa yayi saurin karanto masa Account number sa cikin sauri Aryan ya masa transfer ya juya ya nufi wajen Diyana dake zaune tana shan Ice cream nata hankalin ta kwance Already su bgs sun daɗe da ficewa Kama hannun Diyana yayi suka fice suka bi bayan bgs.
Aryan na fita shima Baturen yabi ta ɗayan gate ɗin Shopping ɗin ya fice da gudu yana godewa Allah daya cecesa daga hannun su bgs.
Wajen motar su Aryan ya koma rike da hannun diyana dake ta faman shan Ice cream gidan gaba ya buɗe suka shiga yana faɗin"My jidda sarkin shan zaƙi"faɗa wa tayi saman faffaɗar kirjin sa tana murmushin kunna motar yayi ba tare da ya sake magana ba ya dannawa su bgs horn akan su tafi. Kallon kyakkyawar face ɗin Hiyana dake kwance saman faffaɗar kirjin sa bgs yayi kasa kasa da sexy voice nashi ya fara magana"My Eshat tashi ki zauna da kyau na kunna motar kinga Aryan na min horn"kara shigewa jikin sa tayi cikin shagwaɓa tace"Ni yaya Prince Allah ban gaji da kwanciya a jikin kaba mu ɗan kara 5mins" juyowa yayi ta cikin mirror motar ya kalli su Aryan dake jiran su su wuce kafin ya dawo da kallon sa kan ta hannu yasa ya ɗan ja dogon hancin ta yana kallon face nata kukan shagwaɓa ta sa masa tana faɗin"wayyo ya cire min hanci"zuba mata ido yayi yana kallon ta cike da so da kauna ji yake komai tayi burge sa take matso da face nashi yayi dab da nata har suna shakan numfashi juna runtse ido tayi tana yar murmushi gently yace"me yasa kike rufe ido"a shagwaɓe tace"saboda kunyan ka nake ji" "menene kuma kunya? Koma menene bana son ta ki dai na open your eyes"slowly ta waro idon nata waje tana kallon lips nashi taki kallon idon sa saboda kunya matso da bakin sa yayi sai tin nata yana faɗin"kina so ne kike kallon haka"bai jira amsar ta ba ya ɗaura bakin sa saman nata tare da fito da harshen sa waje yana yawo da shi a saman lips nata yana mata kaman tafiyar tsutsa fakar sa tayi ta shammace sa ta buɗe baki ta chamko harshen nasa ta fara tsotsa kamar sweet hannu yasa ya ɗanyi baya da kujerar motar kafin ya kwantar kaba ɗaya bakin su manne da na juna rungume ta yayi sosai ya fara shafa bayan ta yana kokarin tura hannun sa cikin rigar ta wayar sa ta fara kara guntun tsaki yaja tare da ɗaga kujerar motar dan yasan Aryan ne gyarawa Hiyana zama yayi a jikin sa ya tada motar a nitse suka bar shopping ɗin Aryan na ganin sunyi gaba ya rufa musu