Showing 174001 words to 177000 words out of 363274 words
nataba ya duke ta ya ɗorata kan chinyar sa tare da mikewa da ita ya nufi ɗakin su, yana shiga palon part nasu yachi karo da hiyana kwanche saman doguwar kujera tana barchi, ɗaure fuska sosai yayi a hankali ya zame bakin sa daga na Amrat tare da sauke ta kasa chike da bachin rai yace "Amrat jeki ɗaki ina zuwa, batare da ta lura da hiyana ba ta wuche ɗaki
Karisowa yayi wajen Hiyana yasa hannu ya ɗan bubbuga jikin kujerar yana kiran sunan ta, da kyar ta iya waro blue eyes nata waje sunyi jaa almar barchi bai ishe taba, "sister me ya kwantar dake a nan? Me yasa baki shiga ɗakin ki ba? Mikewa zaune Hiyana tayi chikin muryan barchi ta fara magana "yaya Fahad wlh ɗazun machiji na gani a ɗakina to na roki yaya prince ya chiremin shi amma har yanzu wlh tsoron ɗakin nake ji bazan iya shiga chiki ba" "machiji kuma!? a chikin gidan nan kai anya kin gani da kyau kuwa sister to wai ta yama za'ayi machiji ya shigo gidan nan har ɗaki" "wlh yaya Fahad na gani da kyau machijin gaskiyane, ka tambayi yaya prince kaji shi ya chire da kansa" "Gaskiya abun da abun mamaki a che snake a gidan nan amma dai ina zuwa" yana kai karshen maganar ya miƙe ya shiga ɗakin Bgs.
Gaban mirrow ya samu Bgs yana shafa mai da alama wanka yayi gefen gado Fahad ya zauna chike da jin haushin abun da Bgs yakeyi wa mutane ya fara magana "yaya prince dan Allah ka bar sister tazo ta kwana a ɗakin nan ko da saman kujera ne, dan tana tsoron ɗakin ta, kaji pls? Shiru yayi kamar bai san da shigowar Fahad dakin ba sai da ya gama shafa mai ɗin sa, ya feshe jikinsa da perfume masu bala'i kamshi da tsada, slowly ya juyo ya sauke idon sa a kan Fahad dake zaune ya zuba masa ido alamar yana jiran amsa "get out Fahad!! Ya furta cikin tsawa, mikewa Fahad yayi ba musu ya fice
yana fita bai bi ta kan hiyana ba dan bashi da wata amsa da zai bata wuchewa ɗakin sa kawai yayi.
Bgs kuwa dressing room nashi ya shiga jim kaɗan ya fito sanye da kayan barchi masu kyau da tsada farare tas masu laushi, saman gadon sa ya haye ya kwnata tare da jan kyakkyawa kuma lallausan blanket nashi zuwa kan chikinsa ya lumshe ido ba jimawa barchi yayi awon gaba dashi.
Ranan dai a palo hiyana ta kwana, ta takure waje guda kallo daya zaka mata ka gane ba karamin tsoron palon ta keji ba, shiyasa ta takure waje guda, fiskar ta duk hawaye a bushe...
NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
*Episode 12*
KHALID
......wai dan Allah yaya khalid me yasa bazaka bar mutun ya yi barchin sa bane? "Gaskiya aa sis love ni ban hana ki barchi ba karki min sharri, ki yi barchin ki abun ki" "wai to taya mutun zai yi barchi kana taɓa shi? "Gaskiya sis love surutun ki ya fara yimin yawa dan kin samu yau na ɗan kyale miki bakin naki ya sha iska ko?" turo baki Zahra tayi chikin shagwaɓa ta dan buga kirjin sa tana faɗin "ni wlh yaya khalid dakin Aunty hiyana zan kwana gobe" dariya khalid yayi kafin yace "ai inaga sai dai Aunty hiyana nan naki tazo ta tayaki kwana gobe ba dai ke kije ba dan ba zaki samu kafar zuwa bama" zatayi magana yayi saurin haɗe bakin su, dan surutun Auta ta fara yimasa yawa, Sosai suke missing junan su yana yi tana taya shi, chigaba da murza kan nipple nata yayi yana shafa bayan ta da hannu ɗaya.
Da kyar Zahra ta iya kwache bakin ta daga nashi da taga alamar bai da niyar sakin ta, kamar jira yake ta raba bakin nasu ya chapko Nipple nata ya shiga tsotsa kamar jariri, tun Zahra na kokarin hana shi har ta kyalesa dan gaba ɗaya ya ruɗa ta, a hankali ya zame hannun sa dake kan Nipple nata ya mai da gaban ta chikin dabara ya zame pant ɗin dake jikin ta ya shiga wasa da wajen, lokachin guda ya fita hayyachin sa, sai wani irin nishi yake yana fitar da numfashi da karfi karfi, zame Short ɗin jikin sa yayi batare da Zahra ta ankara ba, matso da bakin sa yayi dai dai sai tin kunnenta chikin wata irin yar murya dake fita da kyar yace "am sorry am so so sorryyyyyyy sis love" ɗago kai Zahra tayi tana kokarin tambayar sa sorry for what, sai taji wata iriyar azaba ya ziyar cheta lokachi guda, ihu ta fasa tare da sa hannun ta bibbiyu saman kirjin sa tana kokarin turesa daga kanta, amma ina ko motsashi ta kasa yi, ihu take tana faɗin "wayyo Allah na shiga uku Ammi na ina kike Ummi yaya Khalid zai kashe ni Abba kazo ka checheni, wayyo Allah yaya khalid wlh bana sonka mugu ka mai dani gida zan mutu wayyo Allah!! Shiko Khalid baya ma jinta socking nata yake da karfi karfi dan baya chikin hayyachin sa yana sambatu "wash my wife Allah ya miki albarka kin biyani ash Allah wai gaskiya Yusuf baka kyau tamin ba da ka rigani dan ɗana wan nan daɗin" da karfi Zahra ta gabza masa chizo a kirji amma ina bai ma san tana yi ba ya tafi duniyar sama jannati, lokachi guda Zahra ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nepa, gaba ɗaya bakajin komai a dakin sai nishin khalid.
Sai da ya samu nitsuwa san nan ya sauka ya kwanta gefen ta yana mai da numfashi, bai ma lura da Zahra bata numfashi ba, da haka barchi ɓarawo yayi awon gaba da shi
To masu karatu bari muleko su Inna a Yola Nigeria muga wani wai nar suke toyawa wata kila kafin mu dawo su yaya khalid ya dawo hayyachin sa shima
YOLA NIGERIA
sosai inna take samun sauki sai kuma wani azababben laulayin chiki da take fama da shi bata son ganin komai bata chin abin chi da zarar taji kanshin abin chi zata fara amai, abu ɗaya take iya chi shine gawayi, shine abin chinta idan ba gawayi ba babu wani abun da chikin nata ke yarda ya ansa haka zatayi ta gabzan gawayi tana shan ruwa, tun yaya Bello na mamaki har ya daina yanzu kullun idan zai zo dubata wajen mai magani sai ya sawo mata gawayi na 200 kafin gobe ta chinye.
A ɓangaren buba kuwa ba laifi sauki ya samu sosai dan yanzu abubuwa dayawa shi yake yiwa kansa amma har yanzu kwakwalwa tasa akoi ɗan sauran matsala dan gaba ɗaya ya manta da suwaye diyana da hiyana ma.
A ɓangaren Innar buba kuwa ta samu lfy sosai yanzu tana iya takawa da kafar ta ta fito tsakar gida, sai dai bata iya tafiya mai nisa sosai take gajiya
Hasana matar yaya Bello kuwa baa magana yanzu laulayin chiki nata ya ragu sosai sai wani kiba da haske da tayi, ta kara kyau ta chika ta ko ina, kullun yaya Bello yana makale da matar sa yana matikar ji da chikin nan nata, duk da haka baya hana shi bawa su inna kulawa da duk abun da ya dace.
Washegari jumma'a misalin karfe 7am Allah yayiwa bappan su yaya Bello rasuwa, ba karamin tashin hankali suka shigaba yaya Bello duk jarumtar san nan sai da yayi kwalla lokachin da ake sanya bappan sa a rami, sosai buba ma yayi kuka, da kyar aka samu jama'a suka iya lallaɓa yaya Bello ya dawo gida da yace shi ba zai iya barin kabarin bappan sa ba, a kofar gidan su jama'a ke zaman makokin bappa, Inna ko tana chan wajen mai magani tana fama da laulayin chiki bata da masaninyar bappan su Bello wato ya'yan ta ɗaya tilo a duniya ya rasu, bayan rasuwar bappa yaya Bello yazo wajen ta har sau uku amma yaki sanar da ita dan kar ta kara chiwo kan chiwo.
Wan nan kenan tun da munji halin da mutanen yola ke chiki sai mu koma London dan muga ne ake ciki
Uk
Sai kusan asuba Khalid ya farka daga nauyayyar barchin da ta ɗauke sa, chikin sauri ya miƙe tsaye kai kallon sa yayi kan Zahra dake kwance ko motsi bata yi, a razane ya haura saman gadon hannu yasa ya ɗagota amma sai yaji jikin ta a sake ga wani mugun zafin da jikin nata yayi alamar zazzaɓi mai zafine ya rufe ta, maidata yayi ya kwantar chikin ruɗu ya sauko daga gadon ya nufi tailet jim kaɗan ta fito ɗaure da towel, saman gadon ya hau ya ɗauke ta chak ya nufi toilet da ita, Almost 45mins san nan ya fito da ita naɗe a towel, sai kuka take kasa kasa, zaunar da ita yayi saman sofa ya dawo gaban gadon da kansa ya chire bet shirt ɗin ya ɗauko wani ya shinfiɗa, ɗauko ta yayi ya dawo da ita saman gadon, san nan ya sauko ya koma toilet dan yin wanka lokachin an fara kiraye kirayen sallar asuba, yana fitowa wayar sa dake masan drawer gefen gadon ta fara ringing, batare daya nufi wayar ba ya wuche dressing room, dan yasan Yusuf ne ke kiran shi su rafi masallaci, sauri sauri ya shirya chikin jallabiya baka ya fito, har lokacin kuka Zahra take, yanaso yaje ya rarrashe ta Amma, babu lokachi dan an tada kabbara a masallacin su kuma yana da tabbacin Bgs ya tafi dan shi baya jira sai dai a jirashi, dan haka sai ya kyale Zahra chikin sauri ya fice daga ɗakin ya nufi waje
Tsaye ya samu khalid a palon kasa, ba sai ya tambayi ina Bgs da Fahad ba yasan sunyi tafiyar sune, tare suka gera shi da Yusuf suka nufi waje.
Karfe 5:20am Hiyana ta farka chikin sauri ta sauko kasa daga kujerar, mikewa tsaye tayi ta fara sanɗa kamar wata ɓarauniya, ta leka ɗakin Bgs dan taga yana nan ko baya nan, tana ganin baya nan tayi sauri ta koma palo ta buɗe trolley ta ɗauki wasu kayan ta shige ɗakin sa, toilet ta nufa a gurguje tayi wanka ta ɗauro alwala, ta fito ɗaure da towel nashi rike da kayan da ta chire a hannun ta, sauri sauri ta sanya kayan da ta ɗauko, ta zura hijabi a nitse ta shin fiɗa daddumar sa tayi sallah.
tana gamawa ta naɗe ta mai da masa mazaunin sa, har ta juya zata fita idon ta ya sauka kan gadon sa dake watse a yamutse ajiye kayan hannun ta tayi ta haye gadon ta fara gyara masa, tanayi tana surutu "yanzu ni ya kamata na rinƙa gyara gadon nan ba mai aiki ba gaskiya, kai bama gadon ba har ɗakin gaba ɗaya amma idan ya tafi aiki zan rinƙa zuwa ina gyra masa dan na rinƙa samu ladan yiwa miji hidima dole na san yadda zan yi na dakatar da mai Aikin nan da shiga ɗaki nan" tana ta surun ta har ta kusan kammala gyara gadon.
tana ɗago blue eyes nata karaf sai kan face nashi yana tsaye a bakin kofar shigowa ɗakin yana latsawa waya, chike da ruɗu da tashin hankalin ta diro kasa daga gadon ta sungunna, murya na rawa tace "ina kwana taya price, shiru kamar bai ma san da mutun awajen ba sai latsa wayar sa yake, Almost 15mins yana tsaye yana latsa waya ita kuma tana sugunne.
Chikin tsawa yace "in my room!! On my bed!! Chikin rawar murya tace "kayi hakuri yaya prince wlh ba zan... Bata kai karshen maganar ba ya daka nata wani uban tsawa wadda yasata mikewa ba shiri "shoot up!! Oya fara frog jump, daga yanzu har na dawo aiki! yana kai karshen maganar ya karisa shigowa chikin ɗakin bai ko kalli in da take ba, ya wuche toile
tsallen kwaɗo hiyana ta fara, tun tana yi da sauri sauri har ta fara a hankali hankali, kuka kasa kasa ta fara dan ta gaji gashi yace daga yanzu har karfe 2pm idan ya dawo aiki, gashi mutun ne da idan yayi magana baya sauyawa dan haka No need ta bashi hakuri dan kota bashi bata bakin ta zatayi idan ma batayi Sa'a ba ya kara mata da wani hukunchin.
Wanka yayi ya fito ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt ash, ya gyara lallausan bakin gashin kannan nashi ya watsa a baya ba tare da ya ɗaure gashin ba, booth blue ya sanya a kafar sa ya ɗaura wata danƙareriyar agogo diamond a hannun sa, wayar sa ya ɗauka ya nufi waje yana jin hiyana na kuka tana tsallen kwaɗo amma ko ajikin sa kamar ba mutun che ke kuka ba yayi fuchewar sa.
A harabar gidan ya sami Fahad na tsaye ya harɗe hannu a kirji shima ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt fari, yana ganin Bgs ya fara ɗaga masa gaisuwa, ba tare da ya amsa gaisuwar ba kasa kasa yace "yauma bina zakayi? Ya kamata ka fara Aikin ka fa, "yaya prince to ai kai ya kamata ka samomin aikin ko? "Aiki kam ai yana zaune yana jiranka duk time da ka shirya kuma duk matsayin kujerar da kakeso yanzu dai ina Yusuf da Khalid? "Basu fitoba" batare da ya sake magana ba ya wuche ya nufi waje motochin sa, Fahad ya bi bayan sa, dai dai lokacin Yusuf ya fito shida Lamrat ta rakosa har waje suna rungume da juna, ganin Fahad da Bgs yasa Lamrat kwache jikin ta da sauri ta fara gaidasu, Fahad ne kawai ya tsaya yana amsa gaisuwar tata shiko Bgs ko kallon in da suke bai yi ba yayi wuchewar sa.
Fahad na gama ansa gaisuwar lamrat shima ya ɗagawa Yusuf gaisuwa, da fara'a Yusuf ya amsa tare da tambayar "ina yaya khalid? "Bai fitoba" Fahad ya bashi amsa lokachin da yake wuchewa ya nufi wajen Bgs, juyowa Yusuf yayi yana fuskantar Lamrat, ya fara magana "my baby ki koma chiki sai mun dawo" "yanzu yaya Yusuf da gaske ba zaka tsaya kayi breakfast ba? "My baby na faɗa miki sauri muke akoi rundunar da yaya prince zai je ya sanya hannu a kan takardun su zasu tafi yaki da yan kunan bakin wake, jiya sun kama mana manya Manyan sojojin mu to shine za'a tura runduna 2 suje su yake su su kwato mana sojojin mu, baki ga gaba ɗaya jiya ran yaya prince a bache ba, kinga har yanzu ma ransa a ɓache dan haka bari nayi sauri karya hukuntani shi baya son jira sai dai a jirashi" kiss lamrat ta masa a kumatu tana faɗin "to a dawo lfy Allah ya tsare mani kai ya kareku da kariyar sa" "eyeee my baby yau ba fullanchin kenan ba jin kunya har da kiss na samu wow i can't forget this day" sunkuyar da kai kasa tayi tace "amma ai yaya Yusuf ba da kai zaa je yakin bako? Murmushi yayi tare da kama hanyar tafiya wajen Bgs yana faɗin "ba da ni za'a jeba ki koma chikin gida" "to kawai lamrat tace tare da juyawa ta goma chikin gida
Chikin motar Bgs ya isko Bgs da Fahad zaune nashi motar ya shige ya zaune.
"Kai Fahad kiramin layin Khalid" chewar Bgs yayi maganar yana kokarin chiro wayar sa daga aljihu dan yaji tayi kara alamar shigowar sako, yana kunna hasken screen ɗin sai yaga sakon khalid ne, chere pin na wayar yayi ya shiga massage "kai Fahad kyale batun kiran khalid ɗin nan muje kawai" "to yaya prince amma shi yaya khalid ɗin yau lfy ba zai je wajen aikin sa ba? Shiru Bgs yayi kamar bai ji me Fahad yace ba, umarnin ya bawa sojojin sa akan sutafi, da gudu suka kunna mitochin suka bar gidan.
Tun hiyana na iya kuka har ta kasa sai dai numfashinta dake fita da sauri sauri, sai wani wahalallen nishi da takeyi, tun asuba har zuwa karfe 8am tana frog jump.
Tun tana iya ɗaga kafarta har ta kasa ta yanke jiki ta faɗi kasan karfet ɗin sumammiya
Maiduguri Nigeria
Kwanche Ahzan yake saman gadon sa yana waya, "Umar wlh ba zaka gane bane ina son ta ina kaunar ta wlh ban taɓa ganin yarinya ta shiga rai na lokaci guda ba sai ita, so bazan iya mikawa iyayen ta itaba gaskiya dan naga alama yadda ake nunata a duk wani tasha ta gidan Tv da zaridu gidajen redio da sauran su, ni nasan ba daga ƙaramin gida ta fitoba, to kaga in dai hakane, in na miƙa ta ga iyayen ta bazasu taɓa bani auren taba gara kawai na lallaɓa na chigaba da ɓoyeta har nayi na saran chusa mata sona idan yaso bayan munyi Aure na kai ta wajen iyayen ta dan kaga lokachin ba yadda zasuyi dole su kyalemu, da nayi tunanin sata school ma amma gaskiya na fasa zan rinƙa samun lokachi ina karantar da ita da kaina kaga a haka zan samu sona ya shiga zuchiyar ta, daga ɗayan ɓangaren Omar ya fara magana "amma Ahzan kana ganin hakan ba rashin adalci bane? ni a nawa tunanin idan kayiwa yarinyar nan haka baka kyau ta mataba, to duk bama wannan ba kana tunanin mum zata yarda ka Auri yarinyar da bakusan asalinta ba? "Umar mum zata yarda ni nasan ta in da zan bi mata ta yarda,
.............. da dai daddy na raye ne sai inche ba zai yiwuba, amma dan mum bani da wata damuwa wai kai Umar wlh idan kaga yarinyar nan sai kache