Showing 72001 words to 75000 words out of 363274 words

Chapter 25 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2540

hanya adawo lfy " amsawa yayi fiska bayabo ba fallasa yayi waje da sauri " ita kuma tayi chikin gd

Tare suka fito da innar buba sai sauri suke zubawa suka nufi hanyar kungurmin dajin nan tafiya mai tsawo sukayi, kafin su kai wajen duwatsun chikin kogon suka shiga, zaune yake kan wata ƙatuwar dutse ga tukunyar hayaki a gaba sa " da baya baya su inna suka karisa wajen dan dokar wajenne shiga da baya baya

(ma'anar shiga da baya baya kuwa shine kajuyawa Allah baya kajuyawa alkibla baya kabar halak ka kama haram kabar Allah ke nan ka fiskanchi boka, ya Allah ka tsare mana imanin'mu ya Allah duk halin da zamu shiga ka tausaya mana kabarmu da imanin'mu)

Kan wani jar shinfiɗa suka zauna, wani mahaukachin dariya bokan nasu yayi ha, ha, ha, san nan yace kuɗin da kika rike ko warware tsarin jikin'su bazai yiba bare har aje gamaga nagaba " to don Allah alagafarta malam.." ke dakata banace baa kiran su nan Allah a nan'ba ko ance maki aikin Allah muke a nan, sheɗan kawai zaki kira mana dan kuwa aikin'sa muke " kayi hakuri to kataima'kamin ina chikin damuwane idan yaran nan na raye " zan iya taimakawa na kunce tsarin dake jikinsu ke kuma sai kinemo kuɗin aikin daza'a amusu amma da sharaɗi " menene sharaɗin komanene zanyi" to farko dai ajiye kuɗin dakikazo dashi, na biyu kuma zaki bani kanki " to inna tace tare da ajiye kuɗin chikin wata kwarya, idon ta yarufe bataji bata gani" boka kuwa ganin inna ta aminche yasa ya umarchi innar buba da taje waje, ba musu ta tashi ta fice " nanfa boka yafara biyar bukatar'sa da inna sai dai abun da bata saniba shine ta baya bokan zai nemeta, ba karamin wahala ta shaba tayi ihun azaba shiko ko ajikinsa bukatar'sa kawai yake biya bayan sun gamane, ya umarce'ta da taje gd bayan kwana uku ta dawo " da kyar inna tamike tana hawaye, tanufi waje nan tasamu innar buba zaune a kan wani dutse " innar buba na ganinta ta mike da sauri tanufeta, tana faɗin sannu, jerawa sukayi suka nufi gida dan yamma tayi sosai " yanzu shike nan zai mana aikin chewar innar buba" aa wan nan abun damukayi iya warware tsarin jikinsu kawai zaiyi nikuma sai nasamo kuɗin aiki " to yanzu ae na zaki samo kuɗin " nima wlh ban saniba amma koma sata zanyi wlh sai na nemo kuɗin " to shike nan amma nawa yace maki kuɗin aikin " 15k yace " tab lallai to Allah dai ya dafa'mana

(nikoh nace aikin Allah kukene dazakuce Allah ya dafa muku)
inna sai ɗingisa kafa take har suka isa, inna tayi gidanta innar buba ma tayi gida

KANO


Misalin karfe 8 na dare zaune suke a kan table ɗin chin abinchi, Aunty farida ta ɗago tana kallansu tafara magana " Abba yakirani ɗazun yasanar dani gobe damisalin karfe 5 na yamma jinginsu zai sauka a airport" chike da murna Aunty mardiya ke faɗin alhadulillah alhadulillah " ae chanake sai jibi zasu dawo Koh chewar Aunty salma" eh daman dawowar'su jibi ne bansan meyasa Abba yace sudawo gobeba Aunty farida tabata amsa tana kokarin goge bakinta " to kunga yakamata muje mu kwanta dawuri dan mutashi dawuri saboda aiki shirye shiryen chewar Aunty Salma " eh hakane yanzu mardiya keda salma kutafi bangaren Ammi nikuma zamuwuce nida sister's ɗinna kamar yadda muka saba, kutashi muje my diyana " ba musu suka mike gaba ɗayan'su sunai'wa juna sai dasafe

Washe gari tun da sukayi sallar asuba basu mai da barchiba "Aunty farida ta shirya ta tsab chikin a tanfa mai tsadar gaske blue colour wuyarta da hannunta shaƙe yake da manya manya gwala gwala mai kyau da tsada tayi simple make up, plat shoe baki tasa da mayafi baki wayar'ta da ATM kawai ta ɗauka tayo waje, a palo tasamu su diyana" diyana sarkin kwalliya kullun tana chikin kwalliya tana saye da doguwar riga ash colour tayi rolling gyalen rigar a kanta, tayi kyau sosai " Aunty farida ina zakije diyana ta tambaya" shopping zanje kozaki rakanine " eh zanje" to duk wadda zataje tazo muje " diyana da lamrat ne suka mike, suka nufi Aunty farida" Aunty farida na ganin hakan ta juya tayi waje, suka bi bayanta yau ma dai kamar kullun Shahram ne ya jasu da matsakai'chin gudu yafita gidan

Sai karfe 4:30 su Aunty farida suka dawo, su Aunty mardiya gaba ɗayan'su sunyi kwalliya sunyi shirin tarban'su Abba " a gurguje Aunty farida ta tanufi ɗaki dan yin waka itama tana faɗin my diyana kuyi sauri ku shirya kuma, tana gama faɗin haka tayi ɗakinta "ɗakin Aunty mardiya diyana da lamrat suka nufa a gurguje sukayi waka dan kar a tafi tarban'su Abba a barsu, diyana dai duk saurin datake sai da ta tsaya tayi make up" gida yachika da jama'a sosai karfe 5:10 dankara dankaran motochi masu numfashine suka jero guda 20 "guda 5 suka fito daga gidan Abba suka tadda 15 afarfajiyar babban get jerawa sukayi suna sharara gudu dan sunyi latti da 10 mnt, gudu suke shararawa sosai chikin ƙanƙanin lokachi suka isa airport, lokachin har jirginsu Abba ya sauƙa sai dai basu fara fitowaba,

Fitowa daga motachin, su Aunty farida sukayi suka jingina da jikin motar suna jiran fitowar su Abba gaba ɗayan'su, sun kurawa jirgin ido
Abba ne yafa saukoh wa a nitse yake takawa Aunty amarya na biye dashi sai Ummi da Ammi a baya " da gudu Aunty mardiya tayi wajen Abba ta rungumesa ita kuma Aunty salma wajen Ummi tanufa, Aunty Maryam kuwa wajen Aunty amarya tanufa, su diyana kam wajen Ammi suka nufa suka rungumeta itama rungumesu tayi tana hawaye " Aunty farida kam tana tsaye jikin mota ko motsawa batayi'ba
Rike yake trolley a hannunsa yana taku irin na jaruman maza ya saukoh daga jirgin sanye yake da jeans da t-shirt bakake yasa p-cap baki, fiskar nan kafar an aiko masa da mutuwa,Aryan na biye dashi a baya shigarsu ma iri ɗayane basubi ta kan kowaba sukanufi wajen da motochin ke tsaye," da sauri security dake tsaye a awajen ya buɗe masu kofar ɗaya daga chikin motochin san nan ya anshi trolley hannunsu, " Aunty farida naganinsu tayi gunsu da sauri " DON zai shiga motar ganin Aunty farida na zuwa sai ya ɗan dakata ya juyo tare da buɗe mata hannu, da sauri tafaɗa jikinsa, tana faɗin Wellcome my blood " rungumeta yayi yana faɗin mun sameki lfy"sakin'sa tayi ta juya ta rungume Aryan dake tsaye tana faɗin, lfy ya hanya " nayi kewarki lovely Aunty chewar Aryan " nima nayi kewarku sosai wlh ta karisa maganar tana sakin Aryan,
Chikin motar suka shiga gaba ɗayansu ukun, sukasa Aunty farida a tsakiya " DON yabawa driver umarnin yawuche dasu gd " ba musu driver yata da motar da ma tsakaichin gudu yabar airport ɗin " mamakine yakama Abba har yake faɗin kai Allah ya shiryamin Safras da Aryan da farida, wato ita farida tunda taga yan uwanta shike nan batada wata damuwa to Allah ya kara haɗamin kanku, Amin dukkan jama'ar wajen suka amsa dashi san nan suka ranƙaya gaba ɗayan'su suka shiga motochin lokachin har anfara kiraye kirayen sallar mangariba,
A jere kuma a nitse motochin suka bar airport ɗin suka miki titin gida
A dai dai bakin katafaren babban gate motochin suka rage gudun nan take security suka wage musu gate ɗin, suka kutsa chikin gd, 15 daga chikin motochin sukayi parking a harabar wajen 4 daga chiki kuma suka kusa garamin gate suka shiga chikin gd gaba ɗaya,kai tsaye parking space sukanufa " suna kashi motochin da sauri security suka fito suna bubbuɗe kofar motochin " Su Abba suka fito, Abba ya dubesu yana faɗin kuyi sauri kuyi alwala gashi har za'a tada sallah, yana gama faɗin haka yajuya yayi ɓangaren'sa da sauri " Ammi ma ɓangaren'ta tanufa rike da hannun amrat da lamrat dayana hiyana da Zahra na biye da ita a baya " Ummi kuwa rungume da salma tana rike da Aunty mardiya da ɗayan hannun'ta suka shiga ɓangaren'ta "Aunty amarya rike da hannun, Aunty Maryam suma suka nufi nasu ɓan garen" su Khalid kuwa kowa yanufi nasa ɗakin

Ammi nashiga palo ta saki hannun'su tana faɗin kuyi sauri kuyi alwala koyi Sallah sai muje palon Abba mu gaisa koh tana gama faɗin haka ta nufi hanyar ɗakin'ta suma kowa tayi ɗakinta hiyana diyana dakuma Zahra suka nufi ɗakinsu, Amrat da lamrat ma sukayi nasu ɗakin

Bayan sunyi sallah sungamane gaba ɗayan'su suka nufi palon Abba already Ammi tariga da tatafi chan " da sallama suka shiga gaba ɗaya family suna zazzaune kan table ɗin chin, abinchi ido kowa ya ɗaga yana kallan'su banda DON dayake duke yake latsa wayar'sa " a hankali Aryan ya dago ash eyes nashi yana kallanta still dai da light make up face ɗin ta ɗan karamin bakin nan yasha lips'gloss, kasa ɗauke kansa yayi daga kallanta sosai ya zuba mata ido sai taunan chingom take " yusuf ne ya dawo dashi hayyachin'sa dacewa oyoyo my baby ku karaso mana, wajen table ɗin suka karisa gaba ɗaya ba wanda ya lura da chiwon goshin hiyana dan dasafe anchire mata ban dejin
Zama sukayi " Aunty farida tabawa masu aiki umarnin su zuba musu ferfesu kayan chikin SA da chips " sannu da dawowa Abba ya hanya chewar hiyana " Ammi tace kibari mana sai angama chin abinchi sai ayi gaishe gaishen Koh " aa Aisha karki takurawa ƴa'ƴana yayi maganar yana kallan Ammi, dawo da kallansa yayi kan hiyana lfy ya..... Bai karisaba maganar ba idonsa daya sauka kan goshinta, subhanallah hiyana meyasameki a goshi haka a razane yayi maganar " gaba ɗaya idon mutanen palon yadawo kanta har shi kanshi DON sai daya ɗago kai dan jin yadda Abba yayi maganar " sunkuyar da kanta kasa tayi tana wasa da yan yatsun hannunta," Abba faduw... Bata karisaba tajiyo," diyana na faɗin Aunty Maryam che tamana bugun mutu har sai da aka kaimu asibiti " nan take ido jama'ar palon yadawo kan diyana lbr tashiga basu dalla dalla kamar antam bayeta" what? Abba yafada yana mikewa " shiru palon yayi ba mai magana, Abba zai sake magana ke nan sai sukaji sallama a bakin kofar palon, amsa sallamar Abba yayi tare da faɗin shigo mana " ɗaya daga chikin security ne kasa ya duka yana faɗin yallaboi kana da baki a waje " ok nasan da zuwan'su gani nan zuwa yana gama faɗin hakan yakama hanyar fita " Abba nafita Ummi ta dubi Aunty Maryam dake zaune hankalinta kwanche tace haba maryam me yaran nan suka miki zaki musu irin wan nan bugun " dogon tsaki Aunty Maryam taja san nan ta ɗora dacewa na tsanesu ne shiyasa na bugesu ko zaki rama musune" gaba ɗaya palon kallon Aunty Maryam suke " me yasa kika tsanesu Maryam, laifinme suka miki Ammi ta tambaya a nitse " ke Aisha badake nakeba banzo kankiba tu kun nan tsanar dana ke mikine ae tasha fesu " a fusache DON ya mike ya ɗaga yasu biyar zai zabga mata mari green eyes nashi ya sauƙa chikin na Aryan dake zaune ya zuba musu...✍️✍️


Yau nayi kokari namuku long page to ina buƙatar more comments

Iya comments iya read more amma jiyama kunyi kokari kunmin comments dayawa ina godiya 🙏*💫STAR LADY💫*



*DUK ƘARFIN IZZATA*

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*


*Episode 20*




A fusache DON yamike ya ɗaga yatsu biyar zai zabga mata mari green eyes nashi ya sauƙa a kan face ɗin Aryan dake zaune ya zuba musu ash eyes nashi " da sauri Ammi tace karka kuskura ka kai hannunka jikinta takarisa maganar a fusache"a hankali DON ya sauke hannun'sa sai huchi yake tamka wani zaki, bai karisa sauke hannun'sa ba, yaga Aryan ya miƙe ya ɗauke Aunty Maryam dawani gigitachen mari yasake kara mata ta ɗayan gefen kumatun a fusache yayi kanta daniyar bugunta " da sauri DON ya rikesa yana faɗin NO Aryan NO idan kace zaka bugeta a yanayin dakake'n nan wlh zaka iya kasheta " Prince kasake kasakeni nacema Aryan yayi maganar chikin tsawa da zafin rai " bazan sake kaba Aryan kadawo chikin hayyachin'ka mana kasan me kakesan aika tawa kuwa " Aryan idon'sa ya rufe chikin tsawa yake magana Safras nache kasakeni koh "DON yalura Aryan baya chikin hayya'chensa, dan kuwa baitaba kiransa da Safras ba sai dai yace DON kokuma prince dan haka sai yayi kokarin jansa sutafi ɗaki " Aunty Maryam kuwa rungume Aunty amarya tayi tana kuka " Ammi tamatso kusa da Aunty amarya tana faɗin kiyi hakuri Maryam " chikin kuka Aunty Maryam ke faɗin munafuka ina ruwanki dani duk bake kika haddasa fitinarba " wani kukan kura Aryan yayi ya kwache daga rikon da DON yamasa yanufeta gadan gadan fiskarnar tasa gaba ɗaya ta sauya idon'sa sun ƙaɗa sunyi jaa sai huchi yake jijiyoyin kan nan nasa duk sun miƙe gadan gadan ya tun kareta kamar wani mayinwachin zaki " aguje kannen nasu sukabar palon, yarage iyayen nasu sai Aunty farida Khalid da kuma yusuf Aiman da Ahmad ma sun gudu dan sun san hali Aunty salma Aunty mardiya ma duk sungudu " harɗe hannu a kirji DON yayi a zuchiyar'sa yana faɗin awan nan karon kam bazan hanaka ba Aryan dan kuwa ta tsallake iyakarta ka bugeta kai ɗin zaifi domin ni innace zan bugeta tofa sai dai a ɗau gawarta shiyasa tun ɗazun nake kokarin danne zuchiyata karta haura

Aunty Maryam ganin Aryan ya nufota gadan gadan ne yasa ta zame jikinta daga na Aunty amarya zata gudu "wani damƙa Aryan yawa wuyar'ta, ta baya yajata ya bugata da jikin table,ya sake damkoh wuyar'ta yana kokarin kai mata wani bugun" ganin Aryan na kokarin kisan kai yasa Aunty farida ta nufesa da gudu " a fusace yaɗaga hannu zai 'kaiwa Aunty Maryam bugu a fuska da sauri Aunty farida ta kama hannun ta baya " azuchiye yajuyo yana faɗin kasakeni DON tun bandawo kankaba ganin Aunty farida che ta rikesa yasa ya sassauta murya,pls pls Aunty farida sau ɗayan nan kawai ki kyaleni na hukunta Maryam, tun batayi aure ba takewa su Ammi wan nan rashin kunyar, dan Allah yau kubarni na dawo da ita kan hanya "

Aryan idan kasake ɗaura hannunka a jikin Maryam dasu nan duka ban yafemaka ba chewar Aunty amarya tayi maganar rai a bace, "runtse ido Aryan yayi ya kwache hannun'sa daga chikin na Aunty farida zuchiyar'sa na tafasa yajuya a fusace yanufi hanyar fita daga palon " Abba dake tsaye a bakin kofa tun ɗazun yana kallan'su yakasa shigowa yasa hannu ya tare Aryan yana kallan fuskar'sa" juya mukoma chiki chiwar Abba, gaba ɗaya jama'a dake chikin falon suka juyo suna Abba " a nitse Aryan yajuya ya koma ya zauna a kan kujeran table ɗin " Abba bi bayan'sa da kansa ya buɗe robar ruwan faro mai sanyi ya zuba a glass cup yamiƙawa Aryan " ba musu ya karɓa ya sha" ku zauna gaba ɗayan ku Abba yabasu umarni rai a bace " zama sukayi a kan kujerun" tashi kema ki zauna chewar Abba yayi maganar yana nuna Aunty Maryam dake kwanche kasa tana kuka, da kyar tamike ta zauna a kan kujeran itama kusa da Aunty amarya, ga shatin yatsun Aryan biyar a kan kunchinta gefe dukka biyu "A nitse Abba yafara magana abu biyu zuwa uku nakesan faɗa a nan kubani hankalin'ku ta farko nan umarni'ne ba shawara ba duk wan da yayi laifi a gd yazama dole a hukuntashi dan haka hajara kijanye kalamanki nachewa kar Aryan yasake,taɓa Maryam yazama dole intayi laifi sumata hukunchi,duk datake babba a kansu intayi ba dai dai ba zasu mata hukunchi, na biyu wan nan maganar ta mutu daga nan " na uku ke Maryam wlh kinji na rantse ko ko kallan banza kika sake yiwa yaran nan to ban yafe'miki ba, ba ruwanki dasu tunda bazuwa ɓan'garen'ku sukeba, ya karisa maganar chikin faɗa,sai dayaja, kutashi kuje kuyi sallah lokachin sallar issha yayi " da sauri Aryan ya miƙe daman kamar a kan kaya yake dan baisan ganin Aunty Maryam, miƙe'wa DON ma yayi da sauri yabi bayan'sa, dan yaje ya taushesa, yadaɗe baiga Aryan a irin wan nan bacin ranba "Khalid da Yusuf ma suka mike sukabi bayan'su DON " Aunty farida takama han'nun Aunty Maryam sukayi waje,"Ammi da Ummi ma suka mike a tare " Abba yace Aisha keda hajara ku zauna zanyi magana daku,"Ummi najin haka tayi waje" Ummi nafita

A nitse chikin sanyin murya Abba yafara magana," ke Hajara banace kijanye maganar dakikayi tsaka'nin Aryan da Maryam ba,banji kinche komaiba " na janye Aunty amarya tafaɗa tana ɗaure fuska " to tashi kije kiyi alwala kiyi sallah,"mikewa tayi tana kunkuni tafice daga palon
sai da Aunty amarya tafice san nan Abba yadawo da kallan'sa kan Ammi yafara magana, idan yaran nan sunyi sallah kisa diyana ta kaiwa Aryan coffee kinji " to amma ranka shi daɗe kagafa ran'shi a ɓache kuma kusan diyana'ce ta hadda'sa masa ɓachin ran, idan taje bazai bugeta ba kuwa Ammi ta karisa maganar kamar zatayi kuka " Abba yace aa Aisha bantaɓa magama kimin musu ba komai nace to kawai kike chewa yanzu'ma to kawai nakesan kice kuma ki isar wa diyana da sakoh na, ya karisa maganar yana kokarin mikewa a chikin zuchiyar'sa kuwa yana faɗin ae diyana ce kawai zata iyasa Aryan ya saukoh domin kuwa duk wani motsi na ƴa'ƴana ba wan da ban sani'ba duk wani abun da Aryan keyi ina sane dashi yanzu haka ba abun dayake bukata daya wuce yaga fuskar'ta da wan nan tunanin yashiga ɗaki, " Ammi kuwa jiki ba kwari ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login