Showing 273001 words to 276000 words out of 363274 words

Chapter 92 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2594

court wata criminal ce karka kyaleta har sai ka tabbatar an yanke mata hukuncin ɗaurin rai da rai shine umarnin bgs" yana kai karshen maganar ya katse kiran ya bi bayan bgs.


A ɓangaren su hiyana kuwa wunin yau gaba ɗaya haka ta wuni ba abinci ba ruwan sha, wuyar ta ya bushe sosai tun tana iya haɗiyar yawu har ta kasa sa duk da haka bata karaya ba tana sa ran samu Rahman Ubangijin tana da yakinin yaya Prince zai zo ko bai zo dan ita ba zaizo dan yaya Khalid shi kuma yaya Khalid ba zai iya tafiya ya barta ba
A haka har dare tun tana jurewa har ta fara kuka kasa kasa ta dafe cikin ta tana murkusoson yinwa

Sai 9:30 na dare ogan su ya buɗo kofar ɗakin nata ya shigo hannun sa ɗauke da wata barkar plate kusa da ita ya ajiye mata plate ɗin ya juya zai fita cikin sauri tace "wanna ai kamar namar kare ce" ba tare da ya juyo ba yace "eh naman kare ne shine kuma abincin da muke ci a nan" tsaki taja kafin tace "no wonder shi ya sanya baku da imani ai duk wanda ya bijire umarnin Allah to yana cikin wahala idan kukayi wasa da naman kare zaku kare wlh. Ni danayi abun da zan taka dokar Ubangiji na gwara na mutu dan haka ka ɗauki naman karen ka ba zanci ba dan danaci gwaramin yinwa ta kashe ni amma ba zanci abun da Allah ya haramta ba" juyowa yayi ba tare da ya mata magana ba yazo ya ɗauki plate din naman ya fice daga ɗakin ya sanya key ta rufeta kuka ta cigaba da yi dan ba karamin murɗan yinwa cikin ta ke mata ba ga kishin ruwa


To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai.

Pls a zubomin ruwan comments nima ku nishaɗantar dani
[7/23, 1:45 PM] Maman Aslam: 💖The talent troupe writer's 💖




💋Duk Karfin Izzata 💋

By Star Lady







Page 38



Yola

Yau su inna suka tashi da wani mummunan lamari mai girman gaske a kauyen su ɗakin bokan tane haka kawai ya kama da wuta sai ci take ji kake ihu daga cikin ɗakin na fitowa na muryoyi daban daban abu kamar wasa har ya girmama wani bakin duhune ya mamaye wajen gaba ɗaya yan kauyen hankalin su ya tashi dan dayawa daga cikin su basu san gidan boka ne awajen ba. Almost 1h abun na faru kafin ya tsagaita daga karshe ya ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nepa

Bayan abun ya ɗauke ne matasan garin sukayi ta maza suka shiga cikin kogon. Abun da suka gani ba karamin rikita su yayi ba bokan inna ne kwance cikin jini an yanke gaban sa an kwakwale idon sa tare da nonon sa salati suka fara yi tare da ambato sunayen Allah.
Wasu daga cikin su sukace a masa sallah a kai shi abinne wasu kuwa cewa sukayi a binne sa haka nan kar amasa sallah dan bai cancanci hakan ba musrikine
Haka ko akayi basu sallace saba suka tona rami mai zurfi kamar rijiya suka sashi ciki suka mai da kasa akan sa.
Suka juya suba bar waje suna mai tofin Allah tsine.

Kano

Lokacin da su Ammi suka shiga palon ta da yarinyar da Aryan ya buge da mota gaba ɗaya su diyana suna palo
lamrat ta tasa ɗanwake agaba tana ci amrat ta tada kai da cinyar Aunty salma suna yar hira Aunty mardiya na zaune kusa da Aunty farida Aisha yar Sadiq tana zaune kusa da diyana suna yar hira
da sallama ɗauke a bakin ta Ammi ta shigo a tare suka ɗago kai suna kallon ta da karfi diyana tace "Zainab!!" waro ido waje yarinyar da Aryan ya buge da mota tayi tana faɗin "diyana kece!? Yun kurawa diyana tayi zata tashi sai kuma ta fasa ihu tare da komawa ta zauna hararar ta Ammi tayi tana faɗin "waye yace ki tashi to? ke idan baki bi a hankali ba sai ɗinkin ya warware anje anyi sabo" shiru diyana tayi ta sunkuyar da kanta kasa

kariso wa cikin palon Ammi tayi ta zauna saman sofa mai zaman mutun 2 tare da zaunar da Zainab kusa da ita
Cikin nitsuwa Ammi ta fara magana "diyana ai na kika san yarinyar nan?" ɗago kai diyana tayi tana kallon Zainab tace "a Maiduguri na santa yar makarantar muce" "Zainab me ya kawo ki Kano?" gyara zama Zainab tayi kamar zatayi kuka ta fara magana "Matar dadyn muce tace sa wasu mutane suka kawoni nan"da sauri diyana ta ɗago tana faɗin "ai daman na faɗa miki tun farko ki sanar da dadyn ku abun da take miki kika ki wai kina jin tsoron ta to gashi yanzu zata kashe ki ai a banza muguwar mata shaiɗaniya Allah zan faɗa wa yaya Aryan yaje ya harɓeta da bindiga" girgiza kai kawai Ammi tayi tana mamaki wai shin yau shene bakin diyana zai mutu yaushe yarinyar nan zata dai na magana na?
Katse musu tunani Zainab tayi da cewa "diyana dady na ya rasu ne satin da ya wuce haɗarin jirgin sama sukayi shi ne matar dady tace wa wasu mutane suje su jefar dani a Niger in da ba zan sake dawowa gida ba shine sukuma suka kawo ni nan kano ina cikin tafiya ina kukan yinwa ne yayan ki ya bugeni da mota" ta kai karshen maganar tare da sakin kuka mai ban tausayi. Allah sarki Ammi sarkin tausayi rungumota tayi a jikin ta tana ɗan bubbuga bayan ta tana faɗin "ya isa haka karki damu bari yayan su diyana ya dawo zasu bi miki hakkin ki kinji? Gyaɗa kai kawai tayi tana goge hawaye duk wayan dake palon sai da sukawa Zainab hawaye musamman Aunty mardiya duk da bata taɓa haihuwa ba ta san zafin yaro sosai miƙewa tayi tazo ta kama hannun Zainab suka nufi ɗakin su diyana da sauri Aisha tabi bayan su.

Washe gari misalin karfe 8 na safe Fahad na kwance a saman gadon sa daga shi sai Short yana latsa waya. Da sallama amrat ta shigo ɗakin hannun ta ɗauke da kayan breakfast nashi
Saman table ta ajiye masa ta dawo kusa da shi ta zauna tana faɗin "yaya Fahad ina kwana?" Ajiye wayar hannu sa yayi tare da jawota jikin sa yana faɗin "wato amri ke daga muka zo kika tare a ɗakin Ammi ko? Wai baki san hakkin miji bane?" Turo ɗan karamin bakin ta tayi tana faɗin "ai kai ne yaya Fahad idan mutun yazo wajen ka sai kayi ta taɓa shi" kara matse ta yayi a jikin sa har sai da tayi yar kara "ni da jikina ai dole na taɓa mallaki nane fa yanzu ma ai dole zan murje ko ina na jikin in duba lfy kike ko dai akoi gyara" shiru tayi bata yi magana ba shi kuwa ya cire mata hijabin jikin ta ya ajiye a gefe zip ɗin abayar jikin ta ya zuge mata kasa hannun sa ya tura cikin rigar nata ya fara murzan breast nata "my amri breast na fa sun kara girma sosai pls ya kamata ki ansa baby dan gaskiya hakurina ya kare" "yaya Fahad shike nan to na yarda ka sai min babyn" kallon face nata yayi da kyau kafin yayi murmushi yace "baby girl or boy?" "Aa baby girl nake so nikam" kura mata manya manyan idon sa yayi ganin yana kallon ta ya sanya ta sunkuyar da kanta kasa tana shafa lallausan bakin gashin dake kwance a kirjin sa "menene na sunkuyar da kai kuma keda zaki ansa new baby!?" Hannun ta ta ɗauke daga kirjin nasa tana faɗin "yaya Fahad idan mutun zai ansa baby sai ya dai na jin kunya kenan?" Juyawa yayi da ita yamata rumfa da faffaɗar kirjin sa kasa kasa yace "ba sai mutun ya cire kunya ba ni da kai na ma zan cire wa mutun kunyar" ta na kokarin yin magana ya haɗe bakin su waje guda ya shiga bata hot kiss yana shafa bayan ta. A hankali ya gangaro da hannun sa saman breast nata yana wasa da su

Yayi nisa cikin abun da yake yajiyo kukan ta kasa kasa da kyar ya iya ɓuɗe baki yace "my amri menene?" Cikin kuka tace "ni bana so ka kyale ni" "no baby zan baki ai dan nagaji gaskiya ina son baby's" "Allah yaya Fahad ni ban ma son babyn na hakura" haɗe bakin su ya kuma yi ya cigaba da abun da yake.

Sai da ya murje ta iya san ransa ya samu gamsuwa sanna ya sake ta ya koma gefe ya kwanta yana tunanin ya zai yi Amrat tayi karama ba zata iya ɗaukan sa ba shi kuma gaskiya yana bukatar mace yarinya bata cika 13 years ba kai ina ba zai iya shigar ta yanzu ba kuma bashi da burin yin wani auren,mace ɗaya yake son zama da ita.
Mikewa amrat tayi da sauri ta fice daga ɗakin har tana haɗawa da gudu.

Bgs and Aryan

Tsaye suke gaban disturb sun nitsa cikin bincike da suke Aryan na nashi bgs na nashi. Almost 1h suna tikar aiki sai zufa suke dukkan su da alama sun jigata sun gaji

Ɗago kai bgs yayi ya dubi Aryan cikin sauri yace "Aryan zanje wanna location ɗin ina da tabbacin su Khalid na wajen ka kula da gida karka kuskura ka bini" yana kai karshen maganar ya fice daga ɗakin cikin sauri bin bayan sa da kallo Aryan yayi yana girgiza kai har ya fice. Dawo da kallon sa yayi yana kallon disturb ɗin sosai ya kurawa location dake gaban screen ɗin disturb ɗin ido
ajiyar zuciya ya sauke tare da kashe komai na ɗakin ya juya ya fice daga ɗakin


Karfe 1 na rana Aryan ya shigo part ɗin Ammi diyana ce kaɗai ke zaune a palo tana buga game da wayar Aunty farida har ya kariso in da take bata sani ba hankalin ta na kan waya.
Zama yayi kusa da ita tare anshe wayar a sukwane ta ɗago kallon ɗaya ta masa ta kawar da kanta gefe tana turobaki sai kwaɓe fuska take
"Jidda wai har yanzu fushi kike dani? bana ce kiyi hakuri ba? kasa kasa tace "ni nace bana son ka kuma da gaske nake bana son ka" kakalo murmushi dole yayi ya ɗan shafa kan ta yana faɗin "yar albarka Allah ya miki albarka ya kara tseremin ke idan baki son mijin ki Aryan ai kina son yayan ki Aryan ko?" Shiru tayi bata tanka shi ba "jidda ta zan tafi yaki kuma ba lallai na dawo a raye ba pls ki min magana mai daɗi kafin na tafi wadda zan mutu da shi a raina idan ban dawo ba" a razane ta ɗago tana girgiza masa kai tana faɗin "a'a yaya Aryan dan Allah kar kaje ni bana so" rungumota yayi yana faɗin "my jidda kimin addu'a kinji In sha Allah zamu dawo lfy duk da cewa bgs yace ba zan bi shi ba shi kaɗai zaije amma zan bi bayan sa dan ban yarda da location ɗin da ya tafin nan ba ni ina ganin ma kamar baa nan yan ta'addan suke ba" "yaya Aryan ina hiyana da Aunty Zahra?" "Sun tafi Abuja da yaya Khalid amma yau zasu dawo In Sha Allah kar kuma ki faɗawa kowa" shiru ta lafe a jikin sa yana ɗan shafa gashin kanta
"my jidda bari naje ko daman nazo kallon face ɗin rayuwa ta ce" ɗaga kanta tayi tana goge hawaye tace "yaya Aryan bana son ka tafi" raba jikin su yayi tare da miƙewa tsaye yana faɗin "my jidda kimin addu'a kawai amma dole nabi bayan bgs ba zan iya barin sa shi kaɗai ba idan wani abu ya same sa ba zan yafewa kai na ba,duk da ya gargaɗe ni akan karna kuskura na bisa ya zama dole na bisa" yana kai karshen maganar ya fice da sauri

kai tsaye bedroom na shi ya nufa,shiri sosai yayi cikin kakin soja ya fito ya nufi ɗakin ajiye makaman su bullet ya ɗeba dayawa ya haɗa da kanana bom tare da piston gun cikin sauri ya fito harabar gidan Shahram na ganin sa cikin kaki ya san ba lfy ba da sauri ya kariso wajen sa umarnin yayiwa Shahram akan ya fito musu da mota.
Da sauri Shahram ya fito da mota ya shiga suka bar gidan da gudu

A ɓangaren su hiyana kuwa kamar yadda ta kwana da yinwa jiya haka yauma ta wuni da yinwa ko ruwa ba ta samu sun bata ba ta galabai ta sosai ta rame tayi baki bakin ta ya bushe da kyar da kyar take numfashi.

Sukuma yan ta'addan gaba ɗayan su sun taru a tsakar harabar gidan sunyi cirko cirko da alama wani abun suke jira
Cikin takun irin na marasa imani ogan nasu ya kariso wajen da suke tsaye gyara murya yayi ya fara magana "munyi waya da oga yanzu ya sanar da ni ya gama binciken sa akan yarinyar nan ashe matar bgs ne yace mu mata fyaɗe a tsakar gidan nan gaban kowa mu masa video lokacin da muke mata fyaɗen mu tura masa mutun uku yake buƙata su mata fyaɗen yanzu ni zan fara sai kai adam dan ka ɗauki fansan ka na marin da ta maka sai Auwal. shi kuma namijin oga yace mu kashe sa dan haka ku fito da su dukkan su" adam ne yayi saurin cewa "oga najimin nan ya mutu tun jiya da daddare kasan cewar yayi losing blood sosai" tsaki ogan nasu yaja kafin yace "ya rage mana aiki ne ai,yanzu dai ku fito mana da yarinyar nan mu cika aiki dan oga yace muyi sauri nima kuma a matse nake" tun bai gama rufe baki ba adam ya wuce ya nufi ɗakin da suka rufe hiyana

Yana shiga ya damko gashin kanta ya mikar da ita tsaye a gala baice ta miƙe da gyar take nunfashi janta yayi zuwa tsakar gidan yana zuwa yayi wurgi da ita a kasa a tsakiyar su, nishi kawai take ta kasa kuka
gadan gadan ogan nasu ya nufo ta,baya baya ta faraja daga zaune damko kafar ta yayi yana kokarin hayewa kanta adam ya ciro waya ya fara yi musu video

Da taga da gaske fyaɗe zasu mata cikin zafin nama ta tattara sauran karfinta ta hankaɗe sa ta miƙe tsaye tana tangal tangal kamar zata faɗi
slowly ta ɗago idon ta da suka rine sukayi jaa,a sukwane ta kara waro idon nata tana kallon sa tsaye yake a bakin kofar shigowa gidan idon sa sunyi jaa kamar jini sai huci yake ga wani zufa dake keto ma jikin sa sai tsuma yake kamar wadda alluran sojan sa ta tashi ya kasa motsawa daga in da yake yana tsaye irin tsayuwar jaruman maza,kallon ɗaya zaka masa kasan ran maza yayi kololuwar ɓaci ga tashin hankali karara bayyane akan kyakkyawar face nashi,cije lallausan lips nasa yayi da karfi

lokaci guda taji wani karfi yazo mata,da karfi ta furta "yaya Prince" tare nufar sa da gudu hannu ya buɗe mata ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa,a tare suka sauke ajiyar zuciya. Tana kokarin yin magana suka ji har bin bindiga kan su ɗago yan ta'addan sun kewaye su hannayen su rike da manyan maka mai

Ta kasan ido bgs ya kare musu kallon tsab,cikin da bara ya fitar da teargas daga aljihu sa ya sake musu nan take suka fara tari suna baya baya
A sukwane ne bgs ya ɗauki hiyana ya sabata a bayan sa ya nufesu gadan gadan cikin Sa'a ya kaiwa ɗaya daga cikin su bugu a fuska ihu ya saki tare da sakin bindigan hannun sa
Sauke hiyana yayi ya ɗauki bindigar ya fara harbin su juyowa suma sukayi suka fara musayar wuta ba abun da kake ji awajen sai karan harbin bindiga

Kan kace me bgs yayi nasarar kashe kaso biyu cikin uku daga cikin su yana tsaka da sakin wuta yaji hiyana ta kira sunan sa da sauri ya juyo

Tsaye take a gaban ogan su da adam sun sanya mata bindiga a kai ga sauran yaran nasu sun keyawa su da bindiga,cikin tsawa ogan yace "ka ajiye bindigar ka ka duka kasan idan ba haka ba zamu kashe ta" juya gaban da yamma bgs yayi ba wata makama dawo da kallon sa yayi kan hiyana ba karamin tausayi ta bashi ba rintse idon sa yayi ya ɗaga bindiga ya harɓeta a gefen ciki nan take ta gaɗi kasa,dawo da saitin bindigar nashi yayi kan ogan su adam zai harbesa bullet na shi ta kare,juyawa yayi yana kokarik barin wajen ogan su adam ya harbe sa a hannun,duk da haka bai tsaya ba yana kokarin gudu suka kewaye sa da bindigu a kule ogan nasu yace "ku kashe sa" suna kokarin ɗana bindiga Aryan ya shigo wajen shi da Shahram nan take suka fara ɓarin wuta

Kan kace me sun Aryan suyi nasarar kashe su adam gaba ɗayan su.
wurgi da bindigar hannun sa Aryan yayi ya nufi bgs dake durgushe ya rike hannun sa dake zubar da jini kamar famfo, da kyar bgs yace "no Aryan sister zaka dubamin kayi saurin kai ta asibiti ku nemomin Khalid dan ban ganshi ba" a razane Aryan yace "me ya samu sister!?" "Ni na harɓeta Aryan nine da kai na bani da zaɓine dole na harɓeta" juyawa Aryan yayi ya nufi in da bgs ya nuna masa hiyana ke kwance

To Masu karatu sai mun haɗu Monday idan mai dukka ya kai

Amin afuwa naje hospital ne shiya sanya ban muku typing dayawa ba
[7/24, 7:36 PM] SAFIYYA: 💖The talent troupe writer's 💖




💋Duk Karfin Izzata 💋

By Star Lady







Page 39


Juyawa Aryan yayi ya nufi hiyana dake kwance a kasa kamar gawa bata ko motsi dukawa yayi yana kokarin ɗaukan ta sai ji yayi an riƙe hannun sa yana ɗago kai sukayi ido hudu da bgs baya Aryan yayi ya fasa ɗaukan ta dan ya san halin bgs da bala'i kishi ba zai iya jure ganin wani ya taɓa koda takalmar da matar sa zata sa ba.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login