Showing 42001 words to 45000 words out of 363274 words

Chapter 15 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2550

Ammina " kimin shiru wlh kona babbalaki yimin nill down a nan ko ranki ya ɓachi yana gama faɗin hakan yasaki hannunta
Nill down tayi tana hawaye "

daukan coffee ɗinsa yayi yafara sha abunsa itakoh sai hakaye take " bayan yagama shan coffee ɗinne ya dubeta yace ke wato bazaki sa dan'kwalin bako nayi dik abin da zanyi koh to kuwa zanyi shima zan ɗau mataki a kai tashi kitafi kibani waje " tun bai karasaba tamike tafita da gudu tayi bangaren Ammi " dogon tsaki yaja san nan yamike ya kwata

Diyana nashiga tasamu su zahra sunyi barchi, tafaɗa kan gadansu tachi kukanta mai isarta abunta dahaka har barchi ya dauketa

Karfe 4 na asuba gabaɗaya family sun haɗu a palo danyin sahur amma banda don abinchi sukechi chikin kwanchiyar hankali " Khalid ya dubi diyana dake zaune shiru sister meyasameki a fuska waye yamareki " satar kallan Aryan tayi kasa tace babu wanda yamare nikam ba amareniba " gaba ɗaya idan mutanen palon yadawo kanta " mai martaba yace. aa diyana anfa mareki baga shatin yatsu biyar a kan fuskarkiba waya mareki " kasa kasa take satar kallan Aryan, wanda shi ko ajikinsa kamar baima san ana magana a wajenba kara ɗaure fukar nan yayi " kuka tafasa mai karfi tana faɗin wlh ni bawanda yamareni " mai martaba daya zuba mata ido yaga yadda take satar kallan Aryan yagane daga ina matsalar tafito dan haka sai yace, shike nan it's ok nayarda ba wanda ya mareki kinji " hiyana keda Zahra kuje kukaiwa prinse abinchin sahur nashi ɗaki chewar Ummi " to Ummi sunfaɗin hakan suna kokarin mikewa " dukkansu jiki sai rawa yake saboda tsoro kichin suka wuche dan shirya masa abinchin

Da sallama suka shiga palon zaune suka samesa kan doguwar kujera da alama abinchin yake jira " batare daya amsa sallamarba ya daka musu tsawa meyakawoku ɗakin nan " Zahra najin hakan ta ajiye tea dake hannunta ta watsa a guje tayi waje " hiyana ma zata gudu, " yace ke idan nasake ganin kafar wata a bangarena wlh kaɗan zanrageku " ai yana gama faɗin hakan ta ajiye abinchin itama ta watsa a ɗari takoma palan mai martaba

Tana shiga tasamu Zahra zaune abunta kamar batare sukajeba, zama itama tayi suka chigaba da chin abinchinsu, bayan sun gamane mazan suka mike zasuje suyi arwallah " mai martaba yace Aryan anjima kazo kasameni a fada inada magana da kai " juyowa Aryan yayi yana kallan mai martaba " harara mai martaba ya watsa mashi shima yamike yanufi ɗakinsa " shiru Aryan ya tsaya kamar mai tunani saida Khalid yaja hannunsa suka fiche " su diyana ma suka mike suka fita sukayi ɗakinsu danyin sallah

Tun karfe 6 hiyana ke kukan chiwon chiki tun su Zahra suna chemata sorry har suka fara tsorata dankuwa chiwon gaba gaba yake sosai " da gudu Zahra ta fito tayi dakin Ammi, kwanche tasameta tana barchi, hayewa gadan Zahra tayi tana kiran su nanta, " a ɗan firgiche Ammi tamike " Zahra,u lfy kike min irinwan nan kira yabakuyi shirin zuwa school ba " Ammi kiyi sauri kizo wlh hiyana bata da lfy kuma tache zata mutu wayyo, " aitunkan Zahra takarisa maganar Ammi tayi waje da sauri " yadda Zahra batar hiyana haka Ammi ma tazo tasameta, saima karuwa da chiwon yayi " subahanallah Zahra,u daukoh min wayata a daki bari naki Aiman yazo yadubata chewar Ammi " dagudu Zahra ta juya tanufi daki ta ɗaukoh wayar ta kawowa Ammi " Ammi na karɓa tafara kiran layin Aiman " ringing ɗaya ya ɗaga tare dayin sallama " aruɗe Ammi take faɗin ina kake pls kazo kadubatmin hiyana batada lfy " subahanallah meke damunta Aiman ya tambaya " wlh inaganin chiwon chikine gashi madai bata a hanyyachinta ammi tabashi amsa " wlh Ammi bana gida kuma naɗanyi nisama amma kikira Aryan ko don suna gida aisu "

da sauri Ammi ta katse kiran tafara neman layin don yana chikin barchiyaji wayarsa na ringing hannu yasa yana lalubar wayar har allah yabashi sa'a ta dauki wayar picking call ɗin yayi yamanna wayar a kunne " aruɗe Ammi ke faɗin inakake kazo kadubamin yarinyar nan kartamutu " jin muryan Ammi aruɗe hakan yasa ya buɗe ido da sauri kana yamike daga zaune,
Meyafaru Ammi yanaji kina magana a hargitse " nache kazo kadubamin kanwarkan nan bata da lfy koh chewar Ammi " don yace to Ammi wai ina Aiman nifa ba aikina bane kawai ina tabawane dan allah kikira Aiman ko, kukaita asibiti " rai abache Ammi tace nikake faɗawa ba aikin kabane mu kaita asibiti koh bata jira amsarshiba ta katse kiran " tana katse kiran
takira Aryan, lokachin da Ammi takirasa yana kwanche amma idansa biyu baiyi barchiba da alama kuma tunani yake kiran Ammi nashigo ya dau wayan yana ganin su nan my Ammi yabayyana a' kan screen ɗin da sauri yayi picking call yasa wayar a kunne yace hello " aruɗe Ammi ke faɗa masa abun dake faruwa " a nitse yace Ammi ki nitsu pls gani nan zuwa tun bai katse kiran bama yamike yanufi hanyar fita " jikinsa sanye da jallabiya baki

Da sallama Aryan yashiga palon Ammi babu kowa shiru ya tsaya yana tunanin to ta'inama betroom ɗinsu,yake saikuma yachiro wayarsa yakira Ammi bugu ɗaya ta tauka gani a palo abun dayache ke nan " saiga Ammi tafito aruɗe tana faɗin gata anan dan allah kayi sauri kadubamin ita " Ammi karki damu kinji ki kwantar da hankalinki muje " Ammi tayi gaba yabita abaya shikuma hiyana sai juyi take a kan gado tana kuka, diyana na zaune a gefenta itama kukan take zahra amrat lamrat duk suna tsaye a kansu "

yana shigowa kallo ɗaya yayiwa hiyana yagane matsalar dan haka sai yajuyo ya kalli su Zahra " da sauri zahra takama hannun amrat tana faɗin kuzonuje palo " hanyan fita sukakama har sunkai bakin kofa Zahra ta juyo tace diyana kizo mutafi " chikin kuka diyana tache wlh babu inda zanje komai zai faru da hiyana sai dai yafaru damu tare " zahra jin diyana tafaɗi hakane yasa takama hannun amrat suka wuche palo lamrat ma tabi bayansu " ke tashi kije ɗakina ki daukohmin first A box yayi maganar yana kallan diyana dake zaune tana sharban kuka " mikewa tayi tafita da sauri " Ammi ta dubeshi tace meke damunta " babu bawata babbam matsala bane yanzu idan namata allura shike nan " to shike nan barinaje nakawo mata tea tunda azumi kam dole ta ajiyeshi chewar Ammi ,batare da tajira amsarshiba tafiche da sauri

Abangaren don kuwa Ammi na katse kiran yadafe kai yana faɗin why why Ammi meyasa kikeson jamin raini awajen yaran nanne meyasa kika damu dasu sosaine yanzu gashi kina ɓata ranki abanza kai wayyo allah na yanzu dai yazamamin dole naje naduba yarinyar nan inba hakaba nasan Ammi bazata huche dawuriba, dogon tsaki yaja san nan yamike yanufi toilet
Wanka yayi a girguje san nan yafito bai tsayayin wani shiriba yazura farar jallabiya yafito dan kar Ammi tayi fushi, kai tsaye ban garen Ammi yanufa, yanashiga palo yasamu su Zahra nantake suka fara gaidashi, ɗaure fuska yakarayi bai amsa gaisuwar'tasuba sai yace ina mara lfy take " da hannu zahra tamasa nuni da hanyar ɗakinsu " juyawa yayi yanufi ɗakin kodaya shiga tsaye yasamu Aryan a bakin gadan " a nitse da murya kamar mai jin barchi don yace kadubatane Aryan " dawo da kallansa Aryan yayi kan don yana faɗin aa zandai dubata yanzu allura zan mata " to kamata mana mekake jira chewar don " Aryan yace ɗayan tatafi kawomin box na magungun ne " ok to ni bari nawuche tunda zaka dubata " Aryan yace jirani muwuche tare daman inasan magana da kai " shiru kawai don yayi batare dayasake chewa uppan ba ya gyara tsayuwarsa "

Da gudu diyana tashigo ɗakin sai haki take " karbar box ɗin aryan yayi yanufi kan gadan " sai lokachin hiyana tabude ido dan jin mutun akusa da ita " haɗa alluransa yake hankalinsa kwanche bayan yagamane ya dubeta yache gyara namiki " a' sukane hiyana ta juyo takalli allurar san nan ta kalli fuskar Aryan taga babu alamar tausayi " da sauri tamike tana kokarin sauƙa " don dake tsaye ya daga mata tsawa inakuma zakije nan take ta ruga tarungume diyana dake tsaye " dukkansu suka fashe da kuka " abunma har dariya yaso yabawa Aryan " awan nan hali Ammi ta dawo ɗakin tasamesu
mamakine yakama Ammi ganin Aryan a bakin gado zaune rike da allura a hannu, gakuma hiyana mara lfy rungume da diyana suna kuka, ga don a tsaye fuska a turnuke, lfy meke faruwa Aryan kamata alluran'ne, Ammi ta tambaya " aa Ammi taki tsayawa chewar Aryan " juyowa Ammi tayi ta kalli su diyana kana tace kizo Amiki alkuran kisamu lfy koh " chikin kuka hiyana ke magana, aa Ammi wlh nikam a barni gara namutu wlh da amin allura " ajiye kofin tea ɗin Ammi tayi a kan drawer san nan tadubi don tace rikemasa ita yamata alluran nan dan nalura bazata tsayaba " hiyana jin anfaɗin hakan tafasa kara ta zura a guje zatayi waje " taku ɗaya don yayi ya damkohta yaɗagata sama sai kan gadan sai faman wurga kafa da hannu take sama taki tsayawa " aguje diyana ma tayi kan gadan itama suka sake rungumar juna " mamakine yaka don da Aryan yara kaman wasu chingam "
Ammi dai chewa tayi barina natafi ai dankuna kallonane inbaku ganniba kila kuji tsoron yayyunnaku tadubi don tamasa magana chikin harshen turanchi, karkamusu tsawa sosai kaga bata da lfy kabisu a hankali, dayake su diyana basa jin turanchi, bayan Ammi taga fadawa don hakan tajuya, tace to gaku ga yayanku inbaki tsayaba ya bugeki baruwana ,natafi tana gama faɗin haka tafiche,

Aryan yaɗago yana kallan don irin kallan me abunyi yanzu " kan kadan don yanufa yana zuwa yasa hannu yakamo hiyana yakuma dakawa diyana tsawa ke sauka, jiki na bari ta saukoh tana kuka " haɗe hannun hiyana don yayi ya matse san nan yache da Aryan kayimata allurarmana kana kallona " murmushi kaɗan Aryan yayi kana yace haka akerike wadda za'awa allura ka gyaramin ita da kyau pls " harara don ya wurgawa Aryan san nan yajawota jikinsa ya rungumeta sosai ya dauke fuska daga kallon Aryan yakara ɓata rai " Aryan kam abunma dariya taso bashi amma ya matse dan kar don yache bazai riketaba kuma inbasu mata alluraba Ammi bazataji daɗin ba " kawo hannunki chewar Aryan " hiyana kamar bataji me yache ba taki bada hannu " kallan don yayi san nan yache mikomin hannunta " a'fusache ya damki hannunnata ya mikawa Aryan " rike hannun Aryan yayi sosai dan sai mutsu mutsu take taki tsayawa
Aryan natsira mata allurar ta pasa kara ta kankame don tana faɗin wayyo allah Ammi kasheni zasuyi " da gudu diyana ta dawo kan kadan ta zauna kusa da hiyana " Aryan na zare allurar " don yana sakinta yamike da sauri yabar ɗakin,
Shima Aryan ɗin daukan box nashi yayi yabi bayan don " hiyana kuwa kuka take sosai sai rarrashinta diyana take " Zahra na ganin su Aryan sun fita tashigo ɗakin da gudu

Don nafita daga bangaren Ammi kai tsaye part nashi yanufa " Aryan ma yana fitowa yabi bayansa kusan tarema suka shiga part ɗin don ɗin suna shiga betroom ɗin " Aryan ya ajiye box ɗin hannunsa akan mirrow yajuyo zaiyi magana don yarigasa dachewa " maganar me kakesan muyi kuma " Aryan yace kai akoi alamar tambaya akankufa don " alamar tambaya kuma to akanmu nidawa don ya tambaya yana jiran amsa " kai da yarinyar nan mana Aryan yabashi amsa a takaiche " wache yarinya kuma chewar don " wanda karike yanzu nawa allura " dogon tsaki don yaja kana yace banasan haka Aryan danna riketa kawai kasanifa farinchikin Ammi nema kawai yasa nazo ɗakin ba wai wani abuba " tabbas akoi aya tambaya akanku bagashiba period natanma daya fara zuwa kai yafarayiwa sallama " waro green eyes nashi waje yayi yace what mekake nufi banganeba " Aryan yace kalli jikinka mana kagani " da sauri don yadukar da kansa yanabin jikinsa da kallo jini yagani a dai dai saitin a' sukwane yachire jallabiyar yayi wurgi da ita gefe " Aryan baisan sanda ya kwashe da dariyar da baitabayiba dariya yake harda rike chiki yana faɗin tab aiko " akoi babbar a'yar tambaya makuwa abun harda short " da sauri don yadubi short ɗin jikinsa aiko jinin yagani a dai dai saitin a'sukwa yanufi toilet " chikin dariya Aryan kefaɗin kai amma jininma ya iya zaɓen wajen da zai zuba wlh, ai nazachi short ɗinma chireminshi zakayi a nan yasake kwashewa da dariya harda faduwa kan gado


Ammi che tashigo ɗakin da sallama tasamesu akan gado hiyana da diyana anchi kuka ankoshi " hiyana ki dauki tea din nan kisha kitashi kije kiyi wanka ki gyara jikinki chewar Ammi " to kawai hiyana ta amsawa Ammi dashi tamike kenan taga jini a inda tatashi da mamaki take kallan wajen zatayi magana sukaji maganar yusuf yana shigowa yana waya da sauri hiyana tanufi toilet " Ammi ta kalli Zahra tache kitashi ki gyara wajen ki dauko mata always da pant tana kaiwa nan tajuya zata fita ke nan dan tayi sauri ta tare yusuf awaje sai gashi yashigo " yabakuyi shirin zuwa school ba karfe 7:35 yanzu " aa yusuf yau nache su ajiye zuwa school ɗin sai gobe chewar Ammi " kallon Ammi yusuf keyi kamar akoi abun da ke damunta dan yaga alamun hakan a chikin idonta, amma sai yache to shike nan, daman nazo daukarsune, tun da bazasu jeba barinaje nadubo don da Aryan " to kawai Ammi tace " yusuf yajuya yafita yana fita Ammi ma tafiche daga ɗakin

Misalin karfe 3 na rana

Aunty amarya che zaune a palonta ita da Aryan da kuma Aiman " rai aɓache Aunty amarya tasoma magana "me sakaninka da yarinyar nan da sauri suka ɗago kai kaba ɗayansu suna kallanta kara ɗaure fuska tayi tace wai ba tambayar ka nake ba Aryan " a sanyaye yache kai Aunty amarya meyasa kikemim irin wan nan tambayar ni meruwana da ita mekuma zanyi da ita kawai ta iya haɗa coffee sosai ne shiyasa nache tarinka haɗamin, " to banaso banasan tarinka kusantar'ka banso kanemi wata mai haɗa maka coffee ɗin amma ba yaran nan ba " shiru yayi bai sake tan kawaba saima wayarsa daya ɗauka yayi waje ...✍️✍️



Masu karatu amin afuwa sai munhaɗu gobe idan mai dukka ya kaimu



💖The Talent Troupe Writer's 💖

1 Duk Karfin Izzata
2 Gidan Aunty
3 Jini Ɗaya
4 Sarki Sameer
5 Kafita Zakka

Kar kubari abaku lbr love Story's


More comments an share pls 🙏

*💫STAR LADY💫*



*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star Lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai



*Episode 11*




Mai martabane zaune a fada shida Aryan, Ahmad Khalid da'kuma Yusuf a nitse mai martaba yafara magana " Aryan meyasa zaka mari diyana kanajin faɗan danayiwa safras fa ranan akan marin dayayiwa hiyana shine kaikuma kasake marin diyana koh wai bakuda tausayine nikam eh " calmly Aryan yasoma magana kayi hakuri Abba wlh tabatamin raine sosai shiyasa " nasani Aryan nasan halin diyana itakuma haka allah yayita hakuri zakurinkayi da ita ban hanaku kumusu faɗaba amma kurinka ragewa kuma bai'kamata kuɗora hannunku a jikinsuba bakuganin yanayin'sune, yanzu kaje kadubi fuskar diyana da kyau kagani shattin yatsunkane kwanche akai to na'menene hakan gaskiya bansan hakan karna karaji kuma karna kara gani " inshaa allah Abba zan kiyaye chewar Aryan " Khalid yace Abba yabatun zakkan nanfa " eh kuna barwa ai kukula da komai " Ahmad yamike yana faɗin aa Abba su yaya Khalid dai nikamma bari naje na dubo Aiman " harara Yusuf ya watsawa Ahmad yana faɗin zakasani ne ai dakai da Aiman ɗin gaba daya wlh munkusayin maganinku a gidan nan " Ahmad dai bai sake maganaba yafiche abunsa

Aryan yace Abba yabatun komawarmu England ne " aikuda komawa kam to banacheba kabari ayi naɗin sarauta tukun nan sai inyi tunani akai chewar Abba " mikewa Aryan yayi yana faɗin to shike nan Abba allah ya kaimu san nan yafiche daga fadan " Khalid da Yusuf ma mikewa sukayi suka fito sunayiwa Abba sai anjima


Gabaɗaya family sun haɗu a palo dan chin abinchin dare amma banda don, dakuma yan matan Ammi subasu zoba , " mai marbata yace waishin ina yan'matana'ne mesukeyi basu fitoba, ko dai daga buɗa baki shike nan bazasuchi abinchin dareba" Ammi zatayi magana sai sukajiyo sallamar'su nanfa kallo yadawo kansu banda Aryan da fahad kowa na palon kallansu yake, "

diyana na sanye chikin dogon wando baki da rigansa zuwa guiwa pink colour still dai ba ɗan kwali a kanta ta zuba gashin nan har baya sai kwalli gashin yake nakinkirin dashi har tsakiyar bayanta, dan karamin bakin nan nata yasha janbaki pink ga blue eyes yasha kwalli ta gyara sagenta ga zarazaran gashim idanta, tasa high heel pink kalar rigarta

" hiyana ma dogon wando baki tasa sai riga sky blue zuwa guiwa ta ɗaure gashin Kanta, tayishi kamar donut ta yafa gyalen kayan akanta paki kalan wando dan bakin nan nata yasha ret janbaki tayi kyau sosai kamar kasacheta ga blue eyes yasha kwalli sai'yaƙara kyau sosai yana kyalli sajenta kwanche a gefen kumatun'ta gashin geranta kamar tayi caving tasa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login