Showing 360001 words to 363000 words out of 363274 words
manya manyan idon sa nan yayi ba tare da yayi magana ba ci-gaba da magana tayi "My habibi waya koya maka fullaci?" Cool murmushi ya saki kafin yace "Zan faɗa miki amma ba yanzu ba sai kin haifa mana babyn mu ranar da kika haihu ranar zan faɗa miƙi yanzu dai me zaki ci" shiru ta ɗan yi kafin tace "To muyi aikin tare ka fere dan kali da zamuyi chips ni kuma bari na girka shinkafa tun da already na gama miya" ta kai karshen maganar tare da fito masa da dankali turawa ta miko masa wuƙa ita kuma ta ɗauko kyakkyawar tukun yar ta ta ɗaura saman gas ta zuba masa ruwa.
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai
💋Duk Karfin izzata 💋
END🥺
KOMAI YAYI FARKO ZAI YI KARSHEN YA ALLAH KA YAFE MIN KURA KURAN DA NAYI A CIKIN WAN NAN ƊAN LITTAFIN DUK WANDA NA ƁATAWA RAI YAYI MIN AFUWA YA YAFEMIN ƊAN ADAM AJIZINE MASU MIN ADDU'A DA FATAN ALKHARI INA GODIYA BAZAN TAƁA MANTAWA DA KU BA MASU KARFAFA MIN GWIWA INA MATUKAR GODIYA KUMA BAZAN TAƁA MANTAWA DA KU BA MUSAMMAN *BOSS BATURE* BAZAN TAƁA MANTAWA DA IRIN KWARIN GWIWA DA SHAWARIN DA KIKA RINƘA BANI BA NA GODE SOSAI ALLAH YA SAKA MIKI DA MAFIFICIN ALKHARI ALLAHU YA BAR ZUMUNCI ALLAH YASA KIN FARA KURKUKUN KADDARA A SA'A
By
Star Lady
Page 65
...a tare suka yi girki sunayi suna zuba soyayyar su son ransu har suka kamala. Lokacin da labari cikin Hiyana ya zaga dangi ba wan da bai yi murna kamar ya zuba ruwa a kasa ya sha ba musamman Abba nashi murnan ba'a magana itama Ammi tayi murna over kawai dannewa take su Hajj Fateema kam ba'a magana dan ita ma tafi son Hiyana.
Haka rayuwar taci gaba da tafiya cikin farimciki da anna shuwa tare da kaunar juna har Allah ya sauki Hiyana lafiya ta haifi twins dukka maza ita ma, gaba ɗaya family sun haɗu a gidan Abba Aunty farida tazo ta ɗauki Hiyana nan suka tattaro suka dawo Nigeria a nan akayi suna. Ranar suna ba'a magana ansha shakalin bikin suna su Abba sunyi kyauta bgs yayi kyau ta har jama'a suka gara tsorata karfa ya karar da dukiyar sa shiko ko ajikin sa ya raba kujerun makka motoci tsabar murna, an sha kyaututtuka ba adadi idan nace zan tsaya zayya na muku yadda shagalin bikin sunan nan ya kasan ce to sai mu kwana mu wuni bamu kammala ba twins dai sun ci sunan Abba wato Abubakar suna kiran sa da Junior sai ɗayan kuma yaci sunan Aryan suna kiran sa little yara kyawawan gaske kamannin su ɗaya da bgs sak ba in da suka baro sa shi takwarar Abba ma ba'a magana kaman su har ta ɓaci dan har yatsun kafar sa iri ɗaya ne dana bgs. Bgs ji yake kamar ya mai da ƴaƴan nan cikin sa saboda so da kauna.
Wata uku Hiyana tayi a Nigeria nan ma da kyar ya yarda ya barsu sukayi wata uku ran da suka cika wata uku da kansa yazo ya ɗauke su haka su Abba suka hakura ba dan sun so ba amma Ammi taki yarda sai da aka haɗa su da Innar yaya Bello shima yaya Bello yanzu ɗan sa na gudu ko ina Ayaam ɗin Inna ma ya girma yana gudu ko ina ba mai takura masa a gidan.
Ranar da suka dawo Us murna awajen su Diyana ba'a misaltawa sai kuma me? su little suna da wata uku a Duniya bgs ya fara basu horo tun washe garin ranar da suka dawo ya fara lanlan kwasawa yara kashi yana bankare musu baya, sosai Hiyana ta rinƙa masa kuka tana masa majiya akan dan Allah ya bari sai sun girma amma yaki fir ya rufe idon sa fir yace shi ƴaƴan sa tun suna jarirai zasu zama sojoji. Tun Hiyana na kuka har ta hakura ta kawar da kan ta ta dai na kula shi suma yaran tun suna kuka har suka saba da duk wani lankwasa musu kashi da zai yi har ma ya zamo musu jiki dan idan ya wuni a office bai dawo ya musu ba sai suyi ta damun Hiyana da kuka har sai tazo tayi ta lankwashe musu kafa da hannu har mamakin yaran nan take.
After 3 years
Hiyana ta sake haifan twins namiji da mace an sa musu suna afnan da Adnan suma har sun yi wayo suna gudu ko ina ita ma Diyana ta sake haifar ɗiya mace Aryan yayi wa Ammi takwara wato Aisha suna kiran ta Noor ita ma Zahra ta sake Haihuwa ɗiya mace yaya Khalid yayi wa Oumma sa ta kwara Zainab suna ce mata Zee Lamrat ma ta sake haifar ɗiya mace an sa mata jana cikin su amrat ce dai bata sake haihuwa ba suma su Ahmad duk matan su sun haihu.
Ba karamin gwagwarmaya Hiyana ta shaba akan bgs ya kyale mata afnan ɗin ta karya bata training ɗin sojoji amma yaki ya kafe shi duk ƴaƴan sa sojoji zasu zamo tasha kuka sosai har ta kira Ammi a waya ta sanar mata abun dake faruwa yana zaune a office Ammi ta kirasa awaya a nitse ya ɗaga kiran rai a matukar ɓace Ammi ta fara magana "Safras anya kana da hankali kuwa?" Waro ido waje yayi yana tunanin me kuma ya yiwa Ammi yau ko sallama babu ta haushi da faɗa har da kiran sunan sa, cikin girmamawa yace "Kiyi hakuri Ammi" nan take Ammi taji jikin ta yayi sanyi sassauta murya tayi ta fara magana "Me yasa zaka fara bawa Afnan training na sojoji tana mace?" Shiru ya ɗan yi sai yanzu ya gane matsalar cikin nitsuwa yace "Kiyi hakuri Ammi zan gyara" "To dai gaskiya ya kamata ita da take mace aikin likita ya dace da ita ko engineer ba soja ba" "hakane Ammi zanyi yadda kikeso" sosai Ammi taji daɗi ta rinƙa zuba masa ruwan albarka yana amsawa. Ammi na kashe waya ya miƙe rai a matukar ɓace ya fice daga office ɗin sa kai tsaye wajen motar sa ya mufa da kan sa yayi tuki ya bar wajen aikin su ya nufi gida.
zaune suke a katafaren palon su wadda bgs ya sake sauya musu komai da komai palon yayi kyau iya kyau ba'a magana zaune suke Hiyana da kyakkyawan ƴaƴan ta kamar ƴa'ƴan larabawa su hudun dukka tana koya musu karatun Qur'ani mai girma tana sanye cikin riga pink da wando jeans baki ta ɗaure gashin kan ta ta zubo jelar har baya idan ka ganta kace yar yarinya ce ba zaka taɓa tunanin ita ta haifi yaran nan ba sukuwa kyakkyawan ƴaƴan nata Junior shine babba yana sanye cikin kayan sanyi, yaron yana girma kamannin sa da bgs na kara bayyana kamar an tsaga kara, ba iya kamannin fiska ba har da kamanin hali sak bgs Junior ya ɗauko ko ma in ce yafi bgs zafin rai tun yana karami har su yayyun nasa ƴaƴan Diyana prince da son da ɗan Zahra khalifa da sultan ɗin Lamrat da antieti Amrat duk mutuwan tsoron sa suke dan har sun canza masa suna daga Junior sun mai da shi boss dan ko hira suke idan ya zo wajen nitsuwa suke tsit gashi tun yana ƙarami miskili ne ajin farko dan ko dadyn su bgs idan yana masa magana bai cika amsawa da baki ba sai dai ya ɗaga kai dan magana wahala take masa haka itama afnan bata son magana idan su son ɗin Diyana sun zo suna hira tashi take ta basu waje tun tana karama akoi ta da izzan bala'i shi kuma little Aryan ɗan ba ruwa na ne bai da yawan magana amma yana da wasa da yan uwam sa shi kuwa Adnan shagwaɓaɓɓe ne number 1 gashi da surutu sak halin Diyana shi yasa yake cin duka wajen Boss wato takwaran Abba dan boss baya shiri da mai surutu duk gidan da mutun ɗaya boss ke shiri wato Prince ɗin Diyana duk da cewa shima Prince ɗin in ta kwaɓe musu yana cin duka hannun boss ɗin amma dai suna shi ba kaman sauran ba dan sauran basu ma ishe shi kallo ba har mamakin halin boss Aryan yake dan boss yafi bgs zafin rai da izza da rashin magana da hayani lallai wan nan shine ɗan na gada yafi ɗan na koya dan kuwa da gaske boss tun yana karami yafi bgs taurin zuciya da taurin rai da izza rashin son magana ga bala'i zafin rai da zuciya, daga shi kuma sai Afnan duk da take mace akoi izza da taurin zuciya da ita dai prince ɗin yaya Aryan shima akoi zuciyar bala'i yaron nan kusan halin su ɗaya da boss shi yasa suke abota. Shirye cikin kayan sanyi boss da little suke Afnan da Adnan kuma suna sanye cikin wandon jeans da riga iri ɗaya masu bala'i kyau. Ciki ciki bgs yayi sallama rai sa ya a matukar ɓace kallo ɗaya Hiyana ta masa ta gane hakan da gudu Afnan Adnan little suka miƙe suka nufe sa suna faɗin dady oyoyo shi kuwa oga Boss yana zaune ko kallon in da bgs yake bayyi ba hannu ɗaya bgs yasa ya ɗauki Afnan ya ɗauki Adnan kuma da ɗayan hannun sa ya saɓa su a kafaɗar sa suka kariso cikin palon ya sauke su saman sofa mai zaman mutun 3 cikin nitsuwa boss yace "Sannu da dawowa Dady" shafa kan sa bgs yayi kafin yace "My boss ya school?" Kallon Hiyana ta kasan ido boss yayi kafin yace "Alhadulillah dady" wucewa bgs yayi ya shige bedroom na shi ba tare da ya kalli in da take ba ɗaukan Alqur'ani da take koya musu karatu tayi ta miƙe tana faɗin "Kuje wajen su Prince kuyi wasa sai anjima ku dawo" da sauri su Afnan suka miƙe suka fita da gudu suna dariya da murna kallon boss dake zaune bai ko motsa ba Hiyana tayi kafin tace "To sarki kai fa me kake jira" miƙewa yayi ya nufi bedroom na shi yana faɗin "No mum i can't go anywhere please ni ki bari kin san ban son zuwa wajen su ko?" ya kai karshen maganar tare da shigewa bedroom na su ɗaga kai tayi sama tana faɗin "Ya Allah ka shirya min ɗan nan mutun ne baka taɓa gane masa duk yan uwansa suna haɗuwa suyi wasa amma ban da shi idan anyi magana sai yace bai son hayananiya kamar wani kai juju oh Allah kai Junior ba in da ya bar yaya Prince wallahi Allah dai yasa idan ya girma ya sauya" ta kai karshen maganar tare da wuce wa ta shiga bedroom na bgs.
Kwance saman gadon sa ta same sa a hankali ta ɗaura Alqur'ani hannun ta saman table dake ɗakin ta kariso waje sa ganin ran sa a bace sosai ne, yasa ta tsugunna a gaban gadon duk da bata san me ya bata masa rai ba cikin sanyin murya ta fara magana "Sannu da dawowa yaya Prince" shiru ya mata kamar bai san da zaman mutun awajen ba hannun sa ta riko tayi kasa da murya tace "Kayi hakuri mijina ka yafe min idan na maka wani laifi" nan ma shiru yayi bai tanka ta ba kuka ta fara yi masa tana kokarin yin magan cikin tsawa yace "Get out karki fara min kuka a nan!!" ba karamin tsorata tayi ba dan rabon da ta ganshi a cikin irin wan nan yanayi har ya mata tsawa wajen shekara huɗu kenan da gudu ta miƙe ta fice daga ɗakin ta nufi nata bedroom ɗin ta faɗa saman gado ta fara rera kuka, harcikin ran sa yaji kukan nata da ta masa kuma yasan halinta yanzu haka tana can tana kuka tuna haka yasa ya miƙe dan zai iya jure komai amma ban da kukan Eshat a hankali ya tako ya fice daga ɗakin ya nufi bedroom nata kallo ɗaya ya mata ya girgiza kai tare da hayewa saman gadon nata ya sanya kyawawan hannu ya ɗagota ya rungume ta sosai a jikin sa murya kasa kasa yace "I'm so sorry my Eshat" rungumesa itama tayi cikin kuka tace "Ni ba wai ina kuka dan kamin tsawa bane ina kuka ne saboda ban san me ya ɓatawa mijina aljanna ta rai ba kuma kaki bani damar na kwantar maka da hankali" hannu yasa ya goge mata hawaye yana faɗin "First time a duniya da kika taɓa ɓata min rai my Eshat why zaki kai karata wajen Ammi me yasa ba zaki so abun da nake so ba tun da ba saɓon Allah bane hakan why ba zaki tayani cikan burina ba?" Waro ido wajen tayi ta tsaya da kukan nata cak cike da girmamawa tace "Kayi hakuri my habibi na tuba bazan sake ba na maka alkawari duk wani abun da kake so in dai bai saɓawa Allah ba zan tayaka cin ma wan nan abun ka yafe min kaji mijina" sunkuyo da kan sa yayi sai tin face nata ya haɗe fuskokin su ya kura mata manya manyan idon san nan "My Eshat kullun sai kara kyau kike kina kara komawa yarinya abun ki" zura harshen ta tayi waje ta ɗan lashe lalausan lips na shi kafin tace "Yaya Prince kai fa na daban ne idan mutun ya ganka zai rantse yace shekaran ka 20 kana da jiki mai kyau" "baki faɗa min ya Exam naku na yau ba?" Murmushin tayi kafin tace "Exam Alhadulillah dukkan mu ni da su diyana muna sa ran nasara" "Allah ya baku Sa'a my world" "Amin yaya Prince amma kasan me?" Tsura mata ido yayi ba tare da yayi magana ba "Ina mamakin yadda Diyana ta sauya tayi hankali kamar ba ita ba kaga yadda take karatu a School kuwa?" "My Eshat kenan komai da kike gani A duniyar nan yana da lokaci da zarar lokacin sa yayi sai an yi sa ko da mutun bai so lokacin yin hankalin ta ne yayi ƴaƴa uku wasa ne ai dole tayi hankali" "hakane yaya Prince amma ni yaya Prince baka faɗa min in da ka koyi fillaci ba" "Eshat ke nan kin dai dage sai kinji ko? to bari dai yau na faɗa miki, bakin taɓa ganin wasu pic a cikin drawer na ba pic na familyn Ammi ko in ce na familyn mu to ni dai da kuke ɗauka na mugu a da ba haka bane kawai yanayi nane haka amma ni mutun ne mai kaunar yan uwana har yan uwan Ammi dukka shi yasa na ajiye hoton su kuma mutun idan yana da hankali ko mai zai zama bai kamata ya manta asalin sa ba saboda haka na koyi fullaci dan bala'i son Ammi da nake ita da yan uwan ta gaba ɗaya a App na koyi fullaci ita kanta Ammi sai daga baya bayan nan ne tasan na iya fullanci" rungume sa tayi tana mai jin daɗi maganganun sa hannu ya tura cikin rigar ta ya fara murzan tula tulan ta yana faɗin "Wai me Aunty farida take baki ne kullun sai naji ki kamar amarya sabuwa dal a leda bana gajiya da ke my Eshat kuma gashi tula tula na, su nan a tsai tsaye cirko cirko kamar an hura balo balo sai ma kara girma da suke kamar baki taɓa shayar da baby's ba duk murzan su da nake basa sauyawa faɗa min me Aunty farida ke baku dan nasan ba haka kawai take sani zuwa airport anso sako na kawo muku ba na san ba wani kayan kamshi da su humra da take faɗe kawai tana fakewa da haka ne" cikin shagwaɓa tace "Ni yaya Prince humra kawai nake gani bayan shi babu komai a ciki" kallon gefen ido ya mata kafin yace "Au da Ummin uncle Aliyu da Aunty farida dukka Humra suke aiko muku kenan? Wato turare ya zama abinci bari zaki yi bayani ne bari na damke ki Allah yasa su baki overdosed in rike ki sai na hana kafarki tafiya" rufe masa baki tayi ta hanyar tura hannun ta cikin wandon sa ta fara shafo bananar sa a hankali hankali, kara matse ta yayi a jikin sa yaci gaba da murzan tula tulan ta da zafi zafi yana yi tana tayasa nan take suka birkicewa juna suka fara romancing na juna "My Eshat ke taba ce" yayi maganar da wata iriyar murya wadda da kajita kasan yana cikin matsanancinyar sha'awar ta kasa magana tayi dan ya rikita ta da salon sa kwata kwata ma bata san awani duniya take ba. Sosai suka murji juna har sai da suka samu nitsuwa suka mannewa juna suna mai da numfashi.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya soyayya mai tsabta suke gudanarwa junan ga kyawawan yaran su Junior wadda ya rinƙiɗe ya zama boss sai little afnan da kuma Adnan suna cikin farinciki ƴaƴan su na barɓan horon sojoji daga wajen dadyn su har ma da mumyn su dan yanzu ita ma Hiyana ta bada goyon baya akan horon sojoji da ake basu har koya musu faɗan hannu take time to time. Rayuwar su dai sai dai muce masha Allah
A ɓangaren Aryan ma ba'a magana shakuwa mai karfi ne tsakanin sa da jiddan sa tayi hankali sosai ta nitsu shi ma Aryan yana bawa Prince da Son horon sojoji ita kuma Noor yace engineer zata karanta amma shi bgs har da Afnan yake bawa horo
A ɓangaren Auta da yaya Khalid ɗin ta suma ba'a magana Rayuwar farinciki da kaunar juna suke gudanar wa
Lamrat Amrat Duk suna cikin farinciki da mazajen su ita dai Amrat tun daga kan antieti bata sake haihuwa ba.
Shima Ahmad ɗan sa ɗaya da