Showing 324001 words to 327000 words out of 363274 words

Chapter 109 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2614

yake ya tura hannun sa cikin rigar da ya fara murzan tula tulan ta hannu ta tura cikin rigar sa ita ma ta farurza masa nasa Nipple ɗin kasan cewar tasan ba abun da yafi so irin a masa wasa da su matse ta yayi sosai a jikin sa yana jin wani shocking daga tsakiyar kansa har izuwa tafin kafar sa kankame juna sukayi dukkan su kamar zasu shige jikin zuna suka fara bawa zuna hakkin sa cikin fitar hayyaci yake kokarin tura hannun sa cikin wandon ta cak ya tsaya kasan cewar ya tuna a waje suke,a hankali ya zame bakin sa daga nata tare da komawa saman sofa ya zauna ya jingina kan sa da jikin sofar ya ɗaga kai sama ya lumshe ido yana mai da numfashi faɗowa jikin sa tayi tana mai da numfashi ita ma ba tare da ya buɗe ido ba ya rungumota suka yi shiru na yan mintoci kafin ya waro rinannun idon sa waje kasa kasa yace "Eshat kin gama dani" turo baki tayi tana faɗin "Me nayi kuma" zubawa face nata rinannun ido sa yayi,ba tare da yayi magana ba yayi shiru,hannu tasa ta rufe masa ido tana faɗin "Kai yaya Prince sai kayi ta kallon mutun kuma baka magana" hannun sa yasa ya zame hannun nata tare da mikewa da ita a jikin sa ba tare da yayi magana ba.
Sai da ya mike sanna ya sauke ta ya kama hannun ta suka wuce wajen mashin na motsa jiki.

nuni ya mata da hannu sa yana faɗin "Hauki zauna" ba musu ta hau hannu ya sa ya ɗaura mata kafan ta a saman mashin ɗin yana faɗin "fara turashi baya yana dawo kina mai da shi baya" yun kurawa tayi zata dura mashin ɗin baya amma ta kasa,sanya karfin ta tayi dukka amma ta kasa koda motsa karfen,girgiza kai yayi yana faɗin "Eshat ai wanna rashin karfin naki dole na baki training mai kyau matsa kaɗan" matsa masa tayi ya ɗan zauna a gefen ta yasa kafar sa ɗaya kan mashin ɗin kusa da nata ƙafan yana faɗin "muje fara turawa bari ma tayaki" ka ɗan ya ɗan tura mata idan mashin ɗin ta fara tafiya sai ya sake mata ta karisa da kyar,nan yake zufa ya fara wanke mata fuska kau da kan sa yayi daga kallon ta dan baya so tasa ya kasa bata horon da ya dace. Haka tayi ta fama yana tayata kaɗan kaɗan har ta fara iya turawa da kan ta sanna ya mike ya tsaya a gefe ya zuba mata ido tana turawa a hankali hankali matsowa yayi ya bata hot kiss a goshi yana faɗin "Good matar soja tashi muje next" kamar zatayi kuka tace "Yaya Prince dan Allah ka bari sai gobe Wallahi na gaji" girgiza mata kai yayi kafin yace "A'a Eshat da safe training kala uku zakiyi da yamma ki mai mai ta gobe ki sake ɗaukan wasu ukun yanzu muje kiyi gudu zagaye biyar sai ki hau injin kotsa hannu" kwaɓe fuska tayi kamar zatayi kuka ta mike tana ɗinjisa kafa kallo ɗaya yayiwa kafar nata ya kawar da kai dan bai son abun da zai sa yaji jikin sa ya mutu da bata horo kafan nata sunyi ja sosai kamar ka taɓa jini ya fito. Wajen gudu suka wuce yana tsaye ya harɗe hannu a kirji yana kallon ta yace "Fara ina kallon ki" kamar zatayi kuka ta fara gudu zuba mata ido yayi sosai yana kallon ta yana kara jin kaunar ta na shiga ransa.
zagayen farko tayi shi lafiya lou zagaye na biyu ta kawo da kyar a na uku kamar zata faɗi ta kawo tana numfashi sama sama ta zo dai dai gaban sa tana kokarin faɗuwa yayi saurin tarota ya kama hannun ta suka fara gudun tare,da kyar da kyar take numfashin tana hawaye kawar da kan sa yayi ya cigaba da gudu da ita har sai da ta cika zagaye biyar sanna yace "muje wajen motsa hannu" kuka ta sa masa tana faɗin "Dan Allah yaya Prince ka bari na huta" hannun ta ya kama ba tare da ya sake magana ba ya ɗaurata saman mashin na motsa hannu yasa wasu belt ya ɗaure mata hannu ya ɗaure fuska yana faɗin "Oya fara jan sa kasa kina sama da hannu ki" kuka ta ke sosai ta fara da kyar take iya jan hannun ta kasa tana mai da wa sama abun yana da tauri baya jawuwa ta daɗi kawar da kallon sa yayi yana mai jin zafin kukan da take har cikin ran sa bashi da zaɓi dole ya bata horo ko dan kare kan ta. 30mins ta ɗauka tana motsa hannu kafin ya kwance mata hannun nata ya ɗauke cak kamar yar baby yana faɗin "Sorry my Eshat bani da zaɓi ne shi yasa" yana magana yana tafiya da ita suka bar wajen suka nufi hanyar shiga cikin gida tana kokarin yin magana ya gefata cikin katafaren pool dake dake tsakiyar gidan yana girgiza kai da ɗan karfi yace "ki fito da kan ki!" har ɗe hannu yayi a kirji yana kallon ta yadda take fama a cikin ruwan bata iya ruwa sosai ba sai fama take ta kasa fita ta kasa zuwa bakin ruwan ma zuba mata ido yayi yana zin ransa na masa kuna bai san ganin tana wahala bai ankara ba yaga ta fara shan ruwa dan duk gidan wanna pool ɗin ya fi girma ruwan yafi karfin ta a sukwane ya faɗa cikin ruwan ya ɗagota ya ɗaurata saman kirjin sa kan kame sa tayi tana kukan wahala kasa kasa, mikewa tsaye yayi da ita ruwan dai dai kirjin sa ta tsaya masa waje ya fito da ita yana faɗin "Sorry my Eshat" ganin ta gala bai ta sosai yasa ya wuce da ita cikin gida jikin su na zubar da ruwa dai dai lokacin Aryan ya danno hancin motar sa cikin gidan sun dawo daga yawon neman fura da nono tun safe sai yanzu Allah yayi suka samo irin wanda Diyana ke so ya saya mata kala daban daban sai ta ɗan ɗana tace ba shi ba ya sha wahala sosai har yar rama yayi wuni zumbur yana yawo neman fura ita kuwa Diyana tsa ban kyau da tayi jikin ta har wani kwailin yake tana ta sheki ta kara kyau da haske hankalin ta kwance. Tun bai gama kashe motar ba ta fito hannun ta rike da ledojin kayan ciye ciye da kwalama da suka sawo ta wuce cikin gida abun ta. tun daga cikin mota Aryan ya zubawa bgs dake ɗauke da Hiyana ido yana kallon su har suka shiga cikin gida girgiza kai yayi yana faɗin "Allah ya baki ikon kokarin iya jure wanna wahala sister dan nasan bgs ba zai canza magana ba amma abune mai kyau nima zan so jidda ta samu training amma yanzu dai ban isa ba sai gaba" yana cikin zancen nashi ne ya jiyo wayar sa na kiran Sallah alamar lokacin sallar mangariba tayi cikin sauri ya fito ya bi bayan Diyana da ta wuce part nasu ta baza kayan a palo ta fara ci.


To Masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu Masu min comments much kauna 🥰
[8/12, 9:14 AM] SAFIYYA: 💋 Duk Karfin Izzata 💋


💋The talent troupe writer's 💋



By
Star Lady


Page 56



Kukan wahala kasa kasa take masa tana fitar da numfashi mai zafi har cikin ran sa yake jin tausayin ta dannewa kawai yake dressing room ya wuce da ita ya san halin ta da tsoron sanyi dan haka sai ya sanya mata kayan sanyi masu nauyi ya shirya cikin jallabiya ya ɗauko ta kamar yar baby ya dawo da ita cikin bedroom ɗin ya dire ta saman gado tare da jan blanket mai laushi ya rufe ta ya wuce toilet ya ɗauro alwala ya fito ya nufi masallaci,tana ganin ya fice ta lallaɓa ta mike ta nufi toilet ta sanya ruwa mai zafi tayi alwala duk da kayan sanyin dake jikin ta hakan bai sa ta dai na rawan sanyi ba akoi ta da tsoron san yi sosai kuma gashi kasar na du da sanyi.
alwala tayi ta fito ta shifiɗa dadduma ta sanya katon hijabi har kasa sanna ta tada sallah. Da kyar ta iya yin Sallah a tsaye ba tayi wani dogon karatu ba a sallar haka da ta idar bata yi wani dogon addu'a ba ta mike ta koma saman gado ta kwanta ta rufu da blanket tana jiran lokacin sallar issha ta yi.

Sai da aka yi sallar issha sanna bgs da Aryan suka dawo lokacin ta ɗan samu karfi tayi sallar issha sanna ta shirya masa abinci dare a saman table,ta koma saman gado ta shige cikin lallausan blanket ta kwanta tana kokarin barci ya shigo bakin sa ɗauke da sallama da sanyayyar voice na sa,kusa da ita yazo ya zauna ya sa hannu ya ɗan yaye blanket ɗin yana kallon face nata cike da so da kauna ya ce "My Eshat sarkin ragwanta ba dai cemin za ki yi zazzaɓi ki ke ji ba?" Kara runtse idon ta ta yi tana faɗin "Sannu da dawowa" "Tashi kizo muci abinci" "A'a na ƙo shi" miƙewa ya yi ba tare da ya sake magana ba ya ɗauke ta cak suka wuce wajen table ɗin. Zama ya yi ya ɗaura ta saman cinyar sa ya na faɗin "Me zaki ci?" Lan gwabar da kan ta ta yi ta kwanta ta yi lamo a faffaɗar kirjin sa cikin shagwaɓa ta ce "Yaya Prince duk abun da zaka ci ni ma shi zan ci" kiss ya man na ma ta a goshi ba tare da ya sake magana ba da kan sa ya ciro plate ya zuba musu rice and beans da miyar steew ya ji kaji da kayan ciki sai kam shi yake ta shi kallon ta ya yi yana faɗin "wan nan dai miyar gida Nigeria ne waye ya yi?" "Ni na yi ma ka" ta ba shi amsa cikin wani irin yana yi na shagwaɓa kara rungumeta ya yi sosai ya man na mata kiss a kumatu har cikin ran sa ya ji daɗi sosai dan ya gaji da cin abin cin turawan nan ɗaukan spoon ya yi ya fara bata abincin a baki tana zuba masa shagwaɓa san ran ta ya na biye mata shi kuma.
Sai da ya tabbatar ya cika mata ciki da abinci tab san nan ya sauke ta daga kan cinyar sa ya kwantar da ita saman sofa ya fara cin na shi abincin. Sosai yau yaci abinci kasan cewar miyar ta masa daɗi ba ka ɗan ba,a cikin ran sa sai al barka yake sa mata kafin ya kammala cin abincin sa barcin gajiya ya ɗauke ta.
Bayan ya kammala ya wuce toilet yayi wanka ya shirya cikin kayan barci riga zuwa guiwar sa mai ma ɗauri, gabar rigar a buɗe faffaɗar kirjin sa awajen ga yalwataccen gakin kwantaccen gashin kirjin sa na ɗaukan ido gyara gashin kan sa ya yi,ya feshe jikin sa da perfume na sa mai bala'i kam shin daɗi sanna ya nufi in da take kwance saman sofa ya sa hannu ya ɗauke ta cak suka wuce gado ya kashe wutar ɗakin tare da rage gudun A.c kasan cewar san yin da take ji ta takure jikin ta waje guda ya janyo musu lalausan blanket na su ya rufe su shima a gajiye yake ba jimawa barcin gajiya ta ɗauke sa asuba ta gari.

A ɓangaren Aryan kuwa yana shiga part nasu ya isko Diyana ta tasa kayan ciman ta a gaba ta na ci wuce ta yayi ya shiga bedroom ya ɗauro alwala ya fito ya wuce masallaci bai dawowa ba sai da ya yi sallar issha sanna ya dawo lokacin ta yi sallah ta kwanta tana buga game da wayar sa yana shigowa ya wuce toilet dan yin wanka yayi shirin barci sanna ya dawo ya haye gadon yana faɗin "My jidda ba zaki kara cin wani abu bane?" Girgiza masa kai tayi tana faɗin "A'a na ƙo shi sai dai in je in kawo ma ka idan zaka ci" "A'a na ƙo shi ni ma da man dai ke na ke son na tabbatar kin ko shi ne?" "Eh na ko shi" gyara kwanciyar sa yayi tare da jawo ta jikin sa ya ansa wayar ta sa ya shiga contact ya laluɓo number Abba.
Bugu ɗaya Abba ya ɗaga cikin girmamawa Aryan yace "Barka da dare Abba" daga ɗayan ɓangaren Abba yace "Aryan kuna lafiya?" "Eh Abba muna lafiya ya gida? Ya su Ammi?" "Dukkan su,suna nan lafiya" "My Abba al bishir" da murna Abba yace "goro" "Abba my jidda na da cikin sati biyu" miƙewa Abba ya yi daga kwamciyar da yake saman katafaren gadon sa ya na faɗin "Diyana ta ɗin? Wayyo Allah Alhadulillah Alhadulillah kai yau ina zan sa rai na kai dole gobe na yi azumi dan nuna wa Allah farinciki na da godiya a gare sa ina take bata waya dan Allah wani kyau ta ya kamata na bata wayyo Allah" murmushi Aryan yake yana mamakin irin ruɗewan da Abba yayi wan nan ma ciki aka ce ba a haifi yaron ba ma tukun nan. Mikawa Diyana wayar Aryan ya yi ta ansa cikin zumuɗin jin an ambaci Abba da murna ta kara wayar a kunnen ta tana faɗin "Abba na ina kewar ku sosai" "Kina son ganin mu ne?" Tana kokarin cewa eh Aryan ya yi saurin rufe mata baki tare da anshe wayar ya katse kiran dan ya san halin Abba Diyana na cewa eh tana son ganin su zai sa dole a kai ta Nigeria shi kuma ba zai iya rabuwa da ita ko na kwana ɗaya ba.
Cikin shagwaɓa yace "Haba my jidda idan ki ka ce wa Abba kina son ganin su ki ka tafi ni kuma da wa zaki bar ni? Kara shigewa jikin sa tayi tana faɗin "A'a ai ba zan tafi na bar ka ba dan kar wata ta ce tana son ka idan na tafi, dan na lura turawan nan basu da hankali shi yasa bana musu dariya dan ma kar su ga hakorina a waje su zo su manne min su samu su rinƙa ganin ka" mamaki ya hana shi magana a ransa yake tambayar kan sa "Ko wa ya koya wa jidda wannan karatun kuma oho yarinya kamar wata aljana kullun cikin tsaro zance ko ina ta jiyo wannan kuma gashi dai ba tayi magana da Aunty farida ba kwana biyun nan bare na ce tsarin Aunty farida ne kai my jidda ke nan my jidda duniya" yayi nisa cikin zancen zucin da ya ke wayar sa ta fara kara yana dubawa ya ga Abba ne cikin sauri ya ɗauka tare da manna wayar a kunne sa yana faɗin "Sorry my Abba network ne ya katse kiran" daga ɗayan ɓangaren Abba yace "Network ko kuma kai ina da tabbacin kai ka katse kiran dan kasan Diyana zata ce zata zo kuma kasan tana faɗa min zan ce ka kawo min ita to dai ka gudu baka tsira ba cikin ta na kai wata biyar ka dawo min da ita nan mu bata kulawa su Khalid sun iso ne ma na manta in tambaya ye ka?" Ɗan sunkuyar da kai ƙasa ya yi a ran sa yana ya bawa kai fin ƙwaƙwalwar Abba yana da saurin gane abu shi bgs ya ɗauko cikin girmamawa yace "ɗazun mukayi magana da Khalid yace min jirgin su ya kusa sauka kasan cewar basu tashi da wuri ba da yamma suka taso na sa sojoji suje Airport su ɗauko su" "ya aka yi ba su ta shi da wuri ba? Me ya tsayar da su,ba su ta shi tun lokacin da muka ta shi ba? "Wallahi Abba ni ma ban sani ba amma idan sun iso zuwa da safe koma mene zamu ji" "to shike nan dan girman Allah Aryan ka kula min da Diyana sosai na san kana kokari amma ka kara sosai kar ka bari cikin nan ya nemi wani abu baka nemo ka ba shi ba ka kula min da ita da cikin ta sosai ka sa mata ido sosai ka san ta da son wasa to ka rinƙa hana ta wa su abubuwan dan gudun matsala ka na ji ko?" Kallon face nata ya yi sai hamma take alamar barci idon ta sun kan kan ce sun yi ja kasa kasa yace "In Sha Allah Abba na zan yi duk abun da kace" "To Allah ya muku albarka yanzu ku yi barci da safe zamu yi waya" "To Abba ka gai da su Ammi sai da safe" "Allah ya tashe mu lafiya" Abba ya ba shi amsa tare da katse kiran ajiye wayar Aryan ya yi saman bedside drawer ya jawo ta jikin sa ya rungume ta sosai, tare da ja musu lallaudan bargo ya rufe su asuba ta gari.

After 2 month

A yanzu cikin Diyana ya rage mata laulayi ta rage amai da ciye ciyen da take ta kara nitsuwa kamar ba ita ba ta kara ƙiba sai ta koma sak Ummin su a kamanni Aryan na bata kulawa sosai ko motsi ta yi sai ya tambaya lafiya ga cikin nata wani mahaukacin girma da yake ko cikin lamrat dake cikin watanni na biyar bai wuce kamar na Diyana dake cikin watanni na uku ba abun har mamaki yake bawa Aryan gashi cikin bai yi wani kwari ba bare ya mata scanning ya gani.

A ɓangaren Zahra auta cikin nata ya fara girma ita ma yanzu cikin nata yana wata na huɗu kenan tayi ki ɓa sosai ita da Diyana sai juyi su ke hips na su kamar zai fashe breast na su ya kara cikowa saɓanin Lamrat da tayi yar rama ta ɗan yi duhu Amrat ma yanzu tana da ciki wata ɗaya duk cikin su Hiyana ce dai shiru ba baya ni


A ɓangaren bgs


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login