Showing 150001 words to 153000 words out of 363274 words

Chapter 51 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2569

da sauri saboda harara da Aunty Amarya ke wurga masa, miƙewa Bgs yayi ya nufi hanyar fita "Hiyana tashi kije ki shiryawa mijin ki breakfast nashi ki kai masa ɗaki chewar Abba yayi maganar yana kallon Hiyana kamar zatayi kuka haka ta miƙe jiki ba kwari ta bi bayan Bgs chikin fushi da ɓachin rai Aunty Amarya ta miƙe ta bar palon

Kai tsaye ɗakin ta ta nufa sauri take sosai tana shiga ta ɗauko wayar ta dake saman drawar gefen gadon ta shiga contact ta fara kiran layin hajj sadiya bugu ɗaya Hajj sadiya ta ɗaka babu ko sallama Aunty amarya ta fara magana "Hajj sadiya ina kike? Daga ɗayan ɓangaren Hajj sadiya tace "me kuma ki ke nema na yanzu ba da kin che kekam kin tuba ba dan kawai ɗanki ɗaya ya rasu "dan Allah Hajj sadiya ki dai na wan nan magana ai lokachin gani nake kamar ni che nayi sanadiyar mutuwar tasa saboda kinga mumukasa gagarabadau ya yiwa Ahmad asiri to kingani kuma sanadiyyar rashin lfy Ahmad Aiman ya fara samun matsala kuma sanadiyar jin an che Ahmad ya rasune yasa zuchiyar Aiman ɗin ta buga ya mutu idan kikayi lissafin zaki ga kamar ni che na kashe ɗa na da hannu na "aa Hajj Hajara ba wan nan magana ba ke kika kashe Aiman ba lokachin sane kawai yayi kawai idan zaki tashi ki san me kike gwara ki tashi ki samu ki kama gidan ki a hannun ki dan yanzu fa ba'a zama motsawa ake ta ko ina" "to Hajj sadiya naji yan zu dai ni wlh ko 20m zai iya badawa in dai za'a min maganin ranan wajen Aishan nan domin suna neman haukatamin yaro "wai wasu yara kuma bayan an riga an gama Aiki" "aa Hajj sadiya ai iya diyana kawai Aikin ya kama ita hiyana wlh ko chiwon kai bata yiba haka itama karamar ko chiwon kai bata yiba ɗan gara Lamrat maganin ya kayar da itama kuma har yanzu tana cikin chiwo amma fa ba wani sosai bane" "to yanzu dai kin ga gagarabadau aikin farida yake yi idan ya gama sai mu sake yi masa maganar yaran muji me zai che "to shike nan Hajj sadiya pls ki kara himma ya maganar zulaihat kuma? "Karki damu da zanchen zulaihat na kusa kammala komai yanzu dai ki san yadda zaki rinƙa haɗa zulaihat da shi Safras ɗin saboda ta hakane maganin zai fi yin Aiki "tab lallai Hajj sadiya wlh baki san halin Safras bane bashi da kirki ba wace ta isa ta shiga part nashi kuma shima baya shiga part na kowa a gidan nan sai part na Abba da uwar sa sai kuma Aryan shi kenan "to Hajj Hajara in dai hakane mu gwada tura zulaihat taje part nashi a matsayin yar Aikin da zata rinƙa yiwa wan chan shegiyar matar tasa Aiki kinga daga nan zamu samu abun da muke so "eh hakane wlh hajj sadiya kin kawo shawara haka ko za'ayi barima naje tun yanzu na shirya hakan, bari na samu zulaihat na faɗa mata yadda zamuyi kin gama chikin ruwa sanyi zulaihat zata chi uban yarinyar" wani dariyar mugun ta Hajj sadiya tayi kafin tace "kai kawata shiyasa nake bala'i son ki "ni ma Ai ina bala'i son ki hajj sadiya domin duk wata matsala da na shiga ke kaɗai kike bani mafita yanzu dai bari muje mu fara shiri akan hakan, daga nan sukayi sallama Aunty amarya ta ajiye wayar ta miƙe sai murna take ta nufi waje

Washe gari

Amrat che kwanche saman katafaren gadon yaya Fahad sai juyi take tana murkusoso ta dafe chikin ta da hannu ɗaya wasu siraran hawaye masu ɗumin gaske ne suke bin gefe da gefen kumatun ta Takai Almost 11mins a awan nan yanayin

Turo kofar toilet Fahad yayi ya fito ɗaure da towel fari tas mai laushi da kyau a ƙugun sa gashin kansa sai ɗigar da ruwa yake alamar wanka yayi, gaban mirrow ya nufa batare da ya kalli in da Amrat take ba yace "ke jeki fitarmin da kayan set ɗaya" shiru shiru Amrat bata amsa ba dan bazata iya magana ba jin kuka kasa kasa ne yasa Fahad ya ɗan waigo ganin halin da take chiki ne yasa shi ajiye perfume dake hannu sa da sauri ya karisa gaban gadon yana faɗin "ke lfy kike kuwa? Ganin ta kasa amsa masa ne yasa ya haye kan gado tare da sa hannu ya riko hannun ta dake dafe da chikin nata chikin sanyin murya yace "chikin kine ke miki chiwo? Shiru Amrat bata amsa ba, addu'a ya fara karan to mata kamar haka "*ya hayyu ya kayyumu bi rahmatika astagisu aslili shanin kullahu wala takil illa nafsi ɗar fata ain wa laila ahdin ninan nas* yana kai karshen Addu'ar ya tofa a hannun sa chikin nitsuwa ya kai hannun nasa kan maran ta da nufin ya shafa mata addu'a wani irin shock yaji lokachin da hannu sa ya taɓa lallau san fatar marar ta, da sauri ya zame hannun sa yana kallon face nata, ba ƙaramin kyau ta masa ba mu samman idan chikin nata ya murɗa yadda take tsuke bakin nata ba karamin kyau hakan yake masa ba ya shagala da kallon ta sai gani yayi tayi wani miƙa sai kuma ta saki ji ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nepa
Chiki sauri yasa hannu yana ɗan shafa kumatun ta yana kiran sunan ta "Amrat Amrat" shiru bata ko motsi hannun sa ya ɗora saman kirjin ta, da sauri ya ɗauke hannun nasa ganin alamar suma tayi ne yasa ya kwanto da kan sa dai dai fuskar ta a hankali ya ɗan girgiza kan nashi ruwan da ya wanke gashin kan nashi ya zuba mata a fuska kamar yayyafi dogon numfashi taja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya Slowly ta buɗe idon ta a kan face nashi domin kuwa fiskar sa na dai dai sai tin tata fiskar ya zuba mata ido yana kallon irin kyawun halittar da Allah ya mata

Da sauri ta mai da idon ta ta rufe kasa kasa yace "chikin naki ya dai na chiwo ko? Da kyar ta iya buɗe ɗan ƙaramin bakin ta chike da shagoɓa tace "Allah yaya Fahad bai dai na ba yana min amma ya rage ba.. ba ta kai karshen maganar ba sai jin fuskar sa tayi akan nata ya haɗe fuskokin su waje guda yana kallon idon ta dake rintse wani irin yana yake ji yana shigar sa wadda shi kansa ba zai iya misilta wani irin yana yi yake chiki ba, chikin dashewar murya yace "in baki magani ne? Batare da ta buɗe ido ba chikin sauri tace "Eh yaya Fahad dan Allah ka bani nasha ko Allah zai sa chiki na ya dai na chiwo "kin shirya an san maganin nan kuwa? "Eh yaya Fahad wlh na shirya "to idan dai kin shirya buɗe idon ki dan maganin baa bawa mai rufeffen ido" tun bai kai karshen maganar ba ta waro idon ta chikin nashi, murmushin gefen fuska ya saki tare da matso da bakin sa dai dai kan tata har bakin nasu na gogan na juna wani irin yana yake ji ji yake gaba ɗaya tsikar jikin sa na tashi kasa kasa yace "ashe da gaske kina son ganin first shikarun ki nawa yanzu "13 years nake yanzu ta bashi amsa tana mai da kallon ta kan ɗan karamin red lips nashi

"To kallon me kuma kike wa lips na ko dai ya miki kyau ne? Chikin sauri ta kawar da idon ta gashi ba halin ta rufe ido kar yache ba zai bata magani ba "eh mana yaya Fahad bakin ka na da kyau sosai" murmushi gefen fuska ya saki kafin yace "to in baki ne? "Eh yaya Fahad idan zamuyi chanji ina son wlh kabani naka in baka nawa" bata gama rufe baki ba ya haɗe bakin su waje guda a hankali yake kissing lip nata na kasa mutuwar kwan che Amrat tayi gaba ɗaya jin wani sabon yanayi tayi ji take kamar ba ita ba runtse ido tayi ta kame jikin ta waje guda

Fahad kuwa jin sa yake a sabuwar suniya sai wani numfashi yake fitar wa da kyar da kyar

Almost 10mins yaya Fahad na kissing ɗin amaryar sa a hankali ya zame bakin sa daga nata yana kallon face nata da sauri ya yunkura zai mike sai kuma ya dawo a sukwane sakama kon towel dake jikin sa ya kwanche, rumfa ya mata da faffaɗar kirji sa da kyar ya iya buɗe baki ya fara magana muryan sa har sarkewa yake "girma ne yazo miki kuma gashi na kin ɓatamin bet shit, ki rufe idon ki idan na shiga dressing room sai ki tashi ki shiga toilet ki gyara jikin ki ki dawo ki chire bet shit ɗin ki shin fiɗa wani kinji ko? Kai ta gyaɗa masa tare da chewa "to"

A hankali ya yunkura tare da chafko towel nashi da sauri ya karisa miƙewa ya nufi dressing room nashi

After 15mins

Amrat ta fito daga toilet ɗaure da towel a kirjin ta wadda ya sauko har guiwar ta kamar zatayi kuka ta kariso tsakiyar ɗakin zaune a bakin gado ta samesa yana latsa waya jin fitowar ta ne yasa ya ɗago ido yana kallon ta

"Lfy Amrat na gan ki a birkiche haka? "Yaya Fahad wlh jini na gani a jikina kuma na wanke amma ya sake fitowa" kallon ta Fahad ya shigayi from head to toe ya fahimci Amrat bata san komai ba dan haka sai ya ajiye wayar sa a saman drawer ya miƙe ya nufi in da su Aunty farida suka shiryawa amrat ɗin kayan ta walldrop ɗin ya buɗe ya zaro pant ɗaya daga chikin san nan ya buɗe ɗayan ɓangaren ya shiga dubawa sosai ya wasa kayan dake chiki gaba ɗaya chan kasan kayan ya ga Always a jere, ɗauko leda ɗaya yayi ya koma bakin gadon sa ya zauna ajiye pant ɗin yayi a gefe san nan ya buɗe ledar Always ɗin ya zaro ɗaya ya sanya mata a chikin pant ɗin ya mika mata tare da faɗin "ansa kije kisa sai kizo na koyamiki yadda akeyi lokachin period" ganin hakan yasa ta fahimci abun da yaya Fahad ke nufi sai ta sunkuyar da kai kasa saboda kunya tama kasa ko motsawa daga wajen

Ganin haka yasa Fahad ya miƙe ya nufeta hannu yasa ya ɗago haɓarta runtse ido tayi tana tsuke baki, bai san san da ya saki wani cool murmushi ba "kunyata kike jine? Shiru tayi bata che masa ko mai ba sakin haɓar tata yayi ya kama hannun ta ya sanya mata pant ɗin a chiki tare da shafa fuskan ta da ɗayan hannun sa yana faɗin "to amma kunyar taki zai barki ki iya shiga toilet ɗin ko? Ko dai shima toilet ɗin sai na kai ki da kai na"? Jin hakan yasa Amrat ta kwasa da gudu ta koma chikin toilet ɗin yar dariya yaya Fahad yayi wadda yasa wushiryar dake tsakanin fararen hakoran sa na gaba ta bayyana

Juyawa yayi ya koma gaban gadon ya sa hannu ya yaye bet shit ɗin dake shinfiɗe a gadon ya nufi wajen ajiye kayan wanki ya ajiye san nan ya ɗauko wani bet shit ɗin ya shinfiɗa ya haye gadon ya kwanta tare da jawo wayarsa ya cigaba da latsawa


Masu karatu sai mun hadu gobe idan mai dukka ya kaimu



NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)




*💫STAR LADY💫*4

💖The Talent Troupe Writer's 💖


*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

*Episode 5*


.....da wani matsanan chin ihu jabir ya farfaɗo daga doguwar suman da ya shiga sakamakon bugun da bgs ya masa a baya, da sauri daddyn sa ya miƙe daga saman kijeran da yake ya nufi gadon da jabir kwache kiran sunan shi dadyn sa ya farayi yana ɗan tattaɓa sa da kyar jabir ya nitsu tare da waro idon sa kan dadyn na shi, wani dogon tsaki yaka tare yun kurawa yana kokarin mikewa hannu dady'n sa ya sa yatai maka masa ya miƙe zaune chike da rashin kunya da tsaurin ido jabir yace "dadyn kada ka sake taɓani pls "jabir what are saying ne? "Abun da kaji shi nake faɗe dady" "oh sorry my lovely son nasan nayi laifi amma amin afuwa ko" "dady idan kana son namaka afuwa to wlh sai ka kamomin Hiyana na mata fyaɗe kuma sai ka kamo wan da ya bugenin nan kasa yaran ka su ɗaure sa na koya masa hankali yana maganar yana kwaɓe fuska "oh my lovely son wan nan kawai bukatar ka to ka kwantar da hankalin ka ka sa a ranka tamkar hiyana take ko wacece to kasa dai a ranka tamkar tana ɗaki tana jiran ka kaji? Shi kuma wanchan ko dan gidan uban wayene sai an nemo sa zan baza yarana kai har da yaran mum ɗin ka zan haɗa sai an kamo shi koma ai na yake, karka damu da hannun ka zaka masa hukuncin" murmushin jin daɗi jabir yayi kafin yace "to dadyn na ngd shiyasa nake Son ka amma ina mum ne? "Mum ɗin ka tana ɗaki taje wanka, yunkurawa jabir yayi yana faɗin "dady'n ya kamata na je school ban san ko rana ɗaya ya wucheni ban je school ba, shiru dady yayi yana mamakin wato shi jabir bai ma san ya kai 2 weeks a sume ba kenan sauka jabir yayi daga gadon ya nufi toilet dan yin wanka, miƙewa dady yayi ya fice daga ɗakin ya nufi ɗakin sa.

YOLA

Ihu inna habiba take kamar ranta zai fita sai murkusoso take a tsakiyar ɗaki tana dafe da chikin ta, ga kwaryar magani a gefenta da alama wani abun tasha, gaba ɗaya kauyen babu wan da ya kawo mata ɗauki mafi yawan chin jama'ar garin suna jiyo ihun ta amma babu wan da ya ko kalli gidan ta kallon mitunchi ma bare a sa ran akoi wadda zai kawo mata agaji, kuka take tsakanin ta da Allah tana juyi tana faɗin "na shiga uku na!! Mutuwa zanyi wayyo Allah!! Ahmadu ka dawo ka ya femin, wayyo Ummi na san na chutar dake ki dawo ki ya femin shikenan ni kam nan take wasu manya manya kuraje (kurji) suka fara fito mata a jiki ta ta ko ina har kan ido chikin hanchi chikin bakin ta ga bala'i zafi idan kurjin yazo fitowa tun tana iya ihu har ta kasa takoma fitar da nishi kawai tana ji tana gani jikin ta duk ya lalace da wayan nan kuraje masu bala'i zafi da kuma wari dan idan kurjin ya fito bayan 10mins sai ya fashe ya zama kamar kunan wuta sai wani ruwa mai wari ya fara fitowa daga wajen haka dai inna tayi ta juyi a chikin ɗakin ta ba wan da ya kawo mata ɗauki har numfashi ta ya ɗauke ɗiff


A ɓangaren buba kuwa ba laifi yana samun sauki dai dai gwargwado dan yanzu ya dai na buge buge da fisge fisge sai dai ya kwanta shiru ba um ba umm shiru baya magana, yaya Bello yana bashi kulawa sosai da sosai

A ɓangaren hasana kuma laulayin chikine gadan gadan take fama dashi yaya Bello ba ƙaramin ko kari yake ba duk abun da chikin hasana yake so tofa koman dare bawan Allah n nan sai ya fita ya nemo mata koda kuwa karfe 1 na dare ne idan ma mangoro tache take so tofa ko mai dare sai ya fita ya hau bishiya mangoro ya chiro mata.

Innar buba na samun sauki sosai domin ba karamin kulawa take samu wajen yaya Bello da Innar saba yanzu kunburin kafar nata ya ragu sosai harma tana iya ɗan takawa a hankali,ba karamin daɗi yaya Bello ya jiba ganin Buba da Innar sa suna samun sauki.

Duk da ɗawai niyar dake kan yaya Bello hakan bai hana shi kula da amanar da Ammi ta bashi ba na kulawa da dabbobin su hiyana ba yanzu haka kusan shanu 20 ne suka Aihu shanu fa sai daɗa yawa suke abun baa magana gashi suna samun kiwo mai kyau suna koshi sosai sai girma suke karawa.


Maiduguri

A hankali yarinyar da Ahzan ya kaɗe da mota ta fara waro manya manyan idon ta, bin ɗakin da kallo ta fara yi ganin ta buɗe ido ne yasa Ahzan dake zaune kusa da mum ɗin sa da wata yar budurwan yarinya miƙewa chikin sauri ya nufo gadon da yarinyar ke kwanche bai kai ga karisawa bakin gadon ba yaja birki da sauri a ɗan tsorace yake kallon yarinyar chike da mamaki mum tace "Ahzan lfy kuwa? Baya baya ya ɗan yi kaɗan a hankali yace "mum zo kiga yarinyar nan shin da gaske ne abun da nake gani ko kuma dai ido nane, tasowa mum tayi ta nufo shi, turus itama ta tsaya ta kasa karisawa bakin gadon, chike da tsoro tace "Ahzan anya ba aljana ka buge ba kuwa? domin ni kam a bil adama dai ban taɓa ganin mutun mai kyan yarinyar nan ba, kuma ka dubi kwayar idon ta kwata kwata ba irin na mutane bane"
"No mum akoi mutane masu kwayar ido blue irin nata sai dai basu da yawane kuma baa Chika samun su a nan gida Nigeria ba sai dai kasashen turawan nan, Ni kyawun nata ne da ta buɗe ido shine ya tsoratani nake ganin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login