Showing 36001 words to 39000 words out of 363274 words

Chapter 13 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2564

suka gama gaidasune
Zahra ta dan zunguri hiyana tamata alamun ta gaidasu chikin gurbatatchen hausarta tache inawuni hamma basu amsaba kuma ko kallanta basuyiba
Diyana kam achikin zuchyarta tache wlh bazan gaishekuba mutane saikache wasu shadanu a muku magana bazaku amsaba kuma kuche inba amukuba zaku hukunta mutun to wlh nikam bazakumin hakan na daukaba yauwa dai dai nake da kowa

Saida palan yayi shiru san nan chikin nitsuwa don yache inawuni Abba mai martaba ya amsa da lfy " ya dawo da kallansa kan su Ammi suma yabisu ɗaya bayan ɗaya ya gaidasu
San nan aryanma yabi iyayen nasu ɗaya bayan ɗaya ya gaidasu
Shiru kowa yayi a palan sai aunty farida tachewa kuyangun dake tsaye a kansu dasu zubawa kowa rice an beans da sauri suka fara sarving nasu suna turawa kowa
Aunty amarya tache nikam bashi zaku zubaminba kuzubomin semo da miyar agusi
Bawanda ya tankata a palan sai aunty farida ne tache kuzuba mata mana tunda shi take raayi da sauri suka zuba mata suka mika mata
Suna chikin chin abinchi hiyana tafara shakuwa shakuwa yaki tsayawa hannutasa ta dauki cup din ruwan da don ya ajiye kusa dashi daya tana kusa dashi tafara sha kamar daga sama taji saukar mari a fuskarta har saida tamike batasaniba,dafe kunmatunta tayi da hannu tana kallansa hawaye nazuba daga fuskanta wani tsawa ya daka mata wanda yasata zurawa aguje tabar palan tayi sashen Ammi kowa na palan sai daya tsorata banda mai martaba da aryan
Aunty farida ne tayi karfin halinchewa haba prince meyasa zaka mareta bakaga yarinya bache kuma inkalura batasan ruwan shanka ta dauka bafa
Ko kallan aunty farida baiyiba barema yabata amsa abinchinsa kawai yachigaba dachi shiru palan yayi ba abunda kakeji sai karan spoon
Zahra kam jikinta sai rawa yake tanasan tashi tabi bayan hiyana amma tana tsoro
mikewa diyana tayi tabi bayan hiyana lamra naganin diyana tamike itama tamike da gudu tabi bayansu amrat zata tashi mai martaba ya riketa yache zauna yata kichi abinchinki karki damu
Kuka amrat ta pashe dashi tana fadin aa nakoshi nikam zanje wajen Aunty hiyana na " mai martaba dayaga haka sai yache zahra dauki abinchin naku kikama hannun amrat kutafi kuje daki kuchi a chan " da sauri zahra tamike ta dauki abinchin nasu takama hannun amrat sukayi waje

Mai martaba yayi gyaran murya yafara magana " meyasa zaka dora hannunka ajikinta kai bakada tausayine marayunefa ba uwa ba uba haka suka taso chikin kunchi da wahala yanzu kowani kukagani zai bugesu bazaku tsaya kutaremusu sai inda karfinku yakare amma kai da kankane ma zaka bugesu " bakataba batamin rai irin na yauba gaskiya banji dadin hakanba kuma kasan lbr yaran nan babu abun da baka saniba agabanka aka bada lbr wahalar dasukasha, to bansan hakan tasake faruwa kanaji
Kasa kasa don yache sorry Abba rainane yabachi " mai martaba bai sake chewa ko uppanba
Yusuf yache allah sarki wai daman Abba basu da iyayene wlh harsunban tausayi " wani kallan banza aryan da don suka watsawa yusuf amma ko ajikinsa saima chewa yayi Abba gaskiya to indai hakane yakamata mubasu kulawa sosai dan sumanta da bakin chikin rashin iyaye
Ammine tache haidar umar fahad duk kutashi kubamu waje zamuyi magana " da sauri suka mike sukayi waje " suna fita afusache Ammi ta dubi don tache idan kasake sa hannun ka bugi ɗaya daga chikin yaran nan to wlh ban... Bata karasaba mai martaba ya rufe mata baki kana yache aa bansanjin hakan
Don kuwa dagowa yayi yana kallan Ammi yaga yadda ranta yabachi sosai tabbas baitaba ganin bachin rai a fuskar mahaifiyarsa irin na yau ba hakan yasa jikinsa yayi sanyi haryafara nadamar meyasama yayi sauri marin yarinyar meyasa baya iya controlling zuchiyarsane why gashi tunda yake da Ammi baitaba bata mata raiba sai yau gaskiya bai kyautaba
Chikin nitsuwa da sanyayyiyar voice nashi yache kiyi hakuri Ammi inshaa allah zanrinka kiyayewa " batare da Ammi ta kallesaba tache dazaifimaka
Yusuf dai mamaki yake wai yau don'ne ransa yabachi haka kuma yayi saurin saukowa zuchiyar tayi sanyi tab lallai uwa tawuche wasa duk wani karfin izzan da mutun yake dashi bai isa yayiwa mahaifiyarsaba

Mikewa mai martaba yayi yana fadin Ammi kisameni adaki inasan magana dake ita Ammi tamike tabi bayansa tana faɗin to ganinan ai muje tare tunda mungama chin abinchin
Don da aryan ma mikewa sukayi suka nufi bangarensu
Yusuf yache Aunty farida wlh yaran nan sunban tausayi wai yama su nansune
Aunty farida tache wanda don yamara itache hiyana wanda tabi bayanta bayan ta gudu kuma itache diyana ta ukun kuma lamrat sai amrat itache karamar tayi maganar tana kokarin mikewa
Yusuf yache ina zakije aunty farida " zanje inyimagana da aryan da don ne dan kaga gobe zankoma
Yusuf yache to shike nan nima zanbiyoki daganaya bari nasha coffee ina zuwa to kawai tache masa san nan tawuche tafita daga palan

Tana fita palan bangaren aryan tafara zuwa da sallama tashiga palan babu kowa dan haka tanufi betroom dinsa zune tasamesa a kan kujerar mirrow yana hada wasu magunguna jin sallamarta yasa yadago kai yana kallanta
aunty farida tache mezakayi da waɗan nan magungu nan kuma " yache ina hadawa don ne " bashi da lfy ne ta tambaya tana kokarin zama a gefen gadansa aryan yache aa banashi bane akoi wasu criminals da zaiwa amfani dasune " aunty farida tache too allah yachechesu daga hannunku " murmushi kadan yadanyi kana yache kai aunty babba muɗin kuma yau
Aunty farida tache kuɗinfa aiku duk wanda yayi laifi kuma a kache kuzaku hukuntashi to wlh garama yachire rai da rayuwa dan kuwa inbai mutuba kadanne zai rage masa aryan zaiyi magana wayarsa tafara kara alamar shigowar kira bai dauki wayarba har kiran ta katse " aunty farida tache wayake kiranka haka dakaki dagawa a takaiche yache faruq ne " aunty farida tache faruq dai danasani best friend naku " aryan yache eh shine " aunty farida zata sake magana kira nabiyu yashigo bai dagaba har saida wayar takusa tsinkewa tukun nan yayi picking call din kuma yasata a H-free
yache hello my tager daga dayan bangaren faruq yache my man ykk yanakira da farkoh baka dagaba . aryan yache hannuna nachikin wasu chemicals ne shiyasa ban dagaba daman innagama abundanake zankiraka saikuma kasake kira ykk y mom da dad ina zahra da zaina da maryam faruq yache Suna lfy yasu Ammi. Aryan yache suna lfy ina abdul soja " faruq yache yana nan lfy " amma katambayeni kowa baka tambayi inteesar ba
Aryan yache wache kuma inteesar" faruq yache matar da zan aura mana " dogon tsaki aryan yaja kana yache kaima auren zakayi " faruq yache eh mana aryan yache tofa karkabari don yajika kaibama don bama nima yanzu..bai karisa maganarba aunty farida ta amshi wayar tana fadin yaushe zaka kawomin amaryan maiduguri inganta " faruq yache aunty babba ashe kina kusa " aunty farida tache eh wlh faruq amma gobe zanwuche " faruq yache ina junior
Aunty farida tache yana wajen Ummi kai bama wannanba yaushene auren, kuma kasa lokachi kakawomin amaryan inganta, ai garamaka kayi aurenka karka biyewasu Aryan dakuwa su basusan chewon kansuba
Baki bude aryan ke kallan aunty farida sai zuba hira take da faruq dagajin yayi maganar aure waisu me matsalarsu dasuke san sai munyi auren nanne
Bayan aunty farida tagama hirarta da faruq ta katse kiran ta mikawa Arayan wayansa san nan tache to daman nazo muyi sallamane gobe zanbi jirginsafe zuwa maiduguri
Aryan yache ok karfe nawa
Aunty farida tache 7 dai dai " Aryan yache okay zanzo inkai ki airport. Aunty farida tache to ngd bari naje nayiwa donma sallama tayi maganar tana kokarin mikewa
Aryan kuwa baisake tankamataba har tafiche daga dakin tama bar shashen nashi gaba ɗaya tanufi shashen don agurgije tamasa sallama dan tanasan taje ta shirya kayanta shima dai don chewa yayi zaizo yakaita airport


Abangaren su hiyana kuwa tana parin palon dakinsu tanufa tafada kan gadonsu tana kuka diyana nashigowa ta haye kan gadan tana rarrashin hiyana saigasu zahra " nan zahrama tashiga rarrashinta har tayi shiru takuma saukoh kasa suka karisa chin abinchinsu nan suka haye gado zahra ta daukoh takardun makarantar ta tafara koya musu karatun.


Ammi na zaune a tsakiyar gadan mai martaba tana gyara masa gashin kansa suna yar hirarsu chikin nishadi Ammi tache ran'kayadade dan allah katausayawa mardiya kabata lamrat kaga batada ƴa allah baibata Aihuwaba gashi faridama tana san diyana
Mai martaba yache oh bakyasan ganinsu a gabankine to idanma ke bakyasan ganinsu ni inabukatar ganinsu kuma babu abunda zai raba yaran nan sai mutuwa ko aure bazan yarda yarabasuba dan kuwa idan miji ba agarin nan yakeba babashi aurensu zanyiba wlh duk wanda yake sansu tofa saidai in mazauni kano inba hakaba yahakura kuma wan nan shine hukunchina bansan sake jin wata magana akan yaran nan
Ammi tache to inshaa allah bazan sake magana a kai ba jawota mai martaba yayi tadako kan kirjinsa yana faɗin shiyasa nake sanki sosai kekadaiche a chikin matana innayi magana baki musamin kobakison abun danache haka kike hakura ki amsamin allah yamiki albarka " shafa gefen fuskarsa Ammi tayi tache nima ai inasanka sosaima
Mai martaba ya ɗan chije hannunta yache yanzu babu fullanchi ke nan
Dariya Ammi tayi tasake ahigewa jikinsa tana faɗin eh kam akoi amma kaɗan kaɗan rungumarta sosai mai martaba yayi yafara raɗa mata magana a kunne


Misalin karfe 10 dai dai aunty farida tashigo dakin Ammi da sallama abakinta Ammi na kwanche a kan gado tamike daga zaune ta amsa sallamar
Abakin gadan aunty farida ta zauna tache Ammi gobe da asuba zantafi nazone naji yakukayi da mai martaba " Ammi tache wlh feeda har kunyarki nakeji bansan yazanfara yimiki bayaniba " Aunty farida taɗan kakalo murmushi kana tache karki damu Ammi aidaman nasan dawuya mai martaba yabanisu saboda tunfarko yanuna aa bazai bayarba amma bakomai wlh Ammi gobe zanwuche zanbi jirgin karfe 7
Ammi tache to allah ya tsare hanya feeda Aunty farida tamike tana fadin ameen tanufi hanyar fita tana fita kai tsaye tayi bamgaren Ummi

Washe gari misalin karfe 9 na safe gaba daya family suna palon mai martaba zaune akan table din chin abinchinsu gaba ɗayansu har dasu don amma banda su diyana da zahra da mai martaba
Mai martabane yafito daga ɗakinsa yazo ya zauna a kujera nanfa kowa yafara gaidashi gaba ɗayansu yahadesu yabasu amsa ɗaya san nan yache inasu diyana
Ammi tache suna daki " mai martaba yache to mryafaru basu fitoba
Ammi tache wlh nayi nayi suzo muchi abinchi hiyana tache itakam wlh tana tsoran yayansu bazata iya zuwaba gaskiya kuma daga yauma a daki zata rinka zama to saurankuma dasukaga yayartasu taki zuwa suma sukache bazasu iya zuwaba dana nuna zan matsamusu sai suka fara kuka shine na kyalesu zahra'ma na tare dasu,
Mai martaba yache ai daman nasan zaayi hakan ɗayanku yaje yakiraminsu
Mikewa yusuf yayi yache bari naje da kaina na shawo kansu kila idansuka ganni zasuzo
Wani kallan banza don ke wurgawa yusuf amma yusuf ko ajikinsa aryan kuwa sai hararan yusuf din yake amma yusuf baibi takansuba yayiwaje

Da sallama yashiga palan lamrat kawai yasamu zaune tana kallo tsayuwa yayi yana kallanta kusan 5 mnt yana tsaye itakuma Sai kallanta take batasan da mutunba
gyaran murya yaɗanyi
Ta ɗago aiko tana kallansa tamike tawatsa a guje sai chikin ɗaki ". Dan ita atunaninta don ne dan bata iya rabesu
Binbayanta Yusuf yayi har chikin dakin da sallama yashiga suna zaune kan gado suna ganinsa dukkansu suka rungume hiyana suka kame jikinsu waje guda banda zahra " zahra kam nitsuwa tayi murya na rawa tache ina kwana yaya yusuf ga mamakin ta sai taji yache lfy baki sake zahra ke kallansa tun datake dashi bata tabajin ya amsa gaisuwar waniba a gidan nan amma yau ya amsa nata tab to kodai mafarki takene tayi nisa chikin tunani saitaji muryan shi yana faɗin
Hiyana tashi kizo " murya na rawa hiyana tache dan Allah kayi hakuri tana magana tana hawaye wlh nibansan ruwanka bane shiyasa na dauka amma dan allah kayafemin karkasake dukana bazanma sake zuwa wajen chin abinchinbama kaji
Tana chikin magana kawai taji ansa hannu ana share mata hawayen dake gangarowa daga fuskarta da sauri ta dagokai murya na rawa tache..


Pls more comments an share

*💫STAR LADY💫*



*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star Lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai


*Episode 9*



Rike take da cup ɗin coffee datahaɗa masa tafiya take, itakanta batasan ina tanufaba dan bata san part nashiba tazo dai dai,zata fita bangaren Ammi tachi karo da Fahad " baya taɗan koma kaɗan kana tache ina wuni yaya Fahad " bai amsaba kuma bai ko kalletaba yazo yawucheta " da sauri ta tache yaya Fahad dan allah inane bangaren yaya Aryan " banza yayi da ita yayi wuchewarsa chiki yabarta tsaye " tayi kwafa tana faɗin wlh dani kake zanyi maganin kane tajuya tachigaba da tafiya, sai sauri take kamar tasan inda zata

kai tsaye palan mai martaba tanufa da sallam tashiga babu kowa awajen dan haka tanufi betroom kai tsaye sallama tayi a bakin kofar betroom ɗin tunba'a amsa sallamar kuma ba'abata izinin shigowaba tashige abunta " zaune tasamu Mai martaba da Ummi a kan gado suna hira " mamakine yakama Ummi " Mai martaba kam bai damuba dan yasan halin diyana sosai " Ummi che tache diyana lfy kika shigowa mutane ɗaki babu sallama " turo baki diyana tayi tana faɗin dakin yaya Aryan nake nema, natambayi yaya Fahad yaki faɗamin " Ummi zatayi magana, mai martaba yarigata dachewa " idan kika fita nan kibi pangaren hannun damanki a nan part nasa yake " to ai kofa biyu'ne awajen wanene nashi chewar diyana " na biyun shine mashi mai martaba yabata amsa " to kawai tache san nan tafiche abunta " dawo da kallansa mai martaba yayi kan Ummi data sake baki take kallan ikon god " ya akayine mai martaba yatambayeta " hmmm su diyana manya mamakin tabani ne itakam ko ajikinta kawai tafaɗowa, mutane daki chewar Ummi " murmushi kawai mai martaba yayi kana ya girgiza kai

Tura kofar part ɗin tayi tashiga tana tafiya tana wakarta chikin harchen fullachi " (fullo daru midarata fullo daru midarata) " har tashiga palan babu kowa, dan haka sai tanufi kofar datagani a chikin palo kai tsaye tashiga babu ko sallama " jin mutun yashigo yasashi ɗago kai yana kallanta tachikin mirrow, daure,yake da towel a kugunsa da alama wanka yafito, gawani gashi mai tsantsi bakinkirin a kwanche akan faffadar kirjin'sa, damtsen hannunsan nan kamar zai fashe saboda karfi,tamkar wani zaki, ga gashin kansan nan kuwa ajike, yake da'alama ya wanke kanne, gashin kwanche yake har kafaɗarsa, zuba mata wan nan ash eyes ɗin nashi yayi " sai waige waige take da alama bata magansaba " shiru ta tsaya kamar mai sauraron wani abu" "zuba mata ido yayi sosai yana kallanta " sanye take chikin doguwar riga abaya still dai kanta babu ɗan kwali," "juyawa tayi zata fita karaf idanta ya sauka chikin nashi ta chikin mirrow, tsabar tsorata, wani kara tayi kana tayi wurgi da cup ɗin coffee dake hannunta ta watsa aguje zata nufi waje amma ina, taku biyu yayi ya tamki kugunta " saboda tsabar tsoro nunfashinta ɗaukewa yayi " sai dai kawai yaji tasake jiki zata faɗi da sauri yariketa da kyau,

Kallan fuskarta yayi yaga alamar kamar suma tayi, yasa hannu ɗaya ya ɗauke ta Chak sai kan makeken gadansa ya kwantar da ita " san nan yakoma gaban miro yachigaba da abun dayake, bayan yagamane
yanufi dressing run nashi, saida ya dauki kusan 10 mnt kafin yafito sanye da kayan barchi a jikinsa doguwar wando da riga mai dogon hannu masu laushi farare tas " kai tsaye freij yanufa ya daukoh ruwa, yazo ya zauna a gefen gadan yabuɗe bakin rubar ruwar ya tarfa a hannunsa, ya shafa mata a' fuska " wani nauyayyar ajiyar zuchiya ta sauke haɗe da jan dogon numfashi,
batare da tabuɗe idoba tafara sambatu " don Allah kayi hakuri wlh bansan bakaya ajikinka bane nashigo kuma kaikache nazo dan allah karka bugeni " ke kimin shiru chewar Aryan " da sauri ta buɗe ido tana kallan inda take, mikewa tayi da sauri ta saukoh daga gadan tanufi hanyar fita " kamar daga sama taji yana faɗin " inazakije konache kitafine? " Da sauri ta juyo tana in ina a'a " to zo nan ki zauna yayi maganar yana nuna mata kasan carpet ɗin " da sauri takoma ta zauna " wayache kizubarmin da coffee " ɗago kai tayi tana kallansa taga bama ita yake kalloba wayarsa yake latsawa " kayi hakuri zankawo maka wani tabashi amsa " kinsan meyasa nakiraki " aa bansaniba " wlh wan nan shine last worming na karshe da zanmiki idan kikasake yimana maganar wan nan shegen kauyen a gidan nan saina babballaki kinajina " murya na rawa diyana tache eh naji "

kuma inasan kibuɗe kunne ki saurareni idan kika bari nasake ganinki babu ɗan kwali saina aske gashin nan gaba ɗaya " da sauri diyana tache yauwa yaya dan allah ka askemin inka iya wlh banaso daman " mamakine yakama Aryan tunani yashigayi idanfa yabiyewa yarinyar nan to tabbas zaiya babballata " dan haka sai yache ke yanzu kitashi kije kikawomin wani cofee ɗin san nan kuma kullum dasafe karfe 7 dai dai kikawomin coffee haka da daddarema karfe 9 dai dai shima inabutar coffee idan kika kuskura kika wuche time dana baki,sai jikinki yafaɗa miki kuma banche wani yahaɗa , coffee ɗin ba kezaki rinƙa hadawa kinaji, tashi kije kikawomin wani yanzun nan yayi maganar a kausashe " da sauri tamike tanufi kofar fita har takai bakin kofa kuma saita juyo tana faɗin yaya Aryan to yabatun askin zaka askemin gashin " wani


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login