Showing 357001 words to 360000 words out of 363274 words
sai mutsu mutsun yake da saurin ta nufi waje tana faɗin "Na gode yaya Prince ka kulamin da kanka sai da safe" zuba mata ido yayi har ta fice san nan ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya tare da jawo wayar sa dake saman bedside drawer ya shiga contact ya laluɓo number Ammi ya fara kira. Bugu ɗaya Ammi ta ɗauka murya a kasale yace "Barka da dare Ammi" daga ɗayan ɓangaren Ammi tace "Yauwa Barka ya naji muryan ka haka?" Shiru ya ɗan yi yana tunanin abun da zai cewa Ammi kafin yace "Na fara barci ne" "okey tom lafiya ka kirani ko dai Humaira bata dawo ɗakin bane?" Girgiza kai yayi kamar yana gaban ta kafin yace "A'a na kira ne ma dan na faɗa miki ki barta ta kwana da ƴar uwar ta" shiru Ammi ta ɗan yi har cikin ran ta taji daɗi kasan cewar ta lura da damuwar da Hiyana ke ciki na rashin haihuwa gashi tun da suka dawo asibin ta mannewa yaran Diyana ko abinci sai da Abba ya ɓata rai san nan ta iya kyale yaran taje taci abinci ta dawo "Ammi bakyaji nane?" Cikin sauri Ammi tace "Ina jin ka ba damuwa sai da safe" ta kai karshen maganar tare da katse kiran mai da wayar yayi ya ɗaura saman bedside drawer tare da jawo lallausan bargon sa ya rufe jikin sa zuwa cikin sa ya lumshe ido yana mai matukar jin sha'awar matar sa da kyar barci ya iya ɗaukan sa.
After 1 week
Ranar suna twins suka ci sunan Aiman da Safras suna kiran Safras da Prince shi kuma Aiman Son an sha shahalin bikin baby's da maman baby's sun samu kyauta sosai musamman kyauta da bgs ya musu dankareriyar sarkan gold ya saiwa Diyana mai matukar kyau da tsada yasa su Aunty farida suka mata sayayyar sabbin lefe akwati 24 cike makil da kaya da kayan ado masu kyau da tsada sai baby's kuma ya sai musu Company mutoci guda biyu yace abu ɗe musu Account ana zuba musu riba murna awajen family ba'a magana idan nace zan tsaya zayyana muku marnan da family ke ciki to zamu kwana mu wuni bamu kammala ba. Bayan suna da kwana uku su Abba suka shirya wucewa Nigeria da Diyana ba yadda Aryan bai yi ba amma su Abba sun ki yarda haka suka tattara Diyana da baby's ɗin ta da Lamrat da Zahra dukka suka wuce da su Nigeria Abbo ma ya tattara family sa su yaya Abdussalam da amaren su suka wuce Sudan Uncle Aliyu ya ɗauki Amaryan sa Hajj Fateema suka koma Dubai dan can yake da zama. Gidan ya rage daga Hiyana sai amrat a mata dan itama matar Hisham tun da cikin ta ya shiga watar haihuwa ta koma gida Nigeria dan Haihuwa, mazan kuma suna nan kowa ya koma bakin Aikin sa Aryan Fahad Khalid Yusuf Ahmad amma kullun suna manne da waya suna hira da matan su itama Hiyana ta koma bakin Aikin ta wajen ansan horon sojoji daga gun bgs Amrat kuma na faman tura cikin ta ɗan wata 6.
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai mu
[8/23, 10:59 AM] Maman Aslam: 💋Duk Karfin izzata 💋
By
Star Lady
Page 65
After 8 month
Auren su nada shekara 2 da wata 6 kenan Hiyana ta kware a duk wani abun da ya safi aikin soja kama daga training faɗan hannu harbi da bindiga bincike kwakkwafi iya datsar camerorin mutane da wayoyin su ta ɗauki bayanai a takaice dai ta zama baban soja babu kaki ba aikin yi dan duk wanna abubuwa da ta iya bata da aiki sai girki a kitchen da wanka da kwalliya Sultan ɗan Lamrat wato takwaran Bappa yana gudu ko ina yanzu, shima kalifa ɗan Zahra yana tafiya ko ina little da prince kuwa suna kokarin takawa amrat ma ta haifi baby girl an wa Ummi takwara Wato Hauwa'u suna kiran ta da antiete ita kuwa Hiyana shiru ba labarin ciki sai aikin ɗawai niyar ƴaƴan su Zahra dan duk in da ka ganta tana manne da Prince ɗin Diyana ko little dukkan su ba wanda ya sake Haihuwa a cikin su.
Yau ta kama ranar Saturday weekend gaba ɗaya kowa yana gida ban da bgs shi baya nan ya fita. Tsaye take cikin kitchen tana haɗa musu abincin rana sanye take cikin wandon jeans baki daga saman wandon ya natse ta ya fitar mata da ainahin shape nata kasan wandon kuma a buɗe sosai irin wandon nan ne da akewa lakabi da palaso jeans palaso tana sanye da yar riga mai karamar hannu wadda ta kama ta sosai rigar da wandon dukka, ta sanya hular sanyi mai gashi sosai a kanta tana haɗa musu miya steew sai kamshi mai daɗi yake tashi a cikin kitchen ɗin. A gajiye ya shigo babban palon kasa yana kokarin haurawa sama Part nasu ya hangota a kitchen nan take yaji gajiyar ta gudu ya juyo a hankayi ya nufi kitchen ɗin daga bakin kofa ya tsaya ya zuba mata manya manyan ido san nan yana kallon yadda take aiki cikin nitsuwa da kwanciyar hankali.
Ganin ya jima awajen amma bata lura da shi ba hankalin ta na kan aikin ta ne yasa ya tako a hankali ya shigo cikin kitchen ɗin ta bayan ta ya sanya hannu ɗaya ya rufe mata ido cool murmushi ta saki tana faɗin "Matar Brigadier general ai bata da tsoro yau she ka dawo habibi na?" A hankali ya zane hannun sa daga kan idon nata ya mai da saman wuyar ta yayi da ya zuro ɗayan hannun nasa ta saman marar ta ya kwanto da kansa saman kafaɗar ta yana shakan kamshin perfume nata yana lumshe ido "yaya Prince sai yaushe zamuje Sudan?" Dogon numfashi yaja tare da saukewa a hankali ya sanya kyakkyawar hannun sa ya ansa wukar dake hannun ta take yanka fruits da shi ya ajiye ya zura hannun sa cikin rigar ta ya fara murzan tula tulan ta tare da matso da bakin sa dai dai saitin kunnen ta kasa kasa yace "My Eshat yaya Prince yana bukatar abincin sa fa" a hankali kamar mai raɗa tace "Yaya Prince ai ban gama abincin ba saura kaɗan kaje ɗaki yanzu zan kawo maka ko da snacks ne ka ɗan taɓa" "Ni ba wan nan abincin nake so ba ai kin san abincin da nake magana a kai asalin abinci na nake so" ya faɗa a ɗan shagwaɓe "Yaya Prince ai irin abincin nake girka maka ba rice and beans and steew ba? Shi nake maka ai" ganin ta manna masa hauka ne yasa ya juyo da ita da karfi ya haɗe bakin su waje guda ya fara bata hot kiss hannu ta ɗaya ta zura cikin gashin kan sa tana shafawa, har tsakiyar tafin kafar sa yake jin abun da take masan nan, da zafi zafi yake bata hot kiss hannun sa ɗaya na kan tula tulan ta a hankali ta kai hannun ta saman banana nan sa bai san lokacin da tace "Wash my Eshat" zame ɗayan hannun ta tayi daga kan sa ta tura cikin rigar sa ta fara murza masa nipple na shi cikin dabara ya kashe gas ɗin ya ɗauke ta cak suka nufi part nasu. Har sai da ya kusa shiga bedroom ɗin nasu san nan ta farga ya ɗauko ta cikin sauri tace "Yaya Prince girki na" ina bai ma jin me take faɗe yayi nisa. Saman katafaren gadon su ya shinfiɗe ta tare da hayewa ya fara aikin sa.
Sosai suka murji juna iya son ransu kafin nan suka hakura suna mai da numfashi.
After someone ya ɗauke ta suka wuce toilet sukayi wanka suka fito suka shirya cikin wandon sojoji three quarter da riga army green mara nauyi sunyi kyau iya kyau ba'a magana shigar su iri ɗaya, sun saki baki lallausan gashi kan sun nan har baya idan kaga face nasu sai ka kasa banbance wanene bgs wace ce Hiyana saboda kamannin su ga kuma sunyi shiga iri ɗaya jikin su kawai zaka gani ka iya babban ta su sai kuma sajen bgs ya fi nata yawa kuma shi yana da gemu kaɗan sai kwayar idon su. Fitowa palo sukayi suka baje saman 3 seater suka dasa daga in da suka tsaya ɗazun a ɗaki kamar wasu chewing gum suka sake mannewa juna daman shi bgs bai koshi ba kawai ya hakura ne ya kyaleta dan ya lura ɗazun ɗin kamar ta gaji. Sai sambatu yake zuba mata itama tana tayashin, "My Eshat kwanan nan kin kara daɗi over me sirrin?" Jan dogon hanchin sa tayi kafin tace "Na kara daɗi ko ka kara daɗi?" Tayi maganar dai dai lokacin da ta zura hannun ta cikin wandon sa ta fara shafan bananar sa a hankali "Wash" ya furta tare da matse ta sosai a jikin sa suka ci-gaba daga in da suka tsaya.
sunyi nisa cikin tsabtacecciyar soyayyar su can cikin kwakwalwar su suka jiyo sallama daga bakin kofar palon ta waje, da kyar bgs ya iya sai ta kan sa da muryan sa ya amsa sallama dan lokaci ma kwata kwata bai iya ɗago muryan wanene ke sallama ba saboda nisan da suka yi, jin ya amsa sallama ne yasa tayi kokarin miƙewa daga jikin sa cikin sauri ya rikota yana girgiza mata kai da kyar ya iya waro manya manyan idon sa da suka rikiɗe suka yi ja sosai, a hankali kamar mai raɗa tace "Yaya Prince na jifa kamar muryan yaya Aryan ne" lumshe ido yayi ya sake buɗe wa kafin yace "Dan Aryan ne sai akace ki tashi?" Girgiza masa kai tayi ya sanya hannu ya gyara mata kwanciyar ta a jikin sa kafin yace "Shigo mana Aryan" sallama Aryan ya sake yi kafin ya shigo ya samu waje saman 2 seater ya zauna yana faɗin "Barka da rana sir" kallon gefen ido bgs ya masa kafin yace "Me kake shirya wa yau kuma?" Zai yi magana cikin jin kunya Hiyana tace "Yaya Aryan ina wuni?" Murmushin yayi dan ta bashi dariya yadda take ta wani ɓoye fuska kamar wadda tayi wani mugun abu "Lafiya lou sister fatan kema kuna lafiya?" Shiru tayi kunya ya hana ta ba shi amsa sai mutsu mutsu take a jikin bgs hannu tasa ta toshe hanci ta tana ɓoye fuska bata son kamshi turaren yaya Aryan sai faman dannewa take amma har cikin makogoron take jiyo kamshin turaren nasa a guje ta yunkura zata tashi ta bar palon bgs yayi saurin riko ta yana faɗin "Ina zaki je?" Kokarin kwace kan ta take dan amai da ya ciyo karfin ta ba zata iya magana ba, kankame ta yayi da karfi yana kokarin miƙewa kenan ta fara kwara masa amai a jiki har lokacin ba ta dai na kokarin kwace kan ta ba rike ta yayi sosai ya dukar da ita kasa dan ta samu damar yin amai ɗin da kyau bai damu da wanka da ta masa da amai ɗin ba, da sauri Aryan ya miƙe ya kariso wajen yana faɗin "Sorry sister" kara toshe hanci tayi da karfi tace "Yaya Aryan dan Allah karkazo kamshin turaren ka zai kashe Ni" kallon juna bgs da Aryan suka yi kafin Aryan yayi baya baya dan shi duk irin wan nan abun ba kalan da bai gani ba wajen Diyana baya baya ya rinƙa yi har ya kai bakin kofar fita san nan ya tsaya ya kalli ta da kyau kafin ya dawo da kallon sa kan bgs cike da farinciki yace "Alhadulillah Alhadulillah idan ta gama amai ɗin ka mata pregnant test mugani ko zargina gaskiya ne" waro ido waje bgs yayi kafin yayi magana Aryan ya fice da sauri dan ya sauwakawa Hiyana wahala. Har ya fice sai kuma ya dawo yace "Bgs idan ka mata test ɗin ina jiran inji result ɗin da wuri san nan maganar da na zo muyi idan ka samu time mu haɗu awajen hutawa dake waje" yana kai karshen maganar ya fice da sauri dawo. A hankali bgs ya kallon sa kan ta sai faman tikar amai take kamar zata amayar da kayan cikin ta dukka, dukawa yayi kusa da ita yana faɗin "Sorry my Eshat" kuka ta sa masa mai tsuma zuciyar mai sauraro da man already akoi hawaye shara shara a firkar ta saboda amai da tayi bai damu da amai dake jikin su ba ya rungumota yana faɗin "Sorry kiyi shiru kin ji? Yanzu zan baki magani" bai jira amsar ta ba ya ɗauke ta cak suka wuce toilet. Sai da ya mata wanka shi ma yayi suka fito san nan ya ɗauki wayar sa ya kira jourfree akan yazo gyara musu wajen da ta ɓata da amai, ya shirya cikin jallabiya baki ya sanya mata yar riga zuwa guiwar ta ya ɗauke ta suka wuce ɗakin da suke duba mara lafiya ya fara dubata.
Waro idon yayi lokacin da ya gwadata gwajin farko yaga ciki har wata 3 a jikin ta bai yarda da gwajin ba ya sake yin wani still ciki wata 3 ne ya bayyana mutuwar tsaye yayi ya kasa motsawa Allah mai iko kullun tana masa kuka shi kan sa yana cikin damuwa basu san ma Allah ya basu ba zancen zuci ya fara yi "kenan da Aryan bai zoba sai dai kawai muga ciki ya girma ya bayyana kan sa wow" a hankali ya kai hannun sa ya shafi cikin nata dake a shafe flat kamar babu alamar wani abu wai ciki yasha ruwan mamaki ganin hakan cikin ta flat kamar ba komai amma haka 3 month pregnant ne a ciki wow, da kyar ta iya buɗe baki ta fara magana saboda aman da ta sha "Yaya Prince lafiya? Me yake faruwa? Me yasa nayi amai?" Bai san lokacin da ya rungumota ya ɗaga ta sama yana murmushi ba "Yaya Prince ka faɗa min mana menene?" Cike da murna yace "My Eshat yau Allah ya jikan mu ya amsa mana addu'ar mu ya bamu ciki my Eshat kina da ciki har 3 month" kankame sa tayi tana dariya nan take taji duk wani ciwo ya gudun mata cike da zumuɗi tace "Yaya Prince ɗan sauke ni muyiwa Allah sujudur shukur kaji?" Da sauri ya sauke ta suka duƙa a tare suka yiwa Allah sujudur shukur suna ta farinciki da murna. Rungumota yayi bayan sun ɗago daga sujjadar yana faɗin "Me kike so na baki my Eshat? Faɗa min kin min komai kin biyani komai ni kuma ki faɗa min me kike so na miki?" kwantar da kan ta tayi saman faffaɗar kirjin sa tana faɗin "Kai kai kaɗai nake so my hubbi bayan kai bana bukatar komai" mikewa yayi ya ɗauke ta cak ya fice da ita. Bai doreta ko ina ba sai saman kafaren gadon su ya kalle ta da kyau cike da so da kauna kafin yace "Ina zuwa bari nayiwa Aryan albirushir san nan na miki girki da kai na na kawo miki dan nasan baki ci komai ba tun da na fita kin bar min baby da yinwa" bai jira amsar taba ya fice kai tsaye ya nufi harabar gidan can wajen shakatawar su ya hango Aryan da Diyana suna zuba love ɗin su ga little da prince suna gefen su suna wasa yau bgs yana cikin farimciki mara misaltuwa. Tun daga ɗan nesa Aryan ya hangosa ya miƙe cike da zumuɗi dan yadda yaga face ɗin bgs yasan hasashen sa ya tabbata da sauri ya taro bgs ɗin suka rungumi juna dukkan su sai murmushi suke. "Congratulations my blood" cewar Aryan "Kai Aryan to ka bari na maka albirushir ɗin mana" "No bgs ai murmushi dake kan face naka ya gama min albirushir ɗina" sakin sa bgs yayi ya juya ya nufi hanyar komawa cikin gida yana faɗin "Duk wani ma aikaci dake aiki a karkashin mu daga gida har office daga nan kasar har sauran ƙasashen duk ka raba musu 1-1 million yau zuwa dare zan yi list na kyautar da zamu yi" ya kai karshen maganar tare da komawa cikin gida ya wuce kitchen ya tsaya kusa da gas ya fara tunanin me zai dafa mata taci taji daɗi. Yana tsaka da tunani ta kwaso da gudu tayi tsalle ta haye bayan sa tana dariya cikin sauri ya sauke ta tare da juyo da ita suna fiskantar juna yace "A'a my Eshat kar kiyi ki jiwa baby na ciwo why zaki yi gudu haka? kar ki sake daga yau ki kula mana da babyn mu yanzu faɗa min me zaki ci na girka miki" faɗawa saman faffaɗar kirjin sa tayi tare da sa masa kukan shagwaɓa hannu yasa yana ɗan shafa bayan ta a hankali yana faɗin "Menene my world?" Shiru tayi masa ba tayi magana ba ɗago haɓar ta yayi yana kallon kyakkyawar face nata "Tauraruwa ɗaya tamkar da billion wadda tasa Brigadier general ajiye duk wani dokoki sa da wani tsarin da yayiwa rayuwar sa tasa ya ajiye duk wani izzar sa ta sanya ya ajiye bindiga ya ɗauki fure ta sanya ya duƙawa soyayya kece macen da kika sa naji na dawo cikakken mutun duk karfin izzata sai da na sauke na ajiye na ɗauki fure na duka a gaban ki na miƙo miki my Eshat kin gama min komai a rayuwa sai dai kuma kin kusa haukata Brigadier general kin kusa mai dani ragofa" ya kai karshen maganar tare da manna mata kiss a goshi, turo ɗan karamin baki ta tayi cikin shagwaɓa tace "Yaya Prince ni ba wani rago da na kusa mai da ka asalin ka jarumin ne jarunta a jinin ka yake tun asalin jinin ka a tafashe yake amma ni yaya Prince ina son sanin wani abu game da kai" tsura mata