Showing 153001 words to 156000 words out of 363274 words

Chapter 52 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2563

kamar ba mutun ba

tasowa yar budurwan dake zaune a bayan su tayi itama ta nufo su tana faɗin "mum menene? Hannu mum tasa ta mata nuni da yarinyar dake kwanche kan gado tana faɗin "hanan kalli yarinyar da yayanki ya buge ne ta farfaɗo, kai kallon ta hanan tayi kan gadon da yarinyar ke kwanche tana kallon saman, chike da murna hanan tace "wow mum kinga yarinya mai kama da Aswariyya raj na kasar India sai dai blue eyes ne kawai da ya bambam tasu ta kai karshen maganar tana nufar gadon da yarinyar ke kwanche gefen ta ta zauna tana faɗin

"Sannun ki ya jiki? Dawo da blue eyes nata yarinyar tayi kan hanan, sosai take kallon hanan "zaki iya yimin magana? chewar hanan, shiru yarinyar tayi batace komai ba karisowa wajen Ahzan da Mum su kayi "hanan jeki kira likita ki che masa yarinyar ta farka" chewar Ahzan yayi magana yana kokarin zama a gefen gadon

"Yammata ya sunan ki mum ta tambaya tana kallon yarinyar shiru yarinyar bata yi magana ba sai binsu da ido da take "mum ina ganin mu kyaleta tukun nan ko? tun da kinga yanzu ta farfaɗo kila sai anjima idan ta sake samun nitsuwa zatayi magana" "eh hakane Ahzan amma gaskiya yarinyar tana da kyau sosai, shiru Ahzan yayi dan yama rasa me zai che domin kyan yarinyar ya gama ruɗar da shi

Dr walid ne ya shigo ɗakin da sallama ɗauke a bakin sa hanan da Nurse biyu suna biye da shi a baya, zuwa yayi ya fara mata yar gwaje gwaje sa da zaiyi yayi yar dube duben sa, san nan ya dawo da kallon sa kan su Ahzan da gaba ɗaya sun zuba masa ido suna sauraron suji me zai che "Alhadulillah yarinya dai ta samu sauki amma akoi yar matsala bazata iya yin magana ba yanzu wata kila gaba zata iya chigaba da magana sai kurinƙa sata a addu'a, shiru sukayi ba wan da ya sake magana, Dr walid ya kwashe kayan aikin sa ya nufi waje


KANO

Khalid da Yusuf ne zaune a palon Abba suna hira "amma yaya Khalid kana ganin Bgs zai so yarinyar nan kuma ya zauna da ita a matsayin mata kuwa? Murmushi Khalid yayi kafin yace "inaga duk gidan nan ba wan da ya kai Ni sanin halin Bgs, ko Aryan bai kai Ni sanin halin saba domin Aryan baya shiga abun da baa shigar da shiba ni kuma ko da Bgs bai shigar da niba in dai naga abun da bai min ba sai nayi magana shiyasa nafi Aryan shiga jikin Bgs sosai wlh kaji na rantse maka ko? Ko Bgs zai so yarinyar nan tofa inaga sai mun haɗu gaba ɗayan mu mun dangana da ɗakin gaba mu ɗauki shekara ba barchi dare mu kwana muna sallah muna masu addu'a idan ba haka ba abu mai wuyar gaske ne Bgs yaso sister shifa da mace da namiji duk ɗaya yake kallon su ba shi da wani shauki baya jin wani filling shifa bai ma san kyau ba bare muche idan yaga kyan sister zai iya ruɗe wa yace yana son ta, to bai ma san kyau ɗin ba shi idan ba kyan bindiga boom da kuma bullet ba bai san kyan komai ba, kai in ta kai che maka ma idan kaga Bgs ya ɗaga ido ya kalli sister to wlh a rashin sani ne sai kache baka ma san shiba kake min irin wan nan tambaya mutumin da ko Aryan baya ɗaga ido ya kalla ka dubi yadda suke da Aryan ɗin nan fa, kuma wlh ba wai Bgs baya son mu bane ni nasan yana matikar son mu shi yasa duk wani iskilancin da zai min bata damu na nariga da nasan haka halin sa yake ina da tabbacin idan ba mu da muke tare da shi ba sai kuma Abba da Ammi tofa ba wan da a gidan nan zai che ga kalan voice ɗin Bgs kai a gidan nan ma akoi wayan da basu taɓa jin voice nashi ba bare ma su riƙe kalar ta" dakatawa da magana Khalid yana kallon Yusuf da ya sunkuyar da kai kasa kamar mai tunani

"Yusuf tunanin me kakeyi kuma? Ɗago kai Yusuf yayi tare da sakin murnushin mugunta yana kallon Khalid "lfy kake irin wan nan murmushin haka Yusuf? "Kasan me yaya Khalid wlh idan na tuna wata rana sister zata fito ɗauke da chikin Bgs sai abun ya rinƙa bani dariya zan ga wan nan lokachin kuma wani irin iskanci zai mana shin zai chi gaba da chewa kallo ɗaya yakewa wace da namiji ne ku kuma alokachin zai fara bamban tasu" "amma gaskiya Yusuf baka da dama wlh wai daman tunanin baby Bgs da sister kake ko to sai kayi kokari ka dage da yi musu sallar dare kana rokon Allah daya sanya soyayyan da tausayi da imani a zuchiyar Bgs dukka dan wani lokaci idan Bgs yayi wani abun ni tunani nake anya yana da imani kuwa "aa yaya Khalid dolefa wata rana Bgs zai hakura ya rungumi kadda ya kama matar sa domin dai kaji me Abba yace ko mutuwa yayi bai yadda Bgs ya saki hiyana ba to kaga zama da ita ya zama masa dole" "eh hakane Yusuf kana da gaskiya zama da ita ya zama masa dole amma yanzu ta yadda sister zata juri zama da shine abun dubawa domin wlh zata sha wahala ba kaɗan ba gashi baya magana baya kallon mutane idan ka masa magana ba zai am saba idan kayi tunanin bai ji bane ka mai mai ta ya daka maka tsawa kai duk wani abun da zakayi ka burge ɗan adam idan ka yiwa Bgs hukun taka zai yi shikam babu wani abu a duniya dake burge sa inaba Gun da bullet ba mutun ne bazaka taɓa gane hagun sa ba bare dama"

"Ai yaya Khalid kai baka ma sani bane wlh gaba ɗaya wajen aikin mu kama daga manya har kananun sojoji masu tasowa da zarar an ambaci sunan Bgs kowa jikin sa rawa yake Hmmm ai a gida ma yana muku sassauci sai kaje wajen aikin mu watara zaka sha mamaki dan akoi wata rana da wani soja yayi laifi yaya Aryan yace Bgs ne zai masa hukuncin wlh sojan nan yana jin anche Bgs ne zai hukunta tashi yasa bindiga ya harbi kansa ya mutu, kai bama wani ba ko ni da kai na idan misali yanzu nayi laifi a che Bgs ya hukun tani to ina mai tabbatar maka harbe kai na zanyi na mutu dan da Bgs yamin hukun chi gara na mutu na huta dan hukunchin sa ba kyau ba zai kashe ka ba amma zaka gwanmachi mutuwa idan ya fara hukun taka, kana gani gaba ɗaya faɗin London idan aka ambaci sunan shi sai kasar ta girgiza daga manya manya masu faɗa aji a kasar har kananan yan siyasa mutuwar tsoron sa suke koda super market kaje chikin wasa ka amince sunan sa nan take zakaji jama'a sun nitsu ba zaka rasa masu furta kallamar shahada a chikin su bama"
"To ai Yusuf wan nan dalilin ne yasa nache maka wani lokaci idan Bgs yayi wani abun sai naga kamar bashi da imani mu dai yanzu sai dai mu dage mu taya sister da addu'a" dariya Yusuf yayi kafin yace "ba dole na taya sister da addu'a ba domin idan Allah ya dai dai ta komai ɗan da zasu haifa ba karamin kyau zai yiba madara da madara ne suka haɗu kyau iya kyau baa magana shiyasa na yanke hukunci first born na Bgs nawane awaje na zai zauna, amma Allah yasa ya ɗauki blue eyes na sister" tsaki Khalid yaja san nan yace "wlh Yusuf kai dai baka da aiki wato har ka tsara yadda ɗan su zai kasan che ko to in ban da kai ma da wani zanche Ai da Bgs da sister kaman nin fuskar su ɗaya basu da wani banbanci idan ba na kalar ido ba" Yusuf zai yi magana kenan idon sa ya sauka a kan Abba dake tsaye a bakin kofar Betroom nashi ya harɗe hannu a kirji ya zuba musu ido yana kallon su

chikin sauri Yusuf ya miƙe ya kama hanyar fita yana faɗin "my baby na kirana miƙewa Khalid ma yayi batare da ya lura da Abba ba ya bi bayan Yusuf yana faɗin "to ai nima sis love ɗina na jirana binsu da ido Abba yayi har suka fice daga Palon sauke nauyayyar ajiyar zuchiya yayi kafin ya fara magana

"Na tabka babban kuskure arayuwata nayi da na sanin haɗa Bgs da hiyana ido na ya rufe bani da burin da ya wuche in samo wa ɗana mace ta gari batare da na yi la'akari da halin da ita yarinyar zata shigaba, gaskiya da baa ɗaura Auren nan ba da ba abun da zai hanani in aura wa Ahmad ita ni da kaina na jefa rayuwar marainiyar Allah a chikin kunchi da damuwa innalillahi wa inna ilaihir rajiun Ya Allah kana gani ban yi hakan da nufin chutar da itaba ban yi hakan da nufin kun tata ma rayuwar taba,nayi hakan ne da kyakkyawar niya da kuma yakinin wata rana zai sauya ban san chewa abun nashi ya kai har haka ba daga chewa Bgs ne zai maka hukunci kawai sai ka harɓi kanka da bindiga to inaga yarinyar da aka haɗasu dole kuma anya bazan raba auren nan ba kuwa kai dole nayi magana da Aisha tun abu bai yi nisa ba musan abun yi, ya Allah ka kawo min agaji Allah ka kawowa hiyana mafita yana kai karshen maganar ya juya ya koma chikin betroom na shi


Kwanche yake a saman katafaren gadon sa yana latsa waya kiran Aunty farida che ta shigo wayar sai da wayar ta kusa tsin kewa san nan yayi picking tare da manna wayar a kunnen sa, daga ɗayan ɓangaren Aunty farida tace "Hello Prince Ykk Y gida? Shiru ya ɗan yi na yan sakanni kamar ba zai yi magana ba "lfy Ykk?ya faɗa a takaice yayi maganar yana kawar da fiska gefe kamar yana gaban ta "Ina lfy dan Allah prince magana nake son yi da hiyana kuma kaga bata da waya pls ka kai mata wayar ka muyi magana" ta karisa maganar chike da fargaban abun da zai biyo baya, Aunty farida na gama magana batare da ya bata amsa ba ya katse kiran tare da yin block na number Aunty farida yayi wurgi da wayar gefe guda, wani dogon tsaki yaja tare da miƙewa ya fice daga ɗakin ya nufi part na Aryan

Kwanche saman sofa mai zaman mutun 3 ya isko Aryan ya ɗora hannun sa ɗaya a saman fuskar sa dai dai sai tin ido ɗayan hannun kuma ya ɗora a kan chikin sa yayi shiru, shiru Bgs ya tsaya a bakin kofa yana kallon yadda Aryan ya rame sosai yayi baki ya sauya gaba ɗaya ya fita hayyachin sa kamar ba shi ba nan take wani mugun tausayin Aryan ya dira masa a rai

a hankali ya zuro kafafun sa ya shigo chikin palon saman sofa mai zaman mutun 1 ya zauna kasa kasa ya fara kiran sunan Aryan "Aryan Aryan" ɗauke hannun sa Aryan yayi daga kan fiskar sa slowly ya waro Ash eyes nashi da suka sauya yanzu sun kara girma saboda raman da yayi sunyi jaa sosai gaba ɗaya jijiyoyin idon nasa a tsai tsaye suke kallo ɗaya yayiwa Bgs ya kawar da kan sa gefe guda tare da yun kurawa ya tashi zaune "Aryan ka tashi ka shirya dan ina ga yau zamu wuche mu koma bakin aiki ba zan iya zaman Naija ba" chikin kasalalliyar murya Aryan ya fara magana "Bgs ka tafi kawai ni ba zan je ko ina ba tare da matata ba idan kaga na bar Naija to tare da ita ne" "what!!? Aryan kasan me kake faɗe kuwa mace fa kace ni ai na ɗauka duk damuwar da kake chiki saboda rasuwar Aiman ne" "No Bgs zafi biyu ne a lokacin guda suka haɗun min ina rokon Allah daya bani ikon chin wan nan jaraba da ya jarab cheni da shi, wlh zuchiya ta ta fara karaya kwata kwata ji nake duniya ta ishe ni na rasa ina zan saka kaina" "Amin amma yanzu dai katashi kaje ka shirya mu tafi, ka dai na yawan tunani addu'a Aiman ke buƙa ba wani abu ba"
"Bgs nafa faɗa maka babu in da zanje ba tare da matata ba "wai ni kam Aryan kana da lfy kuwa kasan me kake chewa kuwa Aikin naka fa "bgs lfy na kalau aiki kuma idan ba zaka iya ɗaga min kafa har Allah yasa naga matata ba to zan rubuta maka later barin aikin sai kasa hannu domin idan babu my d a rayuwata rayuwar tawa bata da sauran wani amfani, shiru Bgs yayi ya zubawa Aryan green eyes nashi yana kallon sa from head to toe ya san dai iya gaskiya Aryan ke faɗa domin duk wani maganar da zasu yi da Aryan tofa basa saka wasa a chikin ta "Aryan mace kuma kai ina ba gaskiya kunne na ke faɗamin ba "no bgs gaskiya kunnen ka ke faɗama ba karya bane ina son matata ina kaunar ta fiye da rai na tun ranar da na fara ganin ta a duniya na kamu da matsanancin Son ta idan har na bika London yanzu ba tare da ita ba tofa ba zan kai labari ba dan haka ka kyaleni a nan kawai har ta Allah ta kasan che idan Allah ya ƙaddara zan ganta tofa zaka iya dawowa ka sameni idan kuma babu rabon na ganta tofa zaka dawo kasamu gawata yana kai karshen maganar ya miƙe da kyar ya shiga betroom nashi, wani irin bakin ciki ne ya tokarewa bgs makoshi jiyayi ya kara tsanar mace a rayuwar sa yanzu yasake tabbatar wa kan shi mace halittace mai rauni kuma duk lokacin da ta raɓeka kai ma zaka zama mai rauni dobi duk jarumtar Aryan da izza da kuɗi da mulkin da yake da shi jibi yadda ya dawo saboda mace, macen ma yar karamar yarinya no ba zan taɓa bari hakan ta faru da niba wlh mikewa yayi jiki ba kwari yanufi hanyar fita har yakai bakin kofar fita sai kuma ya juyo dan ba zai iya barin Aryan a halin da yake chiki ba bin Aryan yayi chikin betroom ɗin

Zaune a gefen gadon ya isko Aryan ya dafe kansa da hannu ɗaya sai wani huci yake yana murza sai tin zuchiyar sa da hannu ɗaya, karisowa in da yake Bgs yayi gefen sa ya zauna yasa hannu ya chire hannun Aryan da ya dafe kan sa dashi chike da tausayin ɗan uwan nashi ya fara magana "Aryan pls ka daina damuwa kasan dai ba zan iya jure ganin ka a wan nan yana yin bako zan baka hutu har tsawon lokaci da zaka gane matar taka san nan ai na ta ɓata? Chiki rau'nanniyar murya Aryan yace "a Maiduguri ta ɓata" "ok to nama alkawarin in dai tana chikin Maiduguri bata fitaba to In Sha Allah bazata kara kwana biyu bata dawo gareka ba, kayi waya headquarter kace ni na bada izinin abaka sojoji mota 20 naso na taya ka neman ta da kaina amma ba lokachin all the best my blood amma dai ka dai na shiga damuwa dan in kana chikin damuwa nima dole na shiga damuwa kuma ba zan samu kwanchiyar hankali ba" juyowa Aryan yayi ya rungumi Bgs yana faɗin "nagode da ka fahimci ni nagode ɗan uwana" hannu Bgs yasa yana ɗan bubbuga bayan Aryan awan nan yanayin Fahad ya shigo ya same su

Zama yayi a gefen Bgs yana kwaɓe fuska sakin Bgs Aryan yayi yana faɗin "Fahad lfy na ganka haka, sai lokachin Bgs ya dawo da kallon sa kan Fahad ɗin "yaya Aryan pls wani magani ya kamata na bawa Amrat bata da lfy ne? Dogon tsaki Bgs yaja tare da miƙewa ya fice daga ɗakin

"me yake damun ta Fahad? Shiru Fahad yayi ya sunkuyar da kai dan bai son ya faɗawa yaya Aryan amrat ta fara period "to Fahad lfy ko dai chiwon nata baa faɗa ne? "Aa yaya Aryan kawai irin chiwon sun nan ne na matan kuma chikin ta yana chiwo sosai tun safe takemin kuka" duk da tashin hankali da Aryan ke chiki hakan bai hana shi yin murmushi ba dan Fahad ya bashi dariya eyee su Fahad ma an girma har da mata yanzu kam "tashi gaje ka ɗauko min box bari na baka maganin da sauri Fahad ya miƙe ya nufi wajen da ake ajiye wa ya ɗauko ya kawowa yaya Aryan magani kala uku Aryan ya bashi tare da faɗa masa yadda zai bata chikin sauri Fahad ya ansa tare da faɗin ngd kana ya fice daga ɗakin binsa da kallo Aryan yayi har ya fice san nan ya karisa hayewa kan gadon ya kwan ta ya lumshe ido

KHALID

" Yaya Khalid dan Allah ka barni naje wajen Aunty hiyana mana" chewar Zahra dake kwanche saman sofa ta tada kai da chinyar Khalid "eyeee Auta wato yanzu ba kya tsoron yaya prince ko!? "aa yaya Khalid ina tsoron sa sosaima amma dai gaskiya zanje wajen Aunty hiyana dan wlh ina kewar ta sosai" "to yau she kika fara kiran Hiyana da Aunty kuma?Yayi maganar yana tura hannun sa chikin rigar ta, ɗan buge hannun sa Zahra tayi chikin shogoɓa tace "Kai yaya Khalid jiyama da ka shamin wlh zafi suke min ni ka kyaleni" sunkuyo da kansa yayi dai dai sai tin face nata chike da so da kauna yace "gaskiya ni da kayana ba zan bari ba bazan iya dai na sha da kuma matse suba" rufe ido Zahra tayi ta turo baki tana faɗin "Allah to sai na koma ɗakin Ammi na" yar dariya yayi kafin yace "ai da yafi domin a part ɗin Ammi ma zai fi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login