Showing 363001 words to 363274 words out of 363274 words

Chapter 122 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2560

Hajjo mai suna Aliyu suna kiran sa Haidar yanzu Hajjo ta waye sosai ta zama cikakkiyar mace mai aji

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya musu gaba ɗaya family suna cikin matsanancin farinciki da annashuwa tare da kaunar juna

To Alhadulillah Alhadulillah ala kulli hali nan na kawo karshen littfin *DUK KARFIN IZZATA* sai mun haɗu da ku a sabon book na mai sunan *TRIPLET'S* wato *ROMEO* karku bari abaku labari dan wan nan karon da zafin sa yazo salon sa daban ne da ko wanne zai fara zuwa muku ranar Friday In Sha Allah fatan zaku bani haɗin kai ta hanyar bani ruwan HOT comments na ku

Ɗinbin godiya da tarin jinjina gare ku yan *DUK KARFIN IZZATA* paid group. Gaisuwar ban girma tare da jinjina da fatan Alkhari gareku yan *DUK KARFIN IZZATA* comments section group ina godiya da comments naku dan yana karamin karfin guiwa sosai da sosai Allah ya bar zumunci

Sakon jinjina ga manya manyan members na masu karamin karfin guiwa ta hanyan min ruwan HOT comments kullun basa gajiya

1 My dear Amyra
2 Aisha baita jidda
3 Aunty Hauwa'u maman Abba
4 Maman Amir
5 A'isha
6 Mum twins
7 Bilkisu
8 Fadila Nasiru bakori
9 gently Zee
10 Hafsat Rabi'u Abubakar
11 Husaina
12 Kharima
13 Nana Farida
14 Rasheda Umar
Da sauran wayan da ban zamu damar kiran sunan su ba sai matikar godiya Allah ya bar zumunci

Jinjina gareku Admins na masu kokari Allah ya bar zumunci. 🤲 duk wanda nayiwa laifi a tarayyan mu a *DUK KARFIN IZZATA* ya min afuwa In godiya 🥰

*MY DEAR AMYRA YA ALLAH YASA KI FARA LITTAFIN KI KUKAN ZUCI A SA'A ALLAH YA DAFA MIKI YA CIKA MIKI BURIN ƘI NA ALKHARI

TAMMAT BI HAMDULLAH


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login