Showing 225001 words to 228000 words out of 363274 words

Chapter 76 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2554

ɗaya ne iya chinya wandon ya tsaya mata shi kuma rigar iya chibiyar ta ya tsaya tara gashin kanta tayi zata ɗaure zuchiyar ta ya tuna mata da chewar da alama Bgs yana matuƙar son gashin kanta dan haka bai kamata ta rinƙa rufe gashin ba tuna hakan ya sanya ta saki gashin har gadon bayan ta ta koma saman sofa mai zaman mutun 3 ta zauna ta takure waje guda tana jiran sa wani mugun kunyar sa take ji ji take kamar ta tashi ta sanya hijabi

Da zaman ta bai fi 10mins ba sai gashi ya fito daga toilet ɗaure da towel a kugun sa ta kasan ido ya kalli in da take ba tare da ya tanka taba ya wuce gaban mirrow chikin sauri ya shafa body lotion nashi tare da sanya perfume nashi mai bala'i kam shi chikin sauri ya gyara gashin kansa bayan ya kammala ya juya ya nufi wajen gadon ya ɗauki kayan barcin da ta fito masa da shi ya wuce dressing room nashi

Jim kaɗan ya fito shirye chikin kayan barcin da ta fitar masa ba karamin kyau kayan suka masa ba sai murna hiyana ke yi ya sanya zaɓin ta ajikin sa wajen da take zaune ya nufo tana ganin ya nufo wajen ta miƙe tsaye saman sofa mai zaman mutun 2 ya zauna tsugunnawa kasa tayi chikin sanyin murya tace "ina wuni yaya Prince" bai am sa ba kuma bai ɗago ya kalle taba ta san ma tsalar dan haka sai ta kara matsowa kusa da shi sosai tare da ɗan kama kafar sa tace "kayi hakuri yaya Prince ba zan sake ba wlh ni ma nayi nadamar sosai" hannu kawai ya ɗaga mata alamar ya ji chikin sauri ta fara zuba masa abinci da sexy voice yace "iya tea kawai ya isa" mai da abincin tayi ta rufe kulan ta ɗauko cup ɗin tea ɗin ta miƙa masa ansa yayi tare da yi mata nuni da gefen sa da hannu akan ta zauna

Miƙewa tayi ta zauna kusa da shi tana jiran taji me zai ce "wanene ya sayamin kayan nan da na gani a dressing room na!? Ji tayi zuciyar ta ya fara dukam uku uku lokacin guda ta sha jinin jikin ta tsoro take karya ce ta kwashe kayan ta zubar "ba dake nake bane!? Daɗɗaɗar muryan sa ya daki dodon kunnen ta kashe murya tayi kamar yadda yaya Khalid ya rubuta mata ta fara magana "kayi hakuri da naje wajen shopping ɗin ne sai na ga kayan sunmin kyau kuma naga zasu maka kyau shine na ɗauka maka" harchikin ran sa yaji daɗi amma afili sai ya ɗaure fuska yace "nache miki ina bukata ne? Girgiza kai ta shiga yi tana faɗin "aa bakache ba kayi hakuri ba zan sake ba" shiru yayi bai sake magana ba har ya kammala shan tea ɗin ya miƙe ya nufi saman gado,

Miƙewa ita ma tayi ta kwashe kayan abincin ta mayar kitchen ta dawo ta haye saman gadon daga ɗan nesa ta kwanta "Khalid ya kai ki wajen gyaran gashi? Ya tambaya yana jawo blanket ya rufe jikin sa "eh ya kai ni" shiru suka yi ba wan da ya sake magana

After 10mins

Mirginowa tayi ta dawo jikin sa lokaci guda ya sauke nauyayyar ajiyar zuchiya tare da waro manya manyan green eyes nashi waje kallon ta yake sosai kafin ya matso da face nashi dai dai sai tin nata saukar da idon sa yayi yana kallon tula tulan breast nata da kusan rabin su awaje,ji yake kamar ya sanya hannu ya taɓa amma zuciyar sa na faɗa masa idan yayi hakan zata raina shi tuna hakan ya sanya ya kawar da kallon sa tare da ɗora hannun sa saman kan ta yana shafa lallausan bakin gashin kanta yana mai da numfashi duk abun da yake mata tana jin sa kudur tawa tayi a ranta in sha Allah gobe bazata sa riga ba zataga karshen tsiyar sa wlh sai ta kure sa


To masu karatu mu haɗe daku ranar Monday mugani da Bgs da hiyana waye zai yi na sara zamu ga ya wasan zata kaya love u all my masoya 🥰🥰

💋Duk Karfin Izzata 💋



💖The Talent Troupe Writer's 💖


💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*




Book 2

Page 25


.........a hankali ya gangaro da hannun sa saman wuyar ta lokacin guda yaji wani shock ajikin sa daga kan sa har tafin kafarsa lokacin da hannun sa ya sauka saman lallausan fatar wuyar ta,dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar zuchiya kara matse ta yayi a jikin sa yana shafa wuyar ta zuwa bayan ta jiyake hankalin sa na kara tashi ɗago habarta yayi chikin salo ya haɗe bakin su ya shiga bata hot kiss,kasa jurewa hiyana tayi ta fara yi masa mutsu mutsu a jikin sa ya matse ta sosai ya haɗe bakin su waje guda bata numfashi da kyau batama san lokacin da ta buɗe ido tana kokarin kwace kan ta dan ta samu ta shaki numfashi da kyau, hankalin sa baya jikin sa bai ma jin ta kwata kwata yayi nisha chikin kissing nata da yake sai shafe mata jiki yake, hakura tayi ta dai na kokarin kwace kan nata tayi shiru kamar mai tunani kwatsam ba zato ba tsammani taji hannun sa saman tula tulan breast nata ji tayi numfashi ta ya tsaya na wuchin gadi buɗe hannun sa yayi sosai ya damko breast nata ɗaya breast ɗin ta chika masa hannu sosai tafi karfin hannun sa, murzasu ya shigayi yana wasa da harshen sa a chikin bakin ta ita dai tayi mutuwar kwanche tana kallon ikon Allah daman yaya Prince ya iya kiss haka? kaɗan kaɗan ta fata jin breast nata na mata zafi bata da mu ba dan ita yanzu jira take kawai taga aina yaya Prince zai tsaya da kyar ya iya kama yan kananan bakin Nipple nata ya fara murza su,sai gurnani yake kamar wani zaki yana furzar da numfashi mai zafi

sosai yayi kissed nata kafin nan slowly ya zame bakin sa daga nata ajiyar zuchiya ta sauke tana kokarin zamewa daga jikin sa sai ji tayi ya chap ko Nipple nata da ɗan karamin bakin nan na sa ya fara tsotsa kamar wan da ya samu sweet yana tsotsar ɗaya yana murza ɗaya zafi sosai suka fara yi mata batama san lokacin da ta ɗora hannun saman gashin kansa chikin dashewar murya tana faɗin "yaya Prince wlh akoi zafi dan Allah kabari" ina shi kwata kwata ma baya jin ta sai ma wash ash da yace lokacin da ta ɗora hannun ta a kan nashi,kuka ta fata yi masa tana masa magiya akan ya sake mata breast nata zafi suke mata ko motsawa bai yi ba bare ta sa ran zai sakin mata,data ga dai ba kulata zai yi ba sai ta daure ta hakura ta chike pink lips nata ta runtse ido tana kuka kasa kasa, shiko sai faman shafeta yake ta ko ina ɗan karamin bakin sa na kan yan kananan bakin Nipple nata sai sucking na ta yake kamar yaro ya kama nonon uwa tun tana kuka a hankali har ta fara da sauti kaɗan kaɗan yake jiyo sautin kukan nata a chikin kunnen sa amma bai damuba aikin sa kawai yake

Lokacin guda taji numfashi ta ya tsaya chak na wuchin gadin sakamakon saukar hannun sa da taji a saman marar ta yana shafa wajen a hankali yana ɗan sanya ya tsar sa chikin ramin chibiyar ta ihu ta fasa masa mai karfi wadda yayi sanadiyar dawowar sa hayyacin sa chikin sauri ya sake ta tare da jan dogon tsaki ya juya yana dana sanin taɓa ta da yayi dafe kan sa dake masa tsakanin chiwo yayi ita kuwa jan blanket tayi ta rufe jikin ta tana kuka kasa kasa chikin tsawa yace "kimin shiru!! Toshe bakin ta tayi da hannu ɗaya ta sanya ɗayan hannun ta tana goge hawayen miƙewa yayi ya fice daga ɗakin yana jan tsaki yana mai dana sanin haɗa jiki da ita
Sai da tayi kukan ta mai isar ta da haka har barci ɓarawo yayi awon gaba da ita

Shi kuwa yana fita palo ya koma ya kwanta saman sofa mai zaman mutun 3 ba jimawa barci yayi awon gaba da shi

To bari mu leko Nigeria muga me suke kafin mu dawo wata kila yaya Prince ya farka daga barcin sa

KANO

Zaune take saman katafaren gadon sa tana kallon kasa da alama har yanzu bata gama zama dai dai ba fitowa Aryan yayi daga dressing room nashi sanye chikin wando 3quarter baki da yar t-shirt fara mara nauyi kusa da ita yazo ya zauna tare da sanya hannu ya taɓa ta yana faɗin "my jidda muje na baki abinci ko? ɗago kai tayi tana kallon sa kafin tace "yaya Aryan wacece wan chan da tache zata maka fyaɗe? Kuma menenen fyaɗen dan buba ya taɓa chewa zai min fyaɗe a kauye" shiru Aryan ya ɗan yi kamar mai tunani kome ya tuna sai ya miƙe tsaye chikin sauri yana faɗin "ina zuwa my jidda" miƙewa ita ma tayi ta bi bayan sa ba tare da ya lura tana bin shiba

Kai tsaye part na Aunty Amarya ya shiga dan tambayoyin diyana ya tuna masa da chewa zulaihat ta taɓa zuwa gidan kuma wajen Aunty Amarya tazo dan haka dole Aunty Amarya tana da masaniyar wacece zulaihat suwaye iyayen ta aina kuma za'a same su

Zaune a palo ya samu Aunty Amarya tana shan fruits tsabar sauri a tsakiyar palon ya karisa sallamar tasa kallo ɗaya Aunty Amarya ta masa ta kawar da kanta gefe saman sofa mai zaman mutun 3 ya zauna yana faɗin "barka da hutawa" shiru Aunty Amarya tayi bata tanka shi ba gyara zama yayi ya fara magana "Aunty Amarya dama magana nake san muyi da ke akan zulaihat" yana kokarin chi gaba da magana kenan wayar sa tayi kara alamar shigowar sako,chikin sauri ya duba wayar sakon Bgs ne kamar haka "kache mata kana son sanin suwaye iyayen yarinyar ne dan ɗan uwan ka yana sonta domin daman sun kawo yarinyar gida ne saboda ni idan ka sanar da ita haka zata faɗa maka in da iyayen ta suke karka manta ka mata magana ta yadda zata fahimta kuma kada ka nuna mata kamar akoi wata matsala ka kula da yadda zaka mata magana dan uwace a garemu sannan ka bata hakuri dan fushi take da kai"tsaki Aryan yaja baya ya kammala karanta sako tunani yake me ya yiwa Aunty Amarya kuma da take fushi da shi gyaran murya yayi ya chi gaba da magana chikin nitsuwa "daman Bgs ne yake tambayar yarinyar da kuma iyayen ta dan yana son ta da Aure ne" da sauri Aunty Amarya ta ajiye apple dake hannunta ta juyo da kyau tana kallon Aryan chike da farinchiki ta fara magana "haba dai ai wannan abune mai sauki yanzu dai yarinyar bata nan daman kasan tana karatu a makka ne daman hutu tazo yanzu ta koma ne amma zan yi magana da mamanta sai musan ya za'ayi" chikin sauri Aryan yace "no yanzu dai ki faɗa mana gidan maman nata zamu kai mata ziyara sai muyi magana baki da baki zai fi amma zan so ache da baban ta zamuyi magana ba maman ba dan maganar Aure ba wasa ba zai fi muyi magana da baban ta" washe baki Aunty Amarya tayi tana ta farinciki tace "ai baban ta baya zama a kasar nan amma idan kunje wajen maman ta zata muku bayani yadda ya dace amma yaushe shi Safras ɗin zai zo? "Next week zai zo amma Aunty Amarya me tsakanin ki dasu zulaihat ɗin? "Yar aminiya tace" shiru Aryan yayi yana tunani yanzu awani layi zai sanya mahaifiyar sa mutuniyar kirki ko mutuniyar banza ache irin su zulaihat take hurɗa da su kai ina itama dole suyi bincike a kanta dan yanzu ya fara zargin ta itama

ganin yayi shiru ne ya sanya Aunty Amarya tace "Aryan lfy kuwa?" ɗan firgigit yayi tare da ɗago ido yana kallon ta "lfylou yanzu dai ki bani address ɗin maman yarinyar tare da number wayar ta" jiki har kerma yake wajen karanto masa number wayar tare da address ɗin maman Zulaihat yana ɗago kai idon sa ya sauka kan diyana dake tsaye a bakin kofa ta harɗe hannu a kirji

alama ya mata da ido akan ta koma waje kar Aunty Amarya ta ganta turo baki tayi tare da juyawa ta fice miƙewa shima yayi yana faɗin "gobe zan kai wa maman yarinyar ziyara" "dawo ka zauna ai bamu gama magana ba wato kai bakada kishi ko? Da ka shigo bakaga ina fushi da kai bane?" Komawa yayi ya zauna yana faɗin "to uwata ta kai na me nayi kike fushi da ni? Harara ta wurga masa kafin tace "kana ji kana gani kake zaune da yarinyar da ta sanya hannun ta bugi mahaifiyar ka ko? Dan tsabar mutuwar zuciya tsabar sun mallake ka ko?" Dafe kansa yayi a ransa yana faɗin "wata sabuwa yau kuma tana Aunty Amarya ta ɓullo kenan shi idan ma ba dole ba me zai kawo sa wajen ta" afili kuwa zamowa yayi daga kujerar sa ya tsugunna kasa ya kamo kafafun ta ya fara magana "haba my mum kiyi hakuri kin san fa lokacin da abun ya faru bata a hayyacin tane amma ina mai baki hakuri a madadin ta" "au ita yarinyar tafi karfin tazo ta bani hakuri kenan? Girgiza kai yayi kafin yace "aa yanzu ma ba sai anjima ba zan kirata dole ta duka ta baki hakuri barina kirata" ya kai karshen maganar tare da miƙa wa ya fice daga palon tsaki Aunty Amarya taja tare da ɗaukar wayar tafara neman layin haj sadiya

Bugu ɗaya haj sadiya ta ɗauki wayar chike da farinchiki Aunty Amarya ta sanar da ita Bgs yace yana son zulaihat kuma gobe zasu kawo mata ziyara chike da farinchiki haj sadiya ta fara magana "kai ai shiya sanya na yarda da malamai na wlh na san aikin su kamar yan kan wukane yanzu duk bama wanna ba kin san dai zulaihat bata nan ko? sai kiran layin ta nake amma baya shiga kila tana chan tana sharholiyar ta takashe wayar ta ajiye wlh awannan karon idan Zulaihat ta dawo dole na kira dadyn ta yazo ya bada Auren ta na huta dan Allah ki san me zaki faɗa musu idan suka zo karsu tambayeta" tsaki Aunty Amarya taka kafin tace"na faɗa musu ta koma makaranta daman hutu tazo naija amma ina son ki sani wlh Safras ba kanwan lasa bane minti 2 ya masa yawa ya gano in da zulaihat take matikar yana da number wayar ta dan haka ki san yadda zakiyi ki nemo ta tun kan kiyi biyu babu " "In Sha Allah kar ki damu nan da kwana biyu zulaihat zata dawo dan dole awannan karon dadyn ta ya nemomin ita tun da ta kashe wayar ta" "yauwa haj sadiya kin ma tunamin kin fa san su Safras ba sa wasa akan abu ko bata lokaci yanzu ma sai da suka chemin da dadyn ta suke son yin magana dan da Aure yake son zulaihat sai kiyi kokarin ki sanar da dadyn nata" "zan sanar masa baya kasan ne shi ya sanya amma idan munyi waya zan faɗa masa na san yana jin chewa neman Auren zulaihat yar sa ɗaya tilo a duniya za'a zo zai ajiye duk wani abu da yake ya zo Nigeria dan daman bashi da wata buri da ya wuce yaga ya aurar da ita" "hmmmm ke dai ki sanar da shi zamuyi waya anjima" tana gama faɗin hakan ta katse kiran tare da ajiye wayar a gefen ta

A ɓangaren Aryan kuwa a tunanin sa diyana na waje ko da ya fito bata nan kai tsaye part nasu ya koma tsaye a tsakiyar katafaren gadon sa ya hangota har ta sauya kaya zuwa riga da wando tana ta tikar rawa ba tare da waka ba abun ta mamaki ne ya kama shi ya ma kasa shigowa chikin ɗakin itako bata ma lura da shi awajen ba sai rawar ta take tika kamar babu kashi a jikin ta kai kache zata karye almost 30mins Aryan na tsaye ya zuba mata ido daya ga dai diyana ba dai na rawa zata yi ba sai ya tako zuwa chikin ɗakin shi yama rasa yarinyar nan wace irin yarinya ce mutunce karasa gane mata yanzu fa kafin ya fita take zaune shiru har da che masa tsoron yan ta'addan bai sake taba amma daga fitar sa yaje ya dawo har ta zama Michael Jackson wajen rawa kai sai dai yace Allah ya shirya masa matar nan tasa

Har ya haura saman gadon diyana bata dai na tikar rawa ba bata ma san ya shigo ba sai da ya sanya hannu ya riko ta sanna ta dakata tana mai da numfashi "my jidda daman kin iya rawa haka? Taɓe baki tayi kafin ta fara magana "eh mana a gidan Aunty farida na koya idan Aunty farida bata nan sai mu kunna waka ni da Junior muyi ta rawa yanzu ma na rasa ta ina ake kunna waka a jikin Tv kan nan ne shi ya sanya nake ta rawana ba waka" murmushin ya ɗan yi kafin yace "to yanzu dai sa hijabi muje ki bawa Aunty Amarya hakuri" waro idon tayi waje tana faɗin "me nayi mata da zan bata hakuri? "Babu komai kawai kizo kije kice tayi hakuri" turo dan karami bakin ta tayi ta fara magana "ni fa ba zan je ɗakin taba kuma ban son ta dan naji tace tasan wanchan yarinyar da tache zata maka fyaɗe wato ma Aunty Amarya che ta sanya akamamu a kashe mu kenan?Wlh na tsane su dukkan su ni na manta ma baka faɗa min menene fyaɗe bama" dafe kan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login