Showing 51001 words to 54000 words out of 363274 words
Aryan san nan ta fice " dogon tsaki aiman yaja san nan shima yamike yana faɗin dole nabar kasar nan gobe yayi waje " mai marbata kam ido kawai yake binsu dashi " Ummi tace ba akaiwa prince a'binchinsaba'fa " Ammi tace to su tashi sukai masa mana " fahad yamike yana faɗin barinaje na kaimasa san nan yayi waje
Mikewa aryan yayi zaiyi waje " Mai martaba yace inazaka " alwala zanje nayi Aryan yabashi amsa " ok idan mundawo masallahchin kasameni a ɗaki chewar mai marbata " ok kawai Aryan ya amsa dashi san nan yayi waje " mai martaba ma mikewa yayi yana faɗin to yakamata kuje kuyi alwala dan sauran 20 mnt afara kiran Sallah yana gama faɗin haka yanufi ɗakinsa " mikewa sukayi da ɗai ɗai sukabar palon
Misalin karfe 9 zaune take a chikin class nasu uncle nasu yashigo yana tambayat wacece fateema abubakar saraki " da sauri zahra tace nine" oh to kifito zakuje duba uncle nakune bai da lfy kowani class zamu ɗauki mutun ɗaya " to kawai zahra tace san nan ta ɗauki jakarta tafito sukayi waje da uncle nasu yan mata 7 tasamu tsaye a wajen tare suka jera har wajen motar makarantar suka shiga da gudu motar tabar makarantar " suna tafiyane Zahra ke tambayar yanmatan wani uncle ne bai da lfy
Sukache mata wlh suma basu saniba " shiru zahra tayi batasake maganaba har suka isa gidan uncle ɗin driver na parking suka fito uncle Aminu yamusu jagora zuwa chikin gida ga mamakinta saitaga uncle Omar nefa nan tafa tunanin wai ba jiya suka rabu lfy'ba kodai accident yayine ga kafarsa duk bandeji gashi har goshinsa, tayi nisa chikin tunanin sai taji muryan uncle Omar yana faɗin fateema har dake a kazo " eh uncle inawuni yajiki zahra tabashi amsa " lfy fateema jiki da sauki " to allah yakara sauki chewar Zahra gaba ɗaya suka amsa da amin san nan suka mike suka masa sallama yana musu godiya har suka fice sukaje sukashiga motar makarantar ta maidasu
Misalin karfe 5 na yamma zahra hiyana diyana amrat lamat suna zaune a palon Ammi suna kallo " hiyana tace lamrat kije kikawomin fura da nono a palon mai martaba dan na freig ɗin Ammi yakare " hararar wasa Zahra tawa hiyana tana faɗin yanzu sai'kisha furar a gabanmu bazakiji kunyaba idan wani yashigo yaga baki a'zumifa " murmushi kaɗan hiyana tayi amma saida ɗimple nata ya lotsa tace aa aunty zahra bafa a nan zansha ba ɗaki zantafi mana " Zahra zatayi magana " diyana tarigata dachewa to ina ruwan wani dake inbaki azumin ma ina ruwansu nifa wlh inniche koh har tsakar gida zanje inachin chingom " baki buɗe Zahra da hiyana ke kallon diyana itakam ko ajikinta dan batamasan abun datake faɗinba kawai duk maganar dayazo bakinta take faɗi " lamrat kuwa mikewa tayi tafita tanufi palon mai martaba " daukoh fura biyu tayi da nono roba 1 san nan ta ɗauki kwarya yajuye nonon a chiki tajefa furar a chiki kwaryan san nan tasa ludayi ta dauka tafito tanufi part din Ammi " daga nesa yusuf ke kallanta tana tafiya a nitse chikin kwanchiyar hankala sai murnushi yake " tazo dai dai zata shiga ɓan garen Ammi tayi karo da haidar nono yazube masa ajiki " wani wawan mari ya sakar mata a kumatu " wani ƙara tafasa ta kwasa aguje tai chikin gidan kai tsaye palo Ammi tanufa " shikuma haidar yanaganin ta tafi yaja doguwar tsaki yajuya zai wuche part nasu kamar daga sama yaji saukar mari shima, a razane ya ɗago kai, " ido huɗu sukayi da Yusuf fuskar nan tamkar an aikomasa da mutu a kausashe yace metamaka kamareta eh " murya narawa haidar yace kayi hakuri yaya yusuf wlh raina ne yabachi " shoot up wai kubaku da tausayine eh yanzu kowani kagani zai mareta bazaka hanashiba to wlh idan kasake gigin taɓa yarin yar nan sai ranka ya ɓachi wuche kabani waje chewar yusuf " jiki ba kwari haidar yawuche " yusuf kuwa yabi bayan lamrat
Da sallama yashigo balan kwanche kan kafar hiyana yasameta sai kuka take " a nitse yace my baby taso kizo " aiko tanajin muryansa tamike da gudu tanufeshi hannu yabuɗe mata tafaɗa kirjinsa tana kuka kasa kasa " hannu yasa yaɗago habarta kasa kasa yafara magana ya isa haka kukan kinji goge hawayenki yayi maganar tare da ɗan sakinta kana yazaro hand'kee daga aljihunsa yamiƙa mata " hannu tasa ta amshi hand Kee ɗin tagoge hawayenta" shikuma yarikoh hannunta suka fiche daga palon "
Su zahra dai baki bude suke kallan yaya Yusuf har ya fice rike da hiyana " mikewa Zahra tayi tana faɗin lokachin shirya kayan buɗa baki yayi tayi gaba su hiyanama suka mike sukabi bayanta
yusuf kuwa suna fita shida lamrat sukayi bangaren Ummi " da sallama suka shiga palon " Ummi dake zaune kan kujera mai zaman mutun biyu ta amsa da waalaikassalam, shigowa chiki sukayi yana rike da hannunta " Ummi naganinsu tafara murmushi tana faɗin waya taɓomini lamra'ta Naga alamar tayi kuka " murmushi yusuf yayi kana yace babu kowa shagwaɓa chekawai " Ummi tace to taso kizo kusa dani " da sauri lamrat ta mike takoma kusa da Ummi " yusuf zaiyi magana sai aka kirasa a waya mikewa yayi yace Ummi inazuwa yayi waje.
To a kwana a tashi babu wuya awajen allah yau jirginsu mai martaba yatashi zuwa Umrah gaba ɗaya yan gidan suntafi sauran yammatan Ammi kawai suma dan ba abasu hutun makaranta bane shiyasa dagasu sai masu aiki aka bari a gidan sai security dakuma wasu daga chikin sojojin yaya prince da yaya Aryan da yaya yusuf
"yauma kamar kullun shirinsu sukayi tsab nazuwa school suka fito harabar gidan nantake drivers ɗin su, sukazo da gudu suka buɗe musu motochin suna shiga suma drivers ɗin suka shiga dagudu suka tada motochin suka bar gidan gudu suke da motochin sosai chikin ƙanƙannin lokachi suka isa school ɗin, suna parking su hiyana suka fito suka nufi wajen dasuke zama kafin a shiga class " drivers kuma suka juya kan motochin suka koma gida "
misalin karfe 9 na safe bayan antashi break zaune suke sunata hirarsu awajen game na makarantar kamar daga sama sukaji jabir yana faɗin "hiyana taso muje, chikin tsiwa diyana tace wlh yaukam babu inda zataje Exam fa akeyi bata gama rufe bakiba taga jabir yaɗaga hannu a fusache zai..
more comments an share
*💫STAR LADY💫*
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 13 14 15*
Tana ganin jabir ya ɗaga hannun zai mareta tafasa kara tafaɗi kasa tana birgima kamar mai aljanu " bashiri jabir ya jabirki ya tsaya yana kallo ikon allah " da sauri su hiyana sukayi kanta suna kiran sunanta " chikin tsawa diyana ke magana ni basunana diyanaba ni sunana bilkisu, ha,ha,ha ta kwashe da dariya " a tsorace Zahra ke faɗin munshiga uku yaukam me kuma yasamu diyana " hiyana kam ko ajikinta dan tasan iskanchin diyana yawuche hakan " chikin tsawa diyana tace kai jabir zo nan ai nafaɗamaka daman niche zanyi magananin'ka " jabir najin haka ya kwasa aguje yabar wajen " Zahra kam tagama tsorata baya baya tafara jaa tana salati " hiyana lamrat amrat kuwa ko ajikinsu saboda sunsan halinta daman " diyana naganin jabir ya gudu tamike tana faɗin nizakawa iskanchi wlh nafika iyawa muzuba mugani ae kai karamin ɗan iskane " a sukwane Zahra tamike tana kallon ikon allah " mekuma kuke kallona haka chewar diyana tayi maganar tana kokarin mikewa, bayan tamike tsaye ta dubi su hiyana tace sai kutashi mutafi class ae tun da ɗan iskan ya gudu,
hanyar class nasu tanufa abunta tafiya take hankali kwanche, hartakai kusa da class nasu saikuma ta juyo yadda tabarsu haka tajuyo ta gansu ko motsi basuyiba Sun zuba mata ido " murguɗa baki tayi kana tace kuchigaba dazama allah yasa yadawo yasameku nikam kunga shigana class tana gama faɗin haka tasa kai tawuche chikin class nasu abunta
Hiyana ta mike taje ta dafa Zahra tafara magana Aunty Zahra naga kin tsorata to wlh indai diyana che kaɗanma kika gani dan wlh abun dayafi wan nan zata aikata " dogon nunfashi zahra taja haɗe da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya kana tace yanzu hiyana kina nufin kichemin ba aljanubane sukayi magana yanzu diyana che, kuma yanzu diyaya ita ta iya zama ta shirya wan nan wasan kwai kwayon " shakka babu Aunty zahra duk abun da kika gani shiryashi diyana tayi ba gaskiya bane chewar hiyana " shiru Zahra tayi tana tunanin itafa lamarin diyana yafara bata tsoro tayi nisa chikin tunani taji, lamrat ta taɓata tana faɗin Aunty Zahra muje dan idan kika biyewa Aunty diyana wlh yau bazaki shiga class ba jiki ba kwari Zahra tafara tafiya tana faɗin yanzu idan jabir yaganefa " wan nankuma matsalarsu, che shida diyana tunda ita tamasa chewar hiyana " lamrat kuwa chewa tayi wlh ninasan ko jabir yagane Aunty diyana zata nemawa kanta mafita " ajiyar zuchiya Zahra ta sauke san nan tace to shike nan allah ya karemu gaba ɗaya tayi maganar tana kokarin shiga class nasu sai anjima sukawa juna hiyana ma tawuche nasu class ɗin suma su lamrat kowache tawuche class nasu
Karfe 3 na rana anbuga bell na tashi gaba ɗaya ɗalibai sun fito suma su hiyana sun haɗe kansu suka nufi wajen dasuke tsayawa sunajiran drivers nasu, suna tsaye suna yar hirarsu sai ga faria ma da fara'a suka gaisa da hiyana dakuma diyana lamrat da amrat kuma suka gaisheta ta amsa da fara'a " daga bayansu sukaji an daka musu tsawa, a na faɗin ke nizakiwa karyan aljanu koh to wlh yau sai kin gommace da'baki zo duniyar bama da sauri gaba ɗayansu suka juya " diyana zatayi magana sukaji jiniyar motochin ɗaukansu " hiyana na ganin motochin ɗaukar'su, batasan lokachin datache alhamdulliah ba " Zahra kuwa tun motochin basu gama parking ba ta zura a guje tabuɗe kofar motar tashiga tana sauke ajiyar zuchiya " lamrat da amrat ma motar'su suka nufa da sauri sukabar hiyana da diyana tsaye awajen " jabir naganin motochin'su yaju yabar wajen yana faɗin zamu haɗu gobene wlh zakisani inna rikeki " diyana naganin jabir ya tafi ta murguɗa baki tana faɗin kadaɗe baka dau matakiba wlh ɗan rainin wayyo zanyi maganinkane allah yakaimu goben kagani nidakai wazaiyi winner " baki buɗe hiyana ke kallan diyana tana tunani a chikin zuchiyarta wai diyana kam bata da tsorone a rayuwarta " tayi nisa chikin tunaninta tajiyo muryan diyana na faɗin to kekuma me yatsayar dake inbazaki zoba saimu tafi mubarki da jabir ɗin " mamakine yakama hiyana wai yaushe diyana ta barwajen nan jiki ba kwari tanufi motar drivers ɗin na tsaye suna kallonsu sunasan tambayatsu lfy amma suna tsoro dan hakan bata shafi aikinsuba " hiyana nashiga motar suma drivers ɗin suka koma chikin motar suka tayar da' gudu sukabar makarantar.
Yau kwana biyar ke nan datafiyar su mai martaba Umrah
SAUDIA
Misalin karfe 10 na dare Aryan Aiman yusuf Ahmad Khalid suna zaune a palon hotel ɗin da suka sauka hirasuke gaba ɗayansu ban da Aryan daya zauna shiru kamar bashi a ɗakin " Khalid ne ya ɗan taba shi " a ɗan firgiche ya ɗago ash eyes ɗin nan nasa yana kallan khalid " lfy meke damun ka gaba ɗaya naga kamar mood naka ya chanza chewar Khalid " iska mai zafi Aryan ya fuszar daga bakinsa kafin yasoma magana babu komai kawai inatunanin intashi inje induba prince ne naga wunin yau shiru banji motsinsaba " satar kallan yusuf Khalid yayi san nan yace ok to kaje kadubashi mana " mikewa Aryan yayi yanufi staircase ɗin ya haura sama " murmushi Yusuf yayi yana kallan Khalid " harara Aiman ke wugawa yusuf tare da faɗin me kuke kullawa " shima Yusuf yadawo masa da harara yana faɗin mekuma zamu kulla " tsaki Aiman yaja san nan yamike yana faɗin zakusani dai kubi a hankali dankuwa idan ta kwaɓe muku kunsan sauran " kallan sama da kasa Khalid yawa Aiman san nan yaja tsaki yace. To kayi rashin sa'a nine babba ba kaine babba a kainaba dazaka tsaya kana faɗamin zanchen banza ni wuche kabani waje hai " tsaki Aiman yaja san nan ya wuche yanufi staircase ɗin " dawo da kallansa Khalid yayi kan Ahmad dake zaune ya zuba musu ido to kaima mekake jira dabaka'wuche kabi husainin nakaba " dariya Ahmad yayi san nan yace gulma natsaya jimana ai yau munraba gari da husainin nawa dannikam sainaji gulmar " Khalid bai sake maganaba sai daima yachiro wayarsa yafara neman layin Zahra " wayar nafara ringing yamike yana chewa Yusuf kasameni a ɗaki san nan yawuche " mikewa Yusuf ɗinma yayi ya kyale Ahmad awajen yanufi staircase ɗin shima kai tsaye ɗakin Khalid yanufa da sallama yashiga zaune yasamu Khalid yana waya da zahra, hannu kawai Yusuf yasa ya amshi wayar kana yasa akunnensa yana jiyo hayaniyar, kannen nasu " ina my baby abunda Yusuf yace da zahra ke nan " da sauri zahra tace gatanan tamikawa lamrat wayar " hello yaya Yusuf ina wuni " lunshe ido Yusuf yayi san nan yabuɗe yana faɗin lfy my baby ya school " alhamdulillah lamrat tabashi amsa " shiru yaɗanyi kafin yafurta tsarabar me kikeso inkawo miki " babu komai yaya Yusuf Allah dai yadawo daku lfy shine fatanmu chewar lamrat " bakaramin daɗi Yusuf yajiba azuchiyarsa yafa tunanin yarinya karama da hankalin manya yana chikin tunani yajiyo muryarta tana faɗin allah yaya Yusuf kewarka nake sosai da sosai " sake lunshe ido Yusuf yayi yana murnushi farinchiki kasa kasa yace my baby nima nayi missed naki sosaifa " a shagwabe tace to yaushe zaku dawo " Yusuf zaiyi magana Khalid ya amshi wayar yana faɗin inyamaka zafi kasaya mata nata wayar yayi maganar tare da mikewa yanufi waje " murnushi Yusuf yayi san nan yafurta nice idea yana gama faɗin haka ya haye gadan Khalid yayi kwanchiyarsa
Khalid kuwa yana fita kai tsaye ɗakin Aryan yanufa da sallama Khalid yashiga Aryan baya ɗakin dan haka khalid yafito yanufi ɗakin DON da sallama yashiga zaune yasamesu kan kadon, suna fuskantar juna da alama magana mai muhim'manchi suke " jin sallamar Khalid yasa dukkansu suka juyo suna kallansa " ƙarisa shiga chikin ɗakin Khalid yayi shima ya haye gadan ya zauna a nutse yafara magana
Aryan wai meke damun kane naga gaba ɗaya yau ka chanza ne gashi ka ɗan rame kamar baka da lfy chewar Khalid " daga green eyes nashi sama DON yayi kamar mai kallan wani abu kamar kuma mai tunani " zuba mishi ido Aryan da Khalid sukayi suna kallansa " jimkaɗan ya sauke kansa tare da furzar da iska daga bakinsa ya tsare Aryan da ido sosai yake kallansa " nantake Aryan ya mike kamar mara gaskiya yana kokarin sauka daga gadon kamar daga sama yaji muryan DON yana faɗin me kake ɓoyemin ashe akoi abunda bai kamata nasaniba a dangane da kai, kodai matsayina bai kai bane " jin maganar DON yasa Aryan saurin juyowa yana kallansu shiru yaɗanyi kafin nan yace. Taya kake tunanin akoi abun da zan boyemaka dangane dani kai'nefa ni kuma nine kai SO bawani abun boye boye a tsakaninmu wlh kawai bana jin daɗine ni kaina bansan meke damuna ba kwata kwata nakasa samun nitsuwa " shin akoi wani abu mai mahim manchin daka rabu dashine dazaisa kakasa nitsuwa DON yajefo ma Aryan tambayar bazata " aa nikuma ina dawani abu mai muhim'manchi dayawuche kune ai kune kawai masu muhim'manchi a rayuwata " Khalid dai ido kawai yake binsu dashi yadda suke maganar burgesa suke DON akoi kokolwa sosai akoi basira Aryan kuwa akoi wayau sosai shiyasa haɗin nasu yake bada chitta " barchi nakeji kaina chiwo yake min zanje na kwanta chewar Aryan yayi maganar tare da juyawa yachigaba da tafiya har yakai bakin kofa sai yaji muryan DON yana faɗin idanma baka faɗamin yanzuba nasan dole gaba zanji ai " shiru kawai Aryan yayi bai tankaba saima kara sauri dayayi yabar ɗakin
Dawo da kallansa DON yayi kan Khalid yana faɗin akoi abun dake damun ɗan uwana tabbas ba lfy yakeba " murmushi kaɗan Khalid yayi a zuchiyarsa kuwa yace baridai ya ɗan latsa DON yaji yazasu kare ajiyar zuchiya ya sauke san nan yadubi DON yace kasani kodai yafaɗa soyayyane " a zafafafe DON yace what ? hauka yakene kataɓa ganin yana magana da watane ma NO hakan ma bazai yuwuba " mamakine yakama Khalid ganin daga maganar mace DON ya sauya kamar bashiba " nantake ya kara ɗaure fuskar nan kamar baisan me dariyaba Khalid yayi nisa chikin tunani muryan DON takatse masa tunani " Khalid i said get out " kallon DON Khalid yake da mamaki ba musu ya sauka daga gadan dan yasan halin DON yanzu idan yace zai biye masa sai abun yakai'su ga ɓachin rai " fitowa Khalid yayi daga ɗakin DON kai tsaye yanufi ɗakin Aryan
Da sallama yashiga zaune yasamu Aryan a tsakiyar gado " ba karamin mamaki Khalid yayiba ganinsa zaune karisawa chikin ɗakin yayi ya zauna a bakin gadon " sai lokachin Aryan ya juyo yana kallansa " lfy bakayi barchiba aryan Khalid yajefo masa tambaya " iska mai zafi ya furzar daga bakinsa calmly yafara magana nasaba da shan coffee kafin nayi barchine Khalid dazun nayi order coffee sun kawomin amma ɗan ɗanon bai minba kwata kwata na gida nake buƙata shiyasama kaga nakasa barchi "