Showing 306001 words to 309000 words out of 363274 words
Star Lady
Page 50
A yaune su Ammi suka bar hotel ɗin gaba ɗayan su suka koma gidan bgs,in da aka fara kwantar da hiyana
gidan Part uku kowani part yana da babban palon kasa mai ɗauke da ɗakin barci uku sai katon kitchen da table ɗin cin abinci sai sama shima komai irin na kasan ne palo ɗaya bedroom uku kowani bedroom da katafaren toilet ciki da dressing room
Abba da Ammi da Ummi suka ɗauki Part ɗaya na gidan Yusuf Khalid Fahad suka ɗaki part ɗaya amma iya kasa kawai su Aunty farida Aunty mardiya Aunty salma suka ɗauki sama na part ɗin su Yusuf bgs Aryan suka ɗauki Part ɗaya Aryan na kasa bgs na sama yaso su wuce da hiyana amma taki ta gudu tabi Ammi ita kuwa Ammi ta goya mata baya ta bata wajen zama a ɗakin ta su amrat kam kowa na manne da mijin ita diyana itace oga tana manne da yaya Aryan ɗin ta gwanin ban sha'awa suna.
10pm kwance yake saman katafaren gadon sa ya kasa barci sai tunanin ta yake mikewa yayi zaune a saman gadon ba abun da yake gani a face nashi face kyakkyawar face nata lokacin da ya shigo hotel nan ya same ta tana hira da murmushi ita da su Zahra kasa kasa yace"my Eshat gaskiya kinyi wa yaya Prince illa daki ka ki biyoni"wayar sa ya jawo ya kira layin ta a kashe kai tsaye ya kira layin Ammi lokacin da kiran ya shigo wayar Ammi na zaune saman tsakiyar gadon ta,hiyana ta tada kai da cinyar ta Ammi na mata natsiha akan zaman Aure sai hawaye take dan natsihar Ammi na ratsa ta har cikin jikin ta tana kuka tana tana tunanin kyakkyawan face ɗin kyakkyawar mijin ta lokacin da ya ɗogo habarta a hotel yayi kyau sosai lokacin
ganin kiran bgs yasa Ammi ta miƙawa hiyana wayar dan tasan bgs ba zai kirata awan nan time ɗin ba idan ba da hiyana yake son yin magana ba mamaki ne ya kama hiyana lokacin da taga sunan da Ammi tayi saving number bgs my first love wani mugun kunyan Ammi ne ya kara kamata cikin ranta ta fara nadamar cewa Ammi da tayi bata son bgs ashe ashe Ammi na bala'i son bgs kawai dannewa take tabi bayan hiyana dan ta kwatanta adalci gaskiya Ammi mutuniyar kirki ce.
da bata so ɗaukar wayar ba amma ganin sunan da Ammi ta sa masa yasa tayi picking ɗin a ranta tana faɗin "daga yau ba zan sake cewa bana son wani abun da ya shafi yaya Prince ba ko dan kaunar da Ammi ta nuna min"shiru tayi bata yi magana ba dan kunyar Ammi da take ji kasa kasa da murya kamar mai raɗa yace"barka da dare my Ammi"murmushi ne ya suɓuce mata ji yadda magana cikin kaunar Ammi da girmamawa jin muryan sa yasa ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya tayi shiru ta kasa magana dan Kunyar Ammi take ji sosai,jin ajiyar zuciya ta yasa ya gane ba Ammi bace dan haka sai yace"my Eshat kema kina kewata ko?"shiru tayi bata masa magana ba"why kika ki bin mijin ki kin san dole zanyi tunanin ki ko?"ganin taki yin magana yasa Ammi ta jawo pillow ta kwantar mata da kan ta ta mike ta sauka gadon ta nufi palo tana faɗin"ina zuwa humaira"jin abun da Ammi tace yasa bgs yace"kunyar Ammi kike ji ko?to yanzu ta tafi pls kiyi magana""yaya prince ina wuni?meyasa ka kirani?" "dan naji muryan matata mana"cool murmushi ta saki tare da juyawa ta gyara kwanciyar ta da kyau"murmushi na miki kyau sosai my Eshat" "waya ce maka murmushi nake" "zuciya tace ta faɗa min"shiru tayi tana tunanin ko dai yasa camera ne a ɗakin"ki dai na wahalar min da kanki wajen tunani ni ban sa camera a ɗakin ba bana sa camera a bedroom sai palo bedroom sirrin mai ɗaki ne bai kamata aga sirrin mutun ba domin Annabi ya hana ka bibiyi sirrin ɗan uwanka" "ni ban yarda ba dole kasa camera idan ba haka ba ya akayi kasan nayi murmushin?sanna ya akayi kasan ina tunani" "kenan karya zan miki Eshat?rai a ɗan bace yayi maganar cikin sauri tace"a'a kayi hakuri kawai mamaki nake"shiru ya ɗan yi kafin yace"muyi video call?"da sauri ta girgiza kai tana faɗin"aa"dan ita har yanzu tsoron ganin sa take"why har yanzu kike tsoro na bakin son kallon face na kai tsaye sai dai ki rinƙa satar kallona?"waro ido waje tayi ko yaushe yasan tana satar kallon sa oho mutun kamar wani aljani ɗaure fuska tayi a kule tace"ni bana satar kallon ka kuma me zan gani a fuskar ka baya fuskar mu iri ɗaya"girgiza kai kawai yayi dan har ga Allah da kyar yake maganar nan da ita kwata kwata arayuwar sa bai san yawan magana idan yayi magana ya wuce 5mins kan sa har ciwo yake masa to amma ba yadda zai yi dole yayi magana da ita dan sauraron voice nata ne kawai zai iya sa yayi barci,jin yayi shiru yasa tace"yaya Prince sai da safe" "ke kika kira ne?"gurgiza kai tayi tana faɗin"a'a
💋 Duk Karfin Izzata 💋
💋The talent troupe writer's 💋
By
Star Lady
Page 51 and 52
A hankali hankali take bashi abincin abaki a mai ma kon ya ci abin cin sai ya tsare ta da ido yana kallon ta ya kasa ɗauke kan sa"yaya Prince lafiya kake kallo na haka"a hankali motsa lips nasa ya furta"kyakkyawa kyau nake kallo"ajiye spoon ɗin tayi ta shige kirjin sa tana faɗin"ai ban kai ka kyau ba"hannu yasa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna cikin shagwaɓa ya kwai kwayi yadda take magana yace"why kike ɓoye fuska?" "Saboda ina jin kunyar ka" "my Eshat anya ban baki ajiyar baby ba kuwa?"girgiza masa kai tayi kafin tace"aa babu baby""waya faɗa miki ba babyna a jikin ki?""babu wanda ya faɗa mini kawai na sani ne"shiru ya ɗan yi kafin yace"ya akayi kika sani?"ni dai nace maka na sani ne wallahi da gaske babu baby,yaya Prince dan Allah ni dai kaci abin cin kaji? kaga fa tun safe baka ci komai ba""kina son naci?"gyaɗa masa kai tayi alamar eh murmushi kaɗan ya ɗan saki kafin yasa hannu ya ɗauki spoon ya ɗebo abincin ya kai mata sai tin ɗan bakin ta,ba musu ta buɗe baki ya zuba mata abincin a bakin ta sanna ya haɗe bakin su waje guda ya zura harshen sa cikin bakin ta ya fara ansan abincin suna ci tare,cizan wasa ta masa a harshen sa tare da zame bakin ta daga nashi tana murmushi kafeta yayi da manya manyan idon sa na ɗan lokacin yana mai kara jin kaunar ta na ratsa duk wani jijiya da ɓargon jikin sa,ɗaukan spoon ɗin tayi ta fara ɗebo abincin tana tura masa abaki,ba shiri ya buɗe baki yake ansa tana zuba masa abaki zai haɗe bakin su waje guda ya tura mata rabi shi kuma yaci rabi almost 1h 30mins suka ɓata wajen cin abinci ya manta ma zai je kama wani ya shiga dunuyar soyayya.
Bayan sun gama cin abin cin ne ya dubeta yace"my Eshat ki zauna a nan karki bini waje munyi sallama daga nan ban yarda ko kofar ɗakin nan ki leka ba har sai na dawo"shagwaɓe murya tayi tace "yaya Prince idan zanje wajen su Ammi fa?""akoi kofa ta cikin kitchen ki bi wajen zai kai ki Part ɗin su Khalid daga nan kibi kofar kitchen nasu zai kai ki nasu Ammi amma ban yarda ki fito tsakar gida ba ki kulamin da kan ki kinji ko?zanyi kewar ki sosai na sani I love u my beautiful wife"yana kai karshen maganar ya mike cikin sauri ya nufi kofar fita yana faɗin"i need your prayer my lovely wife"zuba masa ido tayi kamar zatayi kuka zuciyar ta na mata zafin rabuwa da shi ji take kamar yana tafiya da numfashi ta kallon sa take sosai ba ko kyafta ido yana kokarin fita da murya kamar mai shirin kuka tace"my Habibi"chak ya tsaya na yan sakan ni kafin nan slowly ya juyo ji yake zuciyar sa kamar zata fashe ta fito waje,yana zin zafin tafiya da zai yi ba tare da ita ba yana tsoron tafiya da ita kar akawo musu hari wani abu ya same ta,yayi shiru yana tunani ta taho da gudu ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa tare da sakin kuka mai ban tausayi,shi kanshi daurewa yake ji yake kamar zai yi kuka rabuwa da ita babban ciwo ne agare sa da kyar ya iya cewa"why are you crying my baby?"cikin kuka tace"my Habibi ni gaskiya sai dai muje tare idan ka tafi ka barni kafin ka dawo zan mutu" "are you sure zaki iya bina?zaki iya zama cikin sojoji?"cikin sauri ta gyaɗa masa kai tana faɗin"in dai kana wajen zan iya zama" "no Eshat idan ma mun tafi dake daga nan gidan mu na uk zan barki daga ke sai sojoji hankali na yafi yarda na barki tare da su Ammi ne that's why ban ce zan tafi dake ba idan na tafi dake zaki raba min hankali biyu ina yaki ina tunanin na barki a gida daga ke sai sojoji ni yanzu bana yarda da kowa tundaga kan Abdol na dai na yarda da kowa"kara kankame sa tayi tare da kara sankin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro"oh god"ya faɗa tare da ɗaukan ta cak suka nufi waje.
Yana fita sojojin sa suka yi saurin buɗe masa motar alokacin su Ammi duk sun koma cikin gida zama yayi cikin motar da ita a jikin sa,da sauri sojojin suka rufe motar suka tayar da gudun gaske suka fita gidan suna fita manya manyan motocin jibga jibgan sojoji ne suka shigo gidan dan bawa su Ammi tsaro sojoji ne manya manyan masu ji da lafiya da karfi a parking space na gidan su kayi parking na motocin su da gudu suka diro kasa daga saman motocin suka kewaye gidan gaba ɗaya suka sai ta manya manyan bindigun dake hannun su kamar masu jiran wani motsi suyi harbi kallo ɗaya zakayiwa face nasu ka san ba wasa a tattare da su.
BGS
Kai tsaye Airport motocin su bgs suka nufa har lokacin hiyana na masa kuka kasa kasa cikin muryan rarrashi yace"my baby wai kukan me kike ne?"cikin kuka tace"kukan daɗi nake gani ga mijina"kallon gefen ido ya mata kafin yace"kika tafi baki salami su Ammi bako ba ruwan Safras ato idan Ammi ta kiraki awaya kice mata ke dai kawai kin zaɓi ki bi mijin ki ne"turo baki tayi cikin shagwaɓa tace"wayo zaka min ka wanke kan ke ko?Allah cewa Ammi zanyi maganin barci ka zuba min cikin abinci ka sace ni ban sani ba"bai san lokacin da murmushi ya kubce masa ba wai ya sace ta girgiza kai kawai yayi Eshat na neman ta kure tunanin sa hannun sa ta kama tana kallon kyawawan fararen dogayen yatsun hannun sa"yaya Prince yatsun kan nan suna min kyau sosai"kawar da kansa yayi yana faɗin"au ɗazun dan a yaudare ni na tawo da ke yasa akace min habibi kenan ko?"hannu tasa ta fara cire masa botrin rigan sa tana faɗin"aa nima ban san na faɗa ba" "to ko kin sani ko baki sani ba ni karki sake cemin yaya Prince idan ba zaki gaya min suna mai daɗi ba kawai ki kirani Safras ɗina"hannu ta tura cikin singlet nasa bayan ta gama cire botrin rigar nasa a hankali ta fara shafa lallausan bakin gashin dake kwance a faffaɗar kirjin sa tana faɗin"to ka faɗa min sunan da zan rinƙa kiran ka kaji?"tayi maganar dai dai lokacin da ta kai hannun ta saman nipple nashi,da ɗan karfi yace"wash"waro ido waje tayi tare da zame hannun ta cikin sauri,lokacin guda idon sa suka sauya zuwa ja dama zaman da tayi a jikin san nan dannewa kawai yake sai gashi taje ta tsokano sa lunshe ido yayi tare da kama hannun ta ya mai da saman kirjin nashi ya jingina kai da jikin kujerar motar,a hankali ta sa yatsar ta tana kewaye masa saman ɗan bakin nonon nasa,da ɗan karfi ya cije lips nashi na kasa tare da runtse ido sosai lokacin guda fitar numfashi sa ta sauya ya fara numfashi da sauri sauri ganin halin da ya shiga yasa ta zame hannun ta cikin tsoro tana kokarin sauka daga jikin sa,da sauri ya kamota da kyar ya iya muɗe baki murya na sarkewa yace"ina zaki je?bayan ke kika nemi magana"turo baki tayi kasa kasa tace"kayi hakuri gashin wajen ne ya dade yana burgeni ina son wasa da shi"waro idon sa da suka sauya sukayi ja kamar wuta yayi karaf idon sa ya sauka kan baturen sojan dake tukasu yana kallon su ta cikin mirror motan yana kokarin yiwa sojan magana sojan yayi parking na motar a parking space na airport ɗin"out"abun da bgs yace da sojan kenan cikin sauri sojan ya buɗe kofar motar ya fice tare da mai da kofar ya rufe musu.
dawo da kallon sa kan ta bgs yayi sai faman ɓoye fuska take a kirjin sa"me ya kai hannun ki in da kika taɓan nan ko dai kina son baby ne?"da sauri tace"a'a"waskewa tayi da cewa"yaya Prince mun iso airport ɗin fa"mai mai ta sunan yayi"yaya Prince"da sauri ta shagwaɓe murya tace"sorry habibi muje to" "a haka kike so na fita kin san adadin dubbannin jamar dake waje suke jiran fitowar mune?"kallon sa tayi da kyau kafin tace"oh sorry bari na mai da maka botrin"ta kai karshen maganar tare da sanya hannu tana kokarin mai da masa da botirin hannun ta ya kama ya ɗaura a gaban sa yana faɗin"ga babban wutan da kika kunna ai ba botirin"a sukwane take kokarin cire hannun ta amma yaki sakin mata hannun ya danne sosai matso da bakin sa yayi sai tin kunnen ta kasa kasa ya fara magana"ina zaki je?ba zaki cire hannun ki ba har sai kin kashe wutar nan da kika kunna kawai ki fara aiki"juyowa tayi suka haɗa ido lokacin guda tsoron sa ya kamata ganin yadda idon sa suka sauya zuwa ja sosai"yaya Prince ni na yarda ka barni awajen su am...bata kai karshen maganar ba ya haɗe bakin su waje guda tare da tura hannun sa cikin rigar ta a hankali ya fara shafan tula tulan ta yana sauke ajiyar zuciya.
Sosai yayi kissed nata sannan ya sake ta yana kallon face nata"lafiya Eshat?na ga kamar ki na son yin magana"yayi maganar cikin dashewar murya kasa kasa tace"yaya Prince ni sai in ga kamar haryanzu jiki na kake so bani ba"shiru ya ɗan yi kafin ya sanya hannu a hankali ya mai da botrin rigar sa da ta cire masa
bayan ya maida botrin sa gaba ɗaya yasa hannu a hankali yana kokarin buɗe motar cikin sauri tace"kayi hakuri yaya Prince karka ɓata rai"cool murmushi ya sake mata wadda bai taɓa yin irin ta ba kafin yace"me yasa zan ɓata rai na ji daɗi da kika faɗa min abun da ke ran ki kuma hakan ba zai sa nayi fushi ba dan ni Eshat nake so ba jikin Eshat ba so rashin taɓa jikin Eshat ba zai sa na sauyawa Eshat daga yadda bake ba so let's go"ya kai karshen maganar tare da buɗe kofar motar ya fito da sauri tabi bayan sa ɗaukan ta yayi chak kamar baby nan take yan jarida suka fara yi masa hoto ko ajikin sa masu mamaki suna yi masu tambayar kan su daman yayi Aure ne suma sunayi. Shiko ko ajikin sa takun sa kawai yake irin na jaruman maza ɗauke da Eshat nasa akafaɗar sa kamar yar baby.
Yana shiga girjin ya zauna saman lallausan kujera na musamman tare da ita a jikin sa,suna zama ba jimawa jirgin nasu ya ɗaga kwanciya tayi saman faffaɗar kirjin sa ta lafe lef hannu yasa yana shafa bayan ta a hankali hankali har barci ya ɗauke su dukkan su biyu manne da juna.
FAHAD & AMRAT
"My amri wai me yasa kike gudu nane?"tsaye take a gaban mirror tana shafa mai yayin da shi kuma yake kwance saman gado"babu komai kawai tsoro nake ji"ta bashi amsa ba tare da ta juyo ta kalle sa ba,mikewa yayi zaune kafin yace"eyee dan na biki a hankali ko?oya zo nan"ba musu ta juyo ta nufo sa zuba mata ido yayi yana kallon ta cike da so da kauna har ta iso gaban sa"my amri da alama fa nayi ajiyar baby"waro ido waje tayi kafin tace"mutun shakara 14 yana iya aihuwa ne?"kai ya gyaɗa mata yana faɗin"sosai ma in mace ta fara period zata iya aihuwa"ya kai karshen maganar tare da jawota jikin sa suka kwanta a tare ya jawo musu bargo ya rufe su ya fara sarrafata san ransa yana zuba mata kalaman soyayya.
A ɓangaren lamrat ɗin yaya Yusuf ma ba laifi yanzu laulayin cikin nata ya ragu sosai sai fama da kasala da barci da take,tayi kiba sosai tayi haske abun ta hankalin ta kwance yaya Yusuf na bata kulawa sosai yana matikar ji da cikin nan nashi kamar ransa.
A ɓangaren itama Zahra ba laifi cikin nata ba laulayi sosai sai zaɓen abinci da take fama da shi ban da zaɓen abinci ba wani abu da cikin ke sata suna zuba love nasu da yaya Khalid ɗin ta son ransu basu da wata matsala.
Karfe 6 na yamma jirgin su ya sauka a STANSTED INTERNATIONAL AIRPORT LONDON UNITED KINGDOM cikin sauri ya saɓe ta a kafaɗar sa sai barci take zubawa cikin kwanciyar hankali ba tare da ɓata lokaci ba ya fito nan take yan jarida suka fara mamaki suna musu hoto masu tambayar kansu dama Brigadier yana da aure ne wasu tambayar kansu suke ko dai ya fara neman matan ban zane,shiko ko ajikin sa ya nufi wajen motocin da akajere awajen domin ɗaukan shi jibga jibgan sojoji masu ji da karfi da lafiya ne sukayi layi daga farkon bakin jirgin har wajen motocin tasu duk in da zai wuce sai sojoji sun sara masa ko kallon in da suke bai yi ba bare