Showing 87001 words to 90000 words out of 363274 words
kuma tashiga motar su ta zauna.
zaune suke shiru DON na latsa waya Aryan ya jingina kai da jikin kujerar motar ya lumshe ido "Prince mutafi mana kodai akoi abun da kuke jirane Aunty farida ta tambaya tana kallon face ɗin Aryan dake lumshe da ido, slowly ya ware manya manyan ash eyes nashi a kan face ɗin ta, a hankali ya buɗe baki zai yi magana DON yaja dogon tsaki yana faɗin "wayan chan kafar yawon mana muke jira na kirasu sun che suna zuwa, su waye kuma Aunty farida ta tambaya tana taɓe baki "Khalid da Yusuf mana chewar Aryan, DON kuwa kawar da kai gefe yayi bai sake magana ba, murmushi Aunty farida tayi kafin tace "ae da sun jirani munje ganin garin tare, a sukwane DON ya dawo da kallansa kanta, sai murmushi take, Aryan zai yi Magana sai ga Khalid da Yusuf kariso wajen sai dari suke kamar ba lfy ba, dogon tsaki DON yaja san nan ya rufe kofar motar yawa Shahram umarni akan sutafi juyawa Aunty farida tayi tana kallon su Khalid "lfy Khalid kuke dariya haka, da ido Khalid yamata nuni da DON yasake kwashewa da dariya harara wasa tawa Khalid san nan ta wuche ta mota motan su wuchewa su Khalid ma sukayi nasu motar sai dariya suke,
a tare motochin suka tashi da gudu gaske saboda sunyi latti Abba yache kar su wuche karfe 2 yanzu kuma Almost 12:30 kai tsaye Airport suka nufa, suna parking, ba tare da ɓata lokachi ba suka fito
Aunty farida taje ta buɗe motan da diyana ke chiki tasa mu already tatashi daga barchin riko hannun ta tayi tafito da ita daga chikin motar duka nufi jet ɗin, ahankali diyana ke takawa saboda jiri da take gani ga chiwon kai har yanzu jini na zuba kaɗan kaɗan daga goshin ta ga wajen sai daɗa kunbura yake,
tun da tafito daga mota Aryan ke kallonta jiyake kamar kamar yaje ya ɗagata ya shigar da ita jet ɗin amma ya danne dan karsu che wani abu zuchiyar sa sai tafasa take wani raɗaɗi yake ji haka dai har suka isa wajen katafaren jet ɗin PRINCE SAFRAS suna shiga batare da ɓata lokachi'ba Jirgin ya ɗaga zuwa kano
A bangaren Inna kuwa su Ammi na tafiya ta ɗauki nayafin'ta ta fiche daga gidan gidan su bello tashiga da sallama da murnan ta, tana faɗin ina mutanen gidan hasana dake ɗaki tafito ta duka kasa tace "ina wuni Inna ɗaure fuska Inna tayi kafin ta amsa da lfy ina mutanen gidan "sun tafi kai buba wajen malam, dafe kirji Inna tayi tana faɗin "buba kuma me ya sameshi, shiru hasana ta ɗan yi kafin tace "nima ban saniba kawai naga hamma ya shigo ɗauke dashi a kafaɗarsa ya suma, Inna bata tsaya jin karshen maganan hasana ba tayi waje da sauri, tafiya take sauri sauri gudu gudu har takai wajen wani ɗanin bukka mai girman gaske, ba ko sallama ta faɗa chiki tana faɗin "ina buba'n yake, wani dattijo dake zaune saman fatan rago wadda a kalla zai kai shekara 70 ya ɗago kananan idon san nan ya ɗubi Inna yace " ga buba nan ya faɗa doguwar suma, dafe kirji Inna tayi ta mai mai ta doguwar suma kuma mun shiga uku kai bello ina innar buba take, Bello dake zaune kusa da buba yace "tana wajen bappa a gona yana kai karshen maganar Inna ta juya tayi waje tsabar sauri har tana kokarin faɗuwa tanufi hanyar wajen malamin su tafiya tani mai nisan gaske
kamar dai kullum zaune ta samesa a saman dutsen dayake zama kullum, da baya baya ta shiga ta zauna akan jan kyallen da suka saba zama sae washe baki take, wani dariya bokan yayi da sauti mara daɗin ji kafin yace "kin kawo kuɗin koh to ajiye inda kuka saba ajiyewa kishiga masauki ina zuwa, chikin tsorata Inna tace in shaga masauki kuma ba kuɗi kawai kache na kawo ba, chikin tsawa bokan yafara magana "aiki kike san amiki'ne ko dai tambaya zaki tsaya kina min to bari kiji aljanun da zasu miki aiki sun che, aikin nada wahala domin ba karamin abu bane zai warware tsarin jikin yaran nan dan kyakkyawan shiri aka'musu, kuma ita ɗayan babban chikin su ba lallai bane mu iya yimata wani abun saboda tana yawan sallar dare ga karatun Al qur'ani da take, kullun jikin ta da tsarki tana askar sosai bata zama ba alwala, kuma babban matsalat ma shine bata neman faɗa bata shiga harkar kowa, kinga idan da tana faɗa da mutane to kota jikin su zamu iya raɓar'ta, Amma bata shiga har kar kowa ba mu isa mu kusan cheta ba, barema har mu iya yimata wani abin amma dai muna nan muna aiki mun samata ido duk lokachin da muka samu dama kamar in tana al'ada kinga bata da sarki, kuma mafi yawanchin lokuta idan mace na al'ada bata damu dayin askar ba basu zama da alwala, to in dai muka samu dama zamuyi aiki a kanta, yanzu dai kitashi kishiga ma sauki ina zuwa yau bani zanyi amfani dake ba duna ne wan da zai miki aikin shine zai yi amfani dake, murya na rawa duk tagama tsorata yanzu da aljani zata kwanta wani gefe na zuchiyar ta yace kai ba dai za'amiki maganin su hiyana ba ai kawai kiyi koma me "amma dai yau bata baya za'ayi bako? da kyar ta iya karisa maganar dan rawar da muryar ta keyi da kaji kasan a tsorache take, chikin tsawa bokan yace "idan baki bukatar aikin ne kitashi ki bani waje ni zaki chewa ba tabaya ba to ai bake zaki zaɓi ta inda duna zai kwanta da ke ba ki tashi ki shiga kuma ki rufe ido domin idan kika haɗa ido da duna mutuwa zakiyi, chike da tsoro da karyewar zuchiya Inna ta miƙe tana tunanin, anya zan iya aikin nan kuwa bazan hakura ba kuwa konchiya da aljani, ɗayan ɓangaren zuchiyar tane yace, a'a me a chiki in dai za amiki maganin su hiyana ai komai ma kiyi, nan take taji karfin guiwa yazo mata ta yaye wani jan labule dake wajen kamar ɗaki a chikin kogon ta shiga wata yar figaggiyar katifa che awajen sai kayan tsafe tsafe , chire mayafin'ta tayi ta haye kan, katimar ta rufe ido kamar yadda bokan ya umar cheta Almost 10mnt tana kwanche haka kafin bokan ya shigo zin dir ba kaya ajikinsa hayewa yayi kanta yafara aiki tun Inna na kuka a hankali har tafara ihu sosai shiko ko ajikinsa sosai ya nemeta ta baya da ta gaba bai kyaleta ba har sai da yaga bata wani motsin kirki tukun nan ya sauka a kanta ya fiche daga wajen, ya barta awajen kwanche bata wani motsin kirki taji wala da kyar take numfashi, komawa yayi wajen aikin sa yana ta murmushi mugunta.
KANO
karfe 4 dai dai jirgin su Ammi ya sauka A Malam Aminu international Airport kano, already gaba ɗaya family gd Abba sunzo tarban su ban da iyayen nasu sai Aunty maryam itama bata zo ba basu ɓata lokachi ba suka fito daga chikin girjin DON sai sauri yake kamar zai tashi sama Aryan na gefen sa a jere suƙe tafiya suka nufi motar da aka tanadar domin su, Khalid da Yusuf dai sai dariya suke kamar sun kulla wani abun rashin gaskiya, Zahra na riƙe da hannun hiyana, Aunty farida na rungume da diyana tana faɗin "sorry my diyana muna zuwa gida yaya Aiman zai duba'ki, diyana dai ko magana ta kasa saboda azabar chiwon kai, sai lunshe blue eyes nata kawai take har suka isa wajen mota, rungume da ita suka shiga motar, Ammi na musu dariya tana faɗin "au to ki zauna da diyana a nan ni bari na koma ɗayar motar, batare da tajira amsar Aunty farida ba ta wuche ta shiga motar kusa da nasu Khalid,
a tare driver's ɗin su kawa motocin key da matsakaicin gudu suka bar Airport ɗin suna fita suka karawa motochin gudu, gudu suke sosai chikin ƙan kanin lokachi suka iso security suka wangale mugu katafaren gate ɗin, a hankali su ka kutsa motochin chikin gidan, kai tsaye parking space suka nufa, suna kashe motocin DON yafito da sauri bai bi ta kan kowa ba yanufi ɓangaren'sa da sauri Aryan ma ya nufi ɓangaren'sa don bai san kowa ya lura da jinin diyana dake jikin rigar sa dan rigar ma launin ta ba mai haske bane, Khalid da Yusuf kowa yanufi ɗakin sa, Ammi da bataliyar ta suma suka nufi nasu ɓangaren.
*DUK ƘARFIN IZZATA*
👑UK Writers👑
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 24*
A gurguje Aryan ya karisa ɓangaren sa, kayan jikinsa yafara ragewa, ya rage da gashi sai shot ya nufi toilet dan yin wanka, after 45mnt yafito ɗaure da towel ya nufi gaban morrow, wayar sa dake saman drawer mirrow ya ɗauka yafara kiran layin Aunty farida, budu ɗaya Aunty farida ta ɗaga tare da faɗin "hello bro, "Aunty babba pls ki turomin yarin yar nan bari na dubata "ok bari na kawota da kai na dan bazata iya tafiya ba tana ganin jiri, batare daya sake magana ba ya katse kira da sauri sauri ya shafa mayu kan sa masu kamshi da tsada feshe jikinsa yayi ta haɗaɗɗiyar parfume nashi mai shegen kamshi da tsada, gyara haɗaɗɗen kuma lallausan bakin gashin kanna nasa yayi, ya ɗaure a bayan ya zuba jelar gashin a bayan wuyar sa sai kelli gashin keyi,
zubawa mirrow sosai ido yayi yana kallan kansa, shiru yayi kamar mai tunani, jin motsi a pallo ne yasa ya juya da sauri yanufi dressing room nashi dan shiryawa,
da sallama Aunty farida ta shigo ɗakin rike da hannun diyana sai faman lumshe ido take, ganin ɗakin ba kowa yasa Aunty farida tace "my diyana jeki zauna a saman sofa ki jirashi kinji, "to kawai diyana tace tanufi sofan da kyar take tafiya saboda sarawan da kan ta ke mata, Aunty farida kuwa juyawa tayi ta fice daga ɗakin,
Zama diyana tayi ta jingina da jikin sofar ta kwantar da kanta ta lumshe ido kamar mai barchi, Almost 12mnt tana zaune shiru,har barchi yafara ɗaukar ta, wani fitinannen kamshi ne ya daki hanchin ta wadda yasata sauri waro ido karaf blue eyes nata suka sauka cikin ash eyes nashi, tsaye yake sanye da jallabiya Black colour zuba mata ido yayi sosai yake kallonta, da kyar ta iya buɗe baki tace "ina wuni yaya Aryan, juyawa yayi batare da ya amsa ba yanufi wajen drawer
A box ya ɗauko ya dawo kusa da ita ya zauna,spirit and cotton ya fitar yafara mata dressing wajen, chikin shagwaɓa da murya kamar na mai kuka tace "yaya Aryan zafi ya'kemin sosai ta karisa maganar tana turo baki, subhanallah wani irin shock yaji saboda yadda tayi maganar, zuba mata ido kawai, yayi ya dakata da aikin da yake har takai karshen maganar, da kyar ya iya sai ta tunanin sa, ya buɗe baki murya kasa kasa kamar mai raɗa "sorry kinji dole zai miki zafi amma zan miki a hankali,
Sake turo baki tayi tana faɗin "to ni kawai kabari tun da akoi zafi "kinfi san ki zauna da chiwon ke nan, gyaɗa masa kai tayi alamar eh "bakisan yin kwalliya ke nan, da sauri tace "a'a inasan kwalliya "to in baki tsaya an miki magani ba to fiskan ki zai ɓachi bazaki rinƙa kwalliya ba, chikin marairai chewar murya tace "to ayya yaya Aryan kamin a hankali kaji wlh akoi zafi, ta karisa maganar kamar zatayi kuka, shiru yayi batare daya sake magana ba ya mai da hannunsa kan goshin'ta ya chigaba da dressing na wajen,
sai mutsu mutsu diyana keyi taki tsayawa zafi wajen ke mata sosai nan take tafara ruwan hawaye, dafe kansa yayi da hannun sa ɗaya yana faɗin "kinsan ban san kuka ko kiyi shiru ae nakusa gamawa kinji, gyaɗa masa kai kawai tayi amma bata dai na hawaye ba "wai ba ke che kika che zaki auri soja ba,ya tambaya yana kallan face nata, da sauri ta ɗaga masa kai alamar eh "to ai matan sojojin jarumai ne basa kuka, cikin shesshekar kuka tace "Allah yaya Aryan zafi yake yi mini ne shiyasa amma na daina kukan ta karisa maganar tana goge hawayen ta, girgizar kai kawai yayi ya chigaba da aikin sa sauri sauri yake mata dan karta chigaba da kuka bai san kukan nata ko kaɗan,in tana
Bayan ya kammala ya mai da komai ya rufe Box ɗin ya ajiye a gefe ya miƙe ya koma bakin katafaren gadon sa ya zauna yana kallan ta, sai faman yamutsa fuska take tana turo ɗan bakin. "me ya haɗaki da wanchan wawan mutumin har ya bugeki haka, yayi maganar yana ɗaure fuska , dama kamar jira take tafara bashi lbr tun shigan ta gidan da yadda ya buga mata sandar duk sai data bashi lbr komai, tun da tafara magana ya kafeta da ash eyes nashin nan, ya kasa chire idon sa a kant, yadda take motsa lips nata nan jiyake kamar yamiƙe yaje yayi kiss na lips ɗin ko zai samu sauƙi abun da yake ji a zuchiyar sa, da sauri ya kori sheɗan ta hanyar furta a'uzubillahi minasshe ɗanir rajin kafin yace "to daman tun asali me tsaka nin ku kuna da dan gantaka da shine, "aa bamu da dan gan taka ɗan yayan Inna che, "what kara waro ash eyes nashi yayi sosai a kanta, nan take ya ƙara ɗaure fuska rai a ɓache yace "to daman kun taɓa samun matsala da shine a baya da har yake ikirarin zai kashe ki, "eh kullun idan inna ta aike mu ɗiban ruwa sai ya tare mu ya zubar mana da ruwa, nan dai diyana tashiga bashi lbr duk abun da yataɓa haɗa su da buba from A to Z har fyaɗen da yaso yayi mata,
shiru yayi, nan take fuskar sa ta sauya kamanni idon sa suka sauya su kayi jaaa sosai, lokachi guda, a fusache ya furta "fyaɗe, a tsorace diyana ta gyaɗa masa kai alamar eh gaban sai faɗuwa yake dan ganin sauyawar yaya Aryan lokachin guda gawani huchi da yake duk jijiyoyin kansa sun tashi sosai, gawani zufa da yake kamar ba A.c a ɗakin jikinsa har wani tsuma yake gaba ɗaya ilahirin jikinsa ɓari yaƙe gashin hannun sa duk sun mimmiƙe,Sai faman chizan red lips nashi yaƙe da karfi kamar zai fasasu, kamar alluran sojan nashi ne ya tashi, nan take matsanan chin tsoran sa ya dira mata a rai, tunani ta shigayi anya bazan tashi in gudu ba kuwa karya bugeta,
dafe hannun sofa tayi ɗakyar tamike wai dan ta gudu kar ya bugeta, cikin tsawa ya furta "ina zakije, jikinta sai kerma yake chikin wata iriyar voice kamar zatayi kuka tafara magana "dan Allah yaya Aryan kayi hakuri karka bugeni wlh ni bana san duka kaji ta karisa maganar tare da sakin wani marayan kuka mai ratsa zuchiyar mai sauraro, runtse ido yayi dan har chikin zuchiyar sa yake jin kukan nata, ya dafe kai,dan bai san kukan data keyi ko kaɗan sassauta sexy voice nashi yayi calmly ya fara magana "nache zan bugeki ne kimin shiru ki koma ki zauna, "yaya Aryan to kishi nake ji ina san in sha ruwa, Slowly ya waro ash eyes nashi a kan face ɗin ta, sai hawaye take wani na bin wani "ok jiki ɗauko ruwa a freij kizo, to kawai tace san nan tanufi palon tana jan kafa a hankali, ido ya zuba mata yana kallonta sosai har ta fice daga ɗakin, wani nauyayyar ajiyar zuchiya ya sauke, kana yasa hannunsa yana yamutsa gashin kansa, wani iska mai zafi ya furzar daga bakin sa a hankali yafara magana "Aryan wai meke damun kane meyasa na kesan yarinyar nan ta rinƙa kasan chewa kusa dani, yanzu dache ta zauna me zan bata,anya ina lfy kuwa? meyasa nake ɓata rai na dan wani ya taɓa chewa zai mata fyaɗe? Meyasa zan bugi malamin makaranta su dan yache bazai dai na Son taba? why me ruwana da ita, shiru ya ɗanyi kamar mai tunani,
sai jin voice nata yayi tana faɗin "yaya Aryan in tambaye'ka, ɗago ido yayi yana kallanta dan bai ma san ta dawo ɗakin ba, mamaki ne ya kama shi wai wan nan wace iriyar yarinya che yanzu nan fa take kuka a nan wai daga fitan ta palo ta dawo shike nan takoma fara'ar ta, jin yayi shiru yasa diyana sake chewa "yaya Aryan kasan me nake son tambayar ka bata jira amsar shi ba, ta chigaba da chewa, mata ma suna aikin soja ne? Tsaki Aryan yaja yana kawar da kansa gefe, dan ya lura in ya biyewa diyana zata chaza masa ƙwaƙwalwa "ke ban sani ba tashi ma ki tafi ɗaki yayi maganar da ɗan tsawa, miƙewa tayi da kyar ta kama hanyar fita, har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo karaf suka haɗa ido dan kuwa ita yake kallo, a shagwaɓe tace "yaya Aryan to pls ka faɗa min mana idan mata na aikin soja nima zan shiga ne dan Allah ina san riƙe bin diga kuma kayan sojoji na burgeni, ido kawai ya zuba mata ba tare daya bata amsa ba, ganin bai da niyar magana yasa ta fara bubbuga kafa ta turo baki tana yarfe hannu tafara