Showing 81001 words to 84000 words out of 363274 words
bakisa ɗan kwali bafa chewar hiyana tayi maganar kamar zatayi kuka dan yadda kanta ke sara mata,"aa hiyana kyale ɗan kwalin nan zafi nakeji bata jira amsar hiyana ba tayi waje "a palo tasamu Zahra yaya Khalid yaya Yusuf lamrat da amrat sae hira suƙe " har kasa ta duƙa ta gaida su Yusuf " "khalid yace wow my sister irin wan nan kwalliya haka ina zakije "hannu diyana tasa tarufe fuskar'ta ta mike tana faɗin zanje na kae wa yaya Aryan coffee ne "kallon Yusuf khalid yayi suka haɗa ido suna ɗan murmushi Yusuf yajuyo ya kalleta yace to yi sauri kije kinji sister "bata jira ya karisa maganar ba tayi waje,dan daman yaya Aryan yace tayi sauri takawo mar gashi ta ɓata lokachi wajen wanka da kwalliya "kichin tanufa a gurguje ta haɗa masa coffee ɗin,ta ɗauka tanufi ɓangaren'sa
Da sallama a bakin ta tashiga palon zaune yake saman sofa yana latsa waya karisa shigowa palon tayi gaban sa tazo da ɗuƙa a nitse tace yaya Aryan ga coffee ɗin,"shiru yayi tamkar baiji me take faɗe ba, yachi gaba da latsa wayar sa shiru shiru almost 10 mnt "a shagwaɓe takuma chewa yaya Aryan pls ka ansa mana wlh nagaji "tam kar bai'san da mutun awajen ba ko motsi bai yi ba wayar sa kawae yake latsawa shiru shiru almost 15 mnt again"a hankali tamiƙe tanufi ɗan karamin table ɗin dake tsakiyar palon ta ajiye coffee ɗin takama hanyar fita daga palon "ke zo nan yayi maganar chikin tsawa wadda yasa sai da ta tsorata "da sauri ta juyo tana kallan sa fuskar nan tasa kamar bai san menen dariya ba ga idon sa sun jaa, wani tsoran sane ya dira mata a rae da,gudu gaske ta juya zatayi waje amma sae dae ta'manta high heel tasa "a zafafe yamiƙe taku ɗaya ya ɗamko gashin kanta ta baya"kware baki tayi zatayi ihu yasa hannu ya rufe mata baƙi,a fusace yake faɗin kimin shiru ko na ɓabballaki a chikin ɗakin nan " shiru tayi tana zare ido"sakin ta yayi yana kallan face nata chikin tsawa "yace me yahaɗaki da wan chan yaro "wani yaro kuma tafaɗa tana zare ido" nikiƙe tambaya wani yaro, dawaye kukayi hira ɗazun a fada "baya baya ta farayi yana binta har suka kure bango "bazaki bani Amsa ba sai na ɓallaki yayi maganar chikin tsawa "muryana na rawa tafara magana,wlh yaya Aryan,ban san shiba shine kawai yazo yace yana so na kuma ni nafaɗa masa ni matar sojane "ido kawai ya zuba mata yana kallan yadda lips nata ke motsi,wani irin sabon yanayi yake ji yana ratsa jini da kowanni jijiya na jikin sa har izuwa zuchiyar sa "yatsa ɗaya ya ɗora a kan lips nata yana faɗin shiiiiiii alamar tayi shiru dan inta chigaba da magana zata iya zautar dashi "ɗago ido tayi tana kallan sa shima ita yake kallo, da kyar ya iya buɗe baki muryan sa har sarke wa yake "wae bana hanaki yin kwalliyar dare ba yayi maganar tare da chire yatsar sa daga kan lips nata "murya na rawa tafara magana kayi, kayi,kayi,hakuri ba.... chikin sauri yasake ɗora yatsan sa a kan lips nata yana girgiza kai " ido kawai ya zuba mata yana kallon ta a hankali ta ɗago idon ta itama tana kallan sa matso da fuskar sa yayi dab danata har suna iya jiyo nunfashin Juna "zaro ido waje diyana tayi tana..✍️✍️
Sorry masu karatu sai mun haɗu gobe
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*
*Episode 22*
Sosai Aryan ke kallan chikin idon ta, kasa tayi da kai dan bazata iya chigaba da haɗa ido da shi ba, sake matsowa kusa da ita sosai yayi, ya matse ta da jikin,bangon "murya na rawa tace dan Allah yaya Aryan kayi hakuri, maganar da tayin nan yasa yaji tamkar an chan ka masa mashi a zuchiya,da kyar ya iya buɗe baki kamar mai raɗa yake faɗin "wae banace karki sake magana ba, hannu tasa ta toshe bakin ta, a hankali ya haɗe fuskar su waje ɗaya,hanchin su na gogan na juna rutse ido tayi dan baza ta iya kallan chikin idon saba,calmly yafara magana "daga yau karki sake kwalliya da daddare,kuma idan wani yasake yima ki magana kika amsa shi sai na ɓab'ɓallaki, yau kuma ina ɗan kwalin ki, a tsorache ta buɗe baki har kerma lips nata keyi tana faɗin kayi hakuri...bai bari ta karisa ba da sauri ya ɗora ya'tsansa a saman lips nata, yana girgiza mata kai yana faɗin "ae banche kiyi magana bako, kiyi shiru ki saurare ni, kawai, shiru ya ɗanyi yana kallan yan da lips na ta ke kerma dan tsoro jiyayi tamkar yayi kissing nata, amma ba zai iya hakan ba itakuwa kara runtse ido tayi dan sai kerma gaba ɗaya jikin ta yake, almost 10mnt suna saye a haka, da kyar ya iya buɗe baki dan yadda yake ji, ya chigaba dace wa "me yasa bakya jin magana tane eh? ko dan kinga ina damuwa da kirinƙa sa ɗan kwalin shiyasa kike kin sawa, to shike nan zan fara hukun taki,a kan hakan,yanzu dai zo nan kifara tsallen kwaɗo yana kai karshen maganar a zafafe ya sake ta da sauri ya juya ya koma saman sofa ya zauna sai lumshe ido yake
ahankali ta duka yafara frog jump tana kewaye palon tana hawaye,tun tana kuka a hankali har tafara da ɗan sauti, yana zaune yana jin ta sai faman runtse ido yake,yana chiza laɓɓan SA, dan har chikin ransa yake jin kukan nata, amma yazama dole yarin ƙa hukun tata, kodan tarin ƙa jin maganar sa, frog jump take sosai ga high heel a kafarta kamar an hanata chirewa, sai kuka take,kaɗan kaɗan tafara jin chiwon chiki,amma tana tsoran faɗawa faɗa masa, azaba yayi azaba,sae faman nishi take numfashin ta na fita da sauri sauri jinyadda take numfashine yasa Aryan ɗagowa, ya kalle'ta,Subhanallah, da sauri yamiƙe yanufeta yana faɗin lfy kike kuwa sis,bai kai ga karisawa wajen taba yaga ta sulale kasa kamar bata numfashi,da sauri ya karisa wajen ya duka, a ruɗe yasa hannu ya tallabo kanta yana faɗin Ke,ke,lfy kike kuwa,ɗayan hannun'sa yasa,a saitin kofar hanchin ta dan yaji shin tana numfashi, jin bata numfashi alamar ta sume,ne yasa ya miƙe da sauri ya ɗauke'ta chak yaɗora ta saman sofa, yanufi freij ya ɗauko robar ruwan Faro mai sanyi yadawo ya zauna a gefen ta, buɗe robar ruwan yayi ya tarbo a hannun'sa ya shafa mata a fuska,dogon numfashi taja, a hankali ya furta "ke kina lfy kuwa slowly ta buɗe idon ta a kan face nashi,da sauri ta sake runtse idon tana matsar kwalla, shiru yayi yana kallan'ta wasa wasa tafara juyi tana kara sautin kukan,"ke wae meke damun ki'ne,ya tambaya a ɗan ruɗe dan a'yanayin dayake kallanta kamar period nata ne ke san zuwa chikin kuka take faɗin "chiki yaya Aryan chiki'na wayyo Allah,hiyana ta kizo zan mutu, da sauri yasa hannu ya chire hannu'ta daga rikon datawa chikin nata,ya dora hannun sa awajen,a sukwane kuma yachire hannun nasa dan wani irin shock da yaji, kallan face nata yake dan ya tabbatar da abun dayake zargi shin period ko dai nomal chiwon chikine, ita kuwa sae kuka take, bazai iya jure kukan nata ba, a zafafe ya miƙe ya koma chikin betroom ɗin sa, jim kaɗan sae gashi ya fito riƙe da sirinjin allura,idon ta a lumshe sae kuka take tana juyi a saman sofan, a gefen ta ya zauna ya kama hannun ta a hankali,dan yasan in ta buɗe ido bazata tsaya ya mata allura ba,gashi tana bukatar alluran kodan period ɗin yazo mata da sauki,chikin dabara ya ɗaure hannun nata ya fara ne man jijiya,itakam sae kuka take dan ba tama san yana kusa da ita ba, gyara zaman'sa yayi da kyau, chikin dabara ya tsira mata alluran da sauri ya mata ya zare,sirinjin, a'sukwane ta buɗe ido tana ko'karin ihu,hannu yasa ya rufe bakin nata yana girgiza mata kae,"tashi kije ɗaki ki kwanta yayi maganar yana zame hannun sa daga bakin'ta, chikin dashe war murya take faɗin "yaya Aryan wlh bazan iya tafiya ba,ta karisa maganar tana sakin wani,kuka mara sauti,dafe kae yayi yana faɗin"wae banace kukan nan ya isaba kiyi shiru haka nan,yana gama faɗin hakan yamiƙe,ya ɗauke ta chak ya saɓa'ta a kafaɗar'sa yayi waje da ita,da sauri sauri yake tafi kai tsaye ɓangaren Ammi,yanufa da ita,da sallama ya'shigo palon babu kowa,a hankali yafara takawa izuwa ɗakin su kamar bai san taka kasan, kodaya shiga sae daya sauke wani nauyayyar ajiyar zuchiya,dan ganin su Zahra sunyi barchi, saman sofa ya kwantar da ita, ta buɗe baki zata masa godiya da sauri ya juya ya bar ɗakin,har yana tun tuɓe, chire takalman kafar ta tayi ta kwanta,ta dafe chikin ta ba jimawa barchi yayi awan gaba da ita
Aban garen Aryan yana fita ɓangaren Ammi ɗakin sa ya koma,a gurguje ya shiga, toilet wanka yayi ya shirya chikin kayan barchi,riga zuwa goiwa mai igiya, gaban rigan a buɗe take faffaɗar kirjin nan nasa awaje rigar fari ne tas,mai laushi sae kamshi yake zubawa fitowa palo yayi ya ɗauki coffee ɗin da diyana ta kawo masa,ya koma betroom,kaɗan yasha saboda coffee ɗin yayi sanyi, ajiyewa yayi kan table ɗin tsakiyar ɗakin,ya haye saman katafaren gadan'sa ba jimawa barchi yayi awon gama dashi
Washe gari tun asuba su Ammi suka shirya, Ammi Aunty farida hiyana diyana Zahra yusuf Khalid Aryan da kuma DON, lamrat da amrat kuma Anbar su wajen Aunty mardiya "wasu dan ƙara dan karan, motochi masu numfashi guda 5 suka ɗauƙesu zuwa Airport, ajere motochin suka jera har Airport, Ammi da Aunty farida mota ɗaya suka shiga,DON da Aryan motar'su ɗaya,hiyana diyana da kuma Zahra motar ɗaya Khalid da Yusuf ma motar'su ɗaya,ɗayan motan kuma sojoji ne a chiki,diyana sae murna take yau zataga yaya bello da innar yaya bello, Zahra ma sae murna take yau zataje kauye dan inba makaranta ba bata taba zuwa ko inaba,shiyasa ta dage sae tabisu, idan muka koma ɓangaren DON kuwa kamar zai mutu dan bakin chiki sae wani ɓata fuska yake kamar anche masa kwasan kashi zaije,Aryan Khalid Yusuf kam ko ajikin su basu damuba,
"da private jet na yaya Aryan suka tafi,tun jirgin'su bai sauƙa ba motochi 6 daga gidan sarkin yola ke jiran'su a Airport karfe 10 na safe jirgin'su ya sauƙa, basu wani ɓata lokachi chikin jirgin ba suka fito,DON yafara fitowa fiskar nan tamkar wani mayin wachin zaki taku yake irin na jaruman maza,daka kansa kaga wadda akai wa zuwa dole,Aryan na biye dashi a baya,sai Khalid da Yusuf,Aunty farida rike da hannun diyana suma suka sau'ko Ammi na biye dasu Abaya,sai Zahra da hiyana,Shahram da Abdol ne karshen fitowa,kae tsaye wajen motochin suka nufa, da sauri Shahram da Abdol suka fara buɗe musu kofar motochin, Aunty farida da Ammi mota ɗaya suka shiga,DON da Aryan motar su ɗaya, Khalid da Yusuf suma motar su ɗaya,hiyana diyana Zahra matar su suma ɗaya,sai Abdul da Shahram suka shiga ɗayan motar suma,kamar dai yadda sukazo,a jere motochin suka bar Airport ɗin da ma tsakai chin gudu,
kai tsaye kauyen jambutu suka nufa, wato kauyen su hiyana haka suka rinƙa keta dajin nan har kofar gidan su hiyana sukayi parking,na motochin, da yake yau kasuwar garine, shiru garin yayi ba jama'a duk sun tafi kasuwa,da sauri Shahram da Abdol suka fito daga nasu motar, Shahram yazo ya buɗewa Aryan, Abdol kuma ya buɗewa DON,kafa DON ya zuro waje batare daya fitoba yana zaune chikin motar,yana latsa waya yana wani kwaɓe fuska, Aryan kuwa,fitowa yayi yana kallan yanayin garin,Ammi da Aunty farida suka fito suka jera zuwa chikin gd "Ammi nikam bari naje dubo yaya bello tukun nan chewar diyana tafaɗi hakan tana murnushi,"bazakije ba wuche ki koma chikin moto Aryan yafaɗi hakan chikin tsawa,"Ammi dake tsaye a dai dai bakin kofar shiga gidan su hiyana, tace "a'a ina ruwan ka da ita, kasan halak chin da bello yamusu ne jeki abun ki diyana muma muna zuwa ai,bari mu gama da nan tukun nan, Tun Ammi bata kae karshen maganar ba diyana ta kwasa Aguje ta tanufi hanyar gidan su yaya bello, kwafa Aryan yayi a zuchiyar sa yana faɗin zamu haɗune, hiyana da Zahra ma fitowa sukayi su kabi bayan su Ammi, "to ni dai tun da Allah ya kawomu kauye yau barinaje naga gari chewar Khalid da sauri Yusuf yace "a'a jirani muje tare jerawa sukayi tare sukanufi chikin gonaki, wani dogon tsaki DON yaja yana faɗin "ni gaskiya an chucheni wlh da akasani dole nazo garin nan, Aryan dake tsaye kusa dashi bai san sanda dariya ta kub'che masa ba dan yadda DON yayi maganar, wani mugun kallo DON ya watsa masa yana faɗin me kakewa dariya to "kai nakewa dariya mana yanzu dan Allah prince menene laifin garin nan, ae kodan albarkachin a nan aka haifi Ammi ka girmama garin koh, tsaki kawai DON yaja batare daya sake chewa komai ba
Diyana kuwa da gudu ta faɗa gidan su bello ko sallama babu tun a kofar gida take faɗin "yaya bello ina kake yaya bello ina kake, bello da buba suna zaune a kan tabar ma a tsakar gida innar bello na girki, inna buba bata nan, hasana matar bello tana Shara,a tsakar gd, da sauri bello ya miƙe jin muryan diyana,dan kuwa ko mutuwa zaiyi ya dawo bazai manta voice na diyana ba, da gudu diyana ta kariso chikin gida kai tsaye wajen yaya bello tanufa zata rungume'sa kome ta tuna sai kuma taja birki, tana kallan sa shima ita yake kallo chike da farinchi yace "diyana kece? diyana baki yaki rufuwa sai dariya take tace "yaya bello ina....bata kai karshen maganar ba ta sake wani ihu sakamakon san dar da bubu ya buga mata a goshin'ta, kan kache me jini ya wanke mata fuska ihu take sosai shi kuwa buba kamar mahaukachin ya sake ɗaga sandar ya buga mata a kafa, nan take ta faɗi kasa tana ihu, a zafafe bello ya ɗamki sandar yana kokarin kwache wa buba kuwa yaki saki nan take suka kaure da faɗa, da gudu innar buba tafito daga kichin tana salati, hasana kuwa jefar da tsintsinyar hannun ta tayi tanufi ɗaki da gudu dan tsoro, ganin buba da bello sun kaure da faɗane yasa diyana ta miƙe da kyar, tanufi hanyar fita daga gidan,asukwane buba ya sakarwa bello sandar yabi bayan diyana da gudu yana faɗin yau sai na kashe'ki shegiya, diyana kuwa ganin buba na zuwane yasa ta tattara iya sauran karfin ta ta watsa da gudu tayi waje tana ihu
Jin ihun diyana yasa Aryan ɗagowa a'sukwane, ganin diyana na gudu ga jikinta duk jini yasa Aryan ya nufe ta da sauri, da gudu su Ammi ma sukayo waje jin ana ihu,
Diyana na kokarin faɗuwa Aryan ya karisa a zafafe batare da ya damu da jinin dake jikin taba ya rungumeta a kirjin'sa yana faɗin "lfy me yasa me ki eh.. bai kai ga rufe baki ba sai ga buba ya fito da gudu yana faɗin "sai na kashe ki ni zanyi ajalin ki a zuchiye Aryan ya saki diyana tana tangal tangal zata faɗi bai ma luraba idon sa ya rufe gadan gadan ya nufi buba,da gudu Aunty farida ta kariso wajen ta riƙe diyana dake kokarin faɗuwa,ta rungumeta suka koma chikin gidan su hiyana na, bello daya biyo bayan buba dan ya dakatar dashi kar ya bugi diyana ganin dasu Ammi tazo yasa ya koma gefe ya harɗe hannu a kirji yana kallonsu, DON kuwa yana zaune ko kallan inda su diyana suke bai yiba bare ma ya tanka sai latsa wayarsa yake, dayaji hayaniyar jama'a na damun sa sai ya ɗauko bluetooth yasa a kunnen sa ya kunna kira'an Al qur'ani mai girma na minshawi ya kure volume ya jingina da kujerar motar ya lunshe ido
Buba ganin Aryan ya tin'karosa gadan gadan ga fiskar nan tasa kamar wani,mayinwachin zaki, a'sukwane buba ya juya zai koma chikin gd, sai dai ina taku biyu Aryan yayi ya dam ki wuyar'sa ta baya ɗagashi sama Aryan yayi, yayi wurgi dashi gefe wani ihun azaba buba ya saki, gadan gadan Aryan ya nufeshi dam kar wuyar sa yayi ya kai masa wani naushi a fiska nan take wajen ta kunbura, ihu buba yake kamar makoshin sa zata fashe, baji ba gani Aryan ke kai masa bugu ta ko ina, jin yadda buba ke ihu da kyar muryar sa ke fita ne yasa Ammi ta nufesu da sauri dan kar Aryan yayi kisan kai, daga ɗan baya Ammi ta tsaya,a tsorache tace "Aryan ka kyalesa haka ya isa, Aryan bai ma san tana yi ba dan baya ji baya gani bugu kawai yake kai wa buba duk ya fashe masa jiki ga fuskar sa ta kun bura sun tum,
Ammi ta ruɗe sosai dan Aryan baya chikin hayyachin'sa kotayi magana bazai jiba gashi Aunty farida tayi chikin gd da diyana, bare ma tayiwa Aryan magana, da sauri ta juya tanufi wajen DON zaune yake a chikin motar idon sa a lunshe hankalinsa kwanche, dan yada Bluetooth bai ma san meke faruwa ba"kai katashi kaje ka dakatar da Aryan daga bugun ɗan mutane Ammi tafaɗa tana kallo face nash, shiru DON bai amsa ba kuma bai buɗe ido ba, ganin hakan yasa Ammi tayi tunanin kodai barchi yake, da sauri tasa hannu tana ɗan bubbuga Shi, slowly ya ware green eyes nashi a kan face ɗin Ammi, da sauri ya chire bluetooth dake kunnensa yana faɗin Ammi lfy, "ina fa lfy ga Aryan chan yana kokarin kisan kai, katashi kaje ka dakatar da shi daga dukan ɗan mutane, ɗaure fuska DON yayi yana faɗin "to ni Ammi ina ruwana basu suka ja ya bugesu ba daman ai mutanen garin nan da dabbobi suke..wani