Showing 39001 words to 42000 words out of 363274 words

Chapter 14 - Duk Karfin Izzata Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

2541

mugun kallo ya wurga mata waddayasata fita a' aguje "

gyara konchiyarsa yayi a kan gadan yana kokarin ɗaukar wayarsa saiyaji kira tashigo, saida wayar takusa katsewa tukun nan yayi picking call ɗin " hello akache daga ɗayan bangaren " ykk hisham chewar Aryan " lfy y gd, wai meyasa innakiraku Aryan baku san daukar call na chewar hisham " Aryan yache au kakirane ka tambaya, to ra'ayi yanzuma kayi sa'a ne dan inachikin farinchiki badan hakaba bazan daukaba " haka zakachemin koh Aryan to waima menamukune " kara daure fuska Aryan yayi kamar hisham na kallansa yache kaga hisham mufa duk wanda yahaɗa hanya da mace to bamatare, dashi dan yazama mai rauni, mukuma bamasan mai rauni kusa damu " wani mahaukachin dariya hisham ya kwashe dashi yana faɗin inshaa allah Aryan kaine mutun na farkoh a chikinku dazai fara faɗawa soyayya kuma inshaa allah yadda kuka wahalar da soyayya itama saita wahalar,daku, wahalarma ba.. "Aryan baijira hisham yakare jawabansaba yakatse kiran yayi wurgi dawayar gefe " dai dai lokachin diyana ta dawo hannunta ɗauke da cup ɗin coffee bakinta dauke da sallama " wani mugun kallo ya wurga mata a kausashe yache get out " da sauri tajuya dan yadda taga fuskarsan nan kamar wani zaki " kichin tanufa ta ajiye coffee ɗin a kan table san nan tafito kai tsaye sashen Ammi tanufa abunta ,

Tana shiga tayi ɗakinsu tasamu su zahra har sunyi barchi hayewa saman gadan itama tayi ta kwanta abunta bajimawa barchi ya dauketa

Washe gari misalin karfe 7 sungama shirinsu chikin uniform naso sunyi kyau sosai abunsu
Diyana sarkin aiki dachikawa bata daure gashin gantaba tasa hijabi, wutsiyar gashin yalekoh sosai saboda gashin,yafi hijabin,tsawo

Kai tsaye palan mai martaba suka nufa dan yin breakfast da sallama suka shiga " kowa nagidan yana zaune kan table suna breakfast " mai martaba dakansa ya amsa musu sallamar yana faɗin wow yan matana kunyi kyau gaskiya " Ummi da Ammi ma sai murmushi suke suna yaba kyansu auntu amarya ko sai harararsu take " yusuf kuwa chewa yayi kai sweet sis yanzunema asalin kamanninki da don kekara bayyana " asukane don ya ɗago kai yana kallan yusuf " yusuf baimasan yanayiba saima karachewa yayi ammafa kinfi don kyau gaskiya, domin kuwa blue eyes yafi green eyes kyau "

a,fusache don yamike yayi yana faɗin zama danake inachin abinchi,dakuma yafara kawo raini, kana yadawo da kallansa kan Ummi yana faɗin daga yau arinka kaimin, abinchi na bangarena, dagahaka yayi waje " murmushi kawai Mai martaba keyi yana girgiza'kai kana yadubi su diyana dake tsaye, to tsayuwar me kuke kuzo kuzauna kuchi abinchi kutafi karkuyi latti " wuchewa sukayi suka zauna kan kujerun table din " bintu sufara sarving nasu, nantake sukafara chin abinchin "

ke banache karfe 7 dai dai kirinka kawomin coffee ba yayi maganar kansa na duke yana danna waya kamar bashike maganarba " chikin sanyayyiyar murya diyana, tafara magana, kayi hakuri yaya Aryan wlh nayi tunanin kafasane dan naga jiya kache nafita maka a ɗaki " mai martaba dai baki buɗe yake kallan wan nan ikon allah, Ammi da Ummi ma ba abarsu a'bayaba kowa na falon, mamakine yakamasa " Aunty amarya kuwa bakinchikine kamar zai kasheta tanasan magana tana tsoron mai martaba " Khalid kam sai murmushi yake abuns, " basu gama mamakinba sukajiyo , . muryansa yana faɗin to kitashi kikawomin yanzu " bamusu tamike tanufi hanyar fita " shikuma yadago kai kome zai kalla karaf suka haɗa ido da yusuf daya buga tagumi ya tsaresa da ido " harara ya watsawa yusuf kafin nan yamike shima yafiche daga palan " wani mugun dariya yusuf ya kwashe dashi yana tafa hannu " Aryan najiyo dariyar Yusuf amma bai tsayaba kuma bakaramin haushi hakan tabashiba haryasa yajima yatsani coffee ɗin, baima san sake kallan yarinyar "

Aiman ne yamike yabi bayan Aryan ɗin batare dayache komaiba " Ahmad naganin Aiman yamike yafita shima yabi bayansa " Khalid kuwa kallan yusuf yayi kasa kasa yache baka kyautaba kuma ina da magana dakai anjima kasameni a daki " to kawai yusuf ya amsa dashi " mikewa Khalid ma yayi yafita daga palan"

Dawo da kallansa kansu hiyana Yusuf yayi yana faɗin kuyi saurifa time na tafiya yau nizanma kaiku da kaina " tsabar mamaki zahra batama san lokachin da tache wai anya yaya yusuf ne wan nan kuwa " sai dataga yana wurga mata mugun kallo tukun nan ta dawo kan hanya " a'gurguje suke chin abinchin dan kar time yakure " suna gama chin abin suka mike yusuf yace muje koh san nan yayi gaba, sukabi bayansa

Su hiyana na fita mai martaba yadubi su haidar yache kubamu waje zamuyi magana " da sauri suka mike sukayi waje, palan ya rage daga Aunty amarya Ammi dakuma Ummi sai mai martaba "
calmly mai martaba yafara magana alhadulillah alhadulillah wan nan rana nake jira arayuwata a'che yau Aryan da Safra da Aiman, naga sunfara yiwa wata yamace magana to yau burina yafara chika, nasan yusuf Ahmad Khalid su masu saukin kaine, to maganar danakesan nayi ana shine kar wanda ya kuskura a chikinku yayiwa yaran nan, wata magana dan da alama addua ta a kan Aryan tafara karɓuwa , " Ammi tache ranka yadaɗe ban fahimche kaba " zaki fahimta amma bayanzuba mai martaba yabata amsa " mikewa aunty amarya tayi a fusache tabar palan " binta da ido kawai mai martaba yayi achikin zuchiyarsa kuma yana faɗin nasan zaayi hakan ai amma sai dai kinmakara dankuwa baki isa kihana abun da allah yahukunta ba, a'fili kuwa chewa yayi zaku iya tafiya " mikewa Ammi da Ummi sukayi suka nufi waje.

Da sallama diyana tashiga palan nashi baya nan kai tsaye chikin betroom din tawuche "da sallama tashiga " zaune yake kan kujera yana aikin chikin laptop " gabansa tazo ta duka kana tache gashi nan yaya Aryan " a'fusache yache bana bukata " mikewa tayi tafita da coffee ɗin a hannunta ta maida kichin abinta,san nan tafito tanufi harabar gidan, tsaye tasamu su hiyana suna jiranta tana zuwa suka shiga mota kamar yadda suka saba, da gudun gaske motochin suka fito daga gidan, dan yusuf ne yache suyi gudu sosai su diyana zasuyi latti,

Karfe 10 na'safe

Zaune suke suna fuskantar juna akan sofa Khalid ne yafara magana gaskiya yusuf baka kyautaba meyasa zakayiwa Aryan dariya haka kasanfa abun da muke buri ke nan muga Aryan da don yau sunkula wata ya mace,kuma kafi kowa sanin halinsufa, yanzu dariyar nan daka masa zai iyasawa wlh yakoma ruwa munfara farinchikin yafara dawowa kanhanya, kana'neman rusamana farinchikin, kuma gashi niɗin nan tun ranar da aka haifi Zahra nake mahaukachin santa amma na bar abun araina saboda'su don dan bansan wata matsala a tsakaninmu Aunty farida kawai na iya faɗawa yanzu ganin abun daya faru a palo ɗazun haryasa nafara ganina a matsayin angon zahra gashi yanzu kanane'man karusamin hakan gaskiya baka kyautaba wlh "
dogon nunfashi yusuf yaja san nan yache hakane yaya Khalid nasan nayi kuskure dankuwa nikaina burina naga sun chanza amma wlh abunne yabani dariya yanason abu, amma yana wani chicchijewa yananuna halin ko inkula "
Khalid yache yanzufa Aryan bazai taɓa fahimtar yanasan yarinyarba saboda shi baisan soyayyaba kuma inbanda aunty farida da iyayenmu mata kasan ba wata macen dayake magana da ita Koh, koh zahra datake kanwarmu bamaga da ita yake ba tunda kaga yayiwa yarinyar nan magana har yache takawo masa abu yachi wlh ba banzaba yana mahaukachin santa amma bazai gane hakanba yanzu , tunaninsa bazata taba bashi yana santaba kuma karkayi kuskure faɗa masa yana santama, kabari zuchiyarsa zata faɗamasa, dan inkache zaka faɗa masama hakan zaisa yadaina yiwa yarinyar magana, yakuma tsaneta ka kyalesa kawai "
" murmushi Yusuf yayi kana yache tabbas zan haɗa masa tarko kuwa wanda zaisa yafaɗa son ta gadan gadan batare daya saniba " hannu Khalid yamikawa Yusuf yana faɗin good idea idan kana bukatar taimakoh na a shirye nake " darisukayi gaba ɗayansu suka tafa hannu san nan yusuf yamike yana faɗin saikajini zanzo na faɗamaka plant ɗin idan nagama shiryawa " to kawai Khalid yache" sannan Yusuf yafiche daga ɗakin.


Kuka take sosai kamar wata karamar yarinya tana waya " wai inba gagarabadau ba bakisan wani malami bane kitausayamin sadiya wlh suna shirin kasheni idan Aryan yafara son yarinyar nan wlh yakasheni nashiga uku " hajj sadiya tace kidaina faɗin hakan kiyi hakuri nan da 2 month ɗin kinji koma yafara sonta idan akamata aiki dole zai tsaneta karki damu pls kidaina kukan haka, toma wayache maki yana sonta " sadiya inasan kisan wani abu Aryan fa ko Zahra datake kanwarsa bai taba mata maganaba amma yayiwa yarinyar nan magana kuma hardachewa tarinka kawomasa coffee kullum, " karki damu nidai dan allah kidaina kukan nan zamuyi maganin abun " tsagaita kukan aunty amarya tayi kana tace shike nan sadiya badamuwa zanjira amma dan allah amusu aimi mai karfi dan yanzuma kara tsanarsu nayi wlh " karkidamu aminiyata kedai kizuba ido kawai chewar hajj sadiya " to shike nan aunty amarya tafaɗa tare da katse kiran ta jefa wayan a kan gado ta zauna tabuga uban tagumi siraran hawaye nabin kunchinta

Karfe 1 na rana

Suna zaune awajen chin abinchi na school nasu sungama chin abinchi rana " hiyana na karatun qur'ani, su zahra suna Assignment ɗin da akabasu ita da diyana amrat kuwa tana zaune kusa da wata budurwa sai lamrat dake gefe tana rike da littafin Husnul Muslim tana karantawa " sunyi nisa chikin abun da suke saisukaji murya daga bayansu " a tsorache Zahra tajuya a'zuchiyarta tana tunanin wai meyakawo jabir wajensu tana chikin tunani kwai sai taji yana faɗin " ke zahra,u yaushe a' kakawo wayan nan yan india wan kuma makarantar nan " Zahra sarkin tsoro murya na rawa tace sun kai 2 month " tsaki jabir yaja san nan yace, shine bakizo kinfaɗamin ba, amma gaskiya wanchan tamin itache sabuwar budurwata na wan nan shekarar yayi maganar yana nuna hiyana, " to kawai Zahra tace, " yasunanta jabir ya tambaya " sunanta hiyana chewar zahra "

jinjina kai jabir yayi ya mai maita su nan hiyana san nan yace, hiyana tashi kizo muje muzagaye makarantar nan domin kowa yaga sabuwar budurwata dan karwani yache yanasonki, dan duk wanda yayi kuskure chewa yana sanki tofa saidai uwarsa ta haifi wani " zaro ido hiyana tayi tana kallan jabir ba karya kyakkyawane sosai gashi dogo mai chikar halitta sai dai yayi kalar yan daba kuma kwata kwata bazaifi 22 years ba,"
Zahra ne tace, hiyana kitashi kuje " kallon zahra hiyana ke chike da mamakin abun da tache zatayi magana sai tajiyo " diyana nafadin kai waye dazakawani che tazo tabika to babu inda zataje iskanchin banzan nan " wani mahaukachin mari jabir ya sakarwa diyana san nan yace kishiga hankalinki wlh kinmachi albarkachi, naganku tare da gimbiya hiyana ne dabadan hakaba dakin karbi hukunchi kekuma yashi mutafi yayi maganar yana nuna hiyana " da sauri hiyana tamike jiki na rawa tanufeshi " juyawa yayi yayo gaba tabi bayansa

Diyana kuwa sai kuka take tana faɗin allah ya isana waima Aunty zahra wanene wan nan " wata buduwa dake zaune kusa da amrat ne yace, sunansa jabir " ni ba sunansa nakesan jiba faria wanene shi nakesan sani chewar diyana " Faria tace shima a school ɗin nan yake yana ss 2 yana takama da mahaifinsa mai kuɗin ne kuma mahaifiyarsa kuma tana da yan daba mahaifiyar tasa baturiyar England che, bata da mutunchi shiyasa yake abun da yaga dama " to meyasa malamai basa masa hukunchi saiyarinka yin abun dayakeso a makaranta chewar diyana " faria tace makarantarma na mahaifinsane kuma duk abun dayake so shi iyayen nasa sukeso " shiru diyana tayi kamar bazata sake magana ba chan kuma tace wlh nine zan gyara masa zama " baki buɗe Zahra da faria ke kallan diyana tachigaba dachewa badai hiyana yakesoba wlh zaigane shayi ruwane
Ita dai zahra aikin gabanta tachigaba dayi dan ta lura diyanafa ba hankali garetaba

Hiyana bata dawoba har suka koma class " diyana tashiga damuwa sosai da sosai " sai karfe 2:50 hiyana ta dawo lokachima har anbuga belt ɗin tashi school " diyana naganinta tanufeta tarungumeta tana faɗin ina kukaje " babu ko ina yawo kawai yayi tayi dani a chikin school ɗin chewar hiyana " tsaki diyana taja san nan tace to muje " jerawa sukayi tare suwa nufi inda da suke tsayuwa sujira mai ɗaukansu nan sukayita hirarsu " har driver yazo ya daukesu kamar kullun motochi 2 kezuwa daukansu diyana hiyana da zahra mota ɗaya lamray da amrat motarsu daban
Da gudun gaske motochin suka nufi gida dasu ,motochin na danno kai security su wangale musu katafaren gate ɗin kai tsaye parking space suka nufa suna parking drivers ɗin suka fito suka buɗe musu motar " suma suka fito suka rirrike hannun juna sukayi suka nufi bangaren Ammi

Suna shiga tun a palo diyana tafara chire hijabi tana faɗin alhadulillah yanzu zan rabu da hijabin nan haba " harararta hiyana tayi kana tace, kekam wlh watarana sai aljanu sunshiga kankin nan mutunne bata san dan'kwalin " kallon uku 10 diyana taiwa hiyanar san nan tace, to ina ruwanki ai aljanuma abokainane Zahra zatayi magana sukaji an daka musu tsawa, get out aguje sukayi ɗakinsu itakuma diyana saida tajuyo dan ganin wanene tana ganin don ne ta watsa da gudu itama dan, shikam batataba ganin alamar wasa a fuskarsaba ,



Pls more comments an share 👌

*💫STAR LADY💫*



*DUK ƘARFIN IZZATA*

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*


Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai




*Episode 10 *





Yau saura kwana 1 a ɗauki azumi " zaune suke gaba ɗayansu yan matan a Palon Ammi hiyana da zahra suna karatu" diyana kuwa ta tasa fruits a gaba sai chi take " amrat da lamrat suna kallo film ɗin ganga a tashar zee wold " dukkansu yau kaya iri ɗaya sukasa doguwar rigar atampha che wadda Aunty farida ta aikomusu daga maiduguri dukkansu da ɗan kwali a kansu amma banda diyana " itakam tasaki gashi har gadan baya saifamam tura fruits take " Ammi che tafito daga betroom ɗinta shigo tsakiyar palon, baki buɗe take kallan ɗiyana

Ke kirika chi a hankalimana bafa guduwa zaiyi yabarkiba ko saikin kwarene chewar Ammi " dariya diyana tayi sosai san nan tace kai Ammi gobefa zaa dauki azumi shiya nake chi dayawa dan kinga daga gobe babu ɗure ɗure dayawa baki zai rufu " Ammi tace aa lallai hausa ta zauna abakinki yanzukam eyeee wato baki zai rufu koh, to kichi a hankali inbahakaba chikinki zaiyi chiwo nakira yayanku Aiman yazo yamiki allura " dariya diyana tayi tana faɗin haba Ammi nifa soja che ai bana tso....bata karira maganarba idanta yasauka chikin nashi tsaye yake a bakin kofar palan yaɗan jingina da jikin kofar ya harɗe hannu a kirji jikinsa sanye da kayan barchi riga da wando masu laushi sky blue " da sauri tamike tana faɗin dan allah kayi hakuri yaya Aryan wlh na mantane yanzu zan haɗoma " shiru yayi kamar bai ji me tacheba baikuma mutsa daga inda yake tsayenba " Ammi tajuyo tabi inda diyana ke kallo tana magana ganin Aryan yasa Ammi tafahimchi akan me diyana ke magana " Aryan bakayi barchibane chewar Ammi " shiru yaɗanyi kafin yace eh banyiba " daki Ammi tanufa tana faɗin sai da safe, Ammi na shiga ɗaki " Aryan ya dubi su zahra a nitse yake magana me yahanaku kwanchiya " aitun bai kai karshen maganarba suka mike har suna rige rige shiga ɗaki "

diyana kuwa zuwa tayi taraɓa ta gefensa zata wuche tafita dan taje ta haɗa masa coffee ɗin " hannu yasa ya dauki gashin kanta ta baya yajawota da karfi " kware baki tayi zatayi ihu yasa hannu yarufe mata bakin, ya zaro manya manya idan nan nasa gasu ash colour " diyana kamar zatayi fitsari saboda tsoro ga zafin da kanta ke mata " calmly yasoma magana ban hanaki zama ba ɗan kwaliba, meyasa bakyajin magane eh wlh idan kika bari nasake ganinki babu ɗan kwali Allah sai namiki bugun mutuwa " hawayene yasoma zuba daga idanta saboda zafin datake ji na gashinta daya rike gashi ya tosha mata baki bahalin tarokesa, sai faman girgiza kai kawai take, " nabaki 2 mnt kikawomin coffee ɗaki wlh idankika haura 2 mnt zaki sani yana gama faɗin hakan yasake mata gashinta yajuya yanufi hanyar fita,

Diyana naganin yatafi tace allah ya isa na mugu kuma baza'a sa dan kwaliba ta murguɗa baki kana takama hanyar saukoh'wa " saukoh'wa tayi tanufi kichin a gurguje ta haɗa coffee ta fito tanufi bangarensa " da sallama a'bakinta tashiga palan baya palo kai tsaye betroom ɗinsa tanufa
Zaune a bakin gado tasamesa yana rike dawaya da'alama wani abu yake kallo har gabansa tazo ta duƙa tache yaya Aryan gashi " hanu yasa ya karɓi cup ɗin ya ajiye a gefe " tamike zata tafi batayi auneba taji saukar mari afuskarta a razane yajuya zata gudu da sauri ya damketa " kana yahaɗe han'nunwan'ta duka biyu yarike da hannunsa ɗaya " ya ɗaga ɗayan hannunsa yaƙara mata mari " kware baki tayi zatayi ihu " a zafafe yace idan kika buɗemin baki saina harbeki da bindiga kimutu kowa yahuta " jin an ambachi bindiga yasa diyana tayi tsit " nisa'ar wasankine eh nizaki'chewa allah ya isa, lallai yarinyar nan to waima menamiki na mugunta dazaki chemin mugu " murya na rama tasoma magana dan allah yaya Aryan kayi hakuri wlh bazan sakeba nashiga uku


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login