Showing 276001 words to 279000 words out of 286946 words
wani kara shigewa jikinsa take domin ta ji dadin na jiya, kyaleta yai sai ta ta natsu bachi ya soma daukarta sannan ya kai hanunsa yana shafata.
“Yau ba zaka min karatu ba?”
“Kina so ne?”
“Eh ina jindadi”
Yayi murmushi.
“To zan miki wani sabon karatu da yafi wacan dadi”
“To”
Ta kara yin lamoooo a jikinsa tana jiran ta ji kira'arsa a kunnenta sai ta ji yana kokarin sa hannunsa cikin rigar bachinta.
“Minene haka?”
“Shine sai an tattaba mutum?”
“Eh haka ake yinsa”
Ya janta ta yi sama sosai sai ya saka bakinsa cikin nata yana kissing a hankali, yana kissing yana shafa bayanta sai wani yarrrr yarrrr yarrrr take ji tana jin wani bakon lamari na kusantarta, bata hana shi kissing din ba saboda ta san ba zata iya ba, kuma bata son gantsara masa cizo kamar na jiya. Ya dade yana ta bautawa bakinta sannan ya cire bakinsa ta dan samu salama, tashi yai zaune ya cire rigar bachinsa sannan ya koma ya kwanta yana shafa ta tare da jan hannunta ya kai kirjinsa sai ta ji shi babu riga, da sauri ta janye hannun ta tashi zaune.
“Ni bana son haka?”
Hannunsa ya kai ya nuna bedside lamp ta yadda zai iya ganin fuskarta ita ta samu ganin ta shi. Hannunsa ya kai yana shafa gefen fuskarta sai wani lumshe ido yake.
“Minene”
“Karatun da zan koya miki ne ai”
“Aa ni bana so”
“To zo ki kwanta”
“Zaka kara ai”
“Ba zan kara ba”
“Sai ka rantse”
Ya fara janta, kallonta yai ya ga a bakin gaskiyarta take nufi domin har gyara zama tai wanda hakan ke nuna ba zata kwanta ba matukar be rantse ba.
“Wallahi, amman Baby ba a son yawan rantsuwa, ni kaina ba a saka ni rantsuwa kawai dai ina miki ne saboda ina kaunarki, ki daina haka”
Bata dai ce komai ba ta koma ta kwanta a jikinsa domin tana jindadi ta kwanta a kirjinsa.
“Ka min karatu?”
“Babba ko karami?”
Shiruu tai tana tunani Qira'a ita ce karama wacan shine babba, zuciyarta ta ayyan mata, sai ta ce.
“Karami”
Murmushi yai ya kai bakinsa saitin kunnenta ya soma karanta mata wani bangare daga Suratul Baqara, sai ya tabbatar bachi ya dauke ta sannan ya matsa kadan ya raba jikinsa da nata ya sauka saman gadon yana kallon fuskarta.
“Rigimammiya”
Ya fada yana murmushi ya dan kwanto saman gadon yai kissing dinta ya shafa fuskarta a hankali, sannan ya mike tsaye ya fice daga dakin. Kasa ya sauko ya kunna tv ya kai volume din kasa gaba daya, sannan ya hada ma kansa tea ya zauna yana ta sauraren yadda jininsa yake gudana domin ya saka ma ransa zai yi kuma be samu damar hakan ba. Ya dade a zaune har kusan 1am bachi be ziyarce ba, daman can idan irin haka ta taso masa cikin dare abu ne mai wahala ya iya yin bachi, 1:30am ya kashe kallon ya dawo dakinta ya shiga bathroom yai alwala ya fito ya saka jallabiya ya shimfida prayer mat ya fara nafila, sai kusan 3am ya sake komawa saman gadon ya kwanta ya ja Fadime jikinsa yana ta kallon fuskarta.
“Na auri shagwababbiya kuma yar rigima dole na yi hakuri”
Ya fada murya can kasa yana sa dayan hannunsa ya ja hancinta.
“I love you”
Ya furta yana kissing din goshinta sannan ya rumgume ta tsantsan yana addu'ar nemo inda bachi yake.
Washe gari ma shi ya rigata tashi sai da yai alwala sannan ya tashe ta, sai ta soma wani lankwashe tana mike kamar ba zata iya tashi ba, daman ko a gida haka take wani lokacin idan Bappa ya tashe ta tai sallah, sai dai yana ganin ta fara haka sai ya tsaula mata carbi ko ya watsa mata ruwa dole ta farka da sauri, Inna ce mai hakurin tashinta har sai ta gama mikar ta tashi.
Shattima na ganin haka ya san bachin ne ya saukar mata da kasala, sai ya saka hannunsa ya dauke ta cak ya shiga da ita bandakin ya kunna fanfan ya saka ruwa ya wanke mata fuskarta sai bachin ya wartsake. Sumbatar kumatunka yai ya ja zirin hancinta.
“Baby ki yi alwala kai mu yi lattin sallah”
“To”
Ta amsa tana kallonsa ta madubi, sai sake sumbatarta sannan ya fice, binsa tai da kallo sai da ya fice tai dariya.
“Wallahi aure yana da dadi, da a gida ne Bappa zai ce tashi tashi.. Ko ya tsaula min carbi kara ma Inna tana lallaba ni amman shi Shattima dauko ni yai ya kawo bandaki ya wanke min fuska, bawan Allah gaskiya yana so na sosai”
Ta fada tana jin wani dadi a ranta.
“A yanzu Bappa sai ya ga wanda zai tsaula wa carbin sai yayi marnarina ma”
Sai da ta fara wanke bakinta sannan tai alwalar ta fito. Da kansa ya saka mata hijabi sannan suka soma sallah, bayan sun sallame ta mike tsaye ta durkusa tana masa ina kwana.
“Lafiya kalau, an tashi lafiya”
Ta amsa tana dariya kamar yadda yake domin ta ji abun wani dabam, zaunar da ita yai kusa da shi yana azkar ita kuma ya mika mata wayarsa dake da copy alqur'ane a ciki tana tilawa, sai da rana ta fara fitowa sannan ya karbi wayar ya kwantar da ita a cinyarsa ta soma bachi shi kuma ya shiga karatun alqur'ane.
Ba laifi yau ma mutane sun yi zuwa gidan ciki har da Kausar da Rima da Nana da kawayensu, sai kuma sauran yan'uwan da ba su samu zuwa ba, a yau ma ta wuni tana karbar baki kowa sai yabawa yake da ita, domin ta yi abun kai ta natsu kamar ba ita ba, wadanda ake nuna mata a matsayin yan'uwan Ammy ko Mai Martaba kawai take gaisarwa, domin bata manta hudubar Hajiya Maryam ba, karku so ganin yadda ta rika sakewa da Mama Fulani kamar daman can ta santa ko sun saba, har da su tambayar Ataa da Aliyu da Muhseen.
“Sun zo daurin aure amman ba tsaya ba suka tafi”
Mama Fulani ta amsa mata, sannan ita ma ta shiga yi mata nata karatun na yadda zata zauna da kowa. Ba kamar jiya ba yau kam tun da yamma kowa ya watse sai dai ta yi sa'a Shattima ya shigo gidan tun kamin ayi magariba, bakin kofar falon ya tsaya yana kallon yadda ta sha ado doguwar rigar shadda.
“Zo ki tarbe ni mana”
Ta yi dariya, sannan ta taso ya ware mata hannayensa sai ta zo da gudu tana masa ayoyo ta rumgume shi sai ya daga ta sama.
“Look at you Baby kin yi kyau”
Ta yi dariya domin ita kanta ta san ta yi kyau, be sauke ta ba har sai da ya tsotsi bakinta, sannan ya riga hannunta suka zauna ya rumgume ta kamar zai saka ta cikinsa.
“Yau kam ba zancen rantsuwa ba zan cuci kaina ba”
“Ni kuma ba zan yi bachi ba”
Yayi murmushi ya ciro wayarsa.
“Bari na kira Bappa mu gaisa ko?”
Ta daga masa kai da sauri.
“Eh dan Allah”
In few minutes ya kira Bappa suka gaisa sannan ya bata wayar ita ta gaisa da shi sai wani zumudi take kamar zata shige cikin wayar.
After sun ci abinci sun yi komai sukai shirin bachi, sai dai wannan karon zaunawa yai a falo suna kallon tv kamin ya kashe komai ganin ta fara hamma suka nufi dakinta.
Kwanciya tai kamar jiya tana sauraren yadda ya fara taba ta, sai ta tashi tana bashi rantsuwa.
“Aa ba zan rantse ba, ai na fada miki ki daina saka ki rantsuwa ko?”
Sai tai narai narai da ido tana kallonsa, tashi yai zaune ya matsa kusa da ita sosai yana mata wasa a hankali yana kissing dinta, ta yi ta kokarin hana shi ya ki hanuwa gashi tana jin sakon yana ratsata tana jin wani yanayi mai dadi, sai da ya tabbatar ta fara sakar masa jikinsa sannan ya kashe lamp din ya kwantar da ita sai yai firgigit ta tashi.
“Ni dai gaskiya yan iska suke wannan abun ba da mutanen kirki ba, Inna ta taba fada min duk wanda ya tattaba ni na masa ihu”
“Yes a waje take nufi ba da gidan aure ba, wannan abun ai shi ake kira da aure, kuma na kin ce kina son yan biyu ba?”
“Eh”
“To ki daina min musu, idan ba haka ba yan biyu ba za su samu ba”
Shiruuuu tai tana ta sauraren yadda yake aika mata da sakwanni, cikin hikima da gwarewa, hakan yasa ta saki jikinta sosai tana jindadin yadda bakinsa da hannayensa suke ratsa ko'ina na jikinta. A tunaninta iya haka za a tsaya sai ta kara sakin jiki tana jin komai zamzam. Sai da ya gama aika mata da sakwannin sannan ya isar da kansa gareta. A lokacin ne ta fara kiran Allah tana rikonsa, shi kansa da farko ya ji yadda gurin yake sai da sanin halinta yasa be saurara mata ba, domin ya san idan ya barta gobe ba zata yarda ba, kara ma idan zafin ne ta ji gaba daya tun a yanzu.
“Wayyo mutuwa, Bappa kai, Inna, Wayyo na na bari dan Allah kai hakuri, Ammy Nana ke Shattima... Na fasa auren Wallahi na fasa”
Haka ta rika kiran sunayen mutanen ciki har da na shi, domin azaba ta saka ta manta a tare da shi take, shi kam be jinta balle ya tausaya mata, abun ka da an dade ba a hadu ba kuma gashi yar gidan Mai fata ta gyara ta, hakan yasa be ji ciwo da yagar da take masa ba balle ihunta.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
67
*Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
kwata kwata a rayuwarta bata taba ganin azzalumin mutun irin Shattima ba, babu kalar kuka da bata masa ba, babu kalar rokon da bata masa ba amman be saurara mata ba sai da ya ji ya samu natsuwa sannan ya dawo hayyacinsa, saurin shiga yai bandaki ya hada ruwan zafi ya zo ya dauke ta sai wani sankarewa take kamar mai aljanu yana saka ta cikin ruwan zafin ta kwarara masa ihu, sai ya rumgume ta yana jin wani irin kaunarta da tausayinta ya rufe shi.
“Sorry Baby I'm sorry, yanzu kin zama cikakkiyar mace”
Bata dai ce masa komai ba sai kuka take, tana ganin jini ta kara rudewa ta fashe da kuka tana girgiza tana mamakin rashin imani irin nasa, sai yanzu ta gane dalilin Inna ta dace duk wanda ya taba ta tai masa ihu ashe ta san zafi ake ji shiyasa take kokarin kareta.
“Yadda kike wankan haila haka zaki yi wannan, sai dai niya ta banbanta ki kulla niya a ranki cewar zaki yi wankan janaba okay Baby”
“Ba baby ba babalo bebalo”
Ta fashe da kuka tana jin wani irin haushinsa, sai ya kyalkyale da dariya kamar ba dare ba, ya sumbance ta.
“Wallahi ina sonki yarinyar nan”
Daker da sudin goshi tai wankan sannan ya nadota cikin tawul kamar wata baby ya zo ya sauke ta tsaye ya canja bedsheet din kana ya kwantar da ita ya lullubeta, shi kuma ya koma yai wankan ya fito ya kwanta bayanta ya rumgume abunsa yana jin sonta har kasan zuciyarsa.
Da asuba ma daker ya tashe ta tai sallah, sai kuka take masa tana fadin zafi zafi a dayan bangaren kuma zuciyarta ta cika da mugun tsoronsa, abubuwan da suka faru suka zo mata kamar a mafarki.
“Kuma ban ce ki fadawa kowa ba”
“Wannan abun ya fi karfin a fada wannan abun babba ne, dan Allah karka sake min dan Allah”
Wani irin kuka take mai ban tausayi tana rokonsa, sai ya kara jin tausayinta ya kama shi, ya jata jikinsa ya rumgume yana bata hakuri.
Bata wani ci abuncin da aka aiko musu ba, sai ruwan tea da ya hada mata kawai ta sha, haka ya zauna yana gasa mata jiki yana saka ta tana dan takawa gudun kar ta tona masa asiri, be bar gidan ba sai azahar shi ma dan mutane sun fara zuwa ne, duk wanda ya ganta zai san ta sha kuka domin fuskarta da idonta ya nuna, sai dai bata labartawa kowa komai ba, daman ba sanin mutanen tai ba duk yan'uwan Shattima ne.
Kamar jiya yau ma da wuri ya dawo, tana jin motsinsa gabanta ya fadi sai ta fara hawaye, zuwa yai kusa da ita ya zauna yana share mata hawayen.
“Minene na kuka kuma?”
“Yau ma zaka yi?”
Ya girgiza mata kai alamar aa ba dan baya bukata ba sai dan yana tausayinta.
“Aa”
“Rantse”
“Ba zan rantse ba amman idan na ce aa ina nufin aa”
Ya kwantar da kanta jikinsa wasu hawayen na sauko mata. Bata yarda da gaske yake ba har sai da ta ga sun kwanta salun alun be mata komai ba har gari ya waye, sannan ta dan samu sallama har ta sake jiki ta ci abu mai dan nauyi da safe, tissue yaja ya goge mata bakinta yana gyara mata zaman a saman cinyarsa.
“Yar gidan Bappa, raguwa sai baki, kin iya kiran Bappa da Inna ko?”
Murmushi tai ta rufe fuskarta da kirjinsa tana jin kunyarsa. Sai ya shafa bayanta yana murmushin.
“I love you”
Ya rada mata yana kara rumgume ta, sai ranar ya samu wuni da ita tun safe har dare domin babu wanda ya ziyarce su a ranar, wunin ranar duk a jikinsa ta wuni, be ya yarda ta zama nesa da shi yana mata haka ne saboda ta saba. Da sannu kuma abun ya fara bin jikinta within a week ya kai idan zata zauna sai dai a saman jikinsa ko kusa da shi, haka a gurin bachi sai ya rumgumeta ya mata kira'a sannan take bachi, 3 days after ya sake taba ta a nan ma ta masa kuka sai dai ba irin na wacan karon ba domin ta ji zafin ya ragu sama da na farkon da ta ji kamar zai cire mata rai, haka ya rika binta after 3 days yake taba ta saboda ya samu ta sake da shi.
The first gift da ya fara mata a gidan shine ya siya mata waya da sabon line ya saka mata number Bappa da Inna da ita na take da waya a yanzu tana gaisawa da su, ya saka mata number Nana da Ammy da duk wani wanda yake ganin ya dace tai hula da shi, sannan yai mata downloading games kala kala da littafan musulunci yana koya mata abubuwan da bata sani ba, a dole yake cilasta yin azkar da safe har ya soma zame mata jiki idan tai ta gama sai ta kwanta a cinyarsa tana sauraren karatunsa.
Sai da tai month a gidan ko ruwan tea bata taba dafawa ba komai yi mata ake, hadimai ke zuwa suna wanke komai su gyara gidan a saka turare, abinci kuma kullum daga masarauta ake kawo musu, two da cika wata daya Shattima ya dauke ta suka tafi Masarautar ta gaishe da Ammy da Mai Martaba, Nasiha sosai Ammy tai mata haka ma Mai Martaba, a nan Ammy ta sanar da ita cewar daga gobe ba za a sake aika musu da abinci daga nasarautar ba.
“Ke zaki rika yi da kanki, na san zaki ji wuya amman ki daure a haka har ki saba, karki taba yarda mai aiki ko hadimai su zama su ne za su rika dafa abincin mijinki, kuma karki yarda Mijinki ya rika cin abinci a waje sai idan ta kama dole babu yadda zaki yi, kuma ladabi da biyayya rike su, ki rike aure da kyau domin Annabi yace macen da ta tsare farjinta ta bautawa ubangijinta kuma ta bi mijinta to wannan matar ta ma shiga aljanna, ai kina son aljanna ko?”
Ta daga kai tana jin nauyin Ammy sosai.
“Sannan ki rike kamshi, ki samu turare kaloli ki hade a guri daya ta yadda zai zama kamshi zai fito wani kala na dabam da ba kowa zai gane wani kalar turare kika saka ba, ki rika amfani da shi ya zama da shi mijinki zai gane ki, ko wane guri ya tafi idan ya ji kamshin turaren ke zaki fado masa a rai, turare yana da fa'ida sosai a gurin ma'aurata, ko da yaushe ki kasance a cikin tsafta da kamshi”
“To Ammy”
Ammy ta hada wasu turarunka ta bata tace tai amfanin da su, sai goma suka baro gidan a mota yake mata albishir din cewa jibi za su tafi su gaishe da su Bappa, tsabar murna bata san lokacin da ta rumgume shi ba.
Washe gari suka shiga katuwar super maket suka si ma Inna da Bappa siyayya kala kala, ita ya siya mata chocolate domin ta gaji da kazar da yake siyo mata kullum da dare bayan wanda ake kawowa a soye daga masarauta, a yanzu bata ma son jin warin nama duk ya fita ranta. Siyaya sukai mai yawa suka dawo da ita gida, hadiman da aka aje mata a gidan Shattima ya saka suka gyara komai suka saka a jaka, ita kuma ta shiga ciki tai wanka, ta fito ta shirya cikin wando da riga English wears, kayan su karbe ta sosai dan man leben da ta shafa ya kara mata kyau ta saka ma gashinta ribbom sai ta fito