Showing 165001 words to 168000 words out of 225640 words
ba ni, hakan na kara kauna sa soyayyah, kuma yana cire kyamar juna”
Ya kamata yatsuna na saka na rika debowa ina kai masa a baki, idan na saka masa baki sai ya tsotse yatsun nawa tas sannan ya bari na fito da su, har da dan cizo na yake kadan da kamar keta sai yai dariya idan ya ga na bata fuska. Sai da na gama bashi abincin sai ya saka bakinshi a cikin nawa ya tsotsi bakina ya tura min yawunsa ya karbi nawa kamar yadda yai min a wacan karon da kuma jiya, yanzun ma daker na hade har ina runtse ido.
“I love you so much”
Ya fada yana rumgume sosai yana shafa bayana. Mun dade a haka sannan ya dago ni yana min murmushi kamar ba shi ba ya shafa gefen fuskata.
“Ce I love you too”
Na yi shiru sai ya sake maimaitawa still ban ce masa komai ba. Sai ya fara min kwakulkuli irin yadda ake yi ma yara duk yadda na so na daure na ki dariya kasawa nai a dole nai dariyar sai dai ba mai yawa ba.
“Haba you look cute amman kin wani hade giran sama da kasa bana son ganin fuskarki a haka”
Ban ce masa komai ba, sai ya zagaye hannayensa a jikina yana ta shinshinata kamar mai wani kanshi.
*Khadeeja Candy*
Bayan mun bar dinning ya ce na koma ciki na saka lace ko atamfa wai za a iya zuwa ganin Amarya. Tafiya na fara yi sai dai ba yadda na basa ba saboda zafin da na ke ji a kasana, a rabe nake tafiya kana gani kasan akwai abunda ya faru.
“Oh no Baby u can't walk in front of others like this, ai sai inji kunya”
Ban fahimci abunda ya fada min da farko ba sai a karshe na fahimci kalmarsa. Na bata fuska sosai kamar nai kuka har idona na cika da kwalla. Tasowa yai ya zo kusa da ni ya rumgume ni ta baya ya dora kansa saman kaina.
“Oh Sorry Sweet Baby next ba zai miki haka ba, amman dai ba sai kinyi tafiya a gaban mutane ba, ki yi zamanki a daki”
Jinsa kawai na ke amman ya za'ayi ace na zauna a daki na tsawon lokaci ba tare da na fita ko da dauko wani abu ba, ko kuma yin alwala
“Bari na fita na samo miki wani abu a chemist ko za ki samu sauki”
Ya fada yana sumbatar kunnena sannan ya saka hannunsa biyu ya dauke ni sai na rufe ido domin har ga Allah ina jin kunyarsa har yanzu wata kila ma wata kunyar sai gaba domin ni dai har yanzu mamakin abubuwan da suka faru na ke, ina ta ganin kamar ba gaske ba. Na yi zaton dakin da muka kwana zai kaini sai ya kaini wani dakin wanda ya fi wacan yaduwa da kwaliya kana ganin wannan kasan na mata ne tun daga furniture din har decorations din dakin. Saman gado ya sauke ni yana dariya ganin ya rufe ido.
“Nan ne dakin ki Baby na, wacan dakina ne”
Ban ce komai ba sai dai na bude ido na sauke su kasa. Sai ya nufi wardrobe be ya bude kofofinsu gaba daya.
“Wane kike so? Lace ko Atamfa ko material ko shadda?”
Na yi shiru na kasa magana ni ban san abunda zan zaba ba ma. Sai ya dauko min wani farin yadi mai kyau sosai ya kawo min a maimakon ya ce na saka sai ya shiga kokarin cire rigan da wanda daya saka min dazun ha saka min wannan farin yadun da kansa.
“Zan iya sakawa da kaina Aliyu”
Na fada amman be saurare ni ba be kuma ce min komai ba, ina ji ina gani sai fa ya sake rabani da tufafin jikina ya saka min yadin ba sannan ya dauki dankwalin ya daura min akai irin daurin dankwalin nan na tsofafi ya fito min da gashin kaina ta kasan dankwalin, kumatuna ya sumbata na dama da hadu ya sa saka babban yatsasa ya share min hawaye sannan ya fice daga dakin ba tare da ya ce min komai ba. Kwanata nai a bakin gadon na fara kuka kamar wacce akai wa mutuwa, tsanina da Allah indai haka auren yake irin wannan zabar da na sha jiya to ya yafe auren, domin na lura zama da Aliyu ba dadi zan ji ba duk kuwa da na lura yana kulawa da ni sosai amman bana son wasu abubuwan da halayensa, sai kuma tunanin Nana ya dawo min sabo wata kila tana can ita ma tana kuka kamar domin nasan zatai kadaice kamar yadda nima zan yi a nan. Ina cikin kukan na ji shigowarsa falon kasancewar kofar tana kara idan an bude tsabanin idan za a fita ba a jin kararta. Yana shigowa ya dagoni yana ta kallon fuskata.
“Minene?”
Sai nai shiru nai kasa da kaina na daina kukan mai sauti sai dai hawaye na min zuba har yanzu. Hannusa ya saka ya rika lips dina ha dan za kadan har sai da na ji zafi.
“Na lura kina da jin kai ko baby? Maganara rowarta kike ko kuma shagwa6a ce yai miki yawa?”
Nan ma shiru ban ce komai ba sai turo bakina da nai, murmushi yai ya bude maganin ya debo min ruwa na sha sannan ya rumgume ni a kirjinsa yana ta sauke ajiyar zuciya a hankali yana shafa bayana.
“Kin zo min ta inda ban yi zato ba, ban tana tsammani son wata mace bayan Rahma ba, hasali ma ban taba tunanin karin aure bayan auren Rahma ba, duk kuwa da ba alkawari na mata cewar ba zan kara wata ba, sai dan haka tsarin rayuwata yake saboda bana son hayani, kuma ina jin cewar kamar mutum daya kawai zuciyata zata so matar da na aura da farko ko da kuwa ba Rahma ba ce, abun ban sani ba ashe Allah ya rubuto min aurenki a cikin rayuwata kaddarar mu daban dabam amman zama zai hada mu ta inda ni da ke ba mu yi tsammani ba, I'm sorry to say na tsani talaka ina ganinsa marar amfani kuma kaskantace ashe wata rana zan so talaka har nai rayuwa da shi, amman wannan duk a da ne, haduwa ta dake ta saka na sauya, ta saka na yi abubuwan da ban taba sammanin aikata su ba, kin dasa min wasu abubuwan da ban taba tunanin zamansu a zuciyata ba, ina matukar jin tausayinki, ina matukar kaunarki, ina da buri sama miki ingantacciyar rayuwar da kika rasa shekaru da dama da suka wuce, zan kula da ke baby zan baki duka hakkinki, kuma zan dauki nauyin ko wace lalura ko matsala ta ki, zan share ko wane kukanki, ki daina damun kanki a kaina, yadda na ke a waje ba haka na ke a cikin gida ba, i promise you za ki ji dadin zama da ni, kuma zan jira har lokacin da za ki kaunace ni”
Lafewa nai a kirjinsa maganganunsa sun min dadi kuma sun kwantar min da hankali duk kuwa da hankalin nawa be kwanta gaba daya ba.
“Zaka bar ni nai karatu?”
Na tambaya a shagwabe domin al'adata ce yin magana a haka ko da a haban Nana ne.
“Yes amman yanzu ina son idan mun yi sati daya a nan za mu je wata kasar honeymoon idan mun dawo kuma Abuja za mu zauna”
Na dago da sauri na kalleshi.
“Wata kasa? Jirki zaka shiga kenan? Minene Honeymoon din?”
“Za mu shiga dai jirgi dai, ni da ke zamu je ai”
Murmushi nai domin ina jindadin jirgi zan shiga kuma na je wata kasar, abunda ban taba kawowa araina ba.
“Amman dan Allah muje da Nana ita ma tana son zuwa wata kasar, zata jidadi idan muka je da ita kuma nima zan jidadi idan da ita ne”
Murmushi yai ya sumbaci hancina.
“That's why i love you wautarki n burge ni, honeymoon yawon shakatawa ne tsakanin masoya mata da miji, kin ga ai ba zai yiyu na je tare da ita ba, amman idan an kwana biyu za mu iya shirya mata nata tafiyar dabam, a lokacin muna Abuja ita sai ta tafi”
“Abuja? Gurin Mama fulani”
Na tambaya ina turo baki.
“No gidana dai, amman zamu iya kaiwa Mama Fulani ziyara, kuma mostly idan ina Abuja idan bana gidana ina gidan Mama Fulani”
“Gidanka inda Rahma?”
“Ai bangarenta dabam na ki dabam”
“Ni bana son ta...”
Na fada kai tsaye ina turo baki domin har ga Allah bana son ta bana kaunarta ko ganinta ma bana son yi ba kuma tsoronta na ke ba, domin ban ga abunda take da shi zan ji tsoronta ta ba, tsanarta na ke ji a duk lokacin da na tuna da cewar kodar Nana tana jikknta sai na ji kamar na shake mata wuya ta mutu gaba daya, ga rashin tausayi da imani irin na ta da na ubanta.
Bakin nawa ya sumbata kamin ya tura min halshensa ya tsotse yawun bakinsa tas sannan ya cire bakinsa.
“Ni dai bana ana son zama Abuja nan”
“Tsoro kike ji?”
“a a bana so dai”
“I'm sorry dear zama Abuja ya zame min dole a can na ke aiki ai kin sani, kamfanin Daddy ne dole ni zan kula da shi tunda ni ya dora akai, i trust Nasir zai iya komai amman abubuwa zasu iya masa yawa, and Daddy ma ba zai jidadi na ace na dawo nan na zauna a nan na bar shi a can, amman idan mun dawo mun tare a Abuja zan saka ki makaranta a can boko da islamiya”
Wani irin dadi ne ya lullube ni a take ya bayyana a fuskata. Sai shi ma yai kasaitaccen murmushi ya shafa fuskata ya kwantar da kaina jikin tafin hannunsa yama jan hancina.
“I love you”
Shi kan na san ma'anarsa sai nai saurin kulle idona na dauke kaina daga hannunsa sai ya saka hannunsa wai dole sai ya bude min ido ni kuma na cige shi a gefen hannun da gaganta dan ya kyaleni, jin yayi raki yasa na bude idon ina kallonsa sai yai min gwalo. Mikewa yai tsaye jin ana knocked kofar falon.
“Maybe kin fara baki azo ganin Amaryata”
Ya fada yana kashe min ido. Binsa nai da kallon har ya fice, gaba daya gani na ke kamar ba Aliyu da ba ne, mai hade rai, ya ba ta fuska, dakawa mutane tsawa, kyamar mutane, wulakanta mutane, kin son far'a da murmushi. gaba daya ya koma kamar ba shi ba, tun daga lokacin daya fara min maganar cewar na amince da shi ha fara bani mamaki kuma yana sake min balle kuma jiya da yau gaba daya ya gama chaja min kwakwalwa.
Ranar mutane wuni sukai suna shigowa gidan kama daga yan'uwnsa na gurin Daddy da kuma yan'uwan Momy ina gane hakan ta haryar nuna min da Amina take tana fada min ko wace ga alakarta da Aliyu da kuma sunana da yadda zan kirata ko ta kirani, dukansu suna da far'a da sakewa manyan cikinsu duk wace ta zo sai ta min kyau na wani abun ci ko sakawa ko kuma kudi. Duk wani abu da aka ci a gidan daga gurin Momy ya fito domin ita ta saka aka dafa a can aka aiko mana, haka ma dare ta sake aiko mana wani sai da yan matan suka ci sannan suka fara shirin tafiya ni dai na saka sakewa da kowa sai dai hakan be hanani jin ba dadin tafiyar da za su yi su bar ni. Amina ta miko min wayarta
“Anty Aisha ga Mamaki za ku gaisa”
Da sauri na karba na kai kunne, yadda na ji muryar Nana cikin far'a yasa na jidadi kuma na cire kuncin kadaicin da nake tunanin tana fama da shi a can. Da yaren buzanci muka gaisa ta tambayeni lafiya da komai ni ma na tambayeta sannan ta kara min huduba akan zamantakewar aure sai mu kai sallama. Cilasta ni Amina tai sai da nai waka ta zaba min tufafin da zan saka tai min kwaliya ta saka min turare kuma ta taurare gidan sannan suka tafi daga baya ita da wata kawarda ta suka rage.
ALIYU POV.
Lokacin da ya bude gidan yar arba da Amina da wasu cousins sisters dinsa sai ya gaisa da su kamar yadda ha saba fuskarsa ba yabo ba fallasa sam ba zaka ganshi a nan kace shine ya gama yi ma Ataa magana mai dadi yana mata wasa da dariya ba. Fita yai wanda hakan ya ba su damar shiga cikin falon.
A jikin motarsa ya tsaya ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya kira number Rahma dake kasar waje, ba zai kira dan wani abun ba face tambayar lafiyarta, ya san yanayin ciwonta shiyasa wani lokacin baya biye mata and he know tana kishinsa sosai mai son ka kuma shine zai yi kishinka, kiran da zai mata bana bukatar ta dawo gidansa ba ne ko neman shiryawa da ita sai dan yasan hakkinta yana kansa ya kula da lafiya.
Kasa samun number yai wanda hakan ke nufin ko dai ta bar kasar zuwa wata kasar ko kuma tana daina amfani da line. Number na gida Nigeria ya kira sai ya samu ta shiga abunda be tsammaci zai samu number ba. Ringing tai har ta katse ba ta dauka ba. Sai kawai ya saka wayar aljihu ya bude motarsa ya shiga yana jin ransa fes son Ataa na ratsa ko'ina na jikinsa sai murmushi yake idan ya tuna abunda ya faru jiya, gaskiya Momy ta yi tunani mai kyau da ta kawo shawarar auren Ataa shi sai yanzu yake jin dadin maganganun da Mommyn Rahma ta fada nata wata kila da bata fada mata ba, da yanzu ba tai wannan tunanin ba.
Gida na nufa ya fara gaisawa da Momy da wasu baki da suke nan sannan ya shiga bq ba ko kunya ya gaishe da Nana sai wani kasa yake da kai yana murmushi, sai dai yana fitowa bq din ya hade rai kamar yadda ya ke ya shiga motarsa ya dauki hanyar gidansa dake sama road gurin Nasir da wasu abokansa da suka zo daga Abuja rako ango dakin Amarya jiya.
Babu kalar zolayar da basu masa ba, ba sai dai yai murmushi kamar yadda ya saba amman baya ce musu komai da ma Nasir ne kadai zai iya fada masa wata magana dan yai dariya ko kuma ya rama zolayarsa. Sun zagaya a cikin garin sokoto wasu guraren da ba su sani ni ba kasancewar bakin garin damin su basu samu zuwa daurin auren ba shiyasa Nasir ya fada musu tarewar ango suka zo. Sai yamma lis sannan suka nufi airport jirginsu be tashi ba sai karfe 8:00pm dai-dai na dare.
Daga airport Aliyu ya nufo wani shago da ake siyarda kayan makulashe yai leda biyu sannan ya dawo gida. Be tsaya knocked ko danna bell din kofar ya ya saka keys din hannunsa ya bude kofar ya tura a hankali ya shiga. Falo ya aje ledar sannan ya nufi dakin da Amaryarsa take fuskarsa dauke da murmushi.
Yana shiga tai saurin dagowa ta kalleshi kamar a tsorace take, ga jan bakinta yaja gefe da alama goge shi tai, ido ta sakar masa har ya karaso kusa da ita sannan ya zauna bakin gadon yana yawo da idonsa akan fuskarsa.
“Ba ni nai kwalkiyar ba Amina ce tai min”
Ta fada tana dan turo baki abunda ke matukar burgeshi. Murmushi yai yasan tana jin kunya ne kar ya ce ta yi kwaliya saboda shi, hannu ya saka yana goge mata gefen bakin da janbaki ya taba.
“Miye laifi dan kin yi kwaliya saboda ni? Mijinki ne ni fa, kuma gaisuwa ya kamata ki fara min kamin ki ki ce komai”
“Ina wuni”
Ta fada kamar an mata dole sai ya kama yatsun hannunga yana murzawa a hankali ya kai bakinshi ya sumbaci nata.
“Lafiya kalau kina lafiya Babyna”
Sai tai shiru ya saka hannu ya ciro wayarsa.
“A kira miki Nana?”
“Mun gaisa da ita ai dazun da wayar Amina”
“kin yi sallah isha'i?”
Ta gyada kai.
“Good girl, ta so muje falo na siyo miki abubuwa ma su zaƙi ki ci”
Mikewa gai tsaye sai yaki sakin hannunta har sai ta juyo ta kalleshi sannan ya mike tsaye ya daga kafadarta yana kokarin saka mata hannu cikin riga daga saman rigar. Saurin matsawa tai.
“Ni dai ban ci”
“Kina son abunda na siyo miki fa, kaza ce da kayan sanyi da na dadi”
ATAA POV.
Lake kafada nai na juya baya ina turo baki domin na gano manufarsa tunda har yai niyar saka min hannu a riga to yar jiya za'ayi ai ko jiya kazar ya ba ni yai min wayo yau har da wani kayan zaƙi da dadi. Cak na ji an daukeni sama an juya da ni cikin dakin sannan ya sauke ni ya juyo da ni ina fuskantarta.
“Ba zan fasa miki abunda nai miki jiya ba, kin san babu wanda za a kawo wa amarya irin ki ya kwana da ke gado daya kuma a tashi lafiya kalau, bayan kuma ni har na dandana na ji”
Haka ya fada min kai tsaye ba ko kunya, ina jin haka na fashe masa da kuka domin har ga Allah bana son abun nan sosai nake kukan ina bayyana kiyayyata akan abunda ya faru jiya sai kawai na ga yana dariya har da daukata a wayarsa wai kuka ma ya amsa kyau, ganin kamar ba zai dauki abun da gaske ba yasa na daina bude muryar na cigaba da hawaye kawai. Mayarda wayar yai aljihu ya kama kukuruna ya rike ya sumbaci hawayen nawa sannan ya saka bakinshi cikin nawa ya tsotse komai har sai da na fara jin halshena na tardewa da nasa tukuna ya cire bakinsa yana wani irin lumashe ido kamar wanda ya sha wani abu mai dadi.
“Idan na saka bakina cikin na ki abunda na ke miki shi za ki min, idan kina haka za ki jidadi kuma halshenki ba zai tarde da nawa ba”
Ha fada yana lakatar hanci. Ni dai ban ce masa komai ba bayan kasa da nai da kaina, sannan ya rika hannuna muka nufi palon. Duk yadda ya so na sake jiki na ci abunda ya siyo min