Showing 342001 words to 345000 words out of 479911 words

Chapter 115 - K.A.W Complete Hausa Novel

01 Jan 2025

6189

da wuri sai mu tafi.

Anty da ta fara bacci, a bedroom ɗin Abba ta fito ta ce "Major lafiya kake ɗaga murya a daren nan?"

Nasir ya ce "Bakomai"

Har Abba zai bar falon, ya dawo ya nuna wa Nasir hoton ya ce "Waye wannan ɗin ne wai?"

Nasir ya ce "Abba, na ce maka shi ne ɗan daban da nake nema, aka ce na kama, yarinyar jiki ya kashe.... Abba ya ɗaga masa hannu ya dakatar da shi, ya shige ɗaya ɗakin nasa ya kulle ƙofa.

"Nasir meyake faruwa ne?" Anty ta sake tambayar Nasir cikin damuwa.

"Bakomai"ya sake bata amsa a taƙaice ya fice.

Abba ya ɗaukko wani hoto tun Black and white, da hoton wata matashiyar budurwa a jikin bukka ta buɗe haƙora tana dariya, aka yi mata hoton.

Ya haɗa da hoton da Nasir ya bashi, gabansa ya tsananta faɗuwa ya ce "Anya ban tafka kuskure ba kuwa? Hukuncin da na yanke bai yi muni ba? Kana naka Allah ya na nasa. Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na yanke hukunci cikin fushi, bayan shekaru Allah ya jujjuya ƙaddara yadda yake so, ki yafe mini mairamu" yayi maganar cikin matsanancin rauni.

Kwana Abba yayi a zaune, yadda ya ga rana haka ya ga dare, cikin tashin hankali da rashin sanin abin yi, ya din ga jinjina girma da ƙudurar Ubangiji.

***

Sojar nan sai mita take yi wa Nabila, ta ƙi sakin jiki ta karya.

Ƙarfe bakwai da rabi, Viper ya je gidan, suka gaisa da Madam, ya ce "Nabila ta shirya, za su fita"

Madam Goza ta ce "Ka karɓo permisson ne?"

"Eh sun sani, wurin aiki zata je, muna ta shirin shiga court"

Ta jinjina kai ta ce "Best of luck"

Ya amsa da thank you.

A wata haɗaɗiyar mota helux mai fentin sojoji, aka ɗauke su.

Da ƙyar Nabila ta iya ce masa "Ina kwana"

Shiru yayi bai amsa ba, ita ma ta ja bakinta ta tsuke.

Gaba ɗaya fuskarta mamaye da damuwa, kamar ma ba ta samu isasshen bacci ba.

"Meyasa ki ce ba zaki yafe ba, idan ban haɗaki da iyayen jauhar ba, Allah ya isa fa ki ka yi mini kenan"

Cikin rauni ta ce "Ya ka ke so na yi, ka ƙi fahimta ta, Allah ke da yau da gobe, balle ka ce akwai lokacin da ka zaɓa, ka nuna mini iyayenta".

Ya numfsa ya ce "Kalmar tayi mini nauyi sosai, kasa bacci nayi" ta yi masa shiru, tana kallon window tana share hawayenta.

Ya kamo hannunta ɗaya, ta kalleshi da sauri, ta fara ƙoƙarin ƙwace hannunta.

"Ki daina kuka, jauhar ɗina nake gani, kar nayi ɓarna dan Allah"

"Cika ni, ni ba ita ba ce, ni maganin kukana Allah"

Ko a jikinsa ya ce "Kar ki ce zaki yi kishi da ita, wahala zaki sha"

Shiru ta sake yi masa, tana duba wayarta.

Nasir ya turo mata message "Ki ɗaga wayata, zamu zo ni da Abba" kasje wayarta tayi, saboda a jikinta ta ji Nasir ƙarya yake yi.

****
A rikice maman ramma ta tashi, ganin Nabila tare da Viper, ta nufe shi da sauri ta fashe da kuka.

Riƙeta yayi, jikinsa a sanyaye yana tuno Nura guduma, ya ɗagota yana share mata hawaye ya ce "Mama, ki daina kuka dan Allah, na san ni mai laufi ne, rabona da ke na daɗe, amma ƙaddara ce ta janyo duk hakan".

Cikin kuka ta ce "Murnar ganinka nake yi Aminu, ashe zan sake ganinka? Ni da Hajiya mun zo wurinka sau uku, tun daga ƙauye amma ba a bari mu ganka, Allah bai ƙaddara zaku sake ganawa da ita ba"

Aminu ya ce "Allah sarki, ki yi haƙuri ke gashi Allah ya ƙaddara ganawarmu ai" yayi maganar yana zaunar da ita a kan kujera.

Nabila ta gaisheta, ta amsa tana kallon Nabila tana kallon Viper, gashi an hanata magana.

"Jauhar a ina ki ka gano shi? Ya aka yi ki ka san muna da alaƙa da shi?"

Viper ya ce "Nabila ce wannan, ita ce lauyar da zata tsaya mini nima, kuma take ta ƙoƙari a kan shari'ar rahama. Komai da ake ciki tana gaya mini, ina son na zo na ganki na gaishe ki, amma kin san jami'an tsaro nemana suke yi, kuma ina tsoron ki yi mini kallon ɗan ta'adda da ya kashe matarsa"

Cikin ɗaurewar kai ta ce "Wai ni fa na rikice, tayaya Jauhar ta koma Nabila kuma?"

Viper ya ce "Zancen dogo ne, yanzu mu fara gamawa da batun rahama" yana maganar ramma ta fito cikin hijjabi.

Mammaki ne ya kama shi, har ya tafi prison yarinya ce ƙarama sosai, amma yanzu ta zama wata uwar mata, tayi ƙiba, tayi haske sosai.

Cikin matsanancin tsoro, ta gaida Viper, ita gaba ɗaya taoro yake bata tun lokacin da ta taɓa ganinsa a asibiti da kuma lokacin da ya zo gidansu"

Viper ya yi mata alama da ta zo.

Ta ƙarasa gefe kusa da Nabila ta zauna.

"Maganar me ake so ki yi ki ka ƙi yi? Sai kin yi magana za a iya ƙwatar miki hakkinki"

Jiki na rawa Ramma ta kalleshi, amma ta yi shiru. Tsura mata ido yayi ba tare da yayi magana ba, babu shiri ta fara bayani tiryan-tiryan.

Nabila ta ce "Taɓɗijan, wannan case ɗin akwai sarƙaƙiya, cikin jikinta na halal ne ai"

Maman ramma ta ce "Dan girman Allah ku taimake ni a zubar da cikin nan, yaron nan ba shi da tarbiyya ko kaɗan, babu ɗan da zai yi alfahari da shi a matsayin uba, ni dai bana buƙatar sa".

Viper ya ce "Na goyi bayan haka, yakamata ta koma makaranta ne, ta fuskanci rayuwarta da ƙalubalen rayuwa"

Ramma ta fashe da kuka, Nabila ta ce "A'a dan Allah ku yi haƙuri, laifi ne na kisan kai, ko kin yadda a zubar?" Tayi maganar tana kallon ramma.

Ramma ta girgiza kai ta ce "Mama dan Allah ki yi haƙuri, nayi masa alƙawarin ko an kama shi, ba zan zubar da cikin ba, dan Allah ki bari na haihu, ya ce mini mutuwa ake yi idan aka zubar da ciki" tayi maganar cike da yarinta da wauta.

Salati suka hau yi, Viper kawai ya jinjina kai.

Ya tashi ya ƙarasa gaban Ramma, ta sake takurewa gabanta na tsananta faɗuwa.

Ya ce "Kin san yayanki Nura ko da ya mutu?" Ta jinjina masa kai alamar eh.

"Baban wannan mutumin da yayi raping ɗin ki, ya ci mutuncin ki, shi ne ya yi sanadiyar mutuwar sa, bayan ya yi masa fyaɗe ta wurin bayan gidansa, idan kin zaɓi ki rufa masa asiri ba zaki bayar da haɗin kai ayi abin da ya dace ba, ba kanki kawai ki ka cutar ba, har da marigayi ɗan uwanki"

Toshe baki ramma tayi, tana bin Viper da kallo, jin maganar tasa kamar almara, sai yanzu wasu abubuwan suka din ga dawo mata.

Nabila ta ce "Vi da ka sani baka gaya mata a haka ba"

"Muddin aka tafi a haka, zata baki kunya a wurin Shari'a, alamu sun nuna zata iya ruf masa asiri"

Ya kalli maman ya ce "Mama, zamu tafi, akwai uzururruka da zamu yi amma zan dawo, ki yi haƙuri, na san na fama mana wani ciwo mai wuyar warkewa.

Ta jinjina masa kai ta ce "Gara da ka yi mata hakan, na gode Aminu, Allah ya kula da kai ya tsare mana kai. Kema Allah ya rufa miki asiri duniya da lahira". Tayi maganar tana kallon Nabila, bakinta fal maganganu, da tambayoyi, sai dai gargaɗin da aka yi mata ya hanata tambayar, amma har a wannan lokacin zuciyarta na bugawa cikin tsananin tashin hankali da mamaki, a duk lokacin da ta ga Nabila, mussaman a yanzu da ta gansu tare da Al'amin, kuma ya ce mata ba Jauhar ba ce.

****
Abdul yana tare da su Salim, ya sha ya bugu yayi mankas, dan abin da yake yi kenan ya samu sassauci, gaba ɗaya nema yake ya haukace saboda rashin sanin in da ramma take.
Salim ya miƙe yana ƙoƙarin kama shi su tafi, kawai suka ga an kewaye su, wasu mutane sanye da kaya personal.

Ba su yi musu wani dogon jawabi ba, suka kama su gaba ɗaya suka tafi da su.

Indabo yana Abuja, zuwa kano ya gagare shi, duk da zaman Abujan ba daɗi yake yi masa ba, kotu ta yi seazing ɗin passport ɗin sa, babu damar fita ƙasashen waje, har sai an kammala bincike, kwamiti biyun da aka kafa, na binciken kuɗaɗen da aka karkatar, duk sunansa ya fito a ciki, ga kuma tuhuma daga ɓangaren EFCC.
Gefe guda kuma, a Kano mutanen yankinsa na shirin yin abin da ba a taɓa yi ba a Nigeria, shi ne yi masa kiranye, ya dawo daga Abuja ba su gamsu da wakilcin da yake yi musu ba, ya rasa wane tunani yakamata ya yi, wace mafitar yakamata ya fara nema.
Ana tsaka da haka aka kira shi a waya, aka sanar da shi an kama Abdul, ba a ma san wace police station ɗin aka kai shi ba, abokansa ne suka sanar da kama shi.
Hakan ya ƙara gigita shi, da tayar masa da hankali, ya fara shirin tahowa Kano.

****
An so a kai ruwa rana kafin a bawa Abba damar ganin Nabila, sai dai kasancewar shi ma retired solder ne, aka bashi damar hakan. Sai dai suka tarar da Nabila bata nan. Gaba ɗaya Abba ya rikice, ya din ga faɗa ya ce "Shi ba haka aka yi masa bayani ba, an ce za a riƙe masa 'ya ƙarƙashin kulawar hukuma, dan me zai zo ace bata nan"

"Sir, bawa yarinyar nan kariya baya nufin mu yi ta ɓoyeta, akwai ayyukanta da take gabatarwa na aikinta. Sun fita an yi mata rakiya zuwa wurin gudanar da aikinta, rayuwarta na cikin haɗari ne".

"Rayuwarta na cikin haɗari, sai a kauwwameta a cikin barrack ma tukuna, ba 'yan sanda ne yakamata su bata kariyar ba ma, menene haɗinta da ku kuma?"

"Akwai dalili mai girma, da ba zamu iya gaya maka ba sir"

Ya sake kallon Nasir, ya ce "Kira mini ita"

Nasir ya sake kiran wayar Nabila, wayar na hannun Viper, Nabila kuma ta shiga cikin ma'aikatar Shari'a tare da barrister Habib.

Ɗaga wayar ya yi ya saka a kunnensa "Arfa, tun jiya ake kiranki a waya kin ƙi ɗagawa, Abba yana son ganinki lallai kina ina yanzu?"

Kai tsaye Viper ya ce "Na tafi kaita wurin mahaifinta"

A sukwane Abba ya kalle shi, saboda a hansfree wayar take, ya ce "Waye wannan?" Abba ya karɓe wayar jikinsa na tsuma ya ce "Who are you, waye ya baka wannan damar? Kana ina? Ina 'ya ta?"

Cikin girmamawa Viper ya ce "Am sorry sir, wannan alƙawari ne da nayi wa Nabila, a matsayin hakkinta na aikin da tayi mini. Na baku damar sanar da ita komai, saboda ban san dalilinku ba, amma ka bata damar ta je ta nemi mahaifinta.
Nima ina buƙatar sanin, menene alaƙarta da matata".

"Stop it, kar ka kuskura ka kai Nabila wurin wannan mutumin"

"Am very sorry sir"

Cikin tashin hankali Abba ya ce "Ku san yadda zaku yi, ku dakatar da mutumin nan, ku gaya mini in da yake ya dawo mini da ya ta, bamu yi da ku ku bari tana yawo da yan daba a gari ba.

Viper ya tsurawa Nabila ido, tana nufo motar, ta ƙaraso ta buɗe motar tana yi masa magana.

"Lafiya kake kallona haka?"

"Shigo muje wani wuri, zamu ɗauki su Walid mu tafi"

Jiki a sanyaye ta ce "Ina?"

"Zaki gani" ta ce "To"

Ta shiga motar ta zauna, hakanan sai ta ji jikinta yayi sanyi, kamar an zare mata laka.

A ransa ya ce "Yau komai zai zo ƙarshe in sha Allah"

Indabo ne a hukumar yansandan farin kaya, kamar zararre, yana ta masifa da tambayar ba'asin menene dalilin da ya sanya aka kama masa ɗa.

Da ƙyar aka lallaɓe shi ya zauna, "Honorable, ana zargin ɗanka da aikata laifin fyaɗe, tare da ɓoye yarinya ba da sahalewar iyayenta ba, sannan bayan mun kama shi, mun same shi da miyagun ƙwayoyi ciki har da waɗanda aka haramta shigowa da su ƙasar nan, wanda ta'amalli da su babban laifi ne"

"Wannan duk ƙage ne da yarfe da son ɓata mini suna da siyasata, sharri aka yi masa, bai aikata ba, ku sakar mini ɗa kawai"

"Distinguish senator, kai babban mutum ne a ƙasar nan, kar mu yi ta jayayya da kai dan Allah. Duk wasu shaidu da hujjoji da ake buƙata muna da su, shi ya aikata laifin, dan haka kotu ce take da damar wanke shi ko kuma hukunta shi, kayi haƙuri aikinmu muke yi.

Ayshercool
08081012143

83
🔞₦500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
Wanda za su jira document 1K ne.

90009343
'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

*BRIGHT PENS SECOND BATCH*

Ku kasance da littatafan bright pens, second batch.
*ƘARFE A WUTA (AYSHERCOOL)*
*MUTALLAB (NIMCYLUV)*
HADARIN GABAS (NAZEEFA NASHE)*
*ZAYTOON (ZEE KUMURYA)*



🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

  *_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata💃😍

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻

07069711327  Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327  sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊




"Ban gane aikinku ku ke yi ba, wane irin aiki ne babu evidence, kawai ku kama mutum ku rufe shi?"

"Distinguish, na sanar maka yaron nan fa muna da evidence a kansa, ciki har da videon da CCTV camera ta ɗauka, lokacin da yaje gidan, dan haka musu ba naka bane ba. Babbar shawarar da zan baka bai wuce ka je ka nema masa manyan lauyoyi da zasu tsaya masa ba" gaba ɗaya jikin Indabo yayi sanyi ƙalau, cikin mamaki da tsantsar tashin hankali ya ce "Ka ce kana da videonsa lokacin da ya shiga gidan?"

"Ƙwarai kuwa, da cikakkiyar hujja da aka bamu muka kama shi, kuma wadda ya aikatawa abin, tana tare da hukuma, kuma ta tabattar da hakan da bakinta, dan haka zamu gurfanar da shi a gaban kotu kamar yadda kotun ta buƙata"

Indabo ya cire hular kansa da ya ji gumi na barazanar ture ta daga kansa, ya shafi shimfiɗaɗen sanƙon da gwagwarmaya ta raba tsakanin gashin kansa, yana sauke numfashi yayin da bugun zuciyar sa ke ƙara hauhawa tamkar ta tsaga ƙirjinsa ta fito.

"Ina Abdul ɗin yake?"

Jami'in ya ce "Mu je na kai ka ka ganshi" yayi wa indabo jagora, har zuwa in da aka rufe Abdul, yana ta tangaɗi, sai da ba iya mayen yake yi ba, har da magagin ciwon da yake sakaɗarsa, sai dai mayen da yake yi ya hana shi gane takamaimai abin da yake danunsa.

"Abdul yasar" Indabo ya kira sunansa cikin tashin hankali, ganin a wurin da aka ajiye shi, ɗan ƙut a takure, duk wurin babu tsafta, har gari prison ɗin da ɗan uwansa yake a ƙasar waje, a kan wurin nan da aka ajiye Abdul.

Abdul na jin muryar Indabo ya taso, cikin maye ya ce "Daddy dan Allah ka fito mini da ramma, kar na mutu ban ganta ba, ban ga ɗa na ba, akwai ɗa na a cikin ta, dan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login