Showing 45001 words to 48000 words out of 249515 words
tambaya ne wannan kuma?" Mikewa yayi trying his possible best to control his emotions yace "Aunty dama ba Ammi da Abba suka haifi Mayraah ba?" Aunty Mariya bata san sanda ta nemi waje ta zauna ba don sai da taji zuciyarta ya tsinke, da kyar tace "Maheer? Where did u hear this from?" Maheer ya hadiye wani abu da kyar yace "Dalilin fasa aurenta kenan...." yana fadin haka ya fice daga dakin, Aunty Mariya ta dafe kirji tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, mun shiga uku" Kasa kwakkwaran motsi tayi daga inda take zaune tsabar yanda ta girgiza, bayan kusan minti goma ta mike kamar warce ruwa ya cinye tana tafiya a hankali ta fita daga dakin, dakin Ammi ta koma ta bude kofar a hankali ta samu Ammi zaune gefen gado tayi tagumi hawaye sai sauka yake a idonta, Aunty Mariya ta tabbata Ammi bata san abinda ke kasa ba, kasa karasawa cikin dakin Aunty Mariya tayi ta juya ta fita, ta tafi dakin Usman ta dau Hijab dinta da purse ta fita direct sai gidan Hajja, tafe take hawaye na sauka idonta tana tausayin halin da Ammi zata shiga idan tayi find out dalilin fasa auren Mayraah, ba a ma maganar Mayraah din, to ta ina wannan boyayyen maganar da bai fi su hudu kawai suka sani bane ya fita? Waye ya fitar da wannan sirrin na shekara 22, haka ta dinga nanata Innalillahi wa inna ilaihi raji'un har ta isa unguwan Hajja bata sani ba sai ji tayi mai adaidaita sahun na cewa "Hajiya mun shigo layin" Tsabar gigicewa kawai ta sauka ta fiddo dari biyar ta basa ta karasa har karshen layin da kafarta, tana shiga parlon Hajja ta zauna nan kasa tana kallon Hajja da Mama Ladi dake gwada tsohon breziyar Badiyya tana baɓɓaka dariya kamar tababbiya ita a dole ta samu breziyar da zata sa da biki, dama Badiyya ba dai manyan kirji ba shi yasa Bra dinta yayi ma Mama Ladi ciff, Hajja na kallon Aunty Mariya ganin yanayinta tace "Lafiya Mariya?" Nan da nan wasu sabbin hawayen suka shiga sakkowa idanuwanta cikin rawan murya tace "Hajja an fasa auren Mayraah" Caraf a kunnen Badiyya dake shiryawa zata je gidansu Haseenah ta mata rashin mutunci don ta kirata har taji babu dadi bata dagawa daga karshe ma wayar sai ta ji sa switch off, Ba Hajja ba har Mama Ladi sai da ta mike tsabar gigicewa, Mama Ladi na zaro ido tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'una, aka fasa auren Mera?" Hajja da ita ma ta rude lokaci daya tace "Ban gane an fasa auren Mayraah ba Mariya, me ke faruwa?" Aunty Mariya ta fashe da kuka ta kasa cewa komai, Mami Ladi tace "Dama ana fasa aure haka kawai babu dalili? Ki gaya mana me ya faru aka fasa auren, ko wiwi mijin ya sha da zai ce ya fasa aure ana gobe daurin aure, Ga ire irena da suka zo daga wata uwa duniya saboda bikin nan, me yake nufi da mu kenan mun yi tafiyar banza? Ai zama bata gan mu ba mu tafi can gidan ayi komai a gabanmu, amma Allah ya tsine ma mijin nan albarka dai dai gwargwado" Hajja da ta kasa zaune ta kasa tsaye ta dau Hijab dinta ta nufi kofa, da ganinta kasan a gigice take, Mama Ladi ta figi mayafinta ta yafa kan breziyar jikinta ta bi bayan Hajja suka bar Aunty Mariya zaune sai hawaye take, Tsabar farin ciki Badiyya bata san sanda ta dare saman gado ba ta dinga tikar rawa tana karkade kirji, ta rasa inda zata saka kanta don murna, tunda ta fito duniya bata taɓa shiga farin ciki da murna irin na yau ba, Jin an banko gate alamar fitar su Hajja da Mama Ladi Aunty Mariya ta mike da sauri ta bi bayansu, Badiyya ta leko parlor bayan da taji shiruuu alamar babu kowa a gidan, takalmanta ta sa har wani ɓari jikinta yake ta tafi gidansu Haseenah tayi mata breaking news din nan me dadin ji, tana fita kofar gida ta hango Hajja, Mama Ladi da Aunty Mariya can saman layi sun yi nisa, sai da ta jira ta daina hangosu kafin ta canza hanya ta samu ɗan sahu direct sai gidansu Haseenah. Haseenah na zaune dakinta cikin kawayenta abun duniya ya mata yawa ta rasa tunanin da zata yi, gashi ko kawayen nata bata gaya masu abinda ke faruwa ba na ɓatan gold din cikin jakanta don cousin din nan nata Jamila na dakin, kuma in dai tayi magana a gabanta to kamar Mummy ta ji ne, Haseenah ta kalli agogo dake nuni da karfe biyar da rabi na yamma duk da damuwar da take ciki hakan bai sa ta rike cewar Maheer bai kirata ba tun bayan da ya ajiyeta dazu da safe, dama line biyu gareta, kuma Badiyya guda daya kawai gareta bata da dayan, da Badiyya ta isheta da kira sai ta cire sim din ta ajiye, Haseenah ta sauke ajiyar zuciya ta jawo wayarta tayi dialing number Maheer kilan in taji muryarsa hankalinta zai kara kwantawa, har ya katse bai daga ba, ta sake kiransa nan ma no Answer, bude kofar dakin aka yi ta juya a tsorace don da taji an bude kofa Badiyya take expecting gani, ai ko taga Badiyyar ce ta shigo ba ko sallama kamar an hankadota, nan da nan Haseenah ta dake ta hade rai tana tunanin karyar da zata lafta mata, Badiyya na zuwa ta kamo hannun Haseenah bakin nan nata har kunne tace "Taho kawata labari da dumi duminsa..." Haseenah ta mike ganin farin ciki ne kaca kaca fuskar Badiyya ta bi ta suka koma dakin me aiki, da mamaki Haseenah tace "Lafiya naga kamar an maki albishir da aljanna wannan farin ciki haka?" Badiyya ta saki wani guda tace "An fasa auren Mayraah da Dr Musharraf" Haseenah ta zaro ido tace "Keee don Allah??" Badiyya tace "Wallahi kawata, yanzu Mama Mariya tazo gidan Hajja ta sanar mata" Haseenah tace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, kai amma na taya ki murna wllh, what next kenan yanzu?" Badiyya tace "Sai in fara shooting shot dina, in gaya maki babu zancen aure dai kam, yanzu haka so nake in ga idanuwar er iskan nasan suna can sun kumbure" Haseenah ta rike haɓa tana kallon Badiyya lokaci daya kuma tana jinjina makircinta, Haseenah tace "Amma don Allah kawata ki bani labarin yanda kika yi wannan abun, ni fa na fara tsoronki yanzu wllh" Badiyya tayi wani dariyar bosawa tace "Breaking news kawata, dama nace bazan gaya maki ba sai nayi accomplishing mission dina, Ashe dai duk wannan abun da ake ba Ammi da Abba bane suka haifi Mayraah, Mayraah dai er tsintuwa ce mara asali warce kila ma cikin shegenta aka yi aka jefar da ita a titi, ni kuma tun da na samu information din nan shine na bibbi dangin Dr Musharraf na sa aka rubuta letter aka kai masu one by one, har gidansu Musharraf din an kai yayi sau uku, to kinji dalilin fasa auren" Shiru Haseenah tayi tana kallonta, lkci daya tana kokarin fahimtar abinda take ce wa, sai taji kamar ba hausa ma take mata ba, Badiyya tayi wani shegen dariya tace "Ya naga kin ƙame? to wllh shock din nan da kika shiga bai kama kafar nawa ba da na samo labarin wacece Mayraah, sai da nayi kwana hudu cikin shock da wasi wasi a raina, at first na ma kasa yarda in gaya maki amma daga karshe that is just it, wllh babu abinda Mayraah ta hada damu tsintattciya ce don ki ji ma in gaya maki, abinda yasa ban gaya maki ba tun a lokacin da na sani, ina tsoron kar kije ki gaya ma Maheer don hatta shi bai san cewar Mayraah ba kanwarsa ta jini bace kilan duk sai yau za su sani, Ammi da Abba suka boye wannan sirrin kusan shekara ashirin da biyu babu wanda ya sani ko da wasa" Haseenah da taji kanta na juya mata ta dafa Badiyya ta samu gefen gado ta zauna tana haƙi, Da mamaki Badiyya tace "Meye haka ke kuma? Duk shock din ne haka?" Haseenah da har zufa ya fara ketowa mata ta ko ina a jikinta tayi karfin halin cewa "Yanzu kina nufin da aure tsakanin Mayraah da Maheer?" Shiru Badiyya tayi tana nazarin abinda Haseenah tace, lokaci daya ta zaro ido after realizing what she said really made sense, Badiyya ta zauna gefenta da sauri tace "Kin ji ki da wata magana, shi yanzu Maheer don bashi da kai sai yayi sha'awar auren warce for 22 years yake ma kallon kanwarsa ta jini? Ta yaya haka ma zai faru? Ashe ma kenan sha'awar kanwar tasa yake duk ba a sani ba all this while" Haseenah ta fashe da matsanancin kuka tace "Na shiga uku na lalace Badiyya, ni kika yi ma wannan abu ba wani ba, ni kika cuta ba kowa ba, ashe dama wnn ne yasa tun farko naji na tsani yarinyar nan ban san dalili ba" Badiyya ta tabe baki tace "Ke dai kin cika fitina wllh, yanzu baza ki daina wannan kazamin maganar ba Haseenah, ta yaya ma Maheer zai yi sha'awar auren Mayraah sai kace wani ɗan iska, ashe ma kenan ba kallon kanwa yake mata ba a gidan, misali ma idan ya zama ɗan iskan ai ita nasan ba er iska bace Mayraan, baza kuma ta taɓa amincewa da wnn tabargazan ba balle shi kansa nasan bazai yi hakan ba kawai silly thought dinki ne, kamar kece fa rana guda a tashi ace Sufyan ba yayanki bane kawai sai yayi sha'awar aurenki ko ke kiyi sha'awar aurensa? kinga ni don Allah kar ki lalata min farin cikina let me go home and know my next move" Tana kai wa nan ta mike ta fice daga dakin ita tsabar farin ciki ta ma mance da batun Gold a yanzu dai, Haseenah ta mike tsaye har sannan hannunta na daure a kanta ta dinga zaga dakin tana cewa "Na shiga uku na lalace, Badiyya ta cuce ni...."
Tun Mayraah na dakewa tana masa magiya ganin tafiya kawai suke for almost 35 mins now a motarsa har dai ta fara masa kuka ta marairaice tace "Don girman Allah sir kayi min magana, why are you quiet? And where are you taking me to? Ba fa a san na fito daga gida ba, yanzu fa magariba zai yi" Har sannan Musharraf bai ce mata komai ba, driving dinsa kawai yake idanuwansa da suka kada na kan titi, gashi ba a hankali yake tafiyar ba, ita bata ma taɓa ganinsa a wannan yanayin ba, wannan yasa taji gabanta na ta faduwa ta kasa sukuni tana ta kallonsa hawaye na sauka idonta, duk wannan magiyar da take masa bai ma san tana yi ba don yayi nisa tunanin da ya tafi, yasan definitely bata san me ke faruwa ba har yanzu, idan kuma tasani she will get distablize and Depress, taji komai ya fita a kanta daga karshe ta karya alkawarin da ta daukar masa taki amincewa da shi, don haka kafin ma hakan ya kasance zai yi abinda zai sa she won't have any other choice then being with him forever, he will leave her with no choice sai na zama tare da shi as mijinta.....
_Free pages otilor ya kare_🙅🏻♀️
*Masu bukatar continution na littafin Mayraah, mu hade a payment group na littafin, subscription for the book is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence via👇🏻
07087865788
WhatsApp only.
Kuma kun san dai together with you all we shall make this a blockbuster💣 kawai dai daga ni har ku muyi trusting alkalamina, it won't disappoint us in sha Allah, i am assuring u it's gonna be mind blowing😁
[6/10, 10:51 AM] Khaleesat Haiydar💖: Hajja na shigowa Bedroom din Ammi ta rafka salati ta fashe da kuka a rikice ta zauna kasan carpet tace "Allah mun gode maka da wannan jarabawar" Mama Ladi da tuni tayi cilli da gyalen da ta yafa tace "Toh wai na taɓa jin inda aka fasa aure babu wani dalili ni Ladiyo? Kamata yayi ai a turkesu su fada mana uwar me aka masu za su fasa aure, ko kuma kawai a kai su caji ofis a bi mana hakkinmu, da wani ido za mu kalli jama'an da muka tara?? Ko dai yan iska ne yaron da iyayensa? A kira mana Meran mu ji ko wani sa'insa ya hadasu da yaron ne, ko kuma a kai ni gidan ni inji dalilin fasa auren" Ammi dai tayi nisa tunanin da take don tayi kukan har ta gode Allah, wai a haka ma fa bata san dalilin fasa auren ba ina ga ta sani, Aunty Mariya dama bata bi su Hajja zuwa dakin Ammi ba don ganin yayarta cikin kuka na kara karyar mata da zuciya, Abba kawai take son gani don gaya masa kar ya sanar ma Ammi dalilin fasa auren nan for her mental health, gun Maheer dake zaune parking space ta tafi, he looks so heartbroken and sad, Aunty Mariya ta fi minti biyu tsaye amma ta ma rasa abinda zata ce masa kamar yanda shi ma bai ce mata komai ba kansa a sunkuye, parlon baƙi ta nufa daga karshe duk jikinta a sanyaye, tana sallama kuwa ta tadda Abba har sannan a ciki, shi kansa kana ganinsa kasan ya shiga damuwa ba kadan ba, Aunty Mariya ta zauna saman kujera nan da nan hawaye ya cika idonta tace "Alhaji ina ga da an boye ma Ammi dalilin fasa auren nan because of her health, kar a gaya mata don Allah" tana fadin haka ta fashe da kuka, Abba dai yayi shiru yana kallonta ya kasa cewa komai, bayan few minutes Abba yace "Ina Mayraah?" Aunty Mariya ta buda ido sosai, infact duk wannan abinda ake babu ma wanda yaje ya ga halin da yarinyar ke ciki, Aunty Mariya tayi karfin halin cewa "To Allah ya sa yaron bai gaya mata ba dai, i think tana dakinta tare da kawayenta" a hankali Abba yace "Ki dubo min ita" Mikewa Maheer yayi yana kallon Hamidah da ta nufo parking space din da yake zaune, tun bata karaso ba yace "Where is she?" Hamidah tace "Wallahi na duba upstairs gaba daya bata nan, har dakin dake downstairs she is not inside" Maheer ya buda ido yace "What?" Barin ta yayi wajen a tsaye ya nufi cikin gidan da sauri. Hankali tashe Maheer ke searching all of the house for Mayraah, har kiran wayarta yayi yaji switch off, Aunty Mariya da ta shigo ita ma a lokacin duk ta gigice bayan Hamidah tace mata ai Mayraah ce bata gidan, ita dai Hamidah was so confuse at this time don bata san abinda ke faruwa a gidan ba, bude kofar parlon aka yi Usman ya shigo, babu fuskan wanda ya kalla ya wuce sama direct, Maheer ya bi bayansa yace "Wait, we can't find her in this house, she is no where to be found...." Usman da bai ma san abinda Maheer din ke cewa ba ya nufi parlon Ammi tun kan Maheer ya riskesa, yana bude kofar ya shiga yana kallon Ammi da ta daga kai tana kallonsa, yayi gathering courage yace "Su waye namu iyayen mu kuma?" Dai dai nan Maheer ya shigo parlon yayi gripping hand dinsa ya fitar da shi daga parlon, Ammi ta bi su da kallo as if trying to understand abinda Usman yace, can ta kalli Hajja da ita ma ta bi su da kallon mamaki, Mama ladi tace "Kamar yaya su waye nasu iyayen, ko dai wiwi suka bashi a kotun?" Ammi bata san sanda ta mike ta fice daga parlon da sauri ba, tsaye ta gansu corridor Usman ya hade kansa da bango Maheer was standing by his side looking confused as well, Ammi bata ce masu komai ba kamar yanda su ma basu ce mata komai ba, ta sauka downstairs Maheer ya bi ta da kallo, Aunty Mariya ta share hawayenta da sauri ganin yanda Ammi ta sauko downstairs tace "Ina kuma zaki Ammi?" Ammi bata ce mata komai ba ta fita, parlon da Abba ke zaune ta nufa, tana shiga ciki ta tsaya nan bakin kofa tana kallonsa tace "Boye min dalilin fasa auren Mayraah zaka yi?" Abba dake ta kallonta, ya ɗan sauke ajiyar zuciya, he knows she will definitely find out shi yasa ma da Aunty Mariya ta shigo tana ce masa kar a gaya ma Ammi yayi shiru don yasan wannan labarin kuma Allah kadai yasan iya inda ya tafi a yau din nan, gani yake har makota yanzu sun samu wannan labarin tunda ba a san ta inda ya billo ba, ya mike ya nufeta ya kama hannunta making her seat down kan kujera ganin she is palpitating, yayi kasa da murya yace "Ki kwantar da hankalinki Ammi, komai zai daidaita in sha Allah" Ammi na girgiza kai da kyar, hawaye na sauka idonta tace "Ka gaya min me ke faruwa, ina son ji daga bakin ka, menene yasa aka fasa auren Mayraah?" Abba ya dake yace "Allah ya ga zuciyar mu, bamu yi abinda muka yi don cutar da kowa ba, we did this out of our good heart, we only wanted the best for Mayraah, we didn't mean to be deceitful to anyone, Allah ya san intention dinmu...." Ya kasa ci gaba ya dinga kallon Ammi cike da tausayinta, he wish rana me kama ta yau bazai taɓa zuwa ba, the secret they kept for almost 23 years is now no longer a secret, ya dafa Ammi ganin she is more than shock, yace "Our main priority now is Mayraah, kada mu bari ta shiga damuwar da zai iya mata illa because it won't be easy mutanen da kake gani a matsayin iyayenka rana daya a tashi ace ba su ne iyayenka ba, she needs us the most in this trying time, and in sha Allah we will continue being the parent figure we are to her" mikewa Ammi tayi hawaye na sauka idonta a hankali tace "Zuwa yanzu duk an