Showing 300001 words to 303000 words out of 391264 words

Chapter 101 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2640

a long time under the guise of privilege"

( ka daWe kana yaudarata da sunan kune gata na!")

Tuni idanun shi sun cicciko tab da ?walla, ga wani Waci da yake ji a ranshi.

"Yanzu na riga da na gane cin zalun da kukayi mini, tsawon shekara ashirin tun ina jinjiri na kuka raba ni da iyayena, batare da sanin su ba, kun yi masu ?aryar na mutu bayan ina raye, laifin me na yi maku??" Ya faWa a tsawace kamar zai rufe su da bugu, wlh sun razana da jin abun da ya ce, basu yi zaton zai gano gaskiya ba.


He was extremely angry, maganarsa ma da?yar take fita saboda 6acin rai,

"You never loved me, you hurt me and violated my right to live. Kun raine ni saboda biyan bu?atar kanku, da ace nasan gaskiya tuntuni, hmmm, da yanzu babu ku a doron duniyar nan, na tsaneku Elders...."

Bai ?are maganar ba, Jan le6e Ya tari numfashin shi da cewa, "Kai har ka kai matsayin da zaka Ci amanarmu? Ka manta duk wani abu da kake ta?ama dashi agurinmu ka same shi! Ba don mu Win ba ina zaka samu ?arfin halin tunkararmu har ka rako wasu don ku farmake mu? Dube ka dallah! Sun maida ka sauna, shashasha, sakarai sai yadda suka yi da kai..."

Murmushin takaici ya yi batare da ya furta kalma ba, su Taj da ke sauraronsu kamar su rufe shaggu da bugu suke ji saboda zafin maganarsu, Salsabeel da ya gama fusata rai a 6ace ya zame mask Win fuskar shi don su ganshi da kyau.

Nuna shi Elder ya yi da yatsan shi batare da ya iya furta kalma ba saboda ?ululun ba?in cikin da ya tokare ma?ogwaron sa...

Cikin zafin rai Jan Harshe Ya furta, "Maci Amana, dama nasan kana acikin su, bakasan cewa nemanka muke yi ruwa a jallo ba? Hmmm, na ji daWin ganinka Wan maciya amana, tun da har kayi kuskuren kawo kanka cikin kurkukun nan, to ka sani mun tanadanar maka azaba mai raWaWiii..."

"Ta Allah ba taku ba, dama nasan kun ?ullace ni, naji daWi dana dasa ba?in ciki a cikin zukatanku, ko ba komai mahaifiyata ta yi nasara akanku saboda itace silar komai...." tiryan-tiryan Salsabeel ya labarta masu shirin da suka daWe suna yi akan Waukar fansar mahaifinsu Habibullah da suka kashe har izuwa taimakon da suka yi ma prisoners gurin tseratar da su,

Ha?i?a Elders sunji zafin cin amanar da suka yi masu, sai dai basu nuna hakan ba.


Yar dariya Big Guy ya yi tare da cewa, "Na fahimci haushin su kuke ji saboda sun tona maku asiri, idan ku masu hankaline kuyi nazari mana, gaba Waya duk wani shirinku lalacewa yake yi...."

"Ga misali nan kun gani, Danish yanzu namu ne, kun raine shi mu kuma zamu ci moriyar shi, garkuwar ku Ya juya maku baya yanzu mu yake goyon baya, kuma dashi zamu yi amfani gurin kawo karshen zaluncin ku"

Ya faWa tare da yi masu gwalo, aiko ransu Ya 6aci, zuciyarsu ta harzu?a, Big Guy da ?arfin hali Ya kuma cewa, "Wai ashe Elders Winma matsorata ne, naga kun rufe fuskokinku, In ba tsoro ba, ku buWe mu ganku mana, Ko kuna jin tsoron kada mu gane su wanene ku?"

Shiru suka yi basu tanka mashi ba.

Sai da ransu ya kai ma?ura a 6aci, suka harzu?a ainun kawai Elder ya ba Evil Giants umarnin su farmake su, Kafin kace me faWa Ya kaure tsakanin Sojojinsu da Evil Giants, wata irin ?ura da kururuwa ta karaWe tsakar Hall Win, Bugun mutuwa suke yi ma junansu, Abu fa ya ture don ginin wurin har girgiza ya ke yi saboda bala'e, baka jin komai sai sautin naushi da ?arar buge buge da sukar kibiyoyi.

Lokaci Waya Hankulansu Chief ya fara tashi ganin yadda Evil Giants suke kashe sojojinsu, Jini sai ambaliya yake yi, Wani irin kisan rashin imani suke yi masu, cikin ?an?anin lokaci sun kashe sojojin sama da hamsin.

Yayin da su kuma ko ?warzane babu wanda ya yi masu saboda Garkuwar kakin dake a jikinsu, bayan haka suna amfani da sihiri gurin 6acewa, sai dai mutun ya ji sun dira a bayanshi kafin ya ankare tuni suke farke cikin shi da akaifun su, Evil Giants Bala'e ne...!

Shu'umin murmushi Elders suka fara saki, dama sun san bazasu iya karawa da Evil Gaints Winsu ba.

Ganin suna neman su rasa Sojojinsu yasa Danish yin wata irin suka ya dira a tsakiyarsu, Da gudumar hannunsa Ya dinga tarwatsa kawunan su, da bugu Waya yake kashe su, kamar Allah Ya aiko shi, ganin haka yasa su Omar fara sakin kabbara da ?arfin gaske suma suka afka cikin filin dagar, Cikin Ikon Allah sai gashi sun Ci ?arfin Evil Giants Win, sun bada ?aimi hai?an a filin dagar, wani zungureran mashi ne a hannun Chief Idan ya saita shi ya jefa shi kaitsaye mashin yake so?e kawunan Giants, a lokaci Waya sai mashin ya kashe giants sama da goma, da Evils din suka ga haka sai suka rikiWa suka koma wasu irin mugayen dodanni masu za?o za?on akaifu suka fara farka cikin Sojojin da ?wal?wale idanuwansu.

Duk fa abunda ke faruwa akan idanun Elders suna a tsaye suna kallon su, Abun da ya Waure masu kai, ganin makaman da suke faWa da su yana tasiri akan Evil Giants Winsu, kuma abun mamakin da ya sha masu kai sun lura makaman kamar irin wanda ma?eran kurkukun ?addara suke ?erawa ne, har sun fara 6ata rai ganin ana kashe nasu amma da suka ga Evil Giants din sun cigaba da kashe sojojin sai suka fara sakin dariyar mugunta.

Bayin Allah sun ci ba?ar wahala, kusan sau biyar Evil Giants suna kokarin kashe Taj sai dai Danish ya hana, duk yadda zaiyi ya kare shi ko ya kawar da shi sai ya yi don baison Unaisah ta rasa mahaifinta, Ya gwammace shi su dake shi akan su ta6a Taj, ba don shi ba da tuni Taj ya she?a barzahu.

Big Guy kuwa da yake Allah ya zuba mashi ?arfi shi da Chief Owais kuma sun ?ware wurin sanin dubarun ya?i sosai hakan yasa ko ?warzane basu yi masu ba, kamar ana ?aro masu Giants Win don daga sun kashe su wasu ke ?ara kurWaWowa ta jikin bango suke shigowa, Kun san ance sarkin yawa yafi sarkin ?arfi, Kwatsam! Suna tsaka da yin artabun nan wani shaiWanin Evil Giant ya dam?i Big guy Ya daddage ya Waga shi sama kafin ya buga da ?asa nan take Kan shi Ya fashe jini Ya fara bulbulowa..

Karaf akan idanun Chief, wani irin Ihu Chief Ya fasa ganin zai rasa amininsa, ya yi kukan kura Ya dira agaban Giant Win ?azamin faWa ya kaure tsakanin su, gaba Waya hankalin Sojojinsu baya akansu saboda kowan nan su hankalinshi ba a kwance Yake ba ganin abun na neman fin ?arfin su koma a ce yafi ?arfinsu, Giants sun mamaye su ba kaWan ba....

Duk yadda Chief ya so ya kashe shi abun ya faskara, saboda wani kafirin ?arfine da shi, da mugunta Giant Win ya sakar mashi naushi a tsakiyar cikin shi, nan take ya fara aman jini, duk da haka bai ?yale Chief ba, Ya daddage ya buga kan shi jikin wani ?arfe nan take goshinshi ya faffashe jini ya fara bleeding ta hancin shi.

Hakan bai yi mashi ba, saida ya kai shi ?asa ya dam?i wuyan shi ya fara jan shi a ?asa ya tunkari wani kaskon wuta da niyyar ya tura kan shi ciki, gaba Waya Chief ya fita hayyacin shi ya kasa taimakon kan shi, a dai dai lokacin Danish ya ankara da abun da ke faruwa, ai baisan sa'adda Ya fasa ihu ya saki gudumar dake a hannunshi, sai dai me, kafin Ya kai mashi taimakon gaggawa wasu gungun Evil Giants suka rufe shi da bugun mutuwa suka hanashi motsawa, dama raunin shi suke jira, kamar zaiyi hauka.

A can bangare guda kuwa Taj shima Ya gamu da nashi bala'en, wani ?asurgumin shaiWanine ya take cinyar shi da basamudiyar ?afarshi, nan take kafar ta bada wani sauti rukukus kamar zata cizge, har fashewa saida tayi jini ya fara bulbulowa, Azaba goma da tara Ihun ma ya kasa yi sai juyi yake yi a ?asa.....

Salsabeel yana tsaka da yin faWa ya zage damtse sai kashe su yake yi, bai aune ba yaji an dam?i damtsen hannun shi, da sauri ya juyo don ya ga wanene, rass! ya ji gabanshi ya yanke ya faWi ganin Waya daga cikin Elders dama haushin shi suke ji..

Kafin ya yi wani yun?uri Elder din da ya dam?esa ya murWe hannun shi, azabar raWaWi ya hana ko ihu ya yi, naushi ya sakar mashi a gefen fuskar shi nan take jini ya wanke bakin shi, duk da haka bai ?yale shi ba, sai da ya dam?i kanshi ya ja a ?asa ya nufi matakalar bene ya buga kan a ?asa, bawan Allah Salsabeel radadi ta ko'ina yake ji, saboda rashin Imani hakan bai masa ba, ya Waga ?atuwar ?afarsa da niyyar ya take kan nasa sai kuma ya fasa sakamakon wani abu da ya ja hankalin shi wanda ya ja har ya bar gurin salsabeel.....

Evil Giant Win da ya dam?i wuyan Chief yana ?o?arin tura kanshi cikin kaskon wutar, Unexpected ya ji an dam?i hannun shi, Yana huci ya juyo karaf suka haWa ido da elder, kafin ya furta wani abu Elder Win ya murWe kanshi nan take ya kife ?asa matacce, ba tare da sun ankara ba ya janye Chief daga filin dagar ya nufi ?ofofin dake a cikin hall Win ya wurga shi a cikin wani daki kafin ya ja ?ofar ya datse ta, babu wanda ya lura da hakan.


Da?yar Danish yafi ?arfin Evil Giants Win da suka rurru?e shi ya yi kukan kura ya watsar da su, jikinshi ya yi rauni sosai, sun faffasa kakinsa da ?umbunansu har sun ta6a fatar shi, fuskar shi duk ta 6aci da jinin raunukan da suka ji ma shi.

Wata irin jijjiga ya yi ya rikiWa ya zama jibgegen Zaki.. Ya afkawa Giants, cikin zafin nama ya dinga kakkashe su ta hanyar farke Idanunsu, cikin ?an?anin lokaci ya kashe Giants sama da Wari, gaba Waya ya zubar da gawarwakinsu ?asa.

Koda ganin haka nan fa Elders suka fara shan jinin jikin su.. ganin yadda Danish Ya salwantar da rayukan Giants Win su, ta ko'ina jininsu ne ke tartsatsi yana sauka ?asan wurin kamar ?oramar jini...ga yan hanjin cikin su waje sun zazzago, ransu ya 6aci matu?a har ?o?arin sarrafa shi suka yi da sihirinsu don ya koma yana kashe sojojin don mugunta, sai dai wani iko na Allah Evils Win Danish sun?i responding umarnin da suke basu, lamarin ya girgiza su ba kaWan ba, sun rasa gane tayaya zasu shawo kan shi.

Basu gama kaWuwa ba sai ga tawagar U.s Army sun faWo Hall din, Sun gama da matsafan da sukai saura sun dawo nan don su tayasu ya?i, ashe duk wani bomb da ya fashe a filin shagalin U.s Armies ne suka dasa su. Bayan sun yi 6adda kama sun saka kayan matsafan da Khala ta basu, suka shige cikin matsafan dake a filin shagalin, Cikin hikima da ?warewa suka dasa bombs a sa?o da lungu na ground floor Win kurkukun, bayan sun tabbatar da Elders sun fita daga cikin filin dama haka suka tsara saboda basa son Elders su mutu a raye suke son su, da ganin fitarsu a hanzarce suma suka nisanta kansu da filin taron kafin suka danna remote din dake a hannuwan su nan take bama baman suka faffashe.

Hankulansu ba ?aramin tashi ya yi ba, ganin yadda aka kashe Sojojinsu, koda Elders suka ga sun ?aru kuma zasu iya yi masu 6arna ba kaWan ba ga Danish ya zamar masu masifa sai zubda jinin Giants yake yi, hakan yasa suka fara tunanin buWe rijiyar da Jeremiah yake a ciki, saboda shi kaWai ne zai iya ?arar da su kaf cikin mintuna ?alilan.

Bawai don su basu da ?arfin yin faWa dasu bane, kawai rainine a gurinsu su yi gogayyar kafaWa dasu gurin yin faWa, sun fi so su nuna masu ?arfin ikon su.

Kafin su aiwatar da mummunan ?udurinsu, tuni U.s armies sun haWa hannu da Danish duk da ba a suffarshi yake ba sun fahimci shine sanin yana iya canza suffa kamar yadda aka sanar masu kuma gashi sun ga yana farmakar Giants, nan fa suka ci gaba da bada ?aimi suka ci gaba da kashe Giants Win.

Kafin ka ce me, tuni sun wanke Hall Win da jinin Giants ya malale ?asa kamar ambaliyar ruwa...hakan ba ?aramin tada hankalin Elders ya yi ba, ransu ya kai ma?ura a gurin 6aci, Zuciyoyinsu sai tafarfasa suke yi saboda tsabar fusata, ga wani gurnani da suke saki kamar mayunwatan zakuna.

Saida suka ?arar da Giants Win, hankalin Danish ya karkarta akan su Taj, gaba Waya sun razana da ganin su cikin jini kamar babu rai, Cikin sauri ya nufi Big guy dake yashe ?asa, ya taimaka mashi gurin Waure mashi kan shi da wani jan ?yalle da ya tsinta a nan, sai nishi yake yi bawan Allah, Shi kaWai yasan irin azabar da yake ji, da?yar ma ya rayu.

Jini duk ya wanke fuskarshi, cikin fitar hayyaci Ya furta,"Danish.... Chief, help him! I don't want him to die, go find him, I want to see him before I die...."

Tsantsar tausayinshi ne ya kama su, duk da halin da yake a ciki damuwar shi akan Chief ne, wannan wata irin ?auna ce =ؔ?

"Danish ! Ina Chief?" Commender ne ya tambaye shi, Girgiza kanshi ya yi yana huci ya furta, "Bansan ina ya shiga ba, amma zan binciko shi."

Ya faWa tare da mi?ewa, juyawar da zai yi keda wuya yaci karo da Taj wanda ke kwance cikin gawarwaki kamar ba numfashi a jikin shi, Hankalin shi ya tashi matu?a, cikin sauri ya nufe shi ya taimaka mashi ya mi?ar da shi zaune tare da jinginar da shi gefen Big guy, bawan Allah sai sambatu yake yi yana faWin yar shi, ya bar masa amanarta, ya ru?e mashi ita, baya so ta yi maraicin rashin shi, kalaman Taj sun karya zuciyar D??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????anish, bai san sa'adda ya ji hawaye sun wanke fuskar shi ba.

In a weak voice ya furta, "Ba zaka mutu ba, zaka rayu, Angel tana bu?atarka, bana so ta rasa ka...."

?afar Taj da ta lan?washe ya jata da ?arfi ta bada wani irin sauti, tsabar raWaWin da Taj ya ji ne yasa shi sakin ihun azaba, nan take ya yanke jiki ya faWi ?asa sumamme, duk Danish ya bi ya ruWe, ya kasa gane yana raye ko ya mutu ne? Ya dai samu ya tsayar da bleeding Win cinyarsa.

Mi?ewa ya yi tare da kallon su Commender da sauran sojojin da suka rayu, gaba Wayansu babu wanda bai raunata ba, sun jigata sosai, gaba Waya sun sare da lamarin.

"Salsabeel!" Hankali a tashe Ya furta lokacin da idanunsa suka hango mashi Salsabeel kwance rai hannun Allah, da gudun gaske ya bi takan gawarwakin dake zube a ?asa ya nufi gaban benen, yana isa ya zube kan ?afafuwansa tare da tallabo kan Salsabeel, wasu irin zafafan hawayene suka wanke fuskarshi ganin hannun shi dake a karye ?iris ya rage ya 6alle biyu, ?ashi har ya 6ullo ta fatar, da ?arfi ya fasa ?ara mai sautin gaske shatun jijiyoyin goshinshi suka fito ruWu ruWu kan fatarsa, Su Commender dake kallon shi jikinsu ya yi sanyi sosai kamar su zubda mashi ?walla saboda tausayi.


Unexpectedly Ginin kurkukun Ya fara Jijjiga kamar zai 6a66ako, lokaci Waya kunnuwansu suka fara jiyo masu sautin wata shu'umar dariya ta tantirin shaiWani mara daWin saurare.

Tunkafin ma su ga wanene suka sha jinin jikin su, saboda tashin hankali gaba Waya sun shafa'a sam sun manta da zaman Elders a hall Win waWanda tuni sun jima da 6acewa, 6at babu su babu alamarsu, sun riga da sun san tsiyar da suka shuka, sun tafi sun bar su da masifa.

Cikin hanzari Danish ya mi?e tsaye, zuciyarsa na dakan uku uku, yayin da rinannun idanunsa ke akan rijiyoyin dake a hall Win saboda yasan yana ciki.

"Ina Elders suke? Sautin dariyar da muke ji ta wanene?" Canal Herry ne ya yi tambayar a ruWe.

"The Elders have disappeared, the only way to escape is to run away before the evil giant emerges from the wall, He's the most dangerous evil giant in the prison of Destiny, and their new prison shield, ba zaku iya ja da shi ba, Ku barni da shi, In ba haka ba, zaku rasa rayukan ku ne!"

Wani irin faWuwar gaba suka ji, kafin wani daga cikin su ya motsa, Unexpectedly murfin Waya daga cikin rijiyoyin ya 6alle da karfi tattare da iska ya yi sama kafin ya ?undumo ?asa, gaba Waya suka zare ido suna jiran ganin menene zai biyo baya.

A firgice Danish Ya dinga yi masu tsawa yana faWin su tafi! su barshi da shi, amma suka ?i tafiya saboda bazasu Iya barinshi shi kaWai ba.

Lokaci Waya wani irin haya?i mai haWe da tartsatsin wuta ya fara fitowa daga cikin rijiyar tuni suka sha jinin jikin su, ashe basu ga komai ba, lokacin da basamudan shaiWanin ya duro daga cikin rijiyar kusan suman tsaye suka yi tsabar razana da kiWima.

Wani irin zabgegen mutun, kwata kwata babu sutura a jikin shi, zir yake haihuwar uwarsa, gaba Waya jikinshi zanen tattoo ne da zanan aka yi mashi sutura, Ga wasu za?o-za?on akaifu masu kama da tsinin mashi, lokacin da ya buWe idanun shi ?iris ya rage su commender su arce a guje saboda wani irin jajayen idanu gare shi, Idan ka kalleshi sau Waya ba zaka ?ara marmarin haWa idanu da shi ba saboda tsoratarwar da gare shi.

Bakowa bane wannan face sabon Garkuwar kurkukun ?addara wato JEREMIAH.

Da ?arfi commender ya ba sojojin da suka rage umarnin su fara harbin shi, saita shi suka yi da bindigu suka dinga sakar mashi wuta ta ko'ina sai dai ko gizau baiyi ba, har bomb suka wurga mashi ya gangara agaban shi, ya Waga faffaWan tafin ?afarsa ya murje bomb Win, koda ganin haka ai saifa jikin ta?aura ya yi La'asar!

Tun fitowar shi daga rijiyar idanun shi na akan Garkuwa shi kaWai yake hari, dama da niyyar Waukar fansa suka ?ir?ire shi, girgiza jikin shi yayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login