Showing 303001 words to 306000 words out of 391264 words

Chapter 102 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2655

tare da sakin tsawa mai kuwar gaske, tamkar zai fasa dodon kunnuwansu, duk saida suka girgiza.

Tsautsayi ne ya kai wani soja gaban shi ya Waga wu?a zai caka mashi aikuwa ya dam?i wuyanshi, nan take ya tsinka shi biyu, jini ya dinga tartsatsi ya jefar da gangar jikinsa gefe Waya, ai koda ganin hakan nan fa suka fara Ja da baya In ka cire Danish shi kaWai ne bai motsa daga inda yake ba, ?arasowar shi kawai yake jira.

Da gudu wasu sojojin suka nufe shi, tunkafin su karasa ya matse yatsun hannayenshi nan take jikinsu ya faffashe kamar anyi jajjagen kayan miya...


Waro idanu waje su Commender suka yi, lamarin ya gigita tunanin su, basu ta6a ganin bala'e da musiba ido da ido ba sai yau da Allah Ya haWa su da Jeremiah.

Gaba Waya gurnanin Jeremiah ya addabi kunnuwan su, Danish dake atsaye ya rasa abun yi, yasan muddin Jeremiah ya baro bakin rijiyar wlh sai ya kashe su kaf Winsu da ido kadai zai iya salwantar da su.

Shiru ya yi yana yanke shawara da zuciyar shi lokaci Waya ya fara tariyo kalaman Unaisah sai ya ji kamar a lokacin take furta mashi su,

_I love you, Danish! I really love you, i wanna be with you for the rest of my life, I can't live without you, My heart beats for you alone, My soulmate, I'm yours, I don't want you to go and leave me! Please come back to me! don't die! I'll wait for you..."_

Yana so ya gana da tsohuwa khala saboda yaci burin ta faWa mashi su wanene iyayensa yana matu?ar son ya gansu fiye da komai na duniyar nan, yana kuma son ya rayu saboda Unaisah, amma ya zai yi? Baida wata mafita da ya wuce ya aiwatar da abun da yake ganin dai dai ne.

Su Commender sai kiran sunanshi suke yi don su ji me yakamata su yi kafin Evil din ya farmakesu, Hankalin shi baya atare da su, gangan jikinsa kaWai suke gani amma ruhinsa yana atare da Unaisah...

Wata irin jijjiga Jeremiah ya yi, A lokacin ya gama daidaita jikin shi, dama abunda ya tsayar da shi kenan, babban kuskuren da zasu yi shine su bari Jeremiah ya baro bakin rijiyar, domin kuwa in har ya dira ?afarsa duk wani mai sauran rai da babu sihiri a jikin shi sai ya mutu in ba wani iko na Allah ba, aikuwa yana Waga ?afarsa kafin Ya dire ta ?asa, Danish ya watsa da gudun gaske ya durfafe shi, yana ?arasawa gaban shi ya daka uban tsalle ya haye kanshi ya cakumeshi da hannuwan shi biyu, da iya ?arfin shi na ?arshe ya ingizasu gaba Waya suka rubza cikin rijiyar, nan take murfinta ya maida kanshi ya rufe makullinta ma ya datse kan shi, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!!=?-?=?-?=?-?



Da ?arfi suka dinga ambaton sunan Danish kamar zasu fasa ihu saboda tashin hankalin kada su rasa shi, da gudun gaske su Commender suka nufi rijiyar, suka haWa hannu duka Sojojin suka fara kiciniyar 6alle murfin, saida ina, abun ya ci tura saboda murfin rijiyar mugun ?arfene da aka tsaface shi, haka suka dinga zubda gumi suna ta haki tare da jan murfin don ya buWe amma duk a banza. Duk irin jarumtakarsu ta sojoji saida suka fashe da kuka tamkar ransu zai fita, babu irin makamin da basuyi amfani da shi ba don su buWe murfin rijiyar abun yaci tura, har bomb suka Waura saman murfin don ya buWe suka ja da baya tare da du?ewa ?asa, sai dai koda bomb Win ya fashe babu abunda murfin rijiyar ya yi.

A gaban rijiyar suka zuzzu?unna cike da takaicin rasa Danish da suka yi, Suna tsaka da tashin hankalin nan, saiga Chief ya duro ta tagar Wakin da Elder Ya gar?ame shi, da?yar yake jan ?afar shi, jini duk ya wanke fuskarshi da gaban kakinsa, babu inda bai raunata ba ajikin shi, hankalin shi ya tashi da ganin gawawwakin rayukan da aka salwantar, nan take ya fara jin matsanancin faWuwar gaba da tashin zuciya gami da ruWani...

Kalmar farko da ta fara fitowa a bakinsa shine Ina Danish? Ina Omar? Ina Taj da Salsabeel?" Shiru sojojin suka yi an rasa wa zai bashi amsa saboda fargaban halin da zai shiga, cikin rauni na murya ya furta, "Wai baku ji ina magana ba? Ina Danish ne?" Cikin karyayyar murya Commender James ya ce, "Omar, da Taj da Salsabeel, sun raunata sosai, bamu da tabbacin suna a raye ko sun mutu," Ya faWa tare da nuna mashi inda suke, da?yar ya iya hangosu,

Cikin sanyin murya ya ce, "Shi fa Danish yana ina?" Kallon juna su ka yi batare da sun furta kalma ba..

"Kada kuce min ya mutu! Meyasa nake ganin hawaye akan fuskokinku?" A wahalce yake yin magana, da?yar Major ya bashi amsa da cewa, "Kayi ha?uri Sir, bamu da tabbacin yana araye ko ya mutu...."

"Yana Ina ne??" Ya faWa kamar zai saka masu kuka, da hannu lieutanant Jackson ya nuna mashi rijiyar.

Kafin ya labarta mashi abunda ya faru na baiyanar Jeremiah ya ?ara da cewa, "Mun yi iyakar bakin ?o?arinmu, sai dai mun kasa buWe murfin rijiyar, gaba Waya bamu ji daWin abunda ya faru ba, saboda mu rayu, ya sadaukar da kan shi...." Ya faWa hawaye cike tab da idanun shi.

Cikin rauni na murya Thompson ya ce, "I've never seen a braver person than him, He's the real hero"

Captain ya Waura, "Ni kaina na jima banga mutun mai jarumta irin nashi ba, Ya cancanta ya rayu amma tayaya zamu iya taimakon shi..."?

Idanunshi cike tab da ?walla ya ?are Maganar, jiri Chief ya fara gani a cikin idanun shi, duk irin juriyarshi saida ya fashe da kuka mai sauti kamar ?aramin yaro, a sukwane ya zube kan gwiwowinsa ya kifa kanshi ?asa kamar zai ha?a ?asa ya binne kanshi saboda wutar ba?in cikin da ke ruruwa acikin zuciyar shi, da sauri su commender suka kewaye shi don su lallashe shi amma ina zuciyarshi ta kai ma?ura, Yun?urawa yayi ya mi?e da sauri suka rurru?e shi, idanun shi a rufe yake tambayar Ina Elders? Suna a raye ko sun mutu?" Commender Haroon Yace, "Sun 6ace ma ganin mu, ina da tabbacin sun gudu daga gidan kurkukun nan." Dafe kanshi yayi da hannu Waya, ji yake kamar ya kurma ihu ko ya samu ya fitar da abunda ke ranshi, bakowa ya faWo mashi a rai ba face tsohuwa Khala yasan zata iya taimakon su.


Sai da ya fara umurtar wasu daga cikin sojojin yace su Wauki su Taj su tafi da su, a kafaWa suka rataya su, basu tsaya 6ata lokaci ba, cikin sauri suka nufi hanyar da zata sada su da Wakin tsohuwa khala, sai dai me, kwatsam! suna tsaka da yin tafiya gaba Waya hasken gidan kurkukun ya Wauke Wuff, wani irin duhu ba?i??irin Ya mamaye idanun su, Cikin sauri suka zaro Torchlight Win su tare da kunna su haske ya Wan wadata kaWan.

Dakatawa Chief yayi da yin tafiya, gaba Waya suka kalle shi, tsantsar tashin hankali suka gani akan fuskarshi, a ruWe ya furta, "Kun kira pilots Winmu dake a waje" Gabansu ne ya faWi, wlh sham sun shafa'a basu tuntu6e su ba, balle su ji meke faruwa a can, sun san tabbas za'a iya farmakarsu tun da Elders sun 6ace.

Cikin sauri Commender ya zaro tactical radio ya kanga a bakinsa, kusan sau uku yana kiran sunayen matu?an nasu shiru ba'a amsa mashi ba..

A hanzarce Chief ya ciro wayarsa ya kanga a baki da ?arfi ya dinga furta sunayensu nan ma shiru, wa'iyazubillah!

Tamkar zai fashe da kuka ya furta, "Taya zamu san meke faruwa da sauran sojojinmu da muka bari a waje!"

Dafa kafaWarsa James ya yi, "Ku kwantar da hankalinku, ba lallai abunda kuke hasashe ya zamana gaskiya ba, zai iya yuwuwa matsalar network ne, saboda na fahimci network da suke amfani da shi iya cikin kurkukun ne yake aiki, wanda ke a ciki bazai iya kiran na waje ba, haka shima wanda ke a waje bazai iya kiran wanda ke a cikin kurkukun ba..." Commender da ya yi maganar ya faWane don ya kwantar masu da hankali amma shi kanshi yasha jinin jikin shi.

Cike da takaici chief ya ja tsoki kafin suka cigaba da tafiya, a ?alla sun karya kwana ya kai takwas kafin suka kawo kan dogayen benayen nan, aikuwa suna hawa benayen suka fara maidosu baya, idanunsu suka fara yi masu gizon yan uwansu da suka bari a gida suka dinga ganin su a kan hawa na uku Giants sun rurru?e su suna kokarin wurgo da su ?asa.


"Daddy, don't let them kill me! Help me, Daddy" Dafe kai commender Jemes ya yi jin muryar yarsa tilo, saboda ruWu da tashin hankali ya fara kokarin komawa hawa na ukun don ya taimaketa, dam?ar hannunsa Chief ya yi, sai hauka hauka yake yi yana faWin ya sake shi zai je ya ceci ?arsa...

Chief yana fitar da huci ya ce, "Ka manta abunda Danish Ya faWa mana, kafin zuwanmu gidan kurkukun nan? Abun da kake gani ba gaskiya bane, sun yi hakanne don su razanar da mu..."

Yana ?o?arin shawo kan Commender James batare da sanin shi ba, Major smith ya watsa da gudu ya haura hawa na uku, ganin giants ru?e da matarshi mai tsohon ciki sai kuka take yi tana mi?o mashi hannu don ya taimake ta.

Yana ?arasawa gaban benan Giants Win suka jefo da ita, aikuwa cikin fitar hayyaci ya daka suka ya bi bayanta don ya ceto ta, kafin su ankara tuni Major Smith ya kife ?asa nan take kanshi ya fashe ko shurawa bai yi ba ya mutu, matar da yabi dama babu ita gizaune kawai Giants Win ma duk sun 6ace babu su.

Zuciyar Chief ta karaya sosai, commanders da sauran sojojin jikinsu yayi mugun yin sanyi, wlh sun ji ba?in ciki da takaicin rasa sojan su, Kamar su Waura hannu akai su fasa ihu, don ma jarumta irin na sojoji ba yau suka fara ganin irin tashin hankalin nan ba..


Dafa kafaWar Commender Chief ya yi in a cool voice ya furta,"I'm really sorry..." Girgiza kai Commender ya yi, "Kada ka damu, ajalinshi ne ya yi, ba mu isa mu hana shi mutuwa ba, balle muda muke sojoji dama saida muka bayar da rayukanmu kafin muka kar6i aikin, sannan duk rashi da muka yi bai kai naku ba..."


Da ?yar suka shallake benan suka ci gaba da tafiya suna haska hanya da torchlight Win hannunsu, wani abun tashin hankalin duk in suka haska bango sai sunga inuwar Evils.

Wani sa'in har gifcin shaiWanun suke gani...amma da yake zuciyar su ta kangare sun ma daina jin fargaban komai...gaba Waya ginin nema yake ya juye masu lissafin ?wa?walwar su sun kasa gano hanyar da Wakin tsohuwa khala yake lalube kawai suke a duhu, suna tsaka da tafiya kwatsam saiga wata tsohuwa kamar mahaukaciya ta faWo ta gabansu hannunta tallabe da tsohon cikinta, sai kuka take yi tana ro?onsu su taimaka mata na?uda take yi, abunka da me tausayi Chief har ya yi niyyar taimaka mata zuciyarshi ta raya mashi, "karka kuskura! kai baka ga ta yadda ta faWo gaban ku ba..." Kafin ya yanke shawara da zuciyar shi tsohuwar ta daka suka ta haye kan Thompson ta dinga yakushin shi da cizon fuskar shi, cikin xafin nama Chief Owais ya dam?i ?eyarta ya 6am6areta daga jikin Captain ya daddage ya buga kanta da ?asa, kafin ta Wago Commender James ya sakar mata harsashi a tsakiyar kanta, nan take ta she?a...

Kallon Thampson suka yi, fuskarshi ta yi jaga jaga da jini gwanin ban tausayi, haka suka dinga cin karo da tsoffin mata matsafa sai hari suke kawo masu, Waya bayan Waya suke kashe su. Sai da suka gama shan ba?ar wahala duk sun jikkata da?yar suka gano Wakin tsohuwa Khala, tun kafin su shiga gabansu ke faWuwa ganin WiWWige-WiWWigen jini kan benan da zai kai su Wakin nata.

Kallon kallo suka jefawa junansu, an rasa wanda zai fara shiga Wakin saboda zullumi da fargaban abunda zasu taras..

Sun shafe mintuna biyar a bakin ?ofar Wakin batare da sun iya ta6uka komai ba. Da?yar Chief ya yi ?arfin halin tura ?ofar da sunan Allah a bakin shi ya zura ?afarshi, su Commender suka bi bayan shi.


Wani irin burki suka ci, ganin babu khala aWakin ta, abun da ya jefa su a matu?ar ruWani gaba Waya Wakin nata a hargitse yake, hatta gadonta ya jirkice, tukwanan furannin dake a Wakin duk an faffasasu, Ga jinin da ya malale kasa... YA ILAHIW'W'

*INA TSOHUWA KHALAS'* INA PRISONERS DIN DA SUKA KU6UTARS'*IN BAKU MANTA BA ITA TA CE SU KAWO YARAN DA SUKA KU6UTAR WURIN TA GASHI BABU ITAS'*

*MEKE SHIRIN FARUWA NES'* *MEKE FARUWA TSAKANIN JEREMIAH DA DANISH BAYAN SUN FA?A RIJIYAS'KUNA TUNANIN ZAI RAYUS'*SHIN YA BATUN BIG GUY, TAJ DA SALSABEEL WADANDA A HALIN YANZU BAMU SAN TA?AIMAIMAI SUNA A RAYE KO SUN MUTUS'=?-?*

*SU CHIEF ZASU FITA LAMI LAFIYA DAGA GIDAN KURKUKUN ?ADDARAS'*

*INA ELDERS*S'


*DAGA AL?ALAMIN BOSS BATURE=?%?=?%?=?%?
'?*


*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08169856268 ko 08103884440*[14/10, 6:06 PM]  Amin@ M Yusuf Yol@: ______________________________=?%?=ث?



Wani irin burki suka ci, ganin babu khala adakin ta, abun daya jefa su arudani gaba Waya dakin nata a hargitse yake, harta gadonta Ya jirkice, tukwanan furannin dake a dakin duk an faffasasu, Ga jinin dayake malale kasa.. YA ILAHIW'W'


Alkalamina bazai Iya misalta tashin hankalin da suka shiga ba.

Sun rasa gane meya faru da tsohuwa khala? Jinin wanene suka gani a kasa? babban abun da suke ma zullumi Fursinonin da suka turo akawo gurin ta, basu san awani hali suke ciki ba, fargabansu kada ace jinin fursinonin ne!

badan zuciyar Imani ba da tuni Chief Ya hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin cikin da Elders suka kunsa masu.

La66ansa na kerma ya furta"La'haula walaqu wata Illah Billa, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un....." wani irin zafi jikinshi ya dauka rau...

Cike da ruWu Commender James Ya furta"ni fa bangane ba, meke faruwa ne? Ina prisoners din da muka kubutar? Ina tsohuwar take? Jinin menene wannan"? ya faWa yana nuna jinin dake malale kasa...

Yawu mai Waci thompson Ya hadiya ga radadi daya addabe shi, cikin sanyin murya yace"bana fata abunda nake hasashe ya zamana gaskiya, Zai iya yiwuwa Matsafan ne suka kawo mata farmaki watakil sun gano hada sa hannunta gurin kawo masu farmaki..."

bai ?are maganar ba, Chief yai hanzarin katse shi ta hanyar girgiza kai yana fitar da numfashi mai Wumi ya furta"in kuwa hakane Elders sun kashe ni, sun gama dani..."

kamar zautacce ya dinga nanatawa


Kanshine ya fara juya mashi wata irin juwace ta fara kokarin daukar shi da sauri Ya dafe bangon dake abayan shi, Yana huci hadi da jan numfashi kamar mayunwacin zaki..

"Ba zamu bar Nigeria ba, har sainaga bayan Elders, dole su fuskanci mummunan hukunci mai tsanani"

rai a6ace commender James ya fada...


"Me yakamata muyi yanzu? Bana bukatar mu 6ata lokaci gurin nemo su"! Commender haroon ne ya fada...

Captain lewis Yace"Where should we begin searching for them? Do you think they're still in this prison?"


Dukansu fa arauna ce suke, gabban jikinsu duk sun raunata ga yunwa da bacci dole su jigata tun dare ake gabzawa har gari ya waye batare da sanin su ba, amma saboda karfin hali irin na soja, burinsu su karasa aikin da suka dauko bata kansu suke ba, dare guda ba bacci sai zallar tashin hankali...."

"I don't think they're here, We should return to Nigeria and devise a new plan, we've lost our soldiers, and we're too weak to fight them now. We need to know what's happening with the soldiers we left outside"

(bana tunani suna nan, ni dai shawarar da zan bamu shine mu koma Nigeria, In yaso saimu sake sabon shiri, tunda yanzu duk mun rasa sojojin mu, Mu kanmu a raunace muke bamu da karfin da zamu iya yin faWa da su a halin yanzu" acewar lieutanant Jackson)

Numfasawa Chief yayi"in sha Allah, karshensu ne yazo tun da har mu ka yi nasarar shugowa kurkukun nan, kuma mun yi masu barnar da ba zasu iya gyarata ba, nasan sun tsoratane shiyasa suka gudu, hakan ma wata nasarace...."

ya faWa yana jan numfashi kafin Ya Waura da cewa"Zaku Iya tafiya amma ni bazan Iya barin kurkukun nan ba, saboda Wan uwana Danish, zan jira har zuwa lokacin da Allah zai fiddo dashi daga cikin rijiyar zamu dawo tare da shi..."

ya faWa idanun shi cike tab da kwalla, tsananin tausayin shi ne Ya kamasu, commender james Ya dafa kafadarshi Cikin kwantar da murya yace"ka yi hakuri Chief, bana tunanin zai rayu acikin rijiyar nan, ka daure kayi hakuri ka lallashi zuciyar ka, Mu tafi kawai..."


Zafafan hawayene suka wanke fuskar sa, wlh kallonsu kawai yakeyi yasan bazasu ta6a jin irin kunar da zuciyarshi keyi mashi ba.

cikin karyayyar murya ya furta"Bazan Iya tafiya ba, tayama zan tafi in bar Danish acikin rijiya tare da wannan Shaidanin? What if he kills him?"


Girgiza kai yai"Idan Nayi haka banyi mashi adalci ba, saboda mu rayu ya jefa kanshi cikin haWari, sai kuma mu tafi mu barshi?

Dakyar ya kare maganar, daurewa kawai yakeyi, cike da tausayinshi su ke kallon shi, su kansu hawayen ne cike tab da idanunsu.

"Abun da nakeso ka fahimta, Danish Ya sadaukar da kan shine don mu rayu! Idan har muka bari muka rasa ranmu hakan na nufin burin shi bai cika ba, pls ka jure ka rungumi kaddara" acewar Commender Haroon.

Girgiza kai yai"ba zaku fahimce ni ba! But Danish deserves to live, wai shi mema Ya mora a rayuwarsa ta duniyar nan? Ya zo awahalce yanzu kuma kuna nufin in barshi Ya mutu? Shikenan fa ya mutu baisan iyayen shi ba, Bai ta6a jin dumin mahaifiyarshi ba, Baisan menene dadin iyaye ba, idan Uncle hateem Ya kirani ya tambayi ina yaronsa wata amsa zan bashi? kai Ina, wlh bazai yiwu ba dole naje na ceto rayuwar sa koda zan rasa rainane..."

da alama chief owais Ya fara zaucewa sai sambatu yakeyi masu marasa kan gado, kafin su gama yanke shawara da zuciyarsu chief yai hanzari juyawa da gudu Ya fuce daga dakin da niyar ya koma gurin rijiyar, da gudun gaske suka bi bayan shi cike da tashin hankali


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login