Showing 18001 words to 21000 words out of 391264 words

Chapter 7 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2552

ya zuro waje Gaban ummi ya faWi rasss, jikinta ya soma kakarwa, A hankali ya ?arasa fitowa daga cikin motar, kamar kullum cikin shiga ta malamai magadan annabawa, bai Waura idanunsa akan kowa ba sai akan Ummin america, a sukwane ta mi?e tana gyara mayafin da tayi rolling, taj kuwa fuskarshi dauke da murmushi ya nufi sheikh imam yana fadin"Ya sheikh Barka da zuwa tun Wazu muke ta sa ran ganin ka" Martanin murmushin Shiekh Imam ya mayar masa a yayin da yake kokarin kau da idanunsa daga na ummi ya mayar da su akan fuskar taj, musabaha su ka yi shikeh imam yace"Ay min afwa, ban samu damar zuwa duba mara lafiya na ba, wallahi yana araina da shi na wuni, wani uziri ne ya ru?e ni"

Jiki na rawa Ummi ta juya ta nufi ?ofar shiga falo, Duk don kada su gaisa da sheikh imam, har ta kusa kaiwa ga ?ofar muryar taj ya ratsa kunnanta

"Ummi, ki zo mana ku gaisa da sheikh imam" tamkar an dasa mata aya ta tsaya cak, tana mai mayar da numfashi, Har cikin ranta bata ji daWin dakatar da itan da yayi ba, sai dai bata jin zata iya watsa mashi ?asa a ido, musamman yau daya faranta mata rai.

Tunkafin ta juya ta soma jin takun tafiyarsu bayanta, jiki asanyaye ta waiwayo tana dubansu, lokacin da suka ?araso da sauri ta sunnar da kanta ?asa, muryarta na rawa ta furta"sannu da zuwa"

Cikin sanyin murya ya amsa mata da yawwa

Taj dake dubansu a fakaice yace"sheikh bari na gabatar maka da ummi,"jinjina mashi kai yai alamar toh

"Ummi Tamkar uwa take a wurin yaran da muke raino, ita ce take kula da su"

Fuskar sheikh babu annuri ya furta"anya kuwa sunyi dacen uwa"? Har sai da gaban ummi ya fadi rass jin abun da yace, hatta shi kanshi taj aruWe ya kalli fuskar shaikh imam





*Daga alkalamin Boss Bature=؋?
'
'?*





Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 10 Complete
by
Novels Elite Admin
May 25, 2024

_ *~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?
'~*_







3,F 'DB/1=؋?
'=?%?





~Takun ?arshe=?%?~







B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??





An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?







Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'







__________________________
'?









Har sai da gaban ummi ya fadi rass jin abun da yace, hatta shi kanshi taj aruWe ya kalli fuskar shaikh imam.



"Ya sheikh ko zan iya sanin dalilin da ya sa ka ce haka? Acewar Taj



Sheikh imam yace "Tun da nake zuwa gidan nan ban ta6a ganin ta taka zuwa Wakin yaron nan ba, domin duba lafiyarshi, bansani ba ko tana shiga bayan bana nan amma raina na bani tamkar bata zuwa, a matsayinta na maru?iyarsu yakamata ace tafi kowa bashi kyakkyawar kulawa ko da kuwa addu'a ne take zuwa tana yi mashi akai akai" tun da sheikh imam ya fara kora jawabi hankalin ta ya kwanta jikinta yai sanyi la?was.



"sheikh maganarka gaskiya ne, ummi baki kyautawa, kinga har sheikh imam ya fahimci baki zuwa duba lafiyarki Wan ki" ya faWa yana kallon ta, murmushin gefen fuska ta saki, cikin sanyayyar murta tace "nagode sheikh da tunasarwa, na gane kuskure na kuma in sha Allah daga yanzu zan dinga zuwa duba shi'



"Masha Allah, yanzu naji magana, bismillah malama ummi mu shiga ciki, kiyi mashi addu'a in gani" ta fahimci sheikh imam kamar ya gano wayanta nason ta gudu, shiyasa yake kokarin ruke ta.



Babu yadda ta iya adole ta amince suka nufi cikin gidan atare tana mai jin wani irin sanyi aranta.



Bayan shigarsu Wakin, kamar yarda suka barshi da asuba haka su ka taras da shi, babu abun da ya canza yana a kwance rabin jikin shi lullu6e da bargo, sumar kanshi an Waure mashi ita, ta kara tsayi har kusan mid back din sa, ga wani irin pure white da skin dinsa tayi har wani glowing ta ke yi, jikin ummi ba ?aramin sanyi yayi ba, kasancewar yau ne rana ta farko da ta fara shigowa dakin danish, bata ta6a tsammanin jikin yayi tsauri har haka ba, kamar matacce babu abun da ke motsi a jikin sa.



Tsananin tasauyin shi ne ya kama ta aranta ta ayyana wato duk kyan mutun bai isa ya hana kanshi ciwo ko mutuwa ba, jiki asanyaye ta matsa bakin gadon, sheikh imam da taj suna daga tsaye suna kallon shi, yanayin fuskokinsu ya nuna damuwa.



Girgiza kai sheikh yayi cikin jimami ya furta"Ya Allah ga bawan ka nan, kafi mu sanin a wani hali yake a ciki, ya Allah ka sau?a?a mashi abun da ke damun shi, Ya Allah ka raba shi da shaidanun dake azabtar da rayuwar sa... cikin harshen larabci yaci gaba da karanto addu'o'i yana tottofa mashi, rashin lafiyar danish ba ?aramin Waga mashi hankali yai ba, damuwarshi kada ya?i tashi, duk da yayi imanin addu'o'in da yayi mashi, da sallar daren da yake yi mashi basu tafi hakanan ba, sai dai idan lokacin shi ne yayi.



Cikin rauni na murya ummi ta furta"baya iya tashi"?

Taj da jikin shi ya gama mutuwa la?was, Muryarshi babu karsashi ya bata amsa da cewa "baya iya yin komai, sai dai ayi mashi, ta hanya daya muke gane ya farka daga bacci, yatsun hannayensa dana ?afafuwansa suke kerma"



Jinjina kai ummi tayi, tare da kau da idanunta daga kallon Taj ta dubi sheikh imam adai dai lokacin shima ya dawo da dubanshi gare ta, haWa ido su ka yi da juna duk saita rasa sukuninta kamar wata mara gaskiya.



"Addu'arki yake bu?ata a matsayinki na mahaifiyarsa" har sai da taji gabanta ya faWi jin sheikh imam ya furta a matsayinta na mahaifiyarsa.

?auke idanunta tayi daga kanshi, kafin ta dai daita nutsuwarta, ta Wan Wukar da kanta saitin inda Danish yake a kwance, cikin harshen larabci ta soma karanto addu'oi tana tottofa mashi, bayan ta gama ne ta Wago tare da kallon fuskar sheikh imam, tayi mamakin murmushin da ta gani Wauke akan fuskarshi, sunnar da kanta tayi ?asa saboda kwarjinin da yayi mata



"Chief yana nan ko ya fita ne"? ya tambaya yana kallon Taj.



"Bayanan tun Wazu da rana ya fita, yana a villa wurin daddynsa, Idan kana bu?atar yin magana zan iya kira maka shi"



Girgiza kai sheikh imam yayi"a'a, dama na tambaya ne in ji ko yana nan"



"yanzu me yakamata mu yi sheikh"?



"Naga har yanzu bai farka daga bacci ba, nasan dole akwai yunwa atattare da shi sannan yana bu?atar wanka, amma kada a tada shi idan har bashi ya farka da kan shi ba" amsa mashi taj yai da toh.



"Ina sauran yaran su ke ne? Sun yi mashi addu'o'in da suka sa6a yi"? ya tambaya yana kallon Man.



"tun da asuba rabon su da dakin, bansani ba ko sun ?ara le?owa"



"Inason ganin su gaba Wayan su yanzu"



da sauri ummi ta ce"bari naje na kira su" dama neman hanyar da zata bar dakin take yi.



Bayan fitarta daga Wakin sheikh Imam ya Wan haura saman gadon, tafin hannunsa ya Waura saman forehead din danish, ya fara jera addu'o'i na musamman yana tofe mashi jiki, tsawon lokacin kafin yacire tafin hannun ya maidashi kan saitin zuciyarshi, yaci gaba da yi mashi kira'ar alkur'ani mai girma, Taj dake kallon sheikh imam dake janyo kira'a ba karamin nutsuwa yaji ba a cikin zuciyarsa.



Tun da ummi ta fito, a bakin kofar Wakin ta la6e tana sauraron kira'ar sheikh imam mai ratsa zuciya, wasu irin zafafan hawayene suka cika mata idanunta, Jikinta har kerma yake yi, ga dukkan alamu akwai wani abu da yai silar jefa ta yanayin da take a ciki.



Runtse idanunta tayi sosai, jin kukan na shirin kubce matane yasa tai saurin toshe bakinta da tafin hannunta, muryar ta na rawa ta furta



"uhibuk kathiran ya 'abi har yanzu kai mahaifina ne ba abun da ya canza..."



Duk waWannan sambatun da take yi, A kunnan Unaisah, wadda fitowarta kenan daga dakin su ta kamo hanyar zuwa dakin Danish don ta duba jikin shi, karaf taci karo da ummi ta runtse idanunta tana matsar kwalla.

Muryarta da ruWani ta furta"Aunty Ummi!"

Furgigit ummi tay saurin buWe idanunta wadanda suke ajike sharkaf sun kaWa jawur



Ganin unaisah yasa tai saurin sanya tafukan hannayenta ta share hawayen dake karanyo mata



"Aunty Ummi, yaushe kika shigo? Ina boss? Meyasa ki zubar da hawayen ki? Wani abu ya faru da danish dina ne..." hankalin ta atashe ta fada

Muryar ummi adisashe ta furta"bamu jima da shigowa ba, ni da boss tare da sheikh imam... " ta fada muryarta na Wan rawa





"kada ki damu ba wani abu bane ya faru da Wan uwanku, kawai naji tausayin shine ya kama ni, bansan ciwon nashi yakai har haka ba, naji haushin kaina da ban ta6a le?owa domin duba lafiyar shi ba, yau da naganshi jikina yayi sanyi shiyasa kika ganni awaje ina sharar hawaye... ' wannan maganar da ummi ta furta tayi matu?ar karya ma Unaisah zuciya, idanunta tuni sun cicciko tab da kwalla, ganin hakan yasa ummi tayi saurin furta"dan Allah kada ki yi kuka, addu'armu yake bu?ata A halin Yanzu"

du?ar dakai ?asa unaisah tayi, jiki asanyaye tace"bari na shiga in duba shi"

ta faWa tare da buWe kofar tasa kai ta shige ciki, bayan shigarta Ummi ta sauko down stairs don ta kira su Haris kamar yadda sheikh Ya bu?ata.



Kafin wani lokaci gaba Wayansu sun hallara a dakin danish, kowannansu ka kalla babu walwala, tsantsar damuwace akan fuskokin su.



?aya bayan Waya sheikh imam yake dubansu har sun yi shirin kwanciya bacci, kowannansu yana asanya da sleeping dress dinsa, kafin ya soma magana cikin sanyayyar muryarshi

"Ku naso Wan uwanku Ya samu lafiya"! har suna haWa baki wurin furta eh

"To ku dage da yi mashi addu'a, Ita yake bu?ata daga gare ku, nasan kunayi to ku ?ara abisa wadda ku ke yi mashi, Kunga har yanzu mun rasa gane yanayin da yake aciki, yau jikin shi yayi tsauri fiye da kullum, tun safe babu alamun zai farka daga wannan dogon baccin da yake yi, shi kadai yasan me yake ji a jikin shi, addu'a da kuke gani takobin mumine ce da itane zamu ya?i shaidanun dake sarrafa shi, kullum suna aiki akanshi, safe da dare, why mu bazamu iya tsayawa tsayin daka wurin ganin mun ruguza shirin su ba! Mu da ma mu kayi imani da Allah balle su da su ke mushirikai.... ' tun da sheikh imam ya fara yi masu magana suka nutsu suna sauraron shi, sun kewaye gadon da danish yake a kwance, kokari yakeyi ya tunzurasu donsu harzu?a su kuma dage damtse wurin yi mashi addu'a, duk maganganun da sheikh imam keyi a kunan ummi da ke a la6e bakin ?ofar dakin tana sauraronsu.



Sautin shesshe?ar kukan unaisah ne ya soma karaWe dakin, kamar jira sukeyi tafara kuka, Jemimah da azeeza suka fashe da kuka, suma sauran kowannansu kwalla ce a idanunsa.



"Ba kuka yakamata kuyi mashi ba, kamar yarda na fada maku addu'arku yake bu?ata, A cikin ku akwai wanda ke tashi yin sallar dare domin yi mashi addu'a akan Allah ya bashi lafiya"?



Shiru su ka yi, saboda basu da amsar da zasu bashi, unaisah dake faman zubda kwalla muryarta a raunace ta furta"ina yi mashi, amma ba kullum ba, wani lokacin kona kwanta da niyar tashi inyi mashi bana farkawa, saboda bani da me tada ni"



"Ni bansan yadda akeyi ba, da ace na sani har bacci zan iya hana kaina don inyi mashi addu'a, saboda danish yayi mana abin da bazamu ta6a mantawa ba, ya cancanci mu sadaukar da komai akanshi" cikin sanyin murya batool ta ?are maganar, taj da sheikh iman sun nutsu suna sauraronsu haWi da kallon la66an duk wanda yayi magana a cikin su.

Cikin shesshe?ar kuka jemimah tace"wallahi nima zanyi ma shi, saboda bana so Danish Win mu ya mutu kamar yadda na rasa Majnoon Wina...." wannan maganar ta jemimah taja hankalin sheikh imam da taj sosai akanta, ta dage sai ku ka ta ke yi, kumatunta har sun yi ja, ruko hannunta sheikh imam yai tare da lallashin ta akan ta daina ku ka.



Hanna dake matsar kwalla ta ce"In sha Allah babu abun da zai same shi, zamu yi iyakar bakin kokarin mu don ganin mun ceto rayuwar Wan uwan mu da iznin Allah..." da?yar ta ?are maganar



"In sha Allah daga daren yau zan fara yin mashi nafilfili, ni saima naji haushin kaina, bamu kyauta ba, har zamu iya dariya muyi bacci, bayan Wan uwanmu yana akwance rai hannun Allah, komai sai anyi mashi, mutumin daya sadaukar da farin cikin shi akanmu? Ya hana idonshi bacci saboda ya bamu kariya, sai mune zamu gaza hana idanun mu bacci anya kuwa mun kyautawa kanmu"? gaba Waya suka fashe da kuka mai tsuma zuciya, ha?ika maganar Haris Ta ta6a zukatansu, hatta ummi dake jingine da kofar dakin sai da ta zubda kwalla duk da batasan takan tarihin rayuwarsu ba, amma ta hasko wani abu.



daga gefen gadon Danish sheikh Imam ya zauna jikinsa yayi sanyi lakwas, bai ta6a ?aguwa da son jin labarin rayuwarsu ba irin yau.



Cikin sanyin murya taj yace"kada ku Waurama kanku alhakin laifin da bana ku ba, hana ido bacci ba shi ke nuni da kun damu dashi ba, saboda ku kanku bazaku samu kwarin gwiwar yi mashi addu'a ba muddin baku da kwanciyar hankali da nutsuwa, abun da yakamata, tun da dare yayi in za ku yi bacci ku kwanta da wuri, wuraren ?arfe uku na dare zan kira unaisah awaya in tunasar da ita, in yaso ita sai ta tashe ku daga bacci ku tashi kuyi nafilfili ku kai kukan ku wurin Allah akan halin da Wan uwa ku yake a ciki, in sha Allah zamuyi nasara"



Shawarar da boss man ya yanke masu tayi masu dadi.



"Mungode sosai, Allah yasaka maku da mafificin alkhairinsa, Allah ne kadai zai iya biyanku, " godiya suka shiga yi ma shiekh imam da boss man......



"Yakamata kuje ku kwanta, ku yi bacci kada a makara" amsa mashi su ka yi da toh, bayan sunyi ma sheikh imam sallama, Suka nufi hanyar fita daga dakin jin takun tafiyar sune yasa ummi tayi saurin nufar bedroom dinta tana shiga ta fada saman gadonta taci gaba da yin kuka tamkar ranta zai fita...



Unaisah taso ta samu damar ganin danish dakyau, amma saboda shiekh imam yasa takasa tsayawa, Idan har ba ita ta kashe mashi switch din dakinsa ba, ta kuma lullu6e shi da bargo ba, to kuwa hankalin ta bazai kwanta ba, tunani zatai tayi kamar ba'a lullu6e shi.



?aya bayan Waya kowannansu ya nufi room dinsa bayan sunyi sallama wa junansu, zuciyoyin su cike da zullumin halin da danish yake a ciki.



Basu bar dakin shi ba, sai da Taj Ya lullu6e shi dukanshi da bargo, ya kuma kashe switch din kafin Suka fito tare da sheikh imam, har bakin motar da aka kawo shi ya raka shi, sun Wan juma a jikin motar suna tattaunawa duk dai akan halin da danish yake a ciki ne, har ?ara jaddada mashi sheikh yayi akan su dinga dubawa akai akai ko Allah zaisa ya farka daga baccin, kafin daga bisani su ka yi sallama.



_______________________Boss Bature
'?



=؋?CHIEF OWAIS=ت?



Aso Villa.



A yayin da yake a kwance saman katafaren gadon shi dake a Villa tsantsaran gaske, ya lullu6e half body dinsa da lallausan duvet dinsa, cikin kwanciyar hankali da nutsuwa yake fitar da numfashin sa, ga wani irin sanyin A.c daya ?arama dakin nashi ni'ima, babu haske dakin sai na bedside lap Waya da aka bari a kunne...



sautin ringing Win wayarsa ne ya farkar shi, da wata irin kasala ya kai hannu ya lalubo wayar, A hankali yaWan ware reddish eyes nasa masu dauke da bacci ya duba sunan mai kiran nashi, yayi mamakin ganin kiran prime minister Hateem, slowly ya dubi agogon bango ?arfe wani abu na dare.



Ya ilahi ya faWa a zuciyarsa kafin ya mi?e zaune ya Waga kiran ya ?ara a kunnansa



"Uncle... " iya abunda ya iya furtawa kenan.



On the other hand muryar prime minister ta karade kunnuwansa.



"I'm sorry na katse maka baccin ka, na tashi yin night prayers ne, shi ne na kiraka don inji awani hali yarona yake aciki, saboda mafarkinsa ne ya tada ni daga bacci" chief owais dake ta faman lumshe idanunsa, cikin yanayi na kasala ya furta"uncle saboda shi ka tada dani daga bacci"?



"I'm so sorry my son, bansan ya zanyi maka bayani ba"



Lumshe sexy eye dinsa yai kafin a hankali ya furta "Uncle, ka kwantar da hankalin ka, yanzu ni bana agidana, nazo Villa ne, amma in sha Allah gobe zan koma gidana da wuri saboda shi'



Har cikin ran prime minister yaji dadin maganar Owais



"Zullumi nakeyi, daga gobe shikenan bazan sanya shi a idanuwana ba, jibi da asuba jirginmu zai bar nigeria, gani nake kamar idan na tafi ba lallai na sake dawowa ba, balle har na sa ran ganawa da shi.... " dafe kai chief owais yayi da hannu Waya, Lamarin yafara kokarin rikata mashi lissafin kwalwarsa, aranshi ya ayyana anya kuwa Daddy Hateem bai fara zaucewa wa ba? ko dai ya samu matsalar kwalwa ne? Ko kuwa yafara Waga kwalba ne, Idan ba haka ba akan wani dalili zai Waga hankalin shi akan yaron da bai haWa ala?ar komai da shi ba? Wannan wata irin ?aunace?



Jin shiru chief owais bai furta mashi magana bane yasa shi cewa"naji kayi shiru son, ko ka koma baccin ne...

Slowly ya mayar da kanshi saman pillow,.



"Uncle, I'm confused..."



kafin ya ?are maganar prime minister ya tari numfashin sa





"I'm confused too, Owais....nasan me ka ke tunani aranka, may be ma kana yi min kallon kamar nafara zaucewa, owais na dauki soyayyar yaron nan amatsayin jarabta daga Allah, ni dai kawai fatana ya zama alkhairi agare ni, dan Allah ka tayani


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login