Showing 54001 words to 57000 words out of 391264 words

Chapter 19 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2586

masu yin rawa, nan fa hankalin Batool Ya fara tashi ta fara ?an waige waige fuskarta a yamutse babu nutsuwa



Ganin yadda ta Waga hankalinta ne yasa Zahra cewa"ko kema bakisan inda taje bane" Waga mata kai batool tayi muryarta adabarbace ta furta"ban..bansani ba, bamu jima da rabuwa da juna ba, atare muke zaune can mu da su chief kafin tashin ta" ta fada Tana nuna mata wurin..



Ru?o hannun batool zahra tayi "zo muje mu nemo ta," da sauri batool tabi zahra suka soma bi sako da lungu na hall din suna neman Unaisah, ba tare da sun fada ma kowa ba ...



____________________________=؋?
'?





Jin ta ru?o hannunshi yasa shi yin sauri fusgewa Yana bin ta da kallo mai cike da fargaba



Jikinshi har kerma yake yi saboda matar bata kwanta mashi aran shi ba,



Murmushi ta Wan sakarmashi cike da fargabansa ta furta"kayi ha?uri dan Allah, bawani abu zanyi maka ba, Inaso mu yi hoto ne" ta fada tana nuna masa i phone din hannunta, ma?e mata kafaWa naufal yayi muryarshi da yar tsiwa tamkar zai fashe da kuka yace"banso, Ni ki ?yale ni, kuma wallahi ki daina kallona," Ranshi a6ace yayi maganar, arude hajjaty ta soma lallashin shi gudun kada ya janyo hankalin mutane gare su.



"Dan Allah ka yi hakuri, Idan na bata maka rai, alfarma Waya nake nema a wurinka, Ka fada min sunanka"?



Harara naufal ya wurga mata, Yana faman haWe rai yace"sunana Sajeed"



Tuni yanayin fuskarta ya canza, tayi zaton zataji irin sunan Wanta,

GyaWa kai tayi"masha Allah, Allah yayiwa rayuwarka albarka, amma baka ga muna kama da juna ba"? ta faWa da fara'a akan fuskarta, Ta6e baki naufal yayi alamar ta takura masa hada Wan bubbuga kafafunsa"Ni bani kama dake, bansanki ba, dan Allah ki ?yale ni, In sha?i iska" yanayin yadda yayi maganar yaso bata dariya,

"Naji zan ?yaleka, ka sha?i iska but pls ka bari na dauki hoto dakai"!

Juya mata ?eya yayi atakure yace"sai dai ki Wauki bayana" dariya tayi sosai tana kallon bayan shi.

"Kaga dan Allah ka juyo na dauki fuskarka, Ita nakeson gani, Harma In nunawa Mijina shima yaga mai kama dani" ma?e mata kafaWa naufal yayi alamar a'a.

Magiya tadinga yi mashi amma ya?i juyawa, ta rasa ya zatayi da shi.



Sajeed da ke ta kallon su, baisan me suke tattaunawa ba, A hankali Ya nufo su,

"Bro, meke faru ne"? Ya faWa yana kalon fuskarshi dake a daure

Da yatsan hannu ya nuna mashi hajjaty dake abayn shi"matar nan ce ta Wazu da take ta kalllona, shine ta biyu ni wai dole sai ta dauke ni hoto ni kuma nace mata bana so"



?agowa naufal yayi su ka haWa ido da Hajjaty, harta bude baki zatayi mashi magana sai kuma ta fasa, saboda ganin suffar Sajeed kamar zaifi naufal din taurin kai, a tunaninta amma ga mamakinta sai ji tayi yace mashi"to meye aciki? Ba hoto kawai ta bu?ata ba"? ?aga mashi kai naufal yai, Ru?o hannunshi sajeed yayi" dallah juya kaje ku Wauki hoton, In ba haka ba bazan ?ara taimaka ba wurin koya maka karatu" ba don yaso ba, ya juya yana jifar hajjaty da harara kwayar idanunsa kamar zasu faWo ?asa,

"Nagode sosai, Kai meye sunanka"? fuskarta dauke da murmushi ta tambayi Sajeed, Kafin yai yunkurin bata amsa naufal yai sautin cewa Sunan shi Naufal, Wani kallo Sajeed Yayi mashi da ruWani akan fuskarsa jin Ya canza mshi suna, da ido yai mashi alamar da nan take ya gane me yake nufi wato Ya faWa mata sunan sa amatsayin nashi, shine yace shi sunansa Naufal



Jim ta Wanyi har cikin zuciyarta sunan ya dake ta, Taso ace mai kama da itan ne yake da suna Naufal sai dai kash shi sunan shi Sajeed.



"Kawo wayar nayi maku hoton" da sauri ta mi?a ma sajeed wayar ya kar6a, ya soma daukarsu hoto, Hada kokarin Jan naufal Ya matsar dashi jikin hajjaty gaba Waya ya takura mashi, duka hotunan sunyi bala'en kyau kamar Wan ta, sai dai fa babu fara'a akan fuskar naufal har ya kammala daukar su, hajjaty ta kar6i wayar tana yi masu godiya.



Suma su jamimah anyi masu hotuna tare da Sir mubarak da Mom turai, harta su Zaki sai da su kayi hotuna da su, kamar ?an uwan juna.



Haka zalika Su Haris da Javed suma hada su akayi hotunan, kowa ya yi kyau ana ta kwasar shagali.



Hajiya saratu dake ta faman satar kallon parveen duk in da tayi akan idonta, ta sanya mata ido sosai, tsabar ji da kai ne ya hana ta nemi alfarmar ta su dauki hoto atare, sai ta koma tana daukarta a fakaice da wayar hannun ta ba tare da ta ankara ba.



Hankalin Batool ba karamin tashi yayi ba, Ko'ina sun duba ita da zahra babu Unaisah, Jikin ta har Ya fara kerma tsabar tashin Hankali, sune har wajen hall din neman Unaisah, Dawowa ciki su kayi cike da fargaba, can zahra ta tuna da akwai restrooms a dakin taron, ajiyar zuciya ta sauke tare da kallon batul tace su Wan jirata, watakil ta shiga toilet ne, zama sukayi a table daya ita da batool suna jiran unaisah ta fito.. ..





*Chief Owai*





A tsaye yake a wani area dake a hall din, Ya juya bayansa, hannunsa Waya ruke da phone dinsa yayin da dayan hannun ya zuba sa a trouser pocket dinsa, bai jima da kammala yin wayar da ta yi silar tada sa daga wurin zaman sa ba.



Layin boss Ya danna ma kira bugu Waya yayi picking.



Muryarsa ?asa ?asa tamkar ta me yin raWa ya furta" ina fata ka same su lafiya"?



On the other hand muryar boss ta karade kunnansa"tun dazu na shigo gidan, suna nan cikin koshin lafiya yalla6ai, yanzu haka ina atare da salsabeel sai fada yake min wai jiya hankalinsa ba akwance yake ba, sun ji shiru Dr jazz bai le?o su ba, sannan mu ma bamu kira ba kamar yadda muka sama"



Daga can cikin wayar yajiyo muryar salsabeel yana fadin"ka fada masa jiya ko isasshen bacci ban samu ba, deeja ta hanamu sukuni daga ni har ?an uwanta da?yar na samu yarinyar nan tayi bacci".



Lumshe ido yayi ahankali Ya furta" Please tell him I'm sorry. It won't happen again. We were busy with dinner preparations yesterday. in sha Allah, cikin kwanan nan zasu baro anguwar nan su dawo cikin ?an uwan su"



Taj yace"amma naji dadi Yalla6ai, saboda bani da burin daya wuce inga an haWa kan yaran nan, su gana da ?an uwansu, hankalin su sai yafi kwanciya"



Sun Wan jima suna yin wayar, kafin daga bisani su ka yi sallama, tunkafin ya sauke wayar daga kunnansa daddaWan ?amshin turarenta ya daki hancinsa har sai da lumshe idanunsa saboda yadda fragrance din Ya ratsa shi, tuni ranshi ya bashi cewar itace saboda haddar turarenta da yayi



Shiru yayi batare daya juya sun fuskanci juna ba, sai ma ya ci gaba da danna wayarsa.



Sautin tarin ta da yaji ne yasa shi saurin juyawa yakai idanunsa saitin inda take, hannunta Waya dafe da gefen cikin ta, Wayan hannun kuma yana ru?e da Mayafinta da ya zame, lallausar sumar kanta ta lullu6e bayanta ba?a wulik da ita, babu alamun tasan da zaman shi a wurin, yanayin ta kamar bata a hayyacin ta, ganin tana kokarin faWuwa kan fillow yasa shi yin saurin nufarta, ya sanya hannu ya janyota gaba Waya ta fada kan broad chest dinsa, luf ta kwanta masa, ta daddafe waist dinsa da hannunta, yana iya juyo fitar numfashin ta da sauri da sauri, hankalinsa ba karamin tashi yayi ba.



"Nazli! Are you okay? What's wrong? Are you alright?" a Wan ruWe ya yi maganar.



?ara ?an?ameshi tayi muryarta da wani irin sanyi da za?i ta furta"bana jin daWi, kaina da ciki na ciwo su ke min, sannan bana son hayaniya, kwata kwata bana son zama awurin nan" yanayin yadda take yin maganar ba karamin narkar masa da zuciya yayi ba, ?amshin turarenta ya kanainayesa.



"Bana son zama anan, rikicewa nakeyi" cikin wani irin salo take maganar, Nazli karshe ce, babu namijin da zai haWa jiki da ita batare dayaji sauyi atare da shi ba, koda kuwa zuciyarsa dutse ce.



bakomai yasa shi yadda da kalamanta ba, face sanin lalurarta na rashin son hayaniya, tun da kuruciyarta, daga bayane ta samu sau?i bayada likitoci suka tsaya tsayin daka don ganin ta dawo normal, tunaninsa abunne ya dawo mata yan zu shiyasa ya aminta da ita......



Yanke shawarar fita yayi da ita daga hall din kota samu lafiyar jikin ta,



"It's okay, Let's go. I'll take you home and you can rest."



ma?e mashi kafaWa tayi tana fadin"I can't walk. My legs hurt."



Kallon takalman kafarta yayi wasu matsiyatan high hills ne masu tsini na fitar shariya, irin takalman da tafi sha'awar sanyawa kenan, mafi yawan lokutta suna jaza mata ciwon ?afa, sai da ya fara duddubawa ya tabbatar babu mai kallon su, kafin ya sanya hannu ya Wauketa gaba Wayanta Ya nufi second door da ake fita hall din bai bi ta ainihin kofar fita ba, don bayason wani yagansu.



Bayan sun fita, yayiwa Waya daga cikin sojojin dake tsaron ?ofar magana akan ya kawo mashi motarsa, bayan ya mi?a masa key, jim kadai sai gashi ya kawo motar, ya fito tare da buWe masu, a backseat ya shigar da Nazli, sai faman lumshe idanunta takeyi masu kama dana Wawisu saboda kyau



Cikin kulawa yace"Calm down, He will take you home."

ya fada yana nuna mata sojan daya kawo masa motar, girgiza mashi kai tayi da wata irin kasalalliyar murya tace"I want you to take me. Don't you have time for me?" She bit her soft, pinkish lips.



"Tomorrow, I will leave the country. I am not sure if we will meet again,"



her words touching his heart deeply sai yaji kamar bai kyauta mata ba, a matsayin ta na yar uwarsa rabin ransa kuma jinin jikinsa.



Bai gama yanke shawara da zuciyarsa ba, Yaji ta ru?o hannunsa baisan sa'adda Ya shige cikin motar ba, sojan da zaiyi driving dinsu Yai wa motar key, driving slowly suka miki hanyar zuwa gidan prime minister.



A lokacin da baiyi tsammani ba, yaji ta Waura kanta saman broad shouder dinsa, ta ru?o yatsun hannayenta a cikin nashi, wani irin sanyi sanyi ne ya ratsa zukatan su, Tsawon Lokaci basa kula juna till to day.



Ranta ne ya bata cewar yana kallon ta, A hankali ta dago da sexy eyes dinta akan fuskarsa karaf suka shiga cikin nashi, cigaba da kallon juna su kayi babu alamun gajiya.





_Unexpectedly, she planted a kiss on his chin. He closed his eyes for a moment, put one hand on her hair, and slowly put his smooth lips on her forehead, gently pecking it._



_Gaba Waya sun shiga yanayi, sai dai fa duk da haka babu fara'a akan fuskokin su kamar basa son kasancewa da juna, bayan motar ta isa gidan, bata bari chief ya kubce mata ba, don ta fahimci hankalinsa na akan dinner hall kuma tasan bai wuci saboda yarinyar nan ba, jan shi tayi da ?aryar ciwo da kisisina har ta samu yabita Part din ta don taji dadin ru?e sa kamar yadda faryat ta tsara mata.........=?@?_













*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*







*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*



3196407426



First bank



Bature Hafsat Muhammad,



*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*


Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 15 Complete
by
Novels Elite Admin
June 02, 2024
Sponsored Link

Novels Elite English
_*~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?*~_

3,F 'DB/=؋?=?%?=؞?

~Takun ?arshe=?%?~

Dedicated to Aunty Kubra=؋?=؞?

B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??

An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?

Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'

__________________________
'?

_Gaba Waya sun shiga yanayi, sai dai fa duk da haka babu fara'a akan fuskokin su kamar basa son kasancewa da juna, bayan motar ta isa gidan, bata bari chief ya kubce mata ba, don ta fahimci hankalinsa na akan dinner hall kuma tasan bai wuci saboda yarinyar nan ba, jan shi tayi da ?aryar ciwo da kisisina har ta samu yabita Part din ta don taji dadin ru?e sa kamar yadda faryat ta tsara mata.........=?@?_





(Back to Dinner Hall)





Bayan tafiyar Nazli da Yan Mintuna, sai ga kiran ta ya shigo layin faryat, A lokacin harta koma wurin su Zulaihat bayan ta gama shirya makircin, A hanzarce tabar wajensu ta samu wurin da bakowa tayi picking ta kara wayar a kunnanta.



Muryar Nazli tamkar tame jin bacci tace"faryat, nakira ne nayi maki godiya, yanzu haka muna a gida tare da chief"



"Naji dadin jin hakan sisters, babu godiya tsakanina dake nayi ne saboda farin cikin ki"



"Ina yarinyar nan take"?



Rass taji gabanta Ya faWi jin abun da Nazli tace, ita sam ta manta da zancen ?ar mutane da tasa aka kulle a restroom.



"Naji kin yi shiru baki ce komai ba"?



"Sister kulle ta nayi a restroom yanzu zanje na buWe ta"





"Okay, I don't want any problems tun da bu?ata ta biya, kawai ki ?yale ta tafi, i know her relatives will start looking for her as soon as they notice she is not there."



"Okey, bari naje na buWe ta" sallama su ka yi da juna, tsaye tayi tana bin Hall din da kallo, can Ta hango matar da suka hada baki da ita, Cikin sauri ta nufe ta.



"Ke! Ina son Magana dake ki biyo ni yanzu" da sauri matar tabi bayanta suka ke6e a wani wuri.



"Yarinyar dana sa kika kulle a restroom, ita nakeso kije ki buWe ta yanzu"



Hannu matar tasa tana laluban aljihun uniform din jikinta, can ta rabka salati tana fadin"Inna lillahi! Nashiga Uku..." idanu azare faryat tace"what"?



Muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"Sister, I think I lost the key, ba tare da sani na ba"




Waro idanu faryat tayi cike da masifa tace"amma Baki da hankali! So kike kija min bala'e, kin manta yadda mu ka yi dake ne? Sai da nace maki da zarar kinga kirana kije ki bude mata kofa, shi ne zaki ce wai key ya bata"? ta fada tana zare mata idanu taci gaba da cewa "to wallahi baki isa ba! Kisan yadda za'ay ki nemo shi da gaggawa ki buWe ta" ta fada tana faman cije le6en ta, da yatsan hannu ta nuna ta"Don't you dare mention my name if anyone finds out what we've done, Idan ba haka ba hmmm kinsan sauran" rai a6ace ta faWa tare da juyawa har ta fara tafiya ta dan dakata tunawa da CCTV dake a hall din, Hankali A tashe ta ta kuma juyowa ta kalli matar dake a tsaye ido ya raina fata, jikin ta sai kerma yake daga gani tana acikin matsanancin tashin hankali.



Sassauta murya tayi "Kiyi kokari ki gano key din, ki je ki bude yar mutane, kinga akwai CCTV duk wani abu dake faru suna gani, kuma wallahi muddin baki bude ta ba har suka gano kece kika kulle ta, Na lahira sai yafi ki jin dadi" ta karasa tana sakin shu'umin murmushi ta kuma cewa"ni nasan yadda zan fidda kai na, ke ce a ruwa, dama kwadayin abun duniyane yasa kika amince min muka shirya komai, na riga dana biya ki kudinki, shawara ta rage wa mai shiga rijiya, ni kinga tafiya ta" cike da shakiyanci faryat ta juya ta nufi hanyar fita daga hall din don zaifi mata kwanciyar hankali akan ta tsaya ganin rikicin da za'ay na rashin ganin Yar Mutane



Kafin ta fuce ta kira layin Jazz tace mashi ya same ta a bedroom dinta tana son ganin shi, tayi hakanne saboda ta samu damar ke6ewa dashi kafin gobe Subar Nigeria.



Hankalin matar ba karamin tashi yayi ba, wata irin zuface ta soma wanko mata, har ta fara danasanin kudin da ta kar6a a hannun faryat, gaba daya tabi ta firgice sai faman lalube lalube take yi tana neman key din, Sako da lungu bata gan shi ba, ga shi lokacin ana gab da za'a rufe taron dinner din tasan dole a nemi yarinyar, a karshe da taga ba ta da wata manufa, sai ta yanke shawarar guduwa daga hall din.....



___________________________________
'?



"Ai ga irinta nan, Ni dama nasan za'a rina, yadda yake rawar kai akan yaron nan kamar Wan cikinsa, hakan na nufin yafi kowa mahimmanci awurinsa shiyasa yaja su suka tafi wata uwa duniyar, Allah kadai yasan ina suka je..." senate lateef ne ya fada Yana huci yayin da suke atsaitsaye curko curko



"Ni abunda nake ma fargaba, kada yaron nan ya cutar dashi, don ni wallah hankalina bai kwanta da shi ba, saboda ina zargin ba cikakken mutun bane" His excellency Deen yayi maganar



Abdul Razak Yace"Laifin Owais ne, Ya cika daukar kasada, akan me zai hada shi da yaro, hada karfin halin cewa ya tafi da shi salon Yajaza mana bala'e"



Kwa6e fuska Senate lateef yayi"ay tin farko ubansane ya daure masa wurin zama da duk hakan bata faru ba, Ina kallonsa dazu Ya hakikance akan cewa owais ba zai kawo abunda zai cutar da ahlinsa ba, Idan ma muna jin fargaban wani abu zai faro owais ne ke da alhakinsa, don haka bai kamata muna tada jijiyoyin wuyanmu akan sa ba, Mu zuba ido mu gani"



"Wannan duk ba abun tada hankali bane, In sha Allah zai dawo cikin koshin lafiya, yakamata muna kyautata masu zato, ku kanku fa dazu ku ka gama tsegumin kamannin Yaron da hateem har kuna fadin baku ga laifinsa ba daya kusa zaucewa akan kaunarsa, shine kuma yanzu kuke korafi don kun ji shi shiru" ya fada yana Wan jifar su da hararar zolaya.



Dakuwa Senate


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login