Showing 234001 words to 237000 words out of 391264 words

Chapter 79 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2596

Waya ya ?arasa fitowa kusan suman tsaye jami'an su kai bakomai ne ya ruWar da su ba face ?irar jikin shi, ba su ta6a ganin saurayin daya ja hankalin su irin Danish ba, saboda sun haWa komai suna ji da kan su amma yau sun ga wanda ya take su akan komai in ka cire Chief Win su wai ahakan ma da suka ganshi Ya rufe fuskar shi da Hanky, tun a cikin mota chief ya rufe mashi fuskar, kyawawan idanun shi ne kaWai a bude ya Wan lumshe su saboda bai cika son kallon da mutane suke yi ma shi ba hatta chief da su big guy sun lura da kallon da jami'an ke yi mashi har sun manta basu sara ma chief ba balle aje ga batun yi mashi sannu da zuwa.





"Zamu iya tafiya" big guy ne ya faWa tare da nuna masu hanya, cikin takun nutsuwa suka soma tafiya suna ta ?an waige waige suna ?arewa head quarter din kallo don ba ?aramin burge su ginin ya yi ba kamar ba'a 9ja ba wasu tankama tankaman floor to ceilling glass windows ne ta ko'ina launin sky blue daga waje kana iya ganin cikin Secure Operation Center Win su kamar reception,



Gaban su sai faWuwa ya ke yi saboda kakin jami'an isod ya yi shige dana Giant din kurkukun ?addara, gani suke kamar Prison suka koma, duk sun sha Jinin jikin su kamar marasa gaskiya, sai ?ara ?ankame hannun junan su suke yi, zuciya da sake sake wasu har sun raya aransu in wani mugun abun ya faru zasu arce da gudu.



Lokacin da suka shiga SOC Win, Muryar Na'ura ta karaWe kunnuwan su, bayani take bayawar dangane da zuwan Chief, tsayawa sukayi kamar an dakatar da su, A tsorace suke bin tsakar gurin da kallo, matasan Isod agents ne bila adadin sanye da kakin su, hankalin su kwance suke gudanar da ayyukan su agaban Computers yan bala'e Na'urori ne kala kala har ta jikin Glass din gurin.







"Wallahi tsoro nake ji, ganin su nake kamar giant din kurkukun ?addara" murya na rawa Batool tayi magana tana faman rarraba idanu akan jami'an, Cikin muryar raWa unaisah tace"ki kwantar da hankalinki pls, kakin su ne irin na giant nima na Wan tsorata kaWan"




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
ta faWa tare da satar kallon fuskar Danish, kamar baisan da zaman su ba, kwata kwata ya?i sakewa ya ?i yarda ya haWa ido da kowa.





Suna atsayen nan jami'an suka dinga mi?o gaisuwa gurin su chief kamar zasu dur?usa mashi ?asa tsabar yadda suke girmama shi.



"Meyasa kuka dakata da tafiya? Akwai wani abu ne"? Big guy ne ya tambaya yana kallon faces din. su, hankalin chief na akan Phone dinsa da ya ke daddanawa.



Kafin wani ya ba shi amsa daga cikin su, Hankulansu suka karkata akan Lift dake saukowa down ta glass dinta suka hango wasu gungun ?arfafan Jami'an Isod abin da da ya firgitar su, zubin siffar jami'an dake a cikin lift din sak irin ta Giants na gidan kurkukun ?addara, Aikuwa suka fara kokarin tarwatse wa



hankulan kowa ya dawo kan su, ganin yadda jikinsu ke kerma yasa Taj yi masu magana cikin kwantar da murya yace"pls ku kwantar da hankulan ku, Ku nutsu nasan me kuke tunani, duk wanda kuka gani anan jami'en Isod ne ba masu cutarwa bane" ajiyar zuciya suka sauke still wasu daga cikin su hankalin su bai kwanta ba, a tsorace suke da jami'an.



Lokacin da suka ?arasa saukowa down, Lift din ta buWe kusan su shida ne, cikin takun majiya karfi suka tunkaro su, fuskokin su rufe da face mask, suna karasowa agaban su suka tsaya azafafe suka buga ?afa tare da sarah ma Chief, kafin suka hada baki gurin gaishe da shi ya amsa masu daga gani na hannun damar shi ne.





Kamar sun lura da yanayin yaran dake ta kallon su atsorace hakan yasa suka fara cire face mask din dake akan fuskokin su.



Su Unaisah sun nutsu suna jiran ganin su wanene, sun Wan yi mamakin haduwar su matasan samari majiya karfi masu ji da karfin ikon su, Allah ya zuba masu baiwa da fasaha ga wayewa, wasu daga cikin su farar fata ne yayin da wasun su kuma suka kasance bakar fata.



"Introduce yourselves to them"




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
chief ne ya faWa tare da nuna masu prisoners, ?ayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskokin su, wani black american ne daga cikin su ya fara magana cikin harshen turanci idanun shi akan fuskar Unaisah.



"Greetings, I'm Ahmed Hassan, Chief of Operations. I oversee all field operations and tactical decisions. Welcome!" he said cheerfully.



Na gefen shi wani fari fat hatta sumar kan shi yayi Dyeing Winta ta koma fara daga gani Wan yankin asia ne awayan ce yace"I'm Commander Haroon, Chief of Intelligence. I gather and analyze intelligence and advise the DG and COO" ya faWa tare da nuna Chief Owais da Big guy kafin yace"We've been expecting you" da fara'a ya nuna su Unaisah





Gaba Waya sun nutsu suna sauraron su duk wanda yayi magana idanunsu na akan la66ansa.



'I'm Dr. Zara Saeed, head of Counter-Terrorism Division and leader of high-risk missions."



"Agent Ethan Kim, Tactical Expert, your go-to guy for high-risk missions."



"Agent Jabeer Osman, mid-level operative specializing in infiltration and surveillance."





Bayan sun gama gabatar da kan su, atare suka hada baki wurin yi masi barka da zuwa.



Murmushi kowan nan su ya saki, Har sun ji hankalin su ya kwanta.



"Mu karasa daga Ciki" big guy ne ya faWa tare da nuna masu hanyar da zata sada su da inda zasu je.



Taj da big guy ne agaba prisoners suna abayan su, Chief da Danish suna abiye da su, yayin da Manyan jami'an ke take masu baya Har suka ?ara so wani katafaren guri kamar falo Ya haWu ba kaWan ba, jami'an da suka iske aciki girmamawa suke gaida su chief.



A saman hadaddun sofas din da ke agurin Taj yace su zauna, dama agajiye suke da tsayuwa da sauri suka zauna, daga gefen Danish ta zauna saboda ta lura da mood dinshi kamar baijin dadin shi, tana so ta Wan kwantar mashi da hankali gudun kada Ya?i basu hadin kai.



tuni ?amshin turaren junansu ya shiga hancinan su sosai su ke shakar shi, ga ni'imar sanyin A.c din da ke ratsa jikin su.



Idanunsu na akan su Big guy dake atsaye tare da manyan jami'an nan sun haWa kai suna tattaunawa atsakanin su daga inda suke basa iya jin me suke cewa.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
A lokacin da bai yi tsammani ba, Yaji ta ru?e yatsun hannun shi a cikin nata, aruWe ya dube fuskarta tamkar batasan tayi ba, ta wani Basar ta kalli gefe Waya.



"Meke damunka"? Ta fada batare data kalli fuskar shi ba



"Na lura tun da mu ka zo kamar babu walwala atare da kai, ka ki sakin fuskarka kamar wani abu na damunka ko baka jin daWi ne?



Ta tambaya ba tare data kalli fuskar shi ba, Saboda ?warjinin da yayi mata.



lumshe idanun shi yayi tare da jan numfashi har saman fuskarta taji saukar iskar numfashin sa wani irin yanayi taji atare da ita.





"Nayi maka magana kayi shiru baka tanka min ba, ko dan na damu da kaine"? nutsuwa yayi yana kallon kyawawan idanunta kwata kwata ta?i yarda su haWa ido saboda sunyi kusa da juna kuma bata son ta jefa kanta cikin irin halin da suke tsintar kan su duk in su ka haWu da juna.





Ba zato ba tsammani taji ya shigar da yatsunsa a cikin nata ya yi tighting din su wani irin shock taji har tay kokarin zame hannunta daga nashi amma ya ?ara ?an?ame su ta yadda bazata iya kwatsar kanta ba.



Arude ta furta"pls ka sakar min hannuna! Kada wani gan mu," can ?asan makoshi ya furta"Ke kika fara ru?e min hannu, don haka bazan saki ba" ya faWa yana kallon idanun ta so yake ta juyo su fuskanci juna ko ya samu nutsuwar da yake samu agurinta amma taki bashi haWin kai.



Babu wanda ya lura da halin da suke a ciki, Hankalin yan uwan su na kan su Taj da mutanan su.



Bayan wasu ?an mintuna, taj Ya nufo su gurin su suna ganin shi suka fara sauke ajiyar zuciya dama duk sun takura da zama su kadai



"Batool, Unaisah da ku zamu fara, Bismillah ku taso ku shiga daga ciki" ya fada tare da nuna masu ?ofar Questioning Room din.



Batool harta fara jin faduwar gaba amma da taji tare da Unaisah ne sai taji hankalinta ya kwanta.



?o?ari take ta mi?e Danish Ya?i sakin hannunta, fargabanta kada daddynta ya gani dakyar ta samu ta ?wace hannunta daga nashi ta ta ruko hannun Batool suka bi bayan daddyn ta.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
bayan sun shiga Wakin suka tsaya suna ?are mashi kallo, wasu hadaddun kujeru ne biyu suna fuskantar Waya daga tsakiyar su madaidaicin table ne.



ga wani two-way mirror a jikin bangon dakin, wanda anyi shine saboda masu duba wanda ake tambaya su samu damar kallon shi daga Observation Room, tsabar tsaron Wakin hada Surveillance Cameras (Kyamarorin sa ido) Nau'o'in Soyayyun kyamarori masu daukar video recording, ta kowace kusurwar dakin har ta cikin fitilun kwai da jikin kofa duk sune a makale ba zaka ta6a ganin su ba in ba an fada maka akwai ba,



gaba daya sun shagala da kallon Wakin har saida taj yayi masu gyaran murya kafin suka yi saurin kallon shi



Murmushi yayi masu"ku zauna mana" muryar Unaisah da yar shagwa6a tace"daddy zamu iya cire mayafin daga kan fuskar mu? Wlh ya takura mana"



da kan shi ya cire mata mayafin, Ya yi mata rolling akanta, Ya matsa gaban Batool ya warware mata na kan fuskarta itama ya naWa mata akan ta, sai dadi takeji ganin yayi mata yadda yayi ma Unaisah.



Bayan sun zauna ya Wan dafe table din gabansu da tafukansa Ya dubesu da kyau



"Pls kada ku bamu kunya, ku natsu ku kwantar da hankulan ku gurin amsa mashi tambayoyin da zai yi maku, Mutun Waya ne zaiyi maku tambayoyin dan haka ku kwantar da hankalinku" kallon juna su ka yi atare kafin suka dube shi.





Murmushi ya sakar masu "ina fatan zakuyi min haka" atare suka haWa baki gurin first"Eh" yar dariya yayi"lokaci yayi zan tafi, ku kula mun dakan ku"



amsa mashi su kayi da "toh"



Bayan fitar shi daga dakin kusan atare suka sauke ajiyar zuciya, kowa da abun da yake sakawa aran shi, damuwar Unaisah akan Danish tana ji aranta zaiyi wuya ya basu hadin kai.





"Sis Wai wanene Zai yi mana tambayoyin"? Batool ce tayi mata tambayar kafin ta bata amsa suka ji motsin shigowar mutun atare suka kalli kofar Wakin.



har sai da gaban su ya fadi saboda ba su tsammaci ganin chief owais ba, ta wani bangaren sunji dadi saboda sun san wanene shi sun kuma yarda da shi Wari bisa Wari.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Walking Slowly yabi ta bayan kujerun su Ya nufi frigde ya buWe ya dauko juice mai sanyi ya haWo da cups biyu ya daura akan table din gaban su, duk wani motsin shi akan idanun su yanayin yadda yake tsiyaya masu ruwan lemun a cup ba ?aramin tafiya ya yi da imanin su ba, komai nashi cikin aji, ?asaita da nutsuwa yake yin shi"



kwata kwata bai Wago Ya dube su ba, har sai da ya gama zuba masu juice din mai sanyi a cups Ya tura ma su agabansu kafin a hankali Ya zauna tare da Waura kafarshi Waya kan Waya, ganin sun?i daukar cups din yasa shi tunanin ko basu san su ya zubawa ma ba, kamar ya sani kuwa ai gani suke basu kai matsayin da chief zai zuba masu lemu a cup ba.



Da index finger din shi ya nuna masu Cups din, Hakan yasa suka fahimci nasu ne, a tsanake suka Wauka suka fara sha a hankali don kada yaga sun yi ?auyanci musamman Unaisah da aji take shan juice din yayi mata dadi ga sanyi.



A gayun ce ta rage kaWan a cup din ta ajiye kan table, Batool kuwa duka ta shanye shi har tana sha?e wa cikin raWa unaisah ta yi mata magana don kada ya ji su



"shashasha, Ki yi irin na yan gayu ki rage kaWan, kada yaga hadamarki"



baiwar Allah idanunta amarairaice ta kalli cup din ta shanye kaf tsoronta kada Unaisah tayi mata faWa sunnar dakai ?asa Unaisah ta yi ganin chief na kallonta wata irin kunyarshi da nauyinshi ne suka kamata.



mayar da idanun shi yayi kan Batool in a cool voice ya furta"kin koshi ko in ?ara maki"? Maimakon ta bashi amsa sai ta kama kallon unaisah, nan take ya fahimci tana jin tsoron tayi mata fada.



bai jira amsarta ba, ya ?ara mata juice Win a cup"ki dauka" jikinta asanyaye ta kar6i cup din takai baki saida ta shanye kafin ta ce"thank you"





"Neva mind," ya faWa tare da gyara zaman shi



"Can we start?" ya fada yana kallon su




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.


Atare suka amsa mashi da Eh, tun kafin su zo head quarter din an sanar da su da harshen turanci za su yi magana saboda duniya ce zata saurari tattaunawar su.



Shiru ya yi yana duban su da alama nazarin wani abu yake yi tsawon mintuna kafin kasaitacciyar muryarshi ta katse shirun na su





"Da farko Inaso ku gabatar da min da kan ku" Unaisah ce ta fara gabatar da kanta kafin batool ta yi nata introduction din.



"Tayaya akai kuka tsinci kan ku agidan kurkukun ?addara"? Kallon juna su ka yi, kafin Unaisah ta fara bashi labarin lokacin da ta gudu daga rigar fulani da yadda Bakar mota tayi parking agabanta aka zuro hannu daga ciki suka dauketa.



"Daga nan ban kara sanin inda kaina yake ba.." tiryan tiryan ta labarta mashi, bayan ta kammala nata cikin kuka saboda duk lokacin da ta tuna rayuwar da sukayi a kurkukun kaddara sai taji zuciyarta ta kare musamman mutuwar unaizah da majnoon dinsu, Ya mai da duban shi ga Batool jikinta sai kerma yake duk ta rasa nutsuwarta gaba daya sun fahimci halin da take a ciki.



Jin tayi shiru yasa Unaisah ingiza kafadarta, Muryarta na rawa ta fara magana.



"Ni bansan lokacin dana tsinci kaina agidan kurkukun kaddara ba, tsohuwar da ta raine mu wadda muke kira tsohuwa Tamira ta ta6a faWa mana tun muna jarirai aka kawo mu gidan kurkukun, itace ma ta shayar da mu ta kuma raine mu har muka mallaki hankalin mu"




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
dakyar ta ?are maganar duk tabi ta ruWe saboda kwarjinin da chief ke yi mata duk in ya Wago da ido ya kalleta tun bai fahimta ba har ya fara Wago ta, shi dinne akwai jan hankali dole mace ta ruWe agaban shi kamshin turaren shi kadai ya isa ya susutar da su balle kuma shi din gaba Wayansa.



Kamar Wan jarida haka ya tsare su da tambayoyi tun suna amsa mashi cikin dadin rai har suka fara galabaita tuni Gumi ya fara wanke goshin su duk da sanyin A.c din dake dakar fatar su, numfashin su har sauri sauri yake gurin fita musamman Batool kirjinta sai sama da kasa ya ke yi ta fara rikicewa, wata tambayar ma da kunya suke amsa mata saboda nauyin amsa mashi da suke ji.



"Bayan sun Wauke ki na tsawon watanni me su ka yi maki" ya fada tare da nuna batool da girarsa, sunnar da kanta ?asa ta yi gaban ta na faWuwa.





"Ina sauraron ki" ya fada cikin aji yana duban Batool



"Can I help her"? Unaisah ce tay maganar, tana faman jujjuya eye balls dinta



"Rasa kunya 6eran tanka, nasan zata aika" big guy ne ya faWa da zolaya yana kallon Taj, ashe suna atsaye gaban Mirror suna kallon su tare da su COO, CI, and Senior agents daga observation Room.



harara Taj Ya jefa mashi"bana son Iya shege wlh"





Big guy yace"gaskiya ke bakaso jarin ka bata da kunya, ita sister dinta tana jin kunya shine ita rasa kunya take fadin zata taimaka mata..." murmushi Taj yai batare daya ?ara tanka mashi ba.



Girgiza kai chief yayi "No, I prefer her to tell me herself, kinsan ance wa?a bakin mai ita tafi dadin sauraro ko ba haka fa"? Ya faWa tare da daga mata gira, cike da jin kunyar shi ta sunnar da kanta kasa tana dan sakin murmushi.



Kayataccen murmushin gefen fuska ya dan saki tare da kallon Batool da ta tsare shi da idanunta.



Yawu ta haWiya kutt sautin Ya fita, cikin rawar murya ta fara en ena hakan yasa shi dakatar da ita"ki fara daidaita nutsuwarki" tuni tasha jinin jikinta muryarta na rawa ta amsa mashi da toh, shiru su ka yi na tsawon mintuna kalilan kafin yace da ita kin shirya amsa min"? Yanayin yadda yayi mata magana yasa taji wani bakon abu ya ziyarceta wanda batasan menene shi ba.




Saurari Littafin >>>>Kurkukun ?addara Takun farko Kada a manta ayi mana subscribe like da kuma comment sannan a yi share. Domin samun sabbin littafi idan Mun Wora.
Jinjina mashi kai tay alamar eh kafin atsanake ta fara bashi labarin abin da ya faru da ita bayan giants sun dauketa na tsawon watanni.



runtse idanun shi yayi tare da dafe forehead din shi da hannu Waya, wani irin tsantsar bacin rai ne ya ziyarci zuciyar shi, hatta su taj dake kallon su jikin su yayi mugun yin sanyi, sauran


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login