Showing 90001 words to 93000 words out of 391264 words

Chapter 31 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2604

saboda yana da burin wata rana ya kawo masa ziyara tare da ?an uwansa prisoners don su yi mata addu'a.



(Masu karatu kunji yadda akai salsabeel da su Deeja suka ku6uta daga Gidan kurkukun ?addara, nasan wasu zasu ce tayaya har suka dau lokacin nan batare da an ritsa da su ba? To idan ba zaku manta ba, shuwagabannin kurkukun ?addara basa a ciki, bayan haka an samu tawayar tsaro, sannan babu wanda yasan meke faruwa a sashen su Angel saboda an rikita lissafin Allon tsafin su, su kan su waWannan giants din da suka shigo sashen har suka ga salsabeel, bawai sun san me suke shiryawa bane, sun zo ne domin tafiya da su Deeja zuwa wani sashe na daban da suke tarasu don su basu ruwan sihiri wanda zai dawo masu da jinin al'adar su saboda su samu damar gudanar da black night Win da za'ayi a ?arshen watan, amma saboda 6arnar da Danish yayi masu yasa duk wani shirinsu ya wargaje, ha?i?a sunji zafin tafiyar garkuwa da kuma yaran daya tseratar daga tarkon su, wannan ne yasa lokacin da suka yi taron zaman tattaunawa Waya daga cikin Elders Yace



_ Wannan ne Karo na farko da muka yi babban kuskure arayuwar mu, wanda idan bamu mi?e tsaye mun nema ma kanmu mafita ba, to tabbas za ayi nasara akan mu, Ko a tarihi ba a ta6a samun prisoners Win da suka tsira daga kurkukun ?addara ba, su ne na farko kuma sune na ?arshe, da farko sunyi nasarar ?etare kurkuku da taimakon Garkuwarmu, Na biyu sun ku6uta daga dajin evil forest da taimakon shi, Babu wani mahalu?in da ya isa ya iya ?etare kurkuku da dajin evil forest salin alin ba tare da ya Rasa ranshi ba, amma saboda suna atare da garkuwar prison mun rasa cin galaba akansu saboda mu kanmu bamu isa mu Iya ja da shi ba, babu wata muguwar halittar data Isa ta tunkaresu muddin Yana atare da su, rashin baccin da baiyi ba shine Yaja har muka gaza tunkarar su, lokacin da baccin Ya Wauke shi munyi nasarar yi mashi abunda zai dawo gare mu sai dai wani abun al ajabi ya ku6uta daga hannunmu Ya koma ma gangar jikin shi_




Kamar yadda suka ce tun tarihin kafuwar kurkukun ?addara ba'a ta6a samun prisoners da suka tsira ba sai akan su, kuma ba kowa bace sila face ?addarar kurkuku, da ace unaisah ba ta kasance a gidan kurkukun ba, wallahi Danish bazai ta6a yun?urin taimaka ma wani don ya gudu daga cikin sa ba shiyasa bai ta6a taimakon su Deeja ba bayan yana da hanyar da zai iya fitar da su.



Salsabeel Ya ci ba?ar wahala wurin Wawainiya da su Hibba, babu wanda bai ji jiki ba a cikin su, saboda yankin da su ka faWo a dajin babu ko kayan marmari da mutun zai sha, yasha jaraba yin amfani da sihirinsa don ya sawwa?a masu wahalar amma abun ya faska, Saida ta kai ga ciyawa su ke ci ko su ci ganye don suyi maganin yunwar cikinsu, ga Deeja ba hankali tun da tafarfaWo sambatu takeyi shi kuma Mubeen wasu irin marurai ne masu masifar zafi suka mamaye fatar jikin shi, kullum sai yayi hauka kamar zai rasa ransa saboda raWadin azaba, ga uwar rana dake ?walo masu ta ko'ina ba sauki, ga damuwar rashin yan uwansu sunyi kuka tamkar zasu kashe kawunansu, ba?in cikin da suka ?unsa baya misaltuwa, hakika salsabeel yayi namijin kokari wurin ganin Ya basu kulawa duk da wani lokacin abun nema yake yafi ?arfinsa, gaba Waya sun jigata sun sha wahala, babban tashin hankalinsu miyagun halittun daji dake kawo masu farmaki, kusan kullum ne sai Salsabeel Ya zubda jinin shi wurin faWa da su.



Satin su Waya acikin dajin suna shan ba?ar azabar rayuwa, acikin rana ta takwas suna cikin tafiya agalabaice sunata yi ma Salsabeel kukan yunwa suke ji ma?oshinsu zafi yake yi masu ruwa zasu sha bawan Allah Ya rasa ya zaiyi da su, da gudu Ya nufi Cikin dajin yana neman inda zai samo musu ruwa tun yana tafiya da kuzarinsa har ?afafuwan sa suka fara sagewa sai da yagama shan wahala bai samu ruwan ba yana kan hanyar komawa wurinsu kwatsam ya faWa wani yanki na dajin ba zato ba tsammani ya hango gungun Sojojin ?asar Ghana da suke yin atisayen horaswa a dajin, da gudu ya tunkare su kamar mahaukaci haka suka ganshi Ya faWo masu, har sun saita shi da bindigu ya zube kan gwiwowinshi ya fara rokon su akan su taimaka mashi da ruwan sha, gaba Waya sojojin suka kewaye shi hannunsu ru?e da bindigu saboda basu yarda da shi ba, sunyi tunanin wani mugunne shiyasa basu bashi taimakon daya bu?ataba, tsawa suka fara daka mashi suna tambayar shi wanene shi? Meyake yi a cikin dajin, sam ya kasa ba su amsa, kwatsam ana haka sai ga su mubeen sun watso da gudu iya ?arfinsu suna neman shi wata dabbar daji ce ta biyo su aguje, a gaggauce sojojin suka harbeta da bindiga tun kafin su ?araso nan take suka tarwatsa kan dabbar ta faWi ?asa tana birgima, ai koda sojojin suka ga prisoners sanye da jajayen kaya masu numbers a jikinsu sai suka fara zargin salsabeel ne Yayi garkuwa da su tun da shi ne babba acikin su kuma jikin shi akwai zanan tattoo, wanda alama ce ta tambarin wata ?ungiya, ba su tsaya bata lokaci ba suka Waure Salsabeel da igiya tamau, su Mubeen sunata kuka suna rokonsu su ?yale masu Wan uwansu amman ko ta kansu sojojin ba su bi ba, gaba Waya suka sanya su a bayan motarsu ta sojoji, ba su nufi ko'ina da su ba sai cikin ?asar Ghana.



Bayan isar su, A headquarter suka ru?e salsabeel wurinsu, su kuma su Hibba Asibiti suka mi?a su ganin muggan raunin dake a jikin su, babu irin bugun da sojojin nan basuyi ma Salsabeel ba don ya faWa masu me yakai shi daji tare da ?ananun yara amma ya?i faWa masu, sai ce masu yai bazai iya tuna komai daya faruwa da shi ba, ya faWi hakanne saboda bai yarda da sojojin ba yasan ma koya faWa masu gaskiya ba lallai su yarda ba, A ?alla ya shafe kwana uku a hannun sojojin kafin ya faWa masu cewa su ?an nigeria ne, iya abunda zai iya tunawa kenan a rayuwarsa, ba su sake shi ba har sai da su rubina dake a Asibiti suka samu lafiya sunata tambayar ina Wan uwansu Salsabeel tukunna sojojin suka gane cewa ba mugu ba ne, ba su tsaya 6ata lokaci ba don sun fahimci al'amarin su babba ne ba kamar rahoton da Asibiti suka bayar, hakan yasa suka tuntu6i hukumar sojin Nigeria don su sanar da su dangane da yaran inyaso sai su mi?a case Win wurin su.




Lokacin da sa?on Ya riski su Sir Mubarak, bayan ya duba duka bayanan yaran, nan take ya yanke shawarar kiran chief owais don ya sanar da shi zancen case Win saboda yafi dace wa da hukumar Isod, su yakamata case din yaran ya kasance a hannun su saboda abune da ya shafi 6angaren bincike.



Chief Owais yayi farin ciki lokacin da Sir Mubarak ya sanar da shi, dama a lokacin sunata faman bincike kan yadda zasu gano Unaisah, daga shi har taj sunyi tsammanin cikin yaran zasu ga Angel, sai dai ko da sukaje Ghana suka dubasu babu ita aciki, aranar da sukaje basu kwana ba, sai da suka haWa yaran gaba Waya tare da Salsabeel suka tafi da su a privet jet din chief suka shigo Nigeria....



Bayan komai Ya lafa, Sun sama masu gidan da zasu zauna, basu fara bincikar su ba don sun lura da ba'a hayyacinsu suke ba, sai dai suna lura da duk wani motsin yaran sunyi matu?ar yin al'ajabi da irin rayuwarsu, ba su san komai ba, kamar ranar aka haifo su duniya, daga sunci abinci sai bacci, ba zancen yin sallah, ranar da boss ya kunna masu kallo a tv sunga tashin hankali, kuka suka dinga yi ganin ba?on abu da ba su ta6a gani ba, a ?arshe deeja ce tayi silar mutuwar tv Win.



Chief ne ya Waukar ma su Jazz a matsayin likitan da zai dinga duba lafiyar su, kafin ya bashi aikin sai da ya gargaWe shi akan kada ya kuskura ya sanarma kowa ko da kuwa mommynsa ce, shiyasa dr jazz ya?i sanar ma kowa nashi wanda silar hakan yaja har sir mubarak ya fara zargin shi akan wayar da yake yawan kama shi yanayi ta maganar gidan kaji, matsalar da aka samu shi Sir Mubarak baisan da zancen Aikin da Jazz ya ke yi ma chief owais ba, sannan baisan a gidan da chief owais ya killa ce su ba, amma Yana bibiyar case din yaran don jin wani hali ake ciki game da binciken su.



Bayan wasu yan kwanaki, Su chief suka tuntu6i Salsabeel suka tsare shi da tambayoyi dangane da rayuwarsu, bai 6oye masu komai ba gaba Waya ya sanar da su, wa'iyazubillah kusan zaucewa sukayi saboda tsananin tashin da hankulansu suka yi, ba su ta6a jin labarin daya gigita su ba irin wanda Salsabeel ya ba su, abu kamar ashirin wasan kwaikwayo amman wai a zahiri yake faruwa zuciyoyin su sun karaya ainun.



to a cikin labarinsa ne suka ji ya ambaci sunan Angel, sunyi matu?ar girgiza da jin cewa tana a cikin su, kuma sun raba hanya da su, hankalin su ba ?aramin tashi yayi ba, musamman taj kamar zai zauce jin cewa Angel dinsa tana a cikin su, ba dan zuciyar imani ba da tuni ya haWiyi zuciya ya mutu, ganin yadda yake kuka kamar ?aramin yaro yasa Salsabeel tambayar shi meya faru, Chief ne ya bashi amsa da cewa yarsa ce Angel Win da ya ke magana akai, wani irin farin cikine ya lullu6e Salsabeel ganin Mahaifin unaisah, jiki na rawa ya ru?o hannun shi tamau ya fara jinjina mashi yana faWin ya gode ma Allah saboda yarinyarsa tana da kaifin basira Allah yayi mata baiwar da zaiyi wuya asamu mai irin ta, bayan haka yace da shi ya kwantar da hankalin shi, in sha Allah babu abun da zai faru da su saboda suna atare da garkuwa yayi imanin in har ba lokacin mutuwarsu ne yayi ba to kuwa zasu ku6uta batare da sun cutu ba, abun da ya dace shine su tayasu da addu'a kuma a bibiyi dajin evil forest inda rabon agansu toh, shi kanshi Salsabeel Win yayi mamakin daWewarsu a dajin, amma da yayi zurfin tunani sai ya tuna cewa Danish baisan inda zai kai su Unaisah ba, shi iya rayuwarshi daga gidan kurkukun ?addara sai cikin dajin evil forest, bai ma ta6a sanin akwai wasu mutane dake rayuwa a wajen dajin ba, kuma hada ?arin ba su da taswirar dajin da komai zaifi zuwa masu da sau?i, saboda dajin evil forest kurman dajine yana da wuyar sha'ani.



Jami'an isod sun yi matu?ar ?o?ari wurin ganin sun gano su a dajin, kusan kullum ne sai jiragensu sun kewaye shi suna shawagi Allah ne dai bai nufa za su haWu da su ba.



Babban abun da yaja ma su Angel daWewa a dajin, Lokacin da Danish ya ke yin amfani da sihirinsa wurin jigilar Waukarsu idan dare yayi lokacin sun yi bacci yana yin tafiya mai nisa da su duk don su nisanta da gidan kurkukun ?addara silar hakan yaja har suka 6ace hanya suka bar yankin da ya kamata su faWa, sukai can wani yankin daban.



_Alhamdulillah, Kunji yadda akai Su salsabeel suka ku6uta daga gidan kurkukun ?addara, da kuma yadda akai suka haWu da Chief Owais, kuma cikin ikon Allah daga baya sai gashi suma su unaisah an ceto rayuwarsu, a ranar da sojin america suka tuntu6i chief da case din samun yara yan Nigeria a daji, wani irin farin cikine ya lullu6e su, anci sa'a a lokacin yaje babban burnin america kuma sai ga labarin tsintar su unaisah, tunkafin suga su wanene ransu ya basu cewar sauran yaran ne kuma zaiyi wuya in babu ita acikin su, cikin ikon Allah sai ga hotunansu sun gani wayyo Allah tsabar murna lokacin da chief ya turama taj hotunansu da yake shi yana a Nigeria, ko runtsawa baiyi ba adaren ranar da suka shaida baiyanarta_




_A tsanake salsabeel ya ?arasa ba su labarin yana duban fuskokin su_







*Mu haWu Jibi Idan Allah yakaimu da rai da lafiya, don jin yadda zata kaya*





Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*





*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*

Sponsored Post

Tags
Kurkukun Kaddara
YOU MIGHT LIKE

POST A COMMENT
Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.


Previous Post
Next Post
GET IN TOUCH
Facebook
twitter
YouTube
Instagram
Whatsapp
SUBSCRIBE US

OPINION
FACEBOOK
COMMENTS
CATEGORIES
Africa
(1)
Al'adu
(1)
Alkamawa
(3)
Article
(3)
Blogger Tips
(1)
Economy
(5)
Education
(2)
Entertainment Gist
(1)
Gyaran-Jiki
(5)
Health
(13)
Jikar Iya
(11)
Kimiya
(1)
Kiwon Lafiya
(54)
Kukan Zuci
(5)
Kwalliya
(4)
Labaru
(23)
Lifestyle
(1)
Ma'aurata
(1)
News
(300)
Nigeria
(5)
Noma
(1)
Opinion
(3)
Picture
(3)
Politics
(15)
Profile
(2)
Q&A
(1)
Ramadan
(9)
Ramadan Tafsair
(1)
Siyasa
(1)
Sports
(72)
Tarihi
(5)
Technology
(1)
Tips
(3)
Video
(3)
YouTube
(5)
Zain Abeed
(1)
Zamantakewa
(1)
Novels Elite
Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content.

Novels Elite
SUBSCRIBE
Posts
Comments
Links
Post a Job

LATEST POSTS

ADVERT
Novels Elite
Copyright ? 2024 Novels Elite | All Rights Reserved
DMCA.com Protection Status
Disclaimer
Privacy Policy
Terms and Conditions
[14/10, 6:05 PM]  Amin@ M Yusuf Yol@: Home
Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 21 Complete
by
Novels Elite Admin
June 25, 2024
Sponsored Link

Novels Elite English
_*~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?*~_

3,F 'DB/=؋?=?%?=؞?

~Takun ?arshe=?%?~

Dedicated to Aunty Kubra=؋?=؞?

B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??

An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?





Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'









_________________________________E21
'?







A tsanake salsabeel ya ?arasa ba su labarin yana duban fuskokin su, waWanda suka ji?e sharkaf da ruwan hawaye, sautin koke koken su ya cika falon, ta ko'ina shesshe?ar kukan su ce, Ni kaina bazan Iya misalta zunzurutun farin cikin da ya mamaye zukatansu ba, saboda baya faWuwa abun sai wanda ya gani da idanunsa, kamar an ruke kafafuwansu sun kasa motsawa su ?arasa ga junansu, sai kallon ?an uwansu suke yi kamar yarda suma suke kallon su, ashe rai kan rai? Ashe da rabon zasu gana da junansu? Muryar na rawa suka soma ambaton sunayensu Deeja Eve Yasmin, Rubina, Hibba, Sarah Mubeen, la66ansa na kerma suke ambaton sunayensu, gaba Waya rayuwar su ta prison ta dawo masu sabuwa fal acikin zukatansu wani irin tsantsar tausayin ?an uwansu ne ya kama su jin irin azabtuwar da su ka yi a daji.





"Ba kuka yakamata kuyi ba, Allah Ya kamata ku gode mawa, da ya sake haWa ku da yan uwanku da ransu da lafiyarsu..." tun kafin Taj Ya ?arasa maganar, cikin sagewar gwiwa gaba Waya suka zube kan gwiwowin su atare su ka yi Sujudash shukr, khadeeja ce ka Wai ba tai sujjadar ba, hannayenta ru?e da takalmanta da ta rungume a ?irjinta sai faman zare idanunta ta ke yi tana ?yaf?yafta su, hatta yanayin fuskanta ya canza ga dukkan alamu ?wa?walwarta ce ke ?o?arin tariyo mata wani abu da ta yi loosing din shi sai dai kash ta ?asa tunawa sai ma kanta da ya fara juya mata.




Lokacin da suka Wago daga sujjadar suna yiwa Allah kirari haWi da yi mashi godiya, fuskokinsu sunyi jawur da su saboda kuka, da sauri suka fara rungumarsu a jikinsu kamar zasu mayar da su cikin su, Waya bayan Waya suke hugging dinsu hadi da sumbatar kuncinsu, sautin muryoyinsu masu dauke da tsantsar annurin farin ciki sun cika ko'ina na dakin, Haris sai faman tambayar deeja yakeyi wai fa bai gane ta ba, ba shi ba hatta Unaisah tambayar deeja takeyi suna ta fadin Ina deeja take bamu ganta ba .... salsabeel da ke sauraronsu dariya ce kumshe a bakinshi,

Da hannu ya nuna masu ita tare da cewa"Gatanan tana kallon ku, sai kunyi hakuri da yar uwar taku, ba lallai ta gane ku ba..." tunkafin Salsabeel Ya karasa yi masu bayani haris ya nufe ta da gudu aikuwa ta watsa aguje kamar wadda taga wani mugun abu, bawan Allah kamar zai fashe da kuka saboda ?agarar da yayi na son ganinta,

Muryar shi da shesshekar kuka yace



"Deeja na kin manta ni? Ni ne fa haris dinki na gidan kurkukun ?addara!..."



fashewa tayi da kuka, hankali ya dawo kanta murya na rawa take fadin"wallahi ba kai bane Haris dina ba, ?arya kake yi min ni bansan ka ba, Haris dina ba?i ne ba fari ba, kuma shi ba siriri bane' gaba Waya suka sanya dariya ga hawaye akan faces dinsu



"Deeja ni fa baki gane ni ba"? Unaisah ce tai maganar, tana nuna mata ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kanta da yatsa, ma?e mata kafaWa khadeeja tayi"wayyo Allah ni wallahi ban san su wa ne ne ku ba, Wai ya salsabeel ba cewa kai wurin gasar kyau zaka kaimu ba to su wadanda su wanene ni sun wani tsareni da idanunsu" tana kuka ta faWa.



"Khadeeja baki gane su ba? ?an uwanki ne fa" salsabeel ne ya fada yana kokarin fahimtar da ita watakil silar hakan ta dawo hayyacin ta.



"Deeja haris dinki ne fa, abokin kukan ki me share maki hawayen ki, dan Allah ki tuna ni deeja, wallahi bakisan haukan rashinki da nayi ba, nayi kewarki deeja kamar zan zauce, har jinya nayi saboda ke" ta6e mashi baki tayi.



"Wallahi bakai bane haris dina ba, ay shi ba haka yake ba"



Dafe kan shi yai da hannu Waya zuciyar shi ajagule yace "Na fahimce ki, nasan na canza kema kin canza khadeeja, Ki kalle ni da kyau ni ne dai wannan haris din naki" harara ta watsa mashi tana faman zumbura bakin ta.




magiya suka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login