Showing 336001 words to 339000 words out of 391264 words

Chapter 113 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2628

mai fama da farfaWiya ta dinga farfari zuciyarta na bugawa da tsananin fargaba ta dinga sambatu tana fadin, "Na shiga Uku!!! Wanene kai? Wallahi kada ka ta6a ni, kada ka matso kusa dani, zan ?ona ka da ayar Allah..., bata ?are maganar ba ya Waura gabjejen tafin hannunsa kan wuyanta ya dam?e shi ya jata tana kuka da yan buge-buge ya nufi bathtube da ita, wani irin ruwan zafi ne ya kwararo ta cikin faucet har tiriri yake yi kamar za'a zabka kaza haka ya soma ?o?arin tura kanta cikin ruwan, wanda hucinsa kaWai bala'e ne tsaf zai ?ona fatar mutun, fashewa tayi da kuka tana ihu ga bleeding da hancinta ya fara yi,



Sai yakushin hannunshi take yi don ya saketa, yana gab da zai tsumbula kanta cikin ruwan, ta furta wata addu'ar neman tsari da Dr Shureim ya koya mata, wallahi ko second ba a ?ara ba mutumin ya 6ace 6aat hasken toilet din ya daidaita, madubin ma ya maida kansa yadda yake, hannunta dafe da wuyanta dake mata raWaWi take kallon Ikon Allah, Wato addu'a tayi a rayuwa musamman in kayi imani ba tare da kokwanto ba, ganin ya 6ace yasa ta zabura aguje ta nufi kofar toilet Win ta dinga bugunta da?yar ta samu ?ofar ta buWe sai dai kafin ta fuce wani irin jiri ya Webeta gaba Waya ta yanke jiki ta faWi yaraf har goshinta ya fashe sakamakon dakar floor da kanta ya yi.



Hankalin Anila dana Taj ba ?aramin tashi ya yi ba, Sun yi matu?ar girgiza da jin abunda ke faruwa da Benazir.



"Kin taba faWa ma wani?" ?aga kai ta yi,"Eh, Yaya Shureim ne kadai ya sani, amma ban faWa masa na ranar dana shiga toilet ba saboda ban farfado cikin hayyacina ba.



Cike da al'ajabi yake Wan jinjina kanshi yayin da zuciyarshi ta cika fam da tashin hankali, Komai da suka faWa yayi shige da case din da suke aiki akai, yanzu ya fara yarda da abunda Anila ta faWa masa akan Benazir.



Chief ya kira bayan ya yi picking gaba daya ya fayyace masa abun da su Aneelarh suka sanar da shi, tashin farko ya ce wannan babban al'amari ne, kuma ya ji dadin zuwan su, in ba damuwa su jira shi ya dawo yana son yin magana da su.



?agowa ya yi tare da kallon su Aneelerh, "Ya bu?aci yana son magana daku, zaku iya jira har lokacin da zai dawo?"



Aneeleerh ta ce, "Ba damuwa zamu jira shi"



FaWa mashi ya yi kafin su ka yi sallama ya aje wayar gefen ta Ana...



"Naga baku sha fruit din ba," Ya Wan tambaya idanunsa akan Benazir dake ta kallon shi..



"Ni wlh hankalina kwata kwata ba a kwance yake ba, bana jin cin komai"



"Look Aneelerh, Ki kwantar da hankalin ki, tun da har ku ka yi dubarar tuntu6armu in sha Allah komai zai tafi dai dai" jinjina kai ta yi ..



"Ina su Unaisah ne?" Benazir ce ta tambaya



"Suna a daki" ya bata amsa batare da ya dubeta ba...



"Zan iya ganin ta" girgiza mata kai ya yi"A'a!"



"Meyasa? pls Taj, almost one month ban ji muryar ?ata ba? Dan Allah meyasa ka ke yi min haka? Laifin da na yi maka tsakanina da kai ne, banga dalilin da zaisa ka shiga tsakanina da ?ata ba, saboda ni na yi wahalar na?udarta na kuma haifa maka ita..." ranta a 6ace ta yi maganar tana aika masa da harara.



"Sau nawa kina yun?urin zubar da cikin nata don kada ya 6ata maki shape?"



Bai ?are maganar ba Anila ta yi saurin furta, "Dan Allah Taj ku daina, ba girman ku bane, bai kamata aji maganar nan daga bakin ka ba, Benazir koda da son ranta ta gudu tabar Unaisah amma ai tayi nadama ko? Allah ma muna yi masa laifi ya yafe mana yakamata kaima ka yafe mata."



Murmushin gefen fuska ya Wan saki, "Ni zolayarta nake yi, amma komai ya wuce awurina, sannan ni ba hanata Unaisah na ke yi ba, tayi rashin lafiyane har kwantar da ita asibiti saida aka yi, bana so na Waga maki hankali ne shiyasa ko kin kira bana Wagawa ....."



Bai ?are maganar ba sakamakon kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraji"un da Benazir ta furta tare da mi?ewa tana yarfa hannu ta furta "Meke damunta ne? Wani irin ciwo ne ta yi? Don Allah ka haWa ni da ita! Dama saida na ji a raina wani abu na faruwa da ita, har mafarkinta nake yi ashe bata da lafiya...." Ta faWa har hawaye sun zubo kan fuskarta,



Da damuwa akan fuskar Anila ta ce, "Taj, meke damun Unaisah ne? Meyasa baka sanar dani ba?"



"Calm down your mind, Unaisah ta ji sau?i yanzu, bari na kirata ku gaisa."



Ya faWa tare da Waukar wayarsa yana ?o?arin danna mata kira Unexpectedly suka jiyo shesshekar kukanta!



Kusan a tare suka kai duban su gare ta, tana a tsaye jikinta sanye da Satin fitted gown black colour tabi shape dinta, bata Waure sumar kanta ba,ta sake ta har mid back dinta, ?afafunta na sanye da highhill masu Wan banzan tsini....



Jikinta sai kerma yake yi kamar mazari, yayin da idanunta dake fitar da hawaye ta tsayar da su akan Benazir, ashe tunda Taj da Benazir suka fara sa'insa ta fito daga daki kaitsaye maganganunsu suka sauka acikin kunnanta.



"Daughter meyasa kike kuka? Ko jikin ne?" Da damuwa akan fuskar Taj ya tambaya.....



Da index finger Winta ta nuna Benazir,



"Dama kece mahaifiyata wadda ta haifeni a wulakance! ta barni a cikin kwamin wanka sannan ta gudu ta tafi ta barni! Dagaske kece Aunty Benazir?"
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????


Rai a matu?ar 6ace ta faWa da tsiwa tana fitar da numfashi mai huci.



"Ki amsa min tambayata??" Ta faWa tana zare mata gray eyes dinta...



Tsabar ruWu da tashin hankali ya hana Benazir furta kalma, wani irin shakkarta take ji....



"Shirun da kika yi ya tabbatarmin da abunda kunnuwana suka jiye min."



Ta faWa tare da maida kallonta akan Aunty Aneelerh cikin jin ?unar rai ta ce,"Aunty Aneelerh, I know you won't lie to me tell me, who is she?"



Yawu Aneelerh ta haWiya ?utt, cikin sanyin murya ta ce,"Pls Unaisah, zo ki zauna za mu yi maki bayanin komai..."



Fashewa tayi da kuka tare da girgiza kanta, "Daddy, Aunty Aneelerh meyasa kuka 6oyemin cewa itace matar nan data gudu ta barni? Kuka sani na je nayi jinyarta a asibiti, bayan kunsan irin tsanar da tayi mini, bata taba sona ba, wallahi dana san kece bazan taba yin jinyarki ba koda zaki rasa ranki ne" with a burning heart ta faWa tana aika mata harara.



"Why didn't you kill me at birth if you couldn't care for me? You left me in the bathtub and abandoned me for years, You never thought to return and check on the child you left behind!, wlh hakkina kaWai bazai bari ki gama da duniya lafiya ba...."



Bata ?are maganar ba sakamakon tsawar da Aunty Aneelerh ta doka mata, "Unaisah ya isa! Ya isa haka!! Har yanzu ita mahaifiyar kice, karna kuskura na ?ara jin kin gaya mata maganganu marasa daWi"



Fashewa da kuka Benazir tayi, baiwar Allah tama rasa ina zata tsoma ranta taji dadi.



"This woman will never be my mother! I don't like her, I hate her, I don't want to see her, You're heartless and don't deserve to be called a mother! Dan Allah na ro?e ki ki fuce daga gidan nan in har ba so kike ni in bar maki gidan ba"



Cike da takaici Taj ya dafe forehead Winsa da tafinsa, dama saida yayi fargaban zuwan ranar nan, shi yasan za'a rina saboda Unaisah ta ?ullaci Benazir aranta, haushinta take ji sosai, tsanar ta samo asali ne tun daga kuruciyarta.



Bata saurari kowannan su ba ta juya a zafafe ta nufi kofar dakinsu, da gudu Benazir tabi bayanta ta kai hannu tare da ru?o hannun rigarta, aikuwa cikin fushi Unaisah Win ta bangajeta har saida ta yi taga taga zata faWi, cikin sauri Aneelerh da ta biyo bayanta tayi saurin tallabota.



Rushewa ta yi da matsanancin kuka tana fadin wai ?ar da ta haifa ce ta ke gaya mata magana kamar zata doke ta? "My own daughter calls me heartless! Na shiga Uku Aneelerh ta tsaneni bata son ganina! Wayyo Aneelerh zuciyata zafi ta ke yi min..."



Gaba Waya hankalinsu ya tashi da abunda Unaisah ta yi, abun da ya ?ara ?ona ma Benazir rai yadda Taj ya yi banza da su ko motsawa baiyi ba daga kan kujerar da yake balle ma harta sa ran zai taimaka mata su shawo kan Unaisah, tayi masa mummunar fahimta, batasan lalurace ta hana shi mi?ewa ba, dama da haushin shi aranta saboda tasan shine ya cusa ma Unaisah tsanarta acikin zuciyarta shiyasa harta ?ullaceta arai in bashi Win da ya fada mata ba, Uzair da Aneelerh ba zasu ta6a tona mata asiri a gurin Unaisah ba dole sai in a wurin Taj ta ji.



Bawan Allah Taj damuwa ce ?arara akan fuskarshi, kwata kwata bai ji daWin abun da Unaisah ta yi mata ba.



"Aneelerh, Ku dawo ku zauna, ku barni da Unaisah, zanyi magana da ita."



Rai a6ace Benazir ta nufe shi kamar zata doke shi ta dam?i gaban jallabiyar shi da hannyenta biyu tana huci ta ce, "You caused everything Taj, I hope you're happy now, kaine ka cusawa Unaisah tsanata a cikin zuciyarta, saboda kaine ka faWa mata cewa na haifeta nabarta acikin kwamin wanka, wai laifin me na yi maka ne? Wace irin tsana ka yi minne???"



Runtse idanun shi ya yi batare daya iya furta kalma ba, cikin sauri Aneelerh ta dam?i hannun Benazir ta soma kiciniyar 6am6are shi daga wuyan Taj, "Wai miye hakane Benazir? Idan rai ya 6aci ai hankali bai kamata ya gushe ba, Taj bazai ta6a faWa ma Unaisah abun da ki ka yi don yasa ta tsane ki ba..."



"Ki barni Aneelerh, wlh bazan ?yale shi ba, yadda ya saka mata ?iyayyata acikin zuciyarta dole ya je ya saka mata soyayyata a cikin zuciyarta, saboda shine ummul aba'isin komai, wlh he must fix what he ruined."



Ta ?arashe maganar tare da bangaje Aneelerh, ta ?ara kakkama gaban rigarshi, Waurin kallabin kanta tuni ya jima da zamewa, doguwar sumar kanta duk ta hargitse kamar mahaukaciya, yana jan numfashi da ?arfi ya furta, "Benazir ki sakar min rigata, mara kunya, har yanzu bazaki ta6a canzawa ba, tsakanin ni da ke wanene mai laifi? Da har zaki ce ni ne silar komai? Bayan kece ummul aba'isin duk wani abu da ya faru..."



Ya faWa yana buWe idanunsa da suka kaWa jawur ransa ya 6aci ganin Benazir na neman ta Waura masa laifi.



"Tabbas, Ni na faWa ma Unaisah, kuma Allah shine shaidata ni ban faWama Unaisah don ta tsaneki ba, fa ce sai don ta tausayamin ta daina azabtar da ni, saboda a lokacin da tana ?arama mugun halinta sak irin naki ne, bata jin maganata kusan kashe ni ta yi da ba?in cikinta, kin tashi kin tafi kin barni da jinjira ke baki yi tunanin taya zan iya rainonta ba ne? Benazir in bazaki iya godemun ba bai kamata kiji haushina ba!"



Yana huci ya ?are maganar, fashewa tayi da kuka tamkar ranta zai fita, Still ta?i sakin gaban rigarshi.



Hankalin Aneelerh ba ?aramin tashi yayi ba, ganin takasa shawo kan Benazir ne yasa ta watsa da gudu ta nufi hanyar fucewa daga falon don ta je ta gaya ma Dr Shureim, tasan shi kaWaine zai iya dakatar da Benazir saboda bad temper dinta in takai ma?ura a 6acin rai ko mai iskokai bazai nuna mata yadda ake bori ba.



*UMMIN AMERICA=?%?*



Su biyu ne a zaune kan rug din dakinta, ita da Batool sun ?urawa laptop screen idanunsu, wani korean drama ne su ke kallo ita da Batool, Ummi ta toshe kunnuwanta da Headset kwata kwata bata jin wani sauti daga waje saina abunda take kallo.



Batool ce ta fara jin hayaniyar mutane a cikin gidan, tun tana jin maganganun nasu ?asa-?asa har ta fara ji da Wan karfi.



"Aunty Ummi" Shiru bata amsa mata ba, bubbuga kafaWarta ta yi, a Wan firgice ta dube ta, "Babe lafiya?"



"Kina jin hayaniyar mutane acikin gidan nan?"



"Banji me kika ce ba," Ta faWa tare da zame headset din ta maida hankalinta akan Batool, "Kamar wasu ne ke faWa acikin gidan nan, naji hayaniyarsu a cikin kunnena, ki saurara ki ji" ?an zare ido Ummi ta yi tare da yin shiru ta kasa kunne a hankali ta fara jiyo maganganunsu...



"Su wanane? Ko munyi ba?i a gidan ne?"



Girgiza kai Batool ta yi, "Wallahi nima bansani ba, kawai yanzu na jiyo hayaniyar su kamar faWa su ke yi...."



Da sauri Ummi ta mi?e, mayafinta data bari akan gado ta Wauka tare da yafa shi kan kafaWarta...



"Ki ci gaba da yin kallon, bari na je na gano mana meke faruwa." Ta amsa mata da toh da sauri Ummi ta fuce daga Wakin......
'?



Dira ?afarta keda wuya unexpectedly ta tsinkayi muryar Dr Shureim a cikin kunnuwanta..



"Benazir baki da hankali ne? Meye haWin ki da shi? Mutum da girmansa zaki sha?e gaban rigarsa!"



Ya faWa yayin da yake shigowa falon cikin sauri idanunsa akan Benazir da har lokacin bata saki kwalar Taj ba, Anila tana abiye da bayan Dr. Shureim gaba Waya hankalinsu ya tashi sosai, batai aune ba Dr shureim Ya dam?i hannunta ya fusgeta gefe Waya har saida tayi taga-taga kamar zata faWi.



Rai a matu?ar 6ace ya dubeta kamar zai kife ta da mari.



"Uban meya haWa ki da shi? Dama dalilin da yasa kika matsamin in kawo ki gidan kenan? Saboda kawai ki tada husuma?"



Tana shessheka ta ce,"Yaya Shureim Taj ne fa, My Ex-husband, Uban ?ata dana haifa, Azeezaty itace yarinyata Unaisah....."



A ruWe Dr shureim yake kallon Benazir sam ya kasa furta kalma saboda yadda maganar ta dira a cikin kunnansa ta rikita lissafin kwakwalwarsa.



Juyawa ya Wan yi tare da kallon Anila wadda jikinta keta kerma saboda fargaban kato6arar da Benazir ta yi masu, bayan irin gargadin da aka yi masu akan kada su fallasa asirin Taj yana a raye.





"Inna lillahi! Benazir meyasa kika faWa masa? Meke damunki ne? Kin manta amana na faWa maki, kuma kika yi al?awarin ba zaki faWa ma kowa ba!" Ta faWa a faWace kamar zata doke ta.



Taj dai tun da ya sunnar da kan shi ?asa bai ?ara Wagowa ba saboda halin damuwar da zuciyar shi ta shiga.



Tana kuka ta ce, "Ai wallahi ?wara kowa ma ya san yana a raye, in ba haka ba ba?in cikin shi zai kashe ni ne! "



Gaba Waya Dr Shureim ya gama ruWewa, sai faman rarraba idanunsa yake yi akan Taj da Benazir da Anila.



Dakyar ya shanye mamakinsa da wata irin raunanniyar murya ya furta, "Dan Allah ku fahimtar dani! Na kasa ganewa, shin dagaske shine Taj mijinki! Azeezaty kuma itace ?arki Angel?" Ya tambaya yana kallon su...



Cikin sanyin murya Anila ta ce, "Hakane Yaya Shureim." ?an zare idanunshi ya yi tare da maida idanunshi kan Taj da tsantsar mamaki yake kallon shi.



"Bawan Allah, ka ji tsoron Allah ka faWamun gaskiya, da gaske kaine Taj mijin Benazir?" Jinjina mashi kai Taj ya yi alamar Eh.



Baki asake ya kuma mayar da duban shi akan su Anila kamar waWanda suka yi ma sarki ?arya sunyi zuru zuru...



Gaba Waya sun kasa furta kalma sai kallon kallo suke jefawa junansu...



"Yaya Shureim! Benazir!! Aneelerh!!!



Muryarta na rawa ta furta sunayen su, Kaitsaye sautin muryarta ya daki dodon Kunnuwansu, wata zabura suka yi a firgice suka kai dubansu inda take a tsaye saman stairs fuskarta sharkaf da hawaye idanunta sun kaWa jawur tamkar an watsa barkono acikin su, yanayin fuskarta ya nuna tsantsar ruWani da tashin hankali gami da al'ajabin ganin bayin Allahn nan, Tayaya zata manta fuskokin su? Bayan irin haddar da ta yi masu...





"Is that really you? Or am I dreaming? I can't believe my eyes!"



Tashin hankalin da ba'a saka mashi date! Al'ajabine ya Waure zukatansu ya hana la66ansu motsawa sai dai idanu da suka bita da su batare da ?yaftawa, Yau tsawon shekara goma sha takwas da Wauriya rabon su da yar tahalikar nan tun da ?addara ta raba su da ita, ba zasu ta6a mantawa da Aishatu bint Sheikh Imam Malik ba! Ba zasu ta6a manta raWaWin da suka WanWana na abun da ya rabasu da ita ba.



"Dama Kunsan Juna ne?"



Da?yar Taj ya furta maganar yana dubansu, yayi mamakin ganin yadda suka ?ame atsaye idanunsu azazzare kamar waWanda suka ga wani mugun abu.

Benazir ce ta yi ?arfin halin furta, "?AWATACE AMINIYATACE, ITA ?IN TAMKAR YAR UWA TA JINI TAKE A WURINMU! YAU SHEKARA GOMA SHA TAKWAS RABON MU DA ITA, TUNDA ?ADDARA TA RABA MUW'S'



*(WAIWAYE ADON TAFIYA)*

*WACECE AISHATU BINT IMAM MALIK? MENENE DANGANTAR AISHA DA ANEELERH DA BENAZIR DA KUMA DR SHUREIM? WACE ?ADDARA CE TA RABA SUW'S'=?G?*

*DAGA AL?ALAMIN BOSS BATURE=?%?*

*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440*

Sponsored Post
Tags
Kurkukun Kaddara
YOU MIGHT LIKE
1 COMMENTS
Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.


Anonymous
30 September 2024 at 10:52
Thank you and jaxakillahu Khairan

Reply

Previous Post
Next Post
GET IN TOUCH
Facebook
twitter
YouTube
Instagram
Whatsapp
SUBSCRIBE US

OPINION
FACEBOOK

COMMENTS
CATEGORIES
Africa
(1)
Al'adu
(1)
Alkamawa
(3)
Article
(3)
Blogger Tips
(1)
Economy
(5)
Education
(2)
Entertainment Gist
(1)
Gyaran-Jiki
(5)
Health
(13)
Jikar Iya
(11)
Kimiya
(1)
Kiwon Lafiya
(54)
Kukan Zuci
(5)
Kwalliya
(4)
Labaru
(25)
Lifestyle
(1)
Ma'aurata
(1)
News
(304)
Nigeria
(5)
Noma
(1)
Opinion
(4)
Picture
(3)
Politics
(15)
Profile
(2)
Q&A
(1)
Ramadan
(9)
Ramadan Tafsair
(1)
Siyasa
(1)
Sports
(72)
Tarihi
(5)
Technology
(1)
Tips
(3)
Video
(3)
YouTube
(5)
Zain Abeed
(1)
Zamantakewa
(1)
Novels Elite
Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content.

Novels Elite
SUBSCRIBE
Posts
Comments
Links
Post a Job

LATEST POSTS

ADVERT
Novels Elite
Copyright ? 2024 Novels Elite | All Rights Reserved
DMCA.com Protection Status
Disclaimer |
Privacy Policy |
Terms and Conditions
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more

Accept ![14/10, 6:06 PM]  Amin@ M Yusuf Yol@: =?%?=؋?=؞? &?=ؔ?=؞?>???

~<><><><><><><><><><><><><><><
'?~




~___________________________________~




Sheikh Imam Malik Shahararren malamin addinin musulunci ne, kuma babban alkalin Kotun Musulunci, Haifaffen jihar jos ne, wayayyen malamin addinin musulun ci ne kuma dan boko maiji da kanshi, ga wadatar arziki da Allah ya yi mashi, sheikh Imam ya yi suna wajen yin adalci, rukon amana tausayi da jin?ai, yana da ?warewa ta fannin shari'ar musulunci, mutunne shi mai tsastsauran ra'ayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login