Showing 294001 words to 297000 words out of 391264 words

Chapter 99 - Cigaban Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel

11 Feb 2025

2581

har su Goma suka kewaye kofar shiga Fadar...Waya cikinsu mai wata irin ?atuwar murya ne Ya ce, "Elders ba?i sun hallara, lokacin shagali ya yi, zamu iya tafiya..." jinjina kai Elder yayi tare da mi?ewa suma sauran Elders din suka Mi?e cikin takun dattako suke tafiya akan jan carpet din da aka shimfiWa masu, hannuwan su ru?e da sandunan su na alfarma.

Lokacin da suka 6ullo ta ground floor Win makaWan dake kiWa suka ?ara kaimi gurin buga gangunan kamar zasu fasa su, ga wata daddaWar busar sarewa dake tashi, wani irin kirari suka fara yi masu suna kurantasu da hura masu kai har wani rausayawa suke yi alamar kirarin yana kai masu karo.

Gaba Waya Hankulan matsafan Ya dawo kan Elders, Taurari masu haskaka duniyar matsafa, kowa burinsa ya ga Elders, musamman sababbin matsafan da basu jima da shiga harkar ba, saboda wani irin farin jini ne da su, sun shahara a fadin duniya.

Cikin girmamawa matsafan suke mi?o gaisuwa kamar zasu dur?usa masu saboda biyayya....bayan Sun ?arasa gurin da aka ?awata masu, kowan nan su ya zauna kan armchairs Win da aka tanadar masu.

?aga hannu Elder ya yi cikin sauri masu buga gangar da masu raye rayen suka dakata ...

Duk faWin girman gurin idan ya yi magana sai kowa Yaji shi kuma a hankali yake yin ta cikin nutsuwa.

"Ina yi ma kowa barka da zuwa, ha?i?a bazan Iya misalta farin cikin da nake a ciki ba na ganin kowannanku, abun alfahari ne a gareni, ace waWannan dubban mutanan saboda ni suka baro muhallinsu suka zo don su taya ni murnar zagayowar ranar dana Kafa GIDAN KURKUKUN ?ADDARA....."

Ya Wan dakata Yana bin matsafan da kallo tun daga kan hawa na Uku har izuwa na farko, sun kasa kunne suna sauraron shi..

"A daren yau, muna taya juna murnar nasarorin da muka samu, bamu ta6a faWuwa ba, dukkan abunda muka sa gaba sai mun cimma shi, ina fata abokan harkar mu zaku tayamu murna." Sowa suka sanya da ?arfi suke amsa mashi da, "Yeho! Yeho!! yehoo!!

GyaWa kai ya yi kafin ya Waura da cewa, "Kamar yadda kuka zo domin mu kuka faranta mana, muma zamu faranta maku, wannan yasa muka tanadar maku shirye shiryen da muka saba yi A kowane black night..."

Bayan Elder Ya gama kora jawabin shi, Jan Harshe Ya Waura da nashi...

"Gasar da zamu gabatar, faWan gwada karfin iko ne, team da suka zo na Waya suka yi nasarar lashe gasar, zamu basu santala santalan yan mata har guda goma sha biyar, waWanda suke tsaka da Yin jinin al'adarsu, don su biya bu?atarsu da su, bayan haka zamu basu matasan maza goma sha biyar suma su biya bu?atarsu da su..." Wani irin ihu matsafan suka sanya har sun fara sa?a buri akan suyi nasara saboda tsananin kwaWayin mace mai jinin al'ada su ke yi..

Dakatawa yayi da yin bayanin, kafin ya Waura da cewa, "Tawagar da ta zo a mataki na biyu, mun tanadar masu jarirai goma sha biyar, tare da Tulunan jinin al'ada da muka tsuma, bayan haka zamu basu mata masu Wauke da juna biyu su yi amfani da su sannan su sha jinin abunda ke acikin su..."

Tunkan Ya ?are maganar matsafan suka sake she?ewa da shewar Murna.

"Tawagar matsafan da suka zo na uku, mun tanadar masu sabbin gawawwakin da muka tsuma, sannan zamu basu sassan jikin fursinonin mu." Wani irin ihun farin Ciki matsafan suka saki, su fa yau shar kakarsu ta yanke sa?a...

"Saura waWanda basu yi nasara ba, suma ba zamu barsu hakanan ba, kamar yadda muka yi alkawari zamu faranta ma kowan nan Ku...."

Yana ?are maganar Ya Waga hannu nan take masu buga gangunan suka ci gaba da gashi.

________________________________________
'?


Shigowa ta yi cikin katafaren Hall din da suka tara za6a66un prisoners da suka tanada saboda faranta ma ba?in nasu.

Hall ne mai faWi da tsawon gaske ta cikin shi akwai ?ofofin Wakunan dake a jere jikin bangonshi, Yana da dogayen benaye, a wani sashe na hall Win akwai wasu tsoffin rijiyoyi da suke a gar?ame da murafen ?arafuna, ga wasu kaskwayen wuta dake ci, hall Win ya kasance inda suke bada horon zama Giants zanunnukan dake a jikin bangon hall Win kadai ya isa ya razanar da mutun..Anan suke killace duk wani abu da suka tanada saboda ba?in su.

Tana ?arasa shiga ta iske female giants Win dake shiryasu su ukku cikin kakinsu.

Sun tu6e masu uniform dinsu, saboda basu bu?atar su shiga da su gurin taron da sutura, jikinsu sai kerma da kakarwa yake yi, daga ka kalli idanunsu zaka ga tsantsar tashin hankali, a ?alla prisoners Win sun kai su arba'in da wani abu.

Female giants din na ganinta suka russina tare da gaishe da ita, ko kallo ba su ishe ta ba..


Zama tayi kan kujerar dake fuskantar su tana ?are masu kallo, bayan Wan lokaci ta kai hannu ta kware ?asan rigar ta, tsamurarrun cinyoyinta ne suka bayyana,wani ?yalle dake naWe da Waya daga cikin cinyoyin nata ta fara warwarewa, Ya ilahi! wani irin uban wari ne ya buso yadda kasan gunyar ?wai ta fashe lokacin data ?arasa kwance wurin, wani irin ciwo ne ya mamaye wurin har wurin can ?asanta kamar dai gyambo, da ?yar in baza'a rasa yan ?ananun tsutsotsi a wurin ba, gyara wurin ta shiga ?o?arin yi,

Hankulan Prisoners din ba ?aramin tashi ya yi ba, yun?urin amai suka soma yi sakamakon Woyin ciwon da ya bugi hancinan su, aikuwa da kakkausar murya tace, "Duk Wan iskan da ya kuskura ya yi amai a gurin nan sai na sa ya lashe shi da harshen shi...!"

Waro idanu waje suka yi da sauri suka toshe bakunan su da tafukan hannayen su...

Tsautsayi ne Ya ritsa da wasu ?an biyu maza dogaye sirara da su, irin masu ?yan?yamin nanne, duk yadda suka so su hana aman fitowa daga bakinsu saida ya kubce masu aikuwa suka fara amayar da abunda ke cikin su.

Murmushin mugunta tsohuwa Inno ta saki, "Ku ko wani tsautsayin ne Yaja maku yin amai?" Hankali a tashe suka fara yi mata magiya akan tayi ha?uri, Tsawa ta daka masu tuni suka sha jinin jikin su, da yatsa ta nuna masu wurin, "Ku zo ku sha daWi.." Fashewa suka yi da kuka suna kallon sauran yan uwan su, wani irin tausayin sune Ya kamasu.

"Kada kubari in maimaita abunda nace!!" Ba yadda suka Iya, sun riga da sun san bala'en da zai biyo baya idan suka bijire mata..

Cike da jin shakkarta suka nufe ta, zuciyoyin su na tashi hai?am suka durkusa kan gwiwowin su agabanta, Idanun su na kallon tashin hankali!


Da yatsa ta nuna na tsakiyarsu, "Kai zaka fara, Kafin na buWe idanuna kayi hanzarin kafa bakinka..." Tana faWa ta kulle idanunta.

Yawu Ya haWiya, cike da kyankyami yake kallon wurin ga azababben warin yafi yawa da suka matso gab da ita gaba Waya ya kanainaye hancinsu..

Tsohuwa Inno har wani murmushin mugunta take saki jin hucin Numfashin su a jikinta.

Kwatsam! ba zato ba tsammani, kamar daga sama taji an buga mata wani abu mai azabar zafi a wurin, bugun har agaban ta.

Wata irin zabura ta yi ta mi?e tsaye, cikin ruWu ta zare tsoffin idanunta akan Giant din dake tsaye a gabanta, hannun shi ru?e da ?atuwar guduma ta ?arfe.. tuni Jini Ya 6alle mata kamar pipe din ruwa ya fashe...

A tsananin ruWe take kallon shi kafin ta dubi yan ukun dake tsaye bayan shi..da sauri ta dubi female giants din dake a wurin, wata irin razana ta yi ganin gawarwakinsu baje a ?asa, Cike da al'ajabi ta furta, "Kai! wanene kai??"

*"GARKUWAR FURSINONI"*

Ya faWa tare da sanya hannu ya zare Mask Win fuskar shi, Tsabar mamaki da al'ajabi hadi da razana ya hana ta furta kalma, kusan suman tsaye tayi ganin Garkuwar Kurkuku, Zance ya 6aci! da?yar ta haWiye al'ajabinta, Muryarta na rawa ta furta, "Garkuwarmu! Kai nake gani dagaske ba mafarki nake ba?tayaya ka shigo kurkukun nan eye? Ka dawo gurinmu ne? Ni dama nasan bazaka Iya rayuwa batare damu ba...." Sai sambatu take yi mashi kamar wata zararra, abu biyu ya haWe mata ga azabar zafin da gabanta keyi mata.

Wani ?as?antaccen Kallo Ya wurga mata mai tattare da ?yama, cike da ?warin gwiwa ya furta, "Na dawo, amma ba a matsayin Garkuwarku ba, a matsayin garkuwar fursinoni." jikinta na kerma kamar mazari kafin ta furta wani abu ta jiyo sautin takalmansu Waya bayan Waya suke shigowa cikin Hall Win, ba zaka ta6a gane ba giants din kurkuku bane saboda kayan jikinsu sak irin Na giants ne.

?aya bayan Waya suka soma cire mask din fuskarsu, waro idanu waje tsohuwa Inno tayi Ganin ba?in Fuskoki a gidan Kurkukun ?addara.

Kallo Waya Chief Owais ya yi ma Prisoners din dake a gurin ya yi saurin kawar da idanun shi, Haka shima Big guy kasa jurewa yayi ganin babu sutura a jikin su, Taj da zuciyarshi ta gama karaya da tausayinsu ji yayi kamar ya fashe da kuka, a ranshi ya ayyana wai anan yarsa Angel tayi rayuwa har na tsawon shekaru, Ya salam!!!.

Salsabeel kuwa tun shigowarshi idanun shi na akan Inno wani irin kallo mai cike da tsana yake jefa mata....


"Su wanene ku!.." bata ?are maganar ba, sakamakon wani zazzafan Mari da Chief Owais Ya kwasa mata har saida wuyanta ya nemi jirkicewa, Kafin ta Wago Ya daddage ya sakar mata mahangulba kan mummu?enta...gaba Waya ta kife ?asa a susuce ta furta,"kai, kai, kai, kai....."

Prisoners din dake a gurin gaba Waya sun ruWe sun rasa gane su wanene wadannan ba?uwar fuskar? shin sun zo ne da niyyar taimakonsu? ko kuwa suma mugaye ne..?

"Kai ku maida Kayan ku" Big guy ne ya faWa ba tare da ya kai idonshi kan su ba, jikinsu na kerma suka Wauki uniforms dinsu dake yashe kasa suka shiga zirasu a jikin su.

?ululun ba?in ciki ne Ya tokare makoshin tsohuwa inno, tun da take wani Wan adam bai ta6a gigin ta6ata ba da sunan bugu sai yau da Allah Ya haWata da Chief, yun?urawa tayi ta mi?e tana layi ta soma rarraba idanunta akan Salsabeel da Danish.

Tana huci ta ce, "Maciya amana! saina tona maku asiri gurin Elders"

Ta faWa tana kokarin Yin sihiri don ta 6ace sai dai wani iko na Allah kamar an Wauke mata sihirinta, A ruWe take kallon hannayenta ganin sun ?i tasiri.

"Kina mamaki ne?" Danish ne ya faWa tare da Waga mata gira, takaici ya ishe ta..

"Wai dama haka matsafan suke, munana, gasu ?azamai, gwanin ban ?yama." Fuska a yamutse Big Guy ya faWa tare da watsa mata yawu kan fuskarta ya ce, "Da?i?iya, dama karfin naki na sihiri ne, yanzu da babu shi taya zaki faWa ma Elders dangane da zuwan mu? Bayan mun riga da mun mamaye gidan kurkukun da dakarun sojojinmu, munyi basaja mun saje da Giants Winku, Yanzu haka Waya bayan daya sojojinmu suke bi suna yi masu kisan mummuke batare da sanin ku ba."

Dafe kai tsohuwa inno tayi da hannayenta ta fara jijjiga jikinta tana kokarin ta rikiWa nan ma dai abun ya ci tura.

Batai aune ba Sai dai taji safkar wu?a a makoshinta, Big guy ne ya farke ta har saida ya dire ?asa, Jini ya dinga tartsatsi kamar pipe din ruwa ya fashe, gaba Waya gangar jikinta ta zube ?asa tana bullayi ta dinga sakin wata irin kururuwar azaba har rai ya yi halin sa....


"Har yanzu nagaza yarda da abunda idanuna suke nuna min! Ina jin abun kamar a mafarki ashe dagaske komai ke faruwa!" cikin jin ?unar rai Chief Ya faWa kafin Ya dubi Sojojin dake a bayansu ya ce, "Ku tafi da yaran!" Cike da bada Umarni Chief Ya faWa.

Kuka suka fara Yi masu jikinsu sai kakarwa yake yi, sun yi zaton cutar da su zasu yi, fahimtar hakan yasa Taj yi masu bayani ya ce sun zo ne don su taimakesu su ba masu cutarwa bane.

Waro idanu waje suka yi, wlh al?alamina bazai Iya mistalta irin yadda suka yi mamaki da al'ajabin jin za'a taimaki rayuwarsu ba, batare da 6ata lokaci ba, huWu daga cikin Isod soldiers dinsu suka tafi da yaran..

Duk wannan abun dake faruwa Babu wanda Ya san da zuwan su cikin kurkukun, sai mutun Waya wato tsohuwa Khala.

Saboda sautin bugun gangunan da makaWa suke yi Ya hana Matsafan su jiyo sautin abun da ke faruwa..

Ajiyar zuciya suka sauke batare da jin fargaba ba, suka fito daga Hall din cikin tafiyar sanWa suka nufi wata doguwar hanya mai kwana-kwana..

Duk Giant din da ya ankara dasu kafin yayi wani yun?uri tuni suke fille kanshi da adda, Kisan Gilla su ke yi masu...


(SHIN TAYAYA AKAI SUKA SHIGO GIDAN KURKUKUN ?ADDARA?)

Bata nufi ko'ina ba sai hall Win da madubban tsafinsu suke, tana shiga ta iske giants din dake kan duty, tasan muddin Su garkuwa suka ?araso sune na farko da zasu fara kawo masu cikas saboda suna kallon komai dake wakana a cikin kurkukun ?addara da kuma dajin evil forest, gyaran murya tayi masu, cikin girmamawa suka gaishe da ita, tace meya hanasu shiga filin taro? Bayan yau rana ce mai mahimmanci da bu?atar kowa dake a kurkukun ya halacci wurin shagalin, Giants din su ka bata amsa da ba'a basu umarnin subar aikin su ba, tsohuwa khala tace a matsayinta na matar Elder tana mai umartarsu da su aje aikinsu, suje suma ayi shagalin da su, ba suyi mata musu ba, saboda sun san wacece ita, kuma Elder ya gargaWesu akan suyi mata biyayya sau da ?afa, in har ta bu?aci wani abu kada suyi mata jayayya su dauka kamar shi ne ya basu umarni, tuna wannan yasa Giants din suka bar bakin aikin nasu.

Murmushi Tsohuwa khala tayi, tana ganin fitarsu, ta bi madubban tsafin Waya bayan daya ta jefar da su gaba Waya suka faffashe.

Fitowa tayi daga hall din tana cikin tafiya cike da fargaba, kwatsam ta hango wasu gungun matsafa a cikin ba?insu kusan su takwas sun nufo wurin kamar dai suna ?arewa ginin kallo ne, gyaran murya ta yi masu da sauri suka dubeta, fuskarta da fara'a ta nufe su bayan sun gaisa ta gabatar masu da kanta a matsayin Matar Elder, sai faman washe baki suke yi suna ?ara gaishe da ita tace masu in ba damuwa su biyota zata nuna masu wasu bangarori na kurkukun tasan zasu so su gani.
Basu kawo komai a ransu ba, suka bi bayanta ta nufi wani Waki da su, suna shiga ta datse ?ofar a ruWe suka kalle ta ganin ta rufe ?ofa, kamar sun fara zargin wani abu, sai dai kafin su gano hakan Tsohuwa Khala ta yi hanzarin zare ?aramar wu?arta gaba Waya ta kashesu, ta zu?unna ta cire kayan dake a jikinsu da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ma shine abun da take so..


6acewa tayi, bata dira a ko'ina ba sai a cikin Wakinta, ta jefar da kayan saman gadonta kafin ta kuma 6acewa ta bayyana a wani ke6a66an guri inda Danish ya faWa mata ta nan zasu biyo idan suka ?araso.

Tana tsaye hannunta ru?e da sandar ta, zuciyarta cike fal da zullumi, Allah Allah take su ?araso kamar ta fashe da kuka saboda bugun barazanar da zuciyarta ke yi mata, ta aikata 6arna ba kaWan ba, har ta fidda rai da zuwansu zuciyarta ta fara raya mata ta kashe kanta kawai tun kafin Elders su ankara da 6arnar da tayi masu.

A lokacin da bata yi tsammani ba, ta fara jin motsi ta saman ceilling din da take, A hanzarce ta kalli silin din ta sauke idanunta kan wasu tsofaffin tagogine dake a kulle jikin shi.

Cike da sa rai take kallonsu, Unexpectedly taga Murfin windows din na motsi wlh tsabar farin ciki bata san sa'adda takai goshinta ?asa tay sujjada domin nuna godiyarta ga Allah, tunkafin ma ta tabbatar in su Winne, Kafin ta Wago daga sujjadar kunnuwanta suka jiyo mata ?arar 6allewar murfunan tagogin, a zabure ta mi?e tana kallon kafafuwansu, Waya bayan Waya suka fara dirowa ?asa, kamar ana jeho su.

Dariyar farin ciki ta saki duk da mask din dake akan fuskar Danish hakan bai hana ta gane shi ba, shima yana ganinta ya nufeta gaba Waya ta rungumeshi kamar zata maida shi cikinta, kai ?arshe ma sai ta fashe mashi da kuka, cikin shesshekar murya ta ce,"Alhamdulillah, nagode ma Allah da ya nuna min wannan ranar da raina, har na fidda rai da zuwanku.."

Ta faWa tare da raba jikinta daga na Danish ta dubi sauran sojojin dake atsaitsaye ga wasu dake ta durowa ?asa.

"Khala" Salsabeel ne ya ambaci sunanta, bata gane shi ba saboda mask din da ya rufe fuskarshi, cikin sauri ya matsa kusa da ita, ta rungumeshi nan ma ta kuma fashewa da wani kukan farin ciki, Allah abun godiya..

Bayan ta raba jikinta daga na Salsabeel, Danish ya gabatar mata da Chief Owais, wanda tun da ya duro hankalinsa ke akan ginin yana mai jinjina girmansa, amma lokacin da kunnuwansa suka jiyo mashi muryar Khala da ruWu ya tsayar da idanunsa akanta, kamar yadda take kallon shi haka shima yake kallonta, muryarta na rawa ta furta, "Owais, kaine ka girma haka?" Tayi zaton a cikin zuciya ta yi maganar, gaba Waya sojojin sun Wan ruWe da jin yadda tayi maganar kamar tasan shi, shi kanshi Chief din ya ruWe da jin muryarta kamar yasanta, sai dai ya kasa gane wacece saboda ta rufe fuskarta da tukunkumi.

Idanunta kaWai suke iya gani...
Bai aune ba, yaji ta cakume shi da hannayenta biyu ta rungume shi sosai fiye da yadda ta rungume su Salsabeel...Allah kaWai yasan me take ji acikin zuciyarta..

Idanunta cike tab da kwalla, ta Wago tare da kallon su,

"Ku kaWai ne"? Ta faWa ganin kamar sun gama shigowa kuma duka basu fi su hamsin ba,

Salsabeel ya ce, "Ba mu kaWai bane, akwai sauran sojoji sama da Wari biyar, suna akan hanyar shigowa." Ajiyar zuciya ta sauke, still idanunta akan Chief Owais, duk yasha jinin jikinshi da ganin irin kallon da tsohuwar take yi mashi,

"Ina yi maku barka da zuwa Gidan Kurkukun ?addara, a yanzu haka sun fara gudanar da shagalin Black Night basu san komai dake faruwa ba, saboda na toshe duk wata hanya da zasu iya ganinku ta madubin tsafin su, sannan akwai tanadi da nayi maku, ku biyo ni."

Ta fada tare da juyawa suka bi bayanta, har suka isa Wakinta basu ci karo da kowa ba.

Bayan sun shiga, Ta umarce


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login